Showing 6001 words to 9000 words out of 42194 words

Chapter 3 - Cheaters Club Book 1 Compelet

19 Aug 2026

510

BBC media ga strong social media bloggers team ana
daukar komi da komi kai tun daga kan tsakar kansu har izuwa kan takalman dake kafafunsu
ana daukar duk wani abunda suka saka ajikinsu live izuwa media streams babu wani bata
lkci,take suka zamo abun kallo ana gushing irin kyaun da sukayi, majority daga mutane sun
daga wayoyinsu ta iphone suma suna daukar moment din yan gulma kuwa suna kanyi suma,
iya Tsabar haduwarsu da kyan da sukayi yasaka dayawa daga cikin mutane suka mance da
cewa tare da ango amarya ya kamata su shigo ciki duba da anbata lokaci sosai.

Dan kadan din da suka lura da haka already har sun soma tsegumi tsakaninsu, kowa cikin su
ware ido yake yaga ta ina angon zai fito, shi kuma wani irin sutura zai saka? wasu aransu
tambaya suke shin ina famylin ango acikin church din snn wani irin aure ne za'ayi wanda babu
fannin ango sai zallan na amarya.
Idanun halisa akasa yake tuntuni dan wani irin duhu duhu take gani bata iya dagowa kanta
sama ta kalle uban kowa ba ayayin datake tahowa cikin church din tsakiyar kawayenta tana
takawa ahankli.

wani irin bugawa kanta da kirjinta sukeyi a lkci guda dan ji take kamar zuciyarta zaiyi bomb ya
tarwatse tsabar tashin hanklin dayake wanzuwa ata cikinshi.

Addua take aranta tanamai fata zach ya bullo kafin ta isa kan alter ta tsaya ita kadai batare da
shi ba.

"But how could he do this to me?...aranta take memeta wann tambayar in pain and intense fear
ga ruwan kunya dataji ya soma lullubeta looking at how alot of ppl turn up for her weding harda
wanda batayi zato ba.

She was lost in her tot
Ji kawai tayi meenal ta riko hannunta har sun zauna Akan kujera Ayayin da victoria da shemau
sukayi sauri suka wuce wajen pastor da team dinsa domin su tattauna akan abunda za'ayi
game da rashin isowar ango cikin rufin asiri.

Pastor ya hade rai yana bambamin bata masa lkc da sukayi,Atake Shema'u tay masa alkwarin
bashi dubu dari biyu dan yay komi saffa saffa batare da an nuna wa jama'a cewa rashin zuwan
angon akan lkci matsala ce ba.

Sakamakon hakan yasaka aka fara bude weding solemnization da addua mai tsayi, ana
kammala aduar aka kawo music perfomance na church choir masu zafi mai saka nishadi wanda
akayishi aƙayace domin ran kowa ya sake aka kuma dada jan lokaci ana nishadantar da
mutane sosai da dariya. By then har karfe sha daya da rabi yayi na rana.
Izuwa wann lkcin boyayyun hawayen da halisa take dannewa sosai suka kufce mata suka zubo
akan fuskarta dake lullube acikin short transparent veil na luxury weding gown dinta,har
zucyarta takejin tsananin zafi marar misaltawa ga azaban fargaba marar misaltuwa ga kunya da
ke neman hadiyeta azaune.
Har ace ranar aurenta ne za'a walakanta ta,the Great Halisa of all time,
,Bigger babe the talk of town, halsy queen the show stopper na fashion.

Mutane dayawa sunsan halisa sabida sana'ointa guda uku, na farko itace gwarzuwace ta ajin
farko wajen harkan business, ta iya shige da fice sabida bata da tsoro and alot of people
sunsan tane sabida career dinta na modelling datayi abaya dan bakaramin kasuwa da suna ya
jawo mata ba,duk mutanen da suka santa a harkan modelling sune suke yawan kiranta da suna
halsy queen sabida tsabar iyawarta a wann fannin.

agogon hannunta ta kafe da ido hawayenta duk ya ddiga akai ganin karfe sha daya da minti
talatin dinma yana neman gaucewa amma wai zach bai iso ba.

Hanklin su Meenal in akwai karshen kololowar wajen tashi to yakai a wann lkcin,idanuwan
hadiza atake sunkayi ruwa ta kafe waje daya da ido batako motsi tsabar ranta na tafasa na
kuma kuna taciki. Shema'u da vicky already suna ziriya ata can waje cikin rasa nayi sai kiraye
kiraye suke yi awaya suna lallamin mutane akan su kara hakuri.
amarya halisa na zaune tana xubda hawayenta silently har tana jajjan zuciya ta ciki tunani
dayawa suna bijiro mata a kwakwarlta.

Kawayenta meenal da dija dake zaune tare da ita sunajinta Duk sun kasa motsi..

Wani basira ne ya zowa hadizar,tana da zuciya sosai bata fiye daurewa ba, she cant just stand
dis blantant humiliation frm zach, nan da nan ta dau wayarta ta kira wani secret agent din
mijinta dake abuja ta tura masa nambobin su zach da abokansa tace amata tracking dinsu ynxu
cikin gaggawa.
Kwata kwata bai dau minti goma ba amma ji take kamar bazai turo mata sakamakon ba, within
some minute kuwa sai gashi ya mata sending sakon ta email hannunta harna ɓari ta bude
batama iya daurewa ba.

Yanayinta na rashin nitsuwa yasaka duk hanklinsu ya komo kanta hatta halisa dake kuka
silently dakatawa tayi ta zubawa hadizar idanu.

"What ..w..what is it dija..
Waye ne ya turo miki sako..?

meenal ta jefo mata tambayar daga zaune muryansu kasa kasa sosai.

Bude mail din hadza tay batare da tace musu komi ba dan tasan suna cikin mutane ne ayanxu
probably idon kowa nakansu tunda hidimar su ce batason na kusa dasu ma sugane komi,
kirjinta na tsananta bugawa while she read the mail in her mind.
,kallon coodinates dib ta dingayi akaro na farko kirjinta ya buga da karfi cos she saw dat zach is
not even in lagos at the moment,abun ya bata mamki sosai aranta, travel history nashi ta duba
taga ya nuna cewa da asuba ya wuce london abunshi. Abokan sa kuwa kowa na inda yake
acikin gari suna harkokin gabansu.
Ba ita bace halisar amma atake fuskarta yay ja kirjinta ya dau zafi mai tsanani tanaji kamar ta
fashe musu da ihu dan tsabar takaici.

Meenal talba ta kasa hakuri tsabar kirjinta na bugawa itama a fakaice ta mutsinne hadizar a
sace hadizar ta juyo suna hade ido tace mata

"what is it? Sakon meye ne..who is it?..

Halisa batace komi ba tanata kallon bakin hadizar awani irin ragwabbiyar yanayi nunfashinta
kawai ya isa ya sanar dakai cewa tana cikin halin makurar tsorata da abunda zataji.

Wani fanni na brain dinta nason jin sakon amma xucyarta ta is not ready ya dauki wani news da
zai daga mata hankli danji take kamr zata iya hadiyar ranta ta mutu in wani abu ya same zach
dinta aranar aurensu.

Ganin hadiza ta kasayi wa meenal magana yasa ta dada rudewa.

Tana budar baki zatayi musu magana kuka mai sanyi ya kufce mata tay sauri tay controlling
dinshi,it was almost the hardest thing she ever did in her life,tanajin kamar tay kukan amma
kuma tasan mutane ne azageye da ita sam bazata iya ba.

Muryan ta kasa kasa tacewa hadiza, please please dija i knw dis message u received its about
zach,..so tell me,

Hadiza na kkrin magana ta tsareta da muryan kuka me ban tausayi
..hawaye taf idonta ahankli sosai tace
"Adiza Hatsari yay?
"Was he kidnapped?
"Was he drugged?
....Is he dead...

Tana furta hakan wani asirtaccen kukan ya sake kufce mata abazata ta sunkuyar da kanta kasa
tanayi dan kar na kusa dasu sujiyota.

Cikin sauri kuma ahankli hadizar ta capko hannunta slowly and calmy cikin rarrashi da lallami
ayayin da ita kanta take cikin tashin hankli, kkrin controlling tunaninta take musmmn nasanin
meyakamata ta gayawa halisar dan ta ceto mutuncinta anan.

Numfashi hadiza taja muryanta na rawa sosai tace shushhh halsy pls Calm down, calmdown
okay,.its nothing...der is noting in it.

Halisa ta fara girgiza mata kai alaman bata yarda ba tana hawaye sosai tace nidai ki gayamin
kawai...

Hadixa ta kalleta cikin son ta kwantar mata da hnkli snn tace okay yes yes the message was abt
zach,...halisa am soo sorry Nayi amfani da cyber security expert na namiji na and i tracked zach
and his god damn friends sabida musan me muke ciki dan bazan iya jurewa suna treating dinki
haka ba, i mean this waiting is uncalled for halsy. Sai mutuncin mu ya zuba a idon mutane
abanza..nide nayi abinda naga zan iya ne pls ku gafarceni.

Tun kan ta rufe baki Dukansu suka kureta da idanu sosai murya kasa kasa meenal tace toh me
kike gano mana?, lumshe idonta tay, kafin nan ta bude muryanta na rawa sosai tace "i just
checked his location And der is...wani nunfashi taja snn tay shiru, dan wani irin rike zucyarta
maganan yay snn ya tsaya mata a magworo tanajin kamar kawai ta fadi gaskiya amma tuna
abunda gaskiyar zai jawo musu yasa tace na duba amma bangane komi ba, der is Nothing
Zach might be sumwher else in a traffic, lets just pray for his arrivals. Sai kallon bakinta halisar
takeyi da alaaman ranta bau aminta da zancen hadizar ba dan kuwa
Hadiza Tana gama fadin hakan ta fixge kai tare da sunkuyar dakanta kasa jin kuka na neman
kofsa mata ahankli ta danne zuciyarta ta kuma shanyeshi ta ciki dan karsu san karya tayi..

Ahankli halisa ta dauke kai cikin yanayin karayar zuciya tare da cewa blood of jesus tanami
runtse idanunta ...Meenal ce ta rungumota ahankli ganin ta lumshe ido aranta tanajin dama
dama da hadza bata fadi gaskiyar ba dan tasan dole akwai wani abu da ake boye musu, ahankli
meenal take dada calming dinta tana ce mata"halsy ki kwantar da hanklinki kingani ai dije tace
mana babu komi. Am sure zach will come by soon.

Ahankli kuma jiki asanyaye halisa tace mata "when meenal? Its almost 12noon, i am suppose
to be Mrs ZACH DAVID WELLINGTON by now. cikin lallami meenal tace shusshhhh Quiet
...just control urself..
mutane sun fara gane me muke ciki fa,u better smile okay. Ahnkli ta gyada kanta.

Shiru dukansu sukayi atare kamr wanda aka umarce su, da kyar hadiza ta shanye komi ta daga
kanta ta kalle meenal talba acikin ido dan harga Allah so take kawai ayita ta watse koda bazasu
gayawa halisa ba, but atleast sudena making fool of mutanen da suka gayyato tunda tasan

auren ba yuwa zaiyi ba.. ta kalli meenal talba tace "babe i got his secetary's secret number
kuma is infact active...what did u suggest we do about it?

Kafin ta amsa halisa ta cabe maganan tanamai cewa "pls give me the number let me call her up
i wanna ask her about zach... she might knw sumting.

Kusan atare sukace mata 'No!!! Zata sake magana cikin katseta meenal ta bata ranta sosai
cikin zare mata ido tace i said NO halisa sau nawa zance miki ki contoling kanki idanun kowa
nakanki ne fa, We are here to do this job.

Hadiza tace exctly!

Sai halisar batace komi ba tay shiru.

Meenal ce ta amshi number tay waje dashi cikin sauri..

hadiza kuma tayi zaman diris tare da halisa tana sassaita da wayo batare da sunja hanklin
kowa akansu ba.

********

Isar meenal talba waje ke da wuya Saiga su vicky da shemau sun yo kanta wujiga wujiga cikin
sassarfa dan kowa sai kallonsu yake anata jira aji meke faruwa. Sunyi karyan har sun gaji.

Suna isa wajen meenal Shema'u ta dubi idon jama'a dake kansu snn tace mun shiga uku
yau..meenal why are u outside kuma kinbarta da waye acikin church?

Ajiyar zuciya ta sauke snn tace tana tare da hadiza,we got an active number na sectary din
zach zamu kira muji inda yake kawai.

Da mamaki Shemau tace wowww... soooo, zazzafar sauke ajiyar zuciya da vicky tay tana cewa
thank u jesus, shiya katseta., rai a mugun bace vickyn tace abeg abeg girl, call that bastard up
now sena tsage masa rashin mutunci dan iska kawai..


Meenal ta dubesu tace calm down girl i will right away tunda abunda ya fito dani kenan,..harta
fara dialing sai ta bari ta dube vicky tace "wait, vicky, pls can you join them inside..halisa is
silently crying wallh,we need to comfort her, when is dis waiting gonna end for god sake.


Shema'u ta runtse ido tace "crying kuma? Vicky tace Yo ai dole tay kuka, irin wann tozarci dame
yay kama? Shema'u tace "lahaula wa la kuwwa illa billah...Allah ya tsine ma wasu mazan.

Vicky ta girgiza kai cikin tsananin takaici da bacin rai daya soma nunawa boro boro akan fuskrta
sai batace musu uffan ba ta juya ta koma cikin church din cikin gaggawa tayi wajensu hadiza da
suke zaune cikin kakalar murmushin dole ma mutane, basu ce ma juna komi ba,nitsuwa sukayi
suma suna jin abunda akeyi.
Pastor johnson ne yaketa wa'azi yana dan cracking jokes just so that kar mutane su fara hatsala
da jirar da suka kwasa dan wasu tun takwas suka iso gashi an doshi sha biyu na rana.

Tafiyar vicky keda wuya shema'u ta sako meenal agaba suka dialing number sukaga ashema
international number ne wanda bugu biyu kawai yay aka dauka.

Meenal tace hello.

Muryan wata baturiyace suka tsinkayo tana cewa

"Hello this is zach and zach industries how can i help u maam?

Meenal tace oh yes,
I want to speak to ur boss, tell him is urgent.

Secrtary tace im sorry maam but all urgent calls are directed to his hotline.

Shema'u ta fauce wayar very rudely tace 'What do u mean by that u little succumb..hand it over.

Calmy Sctary Tace am sorry maam but Sir isnt available on calls at the moment.

Cikin sauribMeenal ta katse shemau tace i know, so where is he now..

Sectary tace im sorry ma'am, i cant share his personal informations.

Shema'u ta fauce wayar again ta duba taga location london abun se ya daure mata kai sosai.

Da kwakwalarta tayi amfani snn tace "fine, is about his contract with finland construction
company Abuja in nigeria, one of the files he submitted to us is missing and his multi million
naira contract with us might be terminated in few hrs if he dont call us urgently,
so if u like don't give us his personal information hold it at the expense of the multi million
contract. She make sure ta jadadda "multi million din "sann ta karashe da idiot.. tana fadin
hakan sai ta katse wayar taja tsaki a mugun masife.

Duk wann be darata ba A Brain dinta tunani ne take tana lissafin wai zach is in london But how?
...when?

Kallonta meenal takeyi ganin yadda ta zafafa cikin tunani can ta ja tsaki mtsss snn tace haba
shema dan Allah kina rage zafin zuciya mana ita sectaryn meye nata aciki being polite wont eva
hurt u kiga yadda kika masifeta kamar itace zach din

Shema ta harareta tace dama mekike expecting inyi mata ne meenal inhau peting sectry din
zach like she is a queen elizabeth of london kome, meenal are u on kolos? I dont even get how
zach get to be in london?..kinsan da cewa a london yake ne..

Menaal batace komi ba ta kyabe baki, Sai Can tace yazanyi in sani toh ai gashi kin masife ta
halama su kama wann layin ma su kashe mana bazamu san meya faru yake london aranar
aurensa ba.

shemau tace seee, i knw what im doing. They will call us back immiditely trust me.

Hnm kawai Meenal ta furta aranta tana tunanin taya hakan zai faru.

Ko gama kammala tunaninta batayi ba saiga kirarsu na biyo baya ware ido meenal tay cikin
mamaki snn ta kalle wayar ta kuma juyo ta dube shemau tay murmushi tace shegiya kawata ure
a witch..

Shema tay rolling ido cikin wani irin jiji da dakanta snn tace "i told u" ninasan maganin shegu...

daf meenal zata dau wayar tay sauri wajen rike hannunta tare da cewa ke allow them to call us
"thrice"..have some classs jare.

Meenal tace why?

Tace lets make them wait. Suma sujira mu mana..ana ukun ma sai inyakusa yankewa saiki
dauka muji me zasu ce.

Aikuwa hakanan ya faru a kira na ukun yana daf yankewa meenal ta dauka ta saka a hands
free. Basuce komi ba face gyaran murya da shemau tay cikin jan aji dan asan suna bisa layi

Wann karon muryanshi zach din suka tsinkayo

Da husky and Coarse voice nashi mai cike da professionalism yace
"Good evening maam
Ure speaking with zach wellington..i heard...

Tun Bai gama rife baki ba shema'u tace "ur english is as terrible as ur sense of maturity mr zach
or what eva u call urself
..so, How dare you?

Wani irin Shiru yay ya runtse idonsa cikin tsananin jin bugun zuciya.

A karsashe Shema'u tace zach kaifa ba karamin yaro bane U left the country on ur weding day
as per what? What sort of evil is this..u shud have call off the weding by throwing ur stupid
engagement ring on her face yestade rather than humiliating her to this extent.....u fucking
imbecile.
Kasa katse wayar yay musammn daya tsinkayo yadda muryan shema yake aman wuta kiris ya
rage ta dura mai ashar amma rashin son taja attention din mutane kansu shiya mugun cetorshi
datay masa maganan da murya kasa kasa bamai karfi ba.

Meenal ce ta fauce wayar jikinta na rawa zucyarta na bugu da fargaba, itakam ma tsoro takeji
aranta karde ace maganan data gayamai ya jiyan ne ya haddasa wann fitar,dake bata son kowa
ma yasan metayi dan haka nan da nan ta cireshi a handsfree snn taja can gefe inda shemaun
bazataji me zatace ba snn sukayi magana da zach din cikin wasu yan mintina kadan da baifi
biyar ba ta dawo jikinta a mugun sanyaye tana hawaye sosai.

Cikin ziriya ta samu shemau ranta ya baci ya hautsine, A zafafe ta juyo idonta na fidda ruwan
tsananin bacin rai ta yo kan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0