Showing 12001 words to 15000 words out of 42194 words
mana. Muryan kuka ta saka, snn tace We are all in pain right
now.. amma yakamata muyi amfani da hankalin mu wajen neman mafita.. we need to find a way
of taking halisa out of this place...away from this messy weding nightmare dat zach created for
her..
Hadiza dats soo hurt and emotional, dama tafi kowa rauni acikinsu abu dan kadan ne ke daga
mata hanklinta sosai, nan ta kara fashewa da kuka mai ciwo dan wani irin tausayin halisa taji
har cikn ranta yana tsagawa, atake shemau ta rungumeta sosai tana rarrashinta.
Vicky ta tsaya cak hawayenta na zubowa ta cije bakinta acikin yanayin baqin ciki silently take
kuke batayi yunkurin tarewa ba.
Banda saka kanta a matsayin halisa babu abunda takeyi acikin kwakwalta dan kuwa tasan
bakowane zai iya daukar irin qaddarar rayuwar halisa a zcyarsa ba.
Meenal yakamata ki gaya mana abunda bastard din can yace..shema'u ta tuhumeta.
Vicky dake tsaye waje guda bacin rai yasaka duk jikinta yadau ɓari sai yanzu ta share
hawayenta snn tace
"Yes Tell us .
Nannauyr ajiyar zuciya meenal ta sauke snn tace..nide munyi magana dashi amma ni bai gaya
min wani dalili na fasa auren ba. Zach just woke up and decided dat he can't be with halisa
anymore...cemin yay wai yayi tunani yagane cewa halisa bata dace da rayuwarsa ba shiyasa
kawai ya fasa aurenta...
"And How dare him.
Vicky ta faɗa da kakkaursar murya kuma a mugun raunane har tana missing step zata zube
kasa meenal din tay saurin rikota jikinta na rawa. Tace Kajimin wani rainin hankli da rainon
wayo.
Sabbin Hawaye ne suka sauka idanun vicky tay saurin sharewa taja gefe a fixge cikin bacin rai
tana ziriya ahankli cos her heart is beating too fast da bacin rai sam batason ciwon asthman ta
ya tashi anan.
"Wato Bata dace da rayuwarsa ba, amma sai aranar aurensu ne ya sanda hakan..Hadiza ce ta
fadi hakan tanakan kkrin share hawayenta dake kin dena zubowa mata dan maganganun
meenal din ya mugun zuwa mata a sama sama kamar wani almara.
Cikin kyabe baki Shema'u tace hmmm Shiyasa arayuwata bantaba yarda da namiji mai kudi
kuma gentle shiru shiru me claiming perfect guy ba,cos in reality they are the baddest, the most
cruel ones..mugaye ne na inna naha..so what sort of emotional damage is this for god
sake..Wallahi yakamata muyi wani abu akansa mudaukar wa halisa mummunan mataki..he cant
go scot free..
Meenal tace "enough!! Iya abunda zai faru ya riga ya faru shema..girls, yanxu ba lkcin yin huci
da jin haushi bane, lkcine da zamu san nayi akan halisa. Sai ta fara kuka alamar irin susan
cewa itafa tausayin halisan ne kawai ya gama ragwabar mata da zcyarta sosai
Da kyar Vicky ta dedeta nitsuwarta snn tajuyo fskarta a mugun dore kamr an dauke wuta tace
"ure right, hannu tasa ta share hawayenta kaf snn tace girls ya zamuyi da halisa..ga tulun
mutane acikin church Did u think we shud tell halisa the truth just yet?.Ko muje mu daukota
mukaita gida inyaso mu bawa mutane hakuri muce an daga auren.
shemau tace yes..lets act fast, no matter what we cant tell halisa the truth sai mun fitar da ita
anan.
Tana gama rufe baki abazata sukaji muryan halisar abayansu a ragwabe tanamai cewa "what
truth?..
A razane duka suka juyo kusan atare dan basuyi tsammanin zata fito nemansu har waje ba.
A gaggauce hadiza ta boye fuskarta abayan shemau ta hau share hawayenta meenal ma tay
sauri duk suka goge idonsu itade halisa tanata kallonsu kamar wata zararriya
Wani irin Shurune ya dauke wajen cikin su an rasa wanda zai bude baki ya soma mata magana
.
Dukknsu kallonta sukayi kowacce ta kasa motsawa itama kallon nasu ta tsayayi ayayinda take
rike da jelar gown dinta idanuwanta cike da damuwa da tashin hankli hade da rudanin ganin du
ahaka marar miisaltuwa...
Jikinta na rawa ta karaso wajensu tana tafiya hankli tanamai kuresu da idanu dan ta karance
expression din datake gani a fuskokinsu.
Tana isowa daf ta dube idon meenal kai tsaye..
Muryanta a sanyaye tace
"Meenal, what truth?.
Shiru meenal din tay kanta na kallon kasa sam taki ta haɗe ido da halisar dan itakadai tasan irin
bugawar da zuciyarta yakeyi a dede wann lkcin da guilt na sanin cewa itace sila.
A dan rude Halisa ta sake gown din nata kasa jelarsa ya bazu snn ta fara ja da baya a ragwabe
kuma ahankli tanayi tana dan duban fuskokinsu duka, gani tayi cikinsu daga mai kawar da kai
gefe sai me sunkuyar da nashi can kasa jikin vicky kuwa rawa jikinta yake har yanzu,wani
runtse ido halisa tay dan already aranta tasan wani abu mummuna ne ya faru da ita.
cikin murya mai cike da tashin hankli tace "shiru zakumin bazaku fadamin ba?..
Shema'u tay kamar zata bude baki cikin sauri meenal ta mata alama akan tayi shiru aka bar
halisa da binsu da kallo
Daga nan inda take tsaye tana hawaye ta dubi hadiza da idanunta ya kawo ruwa alaman tana
cikin yanayin rauni tasan itace kawai zata iya fallasa abun cikin sauki nan ta soma rokonta tana
hawaye sosai tace "Hadiza dan Girman Allah Dan darajar mahaifyarki ki gayamin meke faruwa..
Hawayen Hadiza tuni ya sauko zirrrr,numfashi taja zatay magana vicky ta rikota tanamai ce
mata no adiza. Snn ta juya tace Halisa pls calm down okay.
A masife tace NO!! "Dont tell me to calm down vicky just tell me what is going on"..ku fadamin
mana,..meye haka kuke min? A rikice cikin kuka mai cike da rauni da kuma razana ta fada
numfashinta na hawa sama sosai yana sauƙa dakyar.
Da wani irin sauri kuma a ragwabe meenal ta karaso wajenta ta dafo kafadunta a sigar lallashi
Tanamai cewa "halisa zamu gaya miki..but i need you to calm down.
Kallon meenal din tay snn Tace but am calm..oh u think am not calm? Na zauna tun safe ina
jiranshi da weding gown a church har kusan karfe sha biyu da rabi saura baizo ba and u still
think am not calm..wani irin kwantar da hanklina da hakuri kuke son nayi. Nide Kawai ku
fadamin meyene banason iskanci.
Masifa tahau musu amma da Meenal ta fara kuka sosai sai kuma taji tsoro me tsanani ya kuma
lullubeta...
duk dama tana cikin halin fushi mai tsanani da zach amma tunani daya takeyi aranta
gamedashi..gani take kamar wani abune ya sameshi na hatsari ko mutuwa ko kuma wata yar
matsalace ya tsaresa a wani waje.
Kallon meenal ta dingayi tanata kuka batasan da cewa guilty consience ne kawai yake
kwaranya acikin zuciyarta ba..
Tana daga idanunta sama sai kuma taga sauran kawayen nata suma sunakan share nasu
hawayen jikin su duk yay sanyi. Wani irin bufff bufff taji zuciyarta na harbawa kamr this minute
zai dauke cakk
akan hannun vicky dake rawa sosai idanunta ya kuma sauka take taji Wani sanyi ya lullumeta ta
juyo a kangare ta dube meenal dake daf da ita tana kuka, muryanta a kakkarye tace mmmm
mee...meee..menal, mmmmmmmmeenal
"Is zach dead??? Ya mutu ne..did he die??tun meenal bata amsa ba ta fasa ihu cikin birkicewa
da zaucewar hankali nan ta cakumota tana ta jijjigata a rikice tanacewa please tell me mutuwa
yay? Meenal bata iya cewa komi ba sai kukan da takeyi duk tsoro ya cikata ta ciki, Da sauri
sauran kawayen sukazo suka rirrikesu.
Lkcin kowa na cikin wani yanayin da basu iya danne baqincikinsu ba
Halisa tana shirin yankewa ta fadi kasa vicky ta rikota dan rikice musutayi gaba daya zata suma
duk tunaninta mutuwa zach yay kawai shiyasa ake boye mata
Ganin haka yasa Hadiza tasa kuka mai dan karfi acikin rudani ta dubesu duka snn tace in babu
wanda zai fada mata nide zan gaya mata ta huta da wann azaban
Da sauri Meenal ta dago kai "tace a'a hadiza..dani mukayi magana da zach dan haka zaifi
dacewa halisa taji komi daga bakina.
Jin hakan ya dawo da halisa hayyacinta kadan nan ta miƙe tsaye ajikin vicky da shemau dasu
suka rirriketa dan babu karfi ajikinta ko kadan.
Bakinta na rawa tace ohj thank god meenal kin yi magana da zach? Where is he..what happen.
Meenal din ce ta karaso daf kusa da ita snn ta riko hannunta suna masu kallon juna..
kame kame goma da ashirin sai da tayi acikin zuciyarta dan kallon kwayar idanunta da halisa
takeyi gwanin ban tausayo yasaka taji aranta kamar bata kyauta mata ba.
bayan ta gamsar da ita cewa zach na raye nan tafara mata bayanin abunda ya wakana a
wayarsu da sukayi dashi.
Sede nan ma Iya abunda ta gayawa sauran kawayen shine ta kuma gayawa halisa cewa zach
yace yay tunani yaga bazai iya auren mace irinta ba.
Wayann kalmomi da meenal' tace mata zach ya furta saida halisa ta memetashi a brain dinta
bila adadin tanata neman yuwar dalilinsu da kuma mafarinsu dan tasan dai zach baisanta da
wani mugun hali ba, iyaka ace yasanta ne a matsayin mace mai kamun kai mai neman nakanta
mai kuma kudin kanta, sann tana da kyau tana da aji tana da hali ta iya hulda da jama'a sosai,
yo wani namiji ne zaice bazai iya auren mace irinta ba? Wann karya, Lefin me tay masa shine
asalin amsar datake nema ayanxu.
Rudani da baqin ciki mai tsanani atake suka lullubeta.
Hatta Duniyar daukewa cak tay wa halisa ta tsaya cak akan kafafunta tanata kallon bakin
meenal dake fidda mata bayanai mafi muni da saka karsashi, tuni kwakwarlta yadenajin motsin
komi harna tsawon mintina goma dan ji take kamar gangan jikinta yana yawo a iska a can sama
dan kwata kwata kurwanta baya tare da gangan jikinta a wannn lkcin.
Baqin ciki mai cike da tukiki da karsashi shiyake tsagata tun daga tsakar kanta har ixuwa jijiyar
jininta yanamai mata yawo a sassan jiki yana kuma mamayar kowani lungu da saƙo na jikinta
da kwakwalta.
Duk sai ta rasa awani duniya take dan jira take ace mata mafarki takeyi
Ahnkli Ta fixge jikin ta ajikin kowa ta tsaya a tsakiyarsu cak kamar an dasata..jiri da duhu take
suka rufeta.
Tsabar yadda xuciyarta da kwaakwalta yake tafasa da baqin ciki bata iya yin komi ba saida ta
dau minti goma masu kyau in shock dan ko motsawa wani sassan jiikinta baya iyayi.
Iyakar Munanan qaddarorin da suka gudana a Rayuwar ta gaba daya sune suka hau mata
ziriya acikin kwayar idanunta da kwalrta tana kallonsu daya bayan daya kamar wani film.
Acikin zuciyarta dake bugawa kamar zai fatso waje take cewa "Laifina na ne.. its all my
fault..laifi na ne..dan kuwa babu wani abu na farinciki daya ke raɓata saina baqin ciki,i knw that
nothing good will ever happen to me in this life amma haka na rufe idona nabiyewa zuciyata na
amshi soyayyar zach inata tunanin samun sauki da rayuwata mai dadi awajenshi.
Nabashi dukan yardata da zuciyata..na so shi so na haqiqa wanda babu na biyunshi a duniyar
soyayya,dan tun bayan rasuwar mahaifina da mahaifyata ban karayi wa wani dan adam irin
wannan soyayyar ba.
Maybe i am born to suffer and dwell in pain
Maybe ubangijin daya halicceni baya kaunata.
Datatuna irin baqar azabar datasha da rayuwa bayan rasuwar iyayenta atake taji Wani irin
gulluton abu mai nauyi ya shaketa a kirjinta tanajin tsitttt tsittt kamar jijiyon zuciyan zasu tsinki
haka taji sunata tsananin zafi sun kuma kameta taciki.
Lumshe idanunta tay sosaiiii jin kawayenta na kuka agafenta sosai
Sai kuma tausayinsu ya kamata, gani take kamar yauma itace silar digawa ma zuciyoyinsu
baqin ciki da tashin hankli.
A tunaninta duk wanda ya rabeta dolene yay baqin ciki sabida haka Allah ya halicce da
munanan qaddarori.
Cike da dauriya Juyowa tay tana kallonsu ganin mamaki dake kwaranya akan fuskansu ganin
halisa bata yanki jiki ta fadi kasa ko ta suma musu ba.
Hawayenta masu sanyi suna sauka muryanta a sanyaye sosai ahankli tace musu"its Okay, ni
na dauka wani abune ya sameshi ashe ashe wai
Zach Ya duba ne yagani cewa ban dace dashi ba, ragwabben murmushi ne ya kufce mata
bazata, gyada kanta tayi cikin tukikin rudani snn tace..ders no big deal. Lets just...call dis
weding off ...kowa yaje gida ya huta.
Kawayen nata Zasuyi magana ta hade ranta cikin dakatar dasu in a subconsious mind wanda
kusan kowa awajen yasan bata cikin hayyacinta,hawayen ma duk ta gogeshi a fixge cikin zafin
nama tace shema,vicky, hadiza, and meenal, girls... ku make sure kun rabawa kowa souveniers
and all the food we got kafin mubar nan wajen.
A raunane hadiza tace akan me? Halisa why r u doing this to urself,..take a break. ure in pain...
Ranta a bace yasa bata tsaya taji karshen zancen hadizar ba ta juyo tace and so what if am in
pain dijaa..am use to it..pain is part of my life now.
Inde har kuna tare da ni dari bisa dari toh kuyi abunda nace muku kawai mubar nan wajen. This
respectable pppl waited for hours for my weding to take place bai kamata ace mubarsu su tafi
haka empty handed da taqaici ba..
Vicky tace and what about u ?
Tace im fine, zan jiraku anan..i just need my space right now pls u guys shud understand me.
Shiru sukayi sai can snn kowa tahau share hawayenta hadiza tace lets go guys.
Vicky da shemau sun taso meenal tace ita zata zauna tare da halisa amma haka firr halusa taki
ta amince mata hakanan ta hakura ta bisu suka kyaleta ita kadai awajen
"U think she is going to be okay ayadda muka kyaleta ita dayan nan..?
Hadiza ce tay wann tambayar
Meenal tace ni nasan halisa..mace ce jaruma mai karfin zuciya da kuma hakuri.
Tunda kikaga ta umarce mu muyi hakan bana tantama she is going to control her emotions.
Gyada kai hadiza tay sai basu kara cewa junansu komi suka wuce direct stalls din souvernier
da wajen harhada abincin
Within 30 min shemau da hadiza suka saka aka yi good packaging na kayattaun abincin dale
wajen aka zuzzba su a hadadun a take aways.
Meenal da vicky kuwa tuni suka gama da wajen masu sourvenir jakuna da tsarabar biki masu
tsada aciki, dake suna da list din iyakar bakin da suka gayyata abun bai wahalar da su koya ci
musu lokci ba, sai yan dedeku wanda a radin kansu suka zo wajen duk suma an providing
musu nasu tak aways din
Bayan an kammala komi aka baza ma'aikata sula soma rabo mutane nata mamaki ganin cewa
ba a daura aure ba amma ana raba musu kayayyakin tsarabar biki.
Ana daf da karewa meenal ta saci jiki batare da sanin kowa ba ta koma domin duba amarya
halisa..
Tana ficewa acikin church acikin sauri da sassarafa ta karaso baya inda halisar take..kanta ne
ya sara ganinta a yanaynin da bata taaɓa ganinta aciki ba.
Tsantsar Soyayyar datakeyi ma zach a zuciyarta shine yake neman ya zautar mata da
kwakwalwa aynzu
Sai huhh huhh take tana furzan iska da karfi sosai alaman iskan ma yamata kadan.
Tun bayan tafiyarsu take ta kakalo tunanin tana lisafin abunda ta masa a rayuwa da zai saka
mata da haka bayan soyayya mai tsafta da dadi dake wanzuwa a tsakaninsu.
A ragwabe ta kasance kafafuwar duk sunyi sanyi sunamasu kasa iya daukarta,zama tay daɓas
a kasa ayayin da ta cusa kanta tsakanin cinyoyinta hawayena zubowa daga cikin kwayar
idanunta masu tsananin zafi da ciwo marar misaltawa ..
mental depression da anxiety yasaka ta kame jikinta kamar wacce take kkrin zaucewa
Har meenal ta karaso wajen kallonta kawai takeyi, ahankli ta rusuna daf da ita dan da alaman
ma bataji motsin isowarta ba.
Saukr Hannun meenal din kawai taji ta dago kai suka hade ido yanayinta sodai ya razana
meenal din muryanta a ragwabe tace "Halisa..
Tsareta tay da wani irin raunatattece ragwabben murmushi tare da cewa "har kun gama ne?
Meenal bata iya cewa komi ba ta gyada mata kai..
Hannu ta mika mata alaman ta dagota sama
Babu musu ta aikata hakan suka miƙe tsaye
Jiri sosai ke dawainiya da ita,duhu duhu kawai take gani agabanta amma haka ta daure tace
meenal lets go the church.
Meenal tace mezakiyi a church halisa muje gida mana halisa.
Hawayenta ne
suka sauko tace a'a..
Sanin kanki ne bana tsoron fuskartar wani qalubale ma rayuwata koda kuwa baqin ciki ne ya
cikeshi. Sabida ni mutanen nan sukazo dan haka abunda ya dace kawai zan aikata.
Meke nan zaki aikata halisa..did u realise dat akwai yan jarida da bloggers awajen.
Halisa tace and so what meenal..trust me
Am not going to do anything stupid..
Meeenal batace komi ba ta rrikota suka taho ahankli har izuwa cikin church din.
Already lkcin waje ya kaure da cece kuce jamaa ana ta tambaye tambaye ana neman amsa.
Tsayawa halisa tay alan alter tanata kallonsu ayayin da ta hanaa kowa matsowa kusa da ita.
Nan da nan Attention din kowa ya koma kanta ganin yanayinta da ya gaza boye halin tashin
hankli da baqin ciki datake cikii
Nannauyar ajiyar zciiya ta sauke, snn tay murmushi tana kallon dumbin mutanem da suka
dominta, da kalaman Godiya masu tausasa zuciya ta soma baza takaitaccen jawabinta.
Daga bisani ta dan babbasu hakurin zaman jira data sakasu sukayi, bayan nan cikin dauriya
sosai ta hau sanar dasu in formal and calming manner ba araunace ba, "cewa tayi auren ta
bazai yuwa ayau ba batare da ta furta musu dalili ba, ta kare da