Showing 24001 words to 27000 words out of 42194 words

Chapter 9 - Cheaters Club Book 1 Compelet

19 Aug 2026

498

companyn
business na mahaifinta daya rasu yake dake itake take juya komi yanxu...
munafikar motartance ta shigo harabar babban gininsu na Talba group of companies,wajen
masha Allah,irin doguwar gidan saman nan ne mai hawa sama da talatin, suna shigowa cikin
harabar kamfanin wayarta ya hau ruri batare data dauka ba sede yay kusa katsewa snn ta
dauka ta kara a kunnenta.
Driver cikin suit dinsa daya yafi kama da na security shi ya fito ya bude mata kofar car din, tun
kafin ta juyo da kyau ta kallesa Hannunta rike da tsaddaden wine colour iphone dinta sai waya
take calmly kamar ba itace take jajjan tsakin nan ba.

A lokacin kusan Kowani ma'aikaci ya tsaya still ne ana jiran ta, wajajen after 5mints ta aje kafar
ta a kasa ahankli...akan wata 5 inches higheel shoes take taku daddaya ana biye da ita da
sauran tarkacen ta cikin juya bountiful body structun ta mai daukar hankali.

Masu aikinta ne ajere sun tsaya cikin formal work dresses dinsu ana miko mata gaisuwa duk
dama mamakine a akan fuskarsu ganin ta shigo office yau a kurarren lokaci.

Tafiyan ta take As usual ko kallo basu isheta ba bare ta amsa gaisuwan nasu da suke jefo mata,
a cikin kwanciyan hankali take takunnata har ta shiga cikin Babban office dinta dayagaji da
haduwa.

Jakarta ta soma ajiyewa snn tasauke karamin ajiyan zuciya tana zama akan soft leather chair
dinta wani wayar ya kara shigo mata,takai mintina talatin tana amsa wayar daya sake shigowa
din anan ma har ta kammala bata daga ido sama ta kalle files din dake gaban desk dinta ba.

Sauke wayar datayi ke da wuya tadauki office telephone ta buga waya cikin muryan ta na
gadara tace ma female seceteryn ta akan shigo ciki marmaza" ,ba tare da ta jira amsarta bama

ta katse wayar ta dangwalashi snn ta mike tsaye tanata kallon kan teburin dake ciki da takardu
na ayyuka dake jiran dubawarta da saka hannunta akai.

In not less than 3 minutes aka turo kofa sai dai mutane biyu ne suka shigo kusan a tare

Hajiya zainab magajiya wato babban business partner dinta da mumynta ta hadasu sai
sectarynta fadila sum sum tana tahowa abayanta.

Dan takaitaccen kallo meenal din tabi su da shi snn ta dauke kanta ta nemi waje ta zauna cikin
kamewa tana watsama fadilar mummunn kallo.

Hajy zainb batace komi ta sama ma kanta wajen zama itama tana bin fadilar da mugayen kallo
na kurilla kowani lungu da sako na jikin fadila sai data kalleshi tsaf tsaf

Sai snn tace hajya meenal talba?

Meenal ta dago kai fuskarta ba asake ba cikin sauke ajiyar zuciya tace "Barka da shigowa hajya
magajiya..ganinki ai yafimini ganin gwamna aynzu,..ashe dama kina kusa dani kika kirani
awaya.

Hajy zainab tay murmushi tace dont mind me. Kinsan batun harkan kudi ba wasa
....tana fadin haka ta juya ta kalli fadila sama da kasa ganinta kyakkwanr budurwa danya sharaf
nononta dumu dumu a sama sun tsaya cur tana hango cikarsu daga cikin rigar suit dake jikinta
wani irin balamin asirtaccen ajiyan zuciyane ya kufce mata tabi tay control cikin shan qamshi
snn tace" "ita Wann kuma wata kuchaka ce haka meenal, Tunkan meenal ta amsa tay wani rau da ido tana dada checking din fadilar da gefen
idonta..wani irin shocking na sha'awa taji na mata yawo a jinin jiki..ta wani kame numfashinta ta
ciki"so whats she doing here duk ta ishi mutane fa da kallon kauyanci..".

Kafin meenal ta dago kai ta amsa akaro na biyu taji sautin good evening maam..Da barin jiki
cikin daburcewa fadilan tafada tana dan kame kame. Take meenal din ta dauke wuta tanamai
kallonta a kyamace tace "pls dont speak!!!!!

Ta kalli hajya zainab muryanta a shake tace "Itace lazy sectary na danake gayamaki shirmen
datayi min dazu..

Hajya tay rolling idanunta cikin wani irin yanayin kisisina snn tace ohhhh..

Da masifa meenal ta rufe fadila.

"wai meye nakeji manager na gayamin wai haryanzu karfe biyar na yamma na neman gaucewa
amma wai baku kammala ayyukan ku ba?...

Cikin yanayin gyara tsayuwa Fadila tace

"Ammm.."Am sorry ma'am,dama munata jiranki ne kizo kiyi signing wasu takardu since last 2
weeks..and our calls have not been picked by u shiyasama bamuyi aiki akan wasu files din
ba..sorry maam.. ta fada a ladabce tana dan rusuna kai a tsorace.

Cikin kwaiwayon muryanta Meenal tace yen yen yen yen our calls have not been picked by u..
mtchewww Wann din har wani dalili ne? .And so what in ban picking calls dinku ba..,how dare u
distub me while am preparing for my best friend weding..and why are u interogating me like
dis,wato nice zan bar abunda ke gaba sabida picking calls dinki ko are u mad?..who the hell did
u think u are girl?wani tsawa ta daka mata tare da wurga mata files dayawa a kasa snn ta koma
ta harde hannu sannan tayi jim tana binta da banzayen kallo.

Ahnkli fadila ta rusuna tana kwashewa jikinta a sanyaye sosai.

...cikin azzalzalan masifa meenal tace ki tattara tasss kisan yadda zaki yi dasu, duk wani
investor dake wajen ki tabbata kin dawomin dashi kan harka since is ur fault da lokaci ya kure
mana. I dont care what u have to do, just do it. inma karuwanci zakije kiyi inma mutuwa zakiyi i
dont care..All i care about is my business. Tafada tana watsa mata harara masu zafn gaske.

Fadila ta rasa meke mata dadi idanunta atake suka ciko da ruwan hawaye sosai,cos how isit
her fault bayan ta yi iya bakin kkrinta hasali meenal din itace ake jira ta saka hannunta akai
amma batazo ba taje bikin halisa so tayaya kenan yanzu komi ya dawo lefinta.

Da kyar ta shanye kukan takaici da gajiya dake kkrin shakureta snn ta miƙe tsaye da files din
hannu tay shiru batace mata uffan ba.

"U think u can come here and play around with my business don kinga ana yaba ki kin iya aiki
ko?
Toh wallh Muddin bakiyi abunda nace miki kiyi ba korarki zanyi.

Hade ido sukai da fadilar tawani ja doguwar tsaki tace mata "jaka kawai doluwa. Agaggauce
fadilar ta dauke idanunta tay dashi can kasan zuciyarta na mata susa.

Daga nan shiru tay kanta na kallon kasan bata sake ko motsi ba, har sanda zucyarta yadanyi
sanyi cikin tunowa da wani abu aranta yasa ta sauke ajiyan zuciya snn ahankli tace pls am
sorry maam..kiyi hakuri dan Allah...a sulale cikin sanyin jiki tabi ta tsuguna har kan gwiwar ta
tana rokon meenal...
tabbas farida ta fi kowa jajircewa wajen bi da manyan contracts dinsu duk da some of the rude
and arrogant business men and inverstors din basu mata da dadi, wasu har tayin karuwanci
suna mata,wasu su zageta tas wasu subita da maganan banza shiyasa in abun ya ishe saita ta
dan cire hannunta akan aikin ta barwa meenal din abunta duk dama tasan zatasha buhun
barkonon masifa da kuma baqaqen maganganu.

Hajy magajiya sai kallon fadila take tanajan tsaki while aranta jarabbiyr shaawar yarinyar ne ya
gama rikitata sosai، sai can snn tace" sorry for urself, kinci sa'a ma kina da What it takes kinemo
abunda ogarki tace if not da koninan da saina saka ankoreki yau.

kan fadila na kasa bata ma fahimce me take nufi ba tanadi kan basu hakuri bata damu da
mesuke cewa ba,babban damuwarta aynzu shine yadda zata aikta abunda meenal ta umarceta
tayi na shawo kan investors wayanda jinkirin yasa suka janye.

She have no one att all da zai tsaya mata duba da mahaifiyar meenal dince dakanta ta siyota a
kauye da kudade a wajen mahaifyarta tazo birni ta sakata tay karatu bayan ta kammala snn a
kawota nan tanayi wa yarta meenal aiki.

Fadila batada katabus arayuwanta bare tacewa dan tamkar amatsayin baiwa take musu, dan
haka komi da meenal tace mata dolene tayishi komin muninshi dan bata saurara mata ko
kadan.


Bayan tulin cin fuska da Banzayen maganganun su da kyar hajiya magajiya ta rokawa fadila
arziki tanamai cewa kibani ita muje gidana na kawai tamin wani aiki intana da wayo we can still
manage her.

Kuss kuss sukayi batare da taji me sukace ba

Irin kallon da hjy zainab tay mata yasaka Gaban fadilan yayi mummunan faduwa sosai dan a
tunaninta hajya zainab dinma hala zatafi meenal mugun hali.


Batare da Meenal ta kalleta ba tace mata
"U will go with her and make sure to take all the necessry documents with u...'


A aladabce fadila ta amsa, brain dinta sam bata fahimce ta inda zuwa gidan hajya magajiyar zai
saukaka mata aikin dake gabanta ayanzu ba. Dan ta riga tasan hajiya zainab irin dolayen
matayen nan ne wanda inbanda tulin connections na manyan masu kudi da yan siyasa da ta
iya, bacin nan kwakwalrta baya iya producing wani abu mai amfani wa kamfani.
Tana cikin wann lissafi a mind dinta taji an daka mata wani tsawa "c'mon get out ki bamu waje.
Dukansu suka calla mata harara da har cikin zuciyanta saida taji kararsa.

Murya a rarrarabe tace .."Nagode hajiya!!
tace tana share karamin tears dinta sum sum tayi waje da sauri ta basu waje.

"Wani Huhhhm hajy magajiya ta sauke ajiyan zuciya ganin yadda fadila tawani juya mazaunanta
leber leber suna wani bouncing ayayin datake sauri sauri zata fice hajya ji tayi dukan tsikokin
dake jikinta sun tattashi a wani irin yanayi taja asirtaccem numfashi taciki tana maida mugun
yawu daya wuce a magwaro da wani irin sautin makwat ya wuce mata wuya kamar wata mayya
meenal batasan ma metakeyi ba.

Furxan iska cikin sight realive meenal din tay tana defe kanta lightly cikin tunani.

oh my god nagaji kuma wallhy am pissed off
Office din nan ba za'a barni ba and now my husband is at home bazai barni na huta dis is so
annoying huhhhhh ta karashe maganan ta feeling so disgusted..

'..Tare da dan zuba mata ido hajya tace hhmm mmm..matar doctor kenan..nide mamaki kike
bani meenal ke abunda mata keso ajikin namiji shike baki haushi sai kace me tattare da jinnul
ashique?..Dariya tayi ahankli sai ta koma tayi relaxing bayan ta akan chair tanata kallon meenal
din
Tsaki Meenal taja snn tace to meye kuma naki namin dariya magajiya, naga dai ba yau aka
saba samun irinmu kema ai namiji baya gabanki..

Magajiya ta kara fashewa da dariya

Dubi yawan shekarunkin nan amma haryau bakijin sha'awar yin aure..48 fa haba magajiya..ke
kuma wani jinnu kike dashi knn?


Hahahaha hajya ta kwashe da wata iriyar kisinannyar dariya mai yawa.

Meenal kenan ai bazaki gane komi gameda irin rayuwar danakeyi ynxu ba, ke dai just live ur life
and karki sake matan bariki su fara rike mikishi ta wani waje wallah da idanunki zakiyi kukan
kaico.

Cikin hade rai meenal tace tab di, ni inyi kuka akan namiji, namjin ma khaleel? kutuma..hajy dis
is an insult oo, toh yama isa ne yabi matan bariki? Sedai inna mutu ba...kai ko mutuwa nayi,
tafara buga table bambambam "wallah tallahi khaleel bai isaaaaa yabi wata mace awaje ba, dan
inagaya maki my spirit will not rest .. i will rise,. and hunt them dowwwwn sainayi raga raga dasu
gabaki daya..khaleel will remain mine ooo sede ayi hakri

Hajya magajiya ta cigaba da dariya alaman tausayi ma meenal din take bata sai can tace uhmm
mssw ,"ban da ma lokacin ku dukanku.
Kedai mance da wannan maganan meenal muyi maganan abunda ya kawomu ta fada tana
duban kofa a sace sannan ta jawo iphone din apple dinta daga jaka ta cigaba da cewa yau dai
nazo mana ne da new proposal na wani contracts. Wani Alhaj ne daga dubai he is good in gold
business..yanzu dai bazan iya zama muyi dogon magana akaiba dan naga kayan danake so a

office dinki, so we can just negotiate zaki nitsar da ita ta kwana a wajena yau ..i promise u gobe
zakiga na dawo mana da wayancan deals din dan nasan ba iyawa aiki akansu zatayi ba.

Acikin rashin fahimta sosai meenal ta kalleta tace toh in ta kwana awajenki saime, uve ask me
the first time nace mako tooh..uhmm she is even useless just take her inma kwana dari zatay
tana miki aiki i dont care nide kawai adawomin da contrcat dina intacts.

murmushin jin dadi Hajy magajiya tay sann tacee dakyau partner. Aikuwa ayyuka masu mugun
muhimmanci zatamin,
kidai tabbata kin sakata akan hanyar mini biyayya dan wallahi banason gardama a ayyukata

nan Suka mayar ma juna smilessuka waske suka cigaba da hirar duniyan su meenal nabata
labarin yadda bikinsu na halisa ta kaya sama sama.

Har Wajajen goma da rabi na dare suna hirar aiyukansu dana duniya shaf sun mata da basu
mike sunyi ibada ko wani abu me muhimanci ga rayuwarsu ba.

Lokcin Kusan kowani ma'akaci ya bar office din dan karfe shida suke closing, fadila ce ke zaune
ita kadai tanata kallon files din dake gabanta kusan lkcin kowa ya nufi gida ita kadai ta rage a
office din tana shan tea tanata jiran fitowarsu meenal da magajiya.


Wa Agogon Bangon dake office din fadila ta kurawa gajiyayyun idanunta ganin karfe 10:30pm
harna neman gaucewa su meenal da hajya basu fito ba..

Wani irin tsakin takaici ne yake kfce mata aranta tanata mamakin yadda matar aure zata
banzatar da kimar aurenta har izuwa wnan lkcin tana office tana hira batare datayi yunkurin
komawa gida izuwa wajen mijinta dayau kwanaki goma sha kenan shikadai yana jiran
dawowarta....
Tana tsaka da wann tunanin sai gasunan sun fito,wayar meenal nata ringing amma taki sam ta
dauka yadda taketa mita kadai ya isa sanar dakai mijinta ne. da sauri fadilar ta mike tsaye
rungume da file din akan kirjinta kanta na kallon kasa meenal batace mata uffan ba ta wuce tay
waje.
Hajya zainab tamata wani irin kallo snn tace follow me girl.

Ba musu ta bi bayansu babu bata lokci meenal ta shiga motarta driver ya tukasu suka nufi gida

A motar hajya zainab din fadila ta zauna a gaba nan suka wuce izuwa wani babban hotel dake
kusa daf da five star hotel na garin.


11:35am

Ruwan shower ne ke sauka shaaaaa akan lallausar gadon bayansa dayake zuba wata uwar
sheqi kamar ana gogesa da ruwan madara, jin karar ruwan kawai yake na sauka ahankli akan
fatar jikinsa ayayin da hanklinsa yay nesa da gangan jikinsa ya shiga gararin tunani wanda da
alama yay nisa acikinta dan kwayar idanuwanshi da suke a lumshe gamm gaamm kansa na
kallon kasa basa ko motsawa. dogaye kuma murdaddun hannayensa duka biyu na dafe da jikin
bangon glass wall na tsaftaciyar bathrum din da karfi ya danne bangon kamar wani mai shirin
fasasu da karfin da Allah ya bashi ayayinda ya bawa bangon gilashi na gidan wankan nasu
baya yana da tsaye.

Hadadden dirin halittar sa na cikakken namiji ke nunawa dishi dishi ta madubin gilashi,khaleel
kyakkwan namijine tsar dashi,damuwa ce cike da fadar zuciyarsa amma bashi zai hana
lafiyayyar mace zaucewa da gigicewa ayayinda ta dora idanuwanta akansa aynxu yadda yake
daga shi sai ba, hade da yanayin halittarsa dats very sexy shidin lafiyayye kuma tsayayyen
namiji ne.

Bayan wasu yan mintina daya dauka anan Ahankli ya kashe ruwan shower din snn yay sliding
door din ya fito yana sauke ajiyan zuciya daga bisani ya jawo farin towelya dora akan
albarkattcen kugunsa.

Kafafunsa ya daga yana takawa har izuwa cikin main bedroom nashi direct gaban madubi ya
nufa Yana kan goge kan nasa yayi karamin scof tare da furza iska ta cute oval shape lips din sa
yanayi yana kallon katoton agogo dake manne a bango its 11:35pm. ya dan dafe kai cikin rashin
jin dadin dawowar matarsa gidan da wuri data tsira..
Bayan labarin rushewar auren halisa dayaji Already mai gadi ya gaya masa cewa meenal ta zo
dazu har bakin gate din gidan nasu amma ta koma office abunta.

Yasani sarai gujewa responsibilties dinsa take as his wife kamar wacce batasan yana da hakki
na aure akanta.

Ya rasa mesa meenal take son azbtar dashi, yay fushin har ya gaji amma babu abunda ya
sauya sema abunda yake dada karuwa..hakan kawai yake rayawa aransa ayayinda ya cigaba
da abunda yakeyi saida ya tattala kansa tsaf ya kimtsa sosai fatarshi na fidda wani irin qamshi
sannan ya bude window idonshi kararf ya sauka akan hasken motarta ayayinda suke parking.
Ajiyan zuciya mai nauyi yayi aransa yanamai cewa finally!!! But i know she won't even come to
me yaudai gaskiya bana hakura 'im too horny cant just sleep like this.
Atayani Sharing pls..


_*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_

#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_


⏯️7️⃣

Bayan kamar wasu yan mintina kadan gidan ya dauka da wani irin shiru, karar budewar kofa ne
ya katse wnn shirun ayayin da Wani irin sassanyar qamshin turaren dark oud maihade da sweer
notes of marshmellow scent ya mamaye ilahirin corridorn da azaban dadinsa kafin nan doc
khaleel ya bayyana sanye da suturar baccinshi mai launin matured coloured print whitish
pyjamas na kamfanin prada mai wani irin laushi da tsantsi daga ganin kyallin da material din
yake ajikinshi kasan me tsadace sosai.

Tafiyarsa cikin nitsuwa yakeyinta, fresh fresh kafafuwansa masu kyau da haske sanye suke das
das acikin wata lallausar fenty sleepers shima fari. Tafiyar yake a nitse kamar bazai taka kasa
ba sede aransa Allah Allah yake yaci karo da meenal dan ya sauke gajiya da kuma nauyin da
yake danne kan zuciyarsa.
Da sallama abakinsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0