Showing 15001 words to 18000 words out of 42194 words
cewa tanay wa kowa fatar ya
koma gidansa lfiya.
Tunda ta kammala furta hakan church din ya guntse da wani irin surutu na fitar haankli kowa na
neman amsa
"why why meya faru whats going on.
Wani irin kallon juna Uncle dinta kawu karami da matarsa mama G sukayi wa junansu dan
dama a hatsale suke da dan tsarabar da aka basu bayan sunga manyan mutane an basu mai
yawa mai tsoka sukuwa da ba a gayyata ambasu wasu abubuwa na yaku bayi kuma aganinsu
sunfi karfin abasu iya wannan.
Kawu karami ne ya soma mikewa tsaye yana zage zage da bakai ba gindi yana wani huci yana
cewa aikin banza aikin wofi..duk baqin cikinsa da basu hadu da ango sun aiwatar da cikar
burinsu na samun kudi da masauki awajensa ba.
Sanin cewa yan jarida zasu mata cha yasaka meenal da hadiza suka zagayeta suna bata
cikakken tsaro ayayinda shemau da vicky suka kirawo attention na security aka soma matching
din jama'a izuwa waje.
Kusan acikin rudani kowa ya bar harabar church din, wasu na harsashen matsala aka samu
daga ango,wasu tausayin halisan kawai sukeji aransu, wasu kuma takaici ne ya lullubesu na
bata lkcin su anan da sukayi.
Bakaramin drama akayi da media ba sede aka kusan watsa musu tear gas snn aka samu
kwancyar hnkli ahakan ma sun nanike a gate suna neman amsar tambayonsu abakin halisa.
Within 10 min church ya zama daga su saisu kafin kace wani abu halisa ta ragwabe akasar alter
dan ji tay kamar duk wani karfi daya rage mata a gangan jikinta ya gushe, is like yanzu ne ma
datay hakan takejin mugun radadin zafin rasa zach da kuma tozarcin daya faru da ita yana me
mamayeta sosai.
A hannu a hannu kawayenta suka ririkota domin sukaita mota.
Meenal da vcky ne suka shiga motar tare dabita suna danne mata kirjinta sabida hauhwan da
nunfashinta yakeyi ayayin da su hadiza suka hau binsu abaya
Ana bude musu gate din church din mutane suka bi bayan motocin su yuuuu kallo da kuma
maganganu.
Lokcin halisa batasan ina hanklinta yake bama.
Hadadden Gidan hadiza dake kan hanyar Victoria Arobieke street no 305 a anguwar lekki suka
wuce da ita direct dan nan yafi tsatsauran security dan ita minister of petroleum resources take
aura.
Duk da haka suna isa kofar gate wasu jounalist din har sun iso suna neman tada hayaniya,tun
ba abude musu gate ba suka wawuso kansu da tambayoyi kala kala game da rushewar auren
halisa,abayan su kawu karami ne da matarsa ta gama zugashi akan sam bai isa suyi biyu babu
ba.
Sun kashe kudin motarsu tundaga benue sunzo amma ba aure babu cikar burinsu borance
masa tay snn tace masa sede suzo su amshi salalan kudadensu da sukayi asararshi awajen
zuwa auren halisa inba haka ba seta kashe shi dan itama bashukan mutane taciyo dan suzo.
Bakaramin Tsoron mamam G kawu karami yakeji ba,tun daga bakin gate din gidan hadizar
security sukayi ca akan yan jarida.
anata kkrin bude musu gate su shige ciki kenan saiga kawu karami ya taho da mugum gudu
kamar wani mahaukaci haryana tumbul yanata ihu yana cewa wallahi ba'a isa ba. Uba nake
awajen halisa ba a isa arainani ba kee Halisa keee halisa.
Da yarensu na idoma ya soma ce mata ta sauka kasa ta same shi suyi magana tun kafun nan
ya soma tona mata asiri.
Ya memeta hakan yafi sau biyar kuma da ihu yakeyi yan jarida kuwa sai daukarsa sukeyi
Halisa Tana layi amma ahaka ta tsinkayo mummunan Muryansa ahankli ta mike ajikinsu meenal
tana jin jiri jiri muryanta asanyaye tace musu abarsa ya karaso tanason taji meke tafe dashi..
Hakan yasaka duka kawayen sukayi parking motocinsu abakin gate dan su tsaya mata har
halisar ta sauko daga cikin motar a hankli
Sakeshi akayi ya taho yana wani huchi yana fiffixgewa.
Cikin rada mata a kunne Meenal tace halisa pls dont speak da karfi kuyi maganan ma kawai
ayarenku kinga media suna daukarku.
Gyada mata kai halisa tay ta tsaya kafin nan kawu karamin ya isota cikin bunƙasa yana wani
fadi yana hura hanci kamar bijimin kauye.
Atayani sharing izuwa grps please dats all am askingí ½í±�í ¼í¿»
To join my postin grp caht me 08060712446
_*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro Magogin ƙarfe...)_
#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER
BY
_SURAYYAHMS_
��4�⃣
Hade kwayar ido da halisa sukayi da kawu karami atake yasa taji tsananin rauni ya dada
lu'llumeta.
Duk dama ta tsaneshi aranta amma he is her only family right now dan bata da kowa a duniya
face shi.
Kawu karami yana mugun kama da asalin mahaifinta kamar an tsaga kara each time taganshi
sai taji aranta kamar mahaifintan ne ya dawo.
Tsayawa datay agabansa yasaka zuciyarta tuni ya dadaa zurfafa cikin rauni da neman agaji, Ji
take inama ace ya rungumota jikinshi a sigar lallashi, ita koda kalma dayana rarrashin ya gaya
mata koda zataji sanyi acikin ranta Musmn Ayau take dada jin tsananin kewar iyayenta da suka
rasu tuntuni wanda shine yake dada kuntatta ma ruhinta da zuciyarta ayau bana wasa ba.
Ahankli Ta bude baki zata kira sunanshi,wasu raunatattun hawayene suka sauko mata zirrrrr
gwanin ban tausyi, she just want to tell sumone dat is close to her like a family irin zafin da
zuciyarta yake mata ayanzu.
Atunaninta kawu zaiji tausayin yanayin datake ciki ya tausasa mata zuciyarta da kalamansa.
Zaiy magana tay saurin tsareshi da yarensu na idoma tanamai cewa
"Kawu ka rufamin asiri mu tattauna anitse kuma a yare karda yan jarida su debe magananmu
su watsashi kafafen sadarwa.
Wani irin kallon raini da kaskanci ya mata tuna yadda ta taso agabansa a kaskance wai hartayi
arzikin da yan jarida suke neman jin labarinta?
Wani irin hassada da girman kai ne yaji ya turneke sa,kirjin shi ya dau zafi dau kamar an dora
masa itacen wuta akai.
gashi nan dai talauci, da tsinannun bashuka tare da azaban yunwa ya turmusa masa rayuwa
amma wai yarinyar daya azabtar ya kaskntar itake take cikin daula ayanzu.
Baqin cikin haka yasashi tuburewa acikin dagon murya ya hangame baki dagangan yaki sam
yay yaren dan barakamin girman kai yake dashi ba ya fara mata ihu da masifa yana hargagi
kamar wani zai mareta.
Da hausa boro boro wanda bama iyawa sosai yay ba yana huci cikin daka mata tsawa "yace
toh ina ruwa na, wann ai ke ta shafa. Yan jaridar suji mana, yo Akan me zaki tara jamaa snn
kice musu anfasa aurenki.
Tana hawaye sosai a yanayinta na rauni da yaren ta dakatar dashi,
Tace "kawu meyasa haka ne, i said please please just do as i tell u...wai bakada tausayi ne ka
tuna fa a matsayin Æ´a nake awajenka wazai rufamin asiri inba kai ba, ynxu danake cikin tashin
hankli aure na fa ya fasu ne sabida angon yace bazai aure mace irina ba kuma batare da nasan
cikakken dalilin shi ba.
Kuka sosai take ta hau bashi labarin abunda ya faru ayau din, duk atunaninta koma yane aishi
jininta ne duk rashin imaninsa zai tausayawa yanayinta na yanxu.
Kallonta ya dingayi da mamaki aransa Dan Tausayinta kam de yataɓa masa zucya sai dai
kuma tsananin tsoron matarsa dayakeyi bazai ma kyaleshi ya dawo hayyacinshi ba, iya
alfarman da ya mata shine daya sauko da girman kan ya meda mata amsa da yaren.
Duk Ya rasa me zaice dan girman kai bazai iya barin shi ya sauko dan ya l'allameta ba, dubar
tsakar idanunta dake fidda ruwa gwanin a tausaya yay yaja tsaki mai kauri kmr abun bai dame
shi ba yahau kyabe baki yana tafa hannu.
Bayan dan gyara tsayuwarshi da yay agabanta yaja wata balamar numfashin rashin mutunci
cikin turo baki da fushi yace hmm hmmmmmm so dis is what actually happen to you?Tun kan ta
amsashi yace "it is Goood for you oooo.."Haaaaaaaa,halisaure truly a curse child. Bansan mesa
baki da jinin sa'a ba, ai Koda nake tare dake nima shaidane cewa babu wani sa'a tattare dake.. As simple as Just to keep a real man to urself ki aure me kudi muma mu moreshi amma kin
kasa...chaii..nwanu God!! haaa!
I dont blame u oo Lkcin da kike kai mana talle a kasuwa nayi arzikine?u better go for spritual
cleansing dan Abin fa ajininki yake sam sam Bakida qashin arziki saina karuwanci!
Ahankli halisa ta dago kai tanata kallonshi wani irin yanayi mai cike da tsananin takaici tsikar
jikinta duk ya tattashi tsabar yadda ranta ya gurmutsa ya hautsine da fushi.
A fixge ya Dauke kansa yay gefe dashi wai danma karsu hade ido da juna yay sanyi..
halisa ta cigaba da kallonshi tana huci ahankli
Jikinshi sai rawa yake yana wani kame kame cikin kamkamba.
...yace Kinata kallo na kamar wata mayya ai gaskiya nake fada miki. Im ur uncle ooo Duk
duniya wazai gaya miki gaskiya inba ni ba.
Abun baqinciki ne ace mummunan qaddararki ya jawo min asarar arziki, chaiiiii..ya kyabe baki
yana jin baqin ciki aransa ya kuma cewa "haaaaa,.halisa mansa ure a deadly disease.. infact
ure the corona virus.
"Uselessss..
Like doter like father.
Porvety porvets..
ubanki mansa, haka ya kare rayuwansa duka a shan giya and at the end he died uselessly like
a christmas fowl....kema in bakiyi wasa ba haka zaki kare oooo..
Izuwa nan wasu hawaye sabbine suka sauko ma halisa tanajin kamar ta wanka ma kawunta
kyakkwan mari akan fuskarsa, kawu bai fasa ba yahau mocking dinta yana cewa" accept it u fail
ooo, u don fail, ure a loser..Yanzu haka shikenan Kin rasa wann babban hamshakin me
kudin..kin ga abunda nake gaya maki ko,Yanzu wa gari ya waya kinyi kudi har kina kaurace
mana mtssss ..
Na Only you be ashawo
Na Only u be gold digger
Natabbata aikin da kikeyi kenan anan lagos da har kika tara wann uban arzikin da kike ji dashi
harkika guje mu akai, ynzu ne dayazo na damuwa zaki tutseni kinamin kuka da bayanin ki na
banza.. hmmm seee, Dont expect any amount of pity frm me. Nide Kudina danayi asararsa
nazo aurenki shi zaki lalumo kibani.. ki aje a mind dinki cewa What ever happen to you is as a
result of what u did in ur life. Tsuntsun da ya jawo ruwa aishi ruwa ke doka dama kuma
Bawanine yasakai ki zama lallataccyar mace ba. Just bring money and give me make i vamos
"nwa stupid girl...ya fadi hakan ko ajikinshi yana gaggayara hular kansa.
Wani irin jimmmm halisa tay ta tsaya cak tanata kallon bakin kawu dake bararraka mata rashin
mutunci da tijara babu ko dandanin tausayinta ayanayinsa hawaye masu tsananin zafi kamar
ruwan wuta na tsilala a idanunta..
Gaba daya sai taji gangan jikinta ya dadajin zafi gabobinta na mata ciwo ta ciki.
Duk dama da yare yake mata maganan amma bakaramin raunatata kalamansa yay ba
musanmn daya ambato mutuwar mahaifinta aciki kuma yake mata fatar mummunan karshe
itama.
yadda yake nunawa yanxu kamar baisan meya aikata da rayuwarta ba shiyafi cimata ranta,
tamkar itace ta zabarwa kanta mummn qaddara na kasancewa a karkashin zaluncin shi daya
dawo mata silar lalacewar rayuwarta gaba daya.
Ko Uban waye ya cusa ta harkan talla da sakata karuwancin dole inba shi ba amma haryau
shine yake gaya mata wann baqar maganan hmm Ta tuna irin zagi da dukan mutuwa da suke
mata shi da matarsa idan bata kwana da namji an bata kudi ta kawo musu ba.
They did ruined her life, tana da tabbaci aranta cewa da agaban iyayenta ta taso da bazata
taɓayin karuwanci ko danta ceto kanta daga mutuwa da yunwa da tagayyara ba.
Lallai saiyau ta dada tabbatar da cewa Kawu baida imani tasan kuma ya samu daman gaya
mata haka ne dan kawai yaganta acikin halin rauni da neman agaji
Ranta tafasa yakeyi kmr wuta da aka dorashi a 100°c, babu abunda takeyi aranta sai dan
danasanin cewa datayi abarshi ya iso wajenta ynxu, Tasan in har ta amsa shi aynxu itace da
babban asara dan kuwa asirinta ne zai tonu abakinshi wanda hala zai jawo mutuncinta ya zube
sosai a idanun mutanen datake hulda dasu.
Share hawayenta tay ta juya ahankli batacemai uffan ba ta koma gaban motarta snn ta dubi
uztaz dake zaune agaban motar ya rafka tagumi ta kakalo murmushi tace masa hi Uztaz,..ya
juyo ya kalleta idanunshi duk yay ja, raunatacen murmushin ta dada masa "tace ka bude scroll
din nan ka Bani 200 thousand awajen pls.
Babu bata lokci yace yess boss snn ya bude gaban motar ya fidda sabbin bunch biyu na dubu
daddaya ya mika mata hannunta nata rawa amma haka ta amsa.
Takaicin ya turnuke ta sosai tana tahowa a raunace kamar zata yanki jiki ta zube akasa.
wani zuciyar nace mata karda ta bashi kudin tacimai mutunci ta zazzageshi, wani zuciyar kuwa
tausasata yakeyi yana mai tunashe ta cewa mutuncinta ya fi mata girman kai da fushin da
zatayi ayanzu.
Bangaren zuciyarta mai tausasatan shiya ci nasara tana isowa ta dubi kawu karami a tsakar
idonshi sann ta kamo hannunshi ta damke acikin nata,cikin zafin zuciya tace kawu ga kudi
amma bana karuwanci irin wanda kake dora ni akai ba ne. wann kudin gumi na ne na halak, aiki
da sana'a nakeyi anan lagos tsaftacciya ahaka na samesu in kuma Allah ya yadda karyan Dan
adam yaga bayana.
..wani tsillin hawaye ne mai wani irin sanyi ya sauko mata akan fuskrta, muryanta na rawa tace
kawu na dauke ka uba amma ka maidani marainiya ka tozarta rayuwana ka cutar dani snn yau
danake neman sumting as little as tausayawa awajenka kana budar bakinka kana cemin ni jawo
makaina komi? Kana jefamin munanan kalamai. .Toh kasani, inhar banida hakkinka Allah ne
kawai zai iya sakamin akan irin abunda kayi min domin kuwa bazan taɓa yafe maka ba har
Abada.
Tana fadin hakan ta damka masa kudin a hannunsa hawayenta nata zuba sosai sann ta juyo
cikin sauri ta shiga mota tare da su meenal suka karasa cikin gidan hadizar kirif aka rufe
babban gate din gidan.
Tsaye cak kawu yay da kudin yana jin wani iri aransa tausayin halisa na neman ya taɓamai zucy
sede tun baikaiga tunani ba caraf yaji an wawaushe kudin duka ahannunsa da wani irin karfi da
rainin wayo.
Juyowa yay yaga mama G ne atsaye agabansa tana huci tana kkrin cusa kudin a lalitarta,Suna
hade ido da wani irin Harara mai zafi na rashin mutunci tabishi kamar wanda idanunta zai zubo
kasa tana hura hanci cikin yanayin gatsinawa.
Ya juyo baki bude yace "Haaaaa Gracy what did u think ure doing Meyasa zaki kwace kudin tun
ban kirgasu ba.
A hantare Tace kaida Allah matsa can, na kwace.. kudin ka ne ko nawa...abi no be ask u to go
and collect am?
Kusan a rude Yace grace are u mad,ki kawo kudin nan fa...
tace naqi na kawo inkana da karfi kazo ka kwace mana banza shashasha bijimin Alade.
Ransa a bace yace
Nine alade ?
Ni kike cewa bijimin Alade.? Grace come here,
Kokuwa suka fara ta tureshi ya fadi kasa ya buge kugunsa yasa ihu wayoooo yahau ihun
sunanta Mama G, Grace, Grace, grace, gracyyy grace ooo,see ehn Karki soma tunanin zaki ci
kudin nan ke kadai fa i swear to god raba dede zamuyi, a rikice ya dada cewa graceeee. kiris ya
rage ta gwabje masa baki dan A masife ta dakamai tsawa tana cewa da Allah tafi can wawa
kawai Zaka tashi ka wuce mutafi ne ko na tafi na barka anan.
Masifa takeyi tana juya dirin jikinta da Allah ya zuba mata tana tafiya tana cewa zaka ga raba
daidai ai, mtsww...tulin basukan danaci akan muzo nan lagos kana nufin dama nine zan biya
maka? Hmm dama na jima banci gasashen naman alade ba,muna isa zanje wajen Ozor mai
gashi ya min hadin naman fresh alade da yasoyashi sann abani da sassanyar giyan burkutu
kwarya biyar. You Menza, U will neva taste this money ooo..ko nera biyar bazaka lashe ba,
Fadin hakan datayi yasa tahau murmushin jin dadi.
Baki bude aka bar kawu dan tun Kafin ya amsata ma har ta kama gabanta tana neman masa
nisa a gurguje yabita da gudu yan jarida suna binsa abaya domin neman karin bayani akan
rayuwar halisa amma bai iya basu wani hadin kai ba.
Motar kasuwa me kyau sukabi sukace akaisu tasha domin su dau hanyar Benue.
Ata fannin halisa kuwa kusan ajere motocinsu yay parking a cikin kantamemen mansion din
hadiza dayay kama da aljannar duniya tsabar haduwarsa dan wani irin neira aka narka awajen
tsarashi.
Abunda ya faru da ita hade da maganganun da kawu ya gama gaya mata atake suka taru suka
damke mata hanyar fitar numfashi gangan jikintane ya gume da wani irin zazzafar zafin zazzabi
mai jigatarwa.
Motocinsu na tsayawa kowacce acikin kawayen ta sauko a gurguje cikin sauri duka suka yo
kanta, meenal da vicky ne suka rirriketa uztaz ma ya sauko kasa cikin sassarfa ya iso gareta.
Ahankli halisa ta sauke kafafunta kasa ji tay ta kasa motsi tahau lalume tana rirrike kafadun
meenal adan gigice sakamakon bata iya ganin komi agabanta sai duhu duhu ga jiri me tsanani
daya mamayeta.
Sama sama takejin muryoyinsu kowa na umartan da akan ta daure tayi motsi domin su kaita
ciki.
Zimman yin hakan taji tana kkrin miƙewa tsaye saiiii yuuuu wani irin jiri me bala'in ƙarfi yay wuf
ya kwasheta ta zube kasa sumammiya.
Hankli tashe suka ciccibeta suka wuce da ita private hospital dake anguwar Simbiat abiola way
na ikeja.