Showing 42001 words to 45000 words out of 101517 words
Chapter 15 - DEEN MARSHALL COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMUHGEE.pdf
tana kallonta zafin zuciyarta qaruwa
yakeyi ta zura rigar datakai qasa ta zube sbd mugun yawan datai Mata ta daga hannuwan rigar
dasuka rufe gabaki daya hannuwanta ko yatsanta daya ba'a gani ta dauke Kai tana sakin
boyayyan tsoki ta tattara gaban rigar ta 'dan riqe ta nufa kofar dakin ta fice Kai tsaye ta nufa
toilet din palon Wanda Tai amfani dashi tashige.
Da alwalarta tafito ta rasa abun rufawa tayi sallah Dole Takoma dakinsa acan tasamu qatuwar
hijab din sallah cikin shopping bags dinda yashigo dasu jiyan da daddare ta Sanya akan
jallabiyar ta tada sallah.
Tana idarwa tayi Azhkar ta miqe ta fito tadawo palon ta zauna tana bincike Jakarta sbd wayarta
data kasa gani.
Duddubawa tashiga Yi Amma takasa ganin wayar gashi wayar takeson Yi kamar me dan kuwa
Sarah zata Kira tasamo mota tazo ta dauketa kota Yaya bazata iya sake ko wuni anan din ba
bare wani kwanan gashi babbar damuwarta da baqin cikinta bazata iya Kiran hajjoba ko Hanifa
bare Dad Alfa tace suyi Masa mgn ya dawo da ita gidan ba sbd bazata taba son ma Susan
cewar har yasamu kebewa da itaba Dan kada adauka rayuwar aure suke bazata iya daukan
wannan kunyarba bazata iyama Bari Susan tana taredashiba koma Nan gaba bazata Bari wani
yasan sun taba kwana gurin dayaba shiyasa takeson Kiran Sarah ta lallabo ta dauketa subar
Nan tun ba'a ganeba Amma takasa ganin wayar Kuma tanada tabbacin tazo gidan da wayar.
Rashin mafitar wayar da madafa gareta yasa Takoma palon ta zauna bayan ta hada tea da
shortbread biscuits Tasha ta koshi ta dunqule guri daya tana rufe idonta Dan tana Jin sauran
gajiya da bacci har lokacin
Ahaka kuwa wani sabon baccin me nauyi ya dauketa.
Bata Farkaba sai Sha daya saura na Rana Dan Haka a kasalance ta bude idanuwanta tana
tashi zaune gabobinta na Dan Mata ciwo sbd yanayin kwanciyar datai a kujeran Babu wani
sakewa.
Agogo ta kalla tareda miqewa ta nufa toilet tashiga tayo fitsari ta wanko fuskarta tafito tanajin
Kamar ta Dora hannu akai tayita rusa ihu sbd baqin cikin wannan al'amari daya sameta na
zama Kamar a kurkuku.
Jin shiru Babu motsinsa yasa ta nufa dakinsa Nan ba baya Nan ta fito Palo ta duba harabar
gidan motarsa daya batanan ta tabbatarda fita yayi Dan Haka ta tube tashige toilet din dayan
dakin Wanda yadauka sanyin AC da qamshin Rosalle roomfreshner da alama shine ya kunna
AC din dakin tunda Babu kowa, Komai na dakin golden ne ita batada wani lokaci ko sha'awan Bata lokacinda kallon dukkanin
wasu abubuwan burgewa na gidan Dan Haka wanka tashiga toilet tayo da ruwan zafi ta gasa
jikinta koina ta Dade tana wankan saidataji ta sake sosai kafin ta fito ta kalli gaban mirror din
dakin taga turaruka kusan guda biyar Kuma dukkaninsu wainda take amfani dasu ne sai qarin
Tom Ford Oud wood Wanda tasan tsananin girman kudinsa sbd girman tsadarsa.
Sama sama ta fesa turarukan kafin ta nufa jakar siyayyar data gani a dakin ta bude taga duk
cikin siyayyar kayan dayayi jiyan ne ta fiddosu tana dagawa taga wata fitinanniyar rigar baccin
data sanyata maidata da sauri cikin jekar tana yamutsa fuska da zallar mamaki da qin gasgata
me tunanin hakan ke nufi? Yagama wulaqanta rayuwarta tako Ina idan har ya siyo wainnan kayan baccin ne Dan Yana
tunanin ita tasaka.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022í ½í´¥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*í ½í±‡í ½í±‡
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*í ½í±‡í ½í±‡í ½í±‡
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*í ½í±‡í ½í±‡
09134848107
*_DM 26_*
Akwai riga da wando three quarter red Wanda Suma kadaine kayan sawar ta fitar ta Sanya
daqyar sai alokacin ta lura hadda bra da panties acikin siyayyar ta dago bra din ahankali tana
dubawa cikin tsoro da mamakin ganin dukkaninsu size dintane,
Cikeda takaici da qin yadda da ya akai ya San sizes din nata ta maida kayan ta fice daga dakin
tana Jin koina na gidan siqe Mata numfashi yake sbd tsananin kosawa da tsanar komai na
gidan datake ji.
Sallar azahar Tai Takoma takuma hada tea tana cikin sha aka Danna doorbell ta waiwayo tana
kallon hanyar kofar tana ayyana bashi bane
Idan shine baya buqatan doorbell din Dan Haka ta tashi da tunanin ko waye zai taimaka Mata ta
nufa kofar bayan ta Sanya hijab ta bude Kai tsaye.
Sojace mace sanyeda uniform ta kalleta cikin tsananin girmamawa tace"
Good afternoon mah.
Qaton basket din hannunta dayake daukeda food warmers kusan guda uku sai ledojin fresh
fruits ta nunawa Naj din tana cewa"
Marshal yasa akawo Miki wannan Yana meeting tareda sauran Marshals dinnmu dasuka zo.
Ahankali ta bude Baki ta furta"
Thank you" tana miqa hannu ta karba ta shige dasu sojar tabar gurin tana cewa"
Idan kina buqatan wani Abu Ina daga Nan waje tareda dayan soldier dinmu mune muke gadin
Nan.
Tana ganin kulolin tasan na gidane take taji hankalinta a na neman tashi da fatar basusan tana
Nan dinba gurinsa, daqyar ta iya takura kanta taci abincin sbd batason taqici takasa samun
qarfin Hana kanta bacci yau bare yasamu damar kaita dakinsa.
Tana gamawa ta Kai kayan kicin tadawo ta zauna a palon lissafinta na neman mafita na
ninkuwa Dan kuwa zuwa yanzu din tana ganin zai iya Kai hakurinta da rashin maganarta
maqura Kuma batasan kwanaki nawa zai jata anan dinba tunda tasan ko ajikinsa tunda kamar
tozarcine yakeson yimata Dan Haka kawai ta yanke hukuncin idan yadawo zatai masa magana
Dan idan ya manta matsayinta na qawar yayarsa to ya tuna ita batada abin Yi dashi.
Hankalinta ko daya baya Kan TV dake aiki zuciyarta a cunkushe take bayan komawarta gida
Babu abinda take buqata.
Sake daga Kai ta duba agogo tayi tana Jan numfashi me zafi ganin karfe hudu harda mintuna
ashirin ta miqe takoma dayar dakin tayi sallar la'asar tayi zamanta Bata fito tana karatun wani
littafin yaren French data gani a palon har akai sallar magriba Bai dawoba Dan Haka ta sake
fitowa palon ta nufa dining ta zuba abinci kadan taci Tasha lemon tea da Zuma tana kicin taji
dawowarsa taqi fitowa sai daya shige tafito ta nufa dakin tashige ta rufe kofar tana tayarda
sallar ishai.
Baya tareda wata doguwar gajiya Dan Haka kayansa yafara rabuwa dasu duka ya daura towel
a qugunsa ya nufa toilet ya sakarwa kansa ruwan dumi Yana lumshe ido sbd Jin kansa dayake
yau din free Dan meeting dinsa na yau din ya kammala aikin daya dawo dashi dan lokacin
dayake dawowar baiyiba.
Fitowa yayi yana goge jikinsa ya tsaya gaban madubi Yana sake goge kansa ya dauki
Neutrogena oil kadan ya shafa ajikinsa kafin ya shafa body spray na _Creed Aventus_ yabar
gaban madubin ya qarasa closet ya Sanya kayan bacci farare masu tsantsi ya zura slippers
yafito Yana waya da Hannah a natse cikin qowa da surutunta nason zuwa Nan gurinsa tagansa.
Direct dining ya nufa Yana zaunawa ahankali yaci abinci kadan ya taso riqeda _Red Bull energy
drink_ yanasha yazo ya zauna palon Yana kallon labarai.
Ya Jima zaune a palon Yana kallon labarai tareda amsa waya akai akai.
Bude kofar dakin tayi ta fito sanyeda hijab din datai sallah ta nufosa fuskarta a Dan hade ta
qaraso tsakiyar palon ta Dan tsaya daga gefensa ta Dan kallesa tana taqaita kallon nasa Kai
tsaye da muryarta mara hayaniya tace"
Inada abubuwan dasuke jirana a gida da gurin ai....shiru tayi tareda waiwayowa ta kallesa har
lokacin Bai juyo ya kalletaba idanuwansa na Kan TV da waya ahannunsa ta dauke Kai tana
tamke fuska Kai tsaye taci gaba da cewa"
Inada abinyi Babu wani dalili ko amfanin zamana anan pass na shigowa anguwar kawai nake
buqata inada inda zansa Azo daukana acikin Daren Nan Dan bana buqatan qarin ko kwana
daya anan.
Juyowa yayi ahankali ya zuba Mata fararen idanuwansa Yana qarewa fuskarta kallo zuwa hijab
din dayayi Mata kyau tsawon seconds kafin juyar da kansa Yana duba Kiran daya shigo
wayarsa yaga sunan Hannah ya dauke Kai Yana sake maidawa kan tv ya bude Baki Yana
waiwayowa kadan ya kalleta da wani irin kallo yace"
Kije ki kawomun ruwa marasa sanyi sosai zansha.
Da mamaki me girma ta kallesa ganin yanda yayi maganar Kai tsaye fuska a kame ba alamar
tsokana ko wani Abu Mai Kama da hakan,ranta ya ninka baci ta juyo gaba daya gabansa ta
kallesa cikin gajiya tareda kosawa da duka wannan abubuwan dake faruwa tsakaninsu kai
tsaye tana bayyanarda bacin ranta tace"
Inaga ai kaji abin Dana fada farko right?
Menene wannan kakeson nunawa?
Mijin ko me bada umarni? kokuma me?
Banda lokacin duka wainnan ban buqatan fada maka Amma ai kasan matsayinka da matsayin
auren so please just quit all this kaban pass Ina buqatan barin Nan.
fararen idanuwansa ya dago ya zuba Mata dasuka fara saka maganarta gargadan fita ta dauke
idonta akansa tana Jin idanuwansa akanta suna neman hanata fadar abubuwan datake fadar ta
juya cikin takaici zata bar garin ya riqo hannunta ahankali tareda janyota tadawo baya ta Fado
jikinsa zaune yayi Mata wani irin riqo Yana kallon fuskarta dake kaucewa kallonsa cikin muryar
data sanyata waiwayowa ta kallesa batareda ta saniba yace"
Meyasa kikeson nanata kalmar girman ikona akanki?
Ahankali ya zare Mata hijabin ya aje Yana sake shigarda fuskarsa cikin wuyanta Yana
shinshinawa cikin ya zura hannuwa ya shafo cikinta Yana cewa"
Abin dake nuna kansa basai nafadaba shine nine mijin,nine me ikon,nine me bada umarnin
Kuma nine Zan zamo me damar Amma yanzu bazaki gane hakan ba sai Nanda watanni
Inshallah result din damata zai bayyanarda kansa Amma dai shi bakin Nan daga yau zai daina
magana akan iko da dama...
Bata ankaraba taji hannuwansa cikin wuyanta Yana juyo da fuskarta ya hade bakinsa da nata
yana lumshe fararen idanuwansa cikin nutsuwa.
Qwacewa tafara kokarin Yi Amma takasa sbd irin shigar da itan da yayi ajikinsa gabaki daya ya
rufeta bayan sarquqan numfashinsu saitaji bugun zuciyarta na tsanantuwa da fargaba ta bude
idanuwanta akan nasa idanuwan dake rufe takai hannuwanta biyu Kan fadadden kirjinsa zata
turesa daga jikinta ya cirata gabaki daya ya nufi dakinsa da ita Yana sake Bata kyakkyawar
runguma cikin jikinsa.
Tun Bai qarasa gadonsa da itaba Yana rufe dakin ya kashe wutar dakin Yana qarasawa Kan
gadon da ita ya kwantar ahankali tareda zare rigar jikinsa ya Kuma janyota jikinsa sbd tuni ta
sauko gadon qafafunta na rawa zata fice dakin.
Rigar jikinta yake kallon cikin yanayin dayasa bugun zuciyarta qaruwa hannuwanta na daukan
rawa ya hade Fuskokinsu Yana shaqar numfashinta da 'duminsa yake tado Masa da wata irin
tsimammiyar yanayi da akanta kawai yake jinsa ya lumshe ido Yana zare rigarta cikin wani irin
salon da Bata saniba yabarta da bra wadda ya zubawa ido Yana yimata fitannan kallo sake
tabbatarda baiyi kuskuren riqe size dinta ba yakai hannu Yana shafa wuyanta cikin nutsuwa da
salon dake sake Sanya jikinta rawa da fargaba tana neman kwacewa duk da jikinta Babu inda
Bai dauki rurin abin dayake matanba,ta yunqura da qarfi tana neman turesa
Yunqurinta ya basa damar balle hooks na bra Dinta ya zare Yana jehowa qasan gadon jikinta da
Babu riga ya mannu da kirjinsa da Babu rigar shima take ya kusan rabuwa da numfahsinsa sbd
haduwar kirjinta da nasa take control dinsa ya balle yakasa riqe kansa Ya hade bakinsu yana
zura hannuwansa zuw kirjin nata.
Wani irin kukan baqin ciki da tsoron abin dazai iya faruwa tasaki tana turesa da qarfi Amma
takasa ko motsasa daga jikinta daya Gama rabata da komai Yana Mata wasu irin abubuwan
dasukafi qarfin tunaninta da kwanyarta Dan kuwa abune dabai tana faruwa da itaba Arayuwarta
musamman dataga wannan karon sosai yake yanda yakeso da jikin nata tun tana iya daga
hannuwan tana hurasa harsaida yagama tarwatsa duk wani qarfinta ta hanyar bin jikinta da
wasu irin romance masu kunyar fada bayan wani irin Nishi Bai sake tsoratata Babu abin Dake
tashi a dakin saikuma sheshekan kukanta daya kasa dannuwa
Ahankali taji Yana adduar data sanyata tattaro Dan qarfinta tana neman kwacewa da wani irin
kuka Amma Babu wata damar hakan Dan kuwa ahankali yafara rabata da budurcinta Wanda
tayi shekaru tana kame kanta ga kowane namiji dakuma qazanta.
Azabar datake Jin tana dosarta me tsananin da Bata taba jiba yasata fashewa da kukan
dabatasan tanada qarfin yinsaba tafara roqonsa ta Kiran sunansa saidai ba wannan maganar
Dan kuwa tuni komai yafara kammaluwa har batasanma lokacinda taji Kamar numfashinta
yabar jikintaba.
****
Qarfe bakwai saura na safe ta bude idanuwanta datake ganin dishi dashi sbd tsananin
kumburinsu ahankali ta saukesu akansa Yana zaune bakin gadon yana waya ahankali cikin
yanayi na basarwa wanda ke nuni da yin wayar na damunsa
Ta maida idanuwanta ahankali ta rufe a wahalce da sanyaye hawaye suka gangaro Mata tafara
kokarin juya baya daga inda yake sai alokacin ya lurada farkawarta ya kashe wayar tareda
ajiyewa ya birkitota tareda dorata jikinsa Yana kallon fuskarta dake tsiyayar hawayen dasuka
kasa tsayuwa ahankali yakai bakinsa yayi kissing idon ahankali da wata murya me kamewa da
taushi yace"
Good morning Anty NAJMA JALALUDDEEN MARSHAL.
Wani sabon qululune ya taso Mata ta fashe da wani sabon kukan ahankali idanuwanta a rufe
sbd bazata iya bude ido ta hada ido dashiba bayan wannan qaddararren daren.
Jin kukanta yake Yana masa wani iri ya kalleta Yana Kai hannu kan fuskar ya shafa ta turesa da
qarfi tana kokarin saukowa daga kan gadon Amma takasa sbd gabobin jikinda da qafafunta
Babu inda baya Mata wani irin azababben ciwo da tsamin jiki ta bude idonta dasukai jajir ta kalli
kanta ko Kaya Babu ajikinta ta zuro qafafunta da qyar zata miqe Amma takasa Baice Mata komaiba ya zagayo ya dauketa gabaki dayanta yakaita toilet ya aje zai kunna Mata
ruwa ta fizgo towel ta rufe jikinta tana nuna Masa kofa da hannunta dake rawa sbd wuya.
Ficewa yayi yabarta ta lallaba daqyar ta iya fara gyara jikinta tanajin gasawa da ruwan zafi sosai
duk da har lokacin hannuwanta rawa sukeyi sosai ta rasa meyasa.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022í ½í´¥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*í ½í±‡í ½í±‡
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*í ½í±‡í ½í±‡í ½í±‡
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*í ½í±‡í ½í±‡
09134848107
*_DM 27_*
Kamar zataji sauqi idan tagyara jikinta tayi wanka da ruwan zafi sosai Amma sai zazzabi me
qarfin gaske ya sauko Mata Wanda dama tanajinsa tunda ta farka din Amma ta dauka idan tayi
amfani da ruwan zafi sosai zai tafi.
Bayan fitowarta wankan da qyar ta iya Kai kanta bakin kujera ta zauna qafafunta na rawa sbd
tsananin azabar ciki da wajen datakeji batabi takan qaramin towel data fito dashiba hakama
kanta dake digar ruwan wanda yafi komai sake daukan hankalinsa ya taso ahankali cikin
kulawa ya ranqwafa ya dauketa yakaita gaban madubi ya zaunar ya dauko wani towel din Yana
goge Mata gashinta da duk ruwa suka digo daga cikinsa saitaji kamar ta kurma ihu.
Da hand dryer ya busar Mata da Kan sama sama ta lallaba tayi sallah tun kafin tagama jikinta
ke rawar sanyi sosai Dan Haka kodata Gama Kan gadon ya maidata bayan ya Sanya Mata
wata shirt dinsa datai Mata yawa da wandon baccin kayan baccin daya siyo Mata ya rufeta
Yana fita.
Tea Mara shugar ya me kauri sosai ya hado Mata yakawo ya tadata zaune yabata kadan da
dubara saidai yanayinta da yayi tsanani yasa yakasa nutsuwa damuwa ta shigesa sosai ya Ciro
waya ya Nemo no din Dr sa'id ya saka kiransa ya sanar dashi yana buqatarsa anan.
Massage yatura na pass daga garesa yayiwa security check point dinsu na shigowa anguwar
Da sunan Dr sa'id din Dan Haka Koda yazo suka duba sunansa da pass dinda Deen Marsha
din yatura aka bude Masa ya wuce.
Dayake yasan gidan Marshal din Kai tsaye ya nufa gidansa yana zuwa aka bude Masa gate
yashige yayi parking yafito daidai fitowar Deen din daga kofar babban palon Yana sanyeda
three quarter kalar Navy sai shirt mara hannuwa me hula qafafuwansa sanyeda slippers na
Brian Atwood marasa nauyi hannuwansa cikin aljihun wandonsa ya qaraso Yana cewa dr sa'id
ya qaraso.
A Palo suka zauna ya kalli Dr sa'id suna sake gaisawa ya kallesa Kai tsaye yace"
NAJMA tana fama ne da zazzabi me qarfi plus gabobinta na ciwo sosai kaita asibiti zai sake
wahalar da ita banason hakan I hope akwai taimakon da za'a iya Bata anan gida batareda an
wahalar da ita zuwa asibitin ba?
Kallon tsanaki Dr sa'id yake Masa jikinsa na matuqar yin sanyi zuciyarsa ta saki sbd idan ya
karanci yanayin Marshal din dakyau zai iya cankar cewan ciwon Naj din yanada alaqane da kila
marshal din ya kusanceta Wanda dama hakan a gurin wasu matan is normal ciwon zazzabi
Dana gabobi a ranar farko da aka fara kusantarsu.
Sauke boyayyan numfashi yayi Yana Dan taqaita kallonsa ga Marshal din Kai tsaye yace"
Pain relief Zan Bata kawai Inshallah zai sassauta zazzabin da ciwon gabobin zuwa gobe
Inshallah duk zata warke
Idanma jikin baiyi saukiba zuwa goben idan tasamu karfin jikin zaku iya zuwa asibitin sai aduba
jikinta acan din.
Mota yaje ya