Showing 78001 words to 81000 words out of 101517 words

Chapter 27 - DEEN MARSHALL COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMUHGEE.pdf

Mamughe   

22 Nov 2025

2798

kawai idan zaiyi ya rabu Dani to.

Cikin zare idanu Hanifa ta bude Baki zatai mgn anty Amina ta katseta tana hanata da cewa"

To shikenan ma anhuta kifada Masa hakan,tashi kije kikai Masa abincin dakacan saiki fada
Masa abindake ranki kuyi mgnr kukai karshe ko zaku Kai gobe zan jiraki anan saimu koma gida
tare idan ya sallamokin.
Ga mamakin Hanifa kuwa miqewa Naj din tayi tareda goge fuskarta,
Anty Amina ta dauko turare taqara saka Mata tana cewa"

Qamshin abincin Nan kike Bari narage Miki.

Hanifama gyara Mata hularta da Bata Gama rufe gashinta tayiba tana miqa Mata qaramin siririn
mayafi ta daukar Mata basket din suka fito suka fice hajjo tayi kamar bataga wucewarsuba tana
magana da mum Malika wadda hankalinta yatafi gabaki daya gasu Naj din dasuka wuce itada
Hanifa tana cewa" Wannan hanifar anyi tsohuwar munafuka mara Imani.
Hannah kuwa kasa hakuri tayi ta miqe tabi bayansu da niyar itama zata dubo Marshal din tunda
bayajin Dadine.

Suna kaiwa bakin sashen Kai tsaye Hanifa takai hannu ta bude kofar palon da wani irin sanyin
AC da qamshin Rosalle roomfreshner da qamshin turarensa daya gauraya dashi suka daki
Fuskokinsu zuciyarta na harbawa ahankali akaro na farko kenan tana saka ran dazata shiga
sashen idan ba mantawa Tai ba. Kama hannunta Hanifa Tai ahankali suka Shiga har cikin tsakiyar palon ta nufa dining ta ajiye
basket din kafin ta juyo ta fito tareda rufe kofar.

Hanifa na fita bugun zuciyarta ya tsananta qamshinsa kawai take shaqa tako Ina a palon ta
rintse ido tareda Dan dafe zuciyarta dake bugawa da qarfi taji bazata iya abinda yakawota din
ba ta juya zata nufa kofa ta buge da center tablet dake palon take tayi gaba zata kife taji
hannunsa dakeda sanyin ruwan wankan daya fito yayo palon yayi Mata kyakkwan riqo Yana
dawo da ita jikinsa da babu riga sai towel.
Daidai lokacin hannah tayi Knocking tareda Kiran sunansa cikin salon shagwaba da daukan
hankali Wanda yasa Naj din qanqamesa batareda tasan tayi hakanba.
#MAMUH#


####################
*DATA!!DATA!!DATA!! PROMO�😇🤗💃💃*
*Assalamu Alaikum*
*Batools Net.S
*muna sayarda DATA bundle akan farashi mae sauki, tuntubemu dumin yin subcription dinku*
*💃💃
*📶MTN DATA🌕*

*500MB 👉₦140
*1GB 👉₦ 240
*1.5GB 👉₦ 400*
*2GB 👉 ₦500*
*2.5GB 👉 ₦650*
*3GB 👉 ₦750*
*3.5GB 👉 ₦900*
*4GB. 👉N1000*
*5GB 👉₦1250*
*6GB 👉₦1500*
*10GB. 👉N2500*
*15GB. 👉 N3800*
*20GB. 👉 N5000*
*30GB. 👉N7500*
*(Valid for 30days)*
Balance, *461*4#* OR
*131*4#*
💃
Airtel data plan
1gb—550
1.5gb—750
2gb—1100
2.5gb—1350
3gb—1550
4gb—2100
5gb—2400
6gb—2750
10gb—3300
Balance*140#

Glo Data price
1.gb—550
2.9gb—1000
4gb—1500
5.8gb—2000
7.7gb—2300
10gb—3000
Balance *127*0#

9mobile Data price

1.5gb—1000
2gb—1250

3gb—1550
4.5gb—2250
11gb—4750
15gb—5500
Balance *228#
(All valid for 30days)
*CALL/SMS/WHATSAPP -* *08034450108
👇👇👇
*MTN 1GB @ 240

*Ana biyan kudi ta✔Bank*
*ACCOUNT NUMBER:*
1130713591
*ACCOUNT NAME : Fatima Abubakar Ibrahim,
*BANK NAME :Polaris BANK👇*
*
*PLS BA BASHI ���*
One to tell Ten and Ten to tell others💃💃
Pls Don't forget to share with family and friends��
################



*_ZAFAFA BIYAR 2022🔥_*


*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_

*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_

*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_

*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_

*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_

*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*👇👇
D’aya 300

Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k

*_Zaku tura kudin a_*

6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*

*Sai shedar payment dinki a*👇👇👇

08184017082

*Kokuma katin waya na MTN anan*👇👇

09134848107




*_DM 46_*
Ahankali ya saukar Mata da idanuwansa Yana kallonta Jin tafukan hannayenta ajikin nasa ta
zagayosu bayansa,
Ta rufe idanuwanta tana qin kallonsa duk da tanajin Idanuwansa na yawo akanta gabaki daya ta
Gama daga zafin jikinsa da dumin tafin hannuwanta....
Sake Dan buga kofa Hannah tayi tana Kiran sunansa cikin yanayi na sake shagwabar da
murya,ya kalli kofar kafin ya maido da kallonsa kan Naj din dake jikinsa har lokacin Bata
motsaba,Akaro na farko datake jikinsa batareda tafara kokarin kwacewa ba.

Zameta yake kokarin Yi ta sakar Masa jikinta gabaki daya daya Gama mutuwa da nutsuwar
dataji tasamu a 'yan sekannin sbd qamshin shower cream dinsa da yayi wanka dashi dake tashi
ajikinsa na _TomFord Neroli portofino shower gel_ dayake shiga hancinta yana sata Jin
dadinsa.
Kokarin budo kofar tashigo Hannah tafara kokarin Yi Naj din ta bude ido tana kallonsa da
fararen idanuwanta tana sake kallon jikinsa da Babu Kaya sai towel,ta sauke Kai tana kokarin
kawarda yanayinta dake sauyawa har lokacin hannuwanta na jikinsa,
Tsaf ya lurada yanayinta dakuma nutsuwarta ajikinsa ya sake kallon fuskarta datake juyarwa,
ahankali yasaki wani murmushin mamaki da takaicin rigimarta baice komaiba ya dauketa cak ya
juya daidai shigowar Hannah wadda bayansu kawai tagani da wucewarsu zuwa dakinsa.

Rufe idanuwanta tayi tana girgiza Kai da qarfi sbd Bata fahimtaba harma da yadda da abinda
taganin,
Uban me Naj zataje dakin Marshal din tayi yanzu da Rana tsaka daga kawo abinci bayan ga
antynta can tana gidan Bata tafiba,
Wani wawan jirine ya debeta ta zube kan kujera tana zaman Yan bori kanta takoina da zuciyarta
suna daukan zafi da tiriri,
Wane bala'i da masifa da kata'i ne wannan take gani Yanata qara kusanto aurenta dama
soyayyarta da marshal dinta.

A bedroom dinsa kuwa Yana Shiga bayan ya tura kofar dakin da qafarsa makeken lafiyayyan
gadonsa daya gama cakuda da qamshinsa ya kwantar da ita Yana kallon fuskarta da
idanuwanta ke rufe ta kasa budewa ta kallesa sai hakan yasake kunna abin dayakeji akanta,
Ya sunkuyar da kansa ya ranqwafo fuskarsa daf da tata numfashinsu Yana sarqewa Dana juna,
bugun zuciyarta ya tsananta bugu ta sake rintse idanuwanta tana Jan wani irin wahalallen
numfashin data fixgo da qyar sbd hannunsa me sanyi daya shiga cikin rigarta ya shafo cikinta
zuwa mararta ta qanqamesa da ahankali tana sake riqe numfashinta Dake neman fin karfinta
sbd hannun nasa shafa cikinta yakeyi.

Riqon datai Masa yasashi kallon fuskarta yaqasa hade fuskarsu cikin qaramin sauti ya bude
bakinsa da qamshin _AfferVescent Mint mouth wash_ ya Shiga hancinta ahankali ya furta"

Kina buqatan mijinki ne????

Kunya da takaicin zancensa yasata yunqurowa zata tashi fuskarsu ta qarasa hadewa Bai tsaya
komaiba ga bude bakinsa yana hadewa da nata suka saki ajiyar zuciya kusan alokaci daya duk
da tata ajiyar zuciyan ta sanyin jikinsane daya hadu da nata Yana qarasa hawowa gadon gabaki
daya Kuma har lokacin bakunansu na manne Dana juna yana kissing dinta cikin sanyi da
nutsuwar Dake tayarda dukkanin tsikan jikinta.

Ahankali ya Dan bude idanuwansa dasukai ja ya Dan kalli fuskarta a wahalce idanuwanta har
lokacin a rufe ya sake shigar da ita jikinsa Yana zare zip din doguwar rigarta ya zame Yana
jehowa qasa tayo saurin shigewa jikinsa tana boye nata jikin tsoro na cika zuciyarta na abin
dazai iya faruwa dan kuwa Bata manta irin jigatar dataiba a so biyun daya kusanceta wancan
ba'a saniba tayi jinyar kanta yanzu idan wani abun yafaru kowa zaigane menene yafaru.....
Wuyanta dayake sakarwa numfashinsa me dumi ta Dan motsa tana neman rasa nutsuwarta har
batasan tana sake manna Masa qirjinta ba dayashi sake hade bakinsu Yana binta da
hannuwansa na yawo jikinta koina musamman wuyanta zuwa kirjinta da cikinta dayakejin kamar
a haifo Masa abinsa yau.
Sosai al'amarin yayi nisa, tsoronta Kuma Yana qaruwa akan yanda zata kalla su hajjon idan
Takoma sbd tabbas zasu ganeta sbd sanin yanda zata jigatu,kowama zai San metayi,
Ahankali ta dafe hannunsa dake Kan cikinta tareda Dan rintse ido ta budesu ahankali takasa
kallonsa sbd wata irin kunya me girma datake ji

Ta dakatar dashi ta hanyar Dan janye jikinta kadan tana kasa kallonsa.

Wani irin boyayyan numfashi ya sauke tareda rufe jajayen Idanuwansa ya bude ya miqe Kai
tsaye ya nufi toilet yashige ya rufo kofar yabarta kwanci tsakiyar gadon idanuwanta na cikowa
da hawaye.

Ya Dan dauka mintuna sosai kafin yafito da sabon wankansa fes Yana sake zuba qamshin gel
din wankansa fuskarta fresh Babu wani alamar bacin Rai ko damuwa
Kai tsaye gaban madubi ya nufa yafara shiryawa kaman yanda yasaba turaruka da oil kawai
yashafa ya Sanya three quarter navy blue da farar designer polo shirt ya dauki wayarsa yafito
Palo Kai tsaye
Yana zuwa ga mamakinsa Hannah na zaune a palon ya Dan yamutsa fuska cikin mamakin
zamanta Kai tsaye Yana nufar dining yace"

Me kikeyi anan?
Ina nufin, how did you get in here??

Da jajayen Idanuwanta Dake tsiyayan hawaye ta kallesa saikuma takasa mgn ta fashe Dan
siririn kuka tana dauke Kai daga kallonsa zuwa kallon hanyar bedroom dinsa da Batama tana
sanin Yaya takeba ga Naj da Babu zato Babu tsammani hartayi Mata tazarce ta rigata Isa.

Dan dauke Kai daga kallonta yayi cikin Yar kulawar dayake Mata yace"

Akwai matsalane?
Kina lafiya?

Girgiza Masa Kai tayi tana share hawayenta dake sake tsananta gudu tace"

Matsalana shine Aurenka Marshal,
Rashin lafiyana son kane yake neman yimun illa, gskia nidai Nima auren nakeson ayi nasan
matsayina agurinka.

Wani irin kallo yayi Mata na mamakin rashin sanar dasu da Dad Alfa baiyiba akan ra'ayinsa na
rashin buqatan qarin aure zaiyi mgna bude kofar bedroom din Naj yasashi Jin ba zai fadawa
Hannah dinba hakan yanzu ya kalleta cikin irin 'yar kilawan daya Saba Bata Yana nufar dining
yace"
Zanci abinci idan nagama Zan fita zakixo Dani.

Jin hakan yasa Hannah din hallonsa tana qarasa share hawayenta cikin Jin Dan farin cikin
hakan da yayi Mata a gaban Naj wadda tafito sanyeda shirt dinsa datai Mata mugun yawa sbd
bataga inda ya jefar Mata da doguwar rigartab...

Wani mugun yawu Hannah din ta hadiye zuciyarta na neman bugawa tana kallon dogayen
fararen cinyoyin Naj din Dake fili bayyane suna daukan ido da haskensu sbd rigar da iyakacinta
tsakiya zuwa Rabin cinyoyinta.

Naj kuwa Saida takawo tsakiyar palon ta lura da Hannah a palon cikin tsananin mamakinta
daya kasa boyuwa a fuskarta duk da batai mgna ba take kallon Hannah din kafin ta Dan juya ta
kalla inda Marshal din ke zaune a dining Yana cin abincinsa,
Juyawa tayi Takoma daki sbd yanayin kayan dake jikinta zuciyarta na 'daci,
Kai tsaye tana Shiga ta ringa duba rigarta ido rufe sbd ta sanya tabar sashen kafin takaicin
zuwanta ma tun farko yasan yanda yayi da ita.

Bataga rigartaba Dan Haka ta zare rigarsa Dake jikin nata ta Sanya wata jallabiyarsa fara data
sauka sosai ta zube har qasa,ta tattara rigar ta rige ta nufi kofa ta fito.

Tana isowa palon ko kallon inda suke bataibata ta nufi kofa zata fita harta riqe handle na bude
kofar taji anriqota tareda dawo da ita ahankali...
Ko Bata dagoba tasan shine tunda zuwa yanzu ta haddace qamshinsa da taushin jikinsa.,
Dan qwacewa takeyi tana mutsu mutsu Yana kallonta batareda ya kalla Hannah ba idanuwansa
akan fuskar Naj din data bayyanarda matuqar bacin Rai da fushi yace"

Hannah Zaki iya bamu waje,
And next time karki sake shigowa Nan din,idan Zakiyi mgn Dani ne just call me basai kinzo Nan
ba......

Sabbin hawayen baqin cikin Naj ne na dazu datake riqewane suka Dan gangaro Mata ta goge
tana miqewa tsaye idanuwanta akan Naj data dakata da mutsu mutsun datake Jin abin daya
fada ta juya zata fice ta tsaya tace"

Fitar dazamuyi fa???

Je ki shirya ganinan fitowa.

Tana rufe kofar bayan fitarta ya kalli Naj din data dago itama shi take kallo idonta wani iri ya Dan
kame fuska ya bude Baki a natse yace"

Like seriously????
Ahakan Zaki fita daganan ki ratsa haraban gidan Nan ki Isa sashen hajjo?
Sake kallon wuyanta zuwa kirjinta yayi dasuka fito sosai sbd yawanda rigar Tai Mata yasake
kallon qafafunta fili data Dan tattare rigar ya dan saketa Yana dauke Kai yace"

Kina buqatan tunanine acikin kanki?
Sbd nakasa gane Kan yara gareki kokuma na tsofi daya Gama tashi aiki.

Maganarsa tasata Bata fuska tana dagowa ta kallonsa kamar zatai kuka ta bude Baki zatai mgn
ya zubawa bakin ido maganar takasa fitowa tahau hadiye numfashi,
Ya kalla cikin idonta Yana cewa"

Uhum fada abinda Zaki fadan??

Juyar da idanuwanta tayi dasuka kusan sakashi loosing balance ya dafa kujerar dake bayansu
Yana Mata kallon mamaki duk da ita batamasan tayi ba..

Ta sake bude bakin ahankali Cikin wata qaramar murya me taushi tace"

Stop looking....sake loosing balance yayi suka zube zaune kan kujera tana Kan cinyoyinsa ya
Dan rufe ido yana sauke ajiyar zuciya ya bude ya kalleta cikin yanayi nason tabbatarda wani
Abu ya matso da fuskarta zuwa tasa ya hade goshinsu Yana kallon idanuwanta data kasa
dagowa ta kallesa dasu yasakar Mata iskar bakinsa data Kuma kashe nata jiki da yanayin
datakeji akansa
Ahankali ya hade bakinsu Yana kissing nata tareda zagayo hannuwansa qaramin qugunta ya
rungumota suka matse sosai tana sakar Mata jikinta gabaki daya.

Daqyar ya iya controlling kansa ya saketa tareda dagowa ya kalli fuskarta datai 'dan ja sbd
yamutsarta da yayi
Ta sauke Kai tana kokarin miqewa cikin kunya ya riqota tareda dawo da ita yabata lafiyayyan
light kiss a kumatu kafin ya bude Baki ahankali yace"

Kinason hanani fitane???

Dan kallonsa tayi tana rabuwa da jikinsa ahankali ta bude Baki tace"

Bansan me kake mgn akai ba.

For the first time daya sakar Mata murmushin dayasata kasa dauke ido akansa harsaida ya riqo
hannunta yakai bakinta bakinsa yayi kissing cikin yanayin daya sake Hargitsa zuciyarta da wasu
sabon feelings yace"

Karki damu zata bar Miki space dinki na baby maamah dina.....

Wani Dan qaramin numfashi ta hadiye daqyar ahankali kafin ta juyo ta kallesa da idanuwanta
dasukai wani iri....

Kama hannunta yayi ya nufa dining da ita ya zaunar cikin kulawa yace"

Kici abinci Hanifa texted me cewan bakici komaiba.

Zuba Mata faten Irish da Naman kaza Babu qashi ko daya sai cabbage dasu carrots Dake ciki.

Kallon agogon dake hannunsa yayi sbd akwai inda zaije yayi wani aiki sbd tafiyansa dazaiyi jibi
Dan Haka ya miqe ahankali ya nufi kofa Yana cewa"
Kici a natse okay??

Ficewa yayi yabarta zaune tana cin abincin badan hankalinta na kaiba.
Sosai taci abincin kafin ta miqe ta tattara kayan tamaida basket tadawo palon ta zauna tana
tunanin yanda zata koma can cikin gida gurinsa hajjo sbd rashin suturar arziki Kuma gashi
takasa tilasta kanta akan ta bijirewa maganarsa ta tafi a hakan,
Idan ma taje bazata iya shigaba I data fito da kayanta tsaf yanzu Kuma Takoma da wasu daban
tace Ina nata sukeje??

Wasa Wasa sai gata har kusan la'asar a sashensa danma baccin qaqanikayi ya dauketa Amma
Bai wani jimata ta tashi
Cikin sa'a ana la'asar saiga Hanifa takawo Mata wayarta da aketa Kira tana ganin Hanifan
bayan tayita knocking tazo ta bude Mata kofar saitaji sabuwar kunyar kanta da takaici ya
kamata ganin kallo daya Hanifa Tai Mata tana murmushin neman mgn tace"

Bacci kike Naj Kika bar anty Amina tanata jiranki haryanxu.¿

Kasa cewa komai tayi ta karbi wayarta tana komawa ta zauna cikin damuwa tace"

Dan Allah Hanifa kije kikawomin wata doguwar rigar nasaka tuntuni inason dawowa Bazan iya
komawa da wannan kayanba.

Mayafin jikinta Hanifa ta zare ta Bata tana cewa"

Ki yafa wannan akan wuyan rigar saiya rufe shikenan.

Karba tayi ta yafa suka fito Naj din nata Kama jikinta kunyar hajjo na dawainiya da ita tun Basu
qarasaba.
Suna shigowa palon Allah ya taimaketa hajjo Bata palon sai anty Amina data fito daga kicin sbd
yau itace tayiwa hajjo tuwan Alkaman datakeso da miyan zogale tana ganinsu ta qarasa aje
kulan dake hannunta kan dining tana fuskewa tace"

Bari banqarasa nazo mu tafi ko Naj?
Tun dazu nayita jiranki namayi tunanin ko kinwucene daga can.

Banza tayiwa anty Aminan sbd tagano kunyar dasuke Tula Mata itada Hanifan tareda ingizawa.

Dakinta tashige ta rufo tareda sakin ajiyar zuciya tana lumshe idanuwanta qamshinsa na shigar
Mata hanci sbd rigarsa dake jikinta.

Sallah tafarayi har lokacin rigar tasa na jikinta takasa cirewa ta sanyo doguwar hijabi akai ta fito
ta nufa kicin ta dauko cake da samosas da aka gama soyawa daga fridge taci tadawo dakinta
tashige tana jin Anty Amina da Hanifa na mgna taqi tankawa ta shige sbd hajjo ta fito lokacin
Kuma tasan ta fahimta komai itama.
A gidan Anty Amina ta wuni har dare sukai sallar magriba da ishai kafin suka fito cin abinci
Wanda da qyar ta iya danne kunyarta ta fito zuwa dining din.
Tana zama taji shigowarsa a jikinta sbd qamshinsa da idanuwansa dataji ajikinta ta sauke wani
boyayyan qaramin numfashi tareda ajiyar zuciya tana daukan cup din ruwa Tasha sbd bugun
zuciyarta ya daidaita.

Sanye yake da wata jallabiyar fara sol dake sheqi Yana fitar qamshi me sanyi
Fuskarsa tana cika ido da kwarjini ya qaraso dining din ya zauna Yana kallon qatuwar hijabin
dake jikinta
Ya saki wani sirrantaccen murmushi sbd gane har lokacin rigarsace ajikin nata.

Suna fara cin abincin Hanifa tace"

Tafiyan na Nan jibin kuwa?

Gyada Mata Kai kawai yayi Yana cin abincinsa cikin nutsuwa.

Hajjo dataji amsarsa ta Dan kallesa tana cewa"

Hannah ma tafiyar nata nanan kenan?

Itama gyada Kai yayi ahankali batareda yabude bakin ya amsaba..

Dagowa hajjo tayi gaba daya tana kallonsa tace"

Idan har Hannah zataje inaga zakaje da matarka itama koba komai zataga wani likitan acan
tunda tafiyan bame

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0