Showing 87001 words to 90000 words out of 101517 words
Chapter 30 - DEEN MARSHALL COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMUHGEE.pdf
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*í ½í±‡í ½í±‡
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*í ½í±‡í ½í±‡í ½í±‡
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*í ½í±‡í ½í±‡
09134848107
*_DM 49_*
Washe gari tun 7 na safe Bata qarasa bugawaba tadawo sashen hajjo bayan ya rakota har
bakin kofar palon tashige ta Hana Masa shigowa ta hanyar rufe kofar bayan tashige sbd
karyace zai bita dakinta yayi baccin safe hajjo tagansa,
Lallabawa Tai tashige dakinta tareda rufo kofar dakin ta Isa gadonta tafada sbd baccin dake
idonta take bacci yadauketa ba Bata lokaci Dan yau din Kamar wadda wani Abu ya sameta
tashinta kusan biyu cin abincin dare na farko cake da yoghurt Tasha na biyun Kuma kishirwane
kawai ya tada ita duk shine yayi yawon dauko Mata daga kitchen zuwa bedroom shiyasa baccin
nasu yake guntu guntu.
Bata farka ba Sai guraren karfe goma lokacin hajja batanan ta fita tareda Dad Alfa zuwa wani
gurin,Bata fitoba Saida tayi wanka ta Sanya dogon skinny jeans daya lafe jikin siraran
cinyoyinta da farar free long sleeves riga ta sako qaramar hula ta fito tana qamshin body mist
kawai da bayama tashi sosai,yunwa takeji Sosai Dan Haka Kai tsaye dining ta nufa tana Dan
qwala Kiran sunan ruqayyat ahankali Anatse.
Tana Isa dining din ruqayyat na isowa gabanta cikin tsananin girmamawa tace"
Gani Ma.
Ruqayyat ki bani tea me zafi sosai ki hadomin da sauran samosas din jiya.
To"ruqayyat din tace tana juyawa ta nufi kicin
Ita Kuma zama tayi tana janyo plate tareda zuba soyayyan dankali da aka hada da kayan miya
ta kidney ta saka fork tafara ci tana Jin matsuwar akawo Mata tea din tafara Sha cikinta ya sake
da ruwan tea din masu zafi.
Haniface ta fito daga dakinta tana kallon Naj din tace"
Barka da tashi Matar Marshal.
Da ido Naj din ta amsa Mata tana qin amsawa.
Dariya Hanifa tayi tana fasa wucewa ta dawo gurin Naj din tana cewa"
Da ido fa Kika amsa Uwargidan Marshal.
Kallonta Naj tayi bayan tagama Kai fork din Irish bakinta ta Dan bude Baki tace"
Wayene Amaryan to??
Daga bayanta taji an ranqwafo ya zuro Kai yayi kissing gefen fuskarta da kamammiyar
muryarsa Yace"
Kece,
The only Mrs DEEN ALFA.
'yar dariya Hanifa keyi tana cewa"
Karka yaudari qawata fa JALAL,
Kafada Mata gskia,
Hannah na.....
Kallon da Naj Tai Mata na yaushe Kika daina Sona yasata dakatawa tana dariya tace"
Ban daina sonki ba my Naj gaskia nake fada Miki fa.
Zama yayi a kejeran dake kusa data matarsa Yana riqo dayan hannunta ya sarqe da nasa Yana
kallon Hanifa yace"
Zaki hanata cin abinci ne?
koda wata ko Babu she is the only one a zuciyan JALALUDDEEN MARSHAL ALFA....the only
Mrs DEEN ALFA.
Atareda Hanifan suka kallesa alokaci daya zuciyan kowannensu daukeda yanayi na farin ciki
daga Hanifa,ita Kuma mamaki ne me girma da wani sabon yanayi Dake shigarta wadda takasa
gane farin cikine kokuwa?
Kallonta yayi kamar bashine yagama maganarba Kai tsaye yace"
Sakamun abincin zanci Zan fita.
Sai data Kuma kallonsa kafin ta dauke idanuwanta daga kansa sbd yawan kallonsa Yana karya
dukkanin qwarin qarfin halinta na kame kanta.
Zare hannunta tayi daga nasa ta Dan miqe tana daukan wani plate din tazuba Masa daidai
ruqayyat na kawo tea din ta karba ta zuba Masa itama ta zuba Takoma ta zauna tana cigaba da
cin abincinta zuciyarta cikeda sabon yanayi data kasa fassara hakan da komai face nutsuwar
zuciya datake ji.
Yanda takecin abincin a yanayi na sanyi da tunanin da zuciyarta tayi nisa akai yasa harya Gama
ya miqe ya Dan kalleta cikin kulawa yace"
Nafita ki kula." Ya wuce Yana daga wayarsa da ake Kira sbd harkan maganar Visa dinta ne na
tafiyarsu Wanda shine yakawo Masa delay na tafiyar da tun jiya zai wuce Amma yanxu Sai jibi
su tafi.
Bayan tafiyarsa ajiyar zuciya ta sauke ahankali tareda Dan rufe ido ta bude tana daukan ruwa
Tasha itama ta miqe tabar gurin ta nufi dakin Hanifa tana zuwa ta zauna gefenta tayi shiru
tsawon mintuna ba mgn kafin ta Dan motsa tareda bude Baki a natse tace"
Hanifa kina ganin Zan iya?
Sauke numfashi Hanifan tayi ahankali kafin itama a natse tace"
Naj idan kinason samun nutsuwar aurenki da rayuwar kwanciyar hankali tareda riqe zuciyar
mijinki Zaki saka kanki Dole iyawa,
Zuciyarki na son mijinki meyasa bazaki bawa kanki qwarin gwiwaba da qarfin hali ki aje komai ki
gwada sakewa kuyi rayuwar aure me cikeda kulawa da soyayya ahakan Zaki samu dukkanin
soyayyarsa wadda ma bakinsa bazai iya fadaba.
Hannah na Tsananin son Auren Marshal Kuma zata iya maida kanta komai akan ya sota ya
aureta Amma hakan bazai samuba sbd sonki da yayi Masa mugu shigarda har baya iya ganin
laifinki ko fushi Dake akan duk abubuwan dakike Masa tun a farko,
Bansan yaushe,Kuma a Ina yafara sonkiba Amma dai ayanzun shine Yana tsananin sonki
saidai irinsu idan baka riqe abinka ba zaka iya rasasu sbd yanada masu sonsa,masu jiran irin
damar da kika samu ta zama matarsa,
Ina fada Miki hakan ne amatsayin qawarki Kuma Yar uwarki ba amatsayin Yar uwarsaba,
Samunki da yayi shima yayi dacenda wasu basuyiba Amma gskia wasu daga halayenki zasu
Hana rayuwar aurenku sakewa idan har Baki daure kin ajeba,
Marshal kinsan a inda yatashi yake Kuma rayuwa acan yasaba da rayuwar sakewa ta turai
shiyasa baimasan wani yin kawaiciba idan yatashi yin abubuwansa akanki
Dole kema Zaki Ari rayuwar dayakeson din ki sake jiki kuyi rayuwan kwanciyan hankali.
Bata iya cewa komaiba saima sake Shiga tunani datai sbd babban abin dayake juyi a zuciyarta
shine kalmar sonta agurinsa,har tun yaushe yafara sonta?dama soyayya zata iya Shiga
tsakaninsu me qarfi irin Hakan.
Sai kusan maraice hajjo tadawo lokacin suna can gidansu gurin umma suna cin abubuwa kala
kala da anty Amina Bata fada musu Kona menene ba musamman Naj da idan taji zata iya qin
cin duk da ba wani hadin me qarfi bane sbd ciki da Naj din takedashi Hanifa kuwa tun faraci
tasan menene Amma itama tayi shirunta taqi fada, Dambun Naman kaza ne da akaiwa Hadi da kayan gyara mace,sai kwakwa da aka soya itama
da kayan gyaran dakuma lafiyayyan fura dataji fresh nono da yoghurt me shugar aka zuba
wasu garin magani masu kyau da tsafta Kuma cikin sa'a Naj din Tasha sosai taci komai sosai
sbd sun Mata Dadi abaki.
Tana sane dazasu tafi bayan sallar ishai ta sulale batareda sanin Dadah ba ta fito kafin taji Tai
Mata abin data Saba.
Suna Isa gida hajjo Dake zaune Palo ta kallesu cikin kulawa tana cewa"
Fatima ta sakaltaku da qwadayi shiyasa kwana biyun Nan kuke yawon zuwa can Kuna dare,
Hanifa bakinki Nan Sam ko Babu ciki baya daina kwadayi.
Murmushi Naj tayi tana qarasawa kusada hajjon ta zauna tana cewa"
Hajjo barka da dawowa,
Da bakya Nan ne ba Dadi gidan sai muka fita,Amma dai Hanifa ce tajani Ni banmayi niyar
fitaba.
Dariya Hanifan tayi tana zama tace"
Ciki dama harda sharri Yana sawa,
Dadah dai da gskiyarta kinci Amanarta gashinan Nima kin......
Matse fuskar da Naj tayi yasa hajjo Hana Hanifan qarasawa ta katseta da cewa"
Karna kumaji kina Mata tunin maganganun Dadah,
Dadan ma zanje na rufe Miki bakinta kinji Najma wannan gorin lagudan zancen ta taimaka
tabarshi Haka.
Maganar hajjon tasake sakata Jin kunya ta fuske tana kallon Hanifa tace"
Hadda Hanifa hajjo kifara rufe bakinta kafin na Dadah din.
Hanifa Kika Kuma tada maganar Nan Zan Saba Miki kokuma ayau basai kin shiryaba ki tattara
kibi mijinki.
Najma tashi kije ki dan gyara kizo ki kaiwa mijinki abinci yanacan yauma da ciwon Kai yadawo.
Sunkuyar da Kai Naj din tayi tana kasa amsawa hakama tana kasa tashi Saida hajjon takuma
maimaita zancen kafin ta miqe ta nufi dining zata dauka takai tadawo
Hajjo tace"
Aa kindawo a gajiye ahakan Zaki?
Kije ki Dan gyara duk qamshin kwakwa ma kukeyi
Tashi kema,kuje kuyi wanka kafin taje takai Masa.
Tashi tayi ta wuce dakinta bayan tagama fadan sbd Naj tasamu sakewar wucewa wankan
dakinta.
Saida hajjo ta shige kafin ta juyo ta nufa hanyar dakinta tanajin Hanifa na cewa"
Saida safe Naj.
Bata kulataba ta shige dakinta dama Kuma wankan takeson Yi har cikin ranta.
Wanka tayi tana fitowa ta saka kayan bacci riga da wado dogo har qasa kafin ta saka doguwar
hijab Nayan ta shafa khumrah me sanyin qamshi ko wayarta Bata daukaba ta fito ta dauka
abincin ta wuce zuciyarta na ingizata ga son sanin halinda yake ciki na ciwon Kan.
Tana isowa kofar palon sashen nasa ta tararda Hannah tsaye tana Shirin buga kofar.
Tsayawa tayi sukaiwa juna kallon mintuna biyu kafin Naj ta dauke nata idon tana juyar da kanta
zuwa ga kallon kofar Shiga zuciyarta data sauya tana ingiza kanta ga juyawa ta komawarta
Amma zuciyar ta hanata hakan sbd rashin sukunin ta tafi tabar Hannah din agurin,
Hannah ta juyar da fararen idanuwanta tana yiwa Naj din kallon mamaki tace"
Lafiya dai kuwa??
Dan qaramin numfashi ta sauke a boye kafin ta sake kallon Hannah da itama tsoron Allah daya
kasheta da mamakin Naj din a natse cikin sanyinta batareda tabi takan abinda Hannah din ta
tambayaba tace"
Bayajin Dadi ko kinyi knocking ba lallai yabudeba.
Sake kallon kayan dake jikin Hannah din tayi sbd wata doguwar straight gown ce data lafe
jikinta dakyau ta fidda da shape dinta ba laifi kanta babu komai sai wata qaramar hula data
saka wadda kusan Rabin gashinta ya fito itama qamshin take fitarwa Sosai.,dauke kanta tayi
Anatse kafin ta qarasa jikin kofar takai hannu ahankali ta bude kofar Kai tsaye tashige tareda
rufowa tasaka lock.
Jingina tayi jikin kofar tareda rufe ido tana Dan sauke numfashin dazai rage Mata nauyin da
zuciyarta tayi.
Hannah kuwa kasa motsawa tayi agurin sbd al'amarin yafara Mata yawa, zuciyarta gap take da
bugawa da halinda Marshal dama wannan Naj din suke sakata,
Cikin baqin ciki da takaici dama bacin ran daya qulleta tace"
Ubanwa ya tambayeki idan baida lafiya ko lafiyarsa kalau¿
Juyawa tayi Rai baqi qirin ta wuce tanajin Kamar tatashi kowa daga bacci gidan yafito sbd
masifa.
Barin jikin kofar tayi ahankali tana Dan kallon palon da wutarsa take kashe saita gurin dining ce
kawai a kunne Wai AC Dake aiki ta nufa hanyar kicin tana tafiya jiki amace
Takai Kan dining ta aje tareda sauke qaramin numfashi tana Dan rintse ido kafin ta waiwaya ta
kalli hanyar bedroom dinsa tana juya yanda zata Kai kanta da kanta bedroom din.
Bama kanta qwarin gwiwa tayi tareda Dan taqaita Jin nauyinta da kunyarta ta nufi dakin
zuciyarta na tsalle sbd haryanxu takasa sabarwa da kanta sakewa akan duk wani al'amarin
daya shafesa ko yashigo dashi ciki.
Saidata Kuma sauke numfashi da ajiyar zuciya kafin takai hannu ta Murda kofar dakin a natse
ta bude tana kallon Dan duhun daya gauraya dakin sbd wutan a kashe sai hasken bedside lamp
na gefe daya dake kunne Wanda yabata Daman ganin fuskarsa Dake bacci cikin nutsuwa da
alama baccin yasa ciwon Kan tafiya.
Kasa dauke idanuwanta tayi daga kan fuskarsa zuciyarta na gauraya da dukkanin nutsuwa da
wata irin alkunya duk da bacci yake.
Bakin gadon ta tsaya saiti da kansa tareda durqusawa takai hannunta kan goshinsa ahankali ta
Dan dafa saikuma ta dauke da sauri tana miqewa tsaye zata juya taji anriqo hannunta.
Kasa waiwayo tayi saima idanuwanta data rufe Jin kunya da mamakin ba baccin yakeba kenan.
Batareda ta waiwayoba ta bude Baki a natse cikin qaramin sauti tace"
Hajjo tasa akawo maka Abin......
Cikin muryar bacci da 'yar kasala ya katse da cewa"
Kullum komai hajjo ke sakaki Yi,yanxu kiyi Wanda hajjon Bata sakakiba ki hadamun ruwan zafi
zanshiga cikinsu nayi wanka tunda nayi bacci yanzu jikina zai sake.
Sakinta yayi Yana tashi zaune ya jingina jikin gadon Yana kallon qatuwar hijabin dake jikinta.
Kasa juyowa ta kallesa tayi ta bude Baki ahankali tace"
Hajjo zataga na Dade.
Batareda ya kalletaba ya zuro qafafunsa daga kan gadon yana zare qaramar shirt din Dake
jikinsa dukkanin jikinsa ya bayyana ya nufi toilet din Yana cewa"
Ki koma gurin hajjon idan nagama zanzo da kaina gabanta na daukoki da hannuwa.
Shigewa toilet yayi yabarta tsaye tana bin kofar daya shige din da kallo
Ta kujera ta zauna tana tunanin tsaf zai aikata abinda yafada din Dan Haka zata jira yafito taji
me zatai masa ta koma.
##MAMUH#
********************
*_MG's skin care_*
Hi team no makeup
Ina kanawa mutanenaí ½í·£ï¸�
Shin Ina masoyan mg's ina ma'abota ado da kwalliya kusaurara kuji dame nazomuku í ½í²ƒ
Nasan dayawa kunsiya kayanmu Kuma kunshaida yadda suke gyaranjiki cikin lokaci kalilan
Koda iyasabulun kikayi anfani dashi sekinyaba balle kankat wato beauty kit dinmu toh
inamaitabbatar muku cewa ynx kayanmu ankaramasu kayayyaki Wanda zasu Kara gyara fata
fiye da tsammanin Mai tunani within 2weeks zakicanza kiga duk inda kikayi se anbiki dí ½í±€ domin
ynd fatanki zaikoma Shar kamar madara bawanda zemiki kallo daya yadauke idanunshií ½í¸�
Hajiyata shin menene matsalanki, pimples ne?
Spot? sunburn,acne, stretch marks, knuckle, wrinkles, Black head,ko kinshafa Maine yabatamiki
jiki
Inamai shaidamiki cewa ynx ne lokacin dayakamata kiyake dukkan wadannan kema kidinga fita
sakayau abunki baruwanki da kunshe fuska ko kice sekinyi makeup hjy fita zar abunki kinuna
ainihin natural beauty dinkií ½í¸�domin kayanmu gbdynsu organic ne babuna bleaching zssu sa ki
haskaka fatarki tayi ta kyalli kamar madubi ze fiddomiki d ainihin natural beauty dinki neí ½í¸˜kunaji
barin fadamuku wani Abu billah wannan prdcts damuke dashi ynx Koda kudinki seda rabanki
domin duk sunzarce nabaya ankaramasu abubuwa dayawa masu matukar anfani agyaran
fataí ¾í´—Ina Wanda basasan shafa Mai koda sabulun kawai kike anfani dashi inamai tabbatar Miki
zkg ynd jikinki zekoma luwai luwaií ½í¸˜
Soap:3k
Beauty kit:12k
Chat:08062991549
07066210195
Call :07046881166
08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare
amare inakara shaidamuku duk wacce tayi anfani d kayanmu Bata bukatar gyaranjiki sedai
ra'ayií ¾íµ°
Masoya kunanan kauna yanda nakwashe aljihu domin nafarantamuku kuyi achieving goal dinku
pls Nima kunanan kauna kufarantaminí ½í¸ªí ¾í´ aljihuna yafarfado hilis karnakoma kauyenmuí ¾íµ²
Yar shawarmannan duk nasabaí ½í¸¤ hilis kugarzayo arabani da kayaí ¾í´�
Nd guest whatí ¾í´©
Duk Wanda yy siya 10k zuwa sama zesamu Karin gift
Pamper your skiní ¾í·–â€�♀ï¸�
Shine like a brideí ½í±°í ¼í¿»
Glowí ¾í·ší ¼í¿»â€�♀ï¸�
*********************************
*_ZAFAFA BIYAR 2022í ½í´¥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*í ½í±‡í ½í±‡
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*í ½í±‡í ½í±‡í ½í±‡
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*í ½í±‡í ½í±‡
09134848107
*_DM 50_*
Tunani tashiga na son tafiya Amma tana shakkar maganarsa datafi kowa sanin zai iya aikata
abinda yafada din Wanda ba hajjo kawai ba kila ko Dad Alfa zai iya ganinsu ta samansa idan
suka fito harabar gidan ahakan Dan Haka ta daure tasake bawa kanta danganar zaunawa jiran
nasa.. Bude kofar toilet din yayi yafito daureda towel a qugu,ta dan dauke kanta tana kallon wani
qaramin farin frame me kyau Dake gefen kujeran datake hotonsane tareda Hanifa aciki suna
wata qasar turawan Wanda kayan jikinsu ne ya tabbar Mata da hakan ta qurawa fuskarsa ido
tana sake qare Masa kallon da bazata iya yimasaba a fili dukkanin zuciyarta da gangar jikinta
na tsayuwa akan Abu daya data kasa yadda yasameta wato shine SO,
Son JALALUDDEEN,qanin qawarta dasuka taso tare,
Tayaya?
Yaushe?
Kuma garin Yaya duk hakan ya shammaceta yashige......
Zama yayi kusada ita Yana zuro fuskarta kusada tata Yana kallon hoton data zubawa idon
fuskarta na tona asirin zuciyarta ya bude Baki zai magana qamshin mouthwash dinsa na mint
ya daki hancin Yana shigewa ta zuciyarta tasake raunana a hankali yace"
Ni din daine qanin qawarki aminiyarki Kuma mijinki uban babyn Dake cikinki,
Yaya??kin bada garine kokuwa inada sauran aikin daban qarasa?" Yafada Yana zura hannunsa
cikin hijabinta ya Dora kan cikinta dayayi tauri ya Dan taso Yana shafawa fararen idanuwansa
masu kwarjini Kan fuskarta Yana Jin qaunarta da Sonta daya riga yayiwa jarumtarsa da
kemewarsa illar da Babu gyara.
Yanda yake shafa cikin cikeda kulawa yasata kasa jurewa ta dago ta kalli fuskarsa da har
lokacin ita yake kallo cikin yanayi kulawa da so me girma.
Babyna yafara motsi?" Ya tambaya yaba kallon cikin.
Ahankali ta girgiza Masa Kai jikinta na mutuwa da yanda yake binta da wasu kallon kasalan da
Bata Gama sakinsaba shima.
Amma Yana lafiya ba right?
Da mamakinsa take sake kallonsa Dan tarasa ta Yaya babu ruwansa Kai tsaye yake maganarsa
duk yanda tazo Masa arai Kuma ko agaban waye.
Kama lips dinta yayi da hannunsa ya shafa Yana Dan daga mata ido alamar ta amsa Masa
tambayarsa.
Dole ta bude Baki ahankali tace"
Lafiya kalau.
Kissing hannunta yayi Yana cewa"
Hakan nada kyau,yanzu muje kiban abinci inajin yunwa.
Miqewa sukai ya zare Mata hijabin ya aje a kujeran dasuka tashi suka fito Palo tana gaba Yana
bayanta hannunsa riqeda Nata Yana biyewa tafiyar saibinta datakeyi a natse da sanyi Wanda
ke sake shigarda ita ransa sbd a ra'ayinsa Yana qaunar mace me sanyi da nutsuwa shiyasa
tayiwa zuciyarsa kamunda ba fili tako Ina.
Zama yayi Yana duba agogon yaga qarfe goma Sha daya takusa Dan Haka yace kadan zata
saka Masa bayason nauyin abincin tunda dare yayi har Haka.
Kadan din tasaka Masa takawo Masa drink tana kokarin komawa ta zauna ya janyota ya zaunar
a