Showing 48001 words to 51000 words out of 101517 words
Chapter 17 - DEEN MARSHALL COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMUHGEE.pdf
tana kallonta tace"
Najma jikin ne haryanxu?
Nace ruqayyat ta dafa Miki Ginger tea da Zuma sbd da alamar wannan sanyi ya kamaki sosai a
wannan tafiyar,
Gobe Dr sa'id zaizo ya dubaki.
Dagowa tayi ta kalla hajjon tana aje spoon din hannunta cikin nutsuwa tace"
Naji sauki fa Kuma bawani ciwo bane sanyi ne kawai basai Dr sa'id din yazo ba zansha Ginger
tea din zuwa gobe Zan qarasa warwarewa.
Zanfi samun nutsuwa idan Dr sa'id yazo yadubaki" hajjo tafada Kai tsaye tana kallon Najman
kafin taci gaba da cin abincinta.
Shiru Naj din tayi tana daukan spoon taci gaba da cin abincin tana ganin irin kallon da Hanifa ke
binta dashi tayi Mata banza Bata bi ta kantaba.
Hannah ta karba zancen da cewa"
Naj inane kukaje da Sanya zai kamaki Haka?
Sai alokacin ya dago ya 'dan zubawa Naj din ido wadda tun dazu dasuke zancen Bai dagoba
Yana jinsu tambayar hannah tasa ya dago yana kallon Naj din.
Ahankali taji idanuwansa akanta Dan Haka ta sake kame fuska tanacin abinci tana share
tambayar hannah da shirun yasake habbaqa tsanar Naj din aranta ta dauke Kai daga kanta ta
juyo gurin Marshal din zatai mgn ya aje tissue dinda ya goge Baki Yana miqewa tsaye ahankali
alamar yagama ya zuba hannayensa ahankali ya tako zuwa inda take zaune ya sunkuya ya
saukar Mata da wani irin lafiyayyan kiss a kumatunta na hannun dama ya Kai Bakinsa kan
kunnenta ahankali qasan maqoshi da wata irin murya me tsananin taushi ya furta"
Ki tabbata kinsha ginger tea dinnan sbd wani sanyin dazai iya kamaki.
Dagowa yayi ya kalli su hajjo Kai tsaye cikin attitude yace"
Goodnight,Mu kwana lafiya." Ya juya ya wuce yabar gurin.
Mutuwar zaune tayi abincin dake cikin bakinta na neman dawo Mata da qarfi sbd mummunan
yanayin mutuwar zaunen datai,wani irin tari ya taso Mata Hanifa tayi saurin daukan ruwa tana
Bata daqyar ruwan suka wuce Mata ta dauki tissue tana goge bakin idanuwanta na yin ja sbd
wahalar sarqewar datai dakuma ta halin data shiga na tsananin kunya da takaicinsa, Ta dago ahankali ta saci kallon inda hajjo ke zaune taga abincinta take ci kawai tayi kamar
batamasan menene ya faruba agurin sbd JALAL tasan zaiyi fin hakan agaban ko uban waye
tunda rayuwar daya tashi acikine yake Kuma rayuwa aciki gabaki daya rayuwarsa irin ta 'yan
can yake ta Dade da sanin kaai tsaye yake.
Ruwan juice Hannah ta zubarwa Naj ajiki ta hanyar ture cup din cikin tsananin bacin Rai da
baqin ciki dukkaninsu suka kalleta Naj na miqewa sbd sanyin juice din na shigarta ta dago ya
kalli Hannah data miqe itama tace"
Sorry ba da ganganbane hannuna ne yayi santsi cup din ya subuce, sorry.
Hanifa dake goge jikin Naj din tace"
Hannah tana fama da sanyi Zaki qara Mata wani juice din nada sanyi sosai fa ki ringa kulawa ko
gaba please,
Naj kije ki cire kayan Kar sanyin ya shigeki.
Hajjo ma kallon Hannah tayi barin barin Naj gurin cikin yanayi na manyanci tace"
Hannatu wannan baida kyau kwata kwata kiyi gaggawan aje shashanci ki saka kula.
Barin gurin hajjo tayi Hannah tabi bayanta da wani irin mugun kallon tsana zuciyarta Kamar zata
cinnu da wuta sbd baqin ciki da takaicinsu duk su dukan, Ahankali ta furta"
Munafukan Allah ta'ala.
Juyawa tayi ta bar sashen gabaki daya idanuwanta ko gani basayi Sosai sbd baqin ciki.
Naj na shiga dakinta Kai tsaye tube kayan jikinta tayi duka ta jefasu cikin kwandon kayan wanki
ta daura towel ta nufa toilet ta bude Kai tsaye ta wanke jikinta tasake Dan watsa ruwan zafi
tafito ta saka kayan bacci masu kauri riga da wando ta fito ta nufi kicin Dan Shan Ginger tea
dinta da aka dafa Mata.
Tana fitowa palon taji qamshin Tom Ford turarensa taso dakatawa Amma sbd Bataga alamar
kowaba a palon saita wucewarta kicin ta zubo tea din a cup me Dan girmata fito ta nufa dakin
hajjo Dan batai Mata Saida safe a Kai tsaye tashiga dakin da cup dinta a hannu saidata rufe
dakin ta juyo tagansu zaune a kujera daya shida hajjo Yana riqeda hannunta sai Hanifa dake
Kan gadon hajjon kwance tana facing dinsu da alama duk su dukan magana suke.
Juyarda fuskarta tayi daga kallon dayake Mata zuwa gefen Hanifa a tausashe tace"
Zanje na kwanta saida safenku.
Juyawa tayi ta fice batama tsaya sauraron abinda hajjo ke fadaba na tambayarta jikin nata.
Dakinta ta koma ta zauna ahankali tafara shan ginger tea din Yana tiririn zafi harta shanye duka
Take zafi yataso Mata tako Ina taji Kamar tana cikin Rana ta miqe tsaye tana cire kayan
baccinta masu shegen kauri ta sanya rigar bacci me Dan tsayi Mara nauyi ta qara qarfin AC sai
alokacin taji tanajin daidai Kuma taji jikinta yasake sakewa sosai ta nufi gadonta ta Haye ta
shige bargo tana kashe wuta Dan yau Kam baccin wuri zatai Dole tunda abokanan firarta nada
abokin fira.
Bata Jima da kwanciya ba bacci ya dauketa.
Qarfe goma Sha daya saura yashigo dakin ya qaraso bakin gadonta ya tsaya kanta Yana qare
Mata kallo cikin wani yanayi dashi kadai yasan sirrin abinsa.
Fuskarta zuwa bakinta dayake yanka wuyanta ya tsayar da idanuwansa kafin ya cire
hannuwansa daga aljihun wandonsa ya zauna bakin gadon Yana gyara Mata rufarta data Dan
bude rigar baccin red color na Dan daukan hankalinsa sbd kalar hot red ce ba transparent bace
Amma ta lafe ajikinta ta kwanta,ya 'dan rufe ido ahankali Yana budewa ya shafa fuskarta da har
lokacin Bata koma daidaiba da kuka da zazzabin datai.
Qarfe bakwai jirginsa zai tashi gobe shiyasa kawai yashigo gurinta saidai samunta da yayi tayi
bacci yasa yafasa tafiya ya Haye gadon ya kwanta gefenta tareda shigar da ita jikinsa Yana
sake gyara musu rufa.
Asubar fari alarm din gefen gadonta ya tada ita ta bude idanuwanta ahankali tana kokarin Kai
hannu ta kashe taji mutum tareda ita
Gabanta ya buga da qarfi cikin sauri takai hannu gefen gadon ta kunna wutar dakin Mara haske
daidai Yana bude idanuwansa ahankali ya kalleta da yanayin daya sake kayar Mata gaba da
ganinsa ta yunqura da qarfi zata tashi ya girgiza Mata Kai ahankali Yana maidata jikinsa cikin
kasala yace"
Banason farkawa da hayaniya Yana sani ciwon kai,ki riqe hakan.
A hasalce da bacin Rai da mamaki tana qin daga murya danma Kar tsautsayi yasa aji tace"
Meya kawoka Nan?
Menene hakan?
Banason wuce wuri fa,Abinka yayi yawa....
Bude idanuwansa yayi da kyau akanta har lokacin tana cikin jikinsa ya shafo bayanta da
hannunsa dake cikin rigarta yace"
Ke bakinki baya mutuwa ne?
Just shut up ok¿Nafada Miki banason farkawa da hayaniya.
Turesa tahau Yi tako Ina sai hannuwanta daketa turesan suna Masa wani irin waiwayi
dayasashi dagowa ya kalleta da mayun idanuwansa cikin kunnenta ya furta"
Kinsan me kikeyi kuwa?
Da sauri tasake turasa batareda ta kalli fuskarsa ba sbd Jin muryarsa data sauya.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022í ½í´¥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*í ½í±‡í ½í±‡
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*í ½í±‡í ½í±‡í ½í±‡
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*í ½í±‡í ½í±‡
09134848107
*_DM 30_*
Riqe hannunta yayi ahankali yana sake kallonta da yanayinda yasake fadar Mata da gaba yace"
Ya Isa haka,kece Kika jawo wannan yanzu..
Shinshinan wuyanta yashiga Yi Yana sake shafa bayanta zuwa wuyanta da hannunsa dake
cikin rigarta har lokacin,tsikar jikinta dasuka tashi gabaki daya sbd wani irin fitannan kiss daya
sauke Mata a wuyanta da Babu komai,
Tasake daga hannuwan zata turasa can qasan maqoshinsa ya furta"
Kinayi Zaki Zaki ja na rasa jirgina Kuma wlh na rasa jirgina saimun bar gidan Nan ayau.
Bata tsaya sauraronsaba sbd idonta dasuka Gama rufewa taringa turasa Wanda hakan yake
qarasa sauya yanayinsa ya juyar da ita gabaki daya Yana Mata rumfa tareda dago fuskarta
yana hade bakinsa da nata hannuwansa Kuma na zare rigar baccinta ya jefar da ita Yana hada
jikinsa da nata da Babu riga shima dama Bai Kwana da riga jikinsa dagashi sai dogon wandon
baccinsa rigar sanyice yazo da ita Kuma yacire.
Saida kukanta ya daina fita gabaki daya kafin ya taqaita aikinsa daya mugun shagala ayi
musammam yau daya samu hanyar da kyau
ya dauketa da kansa ya nufi toilet da ita,
Yana sauketa ahankali duk da batada qarfi da kuzari Haka tabi bango ta fito ko gani batayi sosai
duk wani rauninta ya fama matashi zallar azaba takeji tana fitowa toilet din ta zube qasa da Jan
jiki ta qarasa gadon ta kwanta bakin gadon hawaye na tsiyayo idanuwanta dasuke a matuqar
kumbure.
Kamar zai biyota yasan Rigima kawai zatai Kuma batada qarfin yin rigimar Dan Haka ya barta
kawai yayo wankansa duk biyu da yafito daureda qaramin towel dinta dayayi Masa kadan
yahau goge jikinsa Yana duba agogon sallar asuba da aka tada tuni ya kalleta Yana qarasawa
inda take bai tsaya komaiba yakuma daukanta duka ya nufi toilet da ita ya aje ahankali,
Zata qwace jikinta ya saketa a hankali Yana cewa"
Relax fita zanyi.
Juyawa yayi ya fice ya saka kayansa ya fice da sauri zuwa masallaci.
A palon kuwa Yana fitowa daga dakin ruqayyat na fitowa daga kicin data shigo ta kofar baya ta
kicin din Dan fara aikace aikacensu dasuke farawa tun qarfe shida da rabi Amma yanayin ciki
da Hanifa take dashi yanzu tun asuba take shigowa Dan hanifar tun asuba tana tashi saitaci
abinci tayi sallah Takoma bacci kafin Kuma ayi breakfast da ita.
Tana ganinsa tayi saurin sauke Kai cikin tsananin girmamawa tana dakatawa daga inda take
harsaida ya fice tukuna.
Ahankali ta gyara kanta tayi wanka da ruwan zafi sosai tasake shiga cikinsu sosai kafin tayi
wankan Dole jikinta yayi Mata daidai tsamin jikin ya Dan tafi ta fito ahankali ta saka kayan data
fara sawa jiyan ta cire riga da wando masu kauri tayi sallah ta koma gado ta kwanta sbd
zazzafan zazzabin datake Jin Yana saukar Mata.
Qarfe shida da rabi ya fito shirye tsaf cikin Roberto cavalli jeans da white Armani rugbay shirt
sai qatuwar tsaddadiyar rigar sanyi jacket daya Dora me tsayi sai qamshinsa ke tashi tuni aka
fitarda motarda zata kaisa airport ya kalli hajjo cikin kulawa yayi Kama hannunta Kamar yanda
yasaba cikin kulawa yace"
Allah ya sadamu da alkhairi,saina dawo Inshallah.
Dafa hannunsa tayi tace"
Allah yacigaba da yiwa rayuwarka albarka,
ALLAH ya tsare yakai lfy.
Kofar dakinta ya kalla kafin ya nufa kofar dakin ya tura yashiga yaganta kwance baccin wuya
yayi gaba da ita ya qarasa ahankali ya sunkuya ya shafa fuskarta tareda Bata light kiss ya Ciro
katinsa na banki daya tareda paper me daya rubuta password ya ajiye Mata gefen pillow ya
fice.
Yana fitowa shida Hanifa suka fito zata rakosa mota a bakin motar suka tararda Hannah shirye
cikin kayan sanyi itama sbd safiyace Sosai akwai sanyi zata rakasa airport Kamar yanda tasaba
duk zuwansa
Suka Shige motar driver yaja suka fito motar mutanensa na waje suka Mara musu baya suka
harba titi.
Bayan dawowar Hanifa ciki Kai tsaye dakin Naj ta nufa Dan ita Kam Hannah ke wasu
abubuwan itakeji wa Naj din ba Dadi tunda Naj din Bata yiwa kanta fada da karatun ta nutsu ta
amsa aurenta tun kafin ayi Mata sagegeduwa tun Bata ganewa komai a aurenba.
Bacci ta taddata tanayi ta qarasa bakin gadon tana tunanin kilama ko sallar asuba Bata tashi
tayiba
Tana Kai hannu jikin Naj din taji yadauka wani irin zafi sosai.
Da sauri ta kalleta tana sake taba jikin nata da har wani Dan guntun Nishi takeyi cikin sauri da
damuwa tace"
Naj,Naj kina fama da zazzabi me zafine Haka?
Bude idanuwanta tayi ahankali cikin siriryar murya tace"
Nasha magani idan nayi bacci Koda Zan tashi Inshallah ya sauka.
Da kulawa Hanifa tace"
Wane magani Kika Sha?
Bari naje na sanarwa Dr sa'id a waya.
Girgiza Kai tayi ahankali tana cewa"
No please karki fada Masa ki Bari nayi bacci Dana tashi Inshallah shikenan.
Badan tasoba tace"
Shikenan Bari na kwanta anan din mugani zuwa anjima idan kin tashi daga baccin.
Duk da tana cikin zafin zazzabi saidata yunqura ta tashi zaune tana cewa"
Aa kije karki damu Inshallah nafada Miki ba wani ciwo bane.
Kallonta Hanifan take da mamakin ganin tashinta zaune Kai tsaye tace"
Naji Amma dai Zan kwanta anan ko natafi dakina bazan iya bacci ba idan nabarki ahaka.
Riqo hannunta Naj tayi da sauri tana Dan rufe ido ta bude sbd zafin zazzabin ta qaqalo
murmushin daya sake sawa Hanifa zargin boyon wani abun Naj keyi tace"
Hanifa dan Allah kije dakinki
Na Miki alqawarin Ina lafiya Inshallah.
Naj is there anything you're not telling me??
Like what Hanifa?" Naj din tafada cikin Dan mamaki.
Hanifa tace"
Like abin dayasa bakyason na kwanta anan din sbd na tabbatarda ba sbd karna damu bane
wannan din.
Ajiyar zuciya Naj ta sauke tana rintse ido sbd rashin sanin yanda zata Hana Hanifan kwanciya a
gadon Dan duk Wanda yasan Jalal farin sani to Yana hawa gadon saiyasan jalal din ya kwana a
gadon Dan kuwa daga bargon har zanin gadon da pillows din qamshin turarensa sukeyi.
Tasan Hanifa na hawa saitace qamshin JALAL takeji,
Me zatace idan ta tambayeta hakan?
Wannan wace irin masifa ce ta sameta ta kame kame,
Wlh dai angama da rayuwarta.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022í ½í´¥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*í ½í±‡í ½í±‡
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*í ½í±‡í ½í±‡í ½í±‡
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*í ½í±‡í ½í±‡
09134848107
*_DM 31_*
Ahankali ta sake hannun Hanifar tana komawa ahankali ta kwanta sbd Jin hanifar tafara
tunanin akwai dalilin dayasata batason ta zauna din tareda ita,
Har cikin zuciyarta tana Jin zafi da takaici tareda tsananin kunyar Hanifa ta Dan samu alama ta
fahimta koma hasahsen wani Abu yafaru a dakin,bama dakin ba kawai a tsakaninta jalal din
gabaki daya
Abune mafi kunya da tozarci gareta idan Hanifa tasan wani Abu gameda hakan,bazata taba
Bari wani yasan wannan tsausayi da qaddarar data hau kantaba.
Ajiyar zuciya Hanifa ta sake cikin kulawa ta tako ta matso gaban gadon ahankali ta gyara Mata
rufarta tana cewa"
Shikenan kiyi baccin zanje Nima na kwanta Dana tashi zandawo na dubaki.
Gyada Kai tayi ahankali tana rufe idanuwanta tareda gyara kwanciyar kanta a pillow.
Sai dataga fitar Hanifan ta saki Dan qaramin numfashi tana sake komawa baccinta dayake
idanuwanta har lokacin.
Bacci tayi Sosai Bata fitoba Wanda yasa hajjo nacewa zancen tabbas Naj ba lafiya take ba Dan
Haka Babu sanin Naj din tasa Hanifa takira Dr sa'id Wanda baizo gidan ba sai yamma bayan
yataso daga asibiti.
Dagashi sai ita ya Mata Yan tambayoyi tabasa amsa a Dan gaggajarce sbd son qin bada
hanyar dazata saka koshi ya Dan gane wani abun
Shima Bai wani zurfafaba sbd gane zazzabin tun ranarda Marshal yakirasa acan gidansane Bai
Gama sakinta musamman idan sake kusantarta akai Wanda hakan ke nuni da Bata taba
saduwa da kowane namijiba hakama Bata budeba ta hanyar tsallake tsallake da yawace
yawace Wanda yake ragewa budurcin mace qarfi shiyasa take wannan wahalar Dan Haka Bai
zurfafa tambayaba ya Bata maganin dazasu taimaka Mata nasu zazzabi da pain relief ya miqe
Yana Dan kallonta yace"
Inshallah zaki warware zuwa gobe ko jibi idanma dai kinji bakyajin daidai har lokacin Zaki iya
kirana kokuma ki sameni asibiti saimuyi waeu dube duben mugani Amma dai Inshallah ma Zaki
warware din zuwa gobe.
Hajjo takira Masa ta fito tana kallonsa tana qarasowa tana cewa"
Dr sa'id zaka tafi?
Kagama dubatan?
Bansan menene wannan zazzabin sanyin dayaqi sakinta ba tun dawowarta na fahimci batada
lafiya Amma tace sanyi ne,
Kuma anyi maganin sanyin kwana biyu yau Kuma abin yadawo.
Dan murmushi yayi Yana cewa"
Nabata magana Inshallah zata warware zuwa gobe
Ba wani ciwon daga hankali bane zazzabine kawai sai gabobi da zasuyi ciwo dama, ALLAH ya
Bata lafiya Zan tafi hajjo idan kwana biyu zazzabin Bai tafiba nace ta sameni asibiti.
Ok Inshallah Dr sa'id,
Agaida gidan dasu hajiya.
Zasu shi Inshallah.
Ficewa yayi daidai fitowar Hanifa data fito daga kicin tagama ciyo wainar fulawar dataji kwai
wadda umma ta Aiko Mata,ta qaraso palon ta zauna gefen Hanifa tana kwadawa ruqayyat Kiran
takawowa Naj Naman Hantar datasa ta dafa Mata dazu tareda ruwa Tash magani.
A gabanta ta ajiye Mata Kan table Takoma takawo Mata ruwa marasa sanyi sosai Dan kaidar
Naj dinne Bata Shan ruwan sanyi sosai.
Ahankali takeci sbd ya 'dan yimata Dadi dan yajin da ya 'danyi sbd bakinta da baida apatite na
zazzabin,
Taci sosai Saida cikinta yacika Tasha maganin da Dr sa'id yabata tasake dorawa da Ginger tea
me zafi
Ahankali taji jikinta ya Dan Yi Mata Dadi tasamu kuzari dakuma zazzabin daya sauka.
Ahankali ta kalli ruqayyat dake dauke kayan data Gama cin abincin tace"
Ruqayyat idan kinkai kije dakina ki dauke zanin gadon Dana cire Yana Nan Kan kujera kikai
laundry.
Yes Ma." Ruqayyat din ta furta tana Kai kayan kicin