Showing 9001 words to 12000 words out of 39491 words
Chapter 4 - Zinariya Book Compelet Novels By Aysha JB
zan yi magana... Ƙwace hannuwanshi ya yi tare da miƙewa cikin kausasa harshe ya ce. "Salima! Salima!! Salima!!! Sau nawa na kira sunanki?"
Cike da mamaki ta ce. "Sau uku ka kira cikin kausasa harshe." Gyaɗa kai ya yi tare da faɗin. "Kin ga wasa saman fuskata?" Girgiza mishi kai ta yi alamar a'a. "Ba na son kina min gardama, na gaji da matsalolin da kike jawo min, me ye alaƙar ɓatar wannan yarinyar da ke?"
Rau-rau ta yi da idanuwa alamar za ta yi kuka domin ya ba ta mamaki kamar wanda aka sauya mata shi. "Lokacin da muka je Egypt ne shi ne... Sai kuma ta yi shuru ba ta ƙarasa ba tana kallon fuskarshi dan ta firgice ganin yanda ya tsare ta da idanuwa.
"Shi ne me? Ki tafi kan magana ki daina min magana a gajarce." Ya faɗa tare da zaunar da ita yana sassauta fuskarshi don ya ga kamar ta razana da yanayin shi. "Tun da ta fita ba a ganta ba ni na manta ma da maganar zuwan babanta ne ya jawo wannan fitinar har ake ƙoƙarin ɓata sunanka."
"You see? Kin ga irin ta ko? Matsalar ke ba ki da hankali ne wani lokaci, sai ki dinga abu kamar ba musulma ba, ta yaya za ki ɗauki yarinya ki tafi wata ƙasa da ita sannan ta ɓata ba ki ɗauki wata mataki ba kin dawo maimakon ki nemi iyayenta sai kika yi biris, yanzu kin zo kina cewa ƙaramar alhaki, idan 'yar ki ce aka yi wa haka za ki ji daɗi? Yanzu haka ba ki faɗawa baban nata magana mai daɗi ba dan na san halin ki rai." Share hawayen da ya zubo mata ta yi tana faɗin. "Saifu yanzu akan wata banza 'yar matsiyata kake ɗaga min murya har kana danganta ni da mara hankali?"
"Ke ba ki san ba ki da hankali ba? Saboda ba ki san zafin haihuwa ba shi ya sa ba ki damu ba, su da suka san zafinta ai sun fito nemanta... "Dakata Saifullah! Ba zan jure waɗannan kalaman da kake jifata da shi ba, ka fito fili kawai ka faɗa min Salima na ga ji da zama da ke tun da ba ki haihuwa, ka daina wani ƙunbuya-ƙunbuya kana yaɓa min magana."
Laptop ɗin shi ya ɗauka tare da yin hanyar ƙofa yana faɗin. "Wannan kuma ke kika faɗa ba ni ba, idan kina son kanki da lafiya ki samo musu 'yar su, babu ni cikin rashin imanin nan, dan bazan shiga cikin case ɗin nan ba."
Yana fita ta fashe da kuka tana faɗin. "An ya kuwa ba canza min Saifu aka yi ba? Yaushe yake magana mai tsayi har haka? Yau ni ce Saifu yake yaɓawa baƙaƙen kalamai?"
Ɗaukar waya ta yi da sauri ta kira police station ɗin da aka kai ƙorafi cikin minti uku ta sa aka yi canceling case ɗin. Gidan jaridar da suke ta yaɗa hotuna su ma sai da ta kira su nan take aka goge hotunan shi aka juya zancen zuwa wani daban. "Akan wata banza mijina zai zo yana ɗaga min jijiyar wuya humm."
**** * *
"Taɓɗijam! Abun bai tsaya iya nan ba har da ɓata suna? Yanzu Zinariyar tawa ce ta tafi yawon duniya? Na shiga uku ban lalace ba." Inna ta faɗa tare da fashewa da kuka. Ran malam Uwaisu ma ya ɓaci sosai musamman da mutane suke yi mana wani irin kallo suna faɗin 'yar shi ta je yawon duniya ne daman ya zo yake son yi wa S.S sharri.
★★ ★
"Wai, aljannar duniya! Ji yanda aka ƙawata falo da kayan more rayuwa? Lallai masu kuɗi suna jin daɗi a duniyar nan." Zama ta yi a bakin gado tana ci gaba da kallon ɗakin da ya tafi da tunaninta. Motsin da ta ji ya sa ta juyawa da sauri tana kallon wanda ke tsaye a gabanta. Tun daga ƙasa ta fara kallon dogayen fararen 'yan yatsun shi har ta haura da idanunta tare da watsawa cikin na shi, yana ɗaure da guntun towel a ƙugunshi ta ɗauke idanunta tare da faɗin. "Kai kuma fa malam daga ina?" Cikin guɓatacciyar Hausar da ba ta gama kama bakin shi ba ya ce. "Ni da na ganki a zahiri ma kin fi min kyau akan yanda na ganki a hoto." Ya yi maganar tare da zama kusa da ita. "Sunana Mohan, ke fa yaya sunanki?" Da mamaki na ce. "Kai ma Bahaushe ne?" Girgiza mata kai ya yi alamar a'a sannan ya ce. "Kaɗan nake jin Hausar kasancewar ina hulɗa da Hausawa."
Taɓe baki Zinariya ta yi tare da faɗin. "To kai ba ka da kayan sakawa ne na ganka a haka?" Murmushi ya yi dan ya lura yarinyar akwai shiririta sosai, musamman da take magana tana nuna shi da hannu tare da taɓe bakinta."
"Ban iya kwanciya da kaya ba ne... "Iyye! Ji wani sanabe, sai da me kake kwanciya?" Hannuwanta ya kamata yana murzawa cikin nashi tare da tsurawa ƙaramin bakinta ido. "Za ki yi min yi min tausa?" Shuru Zinariya ta yi tare da sunkuyar da kai. "Makuɗan kuɗaɗe na biya don na kasance da ke na tsawon lokaci, ba na son gardama dan babu shi cikin tsarin kasuwancin mu, na lura kamar ba ki san komai ba, zan biki a hankali ta yanda za ki ji daɗin rayuwa da ni, ba zan takura ki ba, amma za ki yi duk abin da na ce miki." Gyaɗa mishi kai ta yi alamar amincewa, "Zo mu je ki ci wani abin... "A ƙoshe nake." Zinariya ta fad'i hakan tare da matse 'yan yatsun hannunta. "Ya sunanki?"
"Zinariya."
Murmushi ya yi tare da rage hasken wutar ɗakin ya haye gadon, "Zo ki ba ni labarin ki." Shuru ta yi na wasu daƙiƙi kafin daga baya ta ce. "Ni ma ban san labarina ba, sunana kawai na sani." Jawota ya yi jikinshi yana shinshinar wuyanta tare da lumshe idanuwa, system ɗin shi ya kunna tare saka mata video ya ce. "Ki kalli yanda ake massaging sai ki yi min." Ido ta tsura mishi ganin yanda matar take bin jikin mutumin da wani mai tana shafe shi ta ko'ina, nuna mishi system ɗin ta yi tana faɗin. "Wannan dogon abun da ya miƙe kuma mene ne da waɗancan mulmule biyun?" Cire towel ɗin jikin shi ya kai hannunta saman zalmalulunshi yana faɗin. "Kin gan shi nan." Riƙewa ta yi da kyau tare da matsewa tana faɗin. "Taɓ, sai ka ce ɗan bindi ai naka ba shi da girma irin wannan da baturiyar take taɓawa." Sake matse hannunta ya yi sosai saman shi yana nishi a hankali. Sannan ya yi magana cikin shaƙewar murya. "Me kike ce?" Hannunta ta zare tare da faɗin. "To shi wannan sandar me ya sa yake a miƙe har motsi yake yi fa?" Janyota ya yi ta faɗo jikinshi ya ruƙo ƙugunta tare da haɗe goshinsu, "Yana kwanciya mana, amma sai ya shiga ɗakin shi."
"Ashe har da ɗaki yake da shi?" Ta faɗa cikin zaro ido, lips ɗinshi ya ɗora saman nata a hankali ya fara lasar su, za ta ƙwace jikinta ya fincikota nan ya cire mata rigar jikinta ya shiga lasarta kamar maye, Zinariya dai ba ta fahimci komai ba, ban da zafin da ta ji ƙirjinta na yi mata saboda matsarsu da Mohan ya dinga yi tare da tsote ɗan nipples ɗinta da suka fito, sai da ya gama matse ƙirjinta kafin ya dawo fuskarta, haɗe bakinsu ya yi yana tsotsar bakinta tare da zura harshen shi cikin nata. Ƙaramin siketin da ke jikinta ya zare cikin rawar jiki yana shafa mararta, buɗe ƙafafunta ya yi sosai tare da kai hannunshi ƙasanta yana ƙoƙarin duba hanya.
"Washhhhh! Da zafi fa." Abin da ta ce kenan cikin rawar murya, cire hannun ya yi tare da zubewa jikinta ya matseta sosai yana nishi, mirginawa ya yi da ita tare da rike hannunta ya danna saman ɗan abin na shi da ya miƙe yana wasa da shi. Danne hannunta ya yi sosai nan take ya yi wani nishi sai ganin abu ta yi tsirrrr yana fetsowa, ɗauke hannu ta yi da sauri tana kallon yanda sandar na shi ya koma ya kwanta. A haka barci ya ɗauke su, sai ƙarfe shida suka farka, tare da ita ya shiga toilet nan ya fara ƙoƙarin yi mata wanka amma sai aka ɓige da matse-matse musamman ma ƙirjinta dan yanda suke 'yan fici-ficin nan abin burge shi yake yi. Turo baki Zinariya ta yi tare da faɗin. "Kai ohh! Ni fa ina jin yunwa wallahi." Murmushi ya yi tare da kissing bakinta sannan ya ce. "Ni kuma yunwar ki nake ji sosai, sai dai na ga kamar abincin nawa ɗanye ne shakaf bai hau wuta ba bare ya nuna."
"To ni abinci ne da kake jin yunwata?" Mannata ya yi sosai da bawon wankan tare da lasar tsakiyar ƙirjinta. "Ai ke za ki fi abincin ma daɗi."
"Ko?" Hannunta ya janyo tare da ɗaurawa saman abar ta shi da ta miƙe. "Ki min massaging na rage ruwa." Ya faɗa yana sauke numfashi. Shafawa ta shiga yi kafin ta fara up&down da shi hannunta na rawa saboda rashin sabo, Mohan kuwa daɗi ya sa shi gantsarewa har da gurnani, ba jimawa sai ga shi ya fara feshi. Kwanciya ya yi cikin ruwan yana mayar da numfashi, suna fitowa daga toilet ya nuna mata drowa shaƙe da kaya, haka ta ɗauki wani riga mai siririn hannun da bai gama rufe cinya ba ta saka. Fita suka yi zuwa wurin cin abinci ganin komai a kimtsa ne ya sa ta faɗin. "Amma gidan nan har da aljanu ne ko?" Zama ya yi saman kujera tare da buɗe drowan da ke kusa da firiza ya ɗauko abu a farin leda yana faɗin. "Masu aikin gidan ne suka yi komai." Tana kallon shi ya zuba wani farin gari saman table ɗin tare da kai hancinsa ya shaƙa yana lumshe idanuwa. "Me ye haka Mohan? Wani abu ne kake shaƙawa haka?" Buɗe idanuwa ya yi tare da jijjiga kan shi yana faɗin. "Ki ci abincinki." Abinci ta zuba ta fara ci tana kallon lokacin da ya kwantar da kanshi saman table ɗin yana barci.
** *** **
Buga table ɗin gaban shi ya yi tare da kiran sunan shi da ƙarfi. "Mansur!" Firgit, ya dawo cikin nutsuwarshi tare da sauke ajiyan zuciya, zama Saifullah ya yi tare da kallon Mansur ɗin cike da mamaki, "Ga dukkan alamu ka ƙulla abota da tunani." Shafa fuska Mansur ya yi tare da faɗin. "Ai dole, a wannan yanayin da nake ciki in ba tunani ba babu abin da zai ɗebe min kewa... "Saboda me?" Saifullah ya katse shi da tambaya. "Gaskiya na ga ji da irin abubuwan da Rufaida take yi min, a ce mace ba ta da cikakken lokacin da za ta zauna a gida daga yau ta je wurin bikin ƙawa, gobe tana wurin aiki jibi ta tafi family meeting ko taro buɗe shago ko wani abin, kuma fitar nan ba da Mufeed ake yi ba yaro ɗan shekara huɗu amma sam ba ta da mu da shi ba sai ta gantalar min da ɗa a gida ba wanka ba kulawar kirki, da abin ya ishe ni na yi magana shi ne ta sa aka kawo 'yar aiki ta dinga kula da gida tare da Mufeed, ga buƙatata ba biya min ake yi ba, kuma ban isa na yi magana ba ƙarshe sai ta hau dokin zuciya." Murmushi Saifu ya yi tare da faɗin. "Mata kenan, sai ka ci gaba da haƙuri su haka suke." Mansur ya ce. "Haƙuri?"
"To Mansur in ba ka yi haƙuri ba me za ka yi?" Mansur ya ce. "Wallahi haƙuri na ya ƙare, wallahi aure zan yi, dan ba zan iya zama haka ba tare da kulawar mace ba."
"Za dai ka haɗawa kanka zafin kai dai, me ye na wani batun ƙara aure a nan? Da dai ka ƙara haƙuri ka lallaɓa da matar ka da ya fi maka wani auren da za ka je ka ƙara kunna wata fitina."
"Ni dai gaskiya ina cutuwa ba zan iya jurewa ba, tun da kai an yi ka ƙara aure ka ƙi, ka bar mu mu da muke da muradi mu yi." Taɓe baki Saifu ya yi tare da faɗin. "To Allah Ya taimaka." Daga haka suka canza akalar hirar zuwa ga kasuwancin su har zuwa lokacin da suka tashi. Da sallama Mansur ya shigo gidan yayin da Mufeed ya ta shi da gudu ya je yana mishi oyoyo, ɗaga shi ya yi sama yana faɗin. "Mommy ta dawo?" Girgiza kai Mufeed ya yi tare da faɗin. "Daddy ka ga Hamida ta yi min wanka har da sabon kaya ta saka min, kuma ta ba ni abinci na ci mai daɗi." Ɗan waigawa ya yi tare da kallonta sannan ya ce mata. "Sannu da ƙoƙari." Daga haka ya nufi daining da Mufeed ganin abinci ya zama ready, tuwon semo ne da miyar ɗanyen kubewa ya zuba ya ci, aikuwa ya ji daɗin abincin domin kuma ya ci sosai dan Rufaida ba nutsuwa take yi ta yi mishi girki mai daɗi ba sai dai ta yi tafasa sauke. Around 8 motar Rufaida ya shigo gidan, lokacin Hamida na ɗakin Mufeed tana lallaɓa shi ya yi barci, daga bakin ƙofar ta ce. "Har yanzu Mufeed ɗin bai yi barci ba?"
"Yanzu dai barcin ya fara ɗaukar shi, barka da dawowa Hajiya." Amsawa Rufaida ta yi sannan ta ce mata. "Ki hauro min da abinci ɗakina." Hamida ta ce. "To hajiya." A falo ta ajiye jakarta tare da shigewa ɗaki, tana ƙoƙarin shiga toilet sai ga Mansur ya turo ƙofar ɗakin yana ɗaure da towel a ƙugunshi, "Ni ma dai wankan zan shiga dan na san abin da ya kawoka kenan, wai ma me ya sa ba za ka yi wanka can ɗakin ka ba sai nawa?"
"To toilet duk ƙazanta ɗaki ba gyara ta yaya zan yi amfani da shi? Ki zo ki gyara min ɗaki dan na ga ji da ganin shi haka." Kafin ta yi magana sai ga sallamar Hamida, "Hamida ki ajiye abincin a falo ki je ɗakin Daddyn Mufeed ki gyara mishi yanzu." Amsawa Hamida ta yi tare da ajiye abinci ta nufi ɗakin Mansur ta fara gyarawa. "Ka je yanzu za a gyara maka ɗakin." Ta faɗa tare da shigewa toilet, ƙwafa Mansur ya yi tare da fita a ɗakin a nufi na shi, lokacin da ya shiga ɗakin Hamida har ta gama gyaran falo da bedroom, tsayawa ya yi yana kallon yanda yarinyar take aikinta a nutsu, har ta nufi toilet ba ta shi motsin shigowar shi ba, sai da ta gama ta fito nan ta iske shi zaune gefen bed, sunkuyar da kai ta yi tare da ficewa a ɗakin, da kallo ya raka bayanta kafin ya miƙe ya shiga bayin, nan ya gan shi tsaf, wanka ya yi tare da fitowa ya shirya ya nufi ɗakin Rufaida dan yau ba zai iya kwanciya ba tare da ya rage abin da ke tare a mararshi ba. Ko da ya shiga ɗakin ya same ta zaune ta ba je wasu takardu tana dubawa, ga kwanukan abincin a gefenta. Kwantar da kanshi ya yi saman kafaɗarta tare da faɗin. "Minti biyu mana Rufy ina son ganawa da ke." Haɗe fuska ta yi domin sarai ta fahimci abin da yake nufi. "Haba Mansur ba ka ga aiki nake yi ba?" Marerece mata ya yi tare da faɗin. "Dan Allah mana... "Okay jira ina zuwa." Ta ce mishi tare da zare jikinta, kishingiɗa ya yi saman bed ɗinta yana jiran zuwanta, har ya barci ya fara ɗaukar shi Rufaida na zaune ta na aikinta kuma ba wai ta manta ba ne tana sane ta share shi sai da ta gama abin da take yi kafin ta hayo gadon, rufe shi ta yi da blanket ta sumbaci gishin shi sannan ta sauka a gadon bayan ta ɗauka filo. A falo ta kwanta dan ta san halin shi sarai ko cikin daren ya farka zai iya nemanta, ita kuma ba za ta lamunta ba don ba ta son fitina.
_Kun ce ina yi muku typing kaɗan, to yau dai ga shi an yi muku long page, saura kar na ga comments. Ni kuma zan yi ɗif idan ban ga sharhi ba._
Littafin Zinariya na kuɗi ne akan ₦500 za ku tuntuɓi wannan Number ta WhatsApp. 09079740079
Maman Faruk.
[30/11, 3:49 pm] ༺𝐀𝐘𝐒𝐇𝐀 𝐉𝐁༻: *_ZINARIYA...🌹_*
Farin Jini Writer's Asso..
*Don Allah ku bi labarin tun daga yanzu kar sai na yi nisa a dinga tambayar farko, ba zan juri tura littafi ta pc ba.*
11-12
Cikin dare Mansur ya farka tare da laluɓar wurin kwanciyarta nan ya ji wayam, zaune ya tashi da mamaki tare da kunna hasken ɗakin, bai ganta cikin ɗakin ba ma, falon ya fito nan ya iske ta kwance kan kujera. "Rufaida!" Ya kira sunanta tare da buga matashin kanta. Buɗe idanuwanta da suke cike da barci ta yi kaɗan tare da faɗin. "Wai me ye haka? Sai mutum yana cikin barci za a ta da shi." Cikin sanyin murya ya ce mata. "Ki tashi magana za mu yi... "Wane irin magana ne da tsakar daren nan?" Ta faɗa tare da nuna mishi wayarta. "Biyu da rabi fa." Bai sake mata magana ba ya yi wucewar shi, gyara kwanciyarta ta yi tana jan tsaki. Washegari da sassafe ta kira wayar Hamida tare da faɗa mata abin da za ta girka na breakfast, bakwai da rabi Hamida ta gama haɗa komai sannan ta nufi ɗaki don duba Mufeed, zama ta yi tare da shafo kanshi tana murmushi. "Mufeed ɗina har yanzu bai tashi a barci ba?" Buɗe idanuwa Mufeed ya yi yana murmushi. "Yawwa taso mu je in cire maka pampers sai na yi maka wanka da brush ko?" Hannu ya miƙa mata nan ta ɗauke shi tare da shigar da shi toilet ta yi mishi wanka tare da shirya shi cikin tufafi masu kyau ta ɗauke shi suka fito, lokacin da suka shigo falon Mansur na shirin fita ɗan dakatawa ya yi yana kallon yanda Mufeed yake dariya duk da bai san abin da Hamida