Showing 12001 words to 15000 words out of 39491 words

Chapter 5 - Zinariya Book Compelet Novels By Aysha JB

take faɗa mishi ba amma ya ji daɗin ganin yanda Mufeed yake ta ƙyaƙyatawa. "Daddy... "Na’am yaron daddy, ka ga yanda ka yi kyau kuwa?" Murmushi Rufaida ta yi sannan ta ce wa Hamida ta kawo mata Mufeed, nan ya noƙe kafaɗa shi ba ya son zuwa wurin ta, "Iyye! Yau kuma ni ake yi wa haka? Mufeed Mommy ce fa?"

"Ni dai a'a wurin Hamida zan zauna." Kallon ƙasa-ƙasa Mansur yake ta bin Hamida da shi wanda ita ba ta ma san yana yi ba, jaka Rufaida ta ɗauka tare da faɗin. "To ni dai na tafi sai na dawo." Bye-bye Mufeed ya yi mata yana dariya, ita ma dariyar ta yi mishi sannan ta fita, zuciya cike da saƙe-saƙe Mansur ya nufi wurin aikin shi, da yamma ya dawo gidan tare da zama a falo ya zuba abinci ya ci, fitowa Hamida ta yi riƙe da Mufeed tana yi mishi hira, tana yin arba da Mansur ta yi shuru tare da gaishe shi, ɗauke kai ya yi bayan ya amsa gaisuwar ajiye mishi Mufeed ta yi ta fara ƙoƙarin kwashe kwanukan da ya ci abinci, har cikin jikinta take jin idanuwan Mansur na yawo a jikinta, da sauri ta bar wurin zuwa kitchen, amma har ta shige bai daina binta da kallo ba. Cikin 'yan kwanaki Mansur ya takurata da ido, bini-bini ya dawo gida wanda ba komai ke dawowa da shi ba ban da ya ganta, ita dai tsoro yake ba ta saboda irin kallon da ya ke binta da shi kamar wanda zai cinye ta. A ɓangaren Mansur kasa sukuni yake yi da zaran ya kalli mai aikin shi wanda take kulawa da ɗan shi, ga zuciyar shi da ke ƙara fisgarshi zuwa gare ta. Ya rasa ma ta yanda zai je mata da buƙatar shi. After magrib yau ya shigo gidan, amma bai ganta a falo ba, direct sai ya wuce ɗakinta nan ya tarar da ita kwance da Mufeed a jikinta, tana sanye da doguwar riga wanda ya sauka mata zuwa guiwarta. Yayin da rigar ya bi jikinta ya lafe, tsaya wa ya yi yana kallon cinyoyyinta da suka bayya kasancewar riga ba mai nauyi ba ce, kamar an ce ta juya nan ta ga mutum tsaye yana ƙare mata kallo, wani irin zabura ta yi tare da jan bargo ta rufe jikinta da sauri. Zaburar da ta yi kuwa har sai da ƙirjinta suka motsa abin da ya sake ɗaga mishi hankali har ya lumshe idanuwanshi murya can ƙasa ya ce. "Idan kin gama lallaɓa ɗan naki ki zo ki gyara min ɗaki, kwana biyu ba a gyara ba." Yana gama faɗar haka ya fita a ɗakin. Ita kuwa saboda fitinar ta da ya yi da kallo ne ya hana ta zuwa ɗakin na shi, domin muddin ta je mishi aiki haka yake zama ya tasa ta gaba da kallo kamar wanda ya samu tv. Ƙatuwar himar ɗin da take sallah da shi ta saka bayan ta ɗora zani akan rigar da ke jikinta. Zuciyarta na bugawa ta tura ƙofar ɗakin ta shiga, ganin ba ya ciki ne ya sa ta yin hamdala cikin ranta, da sauri ta je ta rufe ƙofa tare da cire himar ɗin ta ajiye ta shiga aikin da ya kawota sai da ta gama tsaf ta juyo da niyyar shiga toilet nan ta ganshi tsaye yana ɗaure da towel duk ya ƙura mata idanuwa da sauri ta juya tare da nufar inda ta ajiye himar ɗinta amma ina, kafin ta ɗauka ta ji an riƙe mata hannu, runtsa ido ta yi ƙirjinta na bugawa kamar zai tsago ya fito waje. Shi kanshi kallon saitin ƙirjinta kawai yake domin ya fahimci yanda ta firgice da ganin shi. Kuka ta saka tare da faɗin. "Dan Allah ka yi haƙuri ban san kana ɗakin ba... "Shi kukan da kike yi na mene ne?"

Kallon yanda yake riƙe da hannunta ta yi sannan ta yi magana hawaye na sake zubo mata. "Hannuna... "Bazan sake miki hannu ba har sai kin faɗa min dalilin ki na ƙin zuwa ki gyara min ɗaki har tsawon kwana biyu." Ya faɗa tare da tsura mata idanuwa, sunkuyar da kai ta yi sannan ta ce. "Ba na so in zo kana daƙin ne... "Saboda zan cinye ki ko?" Ya katse ta da faɗin haka yayin da ya matso daf da ita har suna iya jiyo numfashin junansu.

Matsawa ta yi baya tana shirin zare hannunta daga riƙon da ya yi mata, shi kuwa Mansur ya ƙi sakin hannun sai matsowa yake yi, a haka har ta mannu jikin ƙofar toilet ɗin. Ɗayan hannun shi ya saka tare da dafe jikin bangon, Hamida kuwa kanta na ƙasa, taƙi ta kalli ko da fuskarshi ne. "Ɗago ki kalle ni Hamida." Maimakon ta ɗago kamar yanda ya buƙata sai ji ya yi ta sake fashewa da kuka. "Shi wannan kukan da kika dame ni da shi na mene ne?"
"Dan Allah ka sake ni zan tafi Mufeed na ɗaki shi ɗaya." Tsurawa bakinta ido ya yi sannan ya ce. "Mufeed ya yi barci, kuma ba farkawa zai yi ba..."To ni zan tafi." Ta faɗa cikin rawar murya, "Sai kin haɗiye wannan kukan sannan zan barki ki tafi." Da sauri ta haɗiye kukan sannan ta ce. "To."

Fuskarshi ya kai nata tare da sauke mata numfashin sa yana faɗin. "Shi wannan hawayen ba za a goge su ba? Kodayake zan lashe kayana."
"Dan Allah ni ka bari kar a ganni, ka yi haƙuri kar ka yi min komai dan Allah... Ba ta rufe bakinta ba ta ji saukar harshen shi saman fuskarta, jikinta ya ɗauki rawa, jin haka ya sa shi rumgumeta gabaɗaya, "Ki yi haƙuri, na kasa lallashin zuciyata daga yin abin da take so, but ya ci a ce kin fahimce ni, ya kamata ki gane ina sonki, soyayyar ki ce tasa ba na iya riƙe kaina daga kallon ki... "Ba wai soyayya ba ce, so kake kawai ka yi amfani da kalmar soyayya ka cutar da marainiya, ba ni da uwa ba ni da uba. Daga ni sai kakata ta wurin uwa, tun buɗe idanuwana da ita na fara cin karo, ita take ta faɗi-tashi a rayuwata, yanzun kuma girma ya cimmata dalilin da ya sa na fito nema kenan don na riƙe ta ni ma na tallafa mata kamar yanda ta tallafawa tawa rayuwar, da yawa daga cikin ku kuna amfani da kalaman yaudara ne wajen ɓata rayuwar 'ya'yan mutane wanda daga ƙarshe wulaƙanta su kuke yi tare da tozarta su... Rufe mata baki ya yi tare da zare ta daga jikinshi. "Kar ki yi maga kuɗin goro domin kuwa ba duka aka taru aka zama ɗaya ba, za ki iya tafiya." Mansur ya fad'i haka tare da miƙa mata himar ɗinta. Da sauri kuwa Hamida ta fita tare da nufar ɗakinta ta rufo ƙofa. Shuru ta zauna tana tunanin yanayin da ta gani tattare da shi a lokacin da ta ce mishi yaudarar ta kawai yake son yi, ta lura da gaske sonta yake yi, sai dai babu dalilin da zai sa ta amshi wannan batun na shi bayan kuma tana zaune ne a ƙarƙashin ikon matar shi, ba ta rage ta da komai ba don har kyauta Rufaida tana yi mata ganin yanda take kula mata da ɗa, ta ya kuma za ta ɓige da soyayya da mijinta? Gaskiya ba ma za ta yi wannan kuskuren ba. Tun daga wannan ranar ta sake kame kanta ta yanda Mansur bai sake ganinta ba, dan ko gyaran ɗaki sai ba ya gidan take zuwa ta yi mishi, idan ta lura da lokacin dawowar shi ya yi da sauri take kammala dukkan abin da za ta yi ta shige ɗaki da Mufeed.

A ɓangaren Mansur ya ɗauke mata ƙafa ne domin ta tabbatar da shi ba jikinta yake so ba kamar yanda take tunani, amma sai ya ga har tsawon sati uku Hamida wasan ɓuya take yi da shi, duk wani hanyar da zai bi ya ganta ta toshe shi saboda yanzu kulle kofar ɗakinta take yi, a ɓangaren shi da Rufaida ma abin bai sauya zani ba, ba ta da lokacin shi, da ya neme ta za ta ce mishi ta ga ji ita ta dawo ba ta huta ba zai ɗora mata wata gajiyar. Yau dai ka sa haƙura ya yi dole yaje mata da buƙatar shi dan a hannu yake ya yi haƙuri amma ina, ba zai iya jurewa ba shi ya san bala’in da yake ciki yau, aikuwa ya taki sa'a domin kuwa yana shiga ɗakinta daidai ta fito wanka ɗaure da towel, bai tsaya yi mata wata magana ba ya ɗauke ta tare da nufan bed da ita. "Kai Mansur me ye haka ne?"

"Rufaida na ga ji, wallahi yau ba zan iya riƙe kaina ba. Ko so kike na fara biye-biye a waje ne? Ko tausayina ba kya ji tsawon watanni na jure dan Allah ki yi min haƙuri na yau... "Ni fa ina off." Ta faɗa tare da miƙewa, kamar zai fashe da kuka ya ce. "Dan Allah ki min wani abun, ko tsotsa ne ki yi ko zan rage abin da nake ji."

"Tabɗijam, wannan ƙazantar ba fa za a yi ta da ni ba... "Dan Allah Rufaida ki daure, wallahi a hannu nake sosai." Juyowa ta yi tare da faɗin. "Ni fa ba zan iya wannan ƙazantar ba, please ka rabu da ni." Mayar da jallaɓiyar shi ya yi tare da faɗin. "Shi kenan na barki Rufaida ba zan sake zuwa miki da buƙatata... "Ai ba ka da wannan zuciyar Mansur, in dai kaine gobe ma za ka zo so nawa kana faɗan wannan kalmar."
Bai sake mata magana ba ya fita a ɗakin, direct ya nufi ɗakin Hamida domin babu yanda zai yi dole ya je mata. Baiwar Allah tana kwance rumgume da Mufeed ta ji an zare Mufeed tare da ɗage rigar ta. Buɗe idanuwa ta yi da sauri tana ƙoƙarin yin magana ya toshe mata baki da nashi tare da yi mata nuni da Mufeed girgiza mishi kai Hamida ta shiga yi tana ƙoƙarin ƙwace bakinta amma ina, Mansur ya makance so kawai yake ya samu nutsuwa, tsotsar bakinta yake yana fitar da numfashi kamar mayunwancin da ya daɗe bai ci abinci ba, (Ni kuwa na ce ai babu maraba domin an daɗe ba a haɗu ba) Cikin fitar hayyaci ya yage rigar jikinta tare da shafo tsayayyun nonuwanta jikinshi na rawa, hawaye ne ya dinga gangaro mata tana ta girgiza mishi kai tana son ƙwace wa amma ya ƙi ba ta wannan damar, jin yanda ƙirjinta suke cike da madarar baudurci ya sa shi sake susucewa ya zare bakinshi ya ɗaura kan ƙirjinta yana jan numfashi, matsansu ya yake yi sosai tare da cika bakin shi da ɗaya yayin da ya yi wa ɗayan kyakkyawan riƙo, wani irin kuka ta sake mai sauti. "Ka ji tsoron Allah karka ɓata min rayuwa, ka tuna kai fa namiji ne, kuma uba, ka tuna duk abin da ka yi za a yi maka... Ɗago kanshi ya yi tare da ƙura mata idanuwa ga mamakinta sai ta ga ƙwalla cike cikin idanuwanshi. "Ki yi haƙuri Hamida da yanayin da nake miki, wallahi a buƙace nake, idan ban samu nutsuwa ba zan iya mutuwa matata ba ta da lokaci na, Rufaida ba ta da lokacin kulawa da ni dan Allah ki tallafe ni... "Ban taɓa aikata abin da kake son yi da ni ba, ka yi haƙuri, ka ambaci Allah in sha Allahu zai kawo maka sauƙin abin da kake ji... "Za ki aure ni? Dan Allah ki amsa min da e, wallahi ba zan taɓa cutar da ke ba, ba zan taɓa yaudarar ki, mafita nake nema wa rayuwata, ki aure ni ba tare da Rufaida ta sani ba. Zan je har wurin kakar ki na nemi auren ki. Dan Allah Hamida kar ki ce a'a."
A tsora ce Hamida ta ce. "Wallahi ba zan iya ba, ta yaya zan aure ka ba tare da matar ka ta sani ba? Ni ba zan iya ba, kowane ƙwariya da abokin... Tun kafin ta ƙarasa maganar Mansur ya dakatar da ita da faɗin. "Kina son ɗana amma ni ne ba kya so? Kina ƙaunar Mufeed ya kamata ki ƙaunaci mahaifinsa wallahi na yi miki rantsuwar ba zan taɓa juya miki baya ba."

"Daddyn Mufeed ba zan iya kasada da rayuwata ba, ba zan iya aure sirri ba." Kallon ƙirjinta ya yi ya kuma kallon ƙugunta ya dawo da duban shi gare ta sannan ya ce. "Na kalla komai, na kalli sura da baiwar da Allah ya yi miki, ta yaya zan bar wannan kayan marmarin? Idan ba ki aure ni ba kina zaune cikin gidana ba jurewa zan yi ba, ba zan iya kawar da kai daga gare ki ba musanman da na kalle su na san kalar su, kar ki cutar da ni Hamida, ki yi tunani." Ya miƙe daga jikinta tare da ɗaukar wayarta. Tana kallo ya gama danne-danne ba tare da tasan abin da yake yi ba, yana gamawa ya fita a ɗakin. Da ƙyar Mansur ya iya barci a wannan daren yayin da Hamida ta kwana cikin tunanin zantukan da ya yi mata. Washegari da ciwon ƙirji ta tashi domin ko bra ba ta iya sakawa ba, damkar da Mansur ya yi musu daren jiya ba na wasa ba ne. Lokacin da ya fito zai tafi wurin aiki kallon da ya yi mata sai da zuciyarta ya tsinke take hankalinta ya tashi domin wani irin lashe baki ya yi tare da kanne mata ido. Bayan sati ɗaya da faruwan hakan ba ta sake kuskuren barin ƙofar ɗakinta buɗe ba bare har ya samu damar shigo mata. Tana zaune da Mufeed a jikinta tana ba shi magani domin zazzaɓi ke son kama shi kasancewar kwana biyu an yi sanyi kuma yaron ba cikakken lafiya ne da shi ba dan bai da kuzari irin na sauran lafiyayyun yara sikila ke damun shi, uwar shi kuma ta kasa nutsuwa bare ta kula da shi, ko da ta yi mata magana magunguna ta ba ta. Ita kanta wani iri take jin jiki ta da ya kasance Mufeed ɗin ba lafiya Allah ya gani tana ƙaunar yaron sosai. Tana nan zaune da shi lokacin ya yi barci a jikinta ta ji wayarta na ƙara. "Assalamu alaikum goggona barka da dare." Daga bangaren goggo ta ce. "Barka kadai Hamida yaya kuke ya aiki kuma?" Hamida ta amsa mata, nan suka ɗan taɓa hira kafin goggo ta ce. "Hamida yau kwana uku kenan da Mansur ya zo mini da wani batu, na jinkirta domin jin ta bakin ki amma sai na ji ɓangaren naki shuru, ni dai ta fannina na aminta da batun, Hamida ban amince da maganar Mansur ɗin ba sai da na sa aka bincika mini halayyar shi, shi kan shi Mansur ɗin ya yi mini alƙawarin ba zai wulaƙanta mini ke ba... "Ni kam wallahi goggo ba zan iya ba, ba ki ga kirki da matar shi take min ba, sutura da sauran abubuwan buƙata duka tana yi min, ba ta rage ni da komai ba, yanzu fisabidillahi sai na aure mata miji na yi mata adalci kenan? Ya je waje mana ya auro wata lallai ne sai ni?" Ta katse goggon nata da wannan maganar. "Ta yaya kuwa zai je ya auro wata bayan ke gaki ya yaba da hankalin ki? Kina kula mishi da ɗan shi ba tare da kin cutar da shi ba? Wannan dalilin yana da ga cikin abin da ya sa yake ƙaunar ki, ni dai Hamida na amince mishi domin har sadaki da kayan lefe ya kawo aure kawai za a ɗaura... "Innalillahi Wa inna ilaihir rajiun! Dan Allah goggo kar a ɗaura wannan auren wallahi ba na so." Goggo ta ce. "Hamida sai dai fa ki yi haƙuri... Kafin Hamida ta yi wata magana goggo ta kashe wayar, kuka ta fashe da shi tare da rumgume Mufeed tana faɗin. "Mai ya sa daddyn ka zai yi mun haka? Wannan fa cutar wa ne, ta yaya zan yi rayuwa da shi a matsayin miji bayan kuma matar shi ce ta ɗauko ni aiki? Kai gaskiya ba zan iya ba. Rufaida ba ta rage ni da komai ba, ta yaya zan yi auren sirri da mijinta?"

*Kar dai ku shagala domin gab nake da kammala free page.*

Za ku tura kuɗin littafin 500 ga wanna asusun:
09079740079 Aisha Jubreel Moneipoint

A tura shedar biya ga wannan Number:
09079740079



Maman Faruk.
[30/11, 3:49 pm] ༺𝐀𝐘𝐒𝐇𝐀 𝐉𝐁༻: *_ZINARIYA...🌹_*

Farin Jini Writer's Asso..

*Tun a farko na yi gargaɗi kan littafin, ban aiki yarinya ba. Ki kalla kawai ki yi wuce war ki.*

13-14.
Mai ya sa goggo za ta amince da maganar Mansur? Tambayar da nake ta yi wa zuciyata kenan har waye war gari. Lokacin da Rufaida ta yi mini sallama za ta tafi wurin aiki na kalleta tare da sunkuyar da kaina ƙasa sannan na ce mata. "Hajiya ina so in je gida zan duba jikin goggona ba ta jin daɗi." Ba ita ba hatta Mansur sai da ya sha jikin jikinshi domin dakatawa ya yi da fitar da yake shirin yi ya kalli Hamida a sace yana jin zuciyarshi na bugawa har wani sashe na zuciyar shi na raya mishi tafiyar ta za ta yi tun ta ya nuna rashin amincewar ta shi kuma ya nace lallai sai ya aure ta. Dawowa Rufaida ta yi tare da faɗin. "Hamida yanzu rashin lafiyar ta tsananta ne da har sai kin je? Don Allah bar wannan zancen kin san dai Mufeed da ke yake yarda, ko ni yanzu kina gani ƙin zuwa wurina yake yi, yanzu idan kika tafi ya zan yi? Ki dai bar zancen tafiyar nan za a tura mata kuɗi ta je ta ga likita Allah ya ba ta lafiya." Shuru na yi mata ba tare da na sake wata magana ba Rufaida ta fita, Mansur kam tun da ya ji maganar da Rufaida ta yi bai tsaya ba ya wuce office, amma ko da ya je kasa taɓuka komai ya yi zuciyarshi na gida ga tunanin Hamida, duk sai ya ji bai kyauta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0