Showing 30001 words to 33000 words out of 39491 words
Chapter 11 - Zinariya Book Compelet Novels By Aysha JB
abin da yake sani jin daɗi babu gurbin tsoro cikin zuciyata." Ya yi furuncin tare da haɗe bakinsu yana squeezing nonuwanta da suka sake cika saboda azabar matsar su da yake yi idan suka shiga hannun shi. Ita kanta ta yi kewar mijin nata dan ta sake mishi jiki ya yi yanda yake so babu irin style ɗin da ba ta yi mishi ba, kasancewar tana kallon irin abubuwan da su Munira ke turowa, kuma suna yi mata bayanin yadda za ta dinga tafiyar da shi don samun jin daɗin shi, aikuwa ta sha ruwan albarka da kalaman soyayya. Ya ɗauki mintuna masu tsayi a jikinta kafin ya samu nutsuwa ya ƙyale ta. Sama-sama ta gyara mishi ɗakin sannan ta yi wanka ta fita. Haka rayuwar su ta dinga tafiya inda suke gudanar da auren su a ɓoye ba tare da Rufaida ta fahimci komai ba, saboda Hamida na kiyaye duk wani abin da zai sa a fahimci yanayin da suke ciki. Ranar jajibirin sallah Rufaida take sanar da ita zuwan ƙannenta biyu wanda za su yi sallah a gidan. Ɗakuna biyu ta gyara ɗaya ɗakin na kusa da na Rufaida yayin da ɗayan ya kasance na gefen da ake saukar baƙi. Cikin dare suka iso, tun da ga yanayin shigar jikin macen da yanda take ƙare ma gidan kallo tana yatsine-yatsinen na san ba mutuniyar kirki ba ce. "Aunty Rufaida ya na ji gidan yana wani bashi-bashi kamar babu turare?" Ta faɗa tare da cire gilashi idanunta. "Diyana kin zo da wannan shegen halin naki ko? To ban son damuwa da surutu ki zauna ki ci abinci ki je ɗaki ki huta dan dare ya yi." Buɗe kular abincin ta yi tana faɗin. "Ke kika dafa abincin ne?" Ta yi maganar tana kallon lafiyayyen jalof ɗin da ke cikin kular. Hilal da ya ƙulu da surutun ƙanwar ta shi ya daka mata tsawa. "Ke dan gidan ku ki rufe wa mutane baki a nan, idan ba ita ta girka ba ba za ki ci ba?" Zumɓura baki ta yi tana ƙunƙuni cikin ranta. "Shi kenan mutum ba zai yi magana... Buge mata bakin da ya yi ne ya sa ta yin shuru. "Kika yarda na ji kin sake wata magana sai na fasa bakin nan, shi ya sa ban so Ammi ta haɗo ni da ke ba shashasha kawai."
"To yanzu Hilal me ye abin faɗa a nan? Dan Allah ƙyale ta kai ma kasan halinta ba sai ka biye ta ba, Hamida ki zo ki zuba musu abinci." Ta ƙarasa maganar tare da ƙwala min kira. Fitowa na yi daga kitchen na zo na fara zuba musu abincin. Tun shigowar ta Hilal ya ƙure ta da idanuwa har ta gama zuba mishi abinci ta fara zuba ma Diyana. "Ke talla can, ja jikin ki ni ban ce a zuba min ba."
"Kinga Hamida ƙyale ta ki yi tafiyar ki." Wuce wa na yi na barta tana zuba mata abincin. "Ke dai ba ki ji daɗin wannan baƙin halin naki ba." Cewar Hilal, "Ni fa ba na son surutun nan, kun zo kenan da wannan halin naku sai ka ce ma su ganin hanjin juna." Rufaida ta faɗa tare da ɗaukar wayar ta tana dannawa. Duk da daɗin abincin bai sa Diyana ta ci ba illa juya spoon da take yi a ciki. Zuwa can dai ta miƙe ta nufi hanyar kitchen ɗin tana faɗin. "Ke zo ki dafa min Indomi!" Kallon abincin da ta tashi a kai Rufaida ta yi sannan ta ce. "A daren nan ba wani girki da Hamida za ta miki, idan za ki girka bisimillah ba za ki takura ta ba, Hamida koma ki huta."
"Haba Aunty... "Ai ba a hana ki girki ba, jeki ki yi da kanki." Hilal ya dakatar da ita da faɗin haka. Rufaida kuwa ba ta sake magana ba. Dawowa Diyana ta yi ta zauna tana kumbure-kumburen fuska. "Ni dai gaskiya wannan abincin bai yi min ba a sake min wani." Babu wanda ya yanka zancen ta har ta gama mitar ta tashi ta buɗe freezer ta ɗauki Yogurt ta haura sama. Ajiyar zuciya Rufaida ta sauke kana ta juyo da dubanta ga Hilal tana faɗin. "Wallahi da na san tare da za ku zo da an haƙura da zuwan, yarinya sai shene fitina." Ta ƙarasa maganar tare da ajiyar wayar da ke hannunta. Hilal ya ce. "Aunty ni kaina ban san da batun zuwan nata ba sai da na ɗauki jaka Ammi ta ce ta zo mu taho tare, na san ita ma ta yi hakan ne dan ta huta da rigimar Diyanan."
Jinjina kai Rufaida ta yi sannan ta kira Hamida ta zo ta kwashe kwanukan, bayan barin Hamida wurin Hilal ya sake kallon Rufaida cike da nutsuwa ya ce. "Aunty ni dai gaskiya na yaba da hankalin nannyn Mufeed." Ya ɗan ƙarasa maganar a ɗan tsorace, "To fa! Hilal ba dai kana nufin kana son Hamidar ba?"
Ɗan sosa ƙeya ya yi tare da sakin murmushi, "Gaskiya na yaba da nutsuwarta, idan da za a amince min zan iya aurenta." Hilal ya faɗa yanayinsa na nuna lallai da gaske yake yi. "Hmm! Aikuwa Hamida akwai hankali da nutsuwa, idan kuwa hakan ta kasance zan ji daɗi, amma ba na tunanin Ammi da yaya Mabaru za su amince da wannan zaɓin naka, ka san halin su na ƙin masu ƙaramin ƙarfi, kai sheda ne a kan irin artabun da aka yi kafin suka amince na auri Mansur, da wuya ma su amince maka, da dai ka bar maganar kawai."
"Gaskiya Aunty ba zan ɓoye miki ba, tashin farko zuciyata ta yi na’am da ita. Zan yi ƙoƙari na kafa gwabnati na kafin na je wa su Ammi da batun, ina kyautata zaton za su amince min." Rufaida ta yi murmushi tare da faɗin. "To, Allah Ya sa su amince." Daga haka ta miƙe jin dirin motar Mansur, miƙawa Mansur hannu Hilal ya yi da murmushi yana faɗin. "Barka da dawowa Daddyn Mufeed."
"Barka da zuwa Malam Hilal, ya gajiyar hanya, ya ka baro su Ammi da yaya Mabaru." Hilal ya ce, "Duk suna lafiya, sun ce a gaishe ku."
"To ma sha Allah." Daga haka Mansur ya zauna suka ɗan taɓa hira, sai wajejen sha biyu kafin suka miƙe kowa ya nufi ɗakin shi.
A ɓangaren Hamida kuwa tun da ta kwashe kwanukan ta wanke su ta nufi ɗakinta ta yi wanka tare da hayewa gado ta rumgumo Mufeed a jikinta tana sauke ajiyar zuciya, ba ta yi barci ba bayan tunanin Mansur da zuciyarta ke yi, a 'yan watannin nan ta san ta kamu matuƙa da soyayyar mijin nata, sai dai tana ƙoƙarin kawar da tunanin shi saboda gudun matsala. Ganin barci yaƙi zuwa mata ne ya sa ta miƙewa ta shiga toilet tare da ɗauro alwala ta fara jero nafilfilu, koda Mansur ya je ɗakin Rufaida ta riga da ta yi barci, fitowa ya yi ya nufi ɗakin shi, yana cikin tuɓe kaya zai shiga wanka ya ji motsin buɗe toilet, da mamaki ya kai duban shi ga ƙofar toilet ɗin dan ya san dai Hamida ba shigowa ɗakin shi take yi ba, Rufaida kuma ya barta tana barci. Diyana ce tsaye tana ƙare ma halittar jikinshi kallo yayin da take ɗaure da ɗan guntun towel ɗin da ko cinyarta bai gama saukowa ba, ɗauke idanunshi ya yi daga kanta tare da haɗiye wani irin miyau, in da sabo ya ci a ce ya saba da halin Diyana, dan a kullum ta zo gidan da kalar iskancin da take zuwa mishi da shi, jallaɓiya ya saka da sauri ya nufi hanyar ƙofa da niyyar fita. Amma sai ta yi saurin shan gaban shi tare da tare hannuwanta da ƙofa ta yadda ma ba zai iya wucewa ba. Wani irin ɗan iskan kallo take bin shi da shi tana lumshe idanuwa tare da zuro harshenta waje tana lashe leps ɗinta. Miƙa ta yi take kuwa towel ɗin jikinta ya yi ƙasa nan albarkatun ƙirjinta suka bayyana, "Wane irin abu ne kike yi haka? Ba ni hanya na wuce dalla?"
"Ka je ina? Ka san dai matar ka shashasha ce ba ta san muhimmancin ka ba, ka zo mu huta kawai dan na zuba mata maganin barci ta yanda ba za ta ma farka ba bare ta san halin da muke ciki, ka san dai tun ba yau ba nake kwaɗayin ka, ya kamata ka kawar min da wannan ƙishin ruwan."
"Za ki matsa min na wuce ne ko za ki tsaya zantukan banza?"
"Batun ka wuce ma bai ta so ba, dan yau sai ka kawar da kwaɗayin shekarun da nake dakon shi, a kullum idan na zo gidan nan ina nuna maka kwaɗayi na a zahiri amma sai ka share batun haba mana Mansur, matar ka ba ta damu da kai ba way not ba za ka bari mu jiyar da junan mu dad'i ba? Kai ma fa haƙuri kake yi da ita, kuma babu ta yanda za a yi ka ƙara aure bare ka samu wani wurin da za a dinga biya maka buƙatar ka."
Hannun shi da ya kai da niyyar ture ta gefe ta ruƙo tana kallon shi, "Kai ba ka ji daɗi ba da nake son haɗa jiki da kai? In ban da zuciya da kwaɗayi ma kai har ka isa na haɗa jiki da kai? Kar fa ka manta matsayinka na Almajirin gidan mu, daular nan da kake cikinta dukiyar mahaifina ne, dan na nuna buƙatar ka shi ne kake wulaƙanta ni? Waye kai?" Ta yi maganar tana kallon shi ita cikin ido, murmushin takaici Mansur ya yi tare da ture ta yana faɗin. "Ba ki yi ƙariya ba, ni Almajirin gidan ku ne, amma a haka ’yar’uwarki ta mace a kaina, a haka ta tsallake attajiran da ke zuwa wurinta ta nace lallai sai wannan Almajirin take so, ke kuma fa? Yanzu ba ga ki gaban Almajirin ba kina nuna kwaɗayin ki muraran gare shi, kin tuɓe kina tsaye gaba na tsirara to me zan miki? Ko sha’awa ba ki ba ni ba. Rigar da ke jikinshi ta riƙe da ƙarfi tare da yago shi tun daga sama har ƙasa, daidai Hamida ta fito ɗauke da Mufeed za ta nufi kitchen kasancewar yanzu ita ma a ɗaya daga cikin ɗakunan da ke saman take, take idanuwanta ya yi mata mugun gani, Mansur rumgume da ƙanwar Rufaida cikin wani irin mugun yanayi, jikinta na rawa ta juya tana furta. "Hasbunallahu... Ba ta ma iya ƙarasawa ba saboda kakkarwan da harshenta ke yi, ture Diyana ya yi da mugun sauri ya shiga ɗaki, ya sauya kaya zuciyar shi na bala’in bugawa. Towel ɗinta ta ɗaura sannan ta nufi hanyar ɗakin Hamida ta taddata zaune saman kujeran da ke cin mutum ɗaya tana rumgume da Mufeed, ɗaura ƙafa ɗaya ta yi hannun kujeran ta ɗago fuskar Hamida da wuƙar da ke hannunta tana faɗin. "Meye wannan?" Cikin rawar murya Hamida ta ce, "Wuƙa." Gyaɗa kai Diyana ta yi tare da tamke fuska ta sake faɗin. "Me kika gani?" A rikice Hamida ta ce. "Ban ga komai ba." Ta yi furunci muryanta na tafe da kuka. “Kin kyautawa kan ki, ko da wasa na ji wannan maganar ta fita sai na raba ki da rayuwar ki.” Diyana na gama faɗar haka ta fita a ɗakin, Kiciɓus suka yi da Mansur. Wani irin kallo ta bishi da shi tare da wuce wa ta nufi ɗakinta. Da sauri ya shiga ɗakin Hamida, zubur ta miƙe tana mishi alama da hannu tana girgiza kai alamar kai ya ƙaraso inda take. Hannuwa biyu ya ɗaga da nufin ruƙo ta amma sai ta matsa baya tana kallon Mufeed. Wani irin kuka ne ya ƙwace mata mai cin rai tana faɗin. "Dan Allah ka fita, ka ta fi ba na ƙaunar ganin ka. Kar ka matso kusa da ni... "Hamida ki tsaya ki saurare ni kar ki yi min fassarar da ba haka ba... Cikin ihu ta dakatar da shi. "Banga komai ba, na ce mata ban ga komai ba... Dan Allah ku ƙyale ni.
Littafin Zinariya Na kuɗi ne a kan ₦500. Za a tura kuɗin zuwa ga wannan asusun: 9079740079 Aisha Jubreel moneipoint
[30/11, 3:52 pm] ༺𝐀𝐘𝐒𝐇𝐀 𝐉𝐁༻: *_ZINARIYA...🌹_*
AYSHA JB
Farin Jini Writer's Asso..
*Za ki/Ka samu littafin Zinariya akan naira 500. Domin mallakar naki za ki tuntuɓi wannan number ta WhatsApp 09079740079*
25.
Duk yadda Mansur ya kai ga son fahimtar da ita abinda idanunta suka gane mata ba haka ba ne Hamida taƙi sauraron sa hasali ma kuka mai ƙarfi ta saka mishi tare da rufe idanuwanta da ƙarfi alamar ba ta ƙaunar ganin shi. Jiki a saluɓe ya nufi ƙofa har ya sanya ƙafar shi waje ya tsinkayo muryanta cikin kuka tana faɗin. “Na yi dana sanin tarayyata da kai, da nasan haka kake wallahi ko kusa ba zan taɓa kwantar da zuciyata na amince da kai ba, da na san haka rayuwar ka yake wallahi ba zan taɓa ɗaga kai na kalle ba balle na kasance ƙarƙashin inuwar ka. Mansur ka cutar da zuciyata...“ Ta kasa ƙarasa furucin nata saboda tsananin kukan da ya ƙwace mata. Haka ya fita kamar kazar da ƙwai ya fashewa a ciki.
Kamar yadda ba ta iya runtsawa ba haka shi ma a nashi ɓangaren bai iya barci ba.
Washegari suka tashi da hidimar sallah wanda duk gilmawar da ta yi idanun Hilal na yawo a jikinta har sai da ta fara tsarguwa da kallon da yake mata. Diyana na zaune ba ta da aiki sai tsaki, musamman idan Hamida ta gifta ta inda take haka za ta ja dogon tsaki tana juya kai gefe, sarai Hilal ya lura da ita amma sai ya basar kasancewar ba kowane lokaci yake son shiga sha’aninta ba. Ƙarfe shida ta gama haɗa daining sannan ta nufi ɗakinta bayan ta ɗauki duk wani abinda za ta buƙata.
Mufeed ta yi wa wanka tana gama shirya shi ita ma ta watsa ruwa sannan ta zauna bayan ta sanya baƙar doguwar riga mara nauyi da ƙaramin himar a kanta. Dawowa jikinta Mufeed ya yi tare da kwantar da kanshi a cinyarta yana sauke ajiyar zuciya, ido ta zuba mishi tana kallon yadda fuskar yaron yake nan sak uban shi, da sauri kuma ta ɗauke kanta daga kallon shi jin ana kiran sallah. Dabino ta ɗauka tare da yin addu'a sannan ta kai bakinta, ruwan tea ta sha don ya warware mata hanji zuwa lokacin Mufeed ya yi barci daman already ta ba shi abinci don haka ta gyara mishi kwanciya. Ko da ta yi sallah ba ta dawo falon ƙasa ba ta ci gaba da zamanta a ɗaki domin Rufaida ta ce mata ta huta.
Gab da za a kira sallah Mansur ya shigo gidan duk da S.S ya yi mishi tayin zuwa gidan shi iftar amma sai ya ƙi amsar gayyar tashi saboda zuciyar shi na gida ga Hamida musamman da ya tashi bai ganta ba har ya fita a gidan, shigowar shi ya yi tunanin zai ganta a falo tana jera abinci amma sai ya ga an kammala komai, musabaha suka yi da Hilal kafin ya zauna yana sake baza idanuwa amma har aka yi kiran sallah ba Hamida ba labarin ta. Rufaida da kanta ta zuba musu abin buɗa-baki har suka nufi masallaci shi da Hilal suka yi sallah suka dawo nan ya tarar da an kwashe komai na daining ɗin tare da gyara wurin, A gefen Hilal ma baza ido yake ya ga ta inda Hamida za ta fito amma shuru ba ta sauko ba, “Wai ina Auntyn Mufeed?“ Wani ɓoyayyen ajiyar zuciya Mansur ya sauke jin Hilal ya yi maganar ta. “Tana ɗaki, na ce mata ta huta dan yarinyar tana ƙoƙari, yau na lura da sanyin jiki tattare da ita shi ya sa na ce ta yi zamanta a ɗaki.“ Miƙewa Mansur ya yi kamar wanda aka tsungule shi yana faɗin. “An gyara ɗakin kuwa?“
“Yau fa sai dai ka yi haƙuri da batun gyaran nan, dan na lura yarinyar nan ba ta da wani kuzari, ko kuma bari Diyah ta gyara maka.... "No barshi zan yi manege zuwa goben." Ya ƙatse ta cikin hanzari tare da wuce wa. Siririn tsaki Diyana ta ja tana raka bayan shi da harara, sarai Rufaida ta ji amma sai ta ƙyale ta. “Ke dan uban ki ta shi ki ba wa mutane wuri mara kunya...“ Fuuu ta miƙe tana murguɗa mishi baki, "Hilal ba na so kana shiga sabgar Diyah ka ƙyale ta tunda dai ka san halinta ne.“
“Shi kenan sai a zuba mata ido tana yi wa mutane rashin kunya? Wannan fa ba gata ake mata ba, gabaɗaya an sangarta yarinya sai abinda take so za ta yi? Mansur fa ya shigo ko gaishe shi ba ta yi ba, kin yi maganar ta gyara mishi ɗaki ta ja tsaki sai ba za a mata magana ba saboda ita Autar Ammi ce? Wallahi ina jin takaicin irin tarbiyyan da yaya Mabruka ta ba wa wannan yarinyar.“ Ya yi maganar cike da zallar ɓacin rai.
“Humm! Ni dai nawa ido Allah dai raba mu lafiya kawai dan ba zan iya maganar Diyah ba. Idan ka ta shi ka kashe wutar falon ni kam na shiga dan akwai aikin da zan yi kafin na kwanta... "Amma Aunty ba ki ce komai game da maganar mu ba... Wacce magana fa?“
“Maganar Hamida mana... “Hilal zan so ka da Hamida domin yarinya ce nutsattsiya ga tarbiyya, amma wallahi ina gudun abin da zai je ya dawo ne, yarinyar nan marainiyace da ga ita sai kakarta kai impact ma abar maganar kawai ka nemi wata ba zan iya da rigimar su Ammi ba, kana dai ganin da ƙyar aka yi aure na da Mansur shi ma sai da Alhaji ya tsaya tsayin daka.... “Wallahi aunty ba zan iya haƙura da Hamida ba, ki yi haƙuri ki taimaka idan Alhaji ya dawo sai ki masa maganar please.“ Ya yi maganar a marairaice.
“Zan yi tunani akan haka.“ Daga haka ta wuce ta bar shi zaune ya sauke ajiyan zuciya tare da cin alwashin sai ya dasa soyayyar shi a zuciyar Hamida kafin ya bar garin.
Sha ɗaya