Showing 21001 words to 24000 words out of 39491 words
Chapter 8 - Zinariya Book Compelet Novels By Aysha JB
ce." Sister ta ce. "In dai wannan ne kar ka da mu." Lokacin da ya juya yana tafiya matar ta ce. "Ba za ki yi mi shi bye ba?" Cike da kunya na sunkuyar da kai sannan na ce. "Daddyn Mufeed." Juyowa ya yi yana kallonta. "Allah Ya tsare hanya." Murmushi ya yi mata tare da ɗaga mata hannu alamar bye.
Littafin Zinariya na kuɗi ne tura 500 zuwa wannan asusun 9079740079 Aisha Jubreel Moneipoint. Sai a tura shedar biya ga wannan Number.
09079740079
Maman Faruk.
[30/11, 3:52 pm] ༺𝐀𝐘𝐒𝐇𝐀 𝐉𝐁༻: *_ZINARIYA...🌹_*
Farin Jini Writer's Asso..
*A nuna mini ƙauna ta hanyar yin subscribe YouTube channel ɗina ga Link ɗin.*
https://www.youtube.com/@farinjinihausatv.5609
17_18
Ban tabbatar da girman wurin gyaran jikin ba sai da na shiga cikin ainihin gidan da suke gyara gurin zama ta nuna min nan na zauna ina kallon yanda ma'aikatan da ke kai-komo suna girmama costoma cikin fara'a da sakewar fuska, wayata da ke cikin jaka na ji tana ƙara, ɗauko wayar na yi tare da amsa kiran. "Ya ya dai? Ko har an fara gyaran ne?" Ɗan murmushi na yi tare da faɗin. "A'a yanzu fa na zauna kuma akwai wasu gaba na dole sai an gama da su tukun na." Murmushi ya yi daga cikin wayar yana faɗin. "Ina kewar ki." Ɗan juyawa na yi ina kallon mutanen da ke zaune gefe na sannan na yi ƙasa da murya ina faɗin. "Yanzu fa muka rabu, ko cikakken minti goma ba a yi ba." Daga ɓangaren Mansur ya ce. "Har kayan alatu na ina kewar su... "Kai daddyn Mufeed akwai mutane fa sai anjima." Kashe wayar na yi ina murmushi. "Jama'a ga C.E.O Ameerar Abba ta zo yi wa Abban ta kwalliya." Ɗan juyowa na yi ina kallon matashiyar matar da suke gulmar ta. "Ta zama big madam fa sosai shalelen Dr Rabi'atu, ko kun san har yanzu ina jinjina haƙurin da matar nan ta yi wurin faranta ran mijinta kuwa? Wai ta raini yarinya tsawon shekaru ƙarshe mijinta ya aure ta kuma a cikin gidan ta. Ita duk a tunaninta 'yarta ce ashe duk ba haka ba ne, ashe kishiyarta take raino ba ta sani ba, to wai ma kuna ta magana ina ce ita ta yarda mijinta ya zauna da Ameerar? Kuma tana son ta, suna zaune lafiya, ita fa Dr Rabi'atu tana son duk abin da mijinta yake so, bare ma Ameeranta ai duk wanda ya karanta littafin Mijin Baabata ya san ƙaunar da ke tsakanin Ameerah da Maama." Shuru na yi ina sauraron hirar da suke yi, nan na ji ina son karanta labarin musamman ma yanda suke ba da labarin wautar da Ameerah ta yi wanda har yanzu take cikin da-na-sanin sa. "Dan Allah ina zan samu labarin da kuke magana a kai?" Na faɗa tare da kallon su. "Kawo wayar ki sai a tura miki littafin, amma ke matar aure ce ko? Saboda yanayin labarin ya fi dacewa da wanda suka shiga daga ciki." Murmushi na yi mata tare da faɗin. "Amariya ce." Kallon hotonmu da ke fuskar wayar ta yi tana faɗin. "Ma sha Allah ku kalli hoton ta da mijinta." Nan 'yammatan suka rufu akan wayar suna yaba kyawun da muka yi, miƙo mini wayar yarinyar ta yi tana faɗin. "Na tura miki har da wasu littattafan ma duk za ki ƙaru da su, mu 'yan team amare ne ko za ki yi joining ɗin mu ke ma ki zama ƙawar mu? Akwai wani group na Matan Kwarai wanda iya matan aure ne kawai da sabbin auren da suke buƙatan sanin abubuwan da ya shafi gyara shimfiɗar miji, ana tura abubuwan ƙaruwa da salo dai iri-iri sannan idan wani abu ya shige maka duhu za ka yi tambaya wanda yake da sani akai zai ba ka amsa, ni sunana Fatyma, ga Munira sai Sabira Mee'ad tana asibiti ba ta samu fitowa da wuri ba yau, da ma mu huɗu ne kin ga kin zama ta biyar." Murmushi na yi mata sannan na ce. "Ni sunana Hamida, jiya aka ɗaura min aure, dayake abin ya zo ba shiri shi ya sa sai yanzu za a yi mini gyaran amare, amma batun group ɗin da kika yi ta ya ya zan kasance a ciki? Ni fa ban san komai da ya shafi aure ba musanman ma aure na da ya zo wani iri dai ga shi nan." Matsowa suka yi tare da faɗin. "To fa! Ba mu labari musha taya aka haihu a ragaya?" Tun da na samu abokan shawara gwara na faɗa musu halin da nake ciki, nan na feɗe musu biri har wutsiya. "Tabɗijam! Lallai fa akwai cakwakiya, ke kuma Hamida yanda ƙaddarar ki ta zo kenan? Ta ya ya za a raya wannan auren ba tare da Rufaida ta sani ba? Akwai fa ƙatuwar matsala guys, ku kawo mafita ga dukkan alamu kuma ango so yake ya sha angonci shi ya sa ya ce ba za ta je gidan goggo ba." Dukkan su shuru suka yi tare da zuba mata idanuwa suna mamakin wannan auren nata.
"Ni ban ma san abin da zan ce ba, Rufaida fa ta yi wauta sosai. Ashe har yanzu akwai ire-iren waɗannan matan? Wane irin sake ne ta yi da har aka bar ma team amare ango? Ke kam Hamida ki kwantar da hankali ki karɓi mijinki a duk lokacin da ya zo miki, kar ma ki nuna gazawar da zai sa ya fara tunanin wata hanyadon ƙaro ta uku, tun da yanzu Rufaida ta ba ku wuri lokacin ne da za ku mori juna, ki nuna wa mijinki kulawa da soyayya, ki ma ajiye batun ba ki san ta yanda za ki karɓe shi ba a gefe, damar ki ne yanzu. Ai bai kamata sister ta miki kwalliyar fata kawai ba, har can ƙasa za ta gyara ki, suna da kayan gyaran ai, babu abin da babu bari a yi mata bayanin yanda za ta miki gyaran da zai gigita Mansur, gyaran da zai sa shi sanin lallai mata suna suka tara. Dukkaninmu ƙawaye ne, shekara guda kenan da auren mu, Mee'ad ce kaɗai take zaune ita ɗaya da mijinta amma mu ukun nan duk masu mata muke aure, shi ya sa ba mu sanya da gyaran jiki, duk ƙarshen wata muke zuwa nan." Sabira ce ta yi wa sister bayanin irin gyaran da za ta min, mun sha hira fa sosai da su Fatyma har muka karɓi numbar juna kafin suka nufi ɗakin da za a yi musu gyara, ni ma ɗaki na musamman aka kai ni nan aka fara wanke min ɗan gashi na kafin aka shiga murje mini jiki da wani haɗi na musamman bayan wasu awanni aka wanke min jikina da ruwa mai ƙamshi kafin aka kawo garwashi na yi turaren jiki da na tsugunno hatta gashi na sai da aka turare shi. Lafiyayyen abinci aka kawo min da wasu tarkacen kayan tsumi haka na ci, wanda zan ci sannan na sha na sha. Ka’ida gyaran sati ɗaya ne miji ba zai kusanci mace ba har sai an kammala, sai an gama gyaran ne za a yi min ƙunshi da kitso a cewar ma'aikaciyar da ta gyara min jiki. Sai magariba aka gama min gyara, Mansur kuwa tun biyar ya zo yake zaman jirana, sai da na gama shiryawa sister ta shigo min da jaka tana faɗin. "Maigidan ki fa na jira tun ɗazu." Gyara mayafina na yi sannan muka jero da sister tana faɗa min na dinga amfani da ruwan ɗumi sosai sannan ta ba ni wasu abubuwan da zan dinga sha da safe kafin na zo. Shiga motar na yi tare da faɗin. "Sannu da jimirin jira." Juyowa ya yi da murmushi ya kalleta yana faɗin. "Ma sha Allah! Yau ɗaya kin ga yanda kika yi kyau?" Ni dai murmushi kawai na yi mishi.
A haka muka ƙarasa gida ina lura da yanda yake ta kallona yana murmushi, muna shiga falo ya wani jawo ji yana faɗin. "Ni dai ya bar ni na shaƙi wannan ƙamshin da ya hanani sukuni." Ya faɗa tare da zare mayafin jikinta ya kai hancin shi wuyanta yana lumshe idanu. "Magariba... Iskar da ya hura mini cikin kunne ya sani haɗiye furuncin da zan yi ba tare da na furta ba. "Na sani ai." Ya faɗa tare da cusa hannuwanshi cikin riga ta bayan na zuge zip ɗin. "Wai Allah! Jikin ki laushi kamar auduga." Ya faɗa da haɗe fuskata da na shi. Shuru na yi mishi ina jin yanda yake ta matse ƙirjina tare da lasar bakina wuya ƙasar wuyana yana fitar da numfashi. Da ƙyar na samu ya ƙyale ni tare da cicciɓata zuwa ɗakin shi, dole fa sai na yi wanka zan yi sallah dan ina jin wani yanayi na fita daga jikina. Wayata da ke ruri na ɗauka nan na ga Munira ce ke kira, kara wayar na yi a kunne ina sauke ajiyar zuciya. "Hamida ya ya dai na ji ki da sauke numfashi." Ta faɗa tana ƙunshe dariyarta.
"Hmmm ke dai bari Munira, yanzu muka shigo gidan daddyn Mufeed ya neman cire min ƙirji... "Kai jama'a! Anya wannan mijin naki zai bari a yi gyaran nan na sati guda ba tare da ya mai da ki cikakkiyar mace ba?" "Ni wallahi tsoro nake ji." Na faɗa a hankali. "Ke ki kwantar da hankali ba wani abin tsoro sai daɗi. Bari na bar ki haka tun da mijinki na kusa, amma ki yi ƙoƙari ki hau online tun da an buɗe miki WhatsApp."
"To na gode da kulawa, in sha Allahu zan hau." Daga nan muka yi sallama daidai lokacin da ya fito daga toilet ɗin. "Ke da wa kuke waya?" Sunkuyar da kai na yi ƙasa sannan na ce. "Na haɗu da wasu ne a wurin gyaran jiki shi ne muka karɓi numbar juna."
"Ba na son ki yi hulɗar da mutanen da za su saka ki cikin matsala." Ya faɗa tare da tsura mata idanu, "In sha Allahu hakan ba zai kasance ba." Na faɗa tare da miƙewa ina shirin fita. "Ina kuma za ki je?" "Zan je in yi wanka sai in yi sallah."
"Daga yanzu a nan ɗakin za ki dinga yi komai kafin Rufaida ta dawo ki koma ɗakin ki. Akwai wasu kayan da na siyo miki suna cikin drowan kayana ki yi amfani da su, ba shiga kitchen, zan dinga sayo mana abinci." Gyaɗa mishi kai na yi sannan na ɗauki babban towel na shige toilet ɗin. Sai da muka yi sallar isha'i ya fita ya siyo mana abinci. Lokacin da muka zo kwanciya ya miƙo min wasu kayan barci wanda ganin yanayin kayan ma sai da ya sa ni sunkuyar da kaina saboda tsananin kunya. "Za ki tattara wannan kunyar naki ki ajiye shi gefe dan bai da amfani." Ba ni da yanda na iya haka na saka kayan na haura gadon na kwanta nesa da shi ina jin zuciyata na bugawa. Saƙon barka da sauka na turawa Mommyn Mufeed sannan na buɗe littafi ina karanta lura da na yi hankalin shi ya yi nisa a aikin da yake yi da computer. Zuwa sha ɗaya da rabi ya rufe komai tare da kashe hasken wutar ɗakin, lokacin da ya haura gadon ta yi barci wannan dalilin ya sa shi jawota jikinshi.
Ƙarfe huɗu na farka nan na jini cikin jikin shi ya ƙanƙameni sosai, amma sai na kasa motsin kirki saboda ban son ta da shi, a hankali na dinga kallon kyakkyawan farin fuskar shi da ke ɗauke da ƙasunbar da ya zagaya har ta gefen fuskar, ban san na shagala da kallon shi ba sai da na ji ya sake matse ni jikin jikin shi tare da faɗin. "Kar ki kwashe min kyawun fuska mana, ga wani mayataccen kallon da kike yi wa bakina in kina sha'awar tsotsa ne ba a yi miki iyaka ba." Kifa fuskata na yi a ƙirjin shi saboda kunyar maganar da ya yi, "Ɗago ki kalli fuskar mijinki." Ya faɗa tare da ɗago fuskarta. Tsura mata idanuwa ya yi tare da miƙewa da ita a jikin shi, a gida ya ja su sallah sannan suka koma barci, ƙarfe goma ya farka da kan shi ya dafa musu tea tare da gasa bread ya soya musu ƙwai. Kafin ya shigo ɗakin har na gyara tare da wanke toilet sannan na yi wanka. Ina ƙoƙarin saka kaya ya shigo ɗakin. "Wow, ki ce har kin gama." Ya faɗa tare da juyowa da ita, "Barka da safiya." Cikin rawar murya na yi maganar jin yanda yake wasa da ƙirjina, na fahimci Mansur na ƙaunar nonuwa saboda a kullum su yake fara kai wa hari ko da bai kai hannuwa ba idanuwanshi na kan su. Sai na ya murza su son ran shi kafin ya bar ni ya shige toilet. Cike da mutuwar jiki na saka kaya ina kallon yanda nonuwana suka yi ja saboda azabar matsar da suke sha. Bayan mun yi breakfast na wanke kwanukan sannan muka fita ya ajiye ni a shagon gyara, yau dai ban da abokan hira dan Fatyma ta ce an gama mu su, ni ɗaya nake zaune, da naga shurun zai min yawa ne na ɗau waya ta na ci gaba da karanta labarin su Ameerah.
A haka muka yi kwana shida ana min gyaran jiki, yayin da Mansur ya kuma manne min saboda ƙamshi da ke tashi a jikina na musamman ne domin kullum da turaren da ake min amfani da shi, gefen kayan mata ma kowace rana da wanda nake amfani da shi, takanas Sabira ta kawo min wasu tarkacen kayan mata tare da yi min bayanin yanda zan yi amfani da shi, har yanzu ban samu na hau online mun yi magana da su saboda rashin samun lokaci, domin da zaran mun koma gida ba na iya fahimtar komai sai yaren da Mansur yake min, cikin kwanakin nan na murzu a hannun Mansur kullum da ciwon nonuwa nake ta shi, tun ina ɗari-ɗari da shi har na fara sakin jikina da shi. Yau tun da muka ta shi nake lura da wani irin kallon da yake bina da shi kamar zai cinye ni, a haka har muka zo shagon gyaran jiki yana faka motar ya kalle ni yana faɗin. "Daga yau dai shi ke nan ko?" Gyaɗa mishi kai na yi jiki a sanyaye dan na lura da yau Allah ne kaɗai zai ƙwace ni a hannun shi. A haka muka yi sallama ya wuce masallaci. A na cikin yi mini kitso ya ƙira, nan na ji muryan shi ƙasa-ƙasa gaisawa muka yi ya tambaye ni an fara gyaran, nan nake sanar mi shi da kitso muke yi, ana gama kitson aka min gyaran jiki haɗe da ƙunshi, ina zaune cikin ɗakin da ake min gyara na ji an yi gyaran murya. Juyawar da zan yi muka yi arba da Ameerah. "Barka Aunty." Na ce ina kallon ta da murmushi. Zama ta yi kusa da ni tare da faɗin. "Barkan ki dai Hamida." Ta faɗa tare da zama gefe na. "Yau kun kammala gyaran ko?" Gyaɗa mata kai na yi, "Na ji yarana suna labarin yanda auren ki ya kasance." Da mamaki na kalleta tare da faɗin. "Yaran ki? Su wa kenan?" Na faɗa cike da mamaki. "Fatyma da Sabira yaran Zuhra ne, Munira kuwa 'yar Ummi ce, duk gulma na da suke yi miki jin su kawai nake yi." Da mamaki na sake ba ki ina kallon ta. "Ikon Allah! Amma na yi mamaki sosai, sai dai kuma ban ga yarinyar ki Mee'ad ba?"
"Mee'ad tana asibiti, ta zama likita... "Ina labarin haihuwa? Kin samu wani ƙaruwa?"
"Ba maganar haihuwa tun da mahaifata ta samu matsala saboda ta'ammuli da ƙwayoyin da na yi a baya... "Darasin da na riƙe kenan cikin labarin, na tausaya miki sosai. Kuma na jinjinawa Maama Dr Rabi'atu saboda ba kowa za a samu mai tsarkakakken zuciya irin nata ba. Kuma yallaɓai Usman ma ya yi ƙoƙari da bai sake ta ba kamar yanda ta ɓukata, kuma."
"Idan Abba ya rabu da Maama ai ni ma ba zan zauna tare da shi ba." Ameerah ta faɗa tana dariya, "Ni akan hanya nake, na so mu yi hira sosai amma ki saka min number ki za mu yi magana, akwai shawarwarin da nake so in ba ki game da auren ki, ga wannan ki yi amfani da su tun da yau mijin ki zai shiga ɗakin ki. Bayanin yanda za ki yi amfani da shi duk yana ciki." Ta faɗa tare da ajiye baƙar laida mai ɗan girma. "Na gode sosai." Na faɗa cike da jin daɗi. Haka muka yi sallama ta fita, ni ma na fito dan magariba ta yi, tun a cikin mota Mansur ya riƙe hannuwana yana ta yaba lallen, ga wani zumuɗin da yake yi, muna ƙarasowa gida wanka na shiga dan yana ajiye ni shi ma ya nufi masallaci, ina zaune kan sallaya ina jiran a yi isha’i na ji abu ya zubo min, toilet na shiga nan na ga baƙon wata na ne, ajiyan zuciya na sauke tare da jinginuwa da ƙofar toilet ɗin ina tunanin yanda zan faɗawa Mansur wannan lamarin, haka dai na yi abin da zan yi na fito. Ƙarfe tara ya shigo hannun shi riƙe da baƙar leda, ajiye wa ya yi ya nufi toilet. Yana faɗin in ɗauko plate. Ina buɗe ledan na ga banƙararriyar kaza ce sai tururi kuwa yake yi. Fitowa ya yi ɗaure da towel ya zauna kusa da ni yana faɗin. "Bismillah." Kallon shi na yi cikin wani yanayi ina son yin magana ya dakatar da ni ta hanyar jawo ni jikin shi. "Shii... Ban so ki ce komai a yanzu." Haɗiye maganar na yi sannan na tsakuri kazar kaɗan, wani irin kallo ya bi ni da shi yana faɗin. "Ki ci fa sosai." Jin shi kawai nake yi, ban ci kazar sosai ba, shi ne ya ci abin shi. Brush na je na yi tare da hayewa gadon na yi kwanciya ta. Yana gama abin da zai yi ya rage hasken wutar tare da hawa gadon. Jawota ya yi jikin shi bayan na cire towel ɗin da ke ɗaure