Showing 18001 words to 21000 words out of 39491 words

Chapter 7 - Zinariya Book Compelet Novels By Aysha JB

Allah Ya tabbatar da alheri shi ne abin da zan iya cewa." Goggo ta ce. "Allah Ya miki albarka Hamida, in sha Allah za ki ji daɗin wannan lamarin Ubangiji Ya dubi marairaicinki ya sanya soyayyar ki da jin ƙai a zuciyar Mansur, Allah kar ya ba shi damar wulaƙanta ki." Kashe wayar na yi tare da fashewa da kuka, haka na kwana cike da zulumi ina ta tunanin auren da za a ɗaura. Washegari haka na tashi kamar kazar da ƙwai ya fashe wa a ciki haka nake babu kuzari, ga wani azababben ciwon kan da na tashi da shi saboda kukan da na kwana yi jiya, ina kallon Mufeed ya ɗauki wayata tare da tsoma wa cikin ruwan tea ɗin da ke gaban shi haka na kasa dakatar da shi saboda tunanina ya yi ni sa, tagumi na yi da hannuwa bibbiyu ina ta saƙar-zuci, "Hamida lafiya kike?" Rufaida ta faɗa tare da tsura mata idanuwa, "Kwana biyu na lura kina cikin damuwa ko dai jikin goggon naki ne har yanzu?" Gyaɗa mata kai na yi domin ni ma ina buƙatar zuwa ganin goggona, wata bakwai ba tare da na ganta ba. "To bari in dawo sai na sa direba ya kai ki ki duba ta." A hankali na ce mata. "Na gode Aunty." Ɗan murmushi ta yi tare da fita, wajejen sha ɗaya sai ga Mansur ya fito cikin shirin tafiya masallaci ya ci farar shadda sai sheƙi da walwali yake yi ga wani ƙamshi da yake bazawa. Kaina na sunkuye na ji ya duƙo daidai kunne na yana faɗin. "Amariya bai kamata ta zauna a haka ba, ki je ki yi wanka ki saka sabbin tufafi tun jiya na ajiye miki su, ki saki ranki domin yau babbar rana ce." Ni dai ban ce mishi komai ba dan haushin sa yake ji daga shi har goggon, "Daddy ni ma Hamida za ta saka min irin kayan ka." Cewar Mufeed yana nuna kayan jikin Mansur ɗin. "Daga yau kar in sake jin ka ce mata Hamida, ka ce mata Mami ko aunty ka ji?" Ɗagowa na yi na kalle shi kaɗan sannan na ce. "Ka bar shi ya kira ni da sunana... Wani irin kallon da ya auna mini ya sa ni haɗiye sauran maganar. Haka ya miƙe ya fita, yau ko abinci ban iya ci ba, ƙarfe biyu na tashi da Mufeed da nufin zuwa yin sallah nan na ga ta'asar da ya yi min ciro wayar na yi tare da faɗin. "Mufeed ɗina shi ne aka tsunbula min waya cikin ruwan tea?" Langwaɓar da kai Mufeed ya yi yana kallon wayar, haka na zare sim ɗina na je na shanya wayar a rana. Wanka na yi mishi na saka mishi kayan da ya ce yana so aikuwa ya dinga shafa kayan yana dariya. "Mufee ɗina ya yi kyau sosai, ga shi ba mu da wayar ɗaukar hoto da na yi maka hoto ko?"
"Daddyn Mufeed ai yana da waya zai mana hoto idan ya dawo." Ɗan murmushi na yi sannan na ce. "Bari na yi wanka na dawo." Kwanciya ya yi saman gado yana lumshe idanuwa alamun barci zai yi, toilet na shiga na yi wanka tare da yin alwala ina fitowa sai ga Mansur ya yi sallama tare da turo ƙofar kafin in ɗauki himar har ya ƙaraso yana murmushi. "Goggo wai ta yi ta neman ki a waya ba ta same ki ba." Ya faɗa tare da riƙe himar ɗin da nake ƙoƙarin sakawa. "Mufeed ya saka wayar a ruwan tea." Mansur ya ce. "Ke ma dai me ye na sake ma Mufeed waya bayan kin san shi da ɓarna." Ya faɗa tare da kiran goggo ya miƙa mata wayar tare da fita a ɗakin. "Alhamdu Lillah ma sha Allah Hamida an ɗaura."
"Hmmm! Goggo an ɗaura ko? Ba wani gyara ko kwalliya kamar yanda ko wacce amariya take yi, babu nasiha ko huɗuba kamar yanda ake yi wa amare? Goggo da mahaifana na raye na san ba za su taɓa yi mini haka ba, da mahaifiyata na raye na san duk zafin talaucin da muke ciki ba za ta taɓa yi mini irin wannan auren ba, goggo ba ki ji a ranki kin tauye ni? Kina ji kin aikata mini daidai? Ni ban yarda da soyayyar da kike iƙirarin Mansur na yi mini ba, zuciyata ta fi karkata ga son cimma wata manufa na shi wanda idan har ya samu wannan abin da yake muradi ban san yanda rayuwata za ta juya zuwa nan gaba ba, duk ranar da Rufaida ta fahimci mijinta nake aure ba ba tare da sanin ta ba me kike tunanin zai faru? Ba ki tunanin ta yi mini wani mugun abu? Mace ce fa da mijinta sannan 'yar aikinta ta aure mata miji kuma take zaune cikin gidan ta... Kuka ne ya ci ƙarfina na yi shuru ba tare da na ƙarasa maganar ba. Ƙarshe kashe wayar na yi na haɗa kai da guiwa ina kuka. Wallahi ban yi farin ciki da wannan lamarin ba ko kaɗan, ban so wannan auren ba. Ta yaya ma zan fara rayuwar aure da Mansur ba tare da matar shi ta fahimci komai ba?

Motsin shigowar shi ya sa na ɗago na watsa mishi jajayen idanuwana ina bin shi da wani irin kallo tsaf na lura da rawar jikin da yake ta yi koma mene ne yake yi wa rawar jiki ba zan taɓa yarje masa ba. "Subhanallah Hamida mai ya faru? Me ye kuma na kuka?" Mansur ya faɗa tare da zama gefenta. "Ina mamakin halayyar wasu mutanen ne da suke biye wa zuciya wurin aikata mata abin da take so ba tare da sun duba yanayi na cutarwan da za su kasa ɗayar zuciyar a ciki ba." Hannuwanta ya riƙe tare da faɗin. "Ba zan taɓa cutar da zuciyar ki ba ki yarda da ni."

"Ku maza a lokacin da kuke muradin cimma buri babu irin romon bakan da ba ku yi wa mace." Bai ce mata komai ba idon shi ya kai kan sim ɗinta ɗaukowa ya yi tare da sakawa cikin wayar da ya siyo mata yanzu. "Ki saka wayar a caji." Ƙala ba ta ce mishi ba haka ya bar ɗakin cikin sanyin jiki, ya lura ba zai taɓa shawo kanta yanzu ba dole sai ya yi haƙuri ya shanye duk wasu magungun da za ta faɗa mishi har ya samu ta sauko. Tun da na maƙalla wayar a caji na yi sallah tare da kwanciya gefen Mufeed ban sake bi ta kan wayar ba. Sai da na ji dirin fitar mota kafin na yunƙura na tashi da ƙyar saboda kaina da ya yi mini nauyi idanuwana ma da ƙyar nake iya buɗe su. Wanka na sake yi wa Mufeed domin ya ɓata pampers ɗin jikin shi, ni ma wankar na sake ji ina jin hajijiya na neman ka da ni amma haka na daure na fita na yi girkin dare kafin na gama wani zazzaɓi na ji yana neman kifar da ni da ƙyar na daure na cije na jere komai kafin na dawo ɗaki na yi sallar magariba tare da cire wayar a caji na adana shi kwanciya na yi jikina na wani irin kakkarwa ina jin Mufeed na ƙananun kuka amma ban iya kula shi ba, jan bargon da na rufu ya yi yana ta kiran sunana yayin da nake jin muryan shi can sama. Lokacin da Rufaida ta dawo ta dinga ƙwala mata kira amma sai ta ji shuru ga kukan Mufeed tana ji dole ya sa ta shigo ɗakin nan ta iske Hamida kwance tana rawar sanyi. "A'a, ba lafiya ne?" Sama-sama na ji muryarta "Hamida... Buɗe idanuwana na yi kaɗan na kalleta tare da mayarwa na rufe. "Aunty kin dawo." Na yi maganar murya can ƙasa. "Sannu bari na kira likita ya duba jikin naki, Mufeed zo mu je ka ga Nanny babu lafiya..." Maƙe kafaɗa ya yi tare da riƙe bargon da na rufu yana kuka. "Kai ta so mu je likita zai zo ya duba ta." Kuka ya saka ganin za ta ɗauke shi, "Aunty ki barshi mana." Na faɗa tare da kamo Mufeed ɗin. Fita ta yi tare da kiran doctor. After ten min sai ga doctor ɗin ta shigo ɗakinta. Taɓa jikinta ta yi tare da faɗin. "Sannu, me ke yi miki ciwo?" Ta faɗa tare da taɓa goshi na. "Ciwon kai, rashin kuzari." Dubata likitar ta yi sosai tare da faɗin. "Ki rage damuwa, ga shi har jinin ki ya hau." Lumshe idanuwa na yi hawaye na gangaro min ina ji ta tsikara mini allura tare da ajiye mini magunguna. "Allah Ya ƙara lafiya." A falo ta haɗu da Rufaida. "Aunty Rufaida wani abu ake yi wa Nanny na ga duk ta firgice har jininta na hawa." Mansur da ya kai loman abinci bakin sa take ya ƙware jin abin da likita ta faɗa, "To fa ikon Allah, hawan jini kuma? To Allah Ya ba ta lafiya ni dai ban san matsalar ta ba." Haka suka fito suna zantawa har likita ta shiga mota, abincin da Mansur bai iya ci ba kenan ya miƙe tare da haurawa ɗakin shi. Shigowa ɗakin Hamida Rufaida ta yi nan ta ga Mufeed rungume jikin jikinta suna barci, tsaya wa ta yi tana kallon su sannan ta saki murmushi. "Wannan irin shaƙuwa haka Mufeed, Nanny ba lafiya a barta ta huta ma an ƙi yarda." Rufe ƙofar ta yi tare da shiga nata ɗakin, cikin dare Mansur ya shigo ɗakin Hamida lokacin ta farka tana kan sallaya zama ya yi kusa da ita tare da kwantar da kan shi kan kafaɗarta. "Ban san abin zai kai ga haka ba, amma ki yi haƙuri." Ya faɗa tare ɗago fuskarta. "Ƙaunar ki ce ta sa na kasa haƙuri har sai da na mallake ki matsayin mata, ki daina fargaba ko jin tsoron zan juya miki baya, Hamida ba zan yi ko ɗaya daga cikin abin da zuciyar ki ke ƙissima miki ba, gobe Rufaida za ta yi tafiya suna da bikin ƙanwarta, za ta je Lagos daga nan za ta wuce Umrah kuma za ta ta fi ne da Mufeed, za ta ce direba ya kai ki gida ki yi kwana biyu, ɗagowa na yi da sauri dan na ji daɗin abin da ya ce ko ba komai zan koma gida. "Amma fa babu inda za ki je gaskiya, za ki zauna a nan zan kai ki inda za a yi miki gyaran amare kafin a gama sai na kai ki wurin goggon."

"Da ka bari na ta fi, wallahi ina son ganin goggona, na daɗe fa ban ganta ba." Shafo kumatuna ya yi tare da faɗin. "Za ki ganta, amma ba yanzu ba." Hannun shi na riƙe. "Daddyn Mufeed... "Uhm-uhm ba na son gardama, kin san daren yau na da muhimmanci a gare mu, sa dai kuma ba ki da lafiya, ba zan iya takura miki ba." Haɗe miyau na yi makutt jin yanda yake shafa fuskana. "To ni zan kwanta." Na faɗa tare da miƙewa, dan ban yarda da wannan kallon da shishshigewar da yake yi mini ba. Ninke sallayar na yi tare da cire himar ɗin jikina dan zafi nake ji tun da zazzaɓin ya sake ni, juyo wa na yi da niyyar zuwa kan gado nan na buga kaina da ƙirjinshi, ashe ya biyo ni ban lura ba, nan ya riƙe ni sosai yana shinshinar wuyana, ba abin da zai jiyo ban da ƙamshin sabulun da na yi wanka da shi, wani irin kissing ɗinta yake tun daga wuyarta zuwa fuskarta, ban yi wani yunƙurin ƙwace jikina ba dan na san ba sake ni zai yi ba, kamar maye haka ya dinga bin wuyana zuwa fuskata da sumbata, ƙarshe ya fara ƙoƙarin zame rigar jikina. "A'a fa... Haɗe bakinsu ya yi nan ya shiga tsotsar bakinta tare da nufar gado da ita, duk yanda ta so ƙin cire rigar haka ya saɓule rigar shiga ya cire jallaɓiyar da ke jikin shi, tsoro ne ya cika cikina ganin yanda yake daga shi sai ɗan wando, kwantar da ni ya yi nan ya shiga wasa da ƙirjina duk yanda na kai ga son magana dakatar da ni ya yi. "Ni ba komai zan miki ba, ai na san ba ki da lafiya, ba ki da kuzarin da za ki ɗauki lalurata." Ajiyar zuciya na sauke tare da mayar da kaina bisa filo na juya na kai dubana ga Mufeed da ke ta barcin sa. Juyo da fuskata ya yi tare da tsura min idanuwa, nan na ga na shi idanun sun canza tare da ƙanƙancewa sunkuyar da kaina na yi ƙasa ba tare da na iya cigaba da kallon shi ba. "Hamida ɗago ki kalli fuskar mijinki, ki kalle ni da kyau kin ji matata." Ɗan murmushi ne ya ƙwace mata wanda sai da dimple ɗinta ya lotsa yanayin da ya yi magana cike da sakalci kamar wani ƙaramin yaro. Farinciki ya ji a ran shi ganin fara'a a fuskarta. Mirginawa ya yi da ita ta dawo saman shi. Hannuwanshi duka ya sa ya kamo ƙirjinta yana matsawa har da lumshe idanuwa shi ya san me yake ji da ya ruƙo cikakkun dukiyar fulaninta kai wa ya yi bakin shi ya fara tsotsar nipples ɗinta. "Wayyo Allah daddyn Mufeed ka bari mana dan Allah." Ta faɗa murya na rawa, juyar da ita ya yi ya shiga yamutsa jikinta ta ko'ina sai da ya latsa ko'ina tare da tsotsewa ya rage wa kan shi zafi sannan ya matse ta a jikin shi yana sauke ajiyar zuciya, tana jin yanda abu ke zungurar ta yayin da take jikinshi, bai bar ɗakin ba sai asuba, da zuwan zafi ta yi wanka dan dukkan gaɓoɓin jikinta ciwo suke mata saboda yanda ya dinga squeezing ɗinta. Washegari kuwa da sassafe sai ga Rufaida ta shigo ɗakin, "Hamida ya ya jikin naki?"

"Da sauƙi Aunty."

"Yawwa ki shirya min Mufeed za mu yi tafiya zan ɗan kwana biyu idan kin gama kimtsa gidan direba ya kai ki gida kawai, ga wannan ki yi wasu buƙatun ki da shi kafin na dawo." Kuɗi ta ba ta da wani ɗan jaka, wanda ta saka mata kaya tare wasu abubuwa na kwalliyar 'yammata. "Na gode sosai Aunty Rufaida."
"Ki yi sauri ki shirya min Mufeed dan ban so ya tashi kin san shi da rigima." Tana gama faɗar haka ta fita a ɗakin kallon kayan da ta ba ta ta yi cike da sanyin jiki (Dole jikin ki ya yi sanyi tun da kin kwana jikin mijinta.) Haka ta shirya kayan Mufeed sannan ta tashe shi ta yi mishi wanka.

Mansur ne tsaye a ɗakin Rufaida yana kallon yanda take shirya kayan da za ta ta fi da shi. "Rufaida abin da kike yi fa ba kya kyauta min... Juyowa ta yi tare da kallon shi tana faɗin. "Mansur me na yi? Ni kenan kullum cikin laifi?"

"Me kika yi? Tambaya ta ma kike yi, kin san za ki yi tafiya me ya sa tun tuni ba ki faɗa min ba sai da tafiyar ta zo kike faɗa min... "Ba dai na faɗa maka ba? Ai shi ke nan, na ma ɗauka wani abin ne ya faru, biyo ni da jakar dan na kusa makara kar na rasa jirgi na." Ta faɗa haka tare da ɗaukar handbag ɗinta ta fito, cike da takaicin halayyarta ya ɗauko jakar ya biyo bayanta. A wurin mota ta karɓi Mufeed tare da shiga motar. Dawowa na yi ɗaki na tsaya jikin window ina kallon lokacin da ta fito ta rungume mijinta suna sallama. Sai da motar ya fita a gidan sannan ya shigo ɗakin Hamida yana faɗin. "Ki shirya zan sauke ki a wurin gyaran jiki." Gyaɗa mishi kai na yi sannan ya fita. Sai da na yi wanka sannan na yi breakfast tare da shan magani, cikin kayan da ya ɗinka min na saka wani leshi da aka mishi ɗinkin doguwar riga bubu, leshin fari ne mai ratsin golden tare da mayafinshi na saka takalmi tare da zama a gefen gado ina jiran shi, ba jimawa kuwa sai ga shi ya shigo. "Tubarakalla ma sha Allah." Ya faɗa tare da zama kusa da ita. "Ina wayar da na saya miki?" Ya faɗa yana kallon fuskarta. Shaf na ma manta da batun wayar da ya kawo min miƙewa na yi na ɗauko wayar tare da miƙa mishi ita. "Ba ki yi amfani da ita ba kenan?" Sunkuyar da kaina na yi ƙasa ba tare da na ce masa komai ba. "Ko wayar ba ta miki ba ne a canza wani?" Girgiza mishi kai na yi alamar a'a, kunna wayar ya yi tare da jawota jikinshi kallon fuskar shi na yi aikuwa sai hasken camera na gani a she jawo ni da ya yi hoto zai ɗauka ni ban ma sani ba. A fuskar waya ya saka hoton tare da miƙo min wayar.

Kallon shi na yi tare da kallon wayar, hoton kuwa ya yi bala’in kyau musamman ma yanayin kallon da na yi mishi kamar wasu masoyan asali.. Miƙewa ya yi riƙe da hannunta suka fita ta ƙofar baya. Nan ya buɗe min mota gidan gaba na shiga, shi ma ya shiga tare da shiga motar ya ja, shagon jakukkuna da takalma ya faka nan ya saya abin da zai saya ya dawo jaka ya miƙo min kalar golden. Kallon shi na yi tare da faɗin. "Na gode." Gyaɗa mata kai ya yi tare da jan motar, a wani babban shago ya faka motar sannan ya jiyo yana kallona, kuɗi ya saka min a jaka yana faɗin. "Ban sani ba ko za ki buƙaci wani abin."
"Na gode." Hannuwana ya kama yana murzawa. "Za su yi miki komai na tsawon sati ɗaya, zuwa yamma zan dawo."
"Allah Ya tsare hanya." Murmushi ya yi sannan ya fito tare da buɗe gefen da nake, yana riƙe da hannunta har cikin shagon. "Ma sha Allah Mansur har kun ƙaraso kenan, amariya barka da zuwa."
"Yawwa sister ga ta nan da yamma zan dawo ɗaukar ta. Dan Allah a yi komai yanda ya da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login