Showing 24001 words to 27000 words out of 39491 words

Chapter 9 - Zinariya Book Compelet Novels By Aysha JB

ƙungun shi. Igiyar rigar barcin jikinta ya warware tare da kifa kanshi ya shiga shan su. "Daddyn Mufeed... Ɗagowa ya yi tare da haɗe bakinsu dan bai so ma ta roƙe shi, a wannan yanayin da yake ciki ba zai iya sarara mata ba. Wani irin kissing ɗinta yake da zafi-zafi yana sakin nishi, yayin da yake murza nonuwanta yana sake latso ƙasan su, nishi yake sosai tare da kamo harshen ta yana tsotsa. Hannuwanshi Sai da ya gama cakuɗa ta son ran shi sannan ya kai hannu da niyar cire wandon jikinta by mistake ya je shafa durinta ta saman wandon nan na ji alamar da abu. A rikice ya ɗago yana kallon ta murya a shaƙe ya ce. "Me..me...me me ye wannan?" Ya yi maganar kamar zai saka kuka. "Tun ɗazu nake son faɗa maka baƙon wata... Dafe kan shi ya yi tare da faɗin. "Innalillahi Wa inna ilaihir rajiun. Ni da na ci buri? Ni da nake son kawar da sha'awar da na tara tsawon watanni? Whay Hamida? Mai ya sa tun zuwa na ba ki sanar min ba sai yanzu da nake matse... "Ka yi haƙuri dan Allah."


*Kashh! Amma Mansur na ji maka haushi, amariya ta sha gyara ango ya ci burin son cin daɗi amma sai aka samu akasi🤓*


Littafin Zinariya na kuɗi ne akan ₦500. A tura kuɗin zuwa ga wannan asusun. 9079740079 Aisha Jubreel Moneipoint. Sai a tura shedar biya ga wannan Number 09079740079


Maman Faruk.
[30/11, 3:52 pm] ༺𝐀𝐘𝐒𝐇𝐀 𝐉𝐁༻: *_ZINARIYA...🌹_*

Farin Jini Writer's Asso..

*Not Editing.*

19_20

"Kwana nawa kike yi?" Ya yi maganar tare da tsura mata idanuwanshi da suka gama ƙanƙancewa saboda fitinar da ke cin shi. A diriri ce ta ce ma sa. "Kwana biyar... "Is too much." Ya yi maganar cikin raunin murya, 'Sai da ya gama shaye-shayen magunguna sannan wannan abin ya zo? Kai! Gaskiya bai ji daɗin zuwan shi ba.' Ya faɗa cikin ran shi. Hamida dai ba ta ce mishi komai ba bayan ajiyan zuciyan da take ta saukewa a hankali saboda irin matse tan da ya yi cikin jikinshi. Haka suka kwana, washegari da wuri ya fita a gidan saboda kiran gaggawar da aka yi mishi. Lokacin da ta kammala kimtsa gidan ta zauna tare da ɗaukar wayar ta, data ta kunna tana duba saƙonnin su Fatyma murmushi kawai ta yi tare da mayar musu da martani. "Amariya kin sha ƙamshi." Fatyma ta turo mata tare da alamar dariya, "Uhm! Ba wani amarcin da aka yi fa... Alamar mamaki Munira ta turo tare da faɗin. "Kamar ya?" Hamida ta ce ma ta. "Baƙon wata na ne ya zo... "Kashh! Amma ban ji daɗin wannan lamarin ba." Mee'ad ta faɗa tare da sakin dariya, dayake voice ta yi. Haka suka ci-gaba da hira inda suke sake ɗora ta akan hanya tare da yi mata bayanin irin dabarun da za ta yi mishi, Hamida kam duk kunya ta rufe ta musamman ma jin irin zantukan da suke saki masu girman gaske. Kiran Rufaida ne ya katse musu hirar. "Barka da safiya Aunty." A ɗaya gefen Rufaida ta miƙawa Mufeed waya tana faɗin. "Barka Hamida, ya jikin goggon naki? Ga Mufeed dai tun zuwan mu ya hanani saƙa, sunan ki kawai yake kira, kukan safe daban na dare daban." Lumshe idanuwa na yi tare da faɗin. "Mufeed ɗina ya yi haƙuri ya daina yi wa Mommy kuka... Aikuwa kuka ya fashe da shi yana faɗin. "Mommy zan wurin Hamida ni a kaini wurin ki, ni ba na son nan."
"Mufeed ɗina ya yi shuru ba na son jin wannan kukan, idan kuma bai yi shuru ba zan ce Mommy kar ya kawo shi." Da sauri ya share fuska kamar tana gaban shi yana faɗin. "To ya yi shuru." "Yawwa, to kar a sake yin kuka mommy za ta kawo min kai." Dariya ya yi mata yana murna jin ta ce za a kawo shi. Rufaida da 'yan'uwanta kuwa mamaki ne ya cika su ganin yanda yake yi wa Hamida dariya, tun da suka zo ya ƙi sakin ran shi sunan Hamida ne kawai a bakin shi. Wata Yayar Rufaida ta ce. "Ke kuwa ya kika yi sake ɗan ki ya shaƙu da Nanny har haka? Ki duba yadda ta ce ya yi shuru kuma sai ya daina kukan har da ƙyalƙyale wa da dariya." Murmushi Rufaida ta yi tana faɗin. "Ko ni ina ƙaunar yarinyar saboda yanda take kulawa da shi, ga ta da tsafta kullum za ki same ta ita da Mufeed ɗin tsaf-tsaf shi ya sa ba na ƙyashin yi mata abu, dan babu hali ne kuma zan Umrah da na so zuwa tare da ita ne saboda Mufeed ɗin zai fi sakewa." Rufaida ta ƙarasa maganar tana kallon Mufeed.
Ajiye wayar na yi ina murmushin rigimar Mufeed. Misalin biyar na yamma sai ga kiran Mansur yana tambayar me za a siyo mana. "Ba sai ka taho da komai ba na yi mana girki." Kashe wayar ya yi ba jimawa kuwa na ji shigowar motar shi lokacin ina zaune a falon ƙasa bayan na yi wanka na saka riga da zani na atamfa. Sallama ya yi tare da tsayawa bakin ƙofar ya buɗe mata hannuwa. "Ɗan sunkuyar da kai na yi sannan na miƙe na nufe shi. "Barka da dawowa." Na faɗa haka tare da kallon fuskar shi. "Baby na ya zaman kaɗaici?" Ban ce ma sa komai ba ya za hannuwa zuwa ɗakin shi yana faɗin. "A taimaka min na yi wanka." Duk sai na diriri ce ganin yanda yake tuɓe wa a gaba na, da sauri na juya fuskata ganin yana shirin za me wandon shi. "Za ki ma juyo ne yarinya." Ya faɗa tare da kamo hannunta yana mai manna bayan ta da ƙirjin shi. Zuge zip ɗin rigar ta ya yi tare da shafo bayan ta bayan ya ɗora kan shi saman wuyan ta yana sauke ajiyar zuciya, "Ina cike da buƙatar ki, please ki yi min wani abin mana ko zan ɗan rage ruwan da ke tare a mara na." Ji na yi gaba na ya faɗi, domin ban san abin da yake so in yi mishi ba. Ba zato na ji ya cire min riga tare da cire kallabi na ya ajiye, duka hannuwnashi ya kamo ƙirjina yana matso su tare da sakin ni shi, kan kujera ya kwantar da ita nan ya shiga tsotsar ƙirjinta tare da ɗora hannunta saman zandariyar shi da ta cika fam, tsoro ya sake cika zuciyata jin yanda abin na shi ke da girma da kauri, haka ya dinga danna hannuwana yana matse wa har ya samu ya rage ruwan nan ya shiga sauke ajiyar zuciya. Kullum dai a haka yake lalaɓa wa ya rage wa kan shi zafi har aka kwana uku, da ma ƙa'ida kwana uku nake yi na yi wanka, ko da na yi wanka ban bari ya fahimci na samu tsarki ba, domin sai ya ta fi masallaci nake tashi in yi sallah kafin ya dawo har na koma na kwanta. Dayake ba wuni yake yi a gidan ba sai ban wani da mu ba, ina cikin sallar la'asar sai ga shi ya yi sallama ya shigo ɗakin. Gaba na ya yanke ya faɗi na rasa yanda zan yi, shi kuwa tsayawa ya yi yana wani irin murmushi daman ya dawo ya rage wa kan shi zafi ne sai kuma ya iske ta tana sallah toilet ya shiga ya watsa ruwa, kafin ya fito na idar da sallah amma sai na kasa barin kan sallayar, ina nan zaune na rasa abin da ke mun daɗi dan na san Mansur ba ƙyale ni zai yi ba. Jallaɓiya ya saka tare da shimfiɗa sallaya yana faɗin. "Ta shi mu yi sallah." Wani irin miyau ta haɗiye tare da faɗin. "Na yi sallah... "Nafila za mu yi." Ya dakatar da ita da faɗin haka. Ita ma ta ce. "Ba a ma sallar la'asar Nafila ai... "Za ki miƙe mu yi sallar ko za ki zauna jayayya da ni ne?" Ya yi maganar tare da juyowa ya watsa mata idanuwa. "Allah Ya ba ka haƙuri." Ta faɗa tare da miƙewa, haka ya ja su sallah raka'a biyu, sannan ya yi musu addu'oi. Yana shafawa ta miƙe tana ƙoƙarin fita daga ɗakin. "Ina za ki je?" Ya yi maganar yayin da yake ninke sallayar. "E... Daman zan duba abu... "Koma mene ne a bar shi har zuwa anjima." Ya ƙarasa maganar tare da jawota ya zare mata himar ɗin jikinta. Sai da ya raba ta komai shi ma ya cire jallaɓiyar da ke jikin shi ya ɗauke ta cak, tare da dire ta tsakiyar gado. Runtsa idanuwa ta yi domin ba ta iya ci-gaba da kallon shi cikin wannan yanayin da yake ba. Cike da rawar jiki Mansur ya shiga shafa duk wani sassan jikinta da ya san zai ta da sha’awar ta, babu inda bai lashe ba a jikinta, daga fuskarta zuwa wuya har cibiya duk sai da ya bi su daki-daki ya tsotse su tare da lashe su, duk da tsoro ya yi wa zuciyar ta ƙawanya haka bai hanata yin ambaliyar ruwa da ga ƙasar ta ba. Lokacin da ya buɗe tsakanin cinyoyinta tare da kai hannun shi sai da jikin shi ya yi mishi yammm... Take ya sake ruɗe wa ya fice a hayyacin shi, nishi kawai yake yana jan yaji, a hankali ya fara shafa wurin tare wasa da ruwan da ya zubo mata. Take jikin Hamida ya kama rawa riƙe hannun shi ta yi tana girgiza mishi kai alamar ya bari.

Juya ta yake yana sake matsota jikin shi sai da ya zo gab da samun nutsuwa ya matseta jikin shi na kakkarwa gaɓoɓin shi gabaɗaya suna fid da gumi, cika mata mara ya yi da ruwan shi mai ɗumi yayin da yake fitar wa yana sauke ajiyar zuciya, kwanciya ya yi a gefe yana cigaba da sauke ajiyar zuciya. Juyo wa ya yi yana kallon yanda take fid da numfashi a galabaice gabaɗaya ta yi laushi hatta idanuwantaa da ƙyar take buɗe wa saboda nauyin da suka ma ta sakamakon kukan da take yi. "Baby..." Ya faɗa tare da tarairayota jikinshi. Nan ya ji jikinta ya soma ɗaukar zafi, ajiye ta ya yi ya je ya haɗa ruwan zafi a toilet ya dawo ya ɗauke ta. Buɗe idanuwanta ta yi da ƙyar yayin da hawaye ke ci gaba da kwaranya tana fid da numfashi a galabaice magana take mishi amma bai san ma me take cewa ba saboda yanda muryan ta ya dusashe bai iya fitar da sauti. Wanin ruwan ya sake haɗa mata sannan ya fita a toilet ɗin ya je ya cire zanin gadon da ya yi kaca-kaca da abubuwan jikin su sai ɗan jinin da ya fita a jikinta, lallaɓawa ta yi ta fita a ruwan tare da yin wanka ta fara bin bango tana cije leɓen ta. Ƙarasowa wurinta ya yi tare da kamo ta ya zaunar da ita gefen gadon... "Wayyo Allah zafi." Ta faɗa jikinta na ɗaukar rawa, kwanciya ta yi ta gefe ɗaya tana sauke ajiyar zuciya, bai iya fita zuwa masallaci ba a gida ya yi sallah. "Daure ki zo ki yi sallah." Ya faɗa tare da ɗago ta. A zaune ta yi sallar tare da kwanciya saman sallayar. "Me za ki ci?" Buɗe ido ta yi kaɗan ta galla mishi harara tare da mayar wa ta rufe ba ta ce mishi ƙala ba. Murmushi ya sake tare da shafo fuskar shi yana faɗin. "A yi haƙuri na san na yi laifi." Ya faɗa haka bayan ya sunkuyo yana leƙa fuskar ta. Runtsa idanuwanta ta yi da ƙarfi alamar ba ta ma son kallon shi. "To bari na je na sayo maki magani na dawo."
Tana idar da sallar isha'i ta lallaɓa ta haɗa tea ta sha sannan ta yi kwanciyar ta. Shi ma sai da ya yi sallah kafin ya je sayan maganin, yogurt ya saya mata da farfesu, ko da ya dawo tuni ta yi barcin. Zama ya yi gefen ta tare da shafo fuskar ta yana kiran sunan ta. "Ta shi ga maganin ki sha." Ya faɗa haka tare da ɗago ta a hankali. "Ki ci farfesu... "Na sha tea." Ta faɗa haka tare da lumshe idanuwa, miƙa maganin ya yi yana kallon yanda take kwanciya tare da rufe jikinta. Doguwar rigar barci ta saka mai ɗan kauri wanda ya sauka mata har ƙasa, sai dai yanayin kwanciyar gefen da ta yi ya ba shi damar kallon nonuwanta da suka fito. Lashe baki ya yi tare shafo su ai da sauri ta buge mishi hannu tana jan bargo.
Zama ya yi ya ci abinci sosai yana jin nishaɗi cikin ran shi, yana kallon kiran Saifu amma sai ya ƙi ɗauka dan yanzu bai da lokacin kowa sai na Hamida haka ya zo ya same ta ta yi barci shi ma ya shige cikin bargon tare da jawota jikinshi. A haka suka yi barcin, cikin dare aka yi ruwa sosai yayin da garin ya yi daɗi cikin wannan yanayin da asuba ta yi miƙa tana shirin gyara kwanciyarta ta ji ya damko nonuwanta yana murzawa. A kiɗime ta buɗe idanuwa tana ƙoƙarin barin jikin shi. Bai san ma tana yi ba. Ina bai ma san tana yi ba, kuka ta fara rero mishi tana yarfe hannuwa. "Dan Allah ka yi haƙuri wallahi da ciwo, akwai ciwo sosai ko fitsari ba na iya yi."
"Ba zan daɗe ba, please ki yi haƙuri a buƙace nake."
"Wayyo Allah na! Ni dai a'a, ka bari wallahi da zafi sosai." Ta faɗa jin yana ɗage rigar jikin ta. Biris ya yi mata yayin da ya ci gaba da matso nonuwanta haɗe da mazaunanta. Kuka wiwi har da majina tana roƙar shi amma sai da ya biya buƙatar shi kafin ta ya ƙyale ta. Ta jiggata sosai dan kasa motsawa ma ta yi saboda yanda ya shige ta da ƙarfi saboda gardamar da ta yi mishi. Tana kwance ya je ya yi wanka ya dawo da niyar taimaka mata. Da ƙyar ta iya amfani da ruwan ɗumi saboda zafin da wurin yake mata. Dole shi ya dauko ta ya dawo da ita ɗakin saboda jikinta da ke rawan zazzaɓi.

*A karɓa da haƙuri🤌🏼 Kwana biyu ban ji daɗi shi ya sa kuka ji ni shuru*


Littafin Zinariya na kuɗi ne akan ₦500. 9079740079 Aisha Jubreel Moneipoint. A tura shedar biya ga wannan Number 09079740079


Maman Faruk
[30/11, 3:52 pm] ༺𝐀𝐘𝐒𝐇𝐀 𝐉𝐁༻: *_ZINARIYA...🌹_*

Farin Jini Writer's Asso..

21_22

Likita ya kira domin ta zo ta duba ta saboda yanayin jikin nata da ya tsananta, "Ka ɗaga mata ƙafa zuwa sati, in so samu ne ma fiye da haka saboda samun lafiyar ta, ka ji mata rauni saboda ƙarfi da ka gwada mata... "Likita amariya ce fa, gaskiya ki yi wani abin sati ya yi yawa." Kallon shi Hamida take yi cike da mamakin furucin da ya yi. "Ni dai na faɗa maka, in har kana son samun lafiyar ta ka ƙyale ta har ta warke." Daga haka ta ajiye magunguna ta yi tafiyar ta. Lumshe idanuwa ta yi take barci ya yi awon gaba da ita, Mansur kuwa goya hannayen shi ya yi a baya nan ya shiga safa da marwa yana ayyana yanda zai yi sati ɗaya ba tare da ya kusance ta ba, a yanzu da ya ji daɗin da take tattare da ita ba ya jin zai iya danne buƙatar shi. Fita ya yi ya je ya sayo musu abin da za su ci, lokacin da ta farka ba ya ɗakin yunƙurawa ta yi da niyar ta shi amma sai ta kasa, cije lips ɗinta ta yi da ɗan ƙarfi tare da jawo wayar ta da ke bed side, kiran shi ta yi ba a ɗauki minti uku ba sai ga shi. "Sannu, ya kike jin jikin?" Kallon shi ta yi da narkakkun idanuwanta tana faɗin. "Alhamdu Lillah! Ina so na shiga toilet ne." Cak ya ɗauke ta tare da nufar toilet da ita, ruwan zafin da ke flacks ya ɗiba mata. "Wayyo Allah zafi..." Hamida ta faɗa tare da yarfe hannuwa. Fitsari take ji sosai amma zafin da take ji ya hana ma fitsarin fitowa, "Sannu, ki fara watsa ruwan ko zafin zai ragu." Hakan kuma ta yi, sai da ta fara tsarki da ruwan zafin kafin ta samu ta fara yin fitsarin, kaɗan-kaɗan ya dinga fita tana matse cinyoyinta saboda zafi har ta samu ta yi fitsarin. Yana tsaye ta fara ƙoƙarin yin tafiya ƙafafuwa a wawware. Sai da ya kuma taimaka mata suka dawo ɗakin, kayan breakfast ɗin ya hauro mata da shi, iya tea kawai ta iya sha tare da magani kana ta koma ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya. Bai samu damar fita aiki ba dan bai son barin ta ita kaɗai haka ya zauna jikinta tsawon kwana uku kafin ya fara fita aiki, a kwanakin kuwa ƙirjinta da bakinta sun ci baƙar wuya a hannun Mansur, domin da su ne kaɗai yake iya rage zafi. Tafiyar shi aiki ba jimawa sai ga tawagar team amare sun yi wa gidan tsinke. Dayake kafin ya fita ta faɗa mishi za su zo shi ya sa ko da ya zo fita ya sanar ma maigadi akwai baƙin da za su zo ya bar su su shiga. Lalllaɓowa ta yi ta sauko falon ƙasa tare da kwanciya a kujera. "Tana kwance ta ji sallamar su. "Amariya bakya laifi ko kin kashe ɗan masu gida." Cewar Sabira, Munira kuwa cewa ta yi. "Sannu Hamida, ashe abu ya faru har da su ɗinke-ɗinke?" Murmushi Hamida ta yi tare da faɗin. "Ai kwa bari ku zauna ko ruwa ku kurɓa kafin ku fara tsegumin." Dariya Fatyma ta yi tana faɗin. "Ni dai wallahi ba ki ga kyawun da kika yi ba, jikin ki ya sake yin fresh har wani ɗan haske kika yi, sai dai fuskar ce ta yi fayau alamar rashin lafiyar ta girgiza Nanny Mufeed. Lallai Daddyn Mufeed ya iya tafiyar da zalmalulu..." Duk sai suka sakata jin kunya,

"Kai da'alla a bar wannan batun haka."

"Wai kunya kike ji ne? To ai yarinya ki cire wannan kunyar tun wuri ki saki jiki yanzu ai an

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0