Showing 27001 words to 30000 words out of 82684 words
Chapter 10 - Sirrin Daukaka Book Complete by Aisha Jb Mrs Danshuwa
da rarrafen carpet.. rarrafen tsakuwar ma zanga halin da
zata shigo dashi"(Zaina ce haihuwan turai Fure kuma rarrafen carpet) miƙewa tayi ta koma
ɗakinta "Se shege iyayi da nuna isa kaman kinfi wasu" cewar zaina Nafisa tace. "wata banza
tayi man , isar da iyayin wata damace Alhamdulillah naga amfanin haka"
Wani irin zaburowa zaina tayi kome ta tuna kuma seta koma ta zauna, haka suka mishi tasss
sannan suka barshi tsaye ya rasa cikin matan shi wacece gwara.
Ɗakin nafisa ya shiga ta tasa Laptop a gaba tana aiki "Nafi.." nuna mishi kular dake gefenta tayi
ba tare da tace mishi komai ba, murmushi yayi sannan ya zauna seda ya gama cin abincin yayi
gyaran murya. "Karka takura min aiki nake!"
"Kiyi hakuri ɗakina na bukatar gyara" kashe taptop ɗin tayi "wallahi bazan gyara wata shegiya ta
shiga ta ɓata ba in kuma jumana zan turo maka to amma nikan hmmm"
miƙewa yayi ya fita se dare ya nufi ɗakin Zaina domin ya duba lafiyan yaranshi. ze zauna gefen
gado tace "a'a dakata malam! karka ɓata min katifa ga kujera ka zauna haka kawai ka sake min
nauyi kalan yaje ya lotse"
Ajiye wayar shi yayi tare da nufar in da take "Zaina!" toshe kuninta tayi "karka ƙara Kiran
sunana Nan d'azun matar ka ta zageni Ko hanata bakayi ba, sabida tana lashe tsuliyar ka, a
duniya nunawa kake kafi tsoron Nafisa bansa uwar da take maka ba, matar da take kallon kowa
kaman Kashi seka ce tafi mutane" Hannunta ya rik'e "Kiyi Hakuri Zaina" wani i'rin kuka ta saka
mishi tare da d'aura kanta saman gadon. "Ka fita Muazzan Wallahi banson ganinka zan iya
illataka ka fita nace!" Ta fad'a da karfi har tana dukan katifar , sako ne ya shigo wayarshi.
_Assalamu alaikum_
_Ya masoyi na abin Sona abin tunƙaho da tutiyata, sahibin zuciyata Zumar raina madarar
ldanuna Haske zuciyar Hauwa'u na kasa barci na kasa sukuni inna tuna daran mu, na kasa
mance haddarka , inna kewanka mijina Abubuwanka na kewan ka musammam 'Yan Biyun ka!
Sun murzu Washh Mijina kaikayi suke min ka taho gareni a matse nake da kai_
Sake wayar Zaina tayi a kasa "innalillahi Arab ni zaka tozarta ? Cin amanata kake Wallahi sena
d'and'ana Mata bakin ciki lalub'ar ta kake kana tsotse Albarkatun jikinta meye bani dashi daka
nacewa Fure da Nafisa wani i'rin gamsuwa ban baka daka je ga 'Yar K'auye, menene bana
maka inna b'ata darena dakai Arab.."
Turaren dake gaban madubi ta nufa da gudu, zata d'auka ganin Haka yasa ya d'auki wayarshi
ya fita da sauri domin yasan haukarta D'akinsa ya nufa domin ko yace zeje d'akin Fure har Nan
zata biyoshi ,Yana shiga ya kulle kofa zama yayi bakin gado "Mata uku ko Gobara?" Yayiwa
kansa tambayar, sanin babu me bashi amsa ne yasa shi. Duba sakon ta wani i'rin murmushi ya
sake ,
***
Tasani Gaba sukayi wai sena tura mishi sako babu yanda zanyi dole na biye musu Halima ta
fara rubutawa kafin ta bani da kyar na kara masa kalaman da nasan ze gigitashi illa kuwa
hakane domin na tura beyi minta biyar ba, Sega Kiran shi kasa d'auka Nayi domin wani i'rin
kunya nake ji, ƙarshe ma wayar na kashe.
Hanisa tace "in-law Sir Nabil.." dafe qirji nayi "Ki bashi Hakuri" Girgiza kai tayi kaman zata fasa
ihu "tun tafiyarshi yake kirana wai kin kasa bud'e sakon daya Baki ranar , kullun seya kirani na
rasa abinda Zan ce masa inna jin nauyin fad'a masa matsayinki a yanzun, sai kwana biyu da
suka Wuce na fad'a mishi yanayin sautin muryanshi da fitar Numfashi shinsa kad'ai ya sheda
min halin da yake ciki Sir Nabil na sonki tsakani da Allah Yace dan Allah na had'a ku" Girgiza
mata Kai nayi, "baze Yuwu ba in-law ki bashi Hakuri na fad'i haka tare da barin d'akin"
Bayan kwana Goma.
Zaune nake D'akin ummi Malaman makarantarmu namin nasihar zaman Aure bayan an watse
walima kuka kawai nake domin kunnuwana sun kasa d'aukar maganarsu wasu i'rin maganganu
suke min seda suka gama Ummi tamin nata nasihar inda tace na zama sirrin Mijina nayi hakuri
da abinda zan ji ko nagani karna yarda na yad'a damuwata ga wani koda i'tace bata yarda na
fad'a mata ba, na rik'e sallah da alqur'ani na rik'e sadaka domin maganin duk wata mafisa ce.
Haka ta ringa min tana bani hakuri wadda bansan meyasa take ta nanata min kalmar Hakuri ba,
bata Rakani ba bata bar Halimatu da Hanisa sun bini ba, domin da kyar aka rabani dasu,
kawayenta Malaman makarantar mu su suka kaini har Abuja Gidan Arab Gidan da na masa
lakabi da bak'in Gida domin Nan nahad'u da tashin hankalin dako maƙiyana ban musu fatan
hakan, naga ukuba , Hannun Nafisa suka bada amanata Domi i'tace kawai ta d'an sake musu
fiska suka bata Amanata sannan suka karamin Nasiha , haka suka tattara suka koma i'tama fita
tayi sallar isha nayi na kwanta tare da lullub'e jikina inna jin wayata Na Kara Amma ban d'auka
ba, ban jima da kwanciya ba naji an banko kofar kafin na mike naji sun rufeni da Duka kaman
jaka haka suka min lilis , sannan suka juye min karanzir a jiki kaman wancan lokacin wani i'rin
kuka nake wadda yake fita da Numfashi na domin kokawa nake dashi. Sama sama nake jin
maganar Nafisa tana salati tare da Kiran sunayen su. "Kuna Hauka ne kashe musu 'Yar mutane
zakuyi wannan wani i'rin dabbanci ne" Basu kulata ba sema kunna ashana da Zaina take
kokarin Yi, da sauri ya shigo jin haya niyarsu yaki karewa salati kawai yayi Yana shirin
d'aukarta Fure tace . "Wallahi sena babbaka mata jiki sena sauya kamanninta" da sauri ya
d'aukeni yayi d'akinshi dani ajiye Ni yayi,
"Kana kallon abinda suka min Amma baka iya ko tsawa ta musu ba! Kisan kai suke kokarin
aikatawa Amma ka kasa musu magana"
Fita yayi bece mata komai ba, mikewa nayi na shiga Band'aki nayi wanka na d'aura baban towel
inna Fitowa na sameshi Zaune ban kulashi ba na zauna saman kujera inna takure jikina jin nayi
kawai ya sureni kokawa mukayi sosai be lura da ilar da matanshi suka min ba haka ya amshi
martaba na, wani i'rin kuka nake domin be bini yadda ya dace ba! Cikakken minti Goma beyi ba
ya sauka Yana maida numfashi kasa tashi nayi domin jikina ciwo yake min haka ya bingire da
barci batare da ya wanke janaban dake jikinsa ba. "Ya Allah Bansan wani i'rin Miji mara imani
da Tausayi ka bani ba Allah ka bani ikon mishi biyayya Allah ka saukaka min!" Wani i'rin kuka
nake so nake in tashi Amma na kasa haka seda gari ya fara haske kafin ya farka wanka yayi
yazo ya tsaya kaina "tashi kije kiyi wanka" Girgiza mishi kai nayi. "Bazan iya tashi ba" fita yayi
jin kad'an se gashi tare da Nafisa ta bala'in had'e rai Ba tare data kalleni ba tace. "Zaki iya tashi"
i'tama Girgiza mata Kai nayi "zaka iya bamu waje" fita yayi waje Band'aki ta shiga ta had'amu
ruwan zafi temaka min tayi Amma gabad'aya jikina rawa yake haka ta muka shiga i'ta ta gasa ni
dauriya kawai nake Amma hawaye na zuba min "Hmm hakuri zakiyi" sosai ta gasani kafin ta fita
nayi wankan tsarki tattara zanin gadon tayi ta nufi 'Dakinta dashi tea ta had'a tare da maganin
ciwon jiki da zazzab'i ta kawo mata.
tana shigowa na Sunkuyar da kaina. "Dan Allah kaya nake so zanyi sallah" bata ce min komai
ba ta fita , d'akin Jiddah taje ta d'auko Mata kaya "Nagode sosai" Jinjina Kai tayi "Ki kula da
kanki in ki gama Kisha ga magani ma" tana gama fad'ar haka ta fita. Sallah nayi inna kuka inna
tuna abinda matan shi suka min da wadda yamin.
*Ayi hakuri Ban Editing ku gyara kuskuren*
Kuyi Share
*Maman Faruq*
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: *♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*
_Wattpad@ayshajb_
®️
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]
_♡F.J.W.A♡_
https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/
Free book
Page15
Tunda ta fita nake kwance seda naji anyi Kiran Azahar Na mike ruwan zafi na sake shiga
sannan nayi wanka da alwala 'Yarta jumana ta turo da abinci kad'an naci nasha maganin data
bayar kwanciya nayi inna azkhar zuciyata babu dad'i ai ko dabba ka ajiye zaka duba yanda
yake bare matar Aurenka haka na wuni sede ta turo min jumana ta zauna dani da Magariba ta
shigo da Sallama amsawa nayi sannan nace mata “lna yini?” yanda na lura da matar bata son
kallo na bansan me yasa ba kanta na Gefe ta amsa min da “Lafiya lau ya jikin?”
“Alhamdulillah” nace Mata “Allah ya sawake tashi muje D'akin ki" ba musu na mike nabi bayanta
Suna zauna Suna cin abinci yayinda suka sashi tsakiyarsu Tsaki Nafisa taja sannan tace. “in ka
kammala da gwalagwalanka , ka duba 'Yar mutane tunda ka fita baka tuna da ya take ba, ko
tunanin dubata bakayi ba, Ka dawo ka zauna tsakiyarsu Wallahi Arab kaji tsoron Allah ka ringa
kimantawa..” Mikewa Zaina tayi da chokali me yatsu tana juyawa “Dalla malama ki bamu waje
uwar kini bibi , ke har kin i'sa kisa shi yayi? Babu macen da ta isa saka mishi doka yabi..”
murmushin takaici Nafisa tayi “Sai ke ko? Zainab kiyi hankali da duniya domin ba matabbata
bace.." tana gama fad'in haka taja Hannun Jiddah bin bayansu yayi Yana jin ba dad'i a ranshi
Amma be i'sa ya nuna hak'an ba, harara Zaina ta watsawa Fure "Ke tashi ki bar nan bakin
gama ci ba?”
Mikewa tayi tana murmushi “Ki gama ikon ki zanyi nawa Yar iska kawai” Mikewa yayi zai nufi
'Dakin Jiddah Zaina tace “Ban sallameka ba” komawa yayi ya zauna “Ubanki zanci wallahi ki
sake magana ki gani” Tafiya Fure tayi ta barta “Wallahi tunda kace Aure Aure ka ringa ganin
masifa da bala'in kenan Yanzun aka fara gwara tun wuri kaje ka sake wancan abar dan na
rantse da zatin Allah sena Gasata inna maka magana kayi banza da nine?”
“Kin gama ne da zanyi magana Hajiya Zaina? Ai duk yadda kike so zanyi amma Bazan iya
sakinta Ba Wallahi Amana tace.” Ashar ta kunduma tare da buga Table d'in “Yayi kyau tashi ka
tafi Amma ka sani duk abin da ya biyo baya, kai ka jawo Mata domin hhhhh..." Ƙwafa tayi tare
da barin Gurin.
Gani nayi an gyara komai tsab “Allah ya saka da Alkhairi” nace Mata zaunar dani tayi saman
katifa “Ga wayarki tun jiya ake Kira" Karb'a nayi naga Kiran Ummi ba iyaka ga Hanisa ma, shuru
muka zauna mikewa tayi. “Ba Auren bane matsolin dake cikinta za'a duba , iyaye ma ya kamata
sun ringa duba da i'rin mazajen da zasu baiwa 'Yarsu! Ba Auren bane, damuwar cikinsa ya
Wuce a kwantata maka, Biyayyar Aure wahala ne, dashi musammam ga bahagon miji i'rin
Ibrahim zaka ga, kafin Auren Kuna shimfid'a soyayya Kuna kwatanta yadda zaku Tafiyar da
Rayuwarku , da Zaran Anyi Auren Kuma se kiga ba haka bane , shiyasa da zaran and'aura za'a
ce soyayya ya kare se Zaman Hakuri, i'ta hakurin nan Kuma ginshigice, kiyi hakuri duk ki watsar
da kun tab'a so, ko tattali , bautar Allah kika Zo, dole kuma kiyi, ki sauke nauyin dake kanki
Kuma, kiji kaman Baki jiba, ki gani kaman Baki gani ba, in an biki da sharri ki saka musu da
Alkhairi ki zama me kyautata musu , in sun dakeki karki yi kuka dariya zakiyi Kice kin gode, Zaki
ringa ganin canji tattare da mijinki Yau zaki ga zai zauna ya kula da lamuranki gobe kuwa se
hantara da ƙyara, a hankali Zaki fahimci wa kike Aure ,ki zama mace me mugun ladabi da
saukar da harshe , ba ruwan ki da abinda be shafeki ba, Bautar Aure ya kawoki kaman yadda
suke takamar mijinsu ne kema naki ne , Dole ki zage dantse ki kwatoshi in da Hali ma ki
kanannayeshi.." d'agowa nayi inna kallonta "kina mamaki ko? nasan zaki ce nida mijina meyasa
zance ki kwace shi? Mijinki ne nima Mijina ne kin gane?.
Hakuri i'tace Ginshikin rayuwa in aka maka kayi hakuri ka fawwalawa Allah se kaga komai ya
Wuce base na tsaya Fad'a miki Yadda zakiyi ba, kema macece! ko wacce mace da ƙirsanta!
Bare Kuma Renon Ummi sai dai, in kwakwaluwar bame d'auka bace Allah ya tashe mu Lafiya"
tafiya tayi ta barni da tunanin kalamanta “i'tama Hakuri take bani to wai me haka ke nufi?" Bata
dame bata amsa haka ta zauna shuru.
Kiran Ummi ne ya shigo “Assalamu alaikum Ummina"
Murmushin tayi sannan ta amsa “Amin wa'alaikis salam shalelena da fatan kina lafiya ya
bakunta?"
"Alhamdulillah ummi ya sahibata da in-law?" Kwace wayar Halima tayi "dalla munata kiranki kin
share mu Nide nayi fushi" siririn murmushi nayi "Ayi hakuri sahiba wayar ne ba caji na makalane
ya kasance Yana silent to na tashi Kuma makota sun shigo shiyasa duk ban nutsu ba ya in-law
na?" Halima tace. "Taje zance"
"Zan kiraku in ta dawo" Karb'an wayar Ummi tayi "Hauwa!"
"Na'am ummina" na fad'a a hankali "inna fatan ba matsala?" Murmushin nayi "Alhamdulillah
ummi ba komai" Ummi tace. "Ki kula a Kara hakuri kuma" haka mukayi sallama nayi Murmushi
"insha Allahu zan b'oye sirrin Gidana babu wadda Zan Bari ya fahimci me nake fusk'anta.
Ta same shi Zaune shi d'aya a falo “Arab Lafiya kake kuwa?” mikewa yayi "Ba komai" tafiyarta
tayi kasancewarta ba mace me takura mutum ba, sede tana zafi, dason agirmamata ...
Koda ya shigo d'akin na gama shirin kwanciya Zama yayi tare da jan kafata “Yallaɓai kana
Lafiya?" sake fiskarshi yayi domin Yana son Sunan da take kiranshi dashi “Ya jikin" Hmm ashe
kasan banda lafiya cikin Raina nayi maganar “alhamdulillah.”
Cikin kasa da murya yace. “Zan..” shuru yayi ganin haka yasa na bishi da wani i'rin kallo
murmushin takaici nayi “Halaliyarka ce zaka iya yi tunda kana bukatar hakan"
"Da fatan ban takura ki ba!"
Girgiza mishi kai nayi tare da kwanciyata zuciyana namin d'aci wai Daman haka Aure yake
jama'a ? Tambayar kaina nake Ashe Mata na fiskanta matsaloli da yawa haka? Wani i'rin Miji
Allah ya bani ne Yah ilahu Yah Rahmanu Allah na gode maka, wani i'rin hawaye ne suka zubo
mata lokacin da yake lalub'ar Dukiyar fulaninta bayan ya cire komai na jikinsa ,
Zame kayan jikina nayi yadda baze Sha wahala ba Ajiyan zuciya yake saukewa tare da lumshe
i'do d'aya yasa a Baki d'ayar Kuma yana matsawa runtsa ido tayi sosai tana tuna maganar
Ummi “Aduk lokacin da yazo Miki da bukatarsa kiyi kokari gurin biya mishi! Koda Baki da tsarki
akwai dabaru i'rin namu na mata wadda base anje can ba, Zaki gamsar da mijinki" Rikeshi nayi
sosai tare sake mishi marayan kuka be lukata ba, haka ya shiga jikinta Ajiyan zuciya ta sauke
tana nishi a hankali wadda yasashi raruman bakinta , jin kad'an taji ya matseta Yana sauke
numfashi komawa yayi Gefe ya b'ige da barci bak'in ciki yasani mikewa na shiga band'aki na
sakarwa kaina ruwan sanyi inna kuka "Yah Allah kana gani!"
A lokacin da nake jin bukatuwa lokacin yake sauka? Wannan wacce irin rayuwa ce? Anya kuwa
zan iya wannan hakurin daman haka Mazan suke Basu da juriya gurin Tafiyar da matansu ?
Basa Basu nutsuwa a shimfid'arsu?
Ko nawa mijin ne yake Nan haka besan yadda ze tab'a mace taji dad'i ba, tunawa tayi da wani
labarin da Halimatu ta b'ata lokacin ana tsaka da shirin biki .
“Sahiba kinsan me?" Girgiza mata Kai nayi. kallona tayi ta fashe da dariya "Lafiyar ki Halima?"
Na fad'a inna had'e fiska , "Wallahi inna tunanin yadda zakije Kisha dad'i, ne cikin wani labari
naji yadda ake tafiyar da mace kafin a tafi Garin... Wallahi Akwai shauki sosai zai tsotsi nononta
ya lasa ya matsosu cikin nutsuwa yadda zata Mika mishi wiyanta, yayi yanda yake so ze
zagaye Cibiyarta Yana lasa tare da shafo mararta har kuka ake ana Kiran Ashhh Washhh
dad'ii..."
"innalillahi Halima zaki lalace dan Allah ki rufamin asiri na kaiki da ruwan jikinki karki karar a
karance karance haba! Be kamata kina karantan guraren Nan ba, Wallahi Baji yadda kike bani
kunya ba"
"Dalla can wata Rana Zaki Zo kina min baya nin yadda uncle ya shafe albarkatun jikinki"
Wani i'rin kuka nasa "banji komai ba, damuwar shi kawai ya gamsu ya kwanta barci babu
ruwanshi da kin gamsu ko Baki gamsu ba, haka nayi wanka da alwala nazo na tada nafila ,
karfe biyu na koma gadon rage haske d'akin nayi inna kallonshi Yana da kyau gashi farin
balarabe bakinsa karami , Kai bakina nayi saman nashi a hankali na tsotsa motsi yayi wadda
yasa na barshi Gefe na kwanta inna hailala a Raina har barci ya d'auke ni...
Comment
&
Share
Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡
Farin Jini Writer's Association
https://chat.whatsapp.com/HsMb0FG2FMMFCBLoDfHoyQ
PAGE16
Jin ana shafa kaina ne yasa ni bud'e ido, murmushi ya sakar Mata. Kwantar da kanta tayi
qirjinshi “Yallaɓai!" Shafa kaina yayi tare da mikewa ya nufi Band'aki inna kwance ya fito mikewa
nayi nima naje nayi alwala inna idar da sallah Zaina ta shigo ko Sallama batayi ba “Malama ki
fito ki Girkawa yara abin kari!" Tana kokarin juyawa nace “Ina kwana?” bata amsa ba tayi
tafiyarta Gyaran d'aki na nayi tare da wanke Band'aki sannan na kunna turare Kichin d'ina na
nufa nan naga babu gas shuru na tsaya inna karewa kichin din kallo an wargaza min kaya sosai
cikin Gidan na nufa tana tsaye ta rik'e kugu “Se yanzun ikon ki ya cika?" Banyi magana ba,
nima na tsaya Mata shuru Tsaki taja