Showing 72001 words to 75000 words out of 82684 words
Chapter 25 - Sirrin Daukaka Book Complete by Aisha Jb Mrs Danshuwa
masa
kyakkyawan murmushi ina faɗin “Barka da zuwa Habibi” kwantar da kaina nayi bisa kafaɗarshi
ina sauke numfashi Sake lumshe ido yayi tare da faɗin “Kinyi Matuƙar kyau Jiddah..” sake
narkewa nayi sosai tare da faɗin “Allah ko Habibi Nah?” shafo fuskana yayi yana Murmushi
daga haka yaja Hannuna har toilet seda na hada mishi ruwan wanka sannan na fito kayan shan
iska na fito mishi dashi tare da kashe wayarshi dan na lura wayar na shiga lokacina Nayi
matuƙar ƙoƙarin gurin ɗauke masa Hankali duk yanda yaso ya ɗauki wayar hanashi nayi sosai
na koma masa kaman ƙaraman yarinya ina bin jikinshi tare da Zuba mishi shirmen labarai
wanda sukayi nasaran ɗauke masa Hankali yau kan tunda ya dawo ban barshi ya fita ba, muna
tare ƙarshe ma a gida yayi sallar isha'i Ina sane da niman wayarshi da yake lokacin da mukazo
kwanciya dariya kawai nayi tare da Rumgumeshi daga nan salo ya canza. Bansan nayi mugun
kewar mijina ba se yau, tsawon lokaci na riƙe shi ina mishi ƙananun kuka da sambatun abinda
shi kuma yasashi daɗewa kenan yana juyani jin yanda nake mishi sambatu Ina Murza Nippls
ɗinsa, Ina Son Nabil sSo me zafi saboda yasan yanda zai tafiyar dani har inji na gamsu, sabon
halayyar daya zo dashi ne kawai matsalata Bayan haka Ta ko'ina Nabil Namiji ne, bazan iya
muku bayanin daɗin dana ji ba, nasan de yanayin na Musamman ne cikin jikin juna mukayi
barci, da asuba shi ya tashe ni dan har naso makara Sallah Lokacin daya shirya har gurin Motar
shi na rakoshi Ina mishi addu'a “Allah ya tsare min kai Ubangiji ya baka halal ɗinka Allah ya
rabaka da duk wani abinda ba Alkhairi bane, Ubangiji ya baka Alkhairinsa Allah ya kauda
idanun sauran mata daga kallon kyakkyawan fuskar Mijina” jawota yayi yana Murmushin jin daɗi
“Ameen Matata” cike da wani irin jin daɗi yake tuƙin mota har ya isa inda baƙonsa yake jiransa
a wani ƙyataccen gurin shakawa ya tsaya zama yayi yana dube dube, Ta gefenshi yaji anyi tafi
ɗan waigowa yayi take idanunshi ya faɗa cikin nashi “Kana mamakin gani na ko?” ɗauke kansa
yayi tare da duba agogon dake hannunsa “Ina jinka dan lna da abubuwan yi” zama Arab yayi
tare da faɗin “Da fari ka fara duba wayarka kafin muyi wata magana” ɗaukar wayanshi yayi take
yaga Alert na Miliyan gomsha sha biyar “what! Wanan kuɗin na menene?” cike da mamaki Nabil
yake kallonsa “Karo na biyu kenan ina biyo ka ƙasarka, ina so wannan zuwan ta zama ta
ƙarshe, Wannan kuɗin na baka ne dan ka sake min matata domin Jiddah...” dakatar dashi Nabil
yayi cikin hanzari “idan baka manta ba, ka taɓa tuntuɓata akan hakan nace maka Bazan i'ya
rabuwa da i'ta ba...”
“Amma kasan bazaka saketa ba meyasa ka Aure ta? kasan ni na temaka har iyayenka suka
yarda ka Auri Ƴar Nigeria akan me bazaka sake ta ba? Nace maka shekara ɗaya kawai zaka
zauna da i'ta wa'adin na cika ka dawo min da ita amma kayi shuru na nimeka ka share batun
akan me!? Kasan de bata dace da mazinaci i'rinka me farka a waje ba ko? Kasan yanda Jiddah
ta tsani zina me kake tunanin zata aikata muddin tasan wanda take Aure mazinaci ne...”
“Ya isa! Ya isa!!!!..” cikin tsannain ɓacin rai Nabil ya dakatar dashi.
Wani mugun kallo Arab ya watsa mishi yana cigaba da faɗin “Ƙaddara da rashin bincike yasa
na rabu da mace mafi daraja a rayuwata, macen da har yanzun ban samu me irin hallinta ba, A
Duk lokacin da namiji ya samu Mace ta gari, me tsarkakkiyar zuciya da ilimi addini tare da aiki
da ilmi to yasamu rabin farin cikin rayuwa, saboda zata zamo masa tamkar mahaifiyarsa, za ta
so farin cikin sa ako da yaushe, za ta kyautata masa da ƴan uwan sa, za ta dunga mishi addu'a
za ta so sa dan ALLAH za ta kula da damuwar sa, yunwan cikin sa, kwanciyar hankalin sa , da
yi masa nasiha da nuna masa ya guji Haram ya nemi halal duk wahalar sa, saboda tana son su
tsira Duniya da lahira,
Ko da yayi yunƙurin kaucewa za ta yi masa Addu'a tare da nasiha cikin kwanciyar hankali da
bisa Sunnah,
Ko da wani jarabta ya same su zata yi ƙoƙarin yi musu addu'a ba wai ta dunga jin haushin sa,
tana sake fusata shi har yaje ya faɗa neman Haram ba, A'a Sede ta masa addua, nasiha, tare
da rarrashi da tausasa harshe Hauwa'u Jiddah kenan kai kasan darajarta kuwa? Haƙurin ta,
Kamun kanta da Son temakon Jama'a yasa a kullum Allah yake ɗaukaka darajarta Macece
wacce kowani namiji zeyi fatan samunta matsayin uwar ƴaƴansa..”
“Dakata Malam! Da ka manta da daraja da haƙurinta ne ? Meyasa ka kasa riƙe ta? Naji da
temakon ka na Aureta amma karka manta da gumina na Aureta babu sisinka domi kuɗin daka
bani suna nan ban taɓa sisinka ba, Saki kuma bazan i'ya kasadan barinta ba, domin se yanzun
ma na sake jin sonta da Ƙaunarta ya shigeni dan itace farin ciki na, macece me mugum haƙuri
duk da bana kyauta mata amma bata min ƙorafi kullum ƙoƙarin kyautatamin da faranta raina
take, Ina so ka sani yanzun na fara Zaman Aure da Jiddah Ƙasata ka shigo zan iya wulaƙanta
ka, taa hanyar maka sharrin da zaisa ka ƙarasa rayuwarka a gidan yari, Ina mai sanar da kayi
gaggawan barin Ƙasar Nan muddin ka bari Jiddah ta samu labarin ka shigo Chadi ranka ze
ɓaci” wani shegen Murmushi Arab yayi tare da faɗin “Ina ga ka manta da wanda kake magana
ko? Duk danginka babu me arzikin da zai ɗaureni zanyi Amfani da ƙarfin dukiya nasa ka sake
ta! Kuma wallahi seka sakar min Ita” miƙewa Nabil yayi tare da ɗaga kafaɗarshi yana
Murmushin “okay zamuga uban da zesa in saki Matata” da mugum kallo Arab ya raka Bayanshi
kafin shima ya shiga mota yabar gurin yana faɗin “Yaro be san wuta ba seya taka, kana wasa
da rayuwarka zamu ga nida kai wa zai janye ƙudirinsa”
Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*
®AYSHA JB
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION
33Sake katse kiran yayi tare da jan tsaki yana faɗin “Aaliyah damuwanki ragagge ne” gida ya
koma ransa a ɓace lokacin Jiddah tana aiki a kitchen taji motsinshi Fitowa tayi da sauri tana
faɗin “Habibi mantuwa kayi ne?” Ajiyan zuciya ya sauke tare da zama cikin kushin takalminsa
tare da safan ta cire masa Haɗaɗɗen kunnun ayan data gama haɗawa yanzun ta zubo mishi
tare da zama kusa dashi tana taya shi ɓalle boturan rigarsa Sai da ta taimaka mishi ya rage
kayan sannan ta ɗauki kofin takai bakinshi lumshe ido kawai yayi jin yanda wani mugun daɗi da
garɗi ya kai masa farmaki hannunta ya riƙe sosai tare da buɗe idanunshi yana kallonta “A
gaskiya ke ɗin gwanace bawai iya girke-girke kika tsaya ba komai kin iya sai Hamdala nide na
dace da mace ta gari, ga iya girki tattali tarairaya Soyayya ga Addini da nutsuwa uwa uba
Haƙuri, Kai gaskiya nikan Allah ya bani Badan kar nayi wani katoɓara ba, da nace wataƙil Allah
ne ya zaƙulo min ke daga cikin waƴan nan matan de na Hurul’aini...”
Dariya tayi tare da dukan ƙirjinshi tana faɗin “duk wannan santin na kunnun aya ne” ɗan
murmusawa shima yayi tare da gyara mata zama a jikinshi “Yau kawai ina so na zauna cikin
iyali nane shiyasa na dawo Ina Nuwairah? Banji motsinta ba” Cikin jin daɗin kalamansa tace
“Aunty Nuwairah ta fita, Lallai yau kace tare kenan zamu shiga kitchen kaga se ka taya ni aiki
tare da hira” gira ya ɗaga mata tare da kashe mata ido yana faɗin “Ko ba aiki ba? Zakiga aiki
sai kin gudu da ƙafanki..” da sauri ta ware ido tana faɗin “A'a nifa ba abinda nake nufi ba
kenan...” shuru tayi sakamakon bakinshi daya ɗaura saman nata Zip ɗin riganta ya zuge tare da
jan na wandonshi lumshe ido tayi tana jin yanda yake Tsotsar bakinta har cikin kanta take jin
mugum daɗi musamman ma da hannuwansa ke yawo a ƙirjinta yana matsosu a hankali ya zare
bakinshi tare da kaiwa wuyanta yana sauke mata wani irin Numfashi “Washhhh Habibi salon ka
na isa duk in da ya dace...” wani irin Kyakkyawan zuƙa yayiwa Ƙirjinta tare da cije Nippls ɗin
“Wayyo Yaya Nahhhhhh So sweet... Oh my God Habibi zai cinye min Nono” sosai yake laguda
Nonuwanta tare da matsosu yana lashe su tun daga ƙasa zuwa tsakiyarsu sauran kayan daya
saura musu tuni yayi cilli dasu kwanciya yayi Yana nishi ga Shugaban Jahar wandonshi tuni ya
gama miƙewa sai maiƙo ne ke fita ta ɓulin a bazata yaji ta kama tana shafawa da hannunta tare
da ɗan matse saman wani numfashi yaja tare da faɗin “Ohhhh Sweetheart fuck me please
washhhh Hahhhh” a hankali Jiddah ta kai bakinta ɗagowa tayi da sauri ganin yanda ya zabura
jikinshi har wani rawa yake saboda tsananin daɗi sake mayarwa tayi cikin bakinta ta fara
lashewa tare da zuƙo shi kafin ta fara Sucking ɗin shi very slowly “Ohhh Beb washiii jiddah
waii..” Sosai ta sauke shi daga network da wasu rikitattun salo idanunta a lumshe suke tana
tuna abubuwan dake cikin Videos ɗin data kalla, Sosai take sama da ƙasa a kanshi ta gigita
Nabil sai ihu yake da kiran “Beb Daman kin iya irin wa'ƴan nan abubuwan wayyo Beb zaki
kashe ni da daɗi abin yayi mugun sugar wayyo Baby Love Fuck Me chop me babyyyy Ohh
Hahhh! Uhhnnn” sun jima suna abu ɗaya style kan ba'a magana dan kanshi ya ƙyaleta tare
sukayi wanka Abinci ta kawo a hankali ta dinga bashi a baki bayan ta zauna cikin jikinsa suna
kammalawa ta koma kitchen wayarshi dake ringing tun ɗazun ya ɗauka kiran Aaliyah ya gani
rututu kara wayan yayi a kunninsa ringin ɗaya ta ɗaga wani irin kuka ta saka mishi tana jan
sheshsheƙa “Me kenan ka aikata min haba Lover kasan yanda ka ɗaga min hankali kuwa? in ta
kiran ka sede ka katse min, daga ƙarshe ma ka shareni shi kenan saboda kaga ina sonka shine
kake wulaƙanta ni Nagode..”
“A'a Love ba haka bane.."
“To yaya ne? Kasan tun jiya ina fama da zazzaɓi since inata kiran no answer ban iya cin komai
ba tun jiya ina zaune shine ka shareni...” da sauri yace “Subahanalillahi Bari gani zuwa yanzun
ki shirya sai mu tafi asibiti” kashe wayar yayi da sauri ya saka jallaɓiya Key ɗin shi ya ɗauka
Jiddah na kitchen taji tashin Motar shi, wani irin dariya Aaliyah tayi domin tasan muddin ba haka
ta mishi ba ta lura ba zuwa zeyi ba, daman ba wani zazzaɓi ɗan ciwon kai ne haɗe da kewarsa
da take yana ƙarasowa daman ta shirya cikin wasu sheɗanun kaya, Nan ta shiga mishi
abubuwa tuni ta shashantar dashi se dare sosai ya samu komawa gida Da Nuwairah yaci karo
tana zaune ta ɗaura kafa ɗaya kan ɗaya, wani irin kallo ta watsa mishi tare da faɗin “Kaga Nabil
iskancin nan naka ya fara isata kar mai da mutane wani irin mana ka kalli lokaci ɗaya har da
kusan rabi, ɗazun zan dawo ka fita da yamma kalli yanda ka dawo Ina kake zuwa ka zauna? Ka
fara biye biyen mata ne?” ɗauke kanshi yayi daga kallon Jiddah tare da ya kula zancen
Nuwairah ba, ya Nufi ɗakin shi washegari da Asuba ya ɗauke wayan Jiddah batare da ta sani
ba, kashe wayar yayi Gbɗy dan yasan Halin Arab sarai zai iya Amfani da ƙarfin dukiya yasa
lallai seya rabu da ita shi kuwa abinda bazai aikata ba kenan, da safe ta dinga niman wayan
amma bata gani ba, tana zaune ya shigo kallonta yayi tare da faɗin “Ya dai?” “Wallahi wayata
nake dubawa bansan inda na jefa shi ba” gaban miron ta ya nufa yana shafa turarenshi dake
ɗaki ta jikin madubin ta ƙura masa ido, ɗauke kanshi yayi tare da faɗin “Ki nutsu ki tuna in da
kika jefa wayar” daga haka ya fita a ɗakin,
Kwana biyu ya kafa mata dokoki ciki kuwa harda fita sam yace duk abinda take buƙata ta sanar
masa shi zai kawo mata, Saurautan Allah kawai ta zubama ido domin lamarin Nabil ya bar bata
mamaki ya dawo bata tsoro to ya zatayi? Dole tabi sharaɗin daya gindaya mata, Nuwairah ma
da suke ɗan hira ba zama take ba yanzun tana fita aiki, cikin gidan take shiga gurin
Mama-Sadin acan suke hira in da take kwantar mata da hankali dan ta lura Jiddah ɗin kaman
akwai abinda yake damunta kamar yau da take zaune suna cikin hira sai taga Jiddah ɗin tayi
shuru “Yarinya me ke faruwa na lura ƴan kwanakin nan bakya cikin farin ciki” Murmushi kawai ta
ƙaƙalo tana faɗin “Babu komai Mama” “Nabil yana miki wani abu da bakya jin dadinsa ne? in
akwai matsala ki sanar dani” girgiza mata kai kawai tayi “To ko kina son zuwa gida ne?” da sauri
Jiddah ta ɗago ta kalleta Murmushi kawai Mama-Sadin tayi domin taga amsar tambayar tata a
haka har ta dawo ɗakinta batare da ta sanar da Mama-Sadin damuwarta ba, domin bata so ya
samu matsala daga ɓangaren iyayensa zataci gaba da haƙuri da halinsa damuwarta yanzun bai
wuce ta samu wayar da zatayi magana da Umminta ba, gashi tana so ta fita dan ta siyo
abubuwa ciki harda waya tunda shi yaƙi siya mata dan idan tayi masa maganar sai dai yace To
yaji daga haka shi kenan in ta kawo masa maganar waya ma sede ya shashantar da i'ta da
wani abun, ɗakin shi ta shiga bayan ta gama shirin kwanciya yana cikin Toilet yaji motsinta cikin
hanzari ya fara ƙoƙarin gamawa saboda wayanshi daya manta a ɗakin dan yanzun by Anytime
Aaliyah tana kiranshi tare da turo mishi saƙo, Hamdala tayi tare da ɗaukan wayarshi code ɗin
tasa ta cire ta fara ƙoƙarin kiran Ummi karɓe wayan yayi daga hannunta tare da faɗin “Binciken
me kike min a waya? Meye damuwanki da wayata?” cike da mamaki tace bincike kuma? Nikan
me ze kaini bincike cikin wayarka? Ji yanda ka fito jiki duk kunfan sabulu saboda kawai na ɗau
wayar ka?..” “kinga wannan ya zama the last time da zan ga hannunki a kan wayata” daga
ɓangaren Ummi kuwa duk tana jin Maganarsu sallama tayi tana ambaton sunan shi cikin
diriricewa ya amsa domin be ma lura da kiran da tayi ba, “Bata wayan zanyi magana da i'ta”
miƙa mata wayan yayi tana shirin miƙewa ya dawo da ita domin baya so ta matsa bare har tayi
tunanin bincika masa wayar “Ummi kina de jin abinda yake faɗa ko? Wallahi Ummi ina so in zo
nagaji Ummi ina kewarku zaman sam babu daɗi..”
Katse Ummi tayi da faɗin “Ina taki wayar?” “Ummi banga wayata ba, Nayita binshi ya siya min
kullum sede yace yau yace gobe daga haka, seya shashantar da maganar” Daga ɓangaren
Ummi Ajiyan zuciya ta sauke tare da faɗin “Kiyi ƙoƙari ki samo waya, kodan ki dinga magana da
ƴan uwanki sannan ki haƙurar da ranki wajen duba wayar sa, duba wayar miji zargi ne kuma
mummunar zato, kece wajibi akansa ya kula da sha'anin wayar ki domin sauke Haƙƙin ALLAH
Ki zauna lafiya da Mijinki banson wasu maganganu ki kwantar da Hankalin ki Shalele” Sauke
wayan tayi daga kunninta tare da ajiye mishi cikin sanyin jiki yake kallonta jin ta ambaci kalman
Gajiya, “Jiddah..” Kallonshi tayi tare da girgiza masa kai tana ɗan Murmushi “Base kace komai
ba” daga haka ta ƙyale shi washe gari ta shirya bata ma ɗauki mota ba, tare suka fita da
Nuwairah ta sauke ta sannan ta nufi gurin aikinta, siyayya tayi sannan ta tsaya bakin Titi ta tari
Mota zuwa gida sai dai ga mamakinta maimakon me taxi ɗin ya kaita gida sai ya Nufi wani guri
kuma daban da ita “A'ah malam ya haka? address ɗin dana baka daban inda ka nufo dani
daban ɗan Murmushi mutumin yayi kawai murya can ciki yace “Mrs Nabil karki damu ina so in
nuna miki wani abu ne, Zan kaiki in da Mijinki yake Aikata ɓarnan sa”
“Ɓarna kuma?” ta faɗa tana ƙoƙarin kallon mutumin sai dai bata ganin fuskansa da kyau dai-dai
Get ɗin Gidan ya sauke ta batare da ya karɓi kuɗinshi ba ya juya, Murmushi kawai Arab yayi
yana ji a ranshi komai ya Kusan zuwa ƙarshe tura Get ɗin tayi tana kallon motan daya fita dashi
yau, kallon gidan take sosai tare da kallon kayan da aka shanya, duk ƙananun kayane kuma
babu na arziki a cikin kayan Ƙofan shiga falon ta nufa ganin sa a buɗe Labulen ta ɗaga A
hankali kuma ta sake cikin wani i'rin sanyi da mutuwar jiki take taji zuciyarta tayi nauyi nan taji
gbɗy duniyar na juya mata Nabil ta gani mace zaune cikin jikinsa hannunshi da Nata a haɗe kan
cikinta tana nunanin ina ta taɓa jin muryan amma ta kasa tuna muryan, a hankali ta fara tafiya
cikin sassarfa tare da fitowa a gidan tana barin layin ta yanki jiki ta faɗi Arab dake Biye da ita
yayi saurin faka motar tare da ɗaukan ta cikin mota ya sakata sannan yabar gurin yana faka
motar ya juyo yana ƙarema Kyakkyawan fuskanta kallo lumshe ido yayi yana jin babu daɗi a
ranshi Cike da wani irin azababben soyayyarta zuciyarshi ta shiga raya mishi wasu abubuwa ya
ɗauki lokaci kafin yayi abinda yasa zai tarwatsa zuciyar Nabil, Sannan yaja motan ya kaita
asibiti shiga da i'ta skayi nan aka shiga bata temakon gaggawa wayan data siya ya ɗauka sai
da ya gama abinda zai yi kafin yaje ya biya kuɗin komai kana ya bar asibitin yana Murmushin
mugunta.
Nuwairah ce a part ɗin Mama-Sadin tana tambayarta Jiddah ko ta shigo dan tunda ta dawo bata
ji motsinta ba, Nan take sanar mata itama sun safe data kawo