Showing 30001 words to 33000 words out of 82684 words
Chapter 11 - Sirrin Daukaka Book Complete by Aisha Jb Mrs Danshuwa
tare da Jan hannu na , tsakar Gidan ta kaini Nan naci karo
da gawayi da katon tukunya ja da baya nayi tare da dafe qirji "Ance miki baiwa aka kawo miki
ko Yar aiki ce ni da zan girka miki? Baki da hannu ne?! Ko ke ba mace bace , 'Ya'yanki ne ba
nawa ba! D'awainiyar su na k'anki bani ba.." Marin data sake min ne yasa ni yin shuru "Ke!
baiwa ta fiki matsayi da daraja guri na, tunda kika iya kwana da miji dole ki fito ki girka ma
yarana abinci Jakace ke, aiki kika Zo Kuma Wallahi Baki da Hutu"
Haka ta sani gaba da masifa dole seda na had'a baca inna zubda qwalla wannan wacce irin
rayuwa nake fiskanta daga tarewa yau kwana biyu tal , inna kuka inna komai seda na girka inna
kammala ta kwashe ta sani wanke abubuwan da nayi amfani dashi, duk kaurin Girki nake jiki a
matukar sanyaye na nufi falo Nan na ganshi Zaune ta zuba mishi abinci ga yara A gefe ,
Nafisace ta fito ta shirya zata nufi asibiti “Jiddah Karki sake Mata Girki yara nata ne, ruwanta ne
ta girka musu in batayi bama ya rage nata Amma karki Yarda ki sake Bari ta tab'a ki" Mikewa
yayi "Kinga Nafisa banson tashin hankali dan tayi Girki menene.. "Dakata bada Kai nake ba!
Girki NE nace Wallahi bazata Kuma ba, wallahi kowa tayi girkinta" Dakina na shige na barsu
gurin Seda ta wanke shi Tass sannan tayi tafiyarta , Fure ce ta fito zata d'iba abincin Zaina tace
"Mayar dashi!" "Bake kika girka ba" mikewa tayi tare da yin jaking ɗinta "Ke har kin i'sa inna magana kina yi"
Kallon banza Fure ta mata, tsawa yayiwa yaran suka bar Gurin "Ni kika Rena ko? Maiyasa da
Nafisa ke magana Baki tanka ta ba matsoraciya" naushin bakinta Zaina tayi "Kutumar uba ni
kika fitarwa jini" Nan suka hau kokawa sosai suke zagin junansu kulan Abinci Fure ta kifar
dashi "Abinci Mijina ne ba ubanki bane ya siya da Zaki hanani ci.."
"Yayi kyau!" Abinda yace musu kenan sannan ya bar musu falon Mikewa Zaina tayi zata tafi
d'akinta Fure ta sa Mata kafa Nan ta zubu a kasa tare da sakin ihu, dariya Fure tayi "Yar banza
sena karya ki Wallahi" tana fad'in haka ta nufi 'Dakinta.
Haka Zaina ta mike ta shige nata d'akin tare da shirin Tafiya banki.
Zubewa nayi kasan carpet tare da fashewa da kuka jin Karan wayata yasa ni mikewa "in-law tun
d'azun nake kira ko uncle nakan Network ne! Cik'e da zolaya ta karasa maganar Dariya me
had'e da hawaye nayi "Bakomai da fatan kuna lafiya ya Abdul?"
"Alhamdulillah ya zaman ku Sir Nabil yace in gaishe ki"
"Nagode! Sahiba fa?"
"Takarb'i hannunki ai"
Murmushin nayi. "Kice ta girka yayi dad'i"
Sallama mukayi naje nayi wanka inna Fitowa naga wayata na haske sakon Ummi na gani
murmushi nayi Ganin aikin da zanyi Wani company ne zasuyi taro Suna bukatar Abinci Flt 400,
kiranta nayi tace. "Zai kai kaman nawa!"
Fad'a Mata nayi
"Ayi ragi Jiddah.."
"Ummi abubuwan bukata ne bawai dogon riba nake bi ba"
Dariya tayi "Toh shikenan Amma Zaki tafi Zaria baki duba computer d'inki ba an miki aike.."
"Alhamdulillah ummi Nagode sosai Allah yaja kwana ummina" Sallama mukayi, fita nayi naga
sun b'ata falon nutsuwa nayi na Gyara gurin sannan na nufi 'Dakinsa Karo mukayi "Yi hakuri
ban lura ba" komawa yayi na bishi Yana Zama na zauna jikinsa "Yallaɓai" murmushi yayi
Gemunsa na shiga shafawa.
Rik'e hannunta yayi "Menene Hauwa?" Hannun na cusa cikin riganshi Yana lalub'ar Nipple
d'insa numfashi yaja sosai "Hmmm inna cikin yanayi ne" Girgiza kai yayi "Kinga fita zanyi!" B'ata
fiska tayi cikin wani kalan murya tasa mishi kuka tare da cusa hannunta cikin wandonsa Wani
i'rin zillo yayi.
"Ashhh Hauwa Zaki kashe ni!"
"Zan jiyar dakai dad'i de"
"Wayyo Allah"
Matsoshi ta karayi tana tuna sakon Umminta murmushi ta sake tana hawaye bata sonshi
Wallahi , banananshi take shafawa a hankali tare da matse saman "Wayyo dad'i!" Ya faɗa Yana
shushshure kafafuwa tare da gurnani..
Saman Gado suka fad'a Himar d'in data saka ta cire daman ba kayan kirki jikinta duk ta cire
komai a hankali ta zame mishi nashi samanshi ta fad'a "Hmmm zan tsotse ka Amma kayi shuru
bana son surutu" Gyad'a mata Kai yayi tare da shafo nonuwanta da suke ɗaukan hankalinshi
A hankali ta zame tayi kasa tare da d'auko zuma ta zuba saman d'an bananarsa shafawa take
Yana nishi kasa kasa , tare da ware kafafunsa baki tasa ta mishi zuka D'aya yasa Mata ihu ba
shiri ta kyale shi, tana kunshe dariyarta hayewa samanta yayi Baki ta tura mishi tare da d'aura
hannunta saman wiyanshi kwanto da kanshi yayi tare da kama bakinta lumshe i'do tayi tana
tsotsar leb'ensa a hankali ya shigeta Yana sauke numfashi kwatanta mintuna take kafin ta dawo
daga duniyar tunani taji abu ya gangaro mata sparm d'insa ya tsinke sosai bashi da Kauri, barin
jikinta yayi da sauri ta bud'e ido Numfashi yake saukewa a hankali "Me kenan wai har.." shuru
tayi sakamakon barcin daya d'aukeshi Band'akinsa ta shiga tayi wanka Rufe mishi jiki tayi tare
da sauka kasa tea ta had'a Tasha sannan ta shirya tare da d'aukar Jakarta da waya tana fita ta
tari Napep Himar me nikkap ta saka i'rin na larabawa "Dan Allah malam kasuwa zaka kaini"
shiga tayi suka fara tafiya jingina bayanta tayi da karfen tana tunanin Yanayin Mijinta wani
hanya zata bi domin temaka ma kanta.
Domin Gaskiya Bazata d'auki wanan rayuwar ba, taya shi zai gamsu i'ta Kuma ko oho? Taya
zinace zinace bazeyi yawa ba, kaga mata da Aurenta tana bibiyar Mazan waje, Arab babu
ruwanshi da zaran bukatarshi ya biya ze kwanta ya ɓingire da barci Yanzun a haka matanshi
suke Zaune dashi ? Cab lallai Suna hakuri, bata mantawa Akwai matar da aka kama ta da
mace Suna maɗigo a Gidan Aurenta Mijinta ne ma ya kamasu , da'aka tambaye ta Meyasa ta
zab'arwa kanta i'rin wannan rayuwar Bayan Ga Mijinta. bud'ar bakinta se cewa Tayi a tambayi
Mijinta bashi da lokacinta kullun Yana yawo kasashen duniya da tayi magana se yace ze bar
kasuwancin sa ne ya zauna da i'ta baze fita nima ba.
Gurin kwanciya baya gamsar da i'ta tana mishi komai najin dad'i Amma da ya hau jikinta in ya
buga d'aya biyu a na ukun seya sauka bukatarshi ya biya, in ta mishi magana yace ta fiya
kwanzzaba ,wani lokaci ma a gurin Roma's yake gamsuwa , dalilin da yasa ta zab'i mace kenan
domin tana mata abinda shi be Mata ba, na farko besan yazo Mata da wasanni ba sede i'ta ta
masa tana b'ata lokaci gurin ganin ya gamsu Amma shi ba ruwanshi , da aka tambayeshi shuru
yayi ya kasa magana.
Bata san sun iso ba seda me Napep ɗin ya sake magana a Karo na uku Ajiyan zuciya ta sauke
tare da bashi kud'insa.
Cikin kasuwar ta shiga ta fara siyayyan abubuwan bukata, Manyan gas ta siya tana gama
siyayyar tanufo gurin Biyan kud'i tana kammalawa ta dawo Gida me gadi ne ya shigar Mata da
kayan had'a komai tayi sannan ta d'aura Girki,
Sallan azahar tayi sannan ta nufi d'akinsa har yanzun Yana barci gadon ta hau tare da jan
Hancinsa bud'e ido yayi "Lokacin Sallah" mikewa yayi zaiyi magana tace "addu'a tukun"
Alhamdulilahil Lahzi ahyana ba'adama amatana wa'ilaihir Nushur.
Har band'aki ta rakashi Gadon ta Gyara tare da share d'akin sauka kasa tayi taje duba Girkin ta
Nafisa ce ta shigo tare da zubewa saman Kujera tana sauke Ajiyan zuciya "Barka da zuwa"
Kai ta Gyad'a mata ruwa mai sanyi ta kawo mata Karb'a tayi "Nagode ya jikin naki?" Murmushi
tayi "Naji sauki".
Komawa tayi ta duba Girkinta tana kammala ta zuba a kula ta nufin shashin Nafisa "Assalamu
alaikum"
"Lah Aunti Amariya" inji Jumana "Baki iya amsa sallamar ba!" Cewar mamanta "wa'alaikis
salam" ta fad'i tana Karb'an kulan Abinci Nafisa tace. "Nagode!" Fita tayi Sako ta tura mishi a
waya tare da nufar Kichin ta fito da kulolin abincin ta jera saman Denning falonta D'aki ta shiga.
Zaina ce ta shigo tare da juye abincin gabad'aya ta fita dashi jidda na Fitowa shima Yana
shigowa kujera taja mishi ya zauna bud'e kular tayi Nan taga wayam kallon kular yayi tare da
kallon ta "Wani i'rin iskanci ne wannan? Daman bakiyi girki ba kika kirani! Wannan ai renin
hankali ne.."
"Kayi hakuri Dan Allah.."
"Dalla Rufe min baki shashasha kawai" hawaye ne ya zubo mata. "Bari na sake dafa maka
wani" mikewa yayi ya fita Yana fad'a.
Zama nayi a kasa tare da fashewa da kuka Nafisa ce ta shigo "Meya had'aku?" Kulan na nuna
Mata cikin kuka nace "Yanzun na shiga D'aki kafin in fito har anzo an juye abincin.." Nafisa tace
"Kiyi hakuri ba kuka zakiyi ba , tashi kije ki bashi hakuri in yaso se ki sake Girka mishi"
Mikewa Nayi nabi bayanshi Zaina na tsaye bakin kofarta dariya tayi tare da fad'in "Yar wahala
bade Mijina kika Aura ba! Zaki gani"
Share hawayena nayi. "Ba abinda Zan gani sai Alkhairi kece Kuma wahalalliya" d'akinshi na
nufa tun kafin na karasa na ga Yana saukowa da makullin mota. Da sauri na karasa "Yallaɓai.."
hannu ya d'aga mata "Dan Allah kayi hakuri yanzun Zan sake maka wani girkin"
"Wuce ki bani guri!"
"Dan Allah.." tace tana rik'e hannunshi Fure ce tazo ta watsa mata kallon banza tare da riko
hannunshi "Dalla malama can Yana koranki kina nacewa Mara zuciya Muje na baka abinci
kaci" janshi tayi suka nufi d'akinta.
ban sake ganinshi ba sai bayan kwana biyar kullun se nayi girki na zauna zaman jiranshi ko
leƙoni baya yi, abin duniya ya isheta bata da aikin yi sai kuka, cikin haka aka turani zaria kayan
da zan bukata na shirya inna kammalawa na shiga kashe kayan hutar ɗakin, zan fito kenan
shima ya sawo kai baya nayi tare da bashi hanya, jakata naja zan fita ba tare da na kalleshi ba
domin wani irin haushinsa nake ji, ɗakin Nafisa naje "Naga shigarshi har kunyi sallama?" a
hankali na ɗauke qwallan dake sauka min "koma ki sallameshi!" Jakar ta karɓa ta fita dashi dole
yasa na dawo domin inna ganin ƙimar matar sosai jiki a saluɓe na koma ɗakin, yana tsaye ya
hard'e hannuwanshi a baya, jin motsi ne ya sashi juyawa , da sauri ya tawo Gareta Wallahi
namiji bashi da kunya, Nan ya gama tozartata ya share batunta Amma Gashi yanzun yazo
Mata da bukatarshi , Himar d'inta ya cire a lissafin na fita, Girki bani ke dashi ba. “Yallab’ai..!"
"Kiyi hakuri na samu nutsuwa dake" barin jikinshi tayi "Baze Yuwu ba, ai bani keda Kai ba, kaga
bana son satar Girki.."
"Wacece ke da har zan Zo miki da bukatata ki bijire min? Kin isa!"
Cikin fusata ta fara magana Daman tana cik'e dashi. "Nice matarka , banjin dad'i ka d'auki
kwanana ka kaiwa 'Yar uwata ba! Shiyasa Bazan amshi Bukatarka Ba.."
Janta yayi har gado ganin zai gwada mata karfi ne ta barshi ya gama lagwada albarkatun
Qirjinta tana kuka haka ya shige jikinta Yana sauke Ajiyan Rai, tare da Lumshe i'do, Wallahi
inna kidayawa cikin raina minti Uku ya sauka kaina a hankali yake bugawa har yaji ya gamsu
sauka yayi Yana maida kayansa Kud'i ya ajiye mata Yana Gyara zargen wandon sa cikin kuka
tace. “kai wani i'rin mutum ne? Haka kake ko nice ake zalunta! Taya zaka gamsar da kanka ni
ko oho?" Tsaki yayi tare da barin d'akin mikewa tayi ta Gyara zanin gadon tare da goge inda
sperm d'insa ya b'ata wanka tayi a gurguje sannan ta fito ta kulle kofarta.
*Abaya nayi kuskure Zainab i'ta keda yara biyar Fure'atu Kuma uku Nafisat biyu l hop de kun
fahimta*
Comment
&
Share
Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*
Farin Jini Writer's Association
PAGE17
Awaje ta had'u dashi da Nafisa "Toh Jiddah Allah ya tsare ya bada abinda akaje Nima"
murmushi nayi sannan na amsa na shiga Motar Derive yaja muka soma tafiya kwanciya nayi
shuru inna tunanin Mijin Aure na, kunna data nayi Akwai group d'in da wata 'Yar ajinsu ta sakata
*mu Gyara da kanmu* su Ashirin ne kacal, bata tab'a shiga taga hirar da akeyi ba sai yau Nan
taci Karo da i'rin Tata matsalar inda wata maman mubina tayi Post tana fad'in 'Yan uwa inna
cikin matsala da damuwa Aurena shekara Takwas Wallahi ban tab'a jin dad'in da akecewa ana ji
yayin saduwa ba, Mijina Be iya Tafiyar da lalura na ba, Wallahi bansan dad'in D'a namiji ba,
shide kullun da yazo na bud'e mishi yaci ya sauka ko d'an shafe shafen Nan da nakeji wasu na
fad'a ana musu baya min. ni Kuma da nafara kokarin masa se yace wannan ai isk'anci ne , wani
i'rin Bagidajen mutum ne shi baya tab'a fiskantar inna da damuwa Ko akasin sa. Akwai
Abinci sutura ma duk ban rasa ba, se nutsuwa a mu'amularmu na Auratayya, Wallahi ban tab'a
jin dad'in Aure ba, ku bani shawara dan Allah.
Hanisa Naga tayi tagging maganarta inda take cewa "Kin tab'a fad'a masa bakya gamsuwa?"
Maman mubina tace So nawa Kuma? Wallahi Karshe yau har fad'a seda mukayi Gaskiya na
gaji da Auren Wallahi. Toh ko Yana da infection ne ko basir kinsan shima Yana rage Karfin
maza. Maman mubina tace maganar shekaru fa nake Malama Hanisa Ba kwanaki ko watanni
ba,
Watakil halittarsa ce haka..
Rufe datan nayi tare da sauka, "Yah ilahi ka Mana maganin matsalarmu" haka har muka karaso
Zaria kasancewar Ummi ta sanar mata ne yasa ta had'a mata abinci,
A takaice seda nayi shekara a Gidan Iyanmu zuwa lokacin na kammala service na, tsawon
wannan lokacin Arab be tako inda take ba, sede ya Mata Aiken kud'i cikin wannan lokacin Akayi
bikin Hanisa wadda nasha Gori rashin zuwana Amma na Mata aike, kwance tashi a saran me
rai, Yau shekrata Uku gidanta bata taɓa tambayata Meya hanashi zuwa ba, zamu Zauna muyi
Hira da komai musammam akan aikina Zuwa yanzun na Gina Gurin abici sannan inna da shago
kofar Gidanta , hankalina kwance , Duk shekara in zamuyi azumi Yana turo min da kud'i
Kwatsan yau muna Zaune inna yanke mata farce kaman wadda aka jefoshi ya fad'o d'akin tare
da Sallama bata amsa mishi ba, nice Kawai na amsa tare da Barin gurin.
"Iyata Fushi kike dani" yace Yana Zama kusa da i'ta, "ba kod'aya Arab me kamin da zanyi Fushi
da Kai?" Tace tana kokarin mikewa "Dan Allah kiyi hakuri nasan ban kyauta ba.." "Dalla rufemin
Baki Mutumin Banza Kai har kanada bakin bani Hakuri Wallahi Arab ka bani mamaki , Bari kaji
in faɗa maka tun guri gwara ka sake musu 'Ya! Tana zauna tana kare Aurenka Bayan ka
banzatar da i'ta..?" Ƙasa yayi da Murya yana faɗin. "To ai nace kiyi hakuri ko? Ni ba Zan saketa
ba Yarinyar tana da Hankali dan Allah Yunwa nake ji" Abincin da na girka Mana na Rana ta
nuna masa Zama yayi ya fara ci Loman farko ya lumshe i'do "Kai iyata inna kuka sai abinci me
dad'i haka? Wallahi girkin yayi kyau!"
Murmushi tayi. "Hauwa'u ce ta Girka.." ai da sauri yace Kai alhamdulillah" Nan ya zage seda ya
cika Tunbinsa kafin ya boyata inna Zaune Gaban Computer na inna tura sako, ya shigo ban
d'ago ba, Amma na amsa mishi Sallamar.
"Kiyi hakuri da abinda ya faru" kashe kayan aikin nayi tare da yin murmushi "Ai ya Wuce"
Murmushi yayi Yana sake Kare mata kallo ta cika sosai tayi kyau harda k'iba mikewa tayi mishi
ya nufota Daman tasan za'a rina Himar d'ina na zame domin ban yarda zama haka sena Rufe
jikina "Hasbunanlahu wani'iman wakil, kinyi kyau Amariyata" Riga da wando ne a jikinta wadda
yai bala'in matseta daga sama Dukiyar fulaninta na waje lashe leɓenshi yayi sannan ya cire
Kayan jikinshi ,
Nan ya kamota bata ki tayin shi ba, domin i'tama tana bukatar hakan "Kiyi hakuri kinji" lumshe
i'do tayi tana jin yadda yake matse nonuwanta "Bakomai!" "Dan Allah kimin wasanni nayi
kewarki sosai.." mikewa Nayi na nufi Band'aki ruwan wanka na had'a mishi "Kayi wanka tukun"
datana Na kunna Naga Hanisa online "Yar Banza uncle d'inki fa Yau ya waiwayo ni kinsan d'an
renin hankali so yake yaji dad'i Dani..." Ta tura mata alamar mamaki Hanisa ta turo mata..
"Meye to Wallahi gwara tun Huri ki kame kayanki sosai Allah ki bashi lokaci ai kuskurensa zai
Gyara nasan ummi bara ta barki haka, ba, Kamar yadda ta Saba Gyara Al'amuran mu nasan
tsawon zaman Nan Allah kad'ai yasan me ta dura Miki. Dan Allah ki tafi dashi yadda yazo miki
ki rikita min uncle Nah"
"Yar Banza haka ma zakice wato duk abin da yamin Bazan horeshi ba" alamar dariya ta turo
Mata "Zaki horashi ta hanyar daya dace ki mishi abubuwan.." wani i'rin masifar Kunya ne ya
kama ni tuna abinda take nufi na mishi , kashe datar nayi.
Ganin ya fito towel d'in dake jikinshi ta zame tare da shafo Bananarshi "Ashhh Hawwaaa.." wani
i'rin numfashi ya fesar jin yadda take Murza saman tana matsesu da yatsunta biyu, Tafiya take
sannu sannu tana sama da kasa da hannuwanta sosai take b'ata mishi lissafi Yana Mata
kananun sambatu kwanciya sukayi saman Gado nan ta fara mishi tafiyar Tsutsa Bayan
kunninsa "wayyo dad'i!!" Ya fad'a Yana matse mazaunanta ta baya,
Nipple d'inshi ta fara bi tana lasarsu a hankali "Hammm!" Yace Yana hargitsa kitson Kanta
kwanciya tayi samanshi sosai tare da had'e bakinsu wani i'rin shegen Kiss take mishi Nan ya
zauce Yana tab'a nonuwanta tare