Showing 39001 words to 42000 words out of 82684 words
Chapter 14 - Sirrin Daukaka Book Complete by Aisha Jb Mrs Danshuwa
kalma mafi Muni nice Mazinaciya? Rufe fuskana nayi
da hannuwana inna kuka me cin Rai, Wallahi Har ga Allah nagaji! nagaji da Auren inde haka
Aure yake Wallahi Gwara kata Zama Haka..
Jin motsi ne yasani had'iye kukan shigowa yayi tare da zama kusa dani Hannu na tsoma cikin
abincin Loman d'ayan da nayi nakasa had'iyewa domin wani i'rin d'aci zuciyata yake min, Hannu
yasaka ya fara ci, ba shiri na tsame nawa hannu domin Haushin sa nake ji,
Band'aki ta nufa ta shiga kwara amai da sauri ya mike ya bita Yana shirin tab'a ta, ta d'ago daga
sunkuyen da take idanunta yayi ja ainun. “Me zaka tab'a jikin Mazinaciya Ibrahim ka fita min
anan kafin na shayar da kai mamaki.” yasan in har ta ambaci sunanshi ranta yakai ƙololuwa
Gurin b'aci fita yayi Yana jin Babu dad'i a ranshi yasan tana da Hakuri i'rin mugum Hakurin nan
Zama yayi Gefen Gadonta har ta fito d'aure da towel alamun tayi wanka Ganin shi da tayi
Zaune ne yasa ta Ƙara tsuke Fuska.
“Zaka iya fita domin zan Rufe kofana!" Tace mishi tare da nuna mishi hanyar kofa.
“Jiddah.."
“Banson jin komai daga gareka Yallaɓai zaka iya tafiya na rok'e ka in kana K'aunar Allah, in
kasan darajan Annabinsa Ka barni, ni marainiyace! Bansan damuwa da baƙinc iki ba sai a
Gidanka Laifine dan Kaine Kaddarata!, Nice na jawo kaina Gidanka? Allah da ana sanin me zai
faru Gobe dana sake Gobena... Dana cireka cikin Kundi na, da Ana sauya Kaddara da Tuni
nabar ka, Amma bansan meyasa ba, Kana bani Tausayi sai dai Tausayinka bazai hanani
Barinka in lokacin Hakan yayi ba, Ga magani Nan, bayanai Yana ciki Bansan a wani matsayi
nake dakai ba, Amma innaga Babu Aure tsakanin mu tunda har zargi Ya shigo tsakani”
“Bazan iya kasadar Barin ki ba.. HAUWA"
“Kenan..."
“Hakane Ban sake ki ba.."
fita yayi daga d'akin.
Washe gari da sassafe Ya shigo lokacin inna azkhar Zama yayi har na Gama.
“inna kwana?"
Kunyace ta kamani domin na San ban kyauta ba, miji nane Bai kamata na banzatar dashi ba,
ajiye sallayar da nake ninkewa Nayi tare da Durkusawa “Barka da Safiya" nace masa tare da
matse yatsuna
"Barka da fatan kin tashi Lafiya? Hasken Arab”
Kokarin Had'a i'do yake da i'ta Amma taki bashi wannan damar,
“Alhamdulillah." Nace tare da watsar dashi domin bana jin zan sake mishi kaman yadda muke.
“Jidda Yara zakima Girki duk sun fita..."
Da sauri nace. “Sabilah takai matsayin da zata Girkawa K'anninta, baze Yuwu in Girkawa musu
iyayensu su Zageni ba.”
“Umurni na Baki" Ya Gama magana tunda yace haka domin bata tab'a kaucewa Umurninsa
“K'arkashin iko na kike yarana nace ki Girkawa abinci"
Kichin na shiga na fara aiki bai ji dad'in yadda take shareshi ba,
Haka na kammala tare da Jere musu A falo ba kunya suka cinye abincin sauran da ya, rage
suka zubar, Murmushi nayi lokacin da Naga b'arnan da sukayi “Allah sarki a yayin da wani yake
niman abincin da zaici Amma ya gagareshi Kuda kuka samu me makon ku tattala shi yanda ya
dace ko Kuma ku bayar ga masu bukata shine gwara ku Wulak'anta shi.." Sa'irah dake i'tama
uwar fitsara ce kaman Sabilah tace. “Abincin ki Kona Baban mu dalla malama Can se shegen
surutu da iyayi yan yan yan, Banza kawai" Sajida karamar suce yarinya tafisu hankali tace
"Aunti Amariya kiyi hakuri To" murmushi nayi domin Yaran na bala'in bani Tausayi Dole Gidan
wasu zasu, Wannan ba tarbiya bace,
Ban sake kulasu ba na kwashe kwanuka na tare da kaiwa kichin tsintsiya da Faka na fito dashi
"Ku tashi ku bani Guri" mikewa sukayi Sa'irah tazo zata bangajeni na rik'e mata hannu “Allah ya
shirya ki" Sabila ta k'waci hannunta "in be shirya ba ke kin i'sa ki shirya mu ne?" Ta fad'a tana
hararan Jiddah.
Kawad da kaina nayi haka suka Gama surutansu Suka tafi Tun daga Ranan na zama Yar aikin
su, domin karfi da yaji Zaina ta matsa Nike Girkawa, inna sake danne zuciyata dasu domin i'ta
da 'Ya'yanta ba karamin yab'a min maganar Banza suke ba.
Tsakani na da Arab se ido domin be kwanan d'akina tsawon wata biyu babu ruwanshi dani
gaisuwata ma lokaci-lokaci yake amsawa Duk da nasan bashi da lafiyan da zai tab'a ni Amma
Bai kamata Yana d'aukar Girkina ya kaiwa Zaina ba, Ban tab'a masa magana ba, na shareshi in
damuwa tamin yawa alqur'ani nake d'auka , Allah ya d'oramin wani i'rin hakuri da kawaici domin
Gorin da Zaina take min Fure'atu ma shi take min Abu kad'an in yaran su suka min bana tab'a
su sede na bisu da Addu'ar shiriya domin wannan ba Gata suke Nunawa 'Ya'yansu mata ba,
lalacewa ne, “ki Bari in kin haifi naki kya masa Addu'a kullun munawa namu Juya kawai" cewar
Fure'atu Murmushi na bita dashi tare da Girgiza kaina,
Fitowata kenan daga band'aki nayi alwala zanyi sallar Magariba na ganshi Zaune seda Zuciyata
ta tsinke Wallahi domin naji tsoro ganin shine yasa ni sharewa domin yau kwana takwas Muna
Zaune Gida d'aya ban sanyashi i'dona ba,
isowa yayi Gareta tare da Jawota har Gado ban kulashi ba banki tayinsa ba domin nayi kiwar
Mijina Fushin da nake dashi baisa na kasa sauke Nauyinsa dake kaina ba, domin shi ya nimi
haka yazo min cikin Sanyi da yanayi na bukatuwa Lokacin daya rabata da komai na jikinta Ya
sake susuce mata Ganin yadda albarkatun Qirjinta suka kara girma Nonuwanta na bala'in tafiya
da imaninsa A hankali ya sauke hannunshi samansu Yana murzawa Numfashi ta sauke tare da
Sanya mishi kuka.
Jikinta ya shige sosai Yana sauke numfashi tare da yamutsa Albarkatun jikinta “Kana cutar
dani.." ta fad'i haka tare da sakin kuka kasa kasa jin yadda yake wasa da Dukiyar Fulaninta “Kiyi
hakuri"
Kaina na fisa Qirjinsa ban tab'a zaton zai sauke nauyina dake wiyansa ba Amma ga mamaki sai
Naga ya fara kokarin tafiyar dani shuru nayi har ya samu ya nutse wani i'rin kukan dad'i yasa
mata tare da saka bakinshi kunninta “Nagode Nagode Allah ya miki albarka Ki Kara hakuri dani
Zumana...!!! Hahhhh dad'i wayyo Allah Nahhhh" wani i'rin hawaye ne yake zuba mata jin yadda
yake tafiyar da i'ta a sannu ƙara rik'eshi tayi sosai tana sake makale mishi sai numfashi take
saukewa Ya d'an jima kafin ya sauke Mata ruwanshi a hankali ya zame Gefe Yana maida
numfashi kallonshi take Ƙasa ƙasa , taji mamaki sosai , A hankali ya mike ya shirya tare da
barin d'akinta
Wani i'rin miji take Aure wadda besan ya zauna jikinta ba?
Mikewa tayi tare da Goge inda suka b'ata wanka ta sake kafin ta gabatar da sallah tana sake
Rokon Ubangiji ya saukaka lamarinta tsakaninta da Mijinta
Alhamdulillah Yanzun tana ganin canji daga garesa ba laifi, in girkinta ne Bai shigowa sai dare
da zaran ya samu nutsuwa zai fita baya kwana a d'akinta Hakan kuwa ba karamin damunta
yake ba, Amma haka ta daure..
A Haka suka samu wata uku Bata fahimci Tana da ciki ba, tasan de Al'adanta na wasa sosai
domin kad'an take ganin jini bata tab'a bincikar hakan ba,
Da Yamma tana kwance zazzab'i ya dameta domin kwana biyu Bata musu Girki ba ko falon
bata lekawa domin i'ta kanta Bata fiya cin abinci ba, sai ayaba da kankana da gwnada kayan
marmari de sune take ci Yanzun,
A fusace ya banko kofar domin Zaina ce taje ta hura mishi Wuta matar shi bata musu Girki
kwana biyu.
Kallo d'aya na mishi na watsar dashi Ganin yadda ta kalleshi ne yasa ya d'an sake murya.
“Meyasa kwana biyu baki Girki?" Shuru nayi kaman bazanyi magana ba, can da ya gaji yace
“Dake fa nake magana!" Zaune na mike Hasbunanlahu waani'imar wakeel, yace cikin zuciyarsa
Ganin daga i'ta sai rigar barci ga wani i'rin cika data sake Yi, tayi b'ul-b'ul Qirjinta ya sake
bajewa Kanshi ya fito saman rigan. Wani i'rin miyau ya had'iye Makutt..
“Banga damar Girkawa bane Ance musu ji jakarsu ce da kullun Zan na girka musu so biyu?
Wallahi daga Yau na bar Girkin Ko wacce 'Yar iska ta shiga ta Girkawa d'iyanta” ci'e da masifa
ta karasa maganar.
Harara ta watsa mishi.
"Haka kawai mutum na fama da kanshi anbi an takura mishi Wallahi Ibrahim nagaji ka shiga
tsakanina da matanka Kafin na ari hali naci uban 'Yan ƙaniya!"
Fita yayi Nan yaci Karo dasu bakin kofarta,
"Zagina Hauwa tayi? Kana ji kuma?" Cewar Fure'atu tana kokarin shiga Mata d'aki.
Himar na saka na fito tare da tsayawa bakin kofa "Zinarice ke da bazan zageki ba? Girki nace
kowa tayi bazan sake Girkawa Gardiya abinci ba"
Azafafe Zainab ta zabura zata nufota ko gizau Jiddah batayi ba da sauri Arab ya rik'eta “Dalla
can lusari sakeni tunda bazaka i'ya d'aukar mataki ba, Wallahi zanci Ubanki 'Yar bura uba.."
Zaina tace tana kok'arin K'wacewa daga rik'on da yamata. Gyara tsayuwa nayi domin Nima yau
inna jin bala'i.
“Wallahi Sai-dai Ubanki Barta tazo na koya mata Hankali domin Na lura ba'a koya muku tarbiya
ba!" Duka ta sake mishi a qirji "ka sake ni Arab..!” ta karasa kaman Zatayi kuka
d'aki na shige tare da rufo kofa inna tsaki bansan Randa zasuyi hankali ba,
Kichin na shiga na fara kokarin masa Girki domin yau d'akina yake shima zai shigo Yau zanji
inma Zaina ce ta hanashi kwanan d'akina zan sani.
inna gamawa na shiga wanka karfe Tara kuwa sai gashi Saukowa nayi daga Gadon Dinnig
table muka nufa abinci na zuba mishi ya fara ci can har yayi rabi yace. “Ke bara kici bane?”
Wani i'rin kallo na watsa mishi “Ka damu da naci ne?” na Wurga mishi tambayar tare da tafiya
da hannuna cikin Wandonshi da sauri ya mike.
“Kinga banson fitina fa.." cikin B'acin rai Nima na shiga gaya masa magana “Har na kaika?
Rago kawai wadda besan yadda zai tafiyar da matarshi ta samu nutsuwa ba, to Wallahi zoka
barmin d'aki domin bazai Yuwu kazo kana Cina ka fita ba, uwar me suka fini dashi, da zaka
kwana Gurinsu ni bazaka Kwana gurina ba? Kaga nafa Gaji da i'rin halinka da matanka wallahi
zoka fita banson sake ganinka Jelarta.." Ta fad'a a hasale (Allah sarki Uncle Arab ne
jelar-Zaina)
“To kiyi hakuri.."
"Hakurin Banza Hakurin Wofi Wallahi ka fita min a d'aki kafin na rotsa kanka da kofin Nan!" Ta
fad'a tana d'auko kofin silver data had'a mishi kunun Aya da sauri yace “Allah ya wuci zuciyarki
Haske na” kofa ta nuna mishi da sauri ya fita.
****
Zaune tayi tare da Sunkuyar da kanta tana jin yadda yake koro mata bayanai "kina kula kuwa
da kalban ?” Gyad'a masa kai tayi, Wani i'rin mahaucin dariya Boka yasa “Shegiya la'ananniya
kina ina komai ya wargaje gashi tana shirin sauke ƙwanta..Hahh!..Hahhh!..hahhhh!!!”
Nuna mata ƙwariya yayi Nan jidda ta bayyana tana kwance saman gado daga i'ta sai shimi da
wando iya Gwiwa bakinta na motsi cikinta ya nunawa mata “Kinyi Sakaci sosai gashi har aiki da
aka masa ya kwance..." Wani i'rin ihu tasa “na shiga uku na lalace Boka ka temaka min a shafe
cikin banso Naga Jinin Hauwa'u a doron kasa, banso Arab ya sake dasa ƙwansa jikin wata
macen Kamar yadda na tsayar Dana sauran Dan Allah ka kwaso abinda ke jikinta Ka temake
Uban Arna mugu nasanka babu d'igon imani Ka gwada Mata halinka wayyo ka temake ni ko
zanyi yawo tsirara se wannan shegiyar tabar Min miji domin bai min Son da yake mata ba!" Ta
fad'a tare da Kai k'anta saka a gabanshi tana mishi sujjada (wa'iyazu billahi Allah ka shiryamu
ubangiji ka dad'e Kare zukatanmu).
Kuka take tana fad'in “Nawa zan biyaka ka temake ni ka toshe mahaifarta a cire cikin a tura
mata cutan da zai Zama ajalinta" hannunshi yakai Yana kokarin shafo cikin jikin Jiddah wani i'rin
haske ya d'auketa da sauri ya maida hannunshi baya tare da Yar farwa. "Kaihhh! Yarinyar Nada
ibada Yanzun Haka ubangijinta take Kira kingan da Hannuna yayi zafi Gaskiya wannan aikin
babba ne..." (Ji la'ananne wai ubangijinta take kia)
Sake zubewa tayi gabanshi “Ka tema kamin Boka ko nawa ne zan biya"
"D'auka kije ki saka mata a ruwa inhar Tasha da zaran ya kusanceta zata ringa jin zafi gabanta
zai bushe shima bazai ringa samun Gamsuwa da i'ta ba, maza juye kud'i za'a aika mata da
aljanin da zai hanasu zaman lafiya!" Jiki na rawa ta d'auki ƙullin maganin Kud'in jakanta ta juye
mishi kafin ta shiga mishi Godiya da baya ta fita a bukkar...
_Comments Comments please in ban gani ba zan je Offline insha kar Kuma ku nime ni_
Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*
Farin Jini Writer's Association
PAGE21.
Zauna nake Amma Zuciyata na tsinkewa Haka kurun bansan Maiyasa ba, jefi, jefi nake kallon
wayata tunda na Koreshi yai zuciya Bai sake waiwayata ba Yau kwana biyar Gashi banjin
ƙwarin jikina sosai na kasa Gane meke damuna. Tsaki ta kuma yi a karo na ba'adadi, sannan ta
mike bakinta d'auke da Sunan Allah Kichin ta nufa frizer ta bud'e tare da Kwaso Kayan marmari
Kunnun Tsamiyan da tayi tun safe ta d'uma sannan ta nufo d'akin tare da Kulle kofarta.
Tana zama taji ana Kwankwasa kofar “Yah ilahi Waye?”
A ƙufule yace. “Banson iskanci Zoki bud'e min Kofa!" Bud'ewa tayi zai kamota ta kauce mishi
shigowa d'akin yayi sannan ta Rufe Kofar, bata kulashi ba, ta zauna tare da D'aukar Kofin zata
kai baki ya rik'e hannunta yana kallonta,
Taki yarda ta kalleshi Kanta na kasa hawaye na sauka saman fuskantar Harga Allah ta gaji da
Gidan Arab maganarsa ne ya katse ta. “Kefa kika koreni..." d'agowa tayi a zafafe zata sauke
mishi kwandon Bala'i sai ta ƙyale ,sanin Mahimmanci da darajar sa. Mijinta ne, be kamata ta
ringa d'aga masa Murya ba, Jan hanci tayi sannan ta fara magana tare da zame Hannunta.
“Kana i'ya sauke musu Haƙƙin su dake wiyanka Amma ni ka kasa, Girki na kake d'auka ka, Kai
musu, ban tab'a Rik'e ka Ran nasu ba , Amma dake ni Bora ce Banida martaba da Matsayi
matar Cushe ce Ni, ban i'sa ka zauna Tare da ni ba, Yaushe rabon da ka siya min sabulun
wanka ko omon wanki? Kayan Abinci na ya kare, wata Uku kenan, ni nake ciyar da kai na, kana
shiga kichin ko wacce da Band'akinta. ka duba abinda Bata dashi, ka zuba Mata, amma dake ni
banda d'iyoyi (Yara da yawa) da kai shine ka banzatar da Lamarina Kaji tsoron Allah Yallaɓai!
Ka Gyara Gidanka Ka tsaya da kafafunka , bawai ka zauna ana baka Oda ba, Banida Lafiya
baka Shigomin Bare ka duba ya Nake. ban fita aiki duk da ka sani Amma baka tambayi dalili ba,
da Zaina ce ko Fure Jiki na b'ari Zaka d'auki Mota..”
Jikinshi ya bala'in sanyi kalamanta ya tab'a shi Gaskiya take fad'a mishi duk anyi Haka shi
akaran kanshi yasan Bai kyauta Mata ba, tana da kawaici Da d'auke kai, Hannunta ya kama
jikinshi na rawa “Dan Allah kiyi hakuri” murmushin da yafi kuka ciwon tayi “Wacece ni da Mijina
zai bani Hakuri naki Hakura? Hmm ya Wuce ai.." da sauri yace.
“Dan Allah" ya fad'a Yana langwab'ar da Kansa, murmushin Yak'e ta sakar masa "Bakomai"
d'aukan Kofin yayi tare da kaiwa bakinta Karb'a tayi daga hannunsa Yana kallonta tana Sha, har
ta kammala komai. zata kwashe kayan ya dakatar da i'ta tare da Karb'a yakai kichin , laptop
d'inta ta kunna ta fara Aiki shigowa yayi tare da zama saman Gadon.
Share shi tayi duk da tana sane dashi “Kizo mu kwanta”
"Hmmm aiki..."
“Ki abinda nace!”
Kashewa tayi tare da mikewa kashe hasken d'akin tayi tare da hayewa Gadon , abinda take
tsammani shi ya kokarin Yi, Bata hanashi ba, Haka tabar shi ya samu nutsuwar da yake bukata
Amma da fad'a suka rabu domin ji tayi bata jin dad'in mu'amular da kyar , ya ƙyaleta Yana tsaki
“Meke damunki? Ba yadda nake jinki bane Babu danshi ko kad'an a jikin ki, A bushe kike ba
‘Dand'ano.."
“Kaga Dakata! Base ka zageni ba, Zaka iya tafiya Gurin Zuma! K'orama da danshi!" ta karasa
maganar tare da Nufar band'aki koda ta fito Bata sameshi ba Bata damu ba, ta Rufe Kofarta
tare da tofe d'akinta da addu'a tayi kwanciyarta. Amma ta kasa barci Tana tunanin Yanayinta
sharewa tayi kawai. Washe Gari, koda tayi sallah kwanciyarta tayi sai 11:30Am ta shirya d'akin Fitowa tayi taga kaya
jibge A falonta tsaki tayi tare da Nufar Babban Falon inda take jin Hayaniyar Su, tsayawa tayi
tare da Rik'e K’ugunta “ Yallaɓai" Be kulata Ba, ya cigaba da Hirar da Suke “inna maka magana
Kayi Banza dani!” Juyowa yayi rai a had'e “Wai ke wacce i'rin Dabba ce Me sa kike Haka ya
zakizo ki tsaya tsakiyar Kan mutane kina musu ihu Jakar innace Ke!?" Cewar Fure Tana
hararan Jiddah “Akwai Dabba jaka Bayan ki? Ke har kina da bakin fad'an magana ban kasa,
dake ba, domin Baki i'sa nayi dake ba, Banza shashasha Da Mijina nake magana.." Murmushi
Zaina tayi tana jifan Cikin jikinta da wani i'rin shu'umin Kallo, bata ce komai ba, ta Mike tare da
Kama hannunshi zasu fita Jiddah Tasha gabansu “Dalla inna maka magana ka mike
zagwai-zagwai zaka bita ka zama bindinta ne? Da take Gaba. Kana baya? Kaga nafa gaji,
Kaman yadda kake zuba musu cikin kichin Nima kaje ka kwashe ka zuba min!" Wani i'rin duka
Zaina ta Kai mata a ciki, K'asa tayi tare da saki kara Kaman ranta zai fita ta kasa motsin Kirki
domin naushin Ya tab'a ta sosai ,
Jin ihu Kuma muryan Jiddah