Showing 3001 words to 6000 words out of 33902 words

Chapter 2 - Mutum Da Rigar Aljan Book Compelet by Mrs Sadauki

Allah ka fito tsakar gida ka zauna zan je duba wannan yar iskar yarinya tun d'azu na aiketa
ta mayar ma hjy Zahra kaya amman shiru shushushu ba ta dawo ba"

"Tun d'azu fah kika ce momy?ki na nufin ba a gida ta yi magrib ba?" cewar Khalil cike da
mamaki dan ya san Maryam ba maso yawo ba ce,cikin masifar da ta ke jin na taso mata tace
"ta ina za ta dawo da wuri ai in tayi hakan zan ji dad'i dama ba da son ranta ta je aiken ba"
momy ta fad'a ta na mai ficewa yayin da Khalil yayi zaune bisa kujera ya na addu'ar Allah sa dai
lafiya.



WILLIAM POV.


Ganin Maryam ta yi barci ya sa shi fitowa waje,ba'kin bayanta mai d'auke da wasu lu'ku-lu'kun
bututuwa kamar 'kuraje ya 'kura ma ido zuwa dogon gashinta wanda ya rabe gida biyu ya na
reto kamar zai ja 'kasa.Numfashi ya sauke ya na mai dafa kafad'arta "William har ka gama ne?"
cewar mother "no mother ji na yi ba zan iya yi mata komai ba,zan dai ci gaba da zuwar mata ta
mafarkin kamar yadda na saba" cewar William ya na mai d'ora kan shi a kafad'ar mahaifiyar shi.


Juyowa ta yi ta na facing shi tace "William kar kayi wasa da damar ka,kai fa da kan ka kace min
ka na son tarawa da ita a zahiri ba a mafarki ba kuma..." langwab'ar da kai yayi yace "please
mother ki fahimce ni ban iya cutar da ita ne,i love here kuma da aure" ba tare da tace komai ba
ta shiga d'akin da Maryam take kallo guda tayi mata ta d'auke ido.




A b'angaren momy kuwa duk gidan da take tunanin Maryam za ta iya zuwa sai da ta je amman
amsa guda ake ba ta "Maryam ba ta zo nan ba" tun abun ya na ba momy haushi har ya kai ya
fara bata tsoro.

Warjattt momy ta shigo gida da sauri Khalil ya taso ya na tambayar ta "momy ina Maryam d'in?"
majina momy ta fece tace "ban ganta ba Khalil duk gidajen y'an uwa da abokan arziki babu inda
ban je ba" ta fad'a cikin kuka.



Cikin tashin hankali Khalil yace "bari na canza kaya " ya na shiga d'akin ya ga d'akin Maryam da
hasken ƙwan fitila har zai wuce amman sai ya le'ka d'akin ,kwance ya gan ta ta yi d'aya-d'aya
kan bed ta na sharb'ar barci sai numfashi take saukewa.


"Momyyy ki zo ga fah ta nan d'aki"cewar Khalil ya na mai 'karasawa kusa da ita,a take yaji wani
'kamshin turare da bai tab'a jin shi ba.
Cike da mamaki momy ta shigo ta na mai tambayar Khalil tun yaushe ta dawo.


***


Ɓangaren Nur kuwa restaurant su ka je suka zauna tare da yin oder abinci mai rai da lafiya,su
na ci su na hira wacce rabin ta duk a kan abin da ya shafi karatunsu ne sai kuma ta garuruwan
tushe.


" Yanzu Niamey ta fi nan tsadar rayuwa?"Elli ta tambayi Nur "eh sosai ma dan in can ne wannan
abincin sai ya kai 20mille" zaro ido Elli ta yi ta na mai kai kofin jus bakin Nur,kurb'a yayi sannan
ya amsa shi ma ya bata a baki.


Nur ya biya kud'in sannan suka dawo school,sai da ya kaita har chambre d'in ta sannan ya nufi
part d'in su.
Cike da nishad'i ya shiga ba Rahul labarin yadda scène d'in ta kasance,"amman dai Nur ka
cika d'an iska kai yanzu da gaske mai ka shafa ma 'yar mutane?"
"Au!ka zata wasa ne?wlh plan d'in da ni ke tsarawa ma nan gaba hummmm ba a cewa komai"
Nur ya fad'a ya na mai dialing number Laila ringing biyu ta d'auka tare da yin
sallama,"wa'aleykum salama malama ustaziya"Nur ya amsa sallamar ya na mai yin wata dariya
ta sha'kiyanci.
"Hum!wai malama"
"Eh malama mana kin wani turo min hotuna da hijabai sai ka ce matar liman" dariya Laila tayi
tace "kaiii bb ka cika abun dariya yanzu miye laifin hotunan ko ba su yi kyau ba?"

"Sun yi kyau sai dai akwai abin da ya rage wanda ya ma hotunan kyau" Nur ya fad'a ya na mai
gyara kwanciya,d'an jimmm tayi kafin tace "miye fah?"
"Kayana mana duk kin bi kin b'oye su babu abin da na gani"
"Yaushe zaka zo gidan mu?" cewar Laila cikin son kawar da zancen wanda hakan ba 'karamin
ba'kanta ma Nur rai yayi ba amman sai ya basar yace "ranar da kika shirya karb'a ta"........
[09/10 à 06:56] MRS SADAUKI : *Gajeren labari...*
Story
and
Written by
*Jikar Rabo*
{Cham rose}
Dedicated to *PRINCESS AYSHATOU*



☀️ *FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONS*☀️
___________________
BISMILLAHI RAHMANI RAHIM.

Page 7-8


Murmushi mai sauti Laila ta yi ta na mai cewa "yau d'in nan nake son ka zo"
"OK babu damuwa ki yi min plant d'in gidan ku" cewar Nur nan Laila ta kwatanta masa gidan
shi kuma yayi mata al'kawarin zai zo bayan sallah isha.




A tsinake Nur ke shiryawa cikin jeans blue da riga fara,sosai kayan su ka karb'e shi kamar wani
bature.Wani sexy parfum ya shafa ya na murmushin mugunta a lokaci guda kuma ya na
maganar zuci wacce bai san a bayyane yake yin ta ba sai jin murya Rahul yayi ya na cewa "kar
ka cutar da yarinyar mutane please,miye ribar ka in ka yi romance d'in nata?" da sauri Nur ya
juyo ya na kallon Rahul wanda ya baje takardu ya na karatu,harara ya watsa masa yace "miye
ruwan ka da rayuwata?Sai kace wani musulmi har da yi min wa'azi kai ka ji da zunubinka na 'kin
musulumta da ka 'ki yi mana" Nur ya fad'a cikin jin haushi.



Kai Rahul ya girgiza yace "amman duk da kasance wa ta chrétien/kirista bai sa na aikata
alfasha da 'ya'yan mutane ba ko?"

"Wai mine ne na yi ?Juste romance ne fah ko ka tab'a jin nace na kusanci wata?"

"To ai daga rairafe yaro kan tashi,in ka yi romance yau gobe za ka yi tunanin wucewa can d'in"
cewar Rahul ya na mai kafe Nur da ido.
Cikin 'kosawa Nur yace "so what?Shi ne mi in na yi d'in ina ce dai rayuwata ce ba taka ba,kai
dai ka ma ji da karatun da ya sha ma kai mtsw".




A b'angaren Laila kuwa tun wuri ta gama girki dan ta na son yi ma sahibin nata kwalliya,cikin
wani lèche ta had'e ruwan hoda sai walwali yake don yau ne ranar da ta fara saka shi.
Hijab d'in da zai yi daidai da less d'in ta saka ta na mai d'auko déodorant dan feshe jikinta sai
kuma ta tuna wa'azin malam Kabiru Gombe da ya ke cewa ```turare ya na d'aya daga cikin abin
da yake tado sha'awa kuma duk maccen da ta saka turare mai 'kamshi wani namiji ya ji wanda
ba muharamun ta ba to tamkar ta yi zina ne``` murmushi ta yi " gwara ma na rufa wa kaina asiri
dan Nur daga yadda yake magana ma kawai na fahimce shi ta wannan fannin"ta fad'a a fili ta
na mai shafa wani turaren da ya ke na d'ure wanda bai da 'karfi sosai.



Wayar ta ce ta shiga ruri cikin murna ta d'aga "aslm har ka iso ne?" yadda ta yi maganar cikin
zumud'i yasa Nur cewa "wai mi kika tanadar min har haka na ga kamar kin matsu na zo?"
dariya ta yi tace "komai ! Kawai na matsu na gan ka ne a gabana,ka iso?" d'an tab'e baki yayi
kafin yace "no ! Yanzu ne zan tawo, na kira ki ne dan ki shirya" ba tare da ya jira cewar ta ba ya
kashe kiran ita kuma ta fito falo inda 'kannanta da umma ke kallon tv.


Frigo ta bud'e ta d'auko ruwan budo da jus na zob'on da ta yi ta d'ora kan tray ta na mai ce ma
'kanwar ta Rahila "da kin ga na fita kamar minti biyu sai ki d'auko tray d'in ki kai mini kin ji" cikin
yarinta Rahila tace "ina zan kai miki?"
"Nan tsakar gida mana ba na ce miki Nur zai zo yau ba" d'aga kai yarinyar tayi yayin da umma
tace "har ya zo ne?"



"A'a ya na bisa hanya" Laila ta fad'a ta na mai komawa can uwar d'aka don ita kunya ta ke ji.


Nur sai da ya zagaye kaf Gao amman ya kasa gane gidan su Laila,ita kam har 'kofar gida ta fito
ko Allah zai sa ta ga wucewar shi amman shiru.A 'karshe dai Nur zuciya yayi ya koma school
cike da haushin Laila,ita ma jiki a sab'ule ta koma gida.

Rahul na tsaka da yi ma Nur dariya kiran Ikilima ya shigo"yauwa bb gwara da kika kira ko ba
komai zan rage zafi ko ta waya ne"cewar Nur ya na murmushin da ya zame masa jiki kafin ya
d'aga kiran.



"Bbta ya ne an gama fushin?"cikin shagwab'a Iki tace " na kasa barci ne,um...cikina ke min
ciwo"cike da jin dad'i Nur ya fara zuba mata kalaman yaudara uwanda duk rabin su na lalata
ne,kafin wani lokaci su ka biya ma kan su bu'kata ta waya.


Sai da Nur ya samu nutsuwa ya mi'ke dan yin wanka,har ya tafi ya dawo ganin Rahul rakub'e a
bed sai rawa sanyi yake .
Kallo guda Nur yayi masa ya zaro ido ganin mode d'in Rahul ta canza ta dalilin hirar da su ka yi
shi da Iki.




***


Sai bayan sallah isha'i Maryam ta farka ta na mai jin matsanancin ciwon kai, "Momy..." ta fad'a a
kasalance da sauri momy wacce ke zaune tun d'azu ta waigo ta na mai cewa "Maryam kin tashi
ko? Faɗa min mi ya samu 'kafafun ki duk su ka yi ja a cikin tafi?"


Jimmm Maryam tayi ta fara tunani tun lokacin da duhun ya fara kewayeta sai kawai tunanin
nata ya tsaya cak ta kasa tuna komai,sai ma kai da ta dafe ta na mai furta "washhh!" wata uwar
harara momy ta jefe ta da ita ta na mai cewa "kar ki d'auke ni shashasha gidan uban wa kika je
ne ?Dan ban ga shigowar ki ba kuma ban yarda da ke ba"yadda momy ta yi maganar cikin
tsawa da d'aga murya yasa zuciyar Maryam tunzura....
[10/10 à 15:38] MRS SADAUKI : *MUTUM DA RIGAR ALJAN*


*Gajeren labari...*
Story
and
Written by

*MRS SADAUKI*
{Cham rose}
Dedicated to *PRINCESS AYSHATOU*



☀️ *FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONS*☀️
___________________
BISMILLAHI RAHMANI RAHIM.

Page 9-10


Cikin tunzura tace "haba momy ki bar ni da mi zan ji da ciwon kai ko kuma ihun da kike?"

"Au! Ihu ne nake"?" momy ta fad'a ta na mai rufe Maryam da duka sai jibgar ta take,kukan ta ne
ya jawo hankalin Khalil da sauri ya shigo ya na bai wa momy ha'kuri tare da tambayar ba'asi.


"Ka bar ni da yar iska wai ni take d'agawa murya kamar sa'ar ta" cewar momy ta na mai fita
daga d'akin,cikin rarashi Khalil ya jawota cikin jikin shi ya bubuga bayanta "ki yi shiru kin ji baby
momy ta na da saurin hawa ne shi yasa amman ina kika je dan ni ma ban shigowar ki ba kuma
'kafafun ki duk sun jimu"
So take ta 'kwace daga riƙon da yayi mata dan sosai take jin haushin cousin d'in nata wanda tun
zuwan shi gidan su jinin su bai had'u ba, "ban sani ba kai wanene da zaka tsare ni da
tambayoyi?" Maryam ta fad'a ta na mai fizgewa da 'karfi tare da zabga mashi harara ta na mai
shigewa toilet ta bar Khalil sake da baki ya na kallon ikon Allah,d'an jimmm yayi ya na tunani
anya kau Maryam lafiya take.



Brush tayi tare da yin tsarki ta soma yin alwala kuma sai ta bari ta na mai jan tsuki "sallar ma
ban yi sai na ga wanda zai sani doli mtsw" ta fad'a ta na mai kallon kanta cikin madubin da yake
manne a bangon douche.


Gashin kanta take kallo wanda yayi d'aya-d'aya sai santsi ya ke kamar wacce taje salon de
coiffure, cikin d'an mamakin ganin haka ta tsaya tunani nan idonta ya hango mata fuskar
William asa'ilin da ya ke shafar gashinta ya na zuba mata wani abu mai kama da ruwa,sunsuna
gashinta ta yi ta ji har yanzu ta na jin azabtacacen 'kamshin.

"'Kwan-kwan-kwan" ta ji an bubuga 'kofar douche kafin ta tsinkayo muryar Khalil ya na cewa
"Maryam wai miye ki ke plus de 20mns ki na douche kuma ban ji 'karar ruwa ba balle ki ce
wanka" wata uwar tsuka ta ja ta na mai hararen 'kofa "za ka iya shigowa ka ganewa idon ka
tunda ka damu da abin da na ke"cewar Maryam cikin jin haushi.




WILLIAM POV

Wani irin zazab'i ne ya rufe shi sai karkarwa ya ke,mother na gefen shi zaune sai ji'ke-ji'ken
itatuwa take ta na shafa ma shi tare bashi ya sha amman duk a banza.

" mother ina son ganinta please ko na samu relief,sonta da sha'awar ta kamar za su kashe ni
please help me"William ya fad'a a raunane,cikin zafin rai mother ta ce "laifin ka ne ai sai da ka
samu dama amman ka yi wasa da ita" ta na fad'in haka ne tare da neman hanyar da za ta sada
shi da Maryam ai kam tayi sa'a samunta a douche tsaye gaban madubi cikin irin sha'kiyanci
nasu na *JINNU* mother ta tunzura Maryam cire kayan jikinta a take kyakkyawar surar jikinta ta
bayyana wata irin wawuyar ajiyar zuciya William ya saki ya na mai tashi zaune,Maryam kamar
ta san ana kallon ta ta shiga jijiga jikinta yayin da kuma ta buɗe baki ta na mai rera wa'ka.


Shigowar Khalil cikin douche d'in yayi daidai da lokacin da Maryam ta fara wasa da sassan
jikinta wanda ita karan kanta ba ta san dalilin yin hakan ba,wata irin zabura William yayi ganin
namiji ya shigo a
yanayin da masoyiyar shi ke tsaka da faranta masa.




***

"Rahul?Rahul lafiya kake kuwa?" Nur ya fad'a ya na jijiga shi ganin jikin shi sai kyarma yake,
hankali shi ya yi mugun tashi musamman da ya ga fi yadda idon Rahul ya rikid'e yayi ja
sosai,kamar 'kyaftawar ido Rahul ya dawo daidai a take barci ya kwashe shi ajiyar zuciya Nur
yayi ya na mai gode ma Allah.



Washe gari tun bayan sallar asuba Nur ya fara bita karatun da za su zana jarabawa a kai,dama
haka yake zai b'ata lokacin shi wajen show sai asuba yake karatu.

"Bonjour voisin bien réveillé jspr?" cewar Rahul wanda fitowar shi kenan daga wanka "oui good
morning how are you?" Nur ya maida mashi gaisuwar ba tare da ya d'ago ba "am fine et your
night ?wannan karin d'agowa Nur yayi yace " et notre nuit dai za ka ce dans kaima jiya ka d'an
rage zafi daga jin kalamai wai dama haka kake ?"

Harara Rahul ya jefe shi da ita yace "a'a ba ni da ita sai mai rai da lafiya,in ba iskanci ba miye
na sa hand free kowa na jin abin da kuke duk kun cika d'aki da kalaman banza ba doli na d'au
caji ba tunda ba icce ba ne ni" yadda Rahul yake mita ba 'karamin ba Nur dariya ya yi ba kafin
ya tsagaita yace "amman wlh duk matar da ka aura hummm!"...... [10/10 à 15:50] MRS SADAUKI : *MUTUM DA RIGAR ALJAN*


*Gajeren labari...*
Story
and
Written by
*MRS SADAUKI*
{Cham rose}
Dedicated to *PRINCESS AYSHATOU*



☀️ *FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONS*☀️
___________________
BISMILLAHI RAHMANI RAHIM.


Page 11-12

FREE book amma ku na baƙin cikin yin commentskun yi daidai.

A b'angaren Khalil kuwa jin Maryam ta yab'o mashi ba'kar magana yasa shi fita ya koma bakin
bed zaman jiranta,amman shiru ta'ki fitowa kawai sai zuciyar shi ta raya mashi ba lafiya ba ya
tura 'kofar toilet d'in.



Dummm gaban shi ya fad'i ganin Maryam ba kaya zigidir haifuwar uwarta,ya na 'ko'karin fita sai
kuma zuciyar shi ta kwad'aita mashi sake kallonta waigowa yayi ya na 'kare mata kallo bai
ankara ba yaji wani abu mai kamar yaji ya zubar mashi a ido da sauri ya fito direct d'akin shi ya

wuce ya na jin rad'ad'in na 'karuwa.


MARYAM POV


Sam ba ta ji shigowar Khalil ba har ya fice domin hankalinta ya d'auku wajen kallon abun al'ajabi
ganin wata 'kayatatar masarauta a cikin madubin,tsaye tayi ta na kallo kamar ta samu TV har
lokacin da wani prince ya fito hannun shi ri'ke da wata sarauniya sai da ta 'kare mashi kallo
sosai sannan ta gane fuskar William ce.

Ta na cikin wannan yanayin taji kanta ya sara a take komi ya b'ace yayin da kuma ta dawo
hayyacinta,wanka tayi tare da yin alwala tayi sallah magrib tare da isha'i.Bisa tapis ta zauna ta
na tunanin wani abu da take jin shi har cikin ruhinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login