Showing 9001 words to 12000 words out of 33902 words

Chapter 4 - Mutum Da Rigar Aljan Book Compelet by Mrs Sadauki

a baki.
Kamar wani sakarai haka Nur ya saki baki ya na kallon Rahul,cikin shau'ki Elli tace "mi zai hana
mu shiga piscine muyi wanka tunda ba mu da cours?"Nur ya ji daɗin haka ,Esta ma ta dubi
Rahul ta ce "ko mu bi su?"
"Shawara mai kyau! Tashi mu je" cewar Rahul ya na mai kama hannunta.



Zagayawa su ka yi inda aka tanada dan yin wanka,kayan jikin su suka canza zuwa irin uwanda
ake shiga piscine babu ko kunya daga su sai bra da pant .


Wanka suke mai game da romance,Rahul duk ya riri'ke Esta su na nasu yahudancin, yayin da
Nur tuni suka fice hayyacin su don sosai ya ke rikita Elli da salon shi wanda marabar shi da yin
sex 'kalilan ne.



Haka rayuwa ta ci gaba da tafiya Nur da Laila kullum suna manne a waya har yanzu ba su ga
junan su ba, zazzafar soyayya suke mai cike da tsabta dan wani sa'in har karatu Laila ke koya
wa Nur sosai yake jinta cikin zuciyar shi kasancewarta mai kamun kai,ita ma ta na 'kara son Nur
saboda ya na fad'in gaskiya komin d'acinta bai tab'a b'oye mata irin rayuwar da yake yi a school
na soyayyar shan minti,a duk lokacin da ya gaya mata addu'ar fatan shiriya take masa.


A b'angaren Rahul kuwa shi ma ya jone shi da Esta don har having sex suke,in bai je chambre
d'inta ba da kanta take tardo shi can room na su.Babu tsoron Allah haka za su shige bargo su yi
ta aikata masha'ar su ko kunya babu dan wani lokaci a gaban Nur su ke yi........
[11/10 à 16:44] MRS SADAUKI : *MUTUM DA RIGAR ALJAN*


*Gajeren labari...*
Story
and
Written by
*MRS SADAUKI✍*
{Cham rose}
Dedicated to *PRINCESS AYSHATOU*



☀️ *FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONS*☀️
___________________
BISMILLAHI RAHMANI RAHIM.

Page 16-17



Tun da Maryam ta fara rubuta ba ta tsaya ba har sai da ta kammala ta ba mushen su,waje ta
fita ta zauna 'kar'kashin bishiyar mangoro dan jiran 'kawayenta.


Wani santalelen hannu ta gani an zuro mata, d'aga kai ta yi dan ganin mamallakin
hannun,William ne a tsaye ya na sakar mata murmushi.Ba tayi wani tunani ba ta d'ora hannunta
akan nasa nan ya ja su izuwa wata duniya mai cike da ciyayi da shubke-shubke,cike da murna
ta fizge hannunta tare da rugawa wurin da ruwa ke kwaranya ta jikin wasu duwatsu,ko kafin ta
'karasa kayan jikinta sun canza zuwa riga da wando 'kananu masu masifar kyau.

Lumshe ido ta yi ta na fitar da wani numfashi wanda ke nuni ta na son yanayin,ribob d'in kanta
ya cire nan sumar kanta ta baje bisa kafad'unta yayin da William ya rungumeta ta baya ya na
mai zagayo hannayen shi bisa shatin cikinta.


"You like this baby?" ya fada ya na mai d'ora kan shi bisa wuyanta,ba ta ce komai ba sai juyowa
da tayi su na facing juna ta na mai kallon boules ɗin idonsa uwanda suke matukar burgeta
.Janyota yayi izuwa inda ruwan ke zuba sosai,saurin 'kankame shi ta yi ta na mai fitar da kanta
daga ruwan dan samun damar shed'awa alama kawai yayi da hannu nan take ruwan suka bar
sauka a kanta sai a jiki.


Sai da su ka yi wanka sosai sannan suka fito,bisa wani gadon flower su ka zauna wanda a
gefen shi kuma wani d'an d'aki ne na tanti irin wanda Turawa ke yi bakin ruwa.



Cikinta ya duba ya ga babu komai ciki,hakan yasa ya gabatar masu da gasasar kaza wacce ta
sha moutarde da yaji.
Kamar wadda ta shekara ba ci abinci ba haka ta ke yagar kazai shi kuma sai kallonta
yake,yagowa ta yi ta kai bakin shi "ci!" ta fad'a ta na donawa a bakin shi murmushi yayi ya na
mai bude baki ta tura mashi haka ta dinga bashi har ya 'koshi.



Ba ta wanke hannu ba balle brush kawai ta ganta tsaf kamar ba ta ci komai ba,hamma ta yi
game da mi'ka ta na mai kallon tantin da ka na iya hangen shimfid'ar da ke ciki.Da kan shi ya
kwantar da ita bisa lafiyayar matala ya na mai dadab'ata tare hura mata iska a fuska,wani
wahaltacen barci ya d'auketa mai nauyi.

Cikin sauri William ya raba su da jikinsu da kaya ya na mai hawa kan shimfid'ar,rungumota yayi
ya sauke sanyayar ajiyar zuciya.
Mi'ka Maryam ta fara yi ta na fitar da numfashi tare da 'kan'kame jikinta,dundu Nadiya ta kai
mata a baya "ke 'yar rainin hankali wai barci kike a shool koko dai munafurci ne dan mu ce baki
lafiya shi yasa kika fito daga aji ba tare da kin bamu satar amsa ba?" Nadiya ke fad'in haka ta
na mai girgiza Maryam wacce ke kwance ,cikin jin haushi Karima tace "dan Allah 'kyale ta dan
ta ga an damu da ita ne " daidai nan Maryam ta farka ta na mai jin kanta na sarawa da 'karfi,kai
ta dafe ta na mai ambaton sunan Allah kafin ta fara kallon 'kawayen nata.

Cike da mamakin yadda idonta su ka yi ja har haka alhalin barcin bai wuce 30mns ba, "mi ya
samu idon ki?ko wani abu ya fad'a maki?" Nadiya ta tambaye cike da tausayi,kai ta girta tace
"wlh kaina ke min ciwo kamar zai fad'o" Maryam ta fad'a ta na shirin 'kara kwantawa Karima
tace "tashi muje administration a baki magani daga can sai mu raka ki gida".


***


Cikin damuwa Laila ke kallon 'kawarta Zee kafin tace " wlh ina yi ma Nur son da uwa ke yi wa
d'anta amman shi bai gani a kullum kushe 'ko'karina yake kawai dan nace babu tsarin rayuwar
turawa a tsarina shine fa yake fushi da ni"tsuka Zee ta ja tace "ba doli ya dinga yawo da
hankalin ki ba kin d'auki son duniya kin d'ora ma shi,kuma abun takaici sam baku dace da juna
ba kamar yadda huta da ruwa ba sa iya zama wuri guda ba to haka misalin ku soyayyar ku
yake.Kin ga ke ustaziya ce shi kuma d'an duniya ne so please kawai ki rabu da shi"


Kai Laila ta girgiza "ina son shi ta yaya zan iya rabuwa da shi? Sannan ki rin'ka gyara kallaman
ki ,ki bar jifar shi da mumunar kalma"

"Miye na fad'a a nan?" cewar Zee
" d'an duniya fah kika ce kamar wani d'an ta'adda juste fah iyakar shi da 'yan mata romance ba
wai wani abu can daban ba"

"Mtsw to tunda romance ba komi ba ne ki je kuyi kamar yadda ya bu'kata" Zee ta fad'a ta na mai
mi'ke wa tsaye amman Laila ta ri'ke mata hannu,"haba 'kawata ina zaki kuma alhalin shawara
nake so ki bani ?"a yadda tayi maganar sai ta ba Zee tausayi hakan yasa ta koma ta zauna tare
da kamo hannuwan Laila "'kawata shawarar da zan baki kar ki tab'a bari gubar so ta rud'e ki ki
je ki aikata abin da zaki zo ki na da na sani,dan haka kiyi taka tsantsa da Nur tunda kin ce ba ki
iya rabuwa da shi kawai kice ma shi ya fito ku yi aure"


Cikin gamsuwa da shawar da 'kawarta ta bata ta jinjina kai tare da kunna data dan gaya mashi
dan sun fi yin hira a wasap,texte ta rubuta masa na gaisuwa ganin ya na online sai dai
maimakon ya amsa sai ya turo mata wata guntuwar vidéo play Zee ta danna nan suka ci karo
da romance d'in da wasu suke yi sai fitar da numfashi su ke.

Wani irin zafi zuciyar Laila ta d'auka a lokacin da ta ga abun takaicin da ya turo mata,ta na shirin
kashe data texte d'in shi ya shigo ````baby juste irin haka ne za muyi fa kuma ina mai tabbatar
Miki ke ma za ki ji dad'i sosai``` ta na karantawa hawaye su ka zubo mata na ba'kin ciki......

[14/10 à 07:29] MRS SADAUKI : *MUTUM DA RIGAR ALJAN*

*Gajeren labari...*
Story
and
Written by
*MRS SADAUKI ✍️*
{Cham rose}
Dedicated to *PRINCESS AYSHATOU*



☀️ *FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONS*☀️
___________________
BISMILLAHI RAHMANI RAHIM.

Page 18-19



A hanyar karb'o magani su ka gamu da Khalil,gaishe shi suka yi tare da fecewa suka bar
Maryam ita d'aya.Cikin tausayi yake kallonta da idon shi da suka yi ja dan ciwo kafin yace "mine
ne ke damun ki har haka ne?" langwab'ar da kai tayi tace "kasala ce kawai sai ciwon kai"
"Allah sawa'ka jira ni a nan na yi déclaré sai na kai ki asibiti" ba ta ce komai ba har ya shiga ya
fito.


A hanyar su ta komawa gida bayan sun je asibiti Khalil ya tsaya ya sayo mata fruits da jus,tun a
hanya ta fara shan lemun dan wata irin yunwa take ji shi kuma sai kallon ta ya ke ta jikin
madubin da ke a goshin mashin.

Ta madubin suka had'a ido tabbas Kalil ne ta fara ganin gabanin fuskar William ta bayyana
d'auke da murmushi,mayar mashi ta yi ta na mai mashi fari da ido wanda ya zautar da Khalil
dakyar dai suka isa gida lafiya.



Maryam na shiga room d'inta ta shige toilet dan yin fitsari,yadda taji ne yasa abinda ya faru da
ita ya dawo mata a kai,murmushi ta saki tace "je t'aime bien mon bb har sai yaushe zan gan ka
a zahiri" ta 'karashe maganar da alamar tausayi a fuskarta.Wanka tayi tare da d'auro alwala
sannan ta fito,riga marar nauyi ta saka ta na mai d'aukar al'kur'ani mai girma cikin sanyayar
muryata ta fara kwararo 'kira wacce ta ke ba ko wane harafi ha'kin shi,hawaye ne suka fara
kwaranyo mata lokacin da ta zo daidai ayar رشعمي ٱ *نجل* سنإلٱو نإ متعطتس نا ذفنت نمو راطقأ تومساٱ و

ضرألٱ وذفنٱف لا نوذفنت الا نطلسب rufe 'kur'anin tayi wanda ba ta san dalilin 'kin jin dad'in ba kalma guda
ta ke furtawa *JINN* kamin tace "su ma har da su kenan?tare da mu za'a had'e su ayi mana
hisabi duka kuma zamu tsaya a gaban Allah mad'aukakin sarki gagara misali amman kam ni ba
zan jurar kallon aljanu ba" ta fad'a da alamun tsoro fuskarta a take kuma tsohuwar da ta ke
yawan gani a mafarki ta shiga yi mata gizo 'kan'kame jikinta ta yi ta na mai karanto duk addu'ar
da ta zo bakin ta.



A b'angaren Khalil kuwa ko da ya shiga part d'in shi kan bed ya fad'a tare da rufe ido ya na
murmushi tare da tunano yadda Maryam take faman 'kan'kame shi ba ta son allura,taushin
jikinta shi ya fi komi tafiya da hankalin shi.Tsikar jikin shi ce ta shiga tashi yayin da wani abu ya
fara lulub'e shi,saurin kawar da tunanin yayi ta hanyar tashi yayi wanka ya fito waje ya d'ora
shayi.


***


Abu kamar da wasa Laila ta tsiri fushi da Nur duka number shi tayi blocking sai dai ruhinta ya
kasa samun nutsuwa hakan yasa ta bud'e, ko mintin 5 ba ayi ba kiran shi ya shigo.'Dagawa ta yi
ba tare da tace komai ba,ajiyar heart ya sauke ya na mai jin wani sanyi na ratsa shi dan bai
yarda ya na son Laila ba har haka sai lokacin da ta li'ke duk hanyar da za ta sada su.


"Assalamu aleyki" cewar Nur,lumshe ido ta yi ta na jin dad'i karo na farko kenan da ta fara jin
Nur yayi mata sallama.Amsawa ta yi nan ya fara bata ha'kuri tare da nuna mata babbar illa da
zai samu in ta yi banzatar da shi,sosai Nur ya za'ke ya na kwararo mata kallaman soyayya
masu tsayawa a rai a 'karshe yayi mata al'kawarin aure tare da turo mata number mahaifiyar
shi.


Tsalle da rawa Laila ta shiga yi dan murna a take ta shaidawa Zee,kafin tayi sujadda shukur.


A b'angaren Nur kuwa sosai ya ke jin hutar son Laila na huruwa a ran shi,dan har ji ya ke kamar
ita ce numfashin shi.
Da farko ya so yin watsi da Elli sai dai kuma yanayin yadda ya ke jin feeling yasa shi 'kin
rabuwa da ita.....
[14/10 à 07:43] MRS SADAUKI : *MUTUM DA RIGAR ALJAN*

*Gajeren labari...*

Story
and
Written by
*MRS SADAUKI*
{Cham rose}
Dedicated to *PRINCESS AYSHATOU*



☀️ *FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONS*☀️
___________________
BISMILLAHI RAHMANI RAHIM.

Page 20-21


A tsanake ta ke shiryawa sai murmushi take zubawa tamkar wacce aka yi ma bushara da gidan
aljanna,yau shiga fararen kaya ta yi tun daga hijab,takalmi da kuma bag.Umma ta yi ma sallama
ta na mai wucewa school,tun daga nesa ta tsinkayi Nur a bakin 'kofa ya had'e cikin riga da
wando na shadda kamar wani mutumen 'kwarai.

Duk da fuskarta a rufe take da ni'kaf sai da 'kirjin shi ya buga,ganin irin surar da ya fi so a
rayuwa shap coca cola.A hankali take tafiya ta na rangaji kamar hanwainiya duk tako d'aya sai
jikinta ya motsa.Yawu Nur ya had'iye ya na mai yin tasbihi ga Allah,direct inda ya ke a tsaye ta
nufo ta na kawowa gaf da shi tayi mashi sallama cikin cool voice murmushi mai sauti yayi kafin
ya amsa.


Shiru wurin ya d'auka sai wasa take da zoben hannunta yayinda shi kuma ya ke 'kare mata
kallo,wuci mai zafi Nur ya sauke ya na mai cewa "baby yanzu rowar kyakyawar fuskar taki zaki
yi min?ko baki ji dadin ganina ba ne na koma?" da sauri ta d'ako kai caraf idon su ya shiga
juna,girgiza kai tayi ta na mai d'age ni'kaf d'in sama "masha Allah babyna haka kike da
kyau?Allah ba ni ikon mallakar ki" da "amen" ta amsa ta na mai sakin murmushi wanda yasa
dimple d'in ta lotsawa.


Agogon hannun shi ya duba kafin yace "zan wuce in kun tashi ki yi min signe" kai kawai ta
jinjina ta na jin sam babu dad'i zai tafi ya barta duk da su na da cours.



Turus tayi ganin Zee tsaye ta na kallon su "wai dama ke ce ?wanene wancan d'in?"Zee ta

tambaya ta na girgiza 'kugu,dariya Laila tayi ta ce " Nur mana ko baki gane shi ba?"cike da
mamaki Zee tace "au!salon yaudarar da ya d'auko kenan?" b'ata fuska Laila ta yi ta ce "miye na
yaudara kuma?"
"Dogayen kaya da ya saka har da wata hullar sharri hum!to tsaya ki ji yarinya kar ki yi saurin
yarda da shi don namiji d'an maciji ne" cikin b'acin rai Laila ta d'aga ma Zee hannu"ya ishe ki
haka babu ruwan ki da rayuwata,kenan ke duk abinda Nur zai yi sai kin fassara shi to miye laifin
shigar shi 'kila kawai dan yaji nace suna burge ni ne"ita ma Zee cikin jin haushi tace "ke malama
ki shiga taitayin ki wlh namiji ba dan goyo ba ne yadda kika san balbela haka ya ke amman ba
komi je ki jiki magayi" fuuu Zee ta wuce ta bar Laila tsaye.





A b'angaren Nur kuwa ya na zuwa room d'in shi ya cire kayan dan ji ya yi sun dame shi tamkar
ya saka rigar 'kaya, cikin 'kananun kaya ya shirya ya na mai d'auko carte d'in da Elli ta ba shi
jiya na gayyata.


Adresse d'in gidan da ta d'auka haya ne dan cikin school jin ta take a takure,babu wani nisa da
école hakan yasa Nur saurin kaiwa.
Ihu Elli ta yi ta na mai fad'awa cikin jikin shi tare da kai mashi kiss ta ko ina "na zata ba zaka zo
ba ganin har takwas ta gota"cewar Elli ta na mai jawo hannun shi izuwa cikin d'aki.


A salon suka baje suka fara ciye-ciye tare da masha'a,yau salon da Nur ya ke tafiyar da Elli na
daban ne domin ya lashi takobin sai ya ratsata.Da salon shi na mayaudara har yayi nasarar
raba su da kayan jikin su,duk da yau ne karo na farko da zai fara kusantar mace bai sa shi jin
tsoro ko wani d'ar ba.

Babu zato balle tsammani Elli ta ji wani azababen zafi na ratsa 'kasanta,ihu ta 'kwala tare da
suratai irin na hausar garin su " oh mon Dieu Nur mi kike mani tu cesse j n veux pas zafi,zafi
nik...."saurin game bakin su yayi ya ci gaba da azabtar da ita wanda ya ke ji wani yanayi na
daban na shigar shi.


Bai wani dad'e ba ya rabu da ita,rarashin ta ya shiga yi inda ya ke ce mata "bb calme toi !de
toutes les façons ni zan auren ki to miye kuma na kuka" duk da Elli na cikin mawuyacin hali bai
hanata jin dad'i ba jin zai aure ta.

***


"Mother ki fahimce ni mana ina son tafiya duniyar bil'adama dan cika burin mu wanda muka
dad'e muna tsarawa" cewar William ya na mai sake matsowa kusa da mahaifiyar tashi wacce ta
bashi baya tun lokacin da ya zo mata da maganar.


"Wannan ba shi cikin tsarina d'aukar fansa shine burina ba wai ka so Maryam ba,na barka ka na
kasancewa da ita ne dan cutar da rayuwarta ba wai ka aure

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login