Showing 30001 words to 33000 words out of 33902 words
Chapter 11 - Mutum Da Rigar Aljan Book Compelet by Mrs Sadauki
da nishaɗi suke cin abinci sai hira suke
tare barkwanci inda a ƙarshe dai William da dady suka fita.
Kitso marâtre tayi mata tare da lalle bayan ta gama tsumata da kayan mata da gyaran fata,cikin
lokaci ƙanƙane ta dawo freshe tsaf da ita har wani ƙyalli take kamar yau za a kaita gidan miji.
Wani jiƙo marâtre ta miƙo mata "ungo shanye ki ban kofin na kaɗa maki sauran"ɗan turo baki
Maryam tayi tana cewa "Ni fah na gaji da sha duk kin cika min ciki da ruwan magani wannan
kuma da ganin shi ba zai daɗi ba"ta ƙarashe maganar tana kafa kofin,"eh shiyasa na bar
wannan mai zaƙin sai ki sha daga ƙarshe kafin kazar ta dafu"zaro ido Maryam tayi tace "wai
dama har kazar ni kike dafa ma ita ba ke zaki ci ba?"sai kuma taji kunya ta sunne kai.
A haka dai marâtre ta cigaba da gyara ɗiyar ta har William ya zo ɗaukar ta,ba dan ta so ba ta bi
shi dan sosai har sun saba da matar mahaifin nata ranar ɗaya.Tuƙi William yake amman rabin
hankalin shi yana kan sabuwar amarya shi,cikin kasa haƙuri ya kai hannu ya shafo lallen
hannunta yace "kin yi kyau baby"turo baki tayi tace "sai yanzu ka gani ko hum!" "No baby tun ɗazu na faɗa a zuciya ai,amman gaskiya Allah ya biya marâtre kamar ta san
yaronta lalle na matuƙar burge shi"
"Hum!sai ma mun je gida"ta faɗa a zuci a zahiri kuma murmushi kawai tayi mashi a haka har
suka kawo gida.
Wanka ta shiga bayan ta zuba mashi abincin da marâtre ta basu,sosai ta tsaya ta tsantsara
kwalliya tare da fashe jikinta da turare sannan ta ɗauko shu'umar humura da marâtre ta bata ta
shiga murzata duk wani lungu da saƙo na jikinta.
William na gamawa ya nufi part ɗin shi,wanka yayi ya saka rigar barci mai ƴar igiyar nan ta
ƙullewa kafin ya jawo system ya fara dubawa dan sun yi da dady gobe zai fara zuwa office.
Ƙarar buɗewar ƙofa yaji bai ɗago ba dan ya san ita ce,a hankali take tafiya cikin sigar
kwarkwasa har ta ƙaraso gun shi.
System ɗin take kallo yayinda shi kuma ya kasa yin komi sai abkin kallonta,ɗagowa tayi ta dire
idonta a kan shi ɗaga mashi gira tayi tace "ya!ko na canza ma ne"tsikar jikin shi ce ta miƙe bai
san lokacin da ya aje computer ba ya gyara zama yana facyn nata.
Tsorayen kitsonta da suka zubo kan kafaɗa ya shiga wasa da su .
Hannun shi ta riƙe wanda yake ƙoƙarin zirawa ta ƙasan rigar barcin jikinta,miƙewa tayi ta rufe
window da iska ke bugawa alamun hadari ne ya taso.Ganin ta tsaya kallon ruwan da suka fara
saukowa William ya miƙe ya ɗaukota kwankwacakwam ya dire kan bed,ya shiga aika mata da
wasu irin saƙonni masu wuyar fassarawa. Sosai suka raya wannan daren tamkar yau ne suka san juna,Maryam an ji jiki sai ta dawo wata
ƴar sakwai duk jikinta ya saki shi ko William sai wani mannata yake a ƙirji kamar za a ƙwace
mashi ita.
***
Cikin ɗan barcin da ya figeta taji ana shafar saman fuska,ido ta sake lumshewa ta ƙara sakin jiki
duk tunaninta irin mafarkin da ta saba ne.Ganin kamar barcin mai nauyi ne yasa Nur
sungumarta ya kai ɗakin shi,a gagauce ya raba kanshi da kaya sannan yayi sama da rigar
jikinta nan kyawawan na surarta ta bayyana.Cikin fitar hankali Nur ya abka mata,wanda hakan
yayi sanadiyar farkawarta maimakon ta ture shi sai kawai ta jawo shi suka cigaba da
shashancin su.
A tare suka yi wanka ta mayar da kayan jikinta,ta tsaye kan shi tana hararen shi tace
"hum!yanzu ka gane ni ko?"gira ya ɗaga mata irin na ƴan duniya yace "ki dai fita kafin maman
ta dawo kin san a duniya babu abinda ta tsana kamar Zina yanzu ma saboda cikin jikin ne ta
bar ki da tuni ki bar gidan"kafin Iki ta kai ga magana Nuratu ta shigo tace "ki tawo maman na
kiran ki tana can ɗakina da ta tambaye ki nace kin shiga toilet ta waje baki iya aiki da externe
ba"tana gama faɗa ta juya Iki na biye da ita a baya har suka shigo ɗakin.
Wata irin runguma Nuratu tayi mata tana sauke ajiyar zuciya,baki buɗe Iki ke kallonta kafin ta
ture ta tace "ke lafiyar ki kuwa?"cikin gushewar hankali na mai son aikata saɓo Nuratu tace
"taimakona zaki yi muddin kina son na rufa maki asiri na kuma ƙarfafa zancen sai Nur ya aure
ki"ɗan jim Iki tayi tace "ok ki bari har nayi shawara" cike da murna Nuratu ta kai mata kiss a
kumatu.
Tsakar dare komi ya lafa Nuratu ta miƙe daga kwancen da take tana kallon Iki wacce sai
barcinta take shararawa, tayi mata rumfa kamar wata mijinta ita kanta mamakin kanta take ta
yadda take jin sha'awar Ikin .Abu kamar wasa sai gashi Nuratu tayi nasara jan ra'ayin Iki har
suka fara lesbian..... [20/10 à 21:01] MRS SADAUKI : *MUTUM DA RIGAR ALJAN*
*Gajeren labari...*
Story
and
Written by
*MRS SADAUKI*
{Cham rose}
Dedicated to *PRINCESS AYSHATOU*
☀️ *FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONS*☀️
___________________
BISMILLAHI RAHMANI RAHIM.
*End*
Lokaci na ta tafiyar ,lamurruka na ta faruwa ciki kuwa har da sabuwar rayuwa da Nuratu ta buɗe
BABI ita da Iki na lesbian yayin da gefe guda kuma suka ɗinke da Nur duk lokacin da babu
kowa sai suyi ta aikata masha'ar su har cikin Ikilima ya shiga watan haihuwa ta haifo ƴar ta
mace mai kama da ubanta sak. A ranar biki aka ɗaura masu aure bayan Iki ta nemi gafarar iyayenta uwanda can suka
koreta,sosai aka yi shagalin bikin biyu kowa sai murna yake in ka fidda Nuratu wacce zazzaɓin
kishi ya rufeta.
Bayan ƴan biki sun watse aka raka amarya ɗakinta wanda yake nan kusa da na su
maman,sosai Nur ya ke nuna kulawar shi da iyalan shi ga wani son Laila da Allah ya ɗora
mashi kullum tana hannun shi yana yi mata wasa sai in tayi kuka ya ba Iki ita ta bata nono.
Auren su nada shekara ɗaya Nuratu ta samu miji bayan doguwar jinya ciwon son Nur da tayi
fama,duk da sun yi auren bai hana su neman junan su ba dan sosai suka ƙware da harakar
lesbian nan ne idon Ikilima ya buɗe har ta fara neman matan waje kafin manyan hajiyoyi su
mayar da ita cikakkar ƴar duniya.
Cikin azama take shiryawa sai wani sauri take tana shafe jikinta da humura,Nur na zaune yana
dadaɓa Laila wadda ta gama kukan wanka.Soyayyar gaskiya da Malamarsa Laila ta nuna masa
ya sa Nur ɗin saka sunanta,don a yanzu ya fahimci babu gami tsakanin Azurfa da tagulla.Laila
ba ta dace da shi ba,ita kamila shi kuma mazinaci.
Cikin kulawa ya dubeta yace "ina kuma zaki Yau Lahadi bayan ba ranar aiki ba ?"murmushin da
yafi so tayi mashi kafin tace "haba Abban Lailah ko ka manta yanzu nice babba a
ma'aikatar?doli fah sai na saka ido dan yanzu mutum mugun icce ne sai ka bashi dukiyarka yaci
amanar ka.Ai ba wani jimawa ba zan yi yanzu zan dawo"tana gama faɗar haka ta ɗauki bag
ɗinta ta fice,bata tsaya ko ina ba sai wata babba ma'aikata inda Hajiya Hindi ta samar mata aiki
wanda rabin shi duk dan su aikata masha'ar su ne.
Ba tare da neman izini ba ta buɗe ƙofar ta shiga tare da yin tsaye tana sakar ma Hindi
murmushi,dakyal ta iya cira wa daga kujerar da take zaune ta nufota tana mai cewa "oyoyo my
sugar na zata ba zaki zo ba"tana ƙarasowa gunta suka rungume juna tare da shafe-shafen
su wa'iyazubillah !.
Sai da suka gaji dan kansu sannan Ikilima ta yo gida bayan Hajiya Hindi ta cika mata bag ɗinta
da kuɗi,tana shigowa ta ci karo da Nuratu wacce ta gaji da jiranta.
Cike da mamaki tace "ya haka zuwa babu ko sanarwa"hararenta tayi tace "ki duba wayar ki kira
nawa nayi maki baki ɗauka ba?ke ba ma wannan ba daga ina kike Nur yace min wai kin tafi aiki
tun 8h Ni kuma tun ƙarfe goma nake nan har ya fita ya bar ni shine sai yanzu kika dawo?"
"To uwata tsare ni ko kuma ki taɓe bakina sai na gaya maki tunda zaman ki nake"cewar Iki tana
mai cire rigar jikinta tayi ɗaure gaba,muƙut Nuratu ta haɗe yawu kafin tayi saurin tasowa zata
rungume Ikin sai ji tayi Laila na cewa "tanti ki bani kuɗi na sayo biscuit."
Dala ɗari ta takarda ta bata cikin murna Laila ta fice daga ɗakin dan sayo abinda take so,har ta
kai bakin ƙofar fita baba Tanimu mai gadin su ya kirata.
Hannunta ya kamo izuwa ɗan ƙaramin ɗakin shi yana cewa "ina zaki ƴan Lailana?"cikin
Hausarta ta wadda bata iya magana ba tace "bishcuit da cakola zan sayo"da sauri yace "ah bari
na baki wanda ragowar na jiya ai kina so ko?"da sauri ta ɗaga kanta cikin murna sanin kullum
dama yana bata.
Kamar kullum haka ya shafa zuma a al'aurar shi ya bata tana tsotsa ita a tunaninta alawa ce
wannan ɗan zaƙin da take ji,haka take yi mashi a duk lokacin da Ikilima ta kawo ta gun shi da
zumar ya riƙeta kafin ta gama aiki ( *ƘALUBALE GARE KU IYAYE MASU YARDA DA MAZA
HAR KU BASU RENON ƳAR KU*)sosai baba Tanimu ke jin daɗin hakan ba tare da yayi tunanin
cutar da ƴar mutane ce yake ba ya kwantar da ita kamar kullum ya ɓare alawa lolipop ya saka
mata a baki yayinda ya shiga goga mata al'aurar shi a gabantacikin zaucewa ya so shigar ta
ai ko ta ƙwala ƙara wanda yayi daidai da shigowar Nur.
Ko cikin mafarki yaji kukan Laila zai gane shi balle ido biyu,cikin hanzari ya yaye labulen ɗakin
wanda abinda ya gani yasa zuciyar shi tsayawa cak na wucen gadi kafin ya ƙarasa wajen baba
Tanimu a harzuƙe.Tuƙe shi yayi har sai da idon shi suka fito waje,cikin ɓacin rai ya shiga jibgar
shi kafin ya ƙulle shi tamau ya dawo wajen Laila wacce ke ta faman kukan.
Ɗaukar ta yayi suka fito ya kulle baba Tanimu a ɗaki da ɗan kwaɗon da ake rufe gida.
Laila kuka shi kuka ya nufi ɗaki a nan kuma ya ƙara cin karo da wani tashin hankalin Iki bisa
ƙanwarsa bai san lokacin da ya ƙwala wani ihu ba kafin ya dire Baby Laila.
Ya warci wayar courant ya shiga labtar su sai ihu suke suna neman agaji wanda ya karaɗe duk
illahirin unguwar,mutane sai shigowa suke amman ya rufe ɗakin haka yasa da sauri aka kirawo
maman aka shaida mata abinda ke faruwa.
Cike da tashin hankali maman da dad suke kallon mutanen da suka cika gidan,ɗakin mai gadi
rufe ga ƙara mutum biyu da suke jiyo ihun su gefe guda kuma kukan Laila.
Bugun ƙofar maman ta shiga yi tana cewa ya buɗe amman ya ƙiya sai can ya tsagaita yace
"maman ki karawo ƴan sanda shi kawai zai sa na buɗe"yadda maman taji murya cikin tsantsar
tashin hankali ga kuma kuka da yake yasa tace ma dad ayi yadda yace.
Babu jimawa kau suka zo,jin jiniyar motocin su yasa Nur buɗe ɗakin da sauri maman ta shigo
kafin ta kai ga tambaya lafiya ta tsinkayo Nuratu da Iki zirrr haihuwar uwar su sai raba ido suke
duk da suna ajikice.
Kukan maman ta fashe kafin ta taimaka masu su suturta jikin su,Ƴan sanda na shigowa suka
tisa ƙeyar su anan ne kuma Nur ya nuna masu ɗakin baba Tanimu tare da basu makuli.
Da sauri maman ta kalle shi tana son ƙarin bayani mi ya kawo mai gadi ko dai shine ya kama
yana zina da su Iki amman sai Nur ya nuna mata Laila wacce ta gaji da kuka har barci ya ɗauke
ta.
Gabanta ne ya faɗi ganin Laila ta ware ƙafafu,dad ne yayi ƙarfin ɗaukarta suka fice maman
kuma ta ja hannun Nur suka nufi mota bayan sun rufe gida.
Ƴan unguwa kuwa sai gulma suke sun rasa miye ke faruwa,tun suna tsiyar gumin lamarin har
kowa ya kama gaban shi.
A cikin mota maman da Nur in banda kuka babu abinda suke,sosai labarin da Nur ya basu ya
kaɗa masu zuciya dad ma sai da ya goge ƙwalla.
Direct asibi suka nufi,bayan dad yayi ma Dr bayani wata nurs ta amshi Laila ta shiga wani ɗaki
da ita.
Cikin ɗan ƙanƙanan lokaci ta fito murmushi ɗauke da fuskarta tace "bai taɓata ba har yanzu da
budurcinta ya so dai ya shigeta ne,yanzu Dr zai rubuta maku magani sai a rinƙa ɗigawa cikin
ruwan zafi ana mata tsarki,am...ina uwar yarinya take?"murmushin da ke fuskar Nur ne ya
ɗauke wanda yayi shi ne jin bai taɓa ta ba,ganin babu wanda ya tanka sai ta yafito maman
hakan yasa ta biyu bayanta.
10jours après
Sosai Laila ta dawo cikin walwalar ta dan ba ƙaramin kulawa take samu ba yayinda kuma gefe
guda aka sako su Nuratu bayan sun sha ɗan karen duka da kuma tara maƙudan kuɗi.
A ɓangaren baba Tanimu kuma ƙememe yace Nur sharri ne ya ƙulla mashi kawai dan bai da
galiho abu kamar wasa har an kwashe watanni amma yaƙi karɓar laifi jikokin shi kuwa kullum
cikin zarya suke akan sai an sako masu kaka,yayinda jama'ar gari suka rinƙa bada shedar
ƙwarai akan shi suna cewa baba Tanimu mutum ƙwarai ne ƴan sanda suna bakin ƙoƙarin su
dan Nur har rantsuwa yayi da al'ƙur'ani.
A yau ne za'a sake wani zaman wata Shari'a,kotun ta cika da mutane sosai maƙil har babu
masaƙar tsinke domin mutane har waje.
Bayan alƙali yaba umarnin baba Tanimu ya fito ya tsaya inda ake shiga,alƙali ya dube shi yace
"baba Tanimu a karo na biyar kotu na son sanin gaskiya lamarin shin dagaske ka nemi ɓata
Laila Nuruddeen?muna so ka gaya gaskiya in mu ba mu sani ba Allahn da ya halicce ka yasan
abinda ke fili da kuma na ɓoye"duka mutanen wurin shi suke kallo,sadda kai baba Tanimu yayi
bayan ya gama kalle jikokin shi da sarakunan shi zuciyar shi na buga tana raya mashi ba daidai
ba,can ya ɗago kai ya goge ƴar ƙwalla yace "sharri ya ke min,ni kam mi zan ji da yarinya ƴar
shekara uku tun ƙurciyata ban yi zina ba sai yanzu da tsufana da mutumcina"ai kam yana kaiwa
ƙarshe ya fashe da kuka,nan masu zuciyar tausayi suka gasgata shi har da taya shi kuka.
Bayan alƙali yayi rubuce-rubuce ya ɗago yace "kotu na son ganin Laila"maman ta tashi tana
riƙe da hannunta ta tsaya da ita.
Sai da alƙalin ya gyara fuskar shi da murmushi yace "Laila kin san wancan?"kai ta ɗaga alamun
eh "wanene?"tace "baba mai alawa" cikin sigar yarinta alƙalin yace "wace irin alawa ce yake
baki ?"ƙuri tayi tana kallon alƙalin kamar mai son fahimtar abin da yake nufi ,gilashin idon shi ya
cire ya bada umarnin baba Tanimu ya fito.
"Ina bonbon ɗin da ya ke baki take je ki ɗauko"cewar alƙalin cikin rashin wayo ta nufi baba
Tanimu shi kuma ganin tana kallon wandon shi yasa ya fara ja da baya wani ɗan sanda ne ya
riƙe shi,Laila kuwa na zuwa ta shiga ƙoƙarin jan wandon shi tana cewa "ka bani "
"Innalillahi wa'inna ileyhi raji'un"kotun ta ɗauka ga baki ɗaya,yayinda maman ta fashe da kuka
tana ƙoƙarin janye Laila wadda ita ala doli sai ya fito mata da lolipop.
Jin irin hukuncin da aka yanke cikin kuka baba Tanimu ya ke cewa "dan Allah kuyi min rai
ƙaddara ce wlh"amma ina tuni aka tisa ƙeyar shi.
Bayan komi ya lafa ne Iki ta zo har gida dan neman yafiyar Nur amman furrr yaƙi a ƙarshe ma
ya bada umarnin kar a sake barinta shigowa.
Abu kamar wasa Laila ta fara rashin lafiya tun ana ɗaukar abu wasa har ya kai su zuwa asibiti
ba tare da dogon bincike ba aka shiga yi mata traitement ɗin masasara kwana biyu da jin sauƙi
ciwo ya dawo nan aka shiga bincike kala-kala har aka gano tana ɗauko da cutar da aka fi samu
wajen mazinata cirrhose,a wannan lokacin zuciyar Nur bugawa kawai a bata yi dan tashin
hankali domin kuwa shi ma sai da aka bashi gado.
Kwanan Laila 2 asibiti ciwo ya ƙara tsanani inda a ƙarshe tace ga garin ku nan,mutuwar Laila ba
ƙaramin tabo tayi ma wannan ahalin ba duk da ba ta hanyar aure aka sameta ba,hatta Ikilima
da ta maida zaman dandi duniyarta ta girgiza.
Lokacin da labari ya kai kotu kuwa sosai suka tsananta ma baba Tanimu horo mai tsanani duk
da wanda yake ciki banda mugun yakucewa da yayi sai ɗohi yake sakamakon ruwan da ke fita
ta jikin shi,a lokacin ne kuma yayi da na sanin marar amfani domin shi ɗin ya kasance mazinaci
tun ƙurciyar shi har izuwa tsufa. Ɗaki daban aka ware mashi shi ɗaya dan babu mai iya zama dashi,ƙuda sai biya shi suke yana
korawa.Ɗaki da,kayan shi da shi kan shi duk datti ya ishe su abinci ma ta taga ake aza mashi
cikin kwanon soso in ya canye nan yake yaddawa.
Bayan wasu shekaru Nur ya samu nutsuwar ruhi dan sosai ya samu ilimi mai inganci na Addini
tare darussan rayuwa ya zama wani salihi har yayi wani sabon aure suna zaman su lafiya shi
da Salima matsala guda suke fuskanta shine rashin haihuwa,wanda tun suna ɗaga hankali
wajen neman magani har suka bari dan a asibiti a tabbata lafiyar su lau lokaci