Showing 6001 words to 9000 words out of 33902 words

Chapter 3 - Mutum Da Rigar Aljan Book Compelet by Mrs Sadauki

amman ta kasa tuna shi,abu guda kawai
kwanyar ta ta rike shine fuskar William wadda duk sa'ilin da ta rufe idonta sai ta hango shi ya na
mata murmushi.


Samun kanta tayi da murmusawa ta furta "who is you?" ta na mai jingina da bagon d'akin,wata
sanyayar murya taji mai ratsa jiki kusa da ita "masoyin ki" ya bata amsa da sauri ta bud'e ido
amman wayam.


Mi'kewa ta yi ta fad'a kan gado ta na mai jin farin ciki da son mutumen da ita kanta ba ta san shi
ba,pilow ta rungume dan wannan d'abi'arta ce ba ta iya barci in ba hakan ta yi ba.

Ji tayi kamar da mutum bayanta ta waiga cike da tsoro sai kuma ta ga babu kowa,hakan yasa ta
'kan'kame pilown da ta ke jin ya na irin 'kamshin gashin kanta.



WILLIAM POV.


A hasale ya yarwa ma Khalil ruwan maganin da ke gefen shi a ido wanda hakan ne silar ficewar
shi bai shirya ba,ganin ya fita ya sa William kallon mother alamun ta saki kurwar Maryam shafar
kanta kawai mother tayi kawai sai ta dawo cikin tunaninta amman ba tare da ta yarda barin
Maryam tuna abin da ya faru ba.

Murmushi William ya saki ya na mai furta "yau na gwada maki masarautar da na yi maki tanadi
sannan a yau zan kasance da ke tun farkon dare har zuwa safiya" ya na fad'in haka ne tare da

kimtsa kan shi cikin wata shiga ta kayan barci direct d'akin Maryam yayi tsinke.


Tun fitowar ta daga wanka har saka kaya da yin sallah a gaban idon shi tayi,ya na zaune ya na
kallonta sosai kuma abunda take (sallah) ya bashi sha'awa har ya ke tunanin ko mine ne kuma
wannan.


Lokacin da take son tuna abin da ya faru da ita tausayi ta bashi sai ya ji kamar ya fito mata a
zahiri ya fad'a mata komi,sai kuma ya ga tayi murmushi na ganin hoton fuskar shi kawai lokacin
da take tambayar shi d'in waye sai da ya tako har inda take yace masoyinta.


Cilli yayi da pilow d'in ya maye gurbin shi,a hankali ya fara sunsunar wuyanta zuwa laɓanta,sai
lumshe ido ya ke jin shi cikin shau'ki,zuciyar shi kam kamar ta fito dan murna dan duk lokacin
da ya kasance da ita wani ni'imtacen farin ciki ke ziyartar shi.


Cikin barcinta ta ga fuskar William ya na mata murmushi kamar yadda ta saba gani,hannu ya
mi'ka mata ta aza nata ya jata izuwa wani wuri mai d'auke da kori,farare da rose d'in
flowers.Cikin nuna shi d'in masoyinta ne ya sab'eta ya fara jujuyawa da ita kafin ya direta bisa
wani shillo mai kamar gadon da ake aza yara ana lilawa ,rumfa yayi mata ya zamana ta na
'kasa shi kuma a sama yadda ya ke kallonta yasa ta lumshe ido dan ba ta iya jurar kallon
'kwayar idon shi.


Sabkar lips d'in shi yasa ta saki ajiyar zuciya tare da tallabo kanshi,nan suka shiga
embrasement kafin wani lokaci sun fita hayyacin su tuni ya raba su da kayan jikin su.


Kai ta fara girgiza mashi alamun ba ta so amman a haka ya fara sex da ita, hakan yasa tayi
firgigit ta farka daga barcin da take. Kwanyar ta ta shiga tunano mata mafarkin da tayi da sauri
ta shiga douche dan jin marar ta kamar za ta fashe dan ta cika da fitsari.



Sosai ta ga b'ata jikinta haka dai ta kama ruwa ta fito ta kwanta ta na mai jin wata irin
sha'awa,ba ta da zab'i hakan yasa ta matse pilow a ƙirjinta tare da lumshe ido ta na tunananin
William.....
[10/10 à 19:19] MRS SADAUKI : *MUTUM DA RIGAR ALJAN*

*Gajeren labari...*
Story

and
Written by
*MRS SADAUKI✍*
{Cham rose}
Dedicated to *PRINCESS AYSHATOU*



☀️ *FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONS*☀️
___________________
BISMILLAHI RAHMANI RAHIM.


Ga masu son dukan BOOKS d'ina na kud'i za su iya turo 3000# kacal don samun book ɗaya
maimakon 500 , WhatsApp +22795045822


Page 13-15


Cikin son ya samun nutsuwa William ya matso kusa da ita dan sam yau bai kai ga cimma
burinsa ba ta farka daga barci, 'kuri yayi mata ya na karanto abin da take tunani "ki koma kwana
baby "cewar William ya na mai shafar kanta tare da hura mata iska a fuska,ido ta 'kara
lumshewa ta na jin wani buji-buji kamar ya na son rufeta.
A yanayin da take ita ba barci ba haka ma ba ido biyu ba,lafiyayun na shanunta uwanda suka fi
komi d'aukar hankalin shi ya shiga wasa da su bisanin yayi mata rumfa ya had'e bakin su.


Cikin barci ta ke jin numfashin ta ya na d'aukewa so take ta tashi amman idonta sun yi mata
nauyi ta kasa farkawa,a haka har ya fara having sex da ita .William bai sabka kanta ba har sai
da ya tabbatar ya gamsu da kyau sannan ya fice daga d'akin cike da tausayin ta.




Sosai yau Maryam ta makkara,a gagauce tayi wankan tsarki tayi sallah tare da shirin zuwa
school.
A falo ta tarar da momy ta na cin d'umame,gaisheta tayi amman ba ta amsa ba sai Kalil wanda
ke zaune ya na faman goge hawaye akai-akai alamun idon shi ne ke ciwo.


" momy mun tafi"cewar Kalil daman zaman jiranta ne ya ke, da kyal momy ta ce "a dawo lafiya"

.Jiki a sab'ule Maryam ta bi bayan shi,bisa babur d'in shi suka tafi kamar kullum.




Su na class zaune ita da friends nata Karima da Nadiya inda take basu labarin ta samu
saurayin da ta ke so,cike da mamaki Karima tace "en fin dai Maryam kin fara soyayya" a yadda
tayi maganar za ka gane tayi farin cikin haka "wai ke har kin yarda hum kamar baki san halin
Maryam ba?" cewar Nadiya ta na girgiza kai.

'Dan dukanta Maryam tayi tace "ke ban son iskanci wai mi kika mayar da ni?ko ban isa ba ne?"
dariya Nadiya ta she'ke tace "ke fa da bakin ki kullum kike cewa baki fara jin komi ba na
bu'katar namiji" da sauri Maryam tace "ke wlh yanzu har mafaki ni ke" cike da mamaki da son jin
yadda aka yi hakan ta faru su ke kallonta sai dai kafin tayi magana Mr da zai masu cours ya
shigo.



"Prenez une double feuille" Mr ya fad'a fuskar shi a had'e alamun ya na cikin b'acin rai,nan fa
d'alibai cikin su ya d'uri ruwa suka shiga ba mushe ha'kuri.


Cikin d'aga murya yace "ku min shiru kowa ya fiddo takarda da biro ya rubuta interrogation"
sallalami students ke yi kowa na cirar takarda,questions d'in yayi masu dictée sannan ya samu
wuri ya zauna ya kafe kowa da ido.


Tsit class tayi dan questions masu wuya ne ya bada kowa sai wu'ki-wi'ki ya ke da ido,banda
Maryam da ke kallon window ta na murmushi kafin daga bisani ta fara rubutu babu ko tsayawa.





***

"Babu wata garwaya da zan yi dan ni ba d'an iska ba ne,sannan ina mai maka kashedi in zaku
yi iskancin ku ka bar sanya hand free dan ni ka na cutar da ni" cewar Rahul ya na mai
'karasawa bakin gadon shi,tab'e baki Nur yayi ya na mai cewa "hum!irin ku ne in kun fara sai
kun yi mai kora shafawa"tsuka Rahul ya ja ba tare da ya ce komi ba.

A class kuwa tun shigowar su suka fara zana jarabawa,Nur kam takarda Rahul ya ke kallo ya
na rubutawa har ya kusa gamawa mai tsaron su ya lura da haka kawai sai ya amshe copies
d'in.


" amman Mr d'in nan an yi d'an ba'kin ciki"cewar Nur a sa'ilin da suka fito,"miye na ba'kin ciki a
nan?ina ce dai ka san da jarabawar amman jiya ka tafi gantali "Rahul ya fad'a ya na mashi
dariyar 'keta, " au !kace min kaji dad'in haka ai hikenan na san irin zaman da ni ke yi da kai"


Cikin son sa'ke hauda Nur Rahul yace "eh d'in ka ga gobe ko an ce ka biye 'yan mata...." kafin
Rahul ya kai 'karshe sai jin ihun Elli suka yi ta na mai huging d'in Nur ta baya.


Tsuki Rahul yayi yace "ke 'yar wane addini ce wai?mu da ke yahudawan 'kwarai ma ba mu irin
halin ki mtsw..." kallon miye ruwan ka da ni tayi mashi ta na mai ma'kalewa a jikin Nur.


'Kawarta Esta ce ta 'karaso wacce tun tawowarta hankalin Rahul ke kanta,murmushi suka yi ma
junan su tare da yin wani yare wanda ni da su Nur sam ba mu fahimta ba.


"Mienne su ke cewa?" Nur ya tambayi Elli dan ga ni yayi kamar su na gulmar su a yadda suke
maganar,"nima ban sani ba dan wannan ba gwaranci ba ne"ta bashi amsa.


Esta da Rahul kuwa wani wuri suka samu suka zauna su na ta hira sai dariya su ke jefi-jefi
kuma su na kallon inda Nur da Elli ke tsaye dama hankalin su na kan su,cike da jin haushin
haka Nur ya jawo Elli suka zauna kusan su Rahul wai shi ala doli sai yaji hirar da su ke sai dai
har yanzu wannan sabon yaren ne da ya fara ji a yau.




Cikin 'kosawa da kallon da Nur ke jifar su da shi Rahul yace ma Esta "tashi muje shan cofee" da
sauri Nur yace "mu tafi tare mana" kafad'a Rahul ya daga alamun babu damuwa.

Motar Esta suka shiga inda ta kai su PLAZA,cofee aka kawo masu suna sha su na hira a na
haka ne Rahul ya shiga ba Esta a baki.
Kamar wani sakarai haka Nur ya saki baki ya na kallon Rahul,cikin shau'ki Elli tace "mi zai hana
mu shiga piscine muyi wanka tunda ba mu da cours?"

"Bonne idée allons ns ont" cewar Rahul ya na mai kama hannu Esta.



Zagayawa su ka yi inda aka tanada dan yin wanka,kayan jikin su suka canza zuwa irin uwanda
ake shiga piscine babu ko kunya daga su sai brat da pant .


Wanka suke mai game da romance,Rahul duk ya riri'ke breast d'in Esta sai faman cakud'a su ya
ke yayinda Nur tuni suka fice hayyacin su don sosai ya ke rikita Elli da salon shi wanda marabar
shi da yin sex 'kalilan ne.






Haka rayuwa ta cigaba da tafiya Nur da Laila kullum suna manne a waya har yanzu ba su ga
junan su ba,zazafar soyayya su ke mai cike da tsabta dan wani sa'in har karatu Laila ke koya
ma Nur sosai ya ke jinta cikin zuciyar shi kasancewarta mai kamun kai,ita ma ta na 'kara son
Nur saboda ya na fad'in gaskiya komin d'acinta bai tab'a b'oye mata irin rayuwar da ya ke yi a
school na soyayyar shan minti,a duk lokacin da ya gaya mata addu'ar fatan shiriya take mashi.


A b'angaren Rahul kuwa shi ma ya jone shi da Esta don har having sex suke,in bai je chambre
d'inta ba da kanta take tardo shi can room na su.Babu tsoron Allah haka za su shige bargo su yi
ta aikata masha'ar su ko kunya babu dan wani lokaci a gaban Nur su ke yi...........
[11/10 à 16:29] MRS SADAUKI : *MUTUM DA RIGAR ALJAN*

*Gajeren labari...*
Story
and
Written by
*MRS SADAUKI✍*
{Cham rose}
Dedicated to *PRINCESS AYSHATOU*



☀️ *FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONS*☀️
___________________
BISMILLAHI RAHMANI RAHIM.

Ga masu son dukan BOOKS d'ina na kud'i za su iya turo 3000# kacal don samun book ɗaya
maimakon 500 , WhatsApp +22795045822


Page 13-15


Cikin son samun nutsuwa William ya matso kusa da ita dan sam yau bai kai ga cimma burinsa
ba ta farka daga barci, 'kuri yayi mata ya na karanto abin da take tunani "ki koma kwana baby
"cewar William ya na mai shafar kanta tare da hura mata iska a fuska,ido ta 'kara lumshewa ta
na jin wani buji-buji kamar ya na son rufeta.
A yanayin da take ita ba barci ba haka ma ba ido biyu ba, William ya fara sarrafa gangar
jikinta,tuni Maryam ta fara jin duk wani motsinsa.
Cikin barci take jin numfashinta ya na d'aukewa so take ta tashi amman idonta sun yi mata
nauyi ta kasa farkawa,a haka har ya fara kusantar ta.Bayan komai ya kammala ya fice daga
d'akin cike da tausayinta.




Sosai yau Maryam ta makkara,a gagauce ta yi wankan ta tsarkake jikinta,sannan ta fito ta yi
sallah tare da shirin zuwa school.
A falo ta tarar da momy ta na cin d'umame,gaisheta ta yi amman ba ta amsa ba sai Khalil
wanda ke zaune ya na faman goge hawaye akai-akai alamun idon shi ne ke ciwo.


" momy mun tafi"cewar Khalil daman zaman jiranta ne yake, da kyar momy ta ce "a dawo lafiya"
.Jiki a sab'ule Maryam ta bi bayan shi,bisa babur d'in shi suka tafi kamar kullum.




Su na class zaune ita da friends nata Karima da Nadiya inda take basu labarin ta samu
saurayin da ta ke so,cike da mamaki Karima ta ce "daga ƙarshe dai Maryam kin fara soyayya" a
yadda tayi maganar za ka gane ta yi farin cikin haka "wai ke har kin yarda hum! kamar baki san
halin Maryam ba?" cewar Nadiya ta na girgiza kai.

'Dan dukanta Maryam ta yi tace "ke ban son iskanci wai mi kika mayar da ni?ko ban isa ba ne?"
dariya Nadiya ta she'ke tace "ke fa da bakin ki kullum kike cewa ba ki fara jin komai ba dangane
da soyayya" da sauri Maryam tace "ke wlh yanzu har mafaki nake" cike da mamaki da son jin

yadda aka yi hakan ta faru su ke kallonta sai dai kafin ta yi magana Mr da zai masu cours ya
shigo.



"Prenez une double feuille" Mr ya fad'a fuskar shi a had'e alamun ya na cikin b'acin rai,nan fa
d'alibai cikin su ya d'uri ruwa suka shiga ba mushe ha'kuri.


Cikin d'aga murya yace "ku min shiru kowa ya fiddo takarda da biro ya rubuta interrogation na
jarabawa" sallalami students ke yi kowa na cirar takarda,questions d'in yayi masu dictée ya faɗa
masu su a baki sannan ya samu wuri ya zauna ya kafe kowa da ido.


Tsit class ta yi dan questions masu wuya ne ya bada kowa sai wu'ki-wi'ki yake da ido,banda
Maryam da ke kallon window ta na murmushi kafin daga bisani ta fara rubutu babu ko tsayawa.





***

"Babu wata garwaya da zan yi dan ni ba d'an iska ba ne,sannan ina mai maka kashedi in zaku
yi iskancin ku ka bar sanya hand free dan ka na cutar da ni" cewar Rahul ya na mai 'karasawa
bakin gadon shi,tab'e baki Nur yayi ya na mai cewa "hum!irin ku ne in kun fara sai kun yi mai
kora shafawa"tsuka Rahul ya ja ba tare da ya ce komi ba.


A class kuwa tun shigowar su suka fara zana jarabawa,Nur kam takarda Rahul yake kallo ya na
rubutawa har ya kusa gamawa mai tsaron su ya lura da haka kawai sai ya amshe copies d'in.


" amman Mr d'in nan an yi d'an ba'kin ciki"cewar Nur a sa'ilin da suka fito,"miye na ba'kin ciki a
nan?ina ce dai ka san da jarabawar amman jiya ka tafi gantali "Rahul ya fad'a ya na mashi
dariyar 'keta, " au !kace min ka ji dad'in haka ai hikenan na san irin zaman da nake yi da kai"


Cikin son sa'ke hauda Nur Rahul yace "eh d'in ka ga gobe ko an ce ka biye 'yan mata...." kafin
Rahul ya kai 'karshe sai jin ihun Elli suka yi ta na mai huging d'in Nur ta baya.

Tsuki Rahul yayi yace "ke 'yar wane addini ce wai?mu da ke yahudawan 'kwarai ma ba mu irin
halin ki mtsw..." kallon miye ruwan ka da ni ta yi masa ta na mai ma'kalewa a jikin Nur.


'Kawar Esta ce ta 'karaso wacce tun tawowarta hankalin Rahul ke kanta,murmushi suka yi ma
junan su tare da yin wani yare wanda ni da su Nur sam ba mu fahimta ba.


"Mien ne su ke cewa?" Nur ya tambayi Elli dan ga ni yayi kamar su na gulmar su a yadda suke
maganar,"ni ma ban sani ba dan wannan ba gwaranci ba ne"ta bashi amsa.


Esta da Rahul kuwa wani wuri suka samu suka zauna su na ta hira sai dariya su ke jefi-jefi
kuma su na kallon inda Nur da Elli ke tsaye dama hankalin su na kan su,cike da jin haushin
haka Nur ya jawo Elli suka zauna kusan su Rahul wai shi ala doli sai ya ji hirar da su ke sai dai
har yanzu wannan sabon yaren ne da ya fara ji a yau.




Cikin 'kosawa da kallon da Nur ke jifar su da shi Rahul yace ma Esta "tashi muje shan coffee"
da sauri Nur yace "mu tafi tare mana" kafad'a Rahul ya daga alamun babu damuwa.

Motar Esta suka shiga inda ta kai su PLAZA,coffee aka kawo masu suna sha su na hira a na
haka ne Rahul ya shiga ba Esta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login