Showing 21001 words to 24000 words out of 25466 words
Chapter 8 - Saurayina Book Compelet Writing Mrs Sadauki
shirya ko kunya babu har da wani
sakin towel.A zuci na furta ‘girman banza! Duk da hakan dai Had ya fi ka kuzari’ sai kuma na
saki murmushi.
“Na yi kyau ne?” ya jefo min tambayar.Na ja tsuki ina shirin yin magana amma ya ƙi ban dama
dukkan laɓana biyu ya haɗe ya matse tare da murɗe su,sai da na ji zafin har tsakar raina.
Hawaye suka fara zubo min,Ali ya wani fincike ni muka yi falo.“Ki zuba mana abinci” ya faɗa ya
na mai zauna wa,babu shiri na zuba abincin jikina har rawa yake.Tsabar mugunta haka ya
tursasa min na ci,bayan mun gama cin abinci ya fita ko minti biyu ba a yi ba sai ga shi ya dawo
hannunsa riƙe da kwalin maganin ƙarfin maza.Iya hoton jikin kwalin kawai yasa gabana yayi
wata mummunar faɗuwa,tsoronsa kuwa tuni ya fara kaɗa hantar cikina.Muƙut na haɗiye wasu
yawu ina kallon ya na juye maganin a kofi kafin ya zuba ruwa ya shanye.Jajayen idonsa da
suka sauya kala ya zuba min,da mugun sauri na miƙe tsaye cikin tsabar yadda na firgice yasa
na yi tuntuɓe na faɗa jikinsa.Ali ya sauke wata wawiyar ajiyar zuciya wacce ta ƙara fallasa
sirrinsa,na rumtse ido jin ya na zuge zip ɗin riga ta.Duk yadda na so ƙwatar kaina kasa wa na
yi,sai abubuwa yake min wanda sam ban jin daɗin su sai ma ƙara ƙaimin tashin hankalina suke.
A nan kan kujera Ali yake ta ƙoƙarin fanshe sadakinsa,amma a banza sai wahalar yake.Can ya
tsaya,ya jawo wayar shi kamar wani likita haka ya shiga duba ni.Na rumtse ido cike da takaici
kafin na haɗe cinyoyina,saɓa ta yayi bai dire ni ko ina ba sai kan bed.Da ƙarfin tsiya ya sake
dubana ni kuma sai hawayen takaici nake kafin furucinsa ya jawo hankalina,“ Sharifa dama ba
ki lafiya? Ni nan ban ga komai ba”
Sai a lokacin na buɗe ido,yadda ya wani kafe jikina da ido yasa na jawo zanen gado na rufa
kafin na tashi zaune.Dubansa ya maido kan fuskata kamar wani maye,na turo baki na ce “mi?”
“Ba ki ji abin da na ce ? Babu komai a wurin kamar ma ba a hallici gun ba”
“To ai shikenan sai ka haƙura” na faɗa ina mai ƙoƙarin sauka amma ya tsayar da ni “ki samar
min da nutsuwa to kafin gobe na kai ki asibiti ”
Baki kawai na saki ina kallonsa,ya ƙara furta “please!”
Na ce “ni ban san ya zan yi ba”
“Bari na nuna miki ” ya furta da sauri ya na matso wa guna,sai dai fa sam ba zan yi ƙazantar da
yake so ba.Ali ya yi iya yinsa amma wallahi na ƙi buɗe bakina,da ya gaji da roƙona ya tsiro wani
sabon salon daban ya samu nutsuwa.
Cike da ƙyanƙyami na shiga toilet na wanke ƙirjina da ya ɓace,Allah ya isa wacce na jero masa
ta fi cikon casbi.Ina jinsa ya na murɗa handle amma na ƙi buɗe wa dama na san a rina shi yasa
na kulle ƙofar da key.Bayan na tsarkake kaina na fito,sai a lokacin shi ya shiga.Kayan bacci na
saka na cire zanen gadon na jefar na shimfiɗa sabo na haye tare da lumshe ido.Hoton fuskar
Mubshar ya sake faɗo min ,sai kuma na ji tamkar ana matse min ƙafa na yunƙura zan tashi na ji
Ali bayana ya na mai rungumo ni.Hasken ɗaki ya kashe ya fara lalube na,bakinsa ya ɗora kan
nawa ai kuwa na gantsara masa cizo ba shiri ya sake ni.Bai ce komai ba,tun ina jiransa har
bacci ya ɗauke ni.
Washegari
Bayan mun yi sallar asubah haka ya sake yunƙurin nema na,cikin takaici na ce “Wai Ali ka
manta banda lafiya ne?”
Ya sauke wani huci kafin ya ce “na sani ina dai son samun nutsuwa ne kafin mu je asibiti”
“To ban so ka ƙyale ni ko kuma wallahi na tsere na bar ma gidan ka,ni ban son takura ”
“Ok ki sha min”
“Ko Had da nake so ban yi wa haka ba” ina gama faɗa na dire daga bed ɗin,baccin ma ya fita
raina.
Falo na je na zauna na kunna sunnah tv,karatun Alkur'ani ne ake hakan yasa na soma jin wani
sanyi na ratsa ni kamar wacce ke da cutar sandarewar jiki.Idona suka fara lumshe wa,buji-buji
nake ganin mai yin karatun wanda ban sani ba ko idona ne ke nuna min alarama Afif ɗin na
kama da Mubshar.
Tun ina jin karatun har na tsunduma duniyar mafarki,wanda farawar shi kawai na gan ni kwance
babu sutura gefena kuma Mubshar ne shi ma haka.Romance ɗina yake ya na min abin da ban
ma san ana yin su ba kafin ya soma kusantata.Tamkar a zahiri haka nake jin lamarin,yadda Ali
ya min tsawa haɗi da jawo ni ƙasa na faɗi yasa na buɗe idona da suka min nauyi.
Na kalle shi a kasalance sai huci yake sauke wa,“tsabar iskanci kin guji mijin ki na aure shine
kika zo nan falo ki na mafarkin Mubashar uwar mi ce yake miki kike min ihu cikin gida?” tun da
Ali ya soma magana na kafe shi da ido,yayin da mafarkin da na yi kuma ya dawo min daram a
kai. A hankali na lumshe ido ina jin zuciyata na dokawa da ƙarfi,“tashi ki shirya mu je asibiti” na
ƙara jin Ali ya faɗa,ba tare da na buɗe ido ba na ce “to amma don Allah ka kira min Ramlah”
Shirun da na ji yasa na buɗe ido,ya na tsaye ya na kallona.Saurin tashi na yi na wuce bedrom,
toilet na shiga na ƙara tsarkaka kafin na zo na shirya .Ko da na fita na tarar da shi a zaune ya
na cin abinci sai ƙamshi ke tashi,ina shirin tambayarsa ina ya samu abinci sai ga Ramlah ta fito
daga kitchen.
“Kin fito? Tun ɗazu na zo Ali ya ce ki na wanka,abinci ne Mama ta ce na kawo” Ramlah ta faɗa
ta na ajiye gorar ruwa da kofi kusan Ali.
“Ashe ki na hanya ,ya kike ya Mama ɗin ta na lafiya?”
“Lafiyar ta lau.Sai yau fa zan koma gida,don haka sai an jima sauri nake”
“Ki jira mu fita tare” na faɗa tare da buɗe kwanon abincin na ce “ zo mu ci ko?”
“A'a na ci a gida ”
Plate na samo na zuba couscous ɗin da miya na ci na ƙoshi,bayan duk mun gama ne muka
fito.Ina gaba Ramlah na baya,Ali na tuƙi sai wani iya yi yake ya na kamo hannuna.Duk da akwai
nisa amma sai da ya kai Ramlah gidansu,da za ta sauka kuma ya bata kuɗi masu yawa.Daga
nan asibiti muka wuce,bayan yayi musu bayani aka haɗa mu da likitar mata ta duba ni ta kuma
tabbatar da lafiyata lau ƙila rashin kwantar da hankalina ne da ban yi ba saboda tsoro yasa bai
ga hanyar ba .
Godiya Ali yayi mata kafin mu baro asibitin,a kan hanya ya saya min sabuwar waya sannan ya
je gidan layi aka min copy nawa . Sosai na yi murna ina ta zuba masa godiya.
★MISIRA
Jirgin su Sheikh ya sauka lafiya,kasancewar sananne ne tun a nan wasu ke ta masa gaisuwar
girma.Su na nan zaune aka zo aka ɗauke su,a hanya Mubashar ke ƙarewa garin kallo yadda ya
haɗu sosai.A haka suka sauka masaukinsu,wani ɗan madaidaicin gida ne mai
shuke-shuke.Sheikh ya nuna wa Mubashar part ɗin da zai zauna,ya wuce ciki sanyin ƙamshi ne
ya tarbe shi har sai da ya lumshe ido.Babu ce kawai a babu a ɗakin, toilet ya wuce yayi wanka
ya na fito wa ya ga kaya ajiye kan bed.Ɗauka yayi ya saka kafin ya fito falo,Sheikh ya sakar
masa murmushi ya ce “yanzu nake shirin cewa Khalid ya kira ka”
Mubashar ya saki murmushi kawai,Khalid shi ne matashin da ya je ya ɗauko su Balarabe ne bai
jin Hausa sai English.
Shayi ya zauna suka sha kafin a gabatar masu da wani kalar abinci mai shegen daɗi.Mubashar
sai ƙoƙarin watsar da tunanin Sharifa yake,haka shi ma Sheikh sai jansa yake da hira.Bayan
sun dawo daga sallar isha'i ne duk kowa ya shiga part ɗinsa domin hutawa.
Mubashar ya jawo wayar Sharifa,sai yau ne kawai ya binciki abin da ke ciki.Sosai hankalinsa ya
tashi ganin irin ƙazaman kalaman da suka yi masaya ita da Fahad.Ya shiga gallery yadda ya ga
hotunan su manne da juna saura ƙiris zuciyarsa ta buga ,wasu ma a gidan rawa aka ɗauke su
.Idonsa ya kaɗa yayi ja ganin Sharifa zaune raɗam kan cinyar ƙato, addu'a ya soma yi ya na
karanto sunayen Allah a haka bacci ya ɗauke shi.Ba shi ya farka ba sai ƙarfe ukun dare,ya je
yayi wanka da alwala ya zo ya tada sallar nafila kusan rabin addu'o'in da yayi duk Sharifa ya yi
wa su.
Da ya ji ana kiran sallar asubahi ya fito, Sheikh ya fito sai suka dugunzuma suka wuce masjid.
Bayan sun dawo suka yi karatu,kafin Sheikh ya umarce shi ya je ya shirya za su fita.
Bayan Mubashar yayi wanka Khalid ya kawo masa kayan da zai saka,cikin halshen larabci suka
gaisa a nan ya sanar masa breakfast na jiransa.
MUBASHAR ya fito cikin irin shigar larabawa, Sheikh ya ƙure shi da ido ya na murmushi haɗi da
yi masa addu'a a can ƙasan zuciyarsa .Abinci suka ci su uku kafin Khalid ya tuƙa su zuwa
University ta karatun Alkur'ani ta ƙasar.Sheikh ya rubuta sunan Mubashar sannan aka zagaya
da shi ya ga ɓangarorin wurin ,daga nan shopping suka wuce. Yadda aka kashe uwayen kuɗi yasa Mubashar kasa cewa komai sai hawayen farin ciki,kamar
wani ƙaramin yaro haka yayi tsaye gaban Sheikh wanda shi kuma ya tallabe kumatunsa ha na
murmushi ya ce “ka fi kyau haka my son,in ka na shagwaɓar nan sai ka dinga tuna min lokacin
ina saurayi kamar ka.In kuma na ga ka na murna sai na ji takaicin yadda ban yi ma hidima tun
ka na ɗan ƙanƙanen ka sai da ka girma”
Mubashar ya shige cikin ƙirjin Sheikh,soyayyar mahaifi da ya rasa ce yake jin ta na huda fatarsa
ta na shiga jijiyoyinsa.Son mahaifi yake yi wa Sheikh,murya na ɗan rawa ya ce “Daddy Allah
saka ma da gidan Aljannar firdausi! Ya yafe ma zunuban ka ya luluɓe ka da rahamarsa”
“Amen!” Sheikh ya furta ya na ƙoƙarin mayar da kukan da ke shirin kubce masa.
Khalid da ke tsaye ya na kallonsu shi ma sai da ya goge ƙwalla duk da bai san abin da suke
cewa ba.
★A can bangaren FAHAD kuwa tuni sojawa sun sake shi,cikin su ne wani ya basa 10mill ya
kuwa karɓe.Da ya isa gida Umma ta gasa masa jiki ,juyin duniya kuma ya ƙi faɗa mata dalilin da
yasa aka duke shi don ya na tsoron kar ya sanar da ita azo ta tsani Sharifa wacce bai san ma
mugun sonta ya fi sha'awar da yake yi mata yawa ba.Ya lashi takobin ko zai rasa ransa sai ya
raba Sharifa da gidan Ali shi kuma ya aure ta.......
My book is only 500 via 2670215530
ZULFAU YAHAYA Ecobank,DM +22795045822
[03/05 à 09:18] MRS SADAUKI í ½í±‘: *SAURAYINA*í ½í²…í ¼í¿»í ½í²…í ¼í¿»í ½í²…í ¼í¿»
LoVe and HoRrOr storyí ½í²”☠️
```MRS SADAUKI```✍í ¼í¿»
Dedicated to Autar Manyaí ½í±‘
*FCWA*☀️
____________________________________________________________________________
________________________
Last free page 10
Sama da shekara ɗaya yanzu da aurena amma ko sau ɗaya Ali bai kusance ni ba duk da kuwa
ya na gwada sa'ar shi sai kafin ya cimma burinsa lamari ke kwaɓe wa.Abu guda na sa a raina
kawai bai da lafiya ne dama,kuma sosai na ji daɗin haka don normal nake karatuna wanda tuni
mun gama Finally year rantsar da mu kawai ya yi saura.
A gurguje nake tafiya kasancewar motar gidana ta lalace ba direba ne ya kawo ni ba.Kasuwa
na je na yi dukkan siyayyar abin da zan buƙata a taron karrama ɗalibai da za a yi gobe,ina jin
tun ɗazu wayata na ringing amma ban fiddo ta ba saboda kar a ƙwace.
Na ja tsuki na ce “yanzu haka Ramlah ce ita da komai na ƙauyawa tak....” magana ta ce ta
tsaya sakamakon wata dalleliyar mota da ta kusa kaɗe ni.Na yi ɗan baya da sauri ina zagin
matuƙin kafin na yi gaba,abun mamaki har na yi nisa ni na ga motar na bin bayana na tsaya
cak.Motar ta zo daidai gabana ta yi parking,kafin a hankali a sauke baƙaƙen maduban,ido cikin
ido muke kallon juna.Ban san lokacin da na saki ledodin hannuwana ba sam,jikina tuni ya ɗau
rawa zuciyata kuma ta soma buga wa da mugun ƙarfi kamar za ta faɗo.Na lumshe ido ganinsa
a tsaye a gabana,ya sha wasu mayun suit baƙaƙe sai baza ƙamshi yake.
“Rifa!” ya kira sunana cikin wani yanayi mai tattare da ma'anoni dayawa,na buɗe idona wanda
tuni suka ciko da ƙwalla.
“Na yi kewar ki” ya furta ya na kallona tsakiyar ido.Murya na ɗan rawa na ce “Had! Kai ne? Ko
kuwa mafarkin da na saba yi ne? Don Allah ka faɗa min ba bacci ba nake”
“Ni ne da kaina my Rifa ” ya bani tabbaci kawai sai na faɗa jikinsa na saki wani marayan
kuka,ina jin yadda zuciyar FAHAD ke wani irin mugun buga wa da ƙarfi .
Ya ja numfashi ya ce “mu je ki shiga mota kin ga mutane sun fara kallonmu” sai ya ni kamar
wata ƙaramar yarinya ya zagaya da ni can ɓangaren ya zaunar da ni a gaba.Ina kallonsa ya
kwashe ledodina yasa gidan baya kafin ya shigo ya zauna,ido kawai na tsura masa yadda yayi
wani mugun kyawu kamar Balarabe fatar jikinsa har wani ƙyalli take baƙar sumar kansa da ta
gemu da sajensa kuwa kamar Karaan.
Muna tafe ina ƙare masa kallo,sanyi ac motarsa ma kaɗai ya isa ya nuna ma ya na cikin jin
daɗi.Har muka kai wani tantatsetsen gida bai ce min uffan ba sai aukin murmushi,mai gadi ya
buɗe ya na wani rusuna masa shi kuma ya Parker motar cikin jerin motocin da ke ajiye sun fi
kala biyar. Da kansa ya buɗe min ,ƙafafuwa tuni sun yi sanyi dakyar na iya fiddo su waje ai kuwa tsayuwa
ta gagare ni.Cak ya sungume ni ba tare da na yi zato ba,da sauri na lanƙame wuyansa da
hannuna hakan ya ƙara wa fuskokinmu kusanci har ina iya jiyo ƙamshin man da ya shafa a
sajensa. Tafiya ya soma da mu har muka isa bakin wata ƙofa mai kyau,da kanta ta buɗe ya shigar da mu
ya aje ni kan luntsuma-luntsuman kujerun da ke zube a falon.
“Barka da zuwa gidan ki” ya furta ya na murmushi kafin ya ƙwala kiran sunan “Sulvi? Sulvi?” da
gudu wata matashiyar budurwa ta fito ka na ganinta ka ga inyamura,da Yaren French yayi mata
magana ta amsa kafin ta wuce babu jima wa ta dawo da tray hannunta ta aje a gabana.
Na kasa cewa komai sai kallon uwar dukiyar da aka zuba nake,ina son tambayar FAHAD
gidansa ne ko kuwa na uban gidansa ne amma dai na yi shiru.
Hijabin jikina ya cire ya na mai zama kusa da ni,da kansa ya zuba min jus na sha haka ma
kayan marmari kafin ya ce “taso mu wuce ciki” babu muso haka na bi bayansa muka hau ƙaton
benen da zai sada mu a sama mai ɗakuna sama da biyar.
Wani shock na ji lokacin da muka bi ta wani ɗakin mai jar ƙofa,sai da na ji kamar an zuba min
ruwan ƙanƙara yayin da kuma sarƙa ƙafata na ji ta na matse ni.
Idona na ji kamar za su rufe,na yi saurin kamo hannun FAHAD na riƙe gam.Murmushi kawai ya
yi min ,wani ɗaki muka shiga mai kayan ado komai na rayuwa akwai.
Da shigar mu ya umarce ni da na cire duk kayan jikina ko pant bai son gani,tamkar wacce ya
rufe wa baki ko gardama ban yi ba na bi umarninsa duk da ba yau ne muka saba keɓe wa ba
amma lokutan baya shi ke cire min sutura ai.
Kallona kawai yake yi ya na lumshe ido,ni kuwa duk sai na ji babu daɗi.Ya tako gabana yasa
hannu ya cire shushu ɗin da na ƙulle gashina,ai kuwa ya baje kan kafaɗuna.
“Za mu je mu yi wanka” ya ƙara furta min cikin kunne,yadda sautin ya fita ya saka ni saurin
lumshe ido.Fahad ya ɗauke ni bai dire ni ba sai cikin ƙaton bahon wanka,shi ma ya cire suturar
shi ya shigo ya soma yi mana wanka mai haɗe da romance.Yadda yake kissing ɗina ya sha
banban da na Ali,ban sani ba ko ƙila don shi ne nake so nake jin komai normal.Samar da minti
talatin muka ɗauka a ciki kafin ya fitar mu muka koma kuma wajen shower,ina gaba shi kuma ya
na rungume da ni a baya.A cikin kunnena ya dinga jero min baitocin soyayya masu ratsa
ɓargon zuciya,yadda yayi kukan kewata,abin da rashina kusa da shi ya haifar masa.
“Rifa ina mutuwar son ki,babban burina shi ne na mallake ki a matsayin mata.Ki san yadda za ki
yi ki rabu da Ali ki zo mu yi aure mu ji daɗin rayuwarmu kin ji?” ya tambaye ni ya kuma hana min
damar yin magana sakamakon bakinmu da ya haɗe.
Niyyar kansa ya dawo da mu kan bed ɗinsa ya zuba min salo iri-iri na soyayya .Duk da bai
kusance ni ba a yadda ya kula da ni kawai mun gamsu,sosai kuma na yi mamakin yadda ko
ƙaƙarin yin sex ɗin bai yi ba.
Da muka ƙara shiga Toilet abu guda na lura da shi,FAHAD bai yi wankan tsarki ba ni kawai na yi
muka fito shi da sabulu yayi.
Wani wuri ya buɗe sai ga akwtina sun fi goma,dukkansu manya ne.Ya buɗe ɗaya daga ciki ya
zaɓo min wasu kaya