Showing 27001 words to 30000 words out of 40319 words

Chapter 10 - Ladidin Kauye Hausa Book Compelet

15 Aug 2026

610





*NA*

*MOM ISLAM*
*ZAINAB HABIB*


*MARUBUCIYAR:*

*ZAINABU ABU*



*AND NOW*

*LADIDIN K'AUYE*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


*Episode:* 41_42




_____Shiyasa ba'asan inanan ba ,kuma koda na koma banida matsalar abinci kasancewar
komai na d'iba ,momy sai lokacin tayi magana tace ”to me ya had'aku da Humaid?? "nisawa tayi
tace ”tunda mukaje India yake wulak'antani nikuma yasa na gudo kawai nakoma can gidan
,kuka momy tasa tana cewa dama,cin mutunci da tozarcin da Humaid zaiyi mana kenan hamm
ya kyauta , Jalal ne yace ”to momy ai tunda tadawo farinciki zamuyi ,shikuma yaya Humaid d'in
ku yafemai ,momy batace komai ba ta share hayenta tace ” daughter Allah yayimiki albarka mu
mun had'aku ke baki bijire mana ba 'amma shi ya bijire mana ,hak'uri Khadija tashiga bawa
momy ....




Washe gari dady 'yadawo daga tafiyar dayayi ,ganin Khadija 'a parlour yasashi dad'a wara
iadanu tace” Khadija saukar yaushe?cikin ladabi ta gaida dady tace ”jiya kanta 'a sunkuye
masha Allah dady 'yace daganan ya wuce ciki ,Jalal ne yashigo da y'ar dariyarsa yace
”albishirinki ?goro Khadija tace fari ko ja Khadija ce tace ”fari k'al ma ,zama yayi kujera mai
kallon tata yace” nakusa yin aure ,tsalle ta buga saida su momy suka fito suna cewa ,maiyafaru
ne hayaniya tayi over ¿" Khadija ce tace ”yaya Jalal ne zaiyi aure zaro ido momy tayi tace ”to
yaushene mukam bamu sani ba?Khadija ce tayi shiru cankuma tace ”yaya Jalal gayamin in
sanar dasu ,dukkansu tabasu dariya har dady sanda ya dara ,shiyasa tafiyarta kokwa yai
missing d'in dariya.....




Dady ne tace ”ai bikin da saura tunda saura 3 weeks ,Khadija cikin murna tace ”tabb nikam
wazaiyimin anko?tazuba tagumi momy ce tace ”da kinada saurayi da saiya yimiki ,dariya tasa
tace ”tabb aikuwa momy ke zakiyimin atamfa da material dakuma gwagwaro tunda naji d'azu
yaya Jalal suna waya da 'antyn tamu ,momy ce tazaro ido tace ”to wanan kayan da kika kirawo
sunkai 50k Khadija ce tace ”hh momy karki damu inbasu isaba zan k'ara miki dady dayaketa
dariya yace ”momy and daughter anfansu a rana,dariya Jalal yayi ,momy ce tace ”to naji
karsujimu , juyawa Khadija tayi tace ”ywa dady kai kuma gyale da takalmi da jaka da sark'a da

d'an kunne ,dady shima ganin abin yazo kanshi yasashi cewa kekuwa bakida samari ne ?dariya
tasa tace ”dady nadena samari ,kowa yazo yagansu zaiyi sha'awarsu kasancewar dady da
momy suna wasa da y'a y'ansu ...


Dady ne yace ”to naji shikuma Jalal mai zai siya miki ,shima juyawa tayi tana kallonshi tace
”yaya ango turare da kayan makeup ,dariya yayi yace ”karki damu autar momy ,daganan suka
mik'e kowa ya shige nasa dakin , dare nayi tazo yiwa momy sallama saiga wani yaro nan ya
shigo wai ana sallama da Khadija ,zaro ido tayi tace ”to koma waye ya makaro ,momy da take
jinta tace ”kaje kace yayi hak'uri gobe yadawo ,to yace ”yaron ...




Washe gari momy da dady da Jalal da Khadija sun taru a palory ,dady ne ya dubo number
Humaid ya danna kira ,Ring daya kamar mai jira ya d'auka yace ”aslamu alaikum dady ,dady
cikin kakkausar murya yace ” ba doguwar sallama mukeso ba kazo yanzu kuma banason 6ata
lokaci ,insha 'Allah ganin zuwa , gaban Khadija ne fara fad'uwa tana zaro ido ,had'a ido da Jalal
sukayi yayi mata gwalo ...


Cikin mintuna kad'an saiga Humaid nan ya rame sosai yayi bak' ,duk tsanar da momy tayimai
saida ta tausaya mai sosai saboda ko shima dady bai nuna'a fuska ba ,sallama yai yashigo
,ganin Khadija takuma k'iba da kyau yasashi tsayawa kallonta ,wani mugun kallo ta watsamai
,saida yasami guri ya zauna ,yana zama dady 'yace ”dama ba komai yasa na kirawoka ba
saidan inason kabawa Khadija takardar saki kuma ba saki biyu ba saki uku nakeso ,cikin bada
umarni dady 'yayi maganar ,kid'emiwa gamida k'arewa Khadija kallo yakuma duban momy
kozatace wani abu ,ko kallon inda 'akeyin magana batayi ba , wasu zafafan hawaye ne suke
fitowa daga fuskarshi ,ya durk'usa gaban su momy 'yace ”mom da dady dan darajar fiyayyen
halitta dan darajar al qur ani ku yafemin wlh na gane kuskurena ,dan Allah ,kuka Jalal yafara
'abinka da d'an uwa yace ”momy da dady maizai hana ku yafewa yaya Humaid tunda har
yagane kurensa kutuna fa 'Allah munayimai laifi a kullum kuma mu rok'eshi ya yafe mana
wasuma bazasu rok'eshi ba kuma baya fushi dasu to dan hasken annabi Muhammad kowa
yace”sallalahu alaihi wa sallam ,mun yafe maka, momy tace ”idanunta na tsiyayar k'wallah dady
ma cire farin gilass d'insa yayi yace ”mun yafe maka Humaid ....




Wani farinciki da nishad'i suka ziyarci zuciyarshi d'a hannu yayi samma yana godewa 'Allah
,dady ne yace ”to saura maganar takardar saki ,Humaid ne yaji k'irjinsa na dukan uku uku
yace”dady ai na d'auka shikenan ,momy ce tace”yanzu dai za6i yarage ga mai zaman gidan
,Khadija dai an d'aure mata kai dan tarasa yazatayi kawai tafara kuka tana cewa walhi bazan

komaba ,
Ran momy yad'an 6aci kad'an to kunsan tsakanin d'a da uwa sai Allah haka 'aka tashi taro abin
babu dad'i .


Washe gari har k'arfe goma bata ko lek'o parlor ba ,momy da bata iya daure rashin ganinta
yasata nufar d'akin Khadija , zaune tasameta tanata gurshek'en kuka ,momy ce ta dafata tace
”au akan maganar Humaid ne kike wanan kukan ?to sha kuruminki saikin yarda zaki koma,
amma inason baki shawara inhar kina sinsa to walhi karki zurfafa jamasa rai 'inkuwa bakya
sansa kiyi magana tun wuri ,shiru ne yabiyo baya ,momy jin Khadija tak'i magana yasata
mik'ewa ta fice, kukane ya kuma ku6cewa Khadija jitakeyi dama mutuwa tayi ta huta da duniyar
nan saboda k'uncin da take ciki...


Gobe juma'a gobe ne d'aurin auran Humaid duk da bak'in cikin da Khadija take ciki bai hanata
murna ba ,kar6o kayanta tayi a gurin momy tanata yimata godiya dady ko tun kafin bikin agama
tashi siyayyar haka ma Jalal...



*WEEDING*�🥰.

Kowa na gidan shirin zuwa d'aurin aure yakeyi Humaid kuwa shine kan gaba ,misalin k'arfe biyu
dubban jama'a suka shaida d'aurin auran JALAL ADAM DA AMARYARSA SAUDAT KABIR
akan sadaki dubu d'ari ,kowa kagani yana cikin farinciki ango kuwa inkaga bakinan kamar gonar
auduga sai gaggaisawa yakeyi da mutane sunata yimasa Allah ya sanya 'albarka ,shirin
komawa gida sukayi ,saboda zasuyi shirin zuwa reception gurin rawa ...


Humaid na shigowa da fara'arsa kamar shine angon yacewa momy an d'aura fa ,cikin farinciki
momy ta kwararo adu'oi tana murna cikin zuciyarta kuwa saitaji tausayin Humaid sosai ,amma
'a kullum tana adu'ar Allah yasa Khadija tasoshi, motoci ne zasu wuce itako Khadija batasan
lokacin tafiya ba domin tatafi gurin kwaliya ,basu jima da wucewa ba saigatanan ta dawo ,momy
na ganinta tace”kai kai kai ko amarya albarka dariya Khadija tasa tana cewa momy barinje in
shirya kar masu moto suzo ,rik'e baki momy tayi tace ”tabb aikuwa sun wuce ,ida nunta sunyi
rau rau alamun zatayi kuka tace ” nashiga uku nikam wazai kaini ,momy ce tace ”barin kira
Humaid ina tunanin k'ila basu fara d'aukar y'an matan ba ,wani kishi ne yataso mata amma bata
nuna inda momy zata gani ba ,ring d'aya biyu akayi sa'a ya d'auka Aslamu alaikum yace ”momy
ce tace ” walaikumusalam kazo ka d'auki matarka tarasa mota ,cikin zumud'i yace ”ganinan
zuwa momy ,Khadija ko harta shige gida sa kaya saboda kafin ta tafi tayi wanka , wow tana
sanya kayan suka fito da ainihin kyawun ta inka ganta zaka rantse itace amaryar dukda nima
banga amaryar ba ,da k'yar tasa skirt d'in domin ya matseta sosai gakuma takalmi mai tsini
sosai ga nad'in gwagwaro da 'akayi mata ,d'ankunne da sark'a tasa ta d'ibi kud'ad'en datakai

akayimata canji aka bata sababi ,mayafin kayan ta yafa a kafad'a ....✍️🤙.



Mom Islam ce

*LADIDIN K'AUYE*


Funny & love story.

*Labari mai ban dariya had'i da fad'a karwa*



*NA*

*MOM ISLAM*
*ZAINAB HABIB*


*MARUBUCIYAR:*

*ZAINABU ABU*



*AND NOW*

*LADIDIN K'AUYE*



*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


*Episode:* 43_44




_____D'akin momy ta nufa ,momy na ganinta ta rangad'a gud'a mutane sai kallonta sukeyi
wasu na gulma wasuna cewa tabasu sha'awa ,momy ce tajata gefe tace ”please daughter

karkiyiwa mijinki rashin kunya kinga can jama'a suna kallonku dan Allah badan niba ,sunkuyar
da kai Khadija tayi tace ”momy wallahi bazan yimai rashin kunyaba ,cikin jin dad'i momy ta mik'o
mata dubu biyar sabbi tace ”tayi manni ,godiya tayiwa momy ,suna cikin magana saiga Humaid
nan yashigo cikin shadda mai ruwan coffee shimafa ba k'aramin kyau yayi ba kai kace shine
angon ,durk'usawa yayi har k'asa ya gaida momy ,bayan ta 'amasa ne yashiga ya gaida jama
'ar dasuka taru ,daganan yafito ,ya yiwa Khadija magana ,cikin yanga tace ”inzo mutafi ? wani
kalo yake yimata mai kamada na so hhh masoya kenan 😘,momy ko ganin hakan yasata
shigewa ciki ,Humaid cikin wani salo maijan hankali yace”muje lokaci na tafiya ,ohk tace
”daganan suka wuce ,gidan gaba ya bud'e mata ,shigewa tayi shima yashiga hmm riders duk
wanan ladabin da khady take yiwa humaid duk a cikin umarnin momy ne hhh🤣 driving yafarayi
cikin k'warewa rik'o hannunta yayi da d'ayan hannunshi d'ayan kuma yana driving dashi ,ko
k'ala batace ba ....



Da isarsu yayi parking gurinda kowa ya parka motarshi ,fitowa yayi yana jiran Khadija tafito ,hhh
abinku da gimbiyar mata saida ta jima yana tsaye sanan tafito ,a yangace take tafiya ,Humaid
ne ya hango wasu samari suna k'arewa shigar Khadija kallo, cikin zafin nama ya rik'o mata
hannu suka wuce ,da shigarsu Hall din kalo yakoma gunsu ,sai tafi ake yimusu ,kusada ,amarya
Khadija ta zauna shikuma Humaid friends d'insu nacemai ga guri yana cemusu shifa kusada
gimbiyar zai zauna ,dole aka mik'o wata ha d'ad'iyar chair ya zauna ,kammo hannunta yayi yana
mata rad'a 'a kunne ,nimafa banji meyace ba nadaiga suna dariya ,duk abinda sukeyi doctor
Umar yana yimusu photo ...




Kiran Amarya akayi dakuma k'awayenta ,mik'ewa amaryar tayi Jalal kuwa yana rik'e da 'amarya
dan haka suka mik'e a tare yana cemata wananfa matar yayana ce ,cikin fara'a 'amaryar ta rik'o
hannun Khadija tace" kitaso muyi rawa dayake Saudat tasan rigimar Humaid ko kallonshi
batayi ba 'amma tana jan hannun Khadija ,saboda daga ganinta saudat taji tashiga ranta sosai
da sosai ,humaid kuma damk'e hannun Khadija yayi wai adole bazatayi rawa ba ,fakar idonshi
Khadija tayi ta mik'e aka fara cashe rawa ,ganin bai hangota ba yasashi tashi yana lek'e
,hangota yayi kusada mai d'aukar photo ,zuwa yayi ya janyota yana mata kallon soo💖 ammafa
'akwai kishi over, ahaka dai akayi abubuwa kamarsu yanka cake dakuma bada tarihin amarya
da sauransu ,ana shirin tashi ne aka sake kid'a mata da maza suna rawa ,Humaid na waya
Khadija ta mik'e taje tafara rawa ,cikin zafin nama ya figota yana cewa kinada hankali kuwa ?ko
kulashi batayi ba ya rik'e mata hannu suka fice.....

Direct wani katafaren hotel sukaje kayan dad'i yasa 'aka kawo musu ,sunci sun k'oshi daganan
ya wuce gurin mai saida kaza tofa🤦‍♀️,


Guda biyu yasiya saboda yasan mutuniyar akwai son cin dad'i ,daganan ya wuce da ita wani
katafaren shago kayane na Makkah su dogayen riguna da etc.. cemata yayi kiza6i wanda ranki
yakeso cikin zumid'i ta hango wata riga da tun tana budurwa take burin sata 'amma saboda
tsananin tsadar 'rigar yasata hak'ura ,yaukam zata gwada d'auka ko zai siya mata ,nuna rigar
tayi tace ”nidai wanan rigar nakeso ,Humaid ne yace ”to ita kad'ai ta isheki ?eh tace ” saboda
tana tunanin inyaji kud'in rigar cewa zeyi ya fasa ,mik'a rigar yayi ,mai lissafin kud'in kayanne
yace”50k take ,cikin ko d'ar yace ”ok yabada ATM aka cire suka wuce,mamaki ne yacikata
,amma babu bakin mgna tayi shiru ,hanyar gidanshi ya nufa da ita ,zaro ido tayi tana kallon ikon
Allah ,momy ce take kiranshi a waya ,ganin kiran yasashi cewa osh momyyy ,d'auka yayi ,yace
”momy mundawo fa momy bata yardaba tace ”to yanzu kuna ina? Munje kasuwa yace”a
tak'aice hmm momy tace ”to maza _maza kudawo gida ,farinciki ne ya lulu6e khadija ta fara
murkishi tana cewa hhh kaza zanciki ina komawa gida ,shiko humaid haushine ya cikashi ganin
yaufa momy ta takura masa ,yanzu yasiyo kajin a bati kenan ya tambayi kanshi ,juya kan motar
yayi zuwa unguwar su momy ....





Suna isa yayi Horn mai gadi ya bud'e mai ya shige da motar ,khadija ce ta juya ta hango ledar
kazar a back side ,saida tafara bud'e k'ofa tukun ta janyo ledar ta ,arce da gudu tana dariya
,wata muguwar yaunwa humaid yakeji gashi Khadija ta d'auke kajin ,kaii yace yana mai d'ora
kanshi a booth d'in motar ,




Cikin sanyin jiki ya shige parlor yana mai sallama wucewa part d'inshi yayi ya kwanta idanunshi
a rufe amma ba baccin yakeyi ba,yanason su zauna da khadija yaji ko tana sonsa kokuma zata
sauya ra'ayi ,amma yana tsoron yimata magana ta taso da 'abinda yariga ya wuce , bacci ne ya
d'aukeshi yana cikin tunanin khadija ,wani mumunan mafarki yayi wai ga khadija nan wani
mutumi ya rik'e mata hannu sunata gudu, a tsorace ya farka yana salati ,çikin azama yayi part
d'in khadija ,samunta yayi tayi bacci akan sallahya gakuma plet d'inda taci kaza ga ragowar
kazar a gefe,zama yayi shima ya cika cikinshi sosai sanan yashiga toilet d'inta yayi alwalah
yazo ya tada sallah ,yana idarwa ya kwnta ta bayanta ,khadija jin mutum a kusada ita yasata
kurma uban ihu tana salati ,lokacin dare yayi sosai dan 11pm na dare ,dady ne yafito shida
momy cikin razana ,kai tsaye d'akin khadijan suka nufa ,humaid najin alamun zasu shigo ya
shige toilet yana rawar jiki ,ganin harta koma bacci yasasu komawa bayan momy tayi mata

'adu'a ta fice .....


humaid ganin khadija zata iya tona masa 'asiri yasashi komawa d'akinshi babu shiri ...


Dady ne yata humaid da khadija akan maganar komawarta hhh jiyafa humaid kwana yayi yana
sallah akan Allah yasa khadija ta yarda ,dady ne yace ”to gareki khadija zaki koma gidan
humaid 'd'inne kokuwa ,dogon 'nazari tayi akan hallacin da su momy sukayi mata ko d'an
cikinsu albarka gaskiya koda batason humaid bazata iya duban idanunsu tace ”bazata komaba
,sunkuyar da kai k'asa tayi tace ”na 'amince wow kuzofa kuga rawar jiki ko kunyar dady baiyi ba
,ba humaid ba har dady 'yaji dad'i sosai ,albarka yadinga samusu dakuma fatan alkairi da zuri'a
d'aiyyiba ,momy ce tafito itama tana tsaye tanajin duk abinda 'ake cewa ba k'aramin murna tayi
ba.....



Washe gari wani gyara momy tafara yiwa khadija su dilka ne su tsumi ne dasu garin sha magani
dai kala_kala gasu humra da ta jiki data kaya gakuma kayayyakin d'aki da dady 'yasa 'akawo
daga kamfani a fitar da na gidan......✍️.




Kwanaki k'alilan khadija ta sauya tayi kyau sosai ,humaid kuwa jira yakeyi ace yatafi da ita
'amma shiru ,hhh yadai fara shawarar ya gudu da ita , saida 'kayi one month da magar sanan
momy ta amince yake zuwa gurin khadija washe gari kuwa dady 'yace ”ya tattara matarshi su
wuce ,aikuwa kamar yana jira yace ”tafito ,momy ce tace ”ya kara mata one week 'komawa d'aki
yayi yana kuka hhh manya, washe gari kuwa ko sallama baiyi musu ba Yakoma can gidan ganin
Sabin gyaran da dady 'yasa 'ayi yasashi farinciki....


Yana 'alfahari da iyayenshi sosai da sosai adu'oi yadiga kwararo musu ,yana cikin hakanne yaji
ana nocking zuwa yayi bud'e k'ofar yana budewa yaga khairat ce ,tsaki yaja ,cikin k'ufula yace
”mekuma kikazoyi gidana ?"tsaki taja tace ”naje na zubar da cikin kuma yanzu takarda ta nake
jira ,cikin sauri yayo kanta ,kome ya tuna ya fasa ,cikin azama tace ”wallahi daka doka hmm
kabani takaddata in ficema daga gida ,domin wanan ai bak'inciki ne ace mutane na sonka
insunji da igiyar aure a tsakani saisu gudu mtsw ,humaid ne yaje ya d'auko takadda ya rubuta
mata 'abinda ta buk'ata ,godiya tayiwa 'Allah daganan ta fice ,shikam ko damuwa baiyi ba tunda
Khadijanshi zata haifamai y'ay'a ...


Sati ya cika yaune ake shirye shiryen komawar khadija ,humaid ne yakoma gun doctor Umar

akan ak'ara dubashi ,congrat yayimai yana dariya yace ”aci amarci lafiya yanzu kazama normal
fa ,dariya humaid yayi yace ”nikam tun yau na d'auki hutu sai wata biyar dariya sukasa
,daganan yawuce gida zuwa d'auko gimbiya khadija ,tana kukan rabuwa da momy ,yashigo
momy ce tace ”ka kula min da yarinya dan Allah ,insha humaid yace ”daganan momy ta rakata
zuwa mota ,tuk'i yakeyi a hankali ,har Allah ya kawosu gida lafiya tana sauka zata fito ya
,sunkuceta ya goyata ya direta 'a k'ayataccen d'akinta ,ammafa d'akin yayi kyau ,tafad'a cikin
zuciyarta ,humaid ne yace ”lovely dan zaki biyoni shine harda kuka ?"murmishi tayi ta nemi
gefen gado ta zauna ,soyayya 'kuwa humaid ba bayaba dan jin k hadija yakeyi inta k'ara
guduwa bazata dawoba*LADIDIN KAUYE*


Funny & love story


45 _46

Zai iya rasa rayuwar shi lalla6ata yakeyi akan taci kaza 'amma sai wani sharewa takeyi
murmishi ne ya su6ucewa Humaid cikin zuciyar shi yace ”kamar ba ita bace kwad'a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0