Showing 36001 words to 39000 words out of 40319 words
ba please help me ,cewa yai uhm uhm nima Ladidi da
k'yar nake tafiya ,dariya da kuka ne sukayi nasarar k'wace mata shikuwa yana ganin haka ya
sunkuceta ya dirita a gado ,had'ashi ta dingayi da Allah dama ba komai zaiyi mata ba kwai
yanason sata yin shiru ne ,cewa yai zonan muyi adu'a ,cikin shagwa6a tace ”yaya kayanfa
?,riga da wando ya ciro mata masu flawoyi a jiki wandon iya gwaiwa ne rigar kuma iya cibiya
bayan tasa ne ya kamo hanunta yana sunbatar k'amshin tiraren data fesa yace ”dan Allah ki
yafemin Khadija dan Allah ,raahin fahimtar abinda yake cewa yasata kallonshi tace ” yaya ban
ganeba ,kukane yayi nasarar kufce masa yace ”nayi miki mumunan zato Khadija asheke
cikakiyar budurwa ce nagode da kika kularmin da kanki ,domin duk soyayyar da kuka zuba da
buduraka muddin bata tare da budurcin ta to wallahi bazatai daraja a idon mijinta ba ,Khadija ce
ta fad'a jikin Humaid tana kuka mai cin rai ,rungumeta yayi yana kwararo mata 'adu'oi akan
albarkar rayuwarta ."
Kitchen suka shiga suka had'a breakfast mai rai da lafiya bayan sungama ne Khadija ta zubo
musu shikuma Humaid ya shiga wnka ,yana fitowa Khadija ta d'auko wayarshi tafara yimusu
photo ,hotuna sukayi kala kala wani ya d'auketa wani kuma tana bayanshi wani kuma ya
rungumeta daganan suka zauna cin abinci ,suna gama Humaid yace ”zaije ya dawo insha Allah
baze dad'e ba ,rau rau Khadija tayi da ido tana cewa yaya please kaje dane man dariya yasa
yace ”to shirya man am sorry sweetheart yanz zandawo afuwan kinji to Allah ya dawo dakai
lafiya hubby ,zaro ido yayi yace ”dama inada Suna na musamman shine ake rowar gayamin juyi
tayi tace ”yaya kaje ka dawo cikin sauri ya fice sbda Doctor Umar ne yake kiranshi a hospital ."
Misalin k'arfe 1pm Khadija takuma shiga wanka simple makeup tayi ammafa tayi kyau sosai
shadda ta d'auko kalar wacce Humaid yasa mai ruwan coffee ba k'aramin kyau shaddar tayi
mata ba kasancewar farace sark'a da d'an kunne tasa sai kuma agogon hannu wohuu kamar ka
saceta dan kyau, alamar nocking akeyi mai gadi ne ya tambayeta daga ina kike hajiya ? Matar
ce tace ”sunanan Rahma to kishiga hajiyanna ciki ,tana isowa part d'in Khadija tafara nocking a
nutse Khadija ta fito ganin Anty Rahma ce yasata rungumeta suka shige ciki ,Anty Rahma ce ta
kalli Khadija tace ”amarya yakuma k'arin hak'uri alhamdulilh Khadija tace "ta mik'e ta dibowa
'Anty Rahma kayan motsa baki hira sukeyi cikin farinciki tana tabyarta ina yaranta twins dariya
anty Rahma tayi tace ”kema ina yimiki fatan hakan rufe fuska Khadija tayi tace ”rainon twins da
wahala anty ,sallamar Humaid ce ta katse musu hirarsu wani tsalle Khadija ta doka tatafi da
gudu ta dalle bayan Humako.."
Anty Rahma ce tace ”to ni zantafi masoya Khadija na baya ta rufe ido dagan an tacewa anty
Rahma bye bye Humaid ne yace ”ina yini ya yara lafiya Lou tace ”daganan tayi gida ,hmm wato
khady ko kunya babu í ¾í´.
Sauketa Humaid yayi yana yimata wani irin kallo afuwan fans gaskiya zaman gidansu Khadija
yafi k'arfin mom Islam .
*AFTER TWO MONTHS*
Kwance take kan cinyar Humaid wani amai ne ya taso mata ,kafin yayi yunk'urin mik'ewa ta
wankeshi da aman kuka takeyi sosai sbda bak'on yanayin daya ziyarce ta sam batajin dad'in
komai a rayuwa ,d'aukarta Humaid yai ya wanke mata jiki ya dawo ya kwantar da ita 'a kan
gadonshi ,komawa bathroom yai ya wanka yasakeyi ya shirya ,hijab ya sanya mata ya d'auketa
yafice da ita ,bud'e mota yayi yasata 'a back side ya rufe k'ofar ,direct hospital suka nufa da
isarsu aka taresu kasancewar halin su kenan kowa na cewa doctor kak'i dawowa aiki hak'uri
yaketa basu kasancewar yanzu hankalinshi ba 'a kwance yake ba ,office d'in doctor Umar ya
shiga ganin bai ganshi ba yasashi komawa mota ya rik'o hannun Khadija da ta galabaita ya
kaita wani d'aki da babu marasa lafiya ,pitsari yasata yi bayan tayi ne yaje wani lamp ya d'auko
abin d'iban jini yana d'iba ya fice test yaje yayi zuwa minti talatin result ya fito bud'e baki yayi
yana kabbara wani doctor Hashim ne yace ” doctor da kanshi yana awo tsabar farinciki Humaid
yace ”Hashim yanzu ma zamuje d'akin awon munsami k'aruwa, kowa sai tayashi murna yakeyi."
Khadija dake kwance tanajin kwad'ayin shan tsamiya ta taso tana shirin fitowa sukayi ido biyu
da Humaid cewa yai haba baby yazaki wahalarmin da kanki 'ina zaki ,cikin shgwa6a tace
”tsamiya nakeson sha ,zaro ido Humaid yayi yace ”kekuma naki jarabawar kenan¿zata yimai
kuka yace ” come down zomuje ayi awo sai mu k'ar6i magani mu wuce kasuwa ,babu musu
tabishi suka wuce ana gama mata ya kar6o magani suka shige mota basu sauka a ko ina ba sai
kasuwar farar gada ,kayane gasunan na masu ciki irin su tsamiyar biri malmo ali mai ruwa
dakuma tsada da agwa luma lol dama wanda na manta haka yadinga jidar mata kayan tsami
hhh yaufa babu sha'awar cin kaza saboda wari takeyi mata lol.
Da isarsu gida ya zuzuba mata wasu a fridge wasu kuma ya wanko mata suka zauna tanata
sha ko tayi babu ,hh Humaid da keta k'are mata kallo yace ”Alhamdulilh Allah yabani kyautar
mata tagari kuma zata haifamin y'ay'a nagari am very happy wow Khadija bansan da bakinda
zankuma yimiki godiya ba please kikula mana da babyn mu ita dai ko kallonshi batayi ba
abinda yafi komai dadi takeshi ammafa a gurinta.
TV Humaid ya kunna NTA wani rahoto ne yaja ra'ayinsu gani nayi Khadija ta tashi ta zauna
,shima Humaid d'in gyara zama yai wani matashin yaro aka nuno hannuwanshi a d'aure yana
koro jawabi kamar haka.
_Nidai sunana Ammar d'a daya tilo ga Alhaji Atiku dollars nataso cikin gata da kulawa a
London aka haifeni iyayena basa zama a Nigeria amma ni a Nigeria nake rayuwa ,wani soja
dake tsaye ga wasu kuma dake ririke da last speaker suna yimasa tambayoyi to maiya kaika
aikatawa y'ar minista fiyad'e ? tsautsayine yace ”a takaice ,wasu tambayoyin aka kuma
jeromasa akan cewar kwanaki ankashe mai gadi agidan yaron Alhaji ABDULL... ko zaka iya
bamu cikakkiyar amsa eh ninne na kashe shi ,kuma ba shi naso kashewa ba tsohuwar
budurwata naso kashewa kokuma mijin da ta aura ,bayan nan ko akwai wani kisan daka ta6ayi
babu nasani tawa ta k'are k'arfin arzik'in mahaifina bazai fitar dani daga hannun hukuma ba_.
Daganan aka wuce gurin .
Kukane ya kufcewa Khadija sbda tayi dana sani akan sanin Ammar datayi amma Alhamdulilh
tunda gashi a hanun hukuma .
Suna cikin alhinin Ammar sukaji sallama ,Humaid ne ya mik'e jiki a sanyaye bud'e k'ofar yayi
yana k'are mata kallo yace Khairat!!!! momy dake baya ta shigo sanye da hijab tace ” daughter
kinga yarinyar da tayi sanadin ciwonki nan ,mik'ewa Khadija tayi ta fad'a jikin momy ta saki kuka
mai tsuma zuciya d'ago kanta tayi tace ”momy wanan wacece ?"tsohuwar matar Humaid ce
,momy ce tabata kaff labarin auran Humaid 'dakuma abubuwanda suka faru bayan barinta gida
da halin da momy ta shiga ,kuka Khadija takuma sawa ta durk'usa ta rik'e k'afar momy tace
”momy dan Allah ki yafemin,dana zauna da baki dinga zubar da hawayenki ba natuba momy
,d'agota momy tayi tace ” daughter na yafe miki karki damu kowane bawa da tashi jarabawar
,Khairat ce ta durk'usa 'a gabansu momy tace ”dan Allah nima ku yafemin ,nasan na cutar daku
gashi ta sanadiyar bin bokaye fuskata ta k'one kowa guduna yakeyi kuma iyayena ma sun tsune
min ta had'a hanunwanta biyu tace ”dan Allah Ku yafemin kodan guduna da duniya takeyi
,Khadija ce ta d'agota tace ”na yafe miki Allah ya yafemana ,Humaid da ko kallonta bayason yi
sabda fuskarta tayi abin k'yama yace ”indai zaki ficemin a gida to na yafe miki jekiii ya daka
mata tsawa momy ma cewa tai ta yafe mata daganan ta fice ,tana fita suka rufo k'ofar d'akin ,jin
wani k'ara da wata mota tayi yasasu bud'e get suka fito da gudu ,motace ta kad'e Khairat jini ta
baki jini ta hanci ,drivern kuma ya gudu ,cikin azama Humaid yazo ya jijigata jin alamun babu rai
a tare da ita yasashi salati momy ma salatin takeyi Khadija kuwa na kuka gidansu ya nufa da ita
inda da shigarsu suka tarar da mahaifinta da mahaifiyarta a parlor."
Bayan ya gaishesu ne yake fad'a musu tare da Khairat yazo ,a fusace mahaifin nata ya mik'e
yana nuna Humaid yana cewa karta sake ta shigomin gida da k'azamin jikinta mai za'ayi da
mazinaciya !!! Kuka Humaid yafara yana cewa dady ku yafe mata motace ta kad'eta kuma babu
alamun nunfashi a tare da ita momy a razane tayi waje dady ko ciki ya shige irin ko a jikinshi
,momyn Khairat na ganin ta tafad'i ta suma dady ne ya fito da gudu shima ganin gawar Khairat
yasashi nadamar tsa tsauran hukuncin da ya yanke akanta yafa cewa nayafe miki Khairat Allah
kayafewa Khairat .
Wayo Allah mutuwa fa ta kori komai a rayuwa kana yawo da gangar jiki baka saniba to y'an uwa
mudinga nufar kowa da alkairi mubi umarnin iyayenmu muzamo masu neman za6in Allah.
Gida Khadija suka koma ita da momy sai kuka Allah sarki rayuwa .
*********************
Kamar inda kuka sani ne ikon Allah yafi gaban wasa rayuwa tana juyi kala kala wani abin a
zahiri wani ko a bad'ini farinciki ko akasin hakan .
AFTER 5 MONTHS
momy na kwance tana bacci aka kirata a waya cewar matar Jalal ta aihu murna bakin momy
baya rufuwa ranar suna yaro yaci sunan Baban Khadija wato Musa yaro yasami gata ta kowane
6angare Khadija kuwa tayi rawar gani sosai dan ba'a barta a baya ba ,lokacin cikin Khadija
yana 8 months dak'yar take tafiya y'an uwan momy ma sunyi wa yaron shatara ta arzik'i.
Farinciki arzik'i kwanciyar hankali duk familyn sun samu kwanci tashi asarar mai rai cikin
Khadija yakai aihuwa zaune take bayanta ya rik'e gakuma mara datasata gaba salati takeyi
Humaid dayake kwance yana bacci ya jiyo salatinta ya fito da sauri ganin halin da take cikine
yasashi cewa zomutafi hospital ,girgiza kai Khadija tayi tace ”insha Allah a gida zan aihu ,nishi
takeyi iya k'arfinta Humaid ne yace ”kid'an k'ara nishi please kidaure rik'eshi tayi kam kam tasaki
wani nishi sai ga yaro ya fad'o tana shirin kwanciya taji wata sabuwar nak'udar Humaid yace
”baby gyara na dubaki ,kafin yakai ga dubata sai ga wani yaron yakuma fad'owa ,kuka tafara
sosai dan walhi tunda tazo duniya bata ta6a shan zafi kamar haka ba ,Humaid ne ya mutsike
yaran da kwa6a6en lalle sbda yana fitarda datti gakuma k'arawa yara lpy bayan mintuna kad'an
ya nannad'e yaran ya kwantar dasu kitchen yaje ya juyowa Khadija ruwan zafi ya taimaka mata
ya rakata toilet,wanka yayi mata tana cewa da zafi hakadai ya gasa mata jiki ,dawowa yai kan
yaran ya tattauna dabino yabasu ya juyo da kunnesu yayi musu kabbara alhamdulih farinciki
baiyyane a fuskar Humaid sai da yayiwa yaran wanka ya sanya musu kaya masu kyau sosai
dasu safa ,yaga Khadija ta shirya kamar ba mai aihuwa ba sai dai rashin k'arfin jiki ruwan shayi
ya had'a mata mai kauri tasha sanan ya kira momy a waya, yake sanar mata ai Khadija ta 'aihu
momy ce tace ”wanne hospital kokuma kuna nakune ,Humaid ne yace ”momy a gida ta 'aihu ,da
sauri momy ta d'auko hijab tasa driver ya kaita gidan Khadija ,da isarta gidan d'akin Khadija ta
nufa ganin babu kowa yasata komawa parlor ta zauna."
Tace ”idan kagama kar6ar aihuwar kafito cikin d'aga murya momy take maganar ,Humaid 'dake
kwance ya rungume twins d'inshi ya zaro ido yace ”kiyi baccin k'arya please Khady ,rufe
idanuwa tayi alamun tana bacci shikuma ya fice parlor gurin momy ,sunkuyar da kai yayi yana
sosa keya alakun jin kunya ,momy ce tace ”ina daughter tana ciki yace ”a tak'aice da shigar
momy tasamu Khadija tayi baccin gaske hhh mata anji jiki ☹️ rungume yaran momy tayi tana
wani farinciki ,number dady momy ta lalubo ring d'aya ya d'auka ,bayan sun gaisa ne take bashi
labarin aihuwar khadija murna fall zuciyar dady barinma dayaji momy tace ”yan biyu,
Humaid ne ya shigo bayan ya gaida momy tana cemai ya kar6i aihuwar lafiya ? dariya yasa
yace ”momy babu wani abu da 'ake buk'ata eh bbu zaka fitane ,cewar momy Humaid ne yace
”yanzu Doctor Umar yakirani a hospital zanje duba wata bbu lpy OK tom Allah yayi albarka
,amma gobe khadija zata koma gidan mu ba hakan yaso ba 'amma babu inda ya iya yace ”Allah
ya kaimu.
Washe gari momy tazo aka shirya kayan Khady dana boys suka nufi gidansu momy ,tana sauka
farfesu yayi mata sallama tana zama momy tasa Ummi wato y'ar aikin gidan ta kawo mata
citakeyi bakinta babu dad'i bayan tad'anci kad'anne tacewa Ummi tazo ta d'age ,*LADIDIN
KAUYE*
funny & love story
57_58
Washe gari Humaid ne yazo cikin wani lallausan yadi blue my kyau fuskar shi sai fitar da
tsananin murmishi yakeyi ,kai tsaye d'akin matarshi ya nufa ,sanin yanzu za'a fara yimai
katanga da ita ,a hankali ya shige babu wanda ya ganshi ,kwance ya sameta tayi wanka taci
kwaliya ,juya idanunsa yai bai saukesu a ko inaba sai akan babys d'insu ,bacci suke sha masha
Allah ,ganin baccin ya d'auki Khadija sosai yasashi kwanciya gefenta sunajin nunfashin junya ya
rungumeta ,jin d'umin mutum kuma an rungumeta yasa khadija k'ok'arin kwala ihu , Humaid da
jikinsa keta rawa ya had'e bakinsu guri d'aya ,wani irin salo yake yimata 'hakan yabata damar
k'ara rungumeshi tana lumshe ido ,hmm Khady ayi a hankali dai tamm Humaid 'da yakejin
tsananin buk'atar Khadynshi ya ma manta jego takeyi yau kwananta uku ,Khadija ce ta dawo
cikin hayyacin ta tace ”honey kasan fa momy zata shigo kartazo ta samemu fa ,shii ya sa
hannunshi kan lip d'inta don't worry zan 6uya ,zaro ido Khadija tayi tace ”to ka sakeni karta
shigo ,matseta yakumayi sbda wani yanayi da yakeji suna cikin hakane momy tafara nocking
dan taji k'ofar rufe zaro ido Khadija tayi tana kai dubanta ga Humaid da shima ya zaro nashi
kyawawan idanun ,to ya za'ayi ya rad'a mata a kunne ,ka shige toilet kawai kasa key ,mik'ewa
yayi ya shige tareda murza key ,momy data gaji da tsayuwa tace ”nikam wane irin bacci kikeyi
haka ,Khadija cikin muryar bacci Khadija tace ”momy kiyi hak'uri bacci ne ya d'aukeni ganinan
zuwa ,mik'ewa tayi ta gyra wuyan rigarta tare da fuskarta ta shafesu da hannayenta taje
bud'ewa momy."
Fad'a momy tafara yimata ya'ayi ta rufe k'ofa bayan tasan ba ita kad'ai bace yanzu in yaran
suka tashi suka kuka fa ,shiru tayi tace ”momy kiyi haku'ri bazan sake ba ,shigewa d'akin na
Khadija momy tayi ta fiddo wasu magunguna data tafasa a kettle ta silba cewa tayi tashi da
d'uminsa kije ki kama ruwa dashi karfa ki sirka to tace ”hhh tunowa tayi ai honey na toilet yasata
cewa momy zanyi ,momy cikin bada umarni tace ”tashi yanzu ki shiga ina kallonki ,lol babu inda
ta iya sbda bata yiwa momy musu ta shige toilet d'in ,ta rufo k'ofa ,lokacin ne momy ta fita ,ganin
Humaid tayi yana zaune a gefen bahon wanka dariya tafarayi k'asa k'asa ,Humaid ko haryanzu
a tsorace yake amma duk tsoron da yakeji bai hanashi rungumo ta ba cewa tayi to momyn ta
tafi please ka koma parlor zanyi tsarki kallon ta yakeyi yana dariya ,to maganin menene aka
baki oho tace ”a tak'ai ce au bazaki fad'amin ba ?"uhm uhm kwai na masu jego ne ,Khadija tace
”lokacinda take shirin tsugunawa ,Humaid da hankalinshi da idanuwanshi duk suna kan Khadija
,lura da hakan yasata cewa mo, aikuwa Humaid ya rufe mata baki ficewa yayi dan yasan zata
tona masa asiri kan yaran ya koma yafara yimusu adu'a sanan ya fice .
Yau kwanan Khadija bakwai yaune suna ,d'inkuna kala_kala Humaid yaiwa Khadija sosai sukayi
kyau itada yaranta da sukaci sunan Adam da Abdullahi ,kyawawa dasu gashinsu kamar na
turawa kuma kyau da dogon hancin duk na Humaid ne sunsha photo inkaga mijin mai jego
kamar wanda akayiwa bushara da aljanna ,momy kuwa hidima akeyi sosai babu zama .
Washe gari kowa ya watse sai momy da Khadija a gidan dady yayi tafiya ."
Kwance take tana tunanin halinda mijinta ke shiga lokacinda yaji kewarta d'an halak tafad'a
lokacin da taji alamun shigowar mutum Humaid ne sanye da gajeren wando fari ya shigo sad'af²
kamar muna fuki key yasawa k'ofar dagan an yakai dubanshi ga Khadija yace ”baby gurinki
nazo fa tana dariya tace ”to bagani ba ,no wai haryanzu shi wanan mai sarautar bai tafiba ,hh ta
gane mai yake nufi sarai tace 'to menene hakan measses period uhm yakusa nanda 3 months
zaro ido Humaid yayi yace ”ko tausayi na bakyani ko yayi alamun kamar yai fushi ,kamoshi tayi
ta kwanta saman fafad'an k'irjinshi tana cewa yaya nayi missing ya rufe mata baki da nashi ,am
to riders yakamata mu fito daga d'akin mai jego kasancewar lover's sunfara í ½í¸€,
Kwance take wani azababen zafi takeji wayo rayuwata ,tafad'a lokacin da Humaid ya mik'ar da
ita zai kaita toilet wani rawar jiki yakeyi ,lol ya had'a mata ruwan zafi ta shiga ta jima acikin
ruwan maganin butar da momy tabata ,ya zuba ruwan zafi a ciki yace ”to yi tsarki da wanan
,bayan ta fito ne ta kar6a tayi tsarki dashi d'aure da towl suka fito rik'e da hannun juna ,Humaid
ne ya shafa mai ya zura wandonshi ita ko Khadija bata sauya kayaba sbda tasan momy batada
wuyar gano abu ,tana gama