Showing 9001 words to 12000 words out of 40319 words
cikin
mota ita kuma tana tafiya a k'afa"baya yayi da motarshi yace ya ,yammata ina magana kink'i
kulani cigaba tayi da tafiya jitayi ya rik'o hannunta a zabure ta juye dan tunda take babu namijin
da yata6a gigin rik'e koda gefen mayafinta ne........✍️✍️✍
✍️Mom Islam ce
*LADIDIN K'AUYE*
Funny & love story.
*Labari mai ban dariya had'i da fad'a karwa*
*NA*
*MOM ISLAM*
*ZAINAB HABIB*
*MARUBUCIYAR:*
*ZAINABU ABU*
*AND NOW*
*LADIDIN K'AUYE*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
*Episode:* 13_14
___durk'usawa yayi a gabanta yace please beautiful ki saurareni wlh tunda naganki naji nasami
matar aure ko banyi miki bane Ladidi ce ta yamutsa fuska kana tace bancema haka ba"mik'ewa
yayi yace sunanan Amar jitayi sunan yayi mata d'adi sosai Ladidi ce ta fad'amai asalin sunanta
wato khadija wow Amar yace daganan yace kozan iya d'aukar ki a mota ,ta eh tace babu
damuwa daganan ya maidata gida sunyi musayar number tashige gida mom ce take
tambayarta daga ina take cewa tayi daga gidansu yar ajinmu ne naje dubota babu lpy momy ce
,tace to kiyi sallah kici abinci semu shiga kitchen ".
Bayan tayi sallah taci abinci ta d'auko wayarta tana duba massage number Amar tagani ya
rubuto mata sak'on" kin budewa tayi saboda batason seta fara karantawa momy ta kirata kuma
taga sak'on da yawa tana shirin tashi tajiyo kiran momy amsawa tayi ta jona wayar tata a
charge ta,tafi kiran direct kitchen tawuce tasami momy tana had'a kayan buk'ata na girki saboda
yanzu tare sukeyin girki ummi tayi aure kuma bata nemi yar, aiki ba".
Bayan sun gama girkin ta nufi d'akinta ta gyara dan sam batason k'azanta shiyasa komai nata
tsaf ,tsaf bayan sallahr isha,I tana shirin karanta massage d'in Ammar sega kiranshi nan
yashigo muryarshi me sanyi ce tadaki dodon kunnenta kirari yafara yimata yana wasata godiya
tayi mai daganan suka gaisa "rungume fillow yayi ,yace kinsan me khadija ¿a,a tace yaci gaba
dacewa wlh jinakeyi ,inama kena rungume ba fillow ba murmushi tayi kana tace to mekakeci
naba na zuba ".
Dambu yace suka suka sa dariya" tambayarta yayi kinayin whtsapp ne ¿"a,a tace mai Amar ne
yace to meyasa¿Ladidi ce ,tace ra,ayina ne hakan shiru yayi kana yace inason zuwa hira
yaushe kikeso inzo shiru tayi nad'an wani lokaci kana tace zanyi shawara"Amar ,ranshi ya 6aci
amma be nuna mata ba sukayi sallama "bacci ya gagara d'aukar shi se tunanin Khadija yakeyi
wato Ladidi yarasa wane irin so yake yimata sona sha,awa ne kokuma so na zuciya se juyi
yakeyi "jiyayi mararshi tashiga ciwo yarasa ina zesa kansa yaji dad'i wata babyn shi yakirawo da
sukeyin masha,arsu ".
*WAYE AMAR*
Amar d'a ne ga Alhaji atiku dollars yataso cikin gata da kulawa sam bashida tarbiyar kuma baya
tare da iyayenshi a London suke da zama tun mahaifan Alhaji Atiku suna London har aka haifi
Alhaji Atiku shikad''ai Allah yabasu shiyasa basa,son lefin Alhajin shiyasa gatan da iyayen Alhaji
Atiku suka bashi,shi yabawa d'anshi a ganinshi ,shine birgewa" Amar yaza6i yayi karatu a
Nigeria shiyasa yabar iyayenshi yazo Nigeria yana karatu bashida kowa a Nigeria shiyasa yake
abinda yaga dama y'an matanshi sunfi a k'irga "yanzu gashi Allah ya had'ashi da Ladidi kuma
indai yaso abu to seya mallakeshi yake samun nutsuwa" gashi Allah yad'ora mai yawan
sha,awa baya sati beyi sex da mata ba' gashi kya kyawa "wanan kenan.
Washe gari bayan Amar yaji sauk'i yakira Ladidi a waya ringin d'aya ta d'aga wayar jin
muryarshi tayi wata " iri"cewa tayi lpy Amar najika haka¿lpy yace mata ya nisa,yace beauty kin
hanani barci"zaro ido Ladidi tayi 'kamar yana ganinta".
Tace nikuma "eh yace kinsani wanka zeci gaba tace momy na kira na bari,inje in dawo katse
wayar tayi'ta dafe k'irjinta tunda take Allah beta,6a had'ata da mara kunyar saurayi kamar Amar
ba".
Yau kwanansu hud'u da had'uwa ,yaune Amar yakira Ladidi a waya ,yake gaya mata, bashi,da
lpy " hankalin,ta yayi mutuk'ar tashi tarasa yanda zatayi ta fad'awa momy saboda tanason zuwa
gaishe,shi".ganin shiru,shiru "bata zoba yasa,shi neman number ta" wayar nata ringin amma
tak'i d'agawa saboda yau Humaid na gida shikuma Jalal yatafi gurin sana,arsa.
Ranshi ya 6aci sosai"amma ya,d'au alwashin,shirin dayakeyi a kanta , momy ce ta,k'awala
mata, kira amsawa tayi "da,sauri ta'amsa' bayan ta gyara fuskar,ta " tana ganin kamar momy
zata gano damuwa shimfid'e a fuskar ta,da sallama tashigo palon momy,samun guri tayi ta
zauna"kana tace momy gani .
Momy ce ta dubeta ,tace khadija meyasa bakyason fad'amin damuwar,ki "murmushin yak'e tayi
kana tace momy wlh bani'da wata damuwa kawai tunanin karatu nakeyi" momy badan ta
yarda'ba tace to shikenan kinci abinci kuwa eh tace suna cikin magana tajiyo wayar momy na
ruri"tashi tayi taje ta'd'aukowa momy wayar,ta momy ce tace waye yake kira¿"Humaid ne Ladidi
taba momy amsa to ki d'aga mana jiki na rawa ta d'aga wayar da sallama jin muryar mai
maganar yasa'shi daka mata tsawa ,cewa yayi ubanwa yabaki ,ikon d'aga waya momy na
"nakira ba keba rau'rau tayi da idanu momy taga yanayin'ta amma bata ce komai ba yak'ara da
kicewa Ummi ta,kawomin abinci to 'tace ta ajiye wayar momy ce tadubi ladidi tace meya,ce miki
¿"Ladidi ce tace wai Ummi ta kaimai abinci momy ce tayi murmushi kana tace to meyasa baki
cemai Ummi takoma garin su Ladidi da idan ta yakawo k'awllah tace bakomai momy barin je in
kaimai ,momy ce tayi'mata Allah ya shi albarka Ladidi tanajin dad'in wanan kalmar sosai shiyasa
takeson momy bata'son 6acin ran'ta .
Kitchen ta wuce tazubo mai abincin ta had'o da juice me sanyi ta nufi hanyar da zata sadata da
,d'akinsu Humaid kasancewar da nisa a tsakanin'su da isar'ta " tayi nocking batayi magana ba"
k'ara buga k'ofar tayi Humaid ne yace ubanwaye'yake damuna "shiru tayi bata'ce komai tura
k'ofar tayi da sallama tashiga d'akin ganin halin da,yake ciki'ne ya sata sake kular abincin da
kofin da'ta d'auko juice d'in zata gudu ya kamo ta ya k'ulle k'ofar.
Munafuka waya baki,izinin shigo'min d'aki " tayi mamakin sosai amma tasan ba acikin
hayya'cinsa yaje ba "kwalbar giya ce 'a gaban shi se kwalin taba ya birki'ta d'akin " Ladidi ce
takuma rugawa da ,gudu k'ofar d'akin tanufa"amma ina taji a kulle duban ta "takai ga Humaid da
idanuwan shi sukayi ja kamar gauta tace please brother kabud'e,min k'ofa wlh nomy zata
neme,ni shiru yayi yakuma duban 'ta mik'ewa yayi jiki na rawa yace baby kinzo a lokacin da
nakeda buk'atar ki Ladidi ce ta mai'maita sunan da yakira ta wai baby tafiya yakeyi yana layi
alamun yasha ya bugu ya matso kusada ita sunajin 'numfashin juna matsawa tadingayi shikuma
yana binta kamar k'aramin yaro saida ya kaita bango tukun ya rungume'ta runtse idanun tayi
wasu hawaye masu zafi na zubo mata jin alamun tudun breast d'inta yasa,shi rud'ewa " je'fata
kan makeken gadon,shi yayi yafara had'e fuskar su guri d'aya"Ladidi kuka takeyi kamar,ranta ze
fita tuno nasihar Yadikon,ta "tayi tashiga ture Humaid daga jikinta amma ko turuwa bayayi dake
ingar'man ,namiji ne k'arfin ta ,ta had'a da cizo ta yak'ushi ta tureshi tana mikewa ta hango key,
tabud'e k'ofar zata fice ya kamo'ta baya tayi da k'afarta ,ta tokare,shi ya fad'i a bakin k'ofar " ta
fito da hawaye sha6e,sha6e a fuskar ta duk wanda yaganta yasan tana cikin damuwa Allah
yatema keta tunda ta fito daga part d'in Humaid babu wanda ya ganta .
{K'ALU BALE GAREKU Y'AN MATA BA WAYON'KIBA BA DABARAR,KIBA ADU,A ITACE TAKI
ALLAH YABAKU MIJI NAGARI DUK MACEN DA TABI DUNIYA TO TABBAS DANA SANI
SHINE KARATUNTA ,KAR SOYAYYA TA RUFE MUKU IDO KUCE AI ZE AUREKI INA WLH BA
AURANKI ZEYI BA .}..✍️✍️✍️
Mom Islam ce ✍️✍️
*LADIDIN K'AUYE*
Funny & love story.
*Labari mai ban dariya had'i da fad'a karwa*
*NA*
*MOM ISLAM*
*ZAINAB HABIB*
*MARUBUCIYAR:*
*ZAINABU ABU*
*AND NOW*
*LADIDIN K'AUYE*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
*Episode:* 15_16
_____gado tafad'a taci gaba da rera kukanta a yanzu ko san taga Humaid batayi "misalin k'arfe
shida na yamma tafito zuwa ,kitchen tasamu momy tagama komai sedai jera abinci a dining,
temaka mata Ladidi tayi suka k'arasa.
"Washe gari ammar yakirata a waya, yake gaya mata tazo tarakashi gidan su k'anwar
momyn'shi " cewa tayi zatazo amma seta tambayi momyn ta ,cikin farinciki ammar ya sa aka
,gyara gidanshi aka feshe gidan da turaruka masu tsada.
Washe gari Ladidi takira Ammar a waya tacemai yazo ,misalin k'arfe sha biyu na rana yazo ya
d'auketa ,jin haka ya buga tsalle yana murna" suna cikin haka ne yake tambayar ta ,wane colorn
abinci tafiso?dariya tayi kana tace indomie "cikin jin dad'i yace to karki damu drinks fa
?kowanne tace ,sukayi sallama .
Washe gari misalin k'arfe sha d'aya na rana Ladidi tagama komai tasami momy take gaya mata
zataje gurin wankin kai " momy ce tace kije ki tambayo dadynki tunda yana gida.
Da sallama tashiga parlour n dady ,samunshi tayi yana waya bayan yagama ne ta gaishe'shi
cikin ladabi ya amsa "sekuma ta sunkuyar da kanta k'asa dady ne yace Khadija meyafaru?cikin
jin nauyi tace dama inason zuwa gurin kitso ne" dady ne yace to gashi su Humaid basanan
,amma kisa driver ya kaiki" to tacewa kana tamik'e zata fita. Kiranta yayi ,yabata kud'i ,godiya tayimai ta fice ."
Zuwa tayi parlourn momy tagaya mata dady 'ya barta kuma yabata kud'in kitson"nasiha momy
tayi mata daganan ta d'auko hijab d'inta ta fice, taje tayiwa driver magana tafad'a mai 'inda ze
kaita "
Bayan sunje suna hanyar dawowa suka ,hango motoci bak'ak'e sun zagaye su ,babu hanyar
da zasu ,wuce "
Bude murfin motar tayi ,
baba driver ne yace"wallahi Khadija karki fita, Ladidi 'da hankalin ta ya tashi tace karka damu
yanzu zan dawo ficewa tayi a motar, ta nufi gurin masu bak'ak'en motocin'nan bata hango
kowaba acikin motar ,zata juya ta koma ,tasu motar "taji an janyota an turata mota,baba driver
ne ya fito yana salati kafin yakai gurin masu motocin ,tuni suka wuce da gudu ,Baba megadi
yara yazeyi ,mezeje ya fad'awa su Alhaji " driving yakeyi amma hankalin shi baya jikin shi ,haka
ya iso gidan .
Momy ce dake shirin fita anguwa taji Horn d'in baba driver ,bayan yafito daga motar ne ya
durk'usa kana yagaida momy'mom daketa lek'en ta ina Ladidi zata fito "baba driver ne yace
hajiya wlh tsau'tsayine yafaru da Khadijan " momy da bata,gane inda yadosa ba tace mekake
nufi "koba tare kuka fita da khadija ba ¿" shiru yayi cankuma yace wlhi Allah hajiya muna cikin
tafiya mukaga wasu a wata bak'ar mota ,yabata labarin inda akayi har cemata da yayi karta fita.
"Cikin tashin hankali momy ta ,kalli baba driver tace kuma ka iya dawowa saboda ragon azanci
baka bisu ba ko"
"Kana ganin kai rayuwar ka tafi ta kowa muhummanci .
Shiru drivern yayi kana yafara da ayi hak'uri hajiya ,momy cikin fushi tace ai wlh zakayi dana
sani bari alhaji yadawo .
Waya sani ma koda sa hannunka a tafiyar da 'akayi da ita".
" cikin rud'ani driver yace ,wlhi hajiya babu sa hannun' na momy ce cikin fusata da 6acin rai tace
shot up your mouth .
"Tace wlh idan kasake magana senayi report d'inka gurin police "zaro ido driver yayi kana yabar
gurin ,momy da hankalin ta yagama tashi tarasa wace kalama zata ,fad'awa dady idan
yadawo".
Shigewa part d'inta 'tayi ganin Humaid a ,zaune yasata ware ido tace" wato kai bakaji tashin'
hankalin dake faruwa ba"Humaid da hankalin shi yatafi gurin TV a tsorace ya d'auki remote ya
,kashe kallon kana yamaida hankalinshi,gurin momy 'yace momy meke faruwa?"
Momy da idanuwan'ta suka ciko da hawaye ,tashare tadubi Humaid tace "tunda Khadija ta fita
wlh ba,a gantaba a tsorace Humaid yace" bangane ba momy .
Momy na kuka tabashi labarin da 'driver yabata, a zabure Humaid ya mik'e ya'yi hanyar fita waje
,momy da keta kiranshi yak'i juyowa bare ya saurareta.
Kai tsaye gurin baba driver yanufa ,tunda baban ya hango shi ya fara salati,saboda dama basa
shiri da Humaid ."
Cikin azama Humaid ya ,nufi gurinshi yana zuwa ya cakumo wuyar 'rigar baba driver yace gidan
uban wa kakai marainiyar Allah "baba driver daya gama tsorata yace yaro " karka manta
shekarata goma ina aiki a gidannan kuma ba,a ta6a samun matsala ba, seyanzu ne zance zan
cutar da wani". Humaid da bayajin ko mai da baba driver yake cewa yadinga ball dashi ,har seda momy tajiyo
hayaniyar su tazo tana yiwa Humaid fad'a"
"Hak'uri tabawa drivern,ta ruk'o hannun Humaid suka shige ciki , tana cikin yimai fad'a sega
Jalal nan ya k'araso ,ganin fuskar momy da Humaid babu fara'a yasashi k'arasowa da sauri
yana momy meys faru " Humaid cikin k'unar zuciya yace Khadija cefa driver ya 6atar da ita "a
zabure Jalal ya mik'e yace shine bro ka barshi? "Momy ce tadubi Jalal tabashi labarin da driver
yabata Jalal yace wlh k'arya yakeyi" momy cikin d'aga murya tace zan sa6a muku "kubari
dadynku yadawo ."
"Da daddare dady 'yashigo da fara,arsa ,rungumo momy ,yayi seyaga tak'i yin dariya alhalin ba
haka tasaba yimai ba" duba fuskarta yayi kana yace hajiya meke faruwa naga kin sauya cikin
tashin hankali da muryar da taci kuka ,tace Khadija .
Dady ne yace meyafaru da Khadijan¿ momy tace barin kirayo maka driver "mik'ewa tayi ,dady
ganin momy tayi waje yasa'shi mik'ewa tare suka fita .
Tunda suka isa parking space d'in momy take ta k'awalawa driver kira ".
A hanzarce ya fito cikin ladabi ya gaida dady ' dady ne yace meyafaru ne da Khadija ?"
Cikin fad'uwar gaba driver yabawa dady labarin abinda yafaru dasu .
Kid'imewa dady 'yayi yahau fad'a ,yana cewa wlh baku kyauta minba meyasa ba'a kirani a
wayaba "momy da kuka ya ku6uce mata ,takasa magana ,dady ne ya d'auki motarshi ya nufi
police station yayi musu bayani ".
Tare dakawo photon Ladidin dakuma kalar kayan da tasa .
Bayan su momy sun dawo gida,suna zaune da safe ,suna kallo a TV sukaji ana cigiyr Ladidi
momy jitayi hawaye sun zubo mata,dady kuwa hak'uri yake bata amma shima yanajin cikin
zuciyarshi babu dad'i".
Tunda Ladidi ta 6ata momy tadena jin dad'in aiki sosai ,seda tasa aka d'auko mata yar aiki .
*WAYE YA SACE LADIDI*
Tunda suka sata a mota suka rufe mata fuska da bak'in wani abu, ihu takeyi 'iya k'arfinta amma
babu wanda ya kulata, jitayi an d'auketa ana tafiya da ita ,daganan taji an sauketa an zaunar da
ita an wurgo mata Jakarta .
Takai minti talatin a haka can kuma taji an bude mata ido,ganin ta a wani k'ayataccen parlor
yasata sakin kuka tana, kiran momy " Ammar ne yafito d'auke da plate na abinci a wani farin trai
me adon flowers masu kyau.
Ajiye mata yayi a gabanta ,nunashi tashiga yi da 'dasha shiyar muryar ta 'tace Ammar wanan ce
soyayya ? ta k'ara dacewa wlh ka cuci kanka kuma tayarwa da iyayena hankali da kayi se Allah,
yayimin sakayya .✍️✍️✍️
Mom Islam ce✍️✍️✍️
*LADIDIN K'AUYE*
Funny & love story.
*Labari mai ban dariya had'i da fad'a karwa*
*NA*
*MOM ISLAM*
*ZAINAB HABIB*
*MARUBUCIYAR:*
*ZAINABU ABU*
*AND NOW*
*LADIDIN K'AUYE*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
*Episode:* 17_18
_____Dariya ma tabashi ,seda yayi mai 'isarshi kana yace "kin mance da masoyinki ko ?kin
kulashi tayi,sekuma taji hawaye na zubo mata .
Ammar ne yaturo mata abincin kana yace kici abinci " dama kince kinfison indomie ,kuma ita na
dafa miki .
Kici kiji girkin Ammar d'inki "cikin masifa tace tirr !da hali 'irin 'naka ,tuno halinta na da lokacin da
take k'auye tayi ,shirin mugunta take yimai .
" Tace to yanzu ka maidani gida" wani 'irin kallo yayi mata, ina wanan brother naki mara
mutunci "cikin fusata tace bangane ba ¿" dariya yayi mata irin 'na y'an duniya yace manta.
Jiyo k'arar wayarta tayi dake hand bag d'inta ,zata d'auka Ammar ya kwace wayar ,cikin masifa
tace wlh koka bani wayata kokuma kayi nadama"yayi receive din kiran kenan , zeyi magana da
alamu han,kalinshi na kan wayar yana shirya iskancin daze fad'a musu .
Ficewa yayi a parlor yana tunanin ai bazata fice ba".
Bud'e k'ofar tayi a hankali tayi waje babu hijab a jikinta babu takalmi, lek'awa tayi taga babu
megadi ,ta bud'e k'ofar da gudu ta ruga tanata gudu ,tarasa inda zata nufa .
A wata anguwa mesuna rikos ta tsaya tana jiran mutane ,hango wani yaro tayi ze shiga wani
gida."
Azama tayi ta isa gurin yaron kana tafara tambayar shi ,dan Allah yaro daga nan zuwa 6ukur
park G.R.A dan Allah nawa ne ? yaron yace" masu napep zasu kaiki a d'ari biyu ,godiya tayi mai
tacigaba da tafiya.
Tana cikin tafiya ne ta hango wani me adai,daita yace hajiya ina zuwa "anguwar ta fad'amai,
yace " tashiga su tafi ."
Sunyi tafiya me nisa sanan suka iso anguwar ,a lokacinne tafara gane anguwar tasu,nuni tayi
mai