Showing 24001 words to 27000 words out of 40319 words
Adamu yace� zai koma,
wasu mahaukatan kud'i Humaid ya d'ibo yabawa baba ragewa yayi kana yace� Allah yasa
'albarka saganan sukafice ,Humaid da sauri yafice daga gidan kamar marar gaskiya hmm..
Da kanshi yaje ya had'o kayan akwati daganan ya zarce gidan mahaifiyar momy yabata labarin
abinda yafaru da Khadija amma yad'an had'a da k'arya ,su hajiya lefinsu dady suka dinga gani
kuma sukace insha Allah zasu tsayamai kan maganar auran ,godiya yayi musu yabar kayan a
gidan yadawo gidanshi ...
Yau saura sati biyu biki shirye²akeyi ta kowane 6angare amarya kuwa gyara takesha kamar ba
gobe ,batun soyayya kuma sai abinda yayi gaba dan babu baya, ana biki saura 1 week ne
dangin momy suka kai kayan akwati ,da shigarsu dangin maman khairat suka hau gulma suna
cewa ji wanan banzan akwatin kamar na y'ar talaka ko besan wa ya 'aura bane?,sudai dangin
momy haka suka kai kaya suka dawo jiki a sanyaye, dady ne yakira Humaid a waya yake cemai
duk wasu takkaddu dayasani na hospital d'inshi to ya tarkato ya kawomai dan haka shima tuna
'aure zaiyi yafara neman 'nakanshi tashin hankali gamida rikicewa Humaid yashiga ko 6atan
Khadija baisashi shiga damuwa irinta yauba ,hak'uri yake bawa dady amma ina dady 'yace�
aina rantse ,daganan dady 'ya katse wayar ....
Yau saura kwana biyu d'aurin aure Humaid yayi d'inkuna sunkai kalla goma saboda murnar
khairat ,a yaune dady 'yabada saukar alkur'ani mai girma masallatai akan 6atan Khadija ,
Humaid ne ya tattarawa dady kayanshi ya kaimai ,dady ko kallonshi baiyiba shikuwa Humaid
mamakin abinda dady 'yayimai yakeyi ,kiran Jalal yayi a waya yake fad'amai halinda yake ciki
,Jalal cikin k'unar'rai yace �to Allah ya kayauta nikam ina goyon bayan dady kasancewar baka
damu da Khadija ba,Humaid ne yaja waya ya kashe saboda 6acinran yafara isarsa."
Washe gari akayi dinner anzubar da kud'i a bikinnan ,Humaid ko tunaninshi in kud'inshi suka
k'are ina zaisami wasu ?amma bashida 'amsa gashi yarinyar sai k'irk'iro hidimomi takeyi kuma
bayason yin harkar k'aranta hmm ,momy kam tamik'wa 'Allah komai ganin Khadija batada niyar
dawowa gashi yau watanta biyu bata gida 'Allah yasa dai tanacikin k'oshin lafiya .
*WEEDINGí ½í²–í ½í²«*
Yaune dubban jama'a suka shaida d'aurin auran Humaid ADAM da 'amaryarsa KHAIRAT
USMAN DOLLARS akan sadaki dubu d'ari biyar hmm tofa riders kunjifa í ½í¸‰,kowa mamakin
kud'in auranan yakeyi amma babu mai bakin mgna kasancewar gaba da baya securitys ne
kewaye da gurin ,y'ar manya kenan,misalin k'arfe 9pm aka wuce da ita gidanta ,duk iskancin su
saida suka yaba da gidan saboda ba k'aramin kyau yayi ba misalin k'arfe 10pm kowa ya watse
daga 'amarya sai ango ,bayan sunyi sallah ne ya dafa anta yayi mata 'adu'a daganan aka
faracin kaji ,bayan sun kammalah ne Humaid yashige wanka 'a can toilet d'in shi itama 'amaryar
wanka tashiga ta sanya sleeping dress.....������.
Mom Islam ce
*LADIDIN K'AUYE*
Funny & love story.
*Labari mai ban dariya had'i da fad'a karwa*
*NA*
*MOM ISLAM*
*ZAINAB HABIB*
*MARUBUCIYAR:*
*ZAINABU ABU*
*AND NOW*
*LADIDIN K'AUYE*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
*Episode:* 37_38
_____Da sallama yashigo yana sanye da gajeren wando ,ganinta 'a kwance kan gadon yasashi
rungumo ta ,itako amarya jin haka yasata fara kissing Humaid cikin zumud'i humaid dai rasa
kuzarinshi yayi saboda Khairat na neman sauya salon izuwa cire kayanta ,humaid ko mamakin
inda khairat bata tsoron wanan dare yakeyi saboda yaji ance duk mace na tsoronsa, mirginawa
gefe yayi yana maida nunfashi khairat kuwa haushi yabata dan ita bataso hakan ba ,Humaid zai
mik'e takuma taroshi tace �wallahi baka isaba kamance da hakk'ina daya rataya a
wuyanka?"shiru Humaid yayi can kuma yakoma gurinta ,kasancewar itace jigon abin yasa
baisha wuyar samun hanya ba ,ko jigata sosai batayi ba ,lokacinne Humaid yafara sambatu
yana shimata 'albarka kasancewar tana tareda budurcin ta ,bayan yasami nutsuwane ya sauka
'aikuwa yana sauka ta matsoshi ,cewa yayi wanka zanyi na kwanta lokaci yayi nisa, zaro ido
Humaid yayi yace�to ai saimu kwanta amma yanzu tashi muje muyi wanka ,mak'e kafad'a tayi
tace â€�wallahi ni bai 'isheni ba í ½í¸’garama kadawo ,ficewa yayi ko kallinta baiyi ba itako Khairat
kuka tafara tanacewa namiji kamar mace babu kuzari wallahi saina gyaraka.
Tunda Humaid yakoma d'aki yafara tunanin ko.Khairat na daga cikin wa inda' ake cemusu
harijai ne shifa bazai 'iya yin abu kullum ba kamar abincin gida ,ya shige wanka ,6angaren
Khairat kuwa lokacinne takumajin wata sabuwar sha'awa na tasomata zabura tayi ta mik'e tafito
part d'in Humaid ,ganin k'ofar a bud'e yasata shigewa batare datayi sallama ba ,cire kayan
jikinta tayi ta kwnta d'ai d'ai tana jiran shigowar Humaid ,Humaid yaga lokacin datashigo
yasashi k'in fitowa daga bayi ,yanemi guri ya zauna kamar zaiyi kuka, itako gajiya datayi da
jiranshi yasata batasan lokacinda bacci mai nauyi yayi gaba da itaba ,yana ganin tayi bacci ya
fice kamar munafiki cikin sand'a ,parlour yakoma ya kwanta.
*WASHE GARI*í ¾í´™
Washe gari kowannen su yatashi yayi sallah shiko humaid masallaci ya wuce saida gari yayi
haske sanan yadawo gida, yana shigowa ya tarar da khairat da fara'arta tazo dagudu ta
rungume shi ,shima fara'a yayi mata daganan tajashi zuwa dining, k'arewa kwaliyarta kallo
yakeyi dan ba k'aramin kyau tayiba ,sanye take cikin riga doguwa ta shadda mai ruwan pink
'suna isa dining ta bud'e wani food flaks mai shegen kyau ,humaid ne yace �wanan kuma daga
Ina "tana murmishi tace �daga gidan momy na ,masha 'Allah yace Allah yabasu lada 'amen
khairat 'tace �daganan tafara saving d'inshi tana bashi a baki ,farinciki fall zuciyar humaid yana
cewa yanzufa nayi aure ,aini 6atan khadija yayimin rana tabb da tanan babu maibarina inyi aure
,shima bata'a baki yashiga yi saida suka k'oshi tukun khairat ta taso daga chair d'in datake
zaune ta haye jikin humaid ,wasu abubuwa takeyi mai masu wuyar fasarawa abinka da farin
shiga dan danan yafara sauya sallo ,kinkimarta yayi sukayi bedroom d'inshi ,ya shafe minti
hamsin suna 'abu d'aya."
Dazai tashi saitace ita bata gaji ba ,fuska kamar ta mai kukaí ¾í´£ yace â€� please Khairat live me
tofa hmm cikin kasalaliyar murya tace � yanzu wasan yafara dan wlh nikam ban gaji ba ,jiki a
sanyaye ya zame yaje yai wanka ya dawo ,ganin zata kamoshi yasashi ficewa da gudu yana
haki, misalin k'arfe goma sha biyu 12pm zaune suke shida Khairat suna kallo ganin abinda take
gari yasashi had'e fuska yace �kewai saikace ba mutum ba kullum abu d'aya ?"k'ara matsoshi
tayi ,can kuma sukaji ana nocking ,humaid ne yace �jeki sako hijab ,mik'ewa tayi ta shige ciki
,shi kuma humaid yaje domin bud'e k'ofa ,yana bud'ewa yaga doctor umar ne dakuma doctor
sufiyan ,da fara'a ya tarbesu yana yimusu sannu da zuwa zama sukayi ,aka fara yiwa humaid
tsiya, akan ango ya 6uya ko office yak'i zuwa murmishi yayi musu yace �insha Allah yanan
lek'owa ,Khairat ce tafito da hijab hark'asa ta zauna suna cemata 'amarya kinsha k'amshi dariya
takeyi amma idanunta nakan humaid saboda tsananin buk'atarshi takeyi ,drinks ta mik'e takawo
musu da cincin dakuma dubulan sunci babu laifi daganan suka ce zasu wuce , humaid ne ya
fice rakasu ,daganan yadawo domin kwanciya yake buk'ata saboda gurin da 'akayimai aiki
yanayimai zafi ."
Khairat ce tashigo da wasu mahaukatan kaya rigace ko cinyarta bata k'arasa ba ta fad'a jikin
humaid ,juyawa yayi yana rik'e da gabanshi yana wani ihu ,khairat na ganin abin kamar wasa
kuma dai taga yafi k'arfin k'wa_k'wal warta, mik'o mata waya yayi yace �ki kiramin doctor Umar
please ,jiki na rawa ta dubo number ,ring d'aya doctor Umar ya d'auka gamida yin sallama
,Khairat ce tace �Umar humaid babu lafiya wallahi ,a tsorace doctor Umar yace �to kicewa
drivern gidanku ya kawoku hospital d'inmu , to kawai tace �daganan ta kamawa humaid ya mik'e
,parlor takaishi ,itakuma takoma bedroom d'inta ta sauya kaya ta d'au hijab da takalmi marar
tudu suka wuce, driver takirawo dagudu yazo ya tsuguna yace �hajiya gani "cemai tayi
maza_maza fitoda mota asibiti zamuje ,angama hajiya yace �yana fitoda mota ta rik'e humaid
tasashi a mota ,mintuna kad'an saigashi sun iso ,cikin gaggawa doctor Umar ya taresu yashige
da humaid room d'in da 'aka kwantar dashi kwanaki....
Dubashi yashigayi da na urori , ganin lamarin yakusa dawowa nada yasashi share ,wahalalen
gumin daya tsa tsatsafo mai ya dubi humaid daketa maida nunfashi yace �humaid kana wuce
gona da iri fa ,humaid cikin wahalaliyar murya yace Umar babu inda na iya naje na 'auro wacce
k'arfin halittarmu batazo d'ayaba ,Umar ne yace �to wallahi 'inkacigaba da sex kullum kokuma
sau hud'u a rana wallahi saidai wataran ka hak'ura da mace ,kana kallonta amma bazaka iya
ta6uka komai ba .....
Humaid ne yace �Umar please help me yanzu ya za'ayi ,iska Umar ya fitar ta bakinshi cankuma
yace �umm....
Yanzu shawarata bazatai amfani ba cox kuna cin amarcin Ku yanzu ,humaid ne yace �yanzufa
ba maganar wasa mukeyi ba dan Allah kaduba please, Umar ne yace �karka damu amma ka
kiyaye fa kar asami matsala ,insha Allah humaid yace �daganan ya basu magani kasancewar
Khairat na waje suka wuce gida, tunda suka koma khairat keta tattalin humaid, kwana uku a
tsakani saiga humaid yaji sauk'i ,alkacinne tazomai da buk'atarta ,humaid bayason tasan halin
dayake ciki shi yasa yakeson 6oyemata ...
Yaukam zama tayi tafara kuka kamar wacce akayiwa duka humaid na bacci yajiyo kukanta 'a
zabure ya mik'e yayi gurinda tazuba uban tagumi ,tambayarta yashigayi ,ko kallonshi batayi ba
tafara magana ,tana cewa wallahi nayi nadamar auranka 'ashe dama kaida mace banbancin Ku
kad'anne to wallahi ni bana auranka kaje ka nemi dai_dai kai walhi bazaka d'auki hakki naba
kokuma kasani bin mazan banza "ka d'an d'anamin Zuma 'a baki yanzu kuma kace bazaka iya
daniba ,humaid jiki a sanyaye yace �dan Allah Khairat kiyi hak'uri bazan iya rabuwa dake ba
karki gujeni ,tashi tayi kamar wacce aka zabura tayi cikin bedroom d'inta ,firfito da kaya tafarayi
ta lodasu a 'akwati tana kuka....������.
Mom Islam ce...í ¾í´™
*LADIDIN K'AUYE*
Funny & love story.
*Labari mai ban dariya had'i da fad'a karwa*
*NA*
*MOM ISLAM*
*ZAINAB HABIB*
*MARUBUCIYAR:*
*ZAINABU ABU*
*AND NOW*
*LADIDIN K'AUYE*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
*Episode:* 39_40
_____Tsugunawa yayi a gabanta yana bata hak'uri ,ko kallo ma bai 'isheta ba tacigaba da
kwasar kayanta ,tana gamawa tace �saura takadda ta ,humaid da yad'auki lamarin k'arami
saiyaga 'abin ya zarce gona da iri ,yana rok'arta itako tana tafiya ,ficewa tayi daga gidan da
k'atoton akwati tayi bakin titi ,napep ta tara ya kaita har k'ofar gidansu , tana sauka ta mik'a mai
kud'inshi tayi nocking mai gadi ya bud'e mata da sauri ta shige cikin gidan ,samun momynta
tayi a parlor tana kallo a tashar MBC 2 ,kwanciya tayi tafara rera kuka ,momyn ce tace �kiyimin
bayani mana maiyafaru daga biki yau kwananki biyar amma kice kin taho da k'aton akwati ?"ko
wata matsalar ce kinfi k'arfin ki kiarani a waya? Momy tadinga jero mata tambayoyi a jere,
Khairat ce ta dubi momy tana hawaye tace �momy ki fahimceni please karkiyimin mumunanr
fahimta ,momy ce tace� tashi mu shiga ciki kinsan gidan baya rabo da mutane, rufawa momy
baya tayi tare da 'akwatinta ,suna shiga momy tace �ina jinki daughter ya 'akayi wani sabon
kukan tafara tace �momy wallahi mutuminnan bashida lafiya , momy bazan iya zama dashiba
wallahi ,momy da bata fuskanci 'inda y'ar tata _ta dosa ba yasata cewa rashin lpy kuma ?eh
Khairat tace�daganan ta bata labarin hirar dasu humaid sukayi a hospital dakuma 'yanayin
zamansu ....
Momy cikin jinjina, lamarin tace �gaskiya zama bazaiyyi ba za'a cuci d'aya dama yasan bashida
lafiya ya auro ki tabb, amma bari yau dadynki yana hanya sai muyi maganar aji inda lamarin zai
kaya, to tace� daganan ta kwanta momy kuma tayi waje..
Gidan su Humaid momy ce tacewa�dady anya baka zargin wanan yaron Ammar shine ya sace
Khadija?",dady shiru yayi nad'an wani lokaci cankuma yace �eh to gaskiya ban zargesa ba
kasancewar baya gari ,kinsan iyayensa ba Nigeria suke ba ,amma zansa 'a bincika min ko da
wata mak'ark'ashiyar ,momy ce tashare wasu zafafan hawayen dasuka kwaranyo mata ,dady
cikin tausayawa yace �dole sai hak'uri uhm 'momy tace �Jalal ne yashigo cikin sallama , bayan
su momy sun amsa ne Jalal yace �dady kunji abinda yafaru ?" Momy ce ta dubi Jalal tace
�menene yafaru �gyara zama Jalal yayi yace �momy wlh matar yaya Humaid ce tace �wai saidai
ya saketa ,cikin ko inkula dady 'yace �to saime ni banga dalilin da kowa zai tada hankali ba
,inace aurene ?to tinda yariga yayi shikenan yaje yaci aure ,momy uffan batace ba, ta mik'e tayi
cikin bedroom d'inta....
*AFTER 1 MONTH*
Kwance yake a parlour ,kallo ya kunna 'amma hankalinshi baya gurin ,tunani ne suka taru
sukayimai yawa yarasa tudun dafawa ,jin nocking yasashi mik'ewa ,handle d'in k'ofar ya murd'a
ganin Khairat yasashi mamaki ,cikin fushi tace �karkayi zaton ko nazo ne ,dama nazo in
gayamaka ciki ne dani kuma kuma three3 weeks kenan ,hamdala Humaid yayi yace �kinga
munada rabon samun baby's ko ,murmishin da baikai zuci tayi ,tace �a cikin wa? cemaka 'akayi
zanyi shayarwa tabb, to kasani aihuwar ma bazanyi ba dan yaron daba 'a gidan ubanshi nake
ba mezan haifa? Humaid jiyayi damuwar tashi takuma nunkuwa over ,cewa yayi please khairat
ki fahimceni mana ,nifa bani na koreki ba cox kekika tafi da kanki bansan lefin danayimiki ba,
bud'e baki tayi tace �au bakamasan lefin dakayimin ba to bari 'in tuna maka koka manta dakaida
mace banbancin ku kad'anne?."
Dafa kai Humaid yayi yace �kibar ganin ina lalla6aki wallahi zanyi miki dukan tsiya kuma inga
mai tsaya miki, kallon up and down tayimai kana tace� turr tayi gaba ,tana fita Humaid yamaida
k'ofa ya rufe yafara kuka kamar k'aramin yaro ,yana tambayar kanshi wai shi meyayine a
rayuwa bashida sa'a yanzu yayi aure dan yaji dad'i amma sai tozarci dayaketa biyo baya ,ga
wanan shegiyar yarinyar tayi sanadiyar had'ashi da iyayenshi ,wayoo Allah na yafad'a cikin
k'unar'rai dazanga Khadija saina kusa kasheta ,domin ita masiface.....
Momy ce zane rik'e da carbi tana lazimi jin sallama yasata d'ago kai ,ganin Khadija ce take
shirin shigowa parlor yasa wani matsanancin kuka ya ku6cewa momy ,tana cewa daughter
ashe zanganki ? three months kenan bakya gida ,itama Khadijan wani kukane ya su6uce mata
tana momy kiyi hak'uri nasan nayimuku lefi ,amma kafin in zauna kuyafemin ,ta had'a
hannuwanta biyu ,tana rok'arsu momy ,rungumeta momy tayi tace �bakiyi mana komai ba
daughter amma kinsamu fargaba ,rik'o hannunta momy tayi tace �zonan kije kiyi wanka sai kizo
kici abinci ,babu musu tabi momy ,bayan momy ta rakata d'akinta nada kafin tayi aure ta fice ,
wanka tashiga tayi alwalah ta tada sallah tana idarwa ta zauna gaban dressing mirror tafara
tsara kwaliya ,wata doguwar 'riga tagani bak'a mai adon stone ajiki dakuma flawoyi masu kyau
,farinciki ne ya lulu6eta tafara magana cikin zuciyar ta tanacewa 'anya nayiwa momy hallacci
dahar natafi nabarta ? gashi duk da haka bata ganin lefina kuma bata fifita y'ay'anta 'a kaina
,share guntun hawayen daya kwaranyo mata tayi tasa rigar dakuma bra da pants tasanya rigar
,rolling d'in d'ankwalinta tayi tafito ,ganin bataga momy a parlor ba yasata wucewa bedroom
d'inta ,canma batanan ,k'ara fitowa tayi ta zuwa kitchen....
Rungume momy tayi ta baya tace�momy da kanki kike girkin ?"ina ummi fa ?momy ce tace �ah
ai yau dole nayi miki girki daughter na guda tadawo ,daganan suka shiga hirar duniya ,amma
momy batace ina taje ba , itama bata ce komai ba ,bayan sungama girkin 'ne suka wuce dining
,cikin so da k'auna suke cin abinci momy nata janta da hira,Jalal ne yayi sallama 'amsawa
sukayi da Khadija da momy Jalal jin muryar Khadija yace �tabb yaushe a gari ?kodai Makkah
kikaje ne ?bud'e baki Khadija tayi tana dariya tace �yaya Jalal nasiyoma kalo kalo ,bashiba har
momy saida tayi dariya ,zama yayi shima yace �to momy ina 'abinci na ?Khadija ce tace�kaga
zomuci anan inbamu k'oshi ba ma k'aro ,zaro ido Jalal yayi yace �tabb kinaso yaya Humaid
yazo ya ganni 'inacin abinci da matarsa kenan ko ?"d'aure fuska tayi tace"barin zuboma naka to
,momy na kallon yanayinta 'amma bata nuna mataba ,tana fita Jalal yace �ina tajene wai� cikin
rad'a ,momy ce tace�wlhi bata gayamin ba nikuma ban tambayeta ba......
Tana dawowa rik'e da plet na 'abinci Jalal yace �to sannu a yawo ,dariya tasa tace� yaya nifa ba
yawo naje ba ,to ina kikaje inji Jalal ?to garinmu naje ,momy ce ta 'ajiye cokalinta ta tsaya kallon
Khadija wacce magana takeyi ko a jikinta kuma babu alamun damuwa 'a fuskarta ,wallahi yaya
Jalal ina gidanmu ganin babu wanda yake shiga gidan ,yasani yin saukar dare na bud'e gidan
na zauna 'aciki kuma ko inna da malam Adamu basusan inanan ba dan babu Wanda na
gayawa.....������.
Mom Islam ceí ¾í´™
*LADIDIN K'AUYE*
Funny & love story.
*Labari mai ban dariya had'i da fad'a karwa*