Showing 39001 words to 42000 words out of 52927 words
da ita
akan
cinyanshi yana bubbuga mata baya
da
kyar bacci ya dauketa. Daukanta
yayi
yakaita dakinta ya kwantar,shima ya
shiga yay wanka saida yay sallan
asuba
sannan ya kwanta gefen khaleesat
yana
kallon kakkyawan fuskanta.
Shafa gashinta yake ahankali, ya
sumbaci goshinta yace am sorry
khaleesat, yau na wahalar dake, am
so
sorry yajawota jikinshi amma yaji
jikinta
kaman wuta.
Lokacin data tashi da sabon kuka ta
tashi yakaita bayi yamata wani
wankan
shiya mata brush yafito da ita yasa
mata
jumpsuit red sunmata kyau sosai.
yasa
mata hijab da kyar ta iya salla.
Bayan ta idar yakawo mata tea
amma
kasa sha tayi dan bakinta ba dadi
tafashemai dawani kukan kuma
haryanzu taki bari su hada ido.
Hydar ya rungumeta yana shafa
bayanta
yace am sorry bazan karaba,nai
miki
dazafi ko?ta girgiza kai, yace to
kiyakuri
bazan karaba kinji ya dago kanta ya
kalli kwayar idonta da sauri ta sauke
nata ahankali yace i luv yhu my
jidda,Allah miki albarka, nagode.
turo baki tayi tafada kirjinshi tace i
luv u
more.. Yace to dan daure kisha tea
dinko
da kyar yasamu tasha rabin kofi ya
lallabata tai wani barcin.
Wayanshi ya dauka yay dialing
number
DR YA~BINT..
[3:18AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
9⃣1⃣
Dr ya~bint tace captain ya amarya??
yace Dr ya~bint plz matana bata da
lpy
can u come over? Dr ya~bint tace
sure,
ganinan zuwa.
Ko lokacin datazo khaleesat na
barci
hydar ya kaita har dakin ya tsaya a
wurin.
Dr ya~bint tace captain adan bamu
wuri
ko, yadan sosa kai yace Dr dama
bata
uhm,dama batason allura ne plz
karki
mata yajuya yafita da sauri, Dr
ya~binta
tai murmushi ta shiga duba
khaleesat
dama tasan matsalan saisa tataho
da
magunguna data gama, tafito
tasameshi
tsaye abakin kofan sai zagaye yake
kaman khaleesat na Labour
room,lol.
Hydar yace Dr ya jikin??baki mata
alluran bako? Dr tace bakaso
namata
allura,amma kamata abunda yafi
allura
zafi ko, haba captain, gaskiya akula
dan
kai danyen aiki a wurin Hydar ya
dukar
dakai, tace anyway ga magungunan
dazata dinga sha,kuma ta dinga
amfani
da warm water inzatai tsarki Hydar
yace
tnx Dr tawuce tatafi.
Hydar yakoma daki yaga tatashi
breakfast yakawomata taci dadan
yawa,
yanda taga dukya damu yasa yabata
tausayi, yana mata tausa ahankali
tace
“yaya hydar�, yadago kanshi ya
kalleta
tabudema hannu tace come hear da
sauri yaje ta rungumeshi sosai
murya
chan kasa tace i luv uu, hawaye
yaciko
idonshi yace my sorry my jidda naja
miki ciwo, ta girgiza kai ai naji
sauki,yanzu ma wanka zanyi bayi ya
kaita ya wanko kayanshi ya fito da
ita.
wata yar shimi wanda da ita da
rashibta
duk daya yasa mata, tai murmushi
karfin hali tace muje parlor muyi
kallo,
daukanta yayi suka zauna kan
doguwan
kujera tanakan kirjinshi a kwance
suna
kallo yana bata popcorn abaki.
Suna cikin kallon sukaji an danna
door
bell, da kyar hydar ya iya tashi ya
kwantar da khaleesat yana mata
murmushi yace my jidda bansan
waye
keson damunmuba muna amarci
abunmu,rufe idonta tayi yay dariya
yace
shy girl, yadau jallabiya yasa yaje
wurin
kofa.
Yana budewa wazai gani? HYDAR
ABJ
ne yaci bakaken suit, da glass
dinshi no
respect, ya bangaje hydar nijar yace
nazo duba little pumpkin dinane
bakaiba, hydar nijar addu’a yake
Allah
sa khaleesat tabar falon dan babu
kayan
kirki ajikinta…
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
9⃣2⃣
Hydar Abj na gaba hydar na binshi
abaya amma koda suka karasa falon
babu khaleesat,wata boyayyen ajiyar
zuciya Hydar nijar ya sauke. Hydar
Abj
ya nemi kujera ya zauna yana cire
glass
din idonshi.
Khaleesat sukaji muryanta cikin
kuka
tace my guardian angel wurin zafi
yakemin, kuma da kyar na iya
fitsari.
daidai lokacin ta bude kofan
bedroom
dinsu tafito, hydar nijar yamike da
sauri,
ita bama ta lura da hydar Abj ba da
kyar
take iya daga kafa sai dingishi take,
tana
wani yarfe hannu tana kukkule ido
hawaye na zuba tana guardian angel
is
peppering me,hydar Abj binta yay
da
kallo zuciyanshi yay baki, daga gani
yanda take tafiya yasan mai afkuwa
tariga ta afku.
Hydar nijar yay sauri yakarasa inda
take
jallabiyan jikinshi ya kwabe yasa
mata
ajiki, ya share mata hawaye yace
sorry
my jidda nanda gobe zai dena miki
zafi
kinji,nine ko?? Ta girgiza kai tace
eh,
yace anjima zanyi tsallen kwado to,
tai
murmushi cikin kuka, daukanta yayi
ya
zagayo ya zauna da ita kan kujera
ya
zauna agefenta. sai alokacin ta lura
da
hydar Abj dake binta dawani mugun
harara.
Murya na rawa tace yaya Hydar ina
kwana, wani harara ya wurga mata
ta
dauke kanta da sauri tana kuka
kasa
kasa,hydar nijar yajawota jikinshi
tana
kokarin kwace kanta amma ya
matseta,yace is ok,dena kukan.
hakanan
ta kwanta ta kulle idonta Hydar na
shafa
mata baya ahaka bacci ya dauketa.
Hydar yakaita daki ya kwantar da ita
akan gado sanan yafito falo.
Yaje fridge ya daukoma hydar Abj
chivita active mai sanyi da glass cup
ya
ajiye mishi kan stool yace make ur
self at
home yayanmu, nizan shiga ciki
kasan
bata da lafiya ya juya zai tafi yaji
muryan hydar Abj yace ka sakammin
kanwata na aura hydar, ka saketa
nace……
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
9⃣3⃣
Hydar nijar yajuyo ya zubama hydar
Abj
kyawawan idonshi. hydar Abj yace
hydar nace kasaketa, ka saketa na
aura.
Hydar nijar ya saukar da ajiyan
zuciya
yace dukda abunda kalura zuwanka
dinan still kanason nasaketa ka
aura?
Hydar Abj yace ba jikinta nakesoba
ka
saketa shine abunda nakeso,
kanwatace
zan iya zama da ita koya take.
Hydar Nijar yace am sorry amma
aurena
da khaleesat babu saki har abada
kamabar maganan saki,azuciye
hydar
Abj yace Hydar am warning u
kasaketa
inba hakaba wlh zan kasheka take it
as a
threat.
Hydar nijar yay murmushi yace
kataba
ganin inda chicken threaten to kill
an
elephant??yay wata yar karaman
dariya
yace it will never happen, u dont
have
dat courage hydar,u cant.
Hydar Abj ya dunkule hannu
yakaima
hydar nushi a hanci chak hydar nijar
yarike hanun,Hydar Abj yay iya
karfinshi ya kwace hanun amma
yakasa.
Hydar Nijar yace kataba ganin inda
doctor beat up a soldier?? Cikin
kwanciyan hankali hydar nijar yasaki
hanunshi yace a doctor can never be
a
threat to a soldier, soo do ur worse
yajuya yayi hanyar bedroom harzai
bude kofan saikuma ya juyo yace
hydar
tym is too short,better change,
change 4
good, yabude daki ya shiga ya
kwanta
kusada khaleesat dinshi yana
mamaki ya
akayi hydar yasan gidanshi na
barrack??
Hydar Abj yamike yace dis is a war
between doctor and soldier, if a
doctor
cannot beat a soldier, a doctor can
sedate a soldier, yay wani murmushi
yace i will sedate u 4 ever hydar, i
will
silence u 4 ever. Yajuya yabar
dakin.
Yana fita daidai lokacin driver ya
sauke
zulaihat,ummi ta aikota takawo
musu
abinci,tai mugun mamakin ganin
hydar
Abj, gashi taganshi sai huci yake
fuskanan tai ja,hydar Abj yana
ganinta
kirjinshi ya buga yadafe kanshi
gush!!
wai mesa duk innaga yarinyarnan
sainaji wani irin, hanyar motarshi
yayi
batare dayasake kallonta ba,
zulaihat ta
ajiye kulan abincin tabishi da gudu
tace
yaya hydar plz wait, chak ya tsaya
batare daya juyoba…
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
9⃣4⃣
Ta sha gabanshi hawaye na zuba
daga
idonta tace yaya hydar maikaima
yayana??why cant u leave dem
alone?
yaya hydar 4 god sake dont u have
faith?
Are u not a muslim?Baka yarda da
kaddaraba?in Khaleesat ba matarka
bace
ka dauka haka Allah ya tsara
al’amarin,
maiya kawoka gidansu dis early
morning? Ta fashe da kuka sosai
saikuma ta dago kanta ta kalleshi
wanda
ita yake kallo da alamu
magamganunta
sun shigai, kuma jiyayi kukanta na
ratsa
shi kaman ya lallasheta.
Ta hada hannayenta biyu tace am
begging u yaya hydar, karabu da
yayana
da matarshi, plz kabar yayana
yahuta,
tunda nake da yaya hydar ban taba
ganinshi cikin farin ciki hakaba, sai
yanzu plz dont ruin dis special
moment
4 him. yaya hydar plz leave my
brother
alone shikadai Allah yaban, ta
tsugunna
takama kafan hydar tana kuka sosai
tace
kabar yayana yahuta.
Ahankali Hydar Abj ya dagota,duk ta
kashemai jiki. Yace zulaihat kinaso
narabu da yayanki?? Kinason na
hakura
da khaleesat? Ta girgiza kanta tace
eh,
yay murmushi yace only on one
condition, tace wot? Yace inhar kin
yarda zaki auren, inhar kin yarda
zaki
maye gurbin khaleesat azuciyana,
inhar
kin yarda zaki zauna dani, yace
zulaihat
inhar kinaso na kyale yayanki u
have to
marry me,u just have to. zulaihat
cike
da mamaki ta tsaya kallonshi babu
amsa.
Hydar Abj yaciro katinshi daga aljihu
yace ga card dina, idan ki shirya
bani
amsa ki kirani, just do it fast inba
hakaba yay kwafa tareda daga mata
gira
yawuce, harya bude kofan mota zai
shiga, cikin sanyin muryanta tace
“yaya
hydar�, yajuyo yazubama kakkyawan
fuskanta ido.
Ta share hawayenta tace inason
yayana
sosai,yayana sacrifices a lot 4 me,
yayana a jss3 yahakura da karatu
only
danyaje yay aiki yasami kudi yasani
a
makaranta, yayana shikadai
nakedashi,shine gatana,duk abunda
kesani farinciki yanamin, yayana
baitaba farin ciki da murna ba saida
yahadu da khaleesat.
Yaya hydar inhar wanan abun zaisa
kabar yayana yaxauna Lpy da
matarshi,
ta share hawayen idonta i accept,
na
yarda zan aureka, duk randa ka
shirya
katuro adauramana aure, am ready
to
become ur wife. tajuya da gudu
tadau
kulan tashiga gida tana kuka,
Hydar Abj wani dadi yaji ya kasheshi
kaman yasha fitsarin mermue..lol.
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
9⃣5⃣
Kwanaki sunja tuni iyaye aka shiga
maganan hyd Abj da zulaihat ansa
musu rana wata biyu. yau tarewan
khaleesat da hydar sati bakwai
kenan,
kullum soyayyarsu karuwa take
amma
haryau khaleesat bata kara bari
yayiba
dan mugun tsoron abun take,takasa
manta yanda hydar ya wahalar da
ita.
ko romce dinta bata bari yayi dan
ita
tsoro takeji,hydar mutum ne mai
hakuri
da juriya,dukda yana bukatan
ta,amma
duk idan yanemeta tace tanajin
tsoro
kyaleta yake yahakura,ya shanye
bukatar danshi khaleesat yakeso ba
jikin
khaleesat ba. Ayaune takama litinin
hydar baije aikiba saboda ciwon
cikin
dayasashi agaba sosai, ayaune
kuma
suka amshi bakuntan KHALIS.
Khaleesat sai murna take khalis
yace ina
mijinki?? Tace yana daki baida lpy
takai
khalis dakin hydar, khalis ya kalleta
yace
lil sis bamu wuri nadubashi jekimin
delicious girkinki da murnanta tafita
tace sure.
Khalis ya kalli hydar yace meke
damunka? Hydar ya mike dakyar
zaune
yana cije lebe ahankali yace nothing
much,kawai normal ciwon ciki.
Khalis
yacire farin glass din idonshi yace
Hydar dont lie to me,trust me u can
share ur problems with me, take me
as
ur friend,or as ur doctor.meke
damunka
hydar?
Yace cikina na ciwo dagaske,
saikuma
wurin gabaki daya ciwo yakemin
bansan
mesaba, khalis ya dubashi da
murmushi
ya dago yace kafara samun lpy ne,
yakoma falo ya shigo dawasu
magani
yabama Hydar yace wayanan
maganin
ka dinga shansu kullum sau daya in
sha
Allah kwanannan matsalanka zata
tafi,
issue of ciwon ciki wife dinka kake
bukata, fada kukene?? Hydar yace
a’a,
yace to mesa kake cikin wanan
yanayin?? Hydar kunya takamashi
yay
shiru, khalis yace answer me,
khaleesat
hanaka kanta takeko??yau zataci
gidansu
bari naje nasameta ya mike da sauri
hydar yakamo hanunshi.
Yace khalis bahaka bane wlh,khalis
cikin
fada yace to yane? Mutum da
matarshi
amma zakaje kasamu wata matsalar
ana
kokarin shawo kan tada.
Hydar yace khalis tsoro take,since,
after
we had our 1st nyt ne take tsoron,
and i
can force her, zan barta harsai
randa
tsoron yafita aranta. khalis yace
ashe
zaka mutu ahaka kam, waye baisan
lil
sis da tsoroba? Hydar ba’a biyema
mace,
ka karbi hakkinka koda ta karfine
dakaje kamutu, hydar yace no i can
do
dat, khaleesat nakeso ba jikintaba,
inhar
tana taredani koda babu abunda
kehadamu am happy wlh.
Khalis yarike hanun hydar yace
hydar
am happy yanda kakeson
kanwata,but u
have to understand kai namiji
ne,kaine
mai gidan,bakomi bane khaleesat
zatace
tanaso kana mataba,bakomi bane
zata
dingayi ka kyaleta ba, u have to
train
her,kowace mata ra’ayin mijinta
takebi,
kuyi magana let her understanding
wot u
are going through, lil sis nasonka
sosai
dazaran taji abunda ke damunka wlh
nasan zata baka kanta plzzz ka
gyara
hydar. Hydar yace to khalis tnx.
Kaima ya maganan chuchu??khalis
yace
i can lie to you, ina mugun son
chuchu
kullum tunanin ta nake amma
nakasa
yafe mata boyemin gaskiyan datayi.
Nd
also Ran Monday mai zuwa za’a
shiga
kotu kuzo mum hj benazir itace
lawyer
dake representing dinmu, get ready
u nd
khaleesat zakuyi testifying a court …
haka suka cigaba da fira sai yamma
yatafi,
[3:23AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
9⃣6⃣
Ranan da daddare bacin sun kwanta
khaleesat nakan kirjinshi ta lumshe
ido
ahankali yafara shafa bayanta tanaji
ya
gangaro wurin kirjinta ta zabura ta
mike
da sauri ta kunna wuta, ahankali
tace
yaya hydar me haka??murya adishe
yace
khaleesat i need u.
Jikinta yafara rawa ko ina,yaya
hydar
wlh mutuwa zanyi inka sakeyi, da
xafi
wlh, kuma tsoro nakeji,matsowa
yayi
kusa da ita ya manna mata kiss
abaki ya
dago da kanshi yace i promise
bazan
miki da zafi ba yacigaba da shafata
ihu
takarayi ta fizge jikinta zata gudu
tana
kuka sosai yakamo hanunta yace
ina
zaki??takara fashewa da kuka tace
yaya
hydar dan Allah kayakuri karkamin
komi tsoro nakeji. yanda yaga ta
tsorata
yasa yace naji my jidda zoto mu
kwanta
babu abinda zan miki, tana dar dar
takoma kirjinshi ta kwanta ta lumshe
ido,har bacci yaya gaba da ita,
ranan
hydar da kyar bacci ya kwasheshi da
ciwo yadingayi cikin dare.
Tundaga ranan ya kyaleta yazuba
mata
ido ranan sunday yace ta shirya suje
gidan ummi daga wurin ran Monday
zasu dau hanyar Abj ta dinga murna
suka tafi da yamma.
Ummi sai nan nan da khaleesat
takeyi,
zulaihat ma nata murna.
Bayan isha hydar ya shigo ummi
nafalon,yayma khaleesat alamu data
taho sutafi bangarensu amma kiri
kiri
taki tashi dan kunyan ummi take
sosai
hakanan yamusu sallama yatafi.
Khaleesat da zulaihat suka tafi
daki,harsun kwanta ummi ta shigo
tamikama khaleesat wani abu tace
shanyeshi, khaleesat ta shanye tass,
tamika mata wani tace jekiyi tsarki
dawanan,gobe dasafema haka zakiyi
tsarki dashi tace to ummi, zulaihat
sai
dariya take kasa kasa yanda taga
khaleesat nayi dabaki da alamu
maganin
da daci, saida khaleesat tagama
tafito ta
daki zulaihat suka kwanta.
Da sassafe ummi ta tashesu kowa
yay
salla sanan sukai wanka khaleesat
takarayin tsarki da maganin, amma
tarasa maisa yau gabanta keta
faduwa,
tana fitowa tazira hijab ummi tace
ina
zaki? Tace kayana zan je nasa suna
part
dinmu tawuce tatafi.
Tana shiga tacire hijab daga ita
saidan
karamin towel, tana shiga dakin ta
hango hydar akan gado yana rike da
kirjinshi da sauri tahau gadon ta
dagoshi
ta kwantar dashi kan kirjinta yaya
hydar
menene??yace my jidda gabana sai
faduwa yake i dont no y, khaleesat
tace
nima haka yaya.
Bude idonshi yayi dasukai jaa ya
kalleta
ya rike hanunta, yakara gyarama
kanshi
zama a kirjinta, yace khaleesat
koma
maizai faruyau dabamu saniba,pLz
kibari naji dumunki kafin abun
yafaru,
kibari na samu natsuwa,i need u
badly
khaleesat, karkija namutu da
bukatanki
araina…khaleesat tarufe bakinshi da
sauri tace yaya plz kadena maganan
mutuwa, babu abunda zai faru, plz
mufasa zuwa Abj inaji ajikina koma
mai
zai faru damu have something todo
with
abuja, hydar ya girgiza kai ahankali
yace i need u my jidda.
Yanda taga ya langabe,ya
kudundune
jikinshi, yana abu kaman mara lpy
yasa
ta tsorata sosai da sauri ta kwance
towel
din tayar, takankameshi tare da
kulle
idonta gam, tace gani yaya hydar
amma
plz karkamin dazafi kaji, murya da
kyar
yace to, kaman mahaukaci haka
yafara
shafata…
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
9⃣7⃣
Khaleesat taci wahala,ta dinga ma
hydar
kuka amma bai kyaleta harsaida
yajishi
ya gamsu. agogo ya kalla yaga karfe
tara
gashi khalis yace mishi 11 za’a
shiga
kotu,da sauri ya sunkuci khaleesat
wanda take kaman gawa yakaita
bayi
yagasata shi kanshi yasan ta
wahala.