Showing 24001 words to 27000 words out of 52927 words

Chapter 9 - Khalisat Book Compelet Maman Shakur

M Shakur   

17 Aug 2026

718

murmushi ya
bayyana
fuskan hydar harda cewa
Alhamdulillah.
Imam yace lokacin da faisal ya
warke,
yafada ma sarki yarinya ce ta
guntulemai yatsa shine yasa aka
kamosu
amma babu yarinyar ita ta
gudu,saida
akama hydar bulala 50 sanan aka

korasu
daga garinan yazo yamin sallama
amma
bai fadamin inda zasuba.
Dad ya share gumi yace imam yanzu
yaza’ayi da aurenshi dake kan
yata??
Imam yace ai yarka ya hallasta tayi
aure, tunda ba’aga mijin ba tsawon
shekara 5,amma kudan kara koda
wata
biyu ne aga ko zai bayyana kafin
tayi
wani auren.
Kwanansu daya suka bar nijar inda
sukama imam shatara na arziki. sai
naija.


💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
5⃣3⃣



su dad sun dawo gida da daddare
bayan
sallan isha aka kira kowa falon, dad
yace khaleesat hydar yabar nijar, da
sauri ta dago kanta ta kalli dad
saikuma
takomar da kanta kan kafadar

chuchu
tana hawaye.
Dad yace amma zamu tsaya muga
nan da
2 months inbai bayyanaba zamu
raba
auren kiyi wani aure, munbarma
imam
din nijar sallau indan yadawo nijar
din
afadamin. inhar nanda 2month
mijinki
bai bayyanaba khaleesat zan hada
aurenki dana hydar. Yace teema
kekuma
ki turomin surikin nawa dan za’a
daga
bikinki zuwa wata biyu masu zuwa.
Dad da murmushi a fuskanshi yace
chuchu ke yaushe xakiyi auren?? Da
sauri chuchu ta saci kallon khalis
karaf a
idon khaleesat, ta maida kanta kasa
da
sauri batare da tace wani abu ba.
Teema
tace wlh dad bansan mesa chuchu
bata
kula samari ko kadan, ranan wani
abokin yaya khalis yace yana sonta
amma taki, kuma yanada kirki, dad
yace
chuchu, cike da kunya tace naam
dad,
yace kidena korasu, cikinsu ki zabo
daya
na kirki kinji inyaso dukanku ma
aurar
daku rana daya.
Hj benazir tace ayiriri nadawo
Maman
amare uku, yarana uku zan aurar
rana

daya da sauri suka mike sukabar
falon
suna dariya.
Hydar Abj ke waya yace haba hydar
nijar dad fa na nemanka tuntuni
bakazoba, hydar nijar yace oo friend
aiki sunmin yawa ne but i promise
dis
weekend zanzo, idan nazoma inaso
nasai gida a abujan, hydar Abj yace
saboda me??
Hydar yace saboda in bikinka yazo
bakace saura 1 month ba, kaga
saina
dinga kwana achan. Hydar Abj yace
ga
gidanmu??wai mesa kacika tsoron
mata
ne?? Yay murmushi yace ni bana
tsoron
mata kawai ina taya matana kishin
kainane, kuma kasan lokacin bikine
mata sun cika gidan.
Chuchu yaudai ta shirya dan taje ta
gaida dad dinta tunda shi bai
nemetaba,
da sallama ta shiga falonsu amma
taji
shiru handbag dinta ta ajiye a falo
tayi
hanyar bedroom din dad.
Tun daga nesa taji kaman ana fada,
kanta tasa jikin kofan taji karan mari
tasss, Abban chuchu ya gaurama
mai
gadi mari, yace hw could u betray
me lyk
dat?? Kashemin ka kashe khaleesat
ashe
baka kashetaba, yanzu inta tonamin
asiri fa tace nina kashemata iyaye?,
Nakuma makantar da ita?? Chuchu
kulle

bakinta tayi da duka hannayenta
biyu
wot!! dad shine ya kashe iyayen
khaleesat?but y?mesuka mishi?
Maganan
dataji dad nayi ne yadawo da ita
daga
duniyar tunani,
Abunda nakeso dakai shine nabaka
1
week inaso inji cewa khaleesat ta
mutu,
inaso ka kawomin kanta kafin ta
tonamin asiri gwara na aikata
lahira…
Chuchu ahankali takeja baya tana
hawaye tana no dad, no dad, it can’t
be
u dad, u are not a murder, kafanta
ne ya
zubar da glass cup din dake center
table
jikake ragagassss, wanda hakan ya
janyo
hankalin su Abban chuchu. da sauri
Abban chuchu yadau pistol (karamar
bindiga )yafito daga daki yana zare
ido
mai gadi na biye dashi da tashi
bindigar
jikake tasssss Abban chuchu ya
harbi……..


💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼

```Maman Abd shakur```


_PAGE_
5⃣4⃣



Ya harbi yar aikin gidan,wanda ke
bayan chuchu a tsaye tafito daga
kitchen
ne saboda karan glass din dataji.
afirgice
chuchu tai kanta tana mama, mama
karki mutu plz, Abban chuchu yace
dole
ta mutu dan taji sirrina, zuwa wurin
yayi yakara mata second bullet take
taja
numfashinta na karshe. chuchu
tasaki
wani irin razanannan ihu tasume
warwas a wurin.
Kallon mai gyadi yayi yace kadau
gawanan kajefar a bola, sanan daga
yau
ya zamto a anguwar su khaleesat
kaida
sauran yarana kuke wuni, duk randa
tafito ita kadai ku tabbatar kun
kasheta
kun kawomin kanta, ya mikamai
kudade
da yawa. mai gadi ya saba gawan
yar
aiki a kafadanshi yafita da ita
compound
ya wurgar da ita akasa, bude booth
yayi
yachusata sanan yakoma yaja motan
yabar gidan.
Chuchu bata farkaba sai wuraren 5
na

yamma, tana tashi ta kalli ko ina
taga
adakinta take tafashe da kuka sosai,
muryan dad taji yace welcome back.
Dago kanta tayi ta kalleshi take taji
wani
irin tsanar shi a ranta, tace i hate u
dad,
u are a murderer, ka kashe mutum
agabana, dad ka kashe iyayen my
best
friend, dad ka kashema kawata
idanunta, i hate u and i will report u
to d
police,Ta koma ta kwanta tana kuka
sosai.
Zama yayi kusa da ita yay gyaran
murya
yace chuchu abunda kikaji yau da
wanda
kika gani inaso kiyi pretending
kaman
bai taba faruwaba, ki addana sirrin
babanki, karki bari kowa yaji
sirrinan,
inba hakaba duk wanda kika fadi
mawa
zan kasheshi, kinga kinjama mutane
mutuwa kenan. koda ina kashe
mutane,
ina yine saboda nabaki good lyf, a
luxurious lyf, kema ki shiga jerin
yayan
manya, yayan ministers,kihau mota
mai
kyau, kisa kaya mai tsada,ke kina
ganin
inda ace ke talakace su khaleesat
da
teema zasuyi kawa dake??
Chuchu kome kikaga nadawo yau,
saboda kene, ke kadai Allah yaban,
ke

kadaice yata, ke kadai nake kalla
naji
haske araina, dole nasan yanda
zanyi
nasamu kudi dan nabaki farin ciki
chuchu, yafashe da kukan gulma
yace
chuchu yanzu zaki tonamin asiri ??
Zaki
iya cewa nina kashe dad din
khaleesat?
despite everything i did 4 u
Chuchu?
Chuchu da hannuna na kashe rai
saboda
kawai nasami kudi na kaiki Turkish
international school. Yanzu zaki
iyakai
babanki wanda ya haifeki prison
chuchu????

💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
5⃣5⃣



Jikin chuchu yay sanyi sosai jin
maganganun babanta, tai shiru,
yakara
narkewa tareda kecewa dawani kuka
sosai yace chuchu answer me??

Yanzu
zaki iya kaini prison chuchu??nina
haifeki, nasai miki kaya nasaki a
school,
inkina ciwo na kaiki hospital,
chuchu
har kashe mutane nayi saboda ke
amma
sakamakon dazan samu wurin ki
shine
zaki kaini prison koo??? Ya mike
tsaye
ya share hawayen idonshi yace
shikenan
chuchu, go ahead am ready ki
tonamin
asiri, ki kaini prison, addu’a na
shine
Allah ya dauki raina wurin, na mutu,
tunda har yar dana haifa bata sona
zata
iya kaini prison. yamike zai wuce
yaji
chuchu takama hanunshi. Wani
murmushi yayi yace yes.. chuchu ta
taso
tana zuwa gabanshi yahau hawaye
yana
cemata let me goo chuchu, u said u
hate
me, so let me go, yace chuchu i
agree am
a murderer but everything i do is to
give
u happiness, ….. Zai cigaba da
magana
chuchu ta taushe bakinshi tana kuka
sosai tace dad i luv u soo very
much.
Taja hanunshi suka zauna akan
gado
tace dad naji nakuma yarda bazan
tonama asiriba, bakuma zankai

karanka
police station ba amma under one
condition, dad ya kwalalo ido yace
uhhumm, azuciyarshi yace wai wace
irin
mayyar yarinya Allah yabanne.
Tace dad zan rufama asiri only if u
promise me bazaka kara kashe
kowaba,
zaka tuba, kuma bazaka kara yima
khaleesat komiba. kakuma koma
islamiyya, kayi aure. Inhar kayi
hakan
nai alkawari bazan tonama asiri ba.
dad
yay murmushi yace i promise u
chuchu,
zan chanza, zan kuma baki mamaki,
yay
mata kiss a goshi sanan yabar
dakin.
Yana kaiwa dakinshi ya share
hawayen
idonshi yace yaro man kaza, anrufe
wanan chapter din kuma. ya kece
dawani arnen dariya taredayin tsalle
yafada makeken gadonshi.
[2:53AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
5⃣6⃣

Khaleesat taji chuchu shiru, kuma
tace
mata zata dawo kafin magrib gashi
yanzu har bayan isha bata gantaba.
Daukan wayanta tayi takira amma
chuchu bata daukaba saida
khaleesat
takira sau biyar ne chuchu ta daga
murya kasa kasa tace hello,
khaleesat
arude tace chuchu meke damunki??
Chuchu tace kaina ke ciwo gobe zan
shigo gobe inya sauka. khaleesat
duk ta
damu tace Allah sawake friend.
Chuchu
da sauri ta katse wayan ta fashe
dakuka,
i betray u khaleesat, plz forgive me,
am
not worth a friend to you, i betray
our
friendship tacigaba da kuka, sai
wata
zuciyan tace mata chuchu karki
manta
everybody deserve a second chance,
abunda nayi shine daidai, fatana
Allah
ya yafema dad tunda yay alkawari
baxai
karaba. Haka tasha kukanta har
bacci
yay gaba da ita.
Yau takama Saturday khaleesat na
zaune
dakinta tai shiru bakomi take tunani
ba
sai hydar hunter, kullum saitai
addu’a
Allah ya bayyanashi kafin lokacin da

dad yadiba yayi. tana zaune tana
tunani
taji teema ta dafata, tace khaleesat
kidena yawan tunanin nan nasan
matsalanki.
Khaleesat tace teema inason mijina
wlh,
banason arabamu, ko shekara dari
ne
zan iya jiranshi inhar zai dawo,
teema
bazan miki karyaba banason yaya
hydar
abu, wlh banason aurenshi, tafashe
da
kuka sosai ta rugume teema tace
teema
yaya hydar ya taimaken, ya
kaunaceni
dukda ina makauniya, an harbeshi
saboda ni, ya shiga matsaloli da
dama
saboda ni, teema hydar dabanne a
raina, koda bazai dawo gareniba
aganina hanyar dazan nunamai am
grateful akan abubuwan dayamin
shine
na zauna da aurenshi a kaina har
karshe
rayuwata, teema koda bai dawoba
banason dad yaraba auren, inason
hydar dina, deep down inaji ajikina
zai
dawo gareni very soon….. Karan
bude
kofa sukaji da sauri ta share
hawayenta
hydar Abj ne ya shigo ya kalleta yay
murmushi yace my luv, keda teema
kutashi ku shiga kitchen ayima
bakona
abinci daga kaduna zaizo, yama
kusa

isowa plz ayi food din yay shegen
dadi.
sukace to yawuce yafita yanama
khaleesat kallon soyayya……

💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
5⃣7⃣



Khaleesat ta sauke ajiyan zuciya
tareda
share guntun hawayen dayazubo
mata,
teema tace is ok Khalee, khaleesat
bubbuga kafanta tafarayi akasa tana
kuka sosai kaman yarinya tace
teema ni
mijina nakeso banason yaya hydar
wlh
banason aurenan.
Teema tace khaleesat kiyi hakuri,
kiyita
addu’a ai dad yace sai ancika 2
month
din daidai aranan za’a dauramana
auren, aranan kuma za’a raba
aurenki,
to kinga ki dage da addu’a Allah ya
bayyana shi kafin wa’adin da dad ya
dauka su cika.

Khaleesat tace to, teema tace oya
tashi
muje muyi abincin da wuri, kinsan
yaune nikabas day bikin kawata
MARIAM DANDAWAKI, ustaz zata
aura
wai shine za’ayi nikabas day, kowa
zaisa
dogon hijab,da nikab yau, khaleesat
tace
nidai ban iya sa nikab ba.
Teema tace Allah ya kamaki dole
kisa,zamu biyama chuchu ma,
khaleesat
jikinta yafara rawa, tace a’a ita
zatazo
nan, teema tace lpy jikinki ke rawa
haka?? Khaleesat tai maza ta mike
tace
tashi muje muyi aikin yaya hydar.
Kitchen suka shiga, suna hada
abinci
kala kala, suna cikin girkin chuchu
ma ta
iso sai murna suke sun cika gidan
da
ihu, saida suka gama abincin duka,
inda
khaleesat ta dafa tuwan shinkafa da
vegetable soup. Teema tayi fired
rice
dayaji naman kaji, chuchu kuma tayi
pepper soup na cow head, khaleesat
ta
hada watermelon jus. Suka jera
kayan
abincin a dining sanan suka wuce
dakin
danyin wanka.
Ko wanensu yay wanka cikin English
wears amma suka daura dogon
hijab
dinsu light blue har kasa sanan

suka
daddaura nikab din, tare suka fito
sukaje dakin hj benazir dan mata
sallama, hj benazir tace wai ina
zaku
haka da nikab a fuska?? Sukace
bikin
mariam dandawaki, sai yaba kyansu
take, ta dauko kudi tabasu tace
ayima
amarya siyayya, sukai godiya.
sanan suka fito waje har sun shiga
mota,
chuchu zatai driving, khaleesat tace
laaa
na manta dawayana vari na dauko.
ta
fita da sauri daga motan tayi part
dinsu.


💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
5⃣8⃣



Daukan wayanta tayi, juyowan
dazatayi
taji wani irin sanyi ya shiga jikinta,
da
sauri ta kankame jikinta, bazata

manta
ba ranan dazata hadu dasu dad
haka ta
dingajin sanyinan, to yau kuma
maizai
faru dayasa takejin wanan sanyi
again??
Ajiyan zuciya ta sauke tareda rike
kirjinta dataji yana bugawa sosai,
tafiya
ahankali take harta fito tsakar gida,
wani irin bugu kirjinta yayi
dummmmmm lokacin da idanunta
suka
sauka kan wani kakkyawan saurayi
na
karshe, ma’aboci tsawo da fadin
kirji,
dan yamafi hydar Abj cika, da kyau
gakuma kwarjini, sajenshi bakin
kirin ya
kwanta lub agefen fuskanshi,
gashinshi
kaman nadan India, sai kyalli suke.
lips
dinshi pink sosai kuma kanana dasu
yana sanye cikin kayan sojoji, take
taji
wani tsoranshi aranta dan
kwarjininshi
yay mata yawa, tare suke da hydar
Abj
sun tsaya wajen gate da alamu su
chuchu
na gaidasu ne.
Cike da faduwar gaba ta sauke
nikab din
fuskarta, tareda daga kafarta tana
tafiya,
amma kwata kwata bata kallon
gabanta
hankalinta nakan wanan matashi
dakema su teema murmushi kadan

kadan mai karamai kyau, ga dukkan
alamu teema barkwanci take musu.
Khaleesat gabanta faduwa yake,
shima
saurayin taga yana magana amma
ya
kankame jikinshi kaman yanajin
sanyi,
tafiya take kaman wanda lakka ya
fashemai aciki.
Jin abu kaman yakushi akan kafanta
yasa ta kalli kafanta karamin
kadangare
ne, kumbanshi ya kama safan
kafanta
gam dan kokarin sauka yakeyi
amma
yakasa.
Wani uban ihu ta doka, wanda
hakan
yasa su hydar suka juyo. wayyo
Allah na
yaya hydar lizard on my leg, hydar
Nijar
ne yafara dumfaro ta, itama tafiya
tafara da sauri, tana jijjiga kafanta
ko
kadan garen zai sauka, kuka take
sosai
dan khaleesat dama tun tana
karama
batason kadangare da bera, tsoro
suke
bata.
bata ankaraba kawai tajita tafada
kirjin
hydar nijar!!!
shikuma wani irin shock dayaji da
rest
of mind yasa yasaka hannayenshi
biyu
yakara janyota jikinshi, khaleesat
itama

kankameshi tayi tace wayyo lizard,…


💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
5⃣9⃣



Kankameshi tayi sosai ta kulle
idonta,wani ajiyan zuciya tasaki,
hakanan saitakeji is she now safe,
duk
wani damuwan datake ciki ya yaye.
Hydar nijar yakama kafannata,
ahankali
ya cisge lizard din daga jikin safan
kafanta wanda haka yasa tasaki yar
kara tareda kankameshi. hakan yasa
hydar yaji wani yarrr ajikinshi,
mikewa
tayi, shima ya mike ya kafeta da
ido,
yanaji kaman ya cire nikab din yaga
fuskan wanan yarinyar dayaji kaman
sonta ya shigeshi at once, khaleesat
kuma takafeshi da ido jitake kaman
ta
sanshi, kaman ta taba rayuwa dashi.
Idontane yakai kan hydar Abj dake
bayan hydar nijar ya balla mata
harara,

kallon hydar nijar tayi murya ciki
ciki
tace tnx sanan ta wuce ta shiga
mota
chuchu sunata mata dariya mai
tsoron
lizard takama ta kankame bakon
yaya
hydar, sai dariya suke mata.
Hydar Abj yace sorry friend itace
khaleesat din wanda zan aura yanzu
bikin ma saura 3 weeks, wlh tacika
tsoro,tun tana yarinya haka take
tsoron
lizard da rat, Hydar jiyayi yanason
ganin wanan khaleesat din, maisa
yake
jinta kaman khaleesat dinshi??
Anya kuwa??khaleesat dinshi tace
mishi
hydar wanta ne, amma ai bazata iya
auran wantaba, no way wanan wata
khaleesat ce.
Hydar Abj yace mu shiga ciki nasan
dad
na tsumayanka.

💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
6⃣0⃣

Fitan su khaleesat keda wuya, mai
gadi
yaga fitar motarsu, ya hangosu su
uku,
amma duk sunsa nikab, wayanshi ya
dauka ya kira Abban chuchu ringing
daya ya dauka tareda cewa kun
kashetan?
Mai gadi yace oga wlh ba khaleesat
kadai
bane, su uku ne, kuma duk sunsa
nikabi,
ba musan takamaimen wacece
khaleesat
cikinsuba.
Abban chuchu arude yace
barsu,barsu,
wlh yata natare dasu, walima
zusuje, ai
dama cemuku nayi duk randa tafito
ita
kadai, kuyita gadinta duk randa
tafito
ita kadai ranan ne zaku kasheta.
Hydar Abj yakai hydar dining dancin
abinci, bude abincin yayi hakanan
saiya
samu kanshi dacintuwon shinkafan
da
miyan vegetable din.
Bayan sun gama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0