Showing 1 words to 3000 words out of 52927 words

Chapter 1 - Khalisat Book Compelet Maman Shakur

M Shakur   

17 Aug 2026

714

[2:17AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
0⃣1⃣



Saukowan jirginsu kenan maisuna
ARIK
AIRLINE a national airport abuja.
wanda
daga Indonesia yake, aikam na
gyara
zama dan naga masu fitowa daga
jirgin.
Wasu mata da maza nagani wanda
ga
dukkan alamu yan makarantane
suna
sanye cikin uniform dinsu dogon
wanda
da red riga saidan hijab akansu
dukansu
irin kayanne a jikinsu.
Kutsawa nayu cikin students din
chan
nahango wasu yan mata su 3 wanda
ga
dukkan alamu bazasu wuce 17
years ba.
Biyu farare daya kuma chocolate ce.
Mai suna fateema amma suna
cemata
TEEMA COOL tace ma mai suna
CHUCHU

da KHALEESAT wlh wanan
compition
din da school dinmu suka turamu
yayi,
yakuka kawatar ashe haka Indonesia
keda kyau? atleast mudan bude ido,
chuchu tace abii my sis. Teema tace
wai
maisa khaleesat yau bata magana?
tun
muna cikin jirgi bata cewa komi, ko
abinci da akabamu bata ciba cofee
kadai
tasha, chuchu tace wlh nima
nadamu,
khaleesat tai musu murmushi batare
datace komiba duk maganan nan
dasukeyi tafiya suke.
Suna fitowa sukaga motar
makarantan
su tazo daukansu mai suna
TURKISH
INTERNATIONAL SCHOOL.
Suna shiga motan khaleesat taji
gabanta
yacigaba da faduwa rike kirjinta tayi
saikuma tafashe da kuka sosai.
Teema da chuchu suka daddafata,
chuchu tace khalee kidena kuka plz
kifadamana meke damunki, teema
tace
ko bakida lpy ne?ko ciwon cikinki
yatashine? Khaleesat ta girgizakai
tana
matsar hawaye.
Chuchu tace khalee kinfasan dad
nawa
yace zaisai ma dukanmu gift inhar
mukai wining kuma munci soo cheer
up.
Khaleesat ta share hawayen
muryanta
mai kama da tayara kuma karama

tace
chuchu, teema wlh bansan mesaba
jinake
kaman wani abu zaifaru dani yau, i
can
feel it, dama tun tuni nake bad
mafarki,
takara fashewa da kuka tace i can
feel it
wlh my destiny is going to change
today
tacigaba da kuka.
Chuchu da hawaye yacika mata ido
dan
su ukun suna bala’in son junansu,
idan
antaba daya to antaba dukansu,
iyayensu abokanayen junane.
Chuchu
tace khaleesat kidena magana haka
addu’a zakiyi, kinsan we luvs u alot,
damuwarki damuwarmu ce plz
kidena
kuka. ahankali ta kwantar da kanta
kan
kafadar Teema. Daidai nan bus ta
tsaya
dan ankawo kofar gidansu khaleesat
sallama tayima su chuchu da teema
ta
sauko sukuma suka wuce dankai
kowani
dalibi gidansu.
Katafaren gidansu mai kaman dana
tsohon gwamnan ph ROTIMI
AMECHI ta
shiga gidane mai masifan kyau
kasan
gidan manyane.
Ahankali take tafiya tana janye da
trolley dinta, abunda yabata mamaki
shine babu mai gadi, kuma babu
securities din gidan.

Kofar falonsu tabude, batare datai
sallamaba abunda taganine yasa
idanunta suka fara juyawa…











💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
0⃣2⃣


Tuss din dataji alamun karan
bindiga
yasa taji juyawan da idonta yakeyi
yadena, sake dago daradaran idonta
tayi
taga babanta da mamanta kwance
akasa
cikin jini, wanda taga anharbi
babanta a
daidai saitin zuciyarshi, mamanta
kuma
akai, jakar dake hannunta tayar
takarasa cikin falon dagudu zata

fada
kan iyayenta amma mutumin ya
nuna
ariketa.
Tasowa yayi yana murmushi keta,
khaleesat tace Abban chuchu maisa
ka
kashemin iyayena?? Ba abokinka
bane??
Karka manta mu yayanku mune
muka
hada zumuntar dake tsakaninku
maisa?
mai iyayena sukama abban chuchu?
Kara dago kanta tayi ta kalli wasu
mutane masu bakakaen kaya tana
binsu
dai dai da kallo idontane ya sauka
kan
mai gadin gidansu shima rike da
bindiga.
Zatai magana Abban chuchu ya
kwasheta
dawani mahaukacin mari wanda
saida
jinita yadena aiki 4 dat moment,
yadau
bindiga ya saita kanta zai harbeta
amma
kuma saiya samu kanshi
dakasawa,ya
cije lebe, idan ya kalleta yana ganin
fuskar yarshi tilo CHUCHU yasan
sunason junansu barinma chuchu
tana
bala’in son khaleesat.
Maida bindigar yayi cikin aljihu
sanan
yajuya mata baya cikin kakkausan
murya yace khaleesat ban
kashekibane
saboda abu daya tak!! Shine yata
chuchu

, nasan yanda take sonki, amma
yanzu
zanyi maganin komi.
Khaleesat takara fashewa da kuka
gashi
ba halin guduwa, gashi ba halin taje
tataba babanta da mamanta datake
gani
cikin jini, kuka take kawai. jitayi
Abban
chuchu yace khaleesat! ta dago dara
daran idonta ta kalleshi saiji tayi
wani
feeeeeeeee ya fesa mata shalton a
idanunta biyu take ta sulale kasa
tana
ihu saboda azaba, duda haka baiji
tausayintaba yacema gurds din
dasuka
riketa ku gwalemin idonta aiko suka
gwale duda idanun sunyi bala’in jaa
saboda azaban shaltos amma haka
yakara fesawa saida shaltosa daya
yakarae a idanun khaleesat take
itama
tasume warwas awurin saboda
azaba.
Abban chuchu ya zabo mutane biyu
mai
gadi, dawani basamude yace kudau
yarinyanan inaso ku kaita chan
nijar,
nijar dinma a kauye, kauyen ma
cikin
kasurgumin dokan daji, dajinma
dababu
mahalukin mutum dayake zuwa
saboda
gudun kar wata rana ta tona mana
asiri.
Banason tadawo Nigeria. Suna
rawan
jiki aka fita da khaleesat sukasata

amota
sukaja.
Abban chuchu yafashe da dariya ya
tsugunna yana shafa fuskan baban
khaleesat yace oo dear amininna!
kai
kuskuren yarda dani arayuwanka,
gashi
yanzu duka dukiyarka tadawo nawa,
na
kashe idon yarka khaleesat wanda
har
abada tadawo makauniya. yakara
fashewa da dariya ya mike yacema
sauran bodyguard din kuzuba
kalanzir a
gidan ku kona, kuma kuyi maza
kubar
anguwan yanda babu wanda zaitaba
zaton kashesu akayi. saidai kowa
yayi
zaton gobarace takeshesu, yana
fadan
haka yadau wani file yafita daga
gidan
dayake anguwan shuru shuru ce.












💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞

🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
0⃣3⃣


Yana barin gidan sauran guards din
suka fara zuba kerosene din sun
zufa
akan kujerun, katifu sai labelayen
dakin
sanan suka zuba kerosene din a
jikin
maman khaleesat,da babanta
wayanda
sun riga sun mutu.
Saida suka fito bakin kofa sanan
suka
kyasta ashana suka wurga cikin
dakin
aiko daki yakama da wuta sosai da
sauri
suka shiga motarsu sukabar
anguwan
batareda ko mutum daya yagansuba,
sai
murna suke dan Abban chuchu yace
zaibiyasu dakyau. Abunda suka
manta
shine Allah mai kowa da komi
wanda ya
hallicesu ya gansu kuma surely
zaibinma
wayandavsuka kashe hakkinsu.
Wuta citake sosai makota sunfarajin
kauri suka fito mutane dayawa
akaga
wuta hartafasa roof, nanda nan aka

fara
bada taimakon gaggawa, wani
makocinsu wanda yake shiri da
baban
khaleesat yace innalillahi wlh tare
mukadawo daga sallan azahar da
Alh, ya
shiga gida nikuma nawuce nawa
gidan
Allah ubangiji yasa basa cikin
gidanan
wutan yakama, ciro wayanshi yayi
yakira fire brigade sukace gasunan
zuwa, sanan yakira lamban baban
khaleesat amma bayazuwa.
Jiyayi gabanshi yafadi, da sauri ya
lalebo
lamban yayan baban khaleesat
LAMIDO
wanda shima anan abuja suke da
iyalinshi, yana dauka yace Alh kazo
gidan kaninka baban khaleesat wuta
yakama kuma ba’a san inda baban
khaleesat sukeba.
Arude wan baban khaleesat maisuna
lamido yafadanma matanshi da
yaranshi
mota suka shiga suka taho.
Lokacin dasukazo lamido da
yaranshi
maza biyu dasuka biyoshi suka
karasa
da sauri yanda sukaga wuta nacine
yasa
hankalinsu yatashi kashe wutan aka
dingayi da kyar da sidin goshi wutan
ta
mutu kurmus.
Cikin wayanda suka zo aka kashe
wutan
kuwa harda Abban chuchu, yay
fuskan
damuwa kaman da gaske, bayan an

kashe wutan an tabbatar ta mutu
russ
sanan mutanen fire brigade da su
lamido ya yaranshi biyu maza masu
suna IDRIS, ISYA suka shiga
gabansu na
faduwa Allah sa baffansu baya cikin
wutan..
Ahankali suka fara bincike har suka
shiga falo wanda yake da sauran
abubuwa na hayaki saida aka gama
kashewa sanan lamido da sauran
mutane suka karasa ciki abunda
suka
ganine yabasu mamaki, baban
khaleesat
da mamarta jikinsu ya kone kurmus
yadawo toka amma fuskokinsu ko
alamun wuta yataba babu hasalima
saidai wani haske tareda murmushi
dake
kan fuskokin nasu sanan zufa a
goshinsu.
Lamido da yaranshi idris da isya
suka
fashe da kuka, lamido yadau kan
kaninshi ya rungume yana kuka
sosai
yace haba hydar maisa zaka mutu
ka
barni?kasan kai kadai nakedashi a
duniya kaine kadai kanina. Bazaka
tsaya ka aurar da yarankaba
khaleesat
da khalis?? Kuka yake sosai yama
fara
fita daga hayyacinci ambato
khaleesat
din dayayi yasa idris yace dad ina
KHALEESAT ????

💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
0⃣4⃣



Lamido dake kuka sosai jin an
ambato
khaleesat wanda yakeso yakuma keji
da
ita yasa yadago kai ya kalli idris,
isya
yace dad TEEMA tacemin tare suka
dawo
ita aka fara saukewa a gidama, sai
alokacin Abban chuchu yay magana
yace
CHUCHU ma nagida itama tacemin
KHALEESAT suka fara saukewa.
Hankalinsu yakara tashi, daddaga
abubuwan dasuka kone suke suna
neman gawan khaleesat.
Idris yace dad! kowa ya juyo yana

kallonshi yace dad zokaga wanan ba
trolley dakasiyoma khaleesat bane
lokacin dakaje LOS VEGAS??
Dad ya karbi trolley wanda yasoma
konewa yace shine jikinsu yay
sanyi.
Abban chuchu yace da murya kaman
zaiyi kuka hala ita takone kurmus
shikenan narasa abokina da kawar
yata
Chuchu wayyo Allah na, yafashe da
kuka
sosai sai aka dawo shi ake lallashi a
falon………………………….
Kusan kwanansu 3 akan hanya
saboda
motan nabasu wahala, khaleesat
kuwa
haryau bata farfadoba arana na 3 ne
suka isa nijar wani kauye mai suna
DOSO sukaje akwai wani babban
daji
wanda ba kasafai mutane ke zuwa
dajin
ba saboda namun dajin dasuke a
ciki.
Cirota sukayi daga mota suka kwara
mata ruwan sanyi ajiki wanda hakan
yasa ta kwalla ihu wanda saida dajin
yadau ihun.
Daidai lokacin wani namiji cikakken
buzu dogo sosai amma yanada
cikakken
jiki danko kadan ba siriri bane,
kakkyawan gaske ne shi yanada
dogon
hanci da karamin pink lips, manya
idanun gareshi ga gashi akanshi
kaman
nadan India, sanye yake da dogon
wando da wani riga wanda yawancin
masu zuwa farauta ke sawa,
bayanshi

kuma ya goya kwari da kwafa wanda
yake harbe namun daji dasu, akalla
shekarunshi zasuyi 27. bayanshi
wasu
mazane 2 amma basukaishi girmaba
dansu yarane yan 20 haka soboda
hunting yakeyi, kowanensu najan
akalan
dokinshi. Jin ihu yasa dukansu suka
tsaya chak yaran zasuyi magana
wanan
hadadden namijin saurayin maisuna
HYDAR ya daura hanunshi a
lebenshi
sukai shiru.
Kulle dawakan yayi ajikin wani
bishiya
sanan ya ciro kwari da kwafan shi
sabida imma wani abune su kashe
abun
sukuma yaran suka ciro addodinsu.
Tafiya suke sadaf harsukakai inda
ssukejin ihun amma saisuka labe
cikin
ganye, gani sukayi wata yarinya
wanda
idonta akulle tana kuka sosai tana
baba
mai gadi karku jefani cikin rijiya,
karka
manta alherin da babana yama dan
Allah kumin rai, dayan yace umarnin
oga mukebi khaleesat tacigaba da
kuka
tanato kuban abinci yunwa nakeji.
Hydar na ganin za’a kisan kai, yasa
yaji
ranshi yabaci, zuciyanshi na
tafarfasa
umarni yaba yaranshi su tsaya a
wurin
bari ya dauko dokinshi, zuwa yayi
ya

hau dokinshi da wani irin gudu
yafito
filin jikake sukutum sukutun alamun
takun doke ya doso inda suke,
Suna ganin wani ya gansu yasa
suka
daga khaleesat suka jefata cikin
rijiyan
amma kafin ta karasa ciki………











💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
0⃣5⃣



Kafin takarasa cikin rijiyan hydar
nadaga kan doki kafin yakaraso
inda
suke ya saki kwari da kwafa, Allah
yabama haydar baiwar saitin abu
kawai

sai arrow din ya chaki gefen wando
makarantan jikin khaleesat ya bulla
bango, sai abun yadawo kaman
hook,
hakan yasa bata karasa cikin rijiyan
gabaki dayaba kafafunta asama
kanta
akasa abunda haydar baisaniba
shine
kan khaleesat na cikin ruwan rijiyan
saboda rijiyan acike yake.
Gadan gadan yayo kansu mai gadi
wanda tuni suka fara gudu, dan
kallon
muscle din hydar kadai sukayi
sukasan
wanan namijin zaiyi bijimin karfi,
gudu
suke hydar na binsu kan dokinshi
ciro
sandan kwafa din yayi daga
bayanshi,
hannushi daya kan akalan dokin
dayan
hannu yasa ya bige kan dayan guard
din
dake tareda mai gadi, aiko yafadi
akasan wajen,mai gadi baiyi wata
wataba yacigaba da gudu,
hydar ya daki kan dokinshi a zuciye
tareda cemishi tsaya HISANN, chak
dokin yatsaya.
Hydar ya diro daga kan dokin, ya
mikar
da guard din yakaimai wani wawan
nushi a hanci tareda cewa maitai
muku
dazaku kasheta?yasa kafa ya
kwasheshi
kaban amsai? Zaikaimai duka na
uku
yaji tass mai gadi daga nesa dasu
ya

harbi hydar a muscle dinshi, yatako
ya
tsaya kusa da hydar ya saita bindiga
kanshi yace sakeshi, hydar yasaki
guard
din mai gadi yajashi sukabar wurin.
Hydar rike hanunshi yayi dake
bleeding
sosai, rigan dake jikinshi yacire,
danaga
kirjin hydar saida na tsorata yanda
kukaga HIRTIK na India film haka
hydar
yake saidai hydar yamafi hirtik.
Yaga
rigan yayi ya daure hanunshi gam,
tareda dan kara saboda azaba
dayaji,
juyawa yayi yana tafiyanshi na
cikakken
namiji karasawa yayi wurin rijiyan
amma kallo daya yama khaleesat
yay
maza ya dauke kai.
Gabaki dayan rigan khaleesat ta
kwaye
tayi sama ta rufe mata fuska, Allah
yasa
da bra a jikinta, yaran da hydar
ketare
dasu suka yi magana daga
maboyarsu
mufito NAMIJI?? Dan haka suke
basu
ketare umarnin hydar kodako
menene,
cemusu yayi ku tsaya lokacin
fitowanku
baiyiba.
Karasawa yayi jikin rijiyan hanunshi
daya yasa yarike kafan khaleesat
gam,
saikuma dayan wanda aka harbeshi

yasa
yana kokarin cizge arrow din daga
jikin
bangon rijiyan, kara yasaki sosai
saboda
yanda hannunshi kemishi azaba ya
fizge
arrow din da karfinshi aiko yaciru,
dayan hanun kuma yaciro khaleesat
wanda yay mamakin rashin
nauyinta.
Shimfideta yayi a kasa kusa da
rijiyan
duk abunda yakeyi yana kauda
fuskane
saboda bayason ganin tsiraicin
mace,
hanunshi na rawa yasa yaja rigan
daya
rufemata fuska ya sakko da rigan
jikinta
alokacinne ya kalli fuskanta dumm
yaji a
kirjinshi.
Yaran dayake tareda su yakira
bareed,
burhan, da sauri suka fito daga
maboyarsu suka karasa bareed ya
taba
hanun hydar yace kai suka harba??
batare dayabashi amsa ba Yace ku
dauramin ita kan dokina mutafi
gida.
daurata sukayi kan dokinshi, shima
suka
taimakamai yahau dokinshi sanan
suka
fara tafiya…….
[2:18AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞

🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
0⃣6⃣



ABUJA.
Haka aka sallace dad din khaleesat
da
mum dinta, amma ba’a ga gawan
khaleesat kaman yanda Abban
chuchu
yafada sai aka dauka hala itama
takone
kurmus ne.
**************************
Asalin labari.
Alh lamido da Alh hydar wa da kani
ne,
sukadai iyayensu suka haifa inda
iyayensu suka rasu sukabar musu
tarin
dukiya.
Alh lamido ya auri matarshi mai
suna
benazir inda ta haifa mishi yara 4,
HYDAR ne babban danshi,sai IDRIS,
ISYA
sai autansu TEEMA.
Alh hydar ya auri matarshi hauwa
jabo
inda ta haifi yara biyu KHALIS sai
KHALEESAT.
Alh lamido da Alh hydar suna zama
na
amana, gasu da son junansu ba’a
taba jin

kansu, gabaki daya sun hada kan
iyalinsu. Hydar da khalis suna
MEXICO
inda suke karatun likitanci acahn,
kuma
har yanzu Alh lamido bai fadamusu
zance mutuwan Alh hydar ba dan
yasan
hankalinsu zai tashi barinma khalis
harsu kasa karatu.
Abban chuchu abokin dad ne sosai
partners ne awani company dasuka
bude
mai suna TAKAFUL. Yarinyarshi
chuchu
sa’an khaleesat ce, tanason
khaleesat
sama da tunanin mai karatu, wani
irin
shakuwa sukayi da khaleesat wanda
bata
iya wuni bataje gidansu khaleesat
ba,
yanzu haka ma tana asibiti an
kwantar
da ita dan lokacin da’aka fadan
mata
khaleesat gobara yakama gidansu
kuma
tamutu sumewa tayi awurin anzuba
ruwa anyi fifita amma bata
farfadoba,
alokacinne ABBAN CHUCHU yafara
tunanin dabaisa ajefar da khaleesat
ba
gashi yanzu yarshu tilo na neman
mutuwa saboda wata banzar
khaleesat
achan.
Abban chuchu kullum burinshi shine
ya
mallaki duka dukiyar Alh hydar,
saboda

Alh hydar yafishi da komi ga kudi ga
dukiya, koina ansanshi, talakawa
nasonshi saboda yawan
taimakonshi,
saisa ya kasheshi kuma kafin
yamutu
saida yasa Alh hydar yay signing
cewa
dukkan kudinshi sun koma na
Abban
chuchu wanan kenan.
*************************
Alh lamido zaune akatafaren
falonshi,
matarshi benazir kusa dashi idonta
yay
ja, sai idris,isya da teema wanda ta
kwanta jikin mamanta tana kuka
sosai
tafijin mutuwan khaleesat kan kowa
saboda tarefa suka rabu a school
bus.
Benazir cikin murya mai taushi tace
Alh
yakamata ka kira yan makaranta
khalis
da hydar ka sanar dasu, yakamata
khalis
yasan iyayenshi sun rasu, Alh ya
kalli
matar tashi yace Hj idan na fadan
musu
khalis will be devastated gwara
yanzu
mukirasu sudawo gida, dama jiya
hydar
yakira yacemin sunyi hutu amma
basuson sudawo Nigeria ne.
Hj tace shikenan Alh hakan yayi,
saikuma zance teema ka ganta
jikinta
yay zafi kaman wuta nabata hakurin
taki, Alh yace my baby, ta dago

fuska
yace zo wurina, da gudu takarasa
wajen
Alh tafada jikinshi tana kuka tace
dad
kacema khaleesat tadawo, da kyar
dad
ya lallaceta tai shiru.
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0