Showing 48001 words to 51000 words out of 52927 words

Chapter 17 - Khalisat Book Compelet Maman Shakur

M Shakur   

17 Aug 2026

712

zaune tasa
wani
atampha riga da sket fari,tasa hijab

baki
tana zaune a falo tana jiran khalis
yafito
yakaita asibiti wurin hydar idonta
alumshe. Dad mum da ummi suma
suna
falon fira suke sama2 dan har sun
saba
yanzu khaleesat bata magana daga
uhmm sai uhm.
Khalis yafito yace lil sis muje,
mikewa
tayi tafiya daya, biyu uku taji wani
mugun jiri tai baya zata fadi mum
tariketa tafada jikinta dasauri khalis
yajuyo.
Hj benazir tace khalis gaskiya
kadubata
khaleesat batada lpy sosai, cos dis
days
na lura jiri na yawan damunta,ummi
tace nima nalura da hakan ko
abincima
bataci shima.
Kwantar da ita sukai akan kujera
khalis
yakoma dakinshi ya dauko kayan
aiki
bayan yagama dubata, yabude
hanunta
ya kalla, yabude kwayan idonta
yaduba.
Duk dahaka bai gasgata abunda
yaganiba sirinj ya dauko yadebi
jininta
ya kalli su dad yace bari naje lab nai
testing jininta nadawo yanzunan.
Ko 30min ba’a yiba khalis yadawo
har
lokacin khaleesat na bacci,
murmushi a
fuskanshi dad yace khalis meke
damunta??kowa shiyake kallon.

Yace dad khaleesat nada……..











```Daga group na:- ```
📚 *HAUSA NOVELS*📚
📞 _08034691340_
[4:02AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣0⃣3⃣



Sai kuma tayi shiru. Mum alokacin
nema
tagane, shiga bayin tayi tahada
mata
ruwan zafi sosai abuta tafito tariketa
takaita bayin tace kiyi tsarki dashi.
Tana fitowa kam taji yarage mata
zafin,zama tayi shiru gabanta sai
faduwa yake kallon agogo taga 5
takasa
daurewa saita fashe da kuka tace

mum
wai har yanzu ba’a gamaba? Mum
ta
share mata hawaye tace dad yace
kar
afito dakene, amma dan ajima
mafita
muga.
Khaleesat takoma ta kwanta tana
kuka
sosai idonta yay jajir.
Karfe 8 aka gama komi, Dr lubiee
tafito
tacema su dad kubiyoni, ummi da
sauri
taleka tafada ma mum fito da
khaleesat
akayi wanda ke zabga uban kuka ta
taushe bakinta, khalis yazo yariketa
ya
share mata hawaye yace be strong
lil sis,
babu abunda zai sami hydar, namiji
ne,
soja ne, in sha Allah mijinki zai fito
da
ranshi kinji, ta girgiza mai kai. dakin
da
chuchu take aka fara kaisu chuchu
idonta biyu ma amma da alamu taci
wuya, bancin sun dubata dad yace
Dr
dayan patient dinfa??
Dr tace kubiyoni.
Khaleesat kara kankame khalis tayi
suka
shiga wani daki mai kyau, gani
sukayi
hydar kwance, yay wani irin haske
da
kyau. Kowa yay shiru, Dad adan
rude
yace Dr maisa shi bai farfado ba??

Kowa yay zuru zuru yanason yaji
me Dr
lubiee zatace, Dr lubiee ta fuzar da
iska
take gaban khaleesat yakara fadi ta
dafe
kirji, Dr lubiee tace am afraid to tell
u
sir, dis patient is… Khaleesat bata
karasajin maganan ba tasulale zata
fadi
kasa khalis yatarota Rirrikeshi tayi
tace
yaya hydar ya mutu ko??wlh inya
mutu
yau saina bishi, tura khalis tayi da
iya
karfinta ta doshi gadon da hydar
kekai,
fadawa tayi jikinshi tana jijjigashi
sosai
tana kuka, yaya hydar wake up, Dr
lubiee tace ku kamata karta
famamai
inda mukai mai dinki….











```Daga group na:- ```
📚 *HAUSA NOVELS*📚
📞 _08034691340_
[4:06AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞

🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣0⃣5⃣



Dad kowanensu yamike tareda dafa
kirji
saboda abunda suke tsammanin
zasuji
abakin khalis sukace khaleesat nada
me?
Khalis yace mum wlh MALARIA
takedashi,nama karbo mata
magani,kowanensu yakoma ya
zauna
gwuiwa a sanyaye, khalis yajuya
haryakai bakin kofa yajuyo yace dad
mum ummi khaleesat nada CIKI,
yaciro
wata takarda daga aljihunshi here is
d
result, dad shiya fara tashi da sauri
ya
karbi result din, ummi kam taushe
bakinta tayi hawaye yacika idonta
tana
murmushi tareda tasbihi ga Allah..
Dad dayaga result din baisan
lokacin
daya rungume khalis ba yana
Alhamdulillah Hydar yasamu
lpy,hydar
ya warke, ubangiji Allah yatashi
kafadarshi,itakuma Allah ya raya
abunda ke cikinta, dad yace khalis

wata
nawane??khalis yace dad wlh
karamin
cikine just 2 month.
Take ummi da hj benazir suka gane
ranan. Ana cikin murna hydar Abj ya
shigo yace me akema murna haka?
Khalis yace lil sis nada ciki 2
months
1hydar yasamu lpy, hydar Abj
jikinshi
yay mugun sanyi idanunshi suka
cika da
kwalla zuwa gaban ummi yayi ya
tsugunna yace ummi dan Allah
kuyafemin abunda nayi abaya
shairin
shaidan ne, ummi tashafa kanshi
tace
bakomi hydar komi yariga yawuce
aka
cigaba da mishi nasiha, daga bisani
dad
ya janye khalis da hydar suka tafi
asibitin.
Khaleesat lokacin data tashi karfe
shabiyu na rana,afirgice tatashi tana
kallon agogo,saikuma tafashe da
kuka
tana yaya khalis ka gudu baka kaini
wurin yaya hydar ba, mikewan
dazatayi
jiri yakara dibanta tazube a kasa
wurin,da sauri mum da ummi suka
fito
daga dakinsu suka dagata tana
sauke
ajiyan zuciya,murya chan kasa tace
ummi jiri naketaji ni bansan mesaba.
Mum tace zakisha tea? Ta girgiza
kai,
mekikeso to? Tai shiru tana
kallonta,

ummi tace zakije wurin hydar? Da
sauri
ta girgiza kai, ummi tace bari dan
anjima zasu dawo sai akaiki yanzu
mezakici? Ta girgiza kai.
Mum tace khaleesat talk now,
ahankali
tace agwaluma nakeso.
Ummi tace dakuma me? Ta girgiza
kai,
ummi tai murmushi ta kalli mum
tace da
alamu laulayinta na rashin magana
ne,dakuma yawan jin jiri, akwai
magunguna dazan hada mata,
amma
gaskiya dole tarage fita, saboda
kartaje
ta jiri yadebeta a idan da
baidaceba,koma zata fitan zai
kasance
wani natare da ita. Khaleesat ta
kura
musu ido alamun tambaya..
Mum tace khaleesat kinada shigan
ciki
na wata biyuuu…











```Daga group na:- ```
📚 *HAUSA NOVELS*📚
📞 _08034691340_
[4:11AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞

💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣0⃣6⃣



Khaleesat ta kallesu amma takasa
cewa
komi saita dukar da kanta hawaye
na
zuba,mum tace oya muje na kaiki
wurinshi da sauri tamike amma jirin
tafara gani takoma ta zauna, mum
tace
ikon Allah kaga wani sabon salon
laulayi,babu amai babu zazzabi sai
jiri
da rashin magana. Mum da ummi
suka
riketa suka sa a mota, ummi ma
tabisu
suka tafi asibitin.
Har dakin da hydar yake suka kaita
ta
zauna akan kujera sukuma suka
fita.
Kifa kanta tayi a cikinshi tana kuka
sosai, takamo hanunshi tarike gam
tana
sauke numfashi tai shiru,sai chan ta
dago kanta tana kallonshi tace my
guardian angel,katashi plz, u have
to
wake up,4 d sake of our baby.

Hanunshi tarike takai kan cikinta
tace
yaya hydar feel ur baby heartbeat,
can u
hear dat?katashi both of us need u,
tafashe da kuka sosai ta
kankameshi
hawayenta sai gangara suke a
cikinshi,
batare da hydar yay motsi ba amma
zuciyarshi ce tafara aiki da sauri,
nan da
nan computers din dake dakin suka
fara
di di di. Adan firgice khaleesat ta
mike
tsaye tana kallonshi tace zaka tashi
ne??
Bari nakira Dr.
Juyawan dazatayi jiri ya debeta zata
fadi,daidai lokacin hydar Abj ya
shigo
dakin yay maza yatarota su dad na
bayanshi. Dad yace maiya sameta
hydar?
Yace faduwa zatayi.
Dad ya kalli mum yace dagayau kar
akara kawo khaleesat asibiti,batada
lpy,kartaje tafadi, yace khaleesat
kiyakuri idan kin warke saiki cigaba
da
zuwa ko? Bata iyama dad gardama
tace
to, muryan kuka tace dad yaya
hydar
tashi zaiyi yanzunan yay motsi.
Kowa ya kallai amma ba’aga alamun
motsi ba. Tajuya zata koma wurin
hydar
amma jiri yakara dibanta khalis
yariketa.
Dad yace khalis maida ita gida,
Khaleesat tafashe da kuka tana ihu

wlh
tashi zaiyi tashi zaiyi, har khalis ya
fita
da ita daga dakin ihu kiran sunanshi
take.
Su dad duk suna tsaye adakin gani
sukayi Hydar yafara motsi da
kafaaaaa,
yana kokarin bude bakinshi….











```Daga group na:- ```
📚 *HAUSA NOVELS*📚
📞 _08034691340_
[4:14AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣0⃣7⃣




Ko ina na jikinshi na rawa, dad yace
hydar jeka kira Dr, ummi takarasa

gadon
tarike hanunshi tace hydar katashi
gamunan duk munaso
katashi,kadan2
yake bude idonshi haryazo yabude
duka,
dafarko dishi dishi yafara
gani,saikuma
idanun suka washe tass,saukar da
idanun nashi yayi akan ummi tana
hawaye.
Yace ummi my jidda,da kyar yay
magana, cikin hawaye tace ita
kakeson
gani??ya girgiza, kai tace kabari a
sallamemu saikaje ka ganta,
Dr lubiee ta shigo ta duddubashi
tace
wow wat a brave patient, daga
tashinshi
harya fara magana,inhar kana haka
nan
da 1 week zamu sallameka.
Tace zaku iya bashi light abu yasha
kaman tea,nan da gobe ne
zaifaracin
abinci mai nauyi, hydar Abj da dad
suka
dagashi suka kaishi bayi brush yayi
ya
wanke fuska,dago kanshi yayi yace
dad
daz suka kaishi bayi brush yayi ya
wanke fuska,dago kanshi yayi yace
dad
dazu naji muryan my jidda ko
mafarki
ne??
Dad yace itane amma batada lpy
nace
khalis yakaita gida, arude hydar
nijar
yace dad plz ku kaini wurinta.

Dad yace kadage kaji sauki a
sallameka
sai mukaika. Suka fito dashi aka
bashi
tea kadan yasha.
Bayan khalis yabar khaleesat da
zulaihat
yadawo asibiti ya tarar hydar yatashi
bakaramin murna yayiba.
Haka suka cigaba da kula da hydar
babu
wanda yafadanma khaleesat yatashi
saboda yanda batada lpy.
Shikuma hydar magananshi daya my
jidda my jidda.
Satin hydar biyu da tashi ya
warware
rass kaman ba shiba, yaune kuma
zasu
dawo gida.
Khaleesat kam yau ciwon ta saiyafi
na
kullum,kuka kawai takema mum da
zulaihat akaita wurin hydar amma
mum
tace taje tayi bacci inta tashi a
kaita,
zulaihat ce takaita dakinsu data
gyara ta
kwantar da ita kan gado, tana sanye
dama cikin wani dogon farin shimi
iya
cinya.
Juyi kawai take akan gadon,tanajin
zuciyanta namata wani irin kaman
zatai
amai, hawaye na gangara ta gefen
idonta.
Kamshin turaren dataji yasa ta dago
kanta ta kalli kofan, jitayi anbude
kofan
da sauri ta sauko kan gado bakinta
na

kokarin furta wata kalma mai kama
da
ya..ya hydar, tsayawa yayi jikin kofa
yanamata murmushi yabude mata
hannu, daga kafanta tayi zatai gudu
amma jiri yasa tai baya zata
zube…….










```Daga group na:- ```
📚 *HAUSA NOVELS*📚
📞 _08034691340_
[4:18AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣0⃣8⃣



Zubewa akasa da sauri hydar
yakarasa
yakamota tafada kirjinshi tana
maida
numfashi da sauri sauri, hydar ya
rungumeta tsam tsam,hawaye

yacika
mai ido yace my jidda mesa kika
rame
haka?? Ba bakin magana sai kuka,
kuka
sosai take harda majina,ya ajiyeta
akan
gado, ya tashi yaje gaban dressing
mirror ya dauko tissue yazo ya
zauna
kusa da ita, ya share mata majinan,
yasa
hanunshi ya share mata hawayen
yana
girgiza mata kai.
Yarike fuskanta yace my jidda
kidena
kuka,baganiba am back, naji sauki
kinji?
ta girgiza kai hawaye na cigaba da
zuba,
hawayen daya cika idonshi shima
suka
zubo yace my jidda plz stop crying,
ya
kwanto da ita jikinshi ya daura
hanunshi kan cikinta yace it can
affect
our baby so plz stop,cikin kuka tace
yaya
hydar 2 months baka taredani,u left
me
all alone,y,y? Tafada kan kirjinshi
tana
kuka. shafa kanta yayi yace nai
alkawari
bazan karaba kinji, ya share mata
hawayen, itama tasa hannu ta
sharemai
nashi.Ahankali yake laluban lebenta
kamasu yayi ya sumbaceta sosai
sunyi
kusa 10min ahaka sanan ya dagota

yace
my jidda maisa bakicin abinci?
Ta langabemai kai batareda yin
maganaba,ya munsule kumatunta
ahankali yace yanzu zakice,
banason
kina barin kanki da baby na yunwa
ta
rufe idonta da sauri. Wayanshi
yaciro
yace zulaihat kawomin abinci
khaleesat.
Ba adadeba zulaihat ta kwankwasa
hydar yace shigo khaleesat na
kokarin
kwace kanta daga jikinshi amma ya
matseta, da sauri zulaihat tafita
tana
dariya kasa kasa. Hada mata tea
mai
kauri yayi, saikuma faten unripe
plantain da mum tamata dan yanada
kyau gamai ciki hydar ya zuba a
plate ya
ajiyesu akan stool ya dagota tana
wani
tabe fuska tana shirin yin kuka, yace
u
have to eat something, ta chusa
kanta
akirjinshi yaya wlh banaso, cikeda
damuwa yace to mekikeso??
Ahankali
tace agwaluma.
Saida yadanyi dariya yace tom
inkinason agwaluma kici abinci ko
kadanne kinji? Ta girgiza kai.
Debowa
yayi yasa mata abaki, ta hadiye,
kaman
abun arziki hartaci kusa rabin plate
din,
tura abinci tafarayi tana kokarin

mikewa tsaye da sauri hydar
yakamota
yace my jidda ina zaki?kinsan kina
ganin jiri, kokarin turashi take
amma ya
kankameta wani amai ne yataho
mata….











```Daga group na:- ```
📚 *HAUSA NOVELS*📚
📞 _08034691340_
[4:26AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣0⃣9⃣



Amai ta dinga kwaroma hydar da
jikinta
amma ko damuwa baiyiba, ganin
yanda
idanunta ke juyawa yasa ya zauna

da ita
akasa,jikinta har rawa
yake,idanunshi
yacika da hawaye yakara matseta a
jikinshi saida tagama aman tass ya
jinginar da ita da gado, yashiga bayi
yahada ruwan mai dan zafi yafito.
Daukanta yayi kaman jaririya yakaita
bayin kayan jikinta yacire yay mata
wankan sai kallonta yake,itakuma ta
kulle idonta saboda kunya. Ahankali
taji
yace my jidda u have change,
ahankali
ya daura hanunshi kan kirjinta yace
and
dis thing too, it has grown bigger.
Kukan shagwaba tafashe dashi tana
yarfe hannu ahankali tace stop, u
talks
naughty, tatura hanunshi daka kan
kirjin nata. Yadanyi murmushi yace i
luv
yhuu tace ahankali luv u more.
Saida
yagama mata wankan sanan yafito
da
ita.
Mai ya shafamata jikinta yay zafi
sosai
ko idonta bata budewa duka,ya
dauko
wani shimi yasa mata ya kwantar da
ita
kan gadon ya lullubeta da bargo
Tsugunnawa yayi yana shafa mata
kai,
bude idonta tayi kadan, ahankali
tace i
luv yhuu yaya hydar takamo
yatsarshi
tasa abakinta, hawaye ya cika
idonshi

yakai bakinshi ya sumbaci goshinta
yace
luv u too. ahaka bacci yay gaba da
ita.
Cikin dubara yaciro yatsarshi abakin
ta
sanan yabar dakin yakira zulaihat
tazo
ta gyara inda tai amai.
Khaleesat ranan bacci tasha sai
magrib
ta tashi har lokacin zazzabi bai
saketaba
hydar ya shigo taimakamata yayi tai
brush tazo tai salla. Suna zaune
yana
kokarin, bata abinci takici aka
kwankwasa kofa yace a shigo. Duka
family ne, da sauri khaleesat ta jaye
jikinta daga nashi, mum da dad
sukai
murmushi, mum tace son nazo
koranka
daga gida nane, ka tattara kadau
matarka katafi gidan ka, nama tura
an
gyara gidan yau dasafe kaga saikayi
jinyarta da kyau, kowa yafashe
dadariya, hydar nijar murna amma
saiyadan gintse,khaleesat kanta
akasa.
Dad yace jidda ya jikin? Tace
dasauki
dad, mum tace ai naga alama tunda
husby yadawo. zulaihat tafashe da
dariya.
Dad yace oya kumujaya muna
jiranku a
falo, dad ummi da mum suka fita,
khalis
yace atattara abar mana gida koba
hakaba my chuchu? Tace eh
mungaji da

ganin luv, inama ace teema nanan,
bata
tafi honeymoon da faruk dintaba
datasha kallo. suka fita daga dakin
suna
dariya. Hydar yashiryata yasa mata
hijabi ko kaya daya bai daumataba
suka
fito falon kanta na kirjinshi saboda
jirin
datake gani.
Har mota suka rakasu, hydar yasata
amota yarufe sanan ya zaga ya
shiga,ummi ta leko tace kabiya da
ita
asibiti kasan cikin wata biyune
subata
maganin jirin nan, dukar da kanshi
yayi
yanzu ummi tasan ranan, yaja
motan
suka tafi.
Abakin wani super market ya tsaya
ya
kalli khaleesat wanda idonta a
lumshe
yace zaki iya bina my jidda? Ta
girgiza
kai, ya matso da bakinshi yamata
kiss a
goshi jikinta zafi, yace bari nasiyo
miki
agwalumanki dakuma me?? Tace
madaran kuka, dariya yayi sosai
yace a
super market ba’a samun madaran
kuka.
Yafita ya kulle motan.
Kaya yadawo dasu niki2 ya ajiye a
bayan mota ya kalleta yaga hartai
bacci
shafa cikinta yayi yace Allah
karayamin

baby na,kaba mamanshi lpy,ya
matso da
kanshi ya sumbaci goshinta sanan
yaja
motan sai gidansu dake Abj….











```Daga group na:- ```
📚 *HAUSA NOVELS*📚
📞 _08034691340_
[4:28AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣1⃣0⃣



Yana horn mai gadi yazo yabudemai
motan ya shiga, saida suka gaisa da
maigadi sosai ya dauko ledan
gasashen
kaza daya yabashi aiko yadinga
godiya.
Kayan daya siyo yafara shiga dasu

ciki
mai gadi yatayashi sanan yadawo
yadau
khaleesat kaman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0