Showing 6001 words to 9000 words out of 52927 words

Chapter 3 - Khalisat Book Compelet Maman Shakur

M Shakur   

17 Aug 2026

733

Abd shakur```


_PAGE_
1⃣2⃣


NIJAR
Bata amsashiba amma tadago
kanta,
yace kiyakuri nayarda nadawo
yayanki
daga yanzu, tadanyi murmushi mai
kara
mata kyau wanda yabayyana dimple
dinta batare datacemai kalaba,
hydar ya
tsaya kallonta kaman yana nazarin
abu.
Zulaihat tace kawata muje daki, daki
suka koma ummi takawo mata
abinci ita
kebata khaleesat abaki, kuka ya
kufece

ma khaleesat , ummi tace maiya
faru?
tace akaro nabiyu yarinya nace
kidena
kuka zai tsananta ciwon idonki,
bakinta
narawa tace ummi wai yanzu ko
abincin
gabana bani gani, bana ganinku
bana
iya yima kaina komi, ummi mai
amfanina yanzu? inda sun kasheni
danafi hutawa dawanan azaban da
nakasun dasukasamin.
Hydar da hawaye ya ciko idonshi
tashi
yayi yabar dakin, ya shiga dakinshi
arayuwanshu ya tsani yaga mace na
kuka bayaso, barinma bakuwar nan
da
intana kuka sai zuciyarshi tadinga
mishi
zafi.
Ummi tace yarinya karki damu komi
lokaci ne, yanzu bayan yan kwana
biyu
zakiga kin soma sabawa kin fara
yima
kanki wasu abubuwan, karki damu
kinji
ke yatace zan cigaba da kula dake
harki
warke insha Allah khaleesat tace
nagode
ummi.
Saida taci abincin shinkaface da
miya
yaji nama abunku da Hunter agida
lol.
Bayan tagamaci ummi da kanta
takaita
bayi taimata wanka khaleesat sai
dukar

dakai take wani irin kunyan matan
taji
tanaji, bayan sun dawo daki ummi
tashafa mata wasu magunguna ajiki,
zulaihat takawo mata wani atampha
ta
talakawa tai musu godiya sosai
ranan.
sanan aka bata tabarma tai salla.
Da daddare bayan anci abinci ummi
ta
gyara zama tace yarinya ya
sunanki??
khaleesat tace sunana “KHALEESAT
HYDAR� ummi tace munason muje
dalilin, sanadin kokuma ince abunda
yakawoki wanan garin nijar akauyen
doso??
Kirjinta ne yabuga kaman zai fashe
tace
ummi nijar?? Nida nake Nigeria
maiya
kawoni nijar? na shiga uku ni
khaleesat
shikenan bazan kara ganin yan
uwana
harna fadanmusu maiya faru dani
ba.
Yanda sukaga tarude yasa ummi
tace ya
isa haka, hydar kai fadamin a ina
kasamo Khaleesat??
Take a wurin hydar ya fadan musu
komi
amma saiya boyema khaleesat
zancen an
harbeshi saboda ita, khaleesat kuka
take
da yanzu ta mutu badan hydar ya
cecetaba, atake itama tafada musu
komi
da komi daya faru. ummi da zulaihat
kuka wiwi suke Hydar kam

idanunshi
sunyi jajir kaman yay mata kuka
haka
yakeji.
Ummi ta share hawayenta tace
khaleesat
bazanso ki koma gida da makantan
nan
ba saboda mutumin zai iya kasheki
batareda kinsaniba, nai alkawari zan
nemo miki maganin idonki ya warke,
mutara kudi dazai kaimu Nigeria
mukaiki har gidan kanin babanki Alh
lamido. ki kwantar da hankalinki nai
alkawari zan kula dake harsai randa
numfashina yadauke. Khaleesat ta
rungume ummi tana kuka zulaihat
itama
ta rungume ummi hydar tashi yayi
yabar
dakin.




💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣3⃣



ABUJA

Khalis da hydar sunje har gidan
bincike
sukai sosai, abu na farko dasuka
samu
shine akwai labulen dabai kone
dukaba,
khalis ya shishina labulen yaji warin
kalanzir yamikama hydar shima ya
shinshina sunsan cewa Hj jabo bata
taba
amfani da kalanzir hasalima da gas
take
girki dat was d first thing dat made
dem
suspicious, Hydar ya tsinci bullet
kwaya
3 akasa wanda hakan yasa gabansu
yafadi suka fara tunani koyan fashi
ne
suka shigo gidan.
Waya hydar yaciro yakira babanshi
Alh
lamido sanan yakira police. dasuka
iso
hydar suka nuna musu abunda suka
gani, investigation police suka
shigayi
sosai inda haryakai ana neman mai
gadi
yayi bayani ko da wanda suka shigo
gidan aranan gobara, amma annemi
mai
gadi anrasa.
Har gidan mai gadi akaje amma
akaga a
kulle, yan anguwa suce tun randa
mai
gidanshi yarasu mai gadi yabar gari,
takenan mai gadi ya shiga cikin
suspect
aka buga hotonshi as a wanted
crimanal
ana nemanshi.

Securities ma duka anje gidajensu
amma
basunan suma aka buga
hotonayensu
ana nemansu.
Pathologist da dama police sun kira
an
bi diddigin tokan da abubuwan
dasuka
kone amma ba’aga alamun konewan
gawan khaleesat ba, hankalin kowa
yatashi barinma khalis to ina
kanwarshi
wai shin ina KHALEESAT???
Ina tashiga?? Ina suka kaita?? Inhar
bata
mutuba ina suka kaita, khaleesat
kina
ina my lil sis plz kifito, da kyar Alh
lamido ya lallabashi yay shiru.
Har lokacin komawansu hydar da
khalis
makaranta yayi ba’aga su
maigadiba,
hakanan suka tattara suka koma
dan
dama semester daya yarage musu
sugama karatun duka sudawo
cikakkun
likitoci.
Duk garin Nigeria duk inda ka shiga
zakaga poster na hoton khaleesat
har
kudi naira miliyan 5 Alh lamido yasa
duk wanda yaganta amma shiru.
Abban chuchu tun ranan dayaji
hydar
nacewa zaiyi bincike fitan dayayi
zuwa
yayi yabiyasu mai gadi, sanan
yasasu
barin garin gabaki daya. yanzu
hankalinshi kwance yasan cewa

yariga
yataushe hanyar da za’a iya gane
yanada hannu a kisan Alh hydar.


💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣4⃣



NIJAR
Rayuwa a nijar ba laifi dukda
khaleesat
bata sababa amma ganin yanda
ummi
da zulaihat ke sonta ke kula da ita
yasa
taji itama tana sonsu sosai, hydar
nedai
haryau bata sake dashiba dukda shi
yana
kokarin ganin yajata ajiki amma
bata
bari ko fira take da zulaihat dazaran
ya
shigo bazaka karajin bakintaba.
Ummi ta dage wajen nemama
khaleesat
lpy idanunta, alhamdulillah yanzu
idon
khaleesat ya washe duk hakin sun

bace
saida bata gani kwata kwata dan
idan
kaganta zaka zaci tana ganin
mutane ma
amma ko kadan bata gani.
Yau asabar zulaihat tadawo daga
hadda,
ta zauna suna fira da khaleesat
ummi ta
shigo dakin tace zulaihat tace naam
ummi, ga maganin nan ki kaima
humaida tasha jiya ta haihu,
khaleesat
tace ummi nadan bita tunda nazo
ban
taba fitabafa, ummi saida taidan jim
tace shikenan amma zulaihat ki kula
da
ita da kyaufa.
Kuma karku jima, banda biye biye,
kuna
mika sakon ku dawo sukace to
khaleesat
harda murna.
Zulaihat ta dakko hijab tasa mata
sanan
tarike hannunta suka tafi.
Sunkaima humaida maganin,
humaida
tace zaliha wanan wacece?? Zulaihat
tace
kanwatace kuma bakuwarmu ne,
humaida tace amma wlh tanada
kyau
gatadai baka amma duk tafi yan
matan
garinan kyau ga diri, zulaihat tace
ummi
tace muyi sauri sai anjima.
Suna fitowa suna tafiyansu ahankali
sukaji ana busa sarewa alamun
kodai

sarkin kauyen kokuma dan sarkin
kauyen mai suna FAISOL zai wuce.
Khaleesat tace kawata wanan
sarewan
fa?? Zulaihat tace hala ko sarkin
garinan
ko danshi ne zasu wauce. kinga mu
tsaya
dan inhar suna hanya ka shiga
hanya
sai anmaka duka 80, khaleesat
sarkin
tsoron bulala takara kankame
zulaihat
tace wlh mu tsaya har suwuce.
FAISOL nakan rakumin shi wanda
anmishi ado irin nadan sarauta yazo
wucewa kawai idanunshi suka sauka
kan
khaleesat wanda take sanye da
doguwan
riga ta atampha kanta kitson yan
nijar
ne wanda ummi tamata jiya hijab
din
datasa yafito da tulin kitson gaban
goshinta wanda hakan yasa tai kyau
sai
jujuya fararan idanunta manya take
tana waige waige kaman tana gani,
kallonta yayi yaji tabala’in bashi
sha’awa ta, bai taba ganinta a
kauyenan
ba. Safkowa yayi daga kan rakumin
ya
tunkaro inda suke fadawanshi na
biye
dashi.
Zulaihat takara rike hanun khaleesat
gam dan kowa yasan FAISOL dason
mata
yarone 25 years yake amma yanzu
matanshi 4, auri saki, dazaran yaga

kakkyawa saiya saki daya daga cikin
matanshi ya auro. gakuma khaleesat
daya mutu akanta, tun kafin ya iso
zulaihat tafarama khaleesat magana
a
kunne tace wanan dan iskan dan
sarki
na zuwa karki kulashi.
Yana karasowa yace kee kanwar
hydar
wacece wanan dakika rike??
Zulaihat
jikinta yafara rawa tace
bakuwarmuce,
yay murmushi yace to kutafi gida
amma
kicema mamanki aurenta gobe dan
haka
kushirya, khaleesat jin maganan
aure
yasa tace nacema ina sonkane??
FAISOL yace basai kinceba, kuma
bawai
amincewarki nake nemana, nidan
sarki
ne kome nakeso akemin, a tsiwace
khaleesat tace niko bazan sokaba,
jitayi
ya fincikota tafada kirjinshi, iya
karfinta
ta daddage takaima duka wanda
bama
tasan a inda ya saukaba ashe a
fuskane
take nan ranshi yabaci,
Yace nuna sarkin bulala yace amata
50
masu kyau, da gudu zulaihat tazo ta
tsugunna gabanshi tace dan Allah
kayakuri wlh kanwata makauniyace
bata
gani, kayafe mata batasan waye
kaiba

bakuwace, hankade zulaihat yayi
yace
amusu tare, haka aka musu bulala
50
khaleesat harda suma.
Ya kalli zulaihat yace kushirya gobe
za’azo adaura auren nafada miki,
kuka
babu wanda ya isa yahana, garina
kuka
dan haka kome na garin nawane,
yay
tsaki yahau rakuminshi sukai gaba.

💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣5⃣


Zulaihat kuka take sosai gashi garin
inhar dan sarki yadaki wani baka isa
kataimakeshiba duk yan garin sunki
taimakonta, ga khaleesat asume
itama
bayanta zafi kaman ta mutu ta kifa
kanta kan cikin khaleesat tana kuka
sosai. ana haka Allah ya jefo hydar
kan
dokinshi yadawo daga daji yana
goye da
kwari da kwafanshi, sakkowa yayi
yataho wurinsu arude yace zulaihat

dago
kanta tayi yace maiya faru?? Kafin
tafada mishi ya koma kan dokinshi
yaciro goran ruwa yazo yayyafama
khaleesat ta farfado tana kuka ta
rirrike
hydar tana cewa zulaihat karki bari
yadakeni.
Hydar yace maiya faru zulaihat
khaleesat najin muryan hydar takara
sautin kukan tana yaya hydar wani
mugune wai zai aureni gobe plz
karka
bari ya auren dan Allah. ya
sharemata
hawaye yace kutashi mutafi gida
khaleesat takasa mikewa hakanna
yadagata yasata akan doki nanma
ihu
tayi tace menene wanan yaya
hydar??
Yace dokina tafara wayyo Allah wlh
ni
faduwa zanyi, kacire daga kan doki,
nibantaba hawaba, tsaki yayi
yadaura
zulaihat tana bayan khaleesat, hawa
yayi
kan dokin suna fara tafiya khaleesat
tasa
hanunta tarike cikinshi gam, wanda
hakan yasa suka kusa kifawa takara
sandara ihu, zulaihat duk kukan
daya
cita saida tai dariya, hydar yace wai
mehaka cire hanunki a jikina takara
kankmeshi tana kuka ai faduwa
zanyi
to, tsaki yayi ya kyaleta suna kaiwa
gida
saida yakara saukar dasu.
Dasuka fadanma ummi abunda
yafaru

hankalinta yatashi tace nifa saisa
banason tafitan dama, yanzu
yazamuyi
wazai iya da bala’in FAISOL a
garinan??
Hydar yace ummi Allah kaimu goben
yazo gidanan dazancen aure yaga
inban
sassareshi da addanaba tace kai
hydar
lallabasu fa zamuyi yaza ayi haka.
Idan yadage saiya aureta kasan
saiya
aureta mukuma bazamu iya aurar da
yarinyar dabamusan iyayentaba, da
kyar ranan khaleesat tai bacci har
firgita
take saida ummi tahada da mata
tofi
tukun tai bacci.
Washe garin ranan hydar bai fitaba
aiki
ba. wuraren 10 yaji busan sarewa
khaleesat ihu tafara takankame
ummi
tana kuka, ummi dake salati tana
shikenan mun bani yanzu da gaske
yake
FAISOL yake.
hydar dakinshi yakoma ya dauko
kwari
da kwafa ya goya sanan yadau wata
sharbebiyar adda yafita waje ummi
nakiranshi hydar ina zaka kisa
zakayi
ko?? Amma ko kallonsu baiyiba
yawuce
yafita kofar gida.
Tsayawa yayi a kofar gidan ya daure
fuska kaman baitaba dariyaba,
hanunshi
daya na rike da sharbebiyar adda,
kafin

sukaraso kofar gidan cikin wata irin
murya katuwa wanda ban tabajin
hydar
da itaba yace wlh duk wanda
yakaraso
kofar gidanan saina sassareshi….
Turus
kowa ya tsaya har fadawan, shi
kanshi
FAISOL gabanshi faduwa yake dan
kowa
agarin yasan ko waye HYDAR
HUNTER!!!
[2:22AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣6⃣



FAISOL ne yace kai hydar nazo
auran
bakuwarkune, hydar yace inka isa
ka
sauko kazo wurinann kaga yanda
zanyi
gunduwa gunduwa dakai, faisol
gabanshi yacigaba da faduwa
arayuwanshi yana tsoran hydar
sosai,
juyawa yayi yacema fadawanshi
mutafi,
suka tafi hydar yakoma cikin gida ya

zauna yana huci. ummi tace hydar
yatafine?? yace eh, khaleesat
tafashe da
kukan murna, batare datace
komiba.
Shikuma hydar ya shige cikin
dakinshi
yahau bacci.
Wuraren 11 na safe yana cikin bacci
yaji
alamun ihu firgigita yatashi yaji
ummi
da khaleesat suna kwallamai kira
yana
fitowa yaga fadawa rike da ummi da
khaleesat ga sarki bulala rike da
bulala a
hanunshi, wani bafade yace sarki
yace
kodai kabimu muje fada yanzu, ko
muyima uwarka dukan tsiya
agabanka,
ummi cikin kuka tace hydar dan
girman
Allah kavisu nasanka da taurin kai,
jin
mamanshi tahadashi da Allah yasa
yace
musu suje aka saki su ummi
shikuma
yabisu sai fada.
Fada na cike mai martaba sai waziri
dawasu makaraban mai martaba aka
shigo da hydar. Sarki yace kai harka
isa
ka wulakanta dana ka disgashi
gaban
jama’a dan yace yanason bakuwarku
da
aure wanan makauniyar?? To bari
kaji
Ko kanaso ko bakaso saiya aureta,
ku

daukeshi a kulleshi sai bayan kwana
7,
sanan abashi bulala 80 abaya
tareda
horo mai kyau aka tafi da hydar
kurkuku.
Kowa afadan kallon kallo suke,
sunsan
inhar an kulle hydar sun bani,
kauyenan
inba hydar fanko ne, suda cin nama
sai
randa aka sakeshi dan basu da
Hunter a
garin dayawuce hydar.
Waziri yace Allah ja zamanin sarki,
Allah taimaki sarki takarawrka lpy
uban
gidana ko zan samu daman fadin
wani
abu?? Sarki yace anbaka.
Yace mai girma inhar aka kulle
hydar
fada bazata kara samun namaba,
duk
kauyenan bamu da jarumi kaman
hydar,
shike zuwa mana farautan namun
daji,
yaza ayi inhar an kulle hydar??
Hakan
zaisa ko antashi bikin bazamu samu
namabacinba koba hakaba?? Sauran
yan
fada sukace haka.
Shi kanshi sarki faisol ne ya matsa
mai
saisa ya kulle hydar, amma kowa
yasan
hydar nada amfani a kauyenan,
shikadai ke zuwa farauta yasamo
namun
daji yasayarma fada yanzu

yazasuyi??
Gaskiya dole nasa asakeshi, gyaran
murya yayi yace naji zancenku zan
sakeshi amma sai bayan azahar.
Ummi suna gida sukaji labarin an
kulle
hydar kuka sukafara, ummi lallashin
kanta tayi sanan tafara lallashin
khaleesat dake kuka kaman tamutu
yanzu yazatayi?? Ankulle yaya hydar
mai kareta.
Bayan azahar kaman yanda sarki
yafada
duk suna zaune yasa aka sako hydar
aka
gurfanar dashi agabanshi. ya kalli
hydar
a wulakance yace na kwanceka ne
saboda kaje kayomana farautan
namun
daji wanda za’ayi sha’anin bikin
dashi
kafin la’asar.
Yanzu katashi katafi bayan la’asar
zamuzo a daura aure, faisol murna
kaman yakasheshi harda yima hydar
gwalo. Hydar baice musu komiba ya
mike idanunshi jajur bayan riganshi
duk
jini saboda bulala 80 dayasha.
Direct yabar fada yana zancen zuci,
nasan faisol bazaitaba kula da
khaleesat
ba, wulakantata zaiyi, bama hakaba
yarinyar da bamusan kowa nataba
sai
nabada ita aure ga wanda baisan
darajan mace ba, yace noooo hakan
bazai yuu ba dole nasan abunda
zanyi
na taimaki khaleesat, i have to save
her.
duba aljihun riganshi yayi yaga

yanada
dubu biyu, yadau dubu daya yasai
goro
da sweets, direct yawuce wani
babban
masallaci kauyen, imam din yasan
hydar
suna shiri dan hydar akwai mutunci
ga
yawan ibada yana ganin hydar yace
dana wanan goron fa?? mai zakayi
dashi??, hydar yace ya imam inaso
ka
dauramin Aure da khaleesat
yanzunan!!!

💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣7⃣



Imam yace hydar ban ganeba na
daurama aureba, wai meke
faruwane??
Nan hydar ya sanar da imam komi,
imam yace Allah maka albarka
hydar,
irinku akeso a musulunci, babu
wanda
baisan halin yarima faisol ba bari
ina

zuwa.
Waje yaje yakira mutane nanfa
masallaci ya cika makil na�ibi ya
wakilci
hydar, imam ya wakilci khaleesat
inda
dunbin mutanen nan suka shaida
daurin
auren HYDAR da KHALEESAT akan
sadaki dubu daya.
Hydar take yaji hankalinshi ya
kwanta
sai murmushi yake wanan fararan
hokoran nashi na shining. Diban
sweets
yayi da wasu goro ya dumfara
gidansu
gabanshi nafaduwa badan komiba
saidan khaleesat yanzu yazata karbi
alamarin nan?yazataji? Tabe baki
yayi
yace nima ai ba sonki nakeba, nayi
hakane dan na tsira dake daga
hanun
faisol.
Yana shiga gidan da sallamanshi
ummi
ta taso tana shafa kanshi hydar
sannu
yaushe suka sakeka?? Yace dazu
nan
ummi, kallonshi ta tsayayi sama da
kasa,
saikuma ta duba bayanshi tayi ihu,
muje nasama magani hydar yay
murmushi yace basai kinsaba ummi.
ya
kalli khaleesat dake rakube agefe
tai
tagumi tana hawaye rana tafarko
daya
fara kiran sunanta yace khaleesat
da

sanyi muryanshi, da sauri ta daga
idonta ta kalleshi kaman tana
ganinshi,
ya dauke idonshi daga kanta ya kalli
ummi yace ummi akwai abu mai
mahinmanci dazan fada muku.
Ummi ta zauna shima ya zauna yace
khaleesat inaso kisani cewa nai
hakan ne
danna ceci rayuwarki badan komiba,
banason faisol ya wahalar dake,
banaso
ya cutar da rayuwanki, burina daya
shine ki warke nakai ki wurin
iyayenki,
inaso kisani cewa yanzunan aka
dauramana aure kafin na shigo gida
akan sadaki dubu daya, ke matata
ce
yanzu khaleesat! Ke matata ce!!!💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1⃣8⃣



Ummi tace hydar maiya kaika yin
wanan danyar aikin? yarinyar
dakasan
bakuwace haryau batasan muba,
batasan
kalanmuba, batasan ya kamaninmu
sukeba, batasan siffarmuba, haba

hydar
maisa zakai irin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0