Showing 21001 words to 24000 words out of 52927 words
na ganin na
taimaki
iyayenaba har suka mutu agabana.
khalis kokarin rike kukanshi yake
amma
yakasa, kara fashewa yayi da kuka
hydar yataso ya rikemai kafada yana
girgizamai kai,shima idonshi cike da
hawaye.
Khaleesat tace mutumin yazo
gabana
yasa aka rikeni gam, yadauko
shaltos,
saikuma tayi shiru tareda sauke
ajiyan
zuciya.
Tace yaya bantaba going through
azaban
danai going rananba tunda mum ta
haifan, dauko shaltos yayi, ta rike
hanun
khalis gam, tace yaya yasa aka
budemai
idanuna da kyau ya fesamin a idona
yaya, i screamed, i hala, i shout, but
no
one was dr to help me. Teema
fashewa
tayi da kuka tafada jikin mum dinta
benazir wanda itama kuka take,
farida
ko kuka take ba’a magana sojaa
idonshi
yay jajir.
Khalis kukanshine worse, khaleesat
tacigaba daga lokacin ban kara
sanin
inda kaina yakeba, sai alokacin
dasuka
kaini nijar zasu jefani cikin rijaya,
tasaki wani kayatachen murmushi
tareda cewa,
Allah send me a guardian angel, my
saviour,d only man dat help me
without
asking 4 anything in return, my one
and
only yaya HYDAR HUNTER!!! Ta
sauke
ajiyan zuciya, wani siririn hawaye ya
sauko daga idonta tace, shiya
taimaken,
ya kwaceni daga hanunsu, yakaini
gidansu shida iyayenshi suka cigaba
da
kula dani, mamanshi tacigaba da
kula da
idona harya washe cos da yafi haka
worse…….kuka yaci karfinta.
Khalis ya dago kanta cikin kuka
yace
khaleesat waye ya kashe
iyayenmu???
Waye ya kashe miki idanu?? Yanda
jikin
khaleesat yafara rawa yasa kowa
yakoma kallonta tace no yaya, i
can’t tell
u, tsoro nakeji, banason ya kashe
ku
kuma, bazan iya rayuwa bakuba.
Khalis ya rike hanunta gam yace
khaleesat nai alkawari bazamu bari
yay
miki ko mu komiba, kifadinmin
wayeshi
cos he have to pay, dole mubima
iyayenmu hakkinsu
Khaleesat tafara kuka sosai tace no
yaya
tsoro nakeji, kona fada bamu da
proof,
inma akwai proof kokuma wanda zai
iya
testifying a court mutum dayane cos
shine yaga fuskokin wayanda suka
kusa
kasheni, khalis yace waye?? Tace
yaya
HYDAR HUNTER..
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
4⃣5⃣
Khalis yace inhar hakane dole na
nemo
hydar hunter duk inda yake, i will
go to
nijar dakaina na nemoshi, but
khaleesat
u have to tell me waya kashemana
iyayenmu??
Khaleesat jikinta yahau rawa tafara
no,
tana kokarin jaa baya, yaya inna
fada
zai iya kashemin kai, no bazan
fadaba,
khalis idonshi yay jaa yace
khaleesat u
have to, dole kifadanmin, dad ya
taso
yace khalis karkai forcing yarinyar
nan,
bata riga tagama warkewaba, dont
pressure her too much, dad ya
tsugunna
yace khaleesat fadamin waya
kashemin
kanina da matarshi??
Khaleesat cikin kuka tarike hannun
dad,
tace dad all i want now is to be
happy,
banason nakara rasa wani daga
cikinku,
tace dad u trust me right?? Yace eh
khaleesat, tace den trust me when i
tell u
keeping my mouth shot is d best,
hakan
zaisa na tsira kuma ku tsira, dad
abunda
nasani shine inhar nafadi wani abu
gabaki dayanmu xai iya halakamu,
but
akwai Allah kisan kai yayi tun kafin
yabar duniya Allah zai binma
iyayena
hakkinsu… Dr ne yashigo dakin yace
visiting hours are over. Hakanan
kowa
ya mike yafita.
Dad dasu khalis da hydar tareda
sojaa
sukabi Dr office dinshi, dad yace Dr
inaso ayimana transfers zuwa d
best
asibitin ido akasar waje dan nema
mata
lafiyan ido.
DR ya sauke glass din idonshi yace
Alh
akwai brother na a England yana
aiki a
wani asibitin gyara ido zan turaku
wajen jibi saiku kushirya zuwa
England
dad ya dinga godiya.
[2:44AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
4⃣6⃣
Hydar sun koma kaduna ya ajiye su
ummi agida shikuma ya koma
barrack,
gabaki daya hankalinshi yaki
kwanciya
duk lokacin daya tuna matsalanshi,
yakuma tuna khaleesat sai
hankalinshi
yatashi.
Wani abokinshi Mansur, sojaa ne
amma
shi likitane yatafi wurin shi hydar
yafadamai komi, Dr mansur ya duba
hydar sosai, yace there’s a
possibility
zaka iya warkewa, zakuma ka iya
haihuwa but it depends on yanda
testicles din zai iya secreting sperm
inkai meeting da wife naka hydar.
amma
dole saikana shan magani., yay
prescribing wasu drogs hydar ya
dage da
shansu yakuma cigaba da aikinshi
yayinda khaleesat ke ranshi daram.
ABBAN CHUCHU ya shigo dakin
chuchu
da sauri saboda wani ihu dayaji tayi,
tana ganinshi ta katse wayan ta taso
da
sauri ta rungumeshi tana dad am
very
very happy today. tasakeshi tana
tsalle,
dad yace can i know d reason??
Cikeda murna tace dad anga
khaleesat
yanzunan temimeyi ke fadamin,
kirjinshi ya buga dammm ya kwalalo
ido, chuchu ta yamutse fuska tace
saida
fa makauniya tadawo, dad kasan
maiyafi
ban mamaki kuwa?? Tsoro yahanata
fadan wanda ya kashe mum da dad
dinta.
Take abban chuchu ya sauke ajiyan
zuciya, chuchu tace wlh dad abun
yaban
haushi khaleesat dama tun muna
yara
duk tafimu tsoro, khalis da dad
sunyi
sunyi tafada taki wai tsoro takeji zai
iya
kasheta koya kashesu, but u know
something dad?? Wlh innaje zansata
saita fadamin.
Abban chuchu yace ke chuchu tunda
taki
fada ki kyaleta mana, ba’a
takuramata
ai kidaije gidan kuyi hira kyazo
kiban
labarin komi, chuchu tace dad plz
xanbisu england din kaji?? Yace to
to
shikenan nima zandanyi tafiya yau
inkinje ki kwana a gidan ma.
Chuchu tace dad wai yaushe zaka
kara
aure?? Tunda mum tarasu kaki
aure??
Yay murmushi yace very soon
daughter
yanzu sauri nake dole nafita bai jira
maizatace ba yafita daga dakin.
Chuchu tace dad reaction look soo
strange, ta tabe baki tace who
knows y,
ta shiga wanka agurguje dan ta tafi
asibitin ranan ita da khaleesat sunci
kuka.
Khaleesat ta kalleta azuciyanta tace
friend bazan iya sa babanki a prison
ba
kodan yanda kike sona, i can’t hurt
u lyk
dat, bazanso zumuncin mu yabaci
ba,
duk randa nafada nasan kowa na
family
na will hate u, bancin nasan cewa a
child is not to blame 4 his parents
wrong
doings………
HYDAR NIJAR na zaune akatafaran
office dinshi wayanshi yay kara bai
dagaba saboda baisan number
dinba, a
kira na 4 ne hydar ya daga.
Hydar Abj yay dariya yace bafa asan
sojaa ya tsoron dauka new number
ba,
hydar yay murmushi tare da cewa ya
kk
friend?? Hydar Abj yace sorry wlh
ban
kirakaba since I’ve been busy
kanwarmu
KHALEESAT tadawo, yanzu haka
gobe
zamu kaita england dan awanke
mata
idoo. ..í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
4⃣7⃣
Gaban hydar yafadi dummmm, hydar
Abj ya cigaba da magana friend wlh
inason khaleesat sosai,bazan iya
rayuwa
babu itaba, yanzu nasan dazaran
idanun
sun warke dad zai hada bikinmu
dana
teema,bikin teema saura 1 month.
wlh
friend inasonta sosai, tun tana yar
karama nake sonta.
Hydar yay shiru, gabanshi na
faduwa,
wacece wanan wanda sunanta daya
da
matarshi??kuma itama makauniya??
addu’a yahauyi a zuciyarshi Allah sa
ba
khaleesat dinshi bace.. hydar Abj
yace
friend are u dr?? Hydar ya sauke
ajiyan
zuciya yace ina jinka. Hydar Abj
yace
idan antashi bikin kaini babban
friend
dinafa, hydar yace tom shikenan
yanzu
gobe zaku tafi?? Yace eh, hydar
yace tom
shikenan inkun dawo zanzo
nadubata,
Allah yakuma kara sauki. hydar Abj
yace shikenan bye.
Gabaki daya hankalin hydar yatashi
anya kuwa wanan khaleesat dinshi
ce??
Yace no, ba ita bace, Dan yasan
khaleesat dinshi zata fada tanada
aure,
yace no way dankawai wanan
makauniyace bai nuna cewa
khaleesat
dina bace, amma yanzu koma
menene
insuka dawo zanje na ganta.
Ayaune jirginsu yadaga zuwa
england
dad,mum,hydar,khalis
teema,chuchu, da
farida duk saida suka bita har
England
din, wani babban asibiti suka kaita
suna
zuwa likitoci suka fara duba idon
inda
suka bama su dad tabbacin idon zai
bude but dole a wanke idon wanda
jibi
zasuyi mata dad suka biya kudin
komi
sukabar matan a asibiti sukuma
suka
fita dan neman hotel dazasu sauna,
dan
asibiti sunce mutum daya zasu bari
ya
zauna da mara lafiyan.
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
4⃣8⃣
Abban chuchu zaune akatafaren
office
dinshi waya yake ranshi abace, yace
nabaka nanda 2 weeks duk inda
kake
kazo gidana ina nemanka kanajina
ko??
Mai gadi yace yes oga zanzo. ya
katse
wayan yana huci.
Maisa mai gadi zaimai karya yace
khaleesat ta mutu?? Yanzu gashi
tadawo
she’s now a threat to him, duk
randa
tabude bakinta yabani, yadafa
kanshi
yace ohhhhhhhhh I’ve to do
something,
dole nai wani abun kafin ta tonamin
asiri dole nai wani abun……
Yau satinsu khaleesat daya a
England
jiya akai mata operation din, inda
aka
ciro idanun aka wankesu tass, duk
wani
chemical din shaltos din dake jikin
kwayan idon saida aka wanke sanan
aka
maida cikin idonta aka kulle idon
yanzu
ance jibi za’a bude idon, kowa
addu’a
yake Allah sa idon ya gyaru.. …
Alh, hj benazir, farida dauke da
marwan
tana bashi indomie, sai khalis gefe
yana
danna waya cikin babban falon
dakin
dasuka dauka a hotel, hydar Abj ne
ya
shigo da sallamanshi ya gaida
kowaa
yazo ya zauna gaban mum da dad
yace
dad inada magana.
Dad ya gyara zama yace inajinka,
yace
dad dama inason kabani auran
khaleesat ne, kuma zanso ahada
bikin
dana teema tunda nata saura sati
uku
yanzu plz dad, kowa kallonshi yake
hatta
khalis kallonshi yake…..
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
4⃣9⃣
Dad da murmushi a fuskanshi ya
shafa
kan hydar yace hydar am very happy
da
zaka kulla wanan zumuncin, zanfi
kowa
murna idan khaleesat ta dawo
matarka,
hankalina zai kwanta saboda nasan
zaka
kula da ita amma bazan ma
khaleesat
doleba inbata sonka.
Kaje ka nemi soyayyarta inhar ta
aminta
dakai saina baka ita ahada auren
dana
teema kajiko?? Da murmushi a
fuskanshi
yace to, ya juyo ya kalli khalis
wanda
murmushi yake ya dagamai gira,
tashi
yayi yafita wani babban shago yaje
yasiyo zoben diamond acikin yar
karaman akwatin, yakoma gida.
Tunda sassafe kowa ya shirya aka
tafi
asibiti danyau takasance babban
rana ga
khaleesat dakuma kowa na family
din.
Duk suna dakin yayinda chuchu da
teema nakan gado kusa da
khaleesat.
Chuchu na satan kallon khalis kadan
kadan, arayuwanta Allah ya jarabeta
da
mugun son khalis amma koda wasa
bata
taba bari ya ganeba, gaisuwa kawai
ke
hadata dashi danshi dama baida
magana.
Duk suna zaune saiga Dr ya shigo
dakin,
Dr ya kalli khaleesat yace my patient
are
u ready 4 today??? Cikin murna
tace yes,
teema da chuchu suka sauka daga
kan
gadon, likita yazo ahankali yake
warware farin kyallen da aka rufe
idon
khaleesat dashi, kowa gabanshi
faduwa
yake, saida Dr ya warware tass
sanan
yacema khaleesat open ur eye,
ahankali
khaleesat tafara
bbbbbuuuuuddddddeeeee,
iiiidddaaaaannnuuuunnnn,
nnnnaaaattttaaaaaa.
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
5⃣0⃣
Kallon yan uwanta takeyi batare
datai
motsi ba, saikuma tunanin hydar
yafado
mata taso ace duk randa idanun nan
nata zai budu ya kasance shine
mutum
na farko dazatai tozali dashi.
Khalis yazo gabanta ya tsaya da
alamun
damuwa a fuskarshi yace lil sis kina
ganina kuwa?? Shiru tayi kaman
batajishiba batare da yay
tsammaniba
yaji tayi wani ihu ta rungumeshi
tana
yaya i can now see all of uuuu,
kowa
murna yake yana hamdala khalis ya
kankameta yana murna sosai.
Sakinshi tayi taje ta rungume dad
tana
murna ta rungume mum tana
murna, ta
rungume teema da chuchu suna
murna
harda tsalle, tasakesu taje ta
rungume
hydar yawani matseta sosai yana
mata
wani irin kallon soyayya da sauri ta
fizge kanta. sanan takoma wurin
wata
mata yar kakkyawa fara wanda ita
kadaine bata saniba a dakin,
Ta tsaya agabanta ahankali
khaleesat
tace anty farida ko?? Farida hawaye
ya
gangaro daga idonta tace eh nice
khaleesat, khaleesat ta rungumeta
sosai
tace anty farida nagode sosai Allah
biyaki abunda kikamin ta saketa ta
tsugunna tadau marwan tana mishi
wasa, Dr yace my patient wot about
my
hug?? Khaleesat tai murmushi
tareda
noke kai ta saramishi tace dis is 4 u
Dr
kowa yay dariya adakin, DR yace
zamu
riketa nayau but gobe inhar babu
wani
matsala saimu sallameku.
Saida komi ya lafa ana zaune a na
fira
yayinda marwan ke jikin khaleesat
tana
mai wasa dan Allah ya zuba mata
son
yara.
Hydar ne yaxo ya tsugunna gaban
khaleesat ya ciro akwatin zoben
daga
aljihu riganshi, dakin akai tsit.
Cikin murya mai taushi da dadi yace
will
u marry me my little
pumpkin?????????
…..gaban khaleesat yace
dummmmm,
dole yau susan koni wacece….
[2:51AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
5⃣1⃣
Hydar yace little pumpkin tun kina
yar
yarinya nake sonki, bansanar dake
bane
saboda baki gama karatu ba,plz
khaleesat marry me,i promise to
keep u
happy all ur lyf, khaleesat hawaye
ya
gangaro daga idonta, Hydar yace
say
something little pumpkin.
Khaleesat saida taci kuka sosai,
kowa
kallonta yake adakin sanan ta dago
kanta ta kalli hydar dake kneeling a
gabanta, tace yaya hydar am sorry
but
bazan iya aurankaba, saboda ni
matar
aure ce, ni matar wani ne.
Khalis yace wott??? Dad yace wot
are u
saying khaleesat?? Teema da
chuchu
kallonta suke dan neman karin
bayani,
share idonta tayi tace dad ni matar
aure
ce, matar hydar hunter,yana chan
nijar
yanzu……….. Nan tabasu labarin
rayuwanta a nijar kaf batare da
boye
komiba.
Hydar ya daka wani uban tsaki
mtsswwwww wanan aure naki ai
auran
kaddarane khaleesat, sadaki dubu
daya
ai ba sadaki bane,kuma ma ya
halasta
kiyi wani aure tunda yanzu rabonki
dashi shekara 5 dayan watanni
batare
da yazo ya neme kiba, dan haka
nothing
change, INA KAN BAKATA (book din
sis
Aj &mss ameera ).,ahada aurenmu
dana
teema, aurenki ba aure bane auren
kaddarane..
Khaleesat tace wlh yaya hydar matar
aurece ni.
Hydar ya daka mata tsawa yace shut
up,
maganan bnxa kenan, ina xaki ga
mijin
bare ki ganesa shekara da shekaru?
Auren dakikayi lokacin kina
makauniya,
ai ya halasta ki yi wani auren, 5
years fa
khaleesat, aurenki auran kaddarane,
ur
marriage is nothing but a filthy
marriage…. Zaiyi wata maganan ..
Dad ya dakamai tsawa yace hydar ka
kiyayeni,nasan u are right ya
hallasta
tayi aure tunda bazata gane mijinba,
kuma shekara5 basa tare,amma
wayace
ma sadaki na karanta?? Dakace
auran
kaddarane kasan me Allah yahada
aciki??? inaso kasani ni uba nagari
ne,
inaba yarana hakkinsu, yajuyo yace
khaleesat “cikin kuka tace naam
dad.
Yasunan kauyen a nijar??tace dad
sunan
kauyen DOSO,kuma kowa na garin
yasan
hydar hunter, dad yace yazo gidan
sauki
nasan kauyen sosai limamin garin
aboki
nane shima asalinshi dan naija ne,
yace
khalis yace naam dad, ka shirya
gobe
bayan an sallamemu zamubi jirgi
zuwa
nijar neman mijin khaleesat kana
jina ko
yace to dad.
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
5⃣2⃣
Washe gari da sassafe aka basu
sallama,
khaleesat dai ranan very weak take
addu’a take Allah yasa yaya hydar
ya
yarda yabiyo su dad. Hotel suka
koma
dansu sai gobe zasu koma Nigeria
yayinda su dad da khalis harda
hydar
yabisu suka tafi nijar din.
Koda suka isa nijar dad wurin imam
din
garin ya sauka, imam ya dinga
murna
bayan anci ansha dad yace yaa
imam
munzo garinan neman wani bawan
Allah dake auren yata ne, imam
yace
wane?? Ya sunanshi?? Dad yace eh
to
abunda dai yarinya ta tace ana
kiranshi
dashi a garinan shine hydar hunter.
Imam yay kabbara Allahu akbar, dad
yace lpy?? Imam yace iya sanina
makauniyace kadai matar hydar ko
makauniyar ce yarka?? Dad da sauri
yace eh.
Imam yace wlh tayi sa’an miji, hydar
yarone mai zuciya, ga taimako,
yawan
kyauta ga son addini saikuma
girmama
nagaba dashi. ya auri makauniyar
nan
danya ceceta daga hanun dan sarki
faisol nida kaina na daura mai
auren.
Khalis yace imam ina zamuga hydar
hunter din?? Imam nan fuskarshi
takoma ta bikin ciki da tarin
damuwa,
yace sarki ya koresu sunbar garinan
da
dadewa take wani