Showing 27001 words to 30000 words out of 52927 words
hydar yakaishi
palon
dad lokacin suna tare da hj Benazir
khalis ma yana dakin. Dad yana
ganin
hydar ya rungumeshi, yana murna
my
son barka da zuwa. hydar murmushi
yake yana dukar dakai dan kunyan
dad
yake sosai , yace dad ina wuni, ya
ce
mum ina wuni duk suka gaidashi
suna
murmushi.
Abba ya kalleshi yace hydar ya
jikinka?
A natse yace dad da sauki, inashan
magani, dad yace hydar kayafemin
sanadina aka jama wanan lallurar.
Hydar yace noo dad wlh bakaibane,
Allah ya kaddara abunda zai samen
kenan, kuma nai imani dashi, in
Allah
yaso na warke zan warke, idan Allah
yace baxan warkeba bazan warkeba,
kowani hali nasamu kaina zan
godema
Allah. Dad burina daya ne duk randa
zanga matata Allah yasa ta yarda ta
zauna dani da matsalar nan, khalis
ya
kama hanunshi yace in sha Allah
zaka
warke abokinmu, all of us here
munma
alkawari zamu tayaka neman
lafiyanka,
jiya kan case dinka na dinga
bincike,
nagano wani magani tsawo 5month
zaka
shashi da yardan Allah zaka warke,
hydar yace nagode Dr khalis.
Dad yace ehhee talking about wife
hydar
har yanzu bakaga matarkaba??
Mekakeyi na nemanta??
[2:56AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
6⃣1⃣
Hydar ya saukar da ajiyan zuciya,
yace
dad kullum ina neman matana,
kullum
sainai sallan dare kan Allah ya
bayyanamin ita, nakosa naga
matana,
ummi na kullum maganan khaleesat
take, yawan tunanin tane yaja
tasamu
hawan jini. Kanwata zulaihat kullum
cemin take yaya hydar yaushe zaka
dawomin da kawata, idonshi ya ciko
da
hawaye, yace bansan inda zan
gantaba,
bansan inda ta shigaba, Allah yasa
ko
ina take tana cikin jin dadi da
annashuwa.
Dad yace hydar why not ka kara
aureto?? Dan baikamata matashi
kaman
kai bakada mataba, karka fada cikin
hadari. hj benazir tace hakane.
Hydar ya
girgiza kanshi yace dad tun ina yaro
banda ra’ayin mata biyu, dan bazan
iya
adalciba, ban iya boye son
danakema
abuba, kuma ban iya boye tsanan
danake ma abuba, khaleesat daban
ce
araina, ina mata wani irin son
dabazan
iya boyewaba,zanta jiran khaleesat
harsai randa ta mutu, nakuma
tabbatar
da haka sanan xanyi aure.
Dad yace hydar ka burgeni, haka
akeson
namiji mai alkawari, kuma in sha
Allah
zakaga matarka mai sunan yata
khaleesat, naima wanan alkawarin,
dad
yace wot about ur father?? Hydar
yace
tun ina yaro dad dina yarasu, kowa
afalon yace Allah jikanshi.
Hydar Abj yace yauwa dad kaga
hydar
wai sai ana gobe daurin aurena
zaizo,
kumafa akawai abubuwan dazamuyi
tare, dad yace hydar… Kafin
yakarasa
maganan hydar yace shikenan dad
ana
saura sati daya zanzo to, khalis yay
dariya yace mundai jiku.
Dad yace khalis kai yaushe zakayi
auren?? Sosa keya yayi yace dad
banda
wacce nakeso, hydar Abj yay karaf
yace
amma ai kasan chuchu na sonka,
dukda
bata fadamaba, khalis ya hararai
yace
toni nacema ina sontane.
Hj benazir tace khalis chuchu is a
nyc
girl,ina maka sha’awan aurenta, kayi
kokari ku fahimci juna saboda
muhada
bikin ku uku kaji, yace tom shikenan
mum. Haka suka dinga hira sai
bayan
sallan la’asar hydar yatafi inda
yabama
hydar Abj tabbacin ana saura sati
daya
biki zaizo.
Khaleesat basu dawo gidaba sai
bayan
magrib. Bayan sallan isha tadau
hijab
dinta tasa hanyar dakin yayanta
khalis
tayi dan akwai wata mahimmiyar
maganan datakeso suyi….
Ahankali take knocking, yace
waye??
Tace yaya is me, tabude kofa ta
shiga,
yana zaune yana danna laptop. ajiye
laptop din yayi agefe yana mata
murmushi bude mata hannushi yayi
yace come here lil sis, da gudu taje
tafada jikinshi, tana dariya.
Saida suka gama wasan wa da
kanwa
sanan yace mekikeso dakikazo
dakina
yau?? A natse tace yaya khalis inaso
muyi wata magana ne, kuma sirrine
yaya plzzz. yace ok even though am
not
good at keeping secret,but i will try
my
best to keep my lik sis own. yafadi
hakan
yana magana kaman yanda
khaleesat
keyi tareda jan kunenshi, khaleesat
ta
langabar dakai ta tabe baki yaya to
mekake kwaikwayen maganana??
Yace
ok keeee khaleesat it will be our
little
secret yay maganan ne da babban
murya, khaleesat ta fashe da dariya
sosai. Khalis ya tsaya yana kallonta
jawota yayi jikinshi yace am glad u
are
laughing today sis, i promise to be
ur
dad, nd mum. i luv u lil sis,nd i
missed
our parents, hawaye ya sauka daga
idonshi khaleesat ta rungumeshi
tace i
luv u too yaya, ka kadai karagemin.
Share hawayen idonshi yayi ya
share
nata yace is ok, yace back to
business
maganan me zamuyi??? ……….
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
6⃣2⃣
Gyra zama tayi ajikinshi murya
ahankali
tace yaya i want u to marry chuchu.
Da
sauri yace wott? Khaleesat takara
shagwabe fuska tace yaya do it 4
me,plzzzz.
Yace khaleesat i dont ‘ve any
feelings 4
her, khaleesat tace but she do. Sai
yay
shiru yana kallonta.
Tace yaya lokacin da ka auri chuchu
alokacin hankalina zai kwanta,
nasan
zata kula dakai saboda tana sonka.
Yaya chuchu yarinyace mai tsananin
kunya dan komu bata fadamana
tana
sonkaba, nagane ne ta yanayinta.
khaleesat ta kankame hannu khalis
tace
yaya kana aurenta inkazauna da ita
4
some days zakaji kafara sonta, cos
chuchu halayrnta, da dabi’unta abin
sone da kowa, kaji yaya plz,yay
shiru
khaleesat ta fashe da kuka tana
buga
kafa ta mike zata tafi.
Jitayi ya janyo hanunta yana
murmushi,
yace ok nayarda, but just 4 u,
saboda
nasaki murna na yarda, nd i
promise i
will teach myself hw to luv her,
khaleesat
ta rungumeshi tana murna sai kuma
ta
mike taja hanunshi yaya tashi muje
mufadama su dad ka yarda.
Har dakin su dad sukaje, dad yafi
kowa
murna da khalis yafadamai. dauko
wayanshi yayi yakira Abban chuchu.
Abban chuchu yace Alh chuchu ai
yarkace, basainazoba, ni yanzu
gobe zan
tafi Malaysia. So nabarma komi kuyi
bikin akaita dakinta Alh ya dainga
godiya..
Khaleesat komawa dakin su tayi da
gudu,
tafada kan chuchu tace yar Air
yanzunan akasa ranan aurenki da
khalis
nan da 3 weeks, chuchu wani murna
taji
kaman a mafarki saikuma tadau filo
tarufe fuskanta saboda yanda taga
khaleesat da teema ke kallonta.
Dukamsu
suka fashe da dariya.
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
6⃣3⃣
shirye shirye
ake ba kama hanun yaro, hj benazir
ta
dauko shahararun masu gyaran jikin
amare AYSHA DANSABO, da AISHA
GAMBO. Duk abuja ansansu sun iya
gyaran jiki, saidai Allah ya zuba
musu
iya chaji kodan sunga magungunan
na
aiki ne oho.
Haka suka tasa yan matan nan uku
agaba yau sha wanan gobe jika
wanchan, duk sunyi bulbul yayinda
sun
kara cikowa barinma khaleesat dan
duk
tafisu diri.
Khaleesat tana cikin damuwa sosai,
dan
kullum saitai kuka aboye, barinma
yanzu dataga kiri kiri raba aurenta
da
hydar hunter za’ayi dan saura sati
daya,
gashi gabanta na yawan faduwa fiye
da
da.
**************************
Kana shigowa falo saidai kaji
hayaniyarsu su uku,
khaleesat,teema ,da
chuchu. Hayaniya suke kan Pringles.
Chuchu dayake mayyar Pringles ce
ita ta
siyo ta kawo musu sunaci, sai
khaleesat
tace chuchu da potato akeyin
abunan
ko??
Teema da tama kasacin Pringles
din, dan
ita tun fil azal bataci. teema tai
karaf
tace karyane da fulawa ne, daga
gani da
fulawa akayi. argument din yadawo
babba har chuchu tai shiru dan
sunfi
karfinta, suna cikin argument din
khaleesat taji wani sanyi ya ratsata
da
sauri ta kankame jikinta.
Saikuma sukaji muryan hydar Abj a
down stairs, khaleesat ta mike tsaye
tace
ehheee ga yaya chan yadawo yau
shizai
kashe mana gardaman nan. Batare
da
taduba irin shiga dake jikintaba tana
sanye cikin black jeans yakamata
sosai
tasa pink top, da pink danmakale,
gashinta har gadon baya takama da
pink
ribon, tai matukar kyau sosai.
Su uku ke zaune a falon, HYDAR
NIJAR.
hydar Abj, da yaya khalis.
Hydar nijar yace yau zakaga
amaryana,
namasan suke mana hayaniya, bari
nakirama ita harya mike sai ya
hango
khaleesatna zuwa..
Da sauri khaleesat ke saukowa daga
matattakalar benen, hanunta na rike
da
Pringles din, kafin takaraso tsakiyar
falon cikin muryanta mai dadin
sauraro
tace yaya hydar kashemana
gardamanan…..Jin muryan abin
kaunarshi, muradin ranshi, abin
begenshi, muryan dayaketason ji
koda
amafarkine. kaman a mafarki yaji
khaleesat dinshi, dan ya tabbatar da
ko
dagaskene yasa ya dago kanshi da
sauri,
wazai gani? gabanshi ne yafadi
lokacin
da idanunshi suka sauka kan
kakkaywan
fuskar matarshi Khaleesat ………
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
6⃣4⃣
Khaleesat karasa saukowa tayi daga
benen taje ta zauna kusa da yaya
hydar,
shikuma yaya hydar ya daure fuska
tamau saboda wani irin kishi dayaji,
yanda yaga hydar nijar na kallonta.
Khaleesat tace yaya hydar wai dan
Allah
wanan Pringles din da flour akayi?ai
da
potato neko?
Tsassssssssss karan fashewan glass
cup
sukaji, dukansu uku suka juyo suna
kallon hydar nijar da kamaninshi
sun
soma chanzawa, tsabagen
rudewa,ga
wani zafin kishi dayakeji baimasan
lokacin da glass cup din yafadi
ahanunshiba, lemon ya baremai ajiki
da
sauri ya mike tsaye.
Khaleesat dayake taganeshi tace
ayya
sorry abokin yaya, bari na daukoma
towel ka goge jikinka, tsayawa yayi
yana
kallonta, tajuya da sauri tayi hanyar
kitchen hydar yabita da kallo,
Ta fito da clean towel mai kyau ta
mikamai, amma bai karbaba
tsayawa
yayi yana kallonta cikin ido, yakai
kallonshi kan dogayen yatsun ta,
tabbas
wanan matata ce. itama shitake
kallon
sai tanaji kaman ta sanshi. Juyawa
yayi
yay hanyar fita, khaleesat zata bishi
amma hydar Abj ya daka mata
tsawa,
my luv wuce kije kisa hijab .
Hydar nijar jin sunan my luv da
hydar
yakirata dashi yasa yasan wananne
khaleesat din dazai aura hawaye ne
yacikomai ido yay sauri yasakai
yafice,
khalis da hydar suka bishi da sauri,
har
ya shiga mota hydar yakaraso yace
friend ina zaka??
Hydar kokarin danne hawayen dake
shirin zobu mishi yake yace zanje
gidana na abuja ne zazzabi nakeji.
Khalis yace bari nadubaka plz, hydar
nijar yace bacci kawai nake bukata
bai
jira sun kara maganaba yaja motan
yabar gidan…..
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
6⃣5⃣
Direct gidan dayasiya a abujan
yawuce,
gidane mai kyau dan karami, daki
biyu
falo da uwar daka, sai bayi da
kitchen
sai store. Horn yayi mai gadi yazo
ya
budemai baima kulle marfin
motarba ya
shiga cikin gidan da sauri.
Zama yayi dirshan akasa ya dafa
kanshi
dakemai zafi sosai, ciro wayanshi
yayi
daga aljihu yayi dialing number
zulaihat
ta dauka tana yaya hydar harka isa
abujan.
Murya chan kasa yace zulaihat
naganta
amma narasata, narasata zulaihat
narasata, hawaye ya gangaro daga
idonshi. Zulaihat arude tace
wakagani
yaya hydar meke faruwa ne?wakuma
karasa?
Yace zulaihat naga khaleesat, yau
naga
matata, abin sona, amma narasata
dan
aurenta dis Saturday, zulaihat arude
tace
a ina yaya?? Yace abokina zata
aura.
Zulaihat tace yaya kamata magana,
kafadama abokin naka matar
aurece.
kafada ma khaleesat din kaine
hydar
dinta. hydar ya fashe da kuka sosai
yace
zulaihat bazan iyama hydar hakaba,
yanason khaleesat sosai wlh
nahakura da
ita nabarmai, tunda bata ganeniba
ranan biki innaje zan nemeta saina
saketa yakara fashewa da kuka.
Zulaihat tace yaya plz karka saki
khaleesat, kamata magana, yaya
inasonka da khaleesat kafi dacewa
da
ita, idan kai kahakura, kasan
zuciyarka
bazata taba hakuraba. hydar katse
wayan yayi dayaga zulaihat na
neman
karyamai zuciya.
Kuka yaci ranan kaman mace,
danjiyayi
zuciyarshi tafaramai zafi kaman
wuta
babu wanda yake gani sai fuskar
Khaleesat ……
[3:00AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
6⃣6⃣
Khaleesat kwata kwata takasa bacci
ranan, samun kanta tayi da tunanin
wanan bakon yaya hydar, maisa ya
kalleta haka?? Maisa duk inna
kaleshi
saina tuna yaya hydar hunter,
saikuma
tafashe da kuka tana yaya hydar
come
back, yau saura 6 days. da kyar
bacci
yay awon gaba da ita.
************
Yau takama alhamis, khaleesat tai
zuru
zuru, danyau za’ayi kamu da
yamma.
hydar tun daga ranan bai kara zuwa
gidanba.
Da misalin karfe 2 ya shirya danyaje
gidan, saboda hydar Abj yadameshi
da
kira kan yazo afara shirye shirye.
Kananun kaya yasa sunmai kyau,
blue
jeans da brown short sleeve sai
kamshi
yake, amma kana ganinshi kasan
yarame, ya sanya sun glass saboda
rana
da akeyi ranan.
Yana parking akofar gidan ya shiga
amma yaga mata sun cika gidan da
sauri
yafito yakira hydar Abj yace hydar
mata
sun cika gidan kafito ka dauken,
hydar
Abj yace kabiyo ta garden babu
mutane
ni nama cire kaya wanka zan shiga
yace
to.
Hanyar garden yabi wayanshi yay
kara
ya dauka zulaihat ce…
Khaleesat zaune a garden tai shiru
PHERTY tagama mata lalle an
wanke,
yay bala’in kyau. tana zaune taki
komawa cikin gida tunanin hydar
hunter, sai kuka take ita kadai sanyi
takaraji ya shegeta, saikuma taji
wani
murya sak irin na hydar dinta,
mikewa
tsaye tayi tana waige waige taga ta
ina
mai muryan zai bullo.
Daidai lokacin hydar kecewa zulaihat
inason khaleesat sona har abada,
amma
nahakura nabarma hydar abokinane,
cike da damuwa yace to ya zanyi
zulaihat zan lallashi zuciyana haka
Allah
ya kaddara, dana raba abokina
hydar da
farin ciki gwara nai dakon so. karfa
kifadama ummi kinsan ciwonta zai
iya
tashi, sukai sallama yacigaba da
tafiya
batareda ya lura da mutum ba.
Khaleesat kuka ne, murna ne, bakin
ciki
ne, mamaki, al’ajabi, mafarki ne ko
gaskene? tamarasa wanda zatayi.
cikin
baban murya tace yaya hydar!!! chak
ya
tsaya batare daya juyoba gabanshi
na
faduwa, wani irin gudu khaleesat
tayi ta
fada jikinshi, ta rungumeshi tsam ta
baya, kuka sosai takeyi, tace yaya
hydar
maisa xaka boyemin kanka?? Why
yaya
hydar?? Takara fashewa da kuka
tareda
kankameshi, hydar kulle idanunshi
yayi
hawaye na gangara jiyake kaman ya
juyo ya rungumeta ya
lallasheta………..
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
6⃣7⃣
Hydar yajuyo yana hawaye yace ina
kika
sanni khaleesat? Cikin kuka tace a
Nijar,
kaine yaya hydar daya taimaken.
ya girgixa mata kai har lkcn yana
hawaye yace to bani baneba, ta
fashe da
kuka takara rungumeshi ta
kankamesa
tace wllh wllh kai ne ya Hydar dina,
plz
yaya hydar kar kayi min hka.
Hydar ya turata cikin tsawa
muryarsa
na rawa yace ki rabu dani, niban
sankiba, i don know u khaleesat. ya
juya
da sauri ya bar wajen, khaleesat ta
durkushe wajen tana kuka sosai
tana
kiranshi yaya hydar dan Allah
kadawo,
kar kamin haka.
Hydar ko juyowa bae yi ba, da sauri
ta
mike ta bisa har gate
Amma har ya shige motarsa. Kara
fashewa tayi da kuka ta garden tabi
ta
shiga falonsu babu kowa, key din
motan
yaya khalis ta hango kan dining
table ta
dauka saita hango abayan teema
daura
abayan tayi dan shimi da 3quater ne
ajikinta saboda lallen datayi.
Fita tayi ta garden taje ta shiga
motan
yaya khalis taja motar tabar gidan.
Yaran Abban chuchu suna ganin
mota
yafito suka hango khaleesat kejan
motan
wani ihu sukayi yau dubunta ya
cika,
suka kunna mota sukabi bayanta.
Khaleesat kuka take kaman ranta
zai fita
wani irin wawan gudu take daga
nesa
chan ta hango motar yaya hydar
binshi
ta dingayi dukda yamata nisa sosai.
hanyar wani daji taga yayi, yay
parking
motan abakin hanya ya shiga dajin
itakuma taciga da tuki da sauri, dan
ta
cimmishi.
Bata ankaraba taji ansha gabanta da
mota wanda hakan yasa saida
motanta
ya daki motan dayasha gabanta, ta
tsorata ainun tai maza ta kashe
motan
tana kokarin fitowa taga wata mota
ta
parka abayan motan ta.
Mai gadi tagani dawasu su kusan
goma
ko wanne dauke da bindiga sun fito
kowanne yasaita bindigar saitinta
maigadi yace kokifito ko mu
harbeki,
khaleesat sumane kawai batayiba
bindiga goma asaitinta ta dagakai
taga
haryanzu tanada tazara da inda yaya
hydar ya shiga gadai motarshi
abakin
hanya. kuka tafashe da shi tabude
motan
tafito jikinta na rawa… .
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
6⃣8⃣
Mai gadi ta fincikota, yace kafin