Showing 51001 words to 52927 words out of 52927 words
yarinya akan gado
ya
kwantar da ita, bayi yashiga yay
wanka
yay alwala sanan yazo yazira
jallabiya
ya faesa turare.
Ahankali yake tashinta my jidda,
bude
idonta tayi kadan ta daga
hannayenta
takara jawoshi jikinta ta rungumeshi
cikin murya bacci tace never leave
my
side,hydar hawaye yacika idonshi
ahankali yake shafa fuskanta harta
farka
ras. Hydar yace my jidda zomuje
muyi
salla, dagata yayi yakaita bayi saida
yakara mata wanka tai brush sanan
suka fito dogon hijabi tasa sukai
salla.
Hydar yace ina zuwa, yafita, cikin
kayan
daya siyomata wata red rigan bacci
ta
dauka na silk mai shegen kyau
kusan
rabin kirjita awaje tasa, takama
gashinta
tai kalaba kwara daya sai abun yay
mugun kyau tafesa turare tagaji da
jiranshi tabiyoshi abakin kofa suka
kicibis,wani kallo yabita dashi suka
karasa aciki abaki yake bata abincin
yana kallonta taci sosai Kaman ba
mara
lpy ba.
Saida takai kwanukan kitchen
tatadwo ta
zauna a jikinshi ya tallabota cikin
muryan shgwaba tace nagode yaya
hydar naga kayan daka siyamin…
hannu
ya daura akan lips dinta ya girgiza
mata
kai yace i luv uuuu.ta lumshe idonta
tareda cewa mee too my guardian
angel,
takara gyara kwanciya akan
cinyanshi,yafara wasa da kitson
kanta
yatabe baki yace baki iya kitso ba,
bari
namiki kigani,khaleesat najinshi ya
warware kalaban datayi, tarike
gashinta
da sauri tana ka iya kitso ne?
Yay murmushi yace yess kitson yan
nijar
zanmiki,tai rau2 da ido tace zaka
maidani yar bararojiya ne? Hydar ya
kalli yanda ta shagwabe saita kara
kyau,
yace daa bashi zulaihat ke miki
lokacin
kina nijar ba, see u. tace aini dama
uhmm, yace uhmm wot? yakama
gashinta yay mata kwara daya irin
wanda ya ciko dinan a goshi, ya
dagata
yace muje kigani ya zaunar da ita
kan
mirro din yahada kanshi da
nata,yanda
taga yana kallonta ta mirror yasa ta
sauke idonta da sauri, hanunshi
yakai
yadaga habanta yace look ur self
baiyi
kyau ba? Tayi murmushi tarufe
idonta.
Zagayowa yayi ya tsugunna
agabanta,
hanunshi ya daga yakai kan boturan
rigan ya ballesu duka, wani ajiyan
zuciya yasauke,khaleesat idonta
arfure
har yanzu hannu takai tana kare
kirjinta, ahankali shima Hydar yakai
hannushi yacireta nata yace no my
jidda,
```Daga group na:- ```
í ½í³š *HAUSA NOVELS*í ½í³š
í ½í³ž _08034691340_
[4:31AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
1⃣1⃣2⃣
FAISAL ne, khaleesat takoma kusa
da
yaya Hydar ta rirrikeshi tace yaya
niban
sanshiba, Hydar yakuramai ido,
ranshi
abace yace lpy? Faisal daya dawo
kaman
almajiri yace sojaa kayakuri karka
kamani, wlh yarinyar nan nasanta
nijar
dama hakuri nakeson bata akan
abunda
namata abaya, yafashe da kuka
sosai,
Hydar yace maiya kawoka naija? Ya
share hawaye yace wlh ban saniba,
wasu
yan fashi suka zo gidanmu suka
kwashe
komi sukaimin duka, sunce wata
matata
mai suna luwai dana saka ita
taturosu
suka kara min wani dukan farkawan
danayi shine na ganni a nigeria
yafashe
da kuka.
Khaleesat ta chusa kanta a kirjin
Hydar
tana kuka tace yaya mutafi banason
yakara rabani dakai, magana take
tana
kuka, Hydar yanada tausayi haka
Allah
yayishi bandir na dubu daya daya
har
dubu dari ya mikamai yace gashi
kakoma gida, faisal ya karba yana
godiya sosai. Hydar yasa khaleesat
amota harya shiga ya zauna faisal
yakara lekowa yace dan Allah
HYDAR
HUNTER ne? Hydar batareda ya
kalleshiba yace eh.
Da sauri faisal ya tsugunna yana
kayafemin hydar dan girman Allah,
Hydar yace komi yawuce sukaja
motansu
har gifan ummi amma khaleesat
bata
dawo daidaiba.
Hydar ya rungumeta yace my jidda
ki
rage tsoron nan babu abunda zai
miki
bazai kara dawowaba, ta ce are u
sure?
Ya girgiza mata kai ya manna mata
kiss
harta natsu sanan suka karasa ciki.
```Daga group na:- ```
í ½í³š *HAUSA NOVELS*í ½í³š
í ½í³ž _08034691340_
[4:34AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
1⃣1⃣1⃣
Ya shagala yana wasa da kirjinta da
suke
mugun burgeshi, yaji tanamai kuka,
yadan tsagaita ta mike tsaye da
sauri
tahau gado. Ajiyan zuciya ya sauke
da
kyar ya mike tsaye yana cije lebe, ya
kashe musu wutan yahau gado.
Khaleesat
miginowa tayi tahau kan kirjinshi,
shafata yakeyi ahankali nan yaji
jikinta
yafara rawa, murya na rawa tace
yaya
Hydar zafi wlh sosai, shafakanta
yayi
yace my jidda nasan bakida lpy
ahankali
zanyi kinjiko,kin yarda nayi my
jidda?
Ta girgizamai kai tana hawaye.
Ahankali Hydar ke tafiyar da ita
harya
cimma gidanshi,ko kadan yau bataji
zafiba, sai gajiya Hydar yaki barinta
tuntuni ake abu daya,kuka tafaramai
sosai da kyar take iya magana
saboda
yanda ta galabaita ga bacci a idonta
sosai, dukan bayanshi take yaya
Hydar
nagaji nagaji, amma kojinta
bayayi..tun
tana iya magana hartai shiru sai
sauke
ajiyan zuciya Hydar da kyar yay
controlling kanshi ya kyaleta bawai
dan
ta isheshiba saidan yana mugun
tausayinta da baby shi datake de
dashi.
Kankameta yayi yana sauke ajiyan
zuciya kallon fuskanta yayi yaga
baccin
wahala ya kwasheta.
********
Tundaga ranan suke shan
soyayyansu,khaleesat tasaba da
soyayyan hydar, tuni sun koma
barrack,
ansha bikin chuchu da khalis,
saikuma
zulaihat da hydar Abj.
Khaleesat yanzu watan cikinta
takwas,
daidai da so daya basu taba samun
sabani da hydar ba, yana tattalinta
tana
tattalinshi.
Zaune yake a office yaji wayanshi na
kara,ganin my jidda a screen yasa
ya
dauka da sauri yana murmushi,yace
my
jidda kina missing dinane? Tai
murmushi tace guardian angel
inason
zuwa wurin ummi ne, yace kibari
nadawo nakaiki, baikamata kina
driving
ke kadai ayanda kikeba yace
ammafa ki
shirya nasanki tai dariya tace tom.
Ko 30 min ba’ayiba yadawo saida
suka
soye sanan suka dau hanya sunma
kusa
karasawa gidan ummi taga mai
saida
gobura ta shagwabe tace yaya
goruba, ya
kalleta yace naki siya, tafara hawaye
babyn kafa keso ya parka motan da
sauri, yace adenama baby na karya
baima iyacin gorubaba, zan siyane
cos
ina sonki ehe tafashe da dariya,
yakama
hanunta suka karasa wurin mai
saida
goruban harzata shiga mota taji
ance
khaleesat da sauri suka juya wazasu
gani…..
```Daga group na:- ```
í ½í³š *HAUSA NOVELS*í ½í³š
í ½í³ž _08034691340_
[4:46AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ½í²ží ½í²ží ½í²ž
í ¼í¼¹ *_KHALEESAT_*í ¼í¼¹
í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼í ½í¹Ží ¼í¿¼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
1⃣1⃣5⃣
í ½í´ší ½í´ší ½í´š
í ½í´ší ½í´š
í ½í´š
Rayuwa taima khaleesat da Hydar
nijar
dadi.
Rayuwa taima su mai gadi zafi a
gidan
yari, sunyi nadaman abunda suka
aikata
ba kadanba.
Khalis tuni ya maye gurbin yan uwan
chuchu, yazama dad mum da komi
nata.
Hydar da zulaihat sun dinke babu
mai
jin kansu.
Yau tunsafe khaleesat tatashi da
ciwon
baya sosai arude hydar yakaita
asibitin
dake cikin barrack. Ranan ya~bint
bata
duty DR MRS SAIF ce a duty.
Mrs saif ita ta karbi haihuwan
khaleesat
inda khaleesat ta santalo kakkyawan
yaronta namiji, kamanshi daya da
babanshi, yaron kaman dan india.
Hydar tsabagen murna saida
yabama
mrs saif kyautan kujeran maka lol.
Ranan suna yan uwa da abokan
arziki
suka shaida sunan yaro mai sunaa
HIDAYATULLAH. Yaron san kowa
kin
wanda yarasa, duk lokacin da Hydar
zai
kalli hiyayatullah saiyaji son
khaleesat
yakaru aranshi duniya kenan komi
yay
farko zaiyi karshe bai taba tunanin
zai
warke harya samu haihuwaba.
Bayan 40 khaleesat tadawo gidan
mijinta.
Yau weekend Hydar na gida yana
wasa
da hidayatullah khaleesat ta shigo
tasa
wasu hadaddun english wears sai
kamshi
take zubawa Hydar yabita da kallo
hartazo ta zauna kusa dashi. Ya
kalleta
yace STUPID VILLAGE MAN U
BETTER……da sauri Khaleesat ta
taushemai baki tace my yaya Hydar
hunter, my guardian angel, my swt
carrot, my open teeth mai karamin
kyau,
lokacin yarinta yasa nafadi haka,
Hydar
ya janyota jikinshi yace i know cos
natuna lokacin kirgan dangi kikeyi
khaleesat ta yarfe hannu tace
lieeeeee,
cheater kawai, wlh na girma lokacin.
ya
manna mata kiss yace i luv u, i luv
everthing about u my jidda. Ta
rungumeshi tace luv u more kamin
hallacci abin kaunata, farin cikina,
zaujateena, habibina, nisful hayat
dina,
oooo my swt Hydar u are d
besttttttttttt.
*_ALHAMDULILLAH_*
*```MASHA ALLAH```*
_godiya ta tabbata ga *ALLAH THE CREATOR OF THE CREATIONS!!!*_
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na
www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake
yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta
don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin
littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta
whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda
ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura
maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi
amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga
dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including
your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not
charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free,
any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending
novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our
site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or
TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
```Daga group na:- ```
í ½í³š *HAUSA NOVELS*í ½í³š
í ½í³ž _08034691340_