Showing 33001 words to 36000 words out of 53117 words

Chapter 12 - Dan Iskan Miji Book Feedyn Bash

ango bezo ba Dan shi ustaz ne baya zuwa irin wannan danginta na uwa da
uba sunzo alhamdulillah sunzo da tasu kabakin arzikin Dan kayan gara Dan gin babanta suka
hado da kudinsu dubu dari chas kowa murna yake da wannan goshi na maimunatu




Yau take lahadi ayaune aka daura auren maimuna da Bello akan sadaki dubu ashirin inda
malam ne waliyyin ango wan babanta ya daura Mata aure andaura auren nauwara da alhaji
ghali Akan sadaki dubu dari biyu inda yayan malam ya daura auren sadakin da ya jawo cece
kuce subil haule ta wanke nauwara tasamu Labarin tasanja uwa Kuma wallahi yau sai taje kuka
take kamar ranta ze fita ta roketa ta rufa Mata asiri tace uban kuturu ma yayi kadan ya hanata
shiga wajen Dan uban mutum




Karfe goma sha biyu aka tafi the affiecent ayau umma ta dogara sandarta ta Debi tawagar
kawayenta tasa akai Mata hayar Yara Mata suka Judi muciya da tabarya suka tafi wajen biki
suna zuwa kace gate pass umma da sandarta tana dingisawa da kyar tace wallahi koka barni
inshiga ko mu sauke muku kwandon rashin mutuncin da muka kullo tanata bala'i sai ga babbar
kawar amarya me shigar da mutum koba pass saboda su sukazo aka Kama waje dasu akai
komai habawa hantar cikinta ce ta kada ganin yadda umma ta jido mutane



Bala'i aka tafkawa ta leko tayi musu magana tace uwar amaryace sakin Baki sukai galala sufa
sun dauka mahaukaciyace duk da Tasha ado da less amma meya kawo ta Naga gurguwace
besan maganar ta sibito ba uwarkace ta kawoni yi hakuri umma muje suka wuce gaba motar da
suka dakko cike da kayan ta'asar su na waje suka shige aka ware musu wajensu na

musamman Dan gudun abunda zeje ya dawo Nan meena ta sanarwa da nauwara hankalinta ya
tashi matuka dama da gaske take yanzu ya zatai ga hajiya data Sami matsayin uwa yau gayyar
ta taci uban ta jiya Dan million guda alhaji ghali Yasa mata a account dinta jiya shiyasa shiri yaci
uban na jiya



Lawanne a tsakiyar fili Yana chashewa sai yaji kansa na juyawa ba abunda yakeso da gani sai
doctor saudat anata ihu abokansa su alalace sunata yi Masa liki Nan akasa gasa Wanda ze iya
cire wandonsa daga shi sai boxer mace ta goga duwawunta a gabansa idan sandar girma ta
mike taci kyautar mota idan Bata mike ba shi yaci maxaje bakwai ne suka fito anata ihu lawan
na gefe yanata dirkar barasa sai daya Sha yai Kat sannan ya kunna sigari yanata zuka duk
mazan Nan daya bayan daya dataiwa sun Fadi Ana murna da ihu taji kwatam akaga lawan yai
sintir




Ko boxer Babu habawa sai ihu saukin ta daya basa hoto ya Karbi loud speaker yace indai
tacika shegiya cikakkiyar Yar iska Tai sintir itama ta goga Masa sai ihu ranta ya gama baci
Yama Raina mata hankali ita ze yiwa bakin ciki waye shi banza irinsa take ta zare wando ta cire
bra kamar a mafarki ta tunkare shi gata zundum zundum duk mazan wajen ba Wanda be harba
ba sai lawan ta tunkaro shi tana bankaro kirji ya sheke da wata shu'umar dariya tana zuwa ta
rungume shi ta Fara shafashi ta ko Ina dama ka'idar gasar minti goma ce Nan ta Fara goga
duwawunta a gabansa Amma kamar a dutse




Yana tsaye kyam karshema sigari yasa aka miko Masa Yana zuka minti goma ya cika lawan ko
gezau aka saka tafi rushewa Tai da kuka ta lawan ya taleta ya daga kafarta sai gata ta jike Shar
kaf kuka ta rushe Wanda yafi na farko harda rishi tana juyowa ta wanka Masa Mari ta Kara
Masa be wata wata ba ya wanka Mata Mari dama abuge yake ya Kara Mata ya kwarfeta dim
kakeji ta Fadi Bata Kara ko motsi ba ihu kowa yake yi waje ya hautsine lawan yayi kisan Kai
Dan iskan namiji ya kashe kankana yaja wandonsa ya saka Nan da Nan aka zagaye shi mutane
saiga Yan sanda har an kirasu dake ba nisa da MTD





Suka sarkafewa lawan ankwa suka tafi dashi kowa ya tsorata itako tuni anyi asibiti da ita yau

dai Dan iskan namiji yayi kisan Kai aka Kai shi aka kulle a cell sai ga dpo yazo aka Gaya Masa
a fusace yasa a dauko shi Ana kawo shi Waze gani abokinsa ne Dan iskan namiji lawan Kenan
hantar cikinsa sai da ta kada ze iya zubar Masa da mutunci idan yai wargi yasan ba shiri yace
ku maida shi gobe nagan shi ficewa yai direct Kano club ya wuce wajen abokansu jikinsa har
rawa yake ya tari alalace akwai matsala wadata yace tame Kuma mu zauna kudai




Bayan sun zauna yake rattaba musu jawabin lawan yai kisan Kai Kuma police station dinsa aka
kai shi lawan beda mutunci nasan wallahi idan nai magana sai ya zubar mun da mutunci ko
kasan yarinyar Nan Dana ke nema Yar wani constable ce kuma under age ce wallahi ya tona
na shiga uku Kuma kasan yasan babanta da komai kuban shawara bushewa sukai da dariya
angaida lawan Dan iskan namiji meba maza tsoro bare Kuma Mata alalace yace ka tura shi
Norman sland kawai kace si Masa transfer daga Nan su Mika shi kotun Norman sland Kai
abokina wallahi kwakwalwar ka naja mikewa yai da sauri ya koma office Haka ko akai akai take
suka wuce da shi chan da karikicen sa wayarsa nata Kara





Kuban na daga da kamar su Hana shi sai dayan yace ya bashi saboda yasanar da Yan uwansa
hajiya ce murmushi yai ya daga ya sanar da ita shifa Yana station a daure yanzu ma ansanja
Masa wata ne ta tambaye shi Yana Ina ya tambayesu suka Gaya Masa tace gata Nan zuwa
yanzu murmushi yayi wato Dan Kar na tona asirin mande ya sa kuka sanjan station to yarka
yake nema idan baka yarda ba karfe 11:00 na dare ka koma gida ka labe a waje zakaga yarka
ta zare sakata ta fice sai gab da asuba yake dawo maka da ita gaba dayansu sun kadu dajin
wannan batu idonsa ya kada yai jajir constable Bala






_Fans Kuyi hakuri kuyi manage wallahi muna fama da rashin wuta shiyasa kuyi manage da
wannan sai naji comment din ku nagode da kulawarku agareni nice Taku a Koda yaushe_





*Feedyn bash*

[11/7, 9:22 PM] 👯🏻Feedy Bash On Top💃💃: *👨🏻�🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻�🎤*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION_*�🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*



47-48



Karya kake Mara mutunci duk yarda dake tsakanina da mande so lake ka rabata ya bushe da
dariya kayi abunda nace da kanka zakazo kagaya min komai Bala ya gwaura Masa Mari ya cije
lebe baka Mari banza ba ka jira fitowa ta Aiko suka Kai shi Norman sland hankalin Bala be
kwanta ba yai musu sallama ya tafi gida duk da aikin dare yake a zuwan ya tafi patrol karfe
goma kowa yai bacci ansa sakata shi Kuma Yana tsakar gida a labe wajen bandaki karfe sha
daya da rabi sai gata taci bon short da wata matsiyar Riga ta leka dakin uwar a hankali ta hura
wata Hoda duk yana kallonta hankalinsa yai bala'in tashi




Ta sadada ta zare sakata yabi bayanta yaga harta shiga motar mande faduwa yai a wajen Yana
hawaye menai maka mande dama cin amanar aikin dansa yakai Dan sanda yaci amanar Dan
uwansa ban taba sanin neman matan da mike illa bane sai yanzu Allah na tuba nawa yarinyar

take kuka yake wiwi wato ko Yana gida shiyasa suke nauyin bacci Ashe Hoda take samusu ita
ke fara tashin su sallar asuba suna ganinta salaha Ashe abun yafi karfin tunaninsu Amma shi
yasan be taba kwanciya da wadda ba bazawarace ba Amma shi tashi yarinya karama ya shiga
ya tashi uwar Amma Ina kannen daya leka dakinsu duk bacci suke Kuka yake shi kadai



Da hanzari ya Kira abokan aikinsu ya sheda musu komai take a Kira commissioner aka Gaya
Masa ransa ya baci Nan da Nan aka turo Yan sanda suka zagaye unguwar kuka kawai yake yi
suna rarrashinsa Ashe duk kyautatawar daya ke Masa Yana Nan Yana debe albarkatun
tatsitsiyar yarsa karfe hudu da minti Sha biyar yai parking a kofar gidan tana cikin mota sunata
kissing din Juna ya bude ya jawota jikinsa chak ya dauketa ze kaita kofar gidan jiyai an zagaye
shi da bindigu you are under arrest sir suka Sara masa hakan be Hana a saka a buga Masa
ankwa ba ransa ya baci idonsa yai jajir ga bala'in kunya yanzu mezece da iyalinsa Yaya harda
na daki




Aka iza keyarsa aka sashi a mota dayan yaja motarsa sai sas suna zuwa a Daren
commissioner Yasa aka cire Masa uniform fada ya Sha Shi kamar ze Ari Baki kuma yayi
rantsuwa sai ya Karbi hukunci dai dai da abunda yayi Dan wannan case din na rape ne saboda
yarinyar under age ce rokon duniya Basu saurare shi ba suka watsa shi a cell inda yadinga
nadama Mara adadi daya sani besa anfitar da lawan ba daya sani ya nemi sulhu da shi daya
sani sakinsa yai nadama Mara amfani yayi ta Amma bazatai Masa Rana ba Dan bakin
alkalamin ya Riga ya bushe itako yarinyar safiya nayi zance ya karade gari na abunda ya faru
sai ga human rights sunzo sun dau yarinyar saboda uban ya ragargajeta da kyar take motsi
uwar ma abun tausayi sun tafi da ita wajensu




Allah ya takaita kankana Bata mutu ba Ashe doguwar suma ce Nan da Nan aka nade kanta da
bandage Amma jar yanzu Bata farfado ba saboda alluran data Sha anyi Mata alluran bacci
hankalin abokan lawan ya kwanta sunje ance an maida shi Norman sland suka garzaya chan
inda suna zuwa hajiya na zuwa tana ta bala'i a wajen meyasa zasu kawo shi Nan tana ta fada
sunata Bata hakuri Dan sun santa akwai cash Kuma tasan manya Yar Kano to jeddah ce Karin
armashin abun ance Bata mutu ba nan akaje da Yan sanda suka gano ta Amma fafur suka ki
bada belin lawan hajiya santalos ranta bace ta Kira formal IG na kasa sunyi mamaki ba wani
binkice yace Yana zuwa a take ya Kira dpo din wajen yanata bala'i ko minti goma Basu Kara ba
aka bada lawan

Ikon Allah ne yakai Daddy gida Banda hoton Maryam ba abunda ke Masa gizo a idonsa addu'a
kawai yake besan wace ba ko Yar aikin nafeesat ce Amma da kunya ya auri Yar aikin dansa to
ayze da ransa shi ba mazinaci bane Kuma yarinyar tayi Masa harga Allah dama rashin Kara
auren sa be samu wadda ta kwanta Masa bane a ransa sai yanzu daga kallo daya yanajin duk
duniya bame rabashi da farin cikinsa yarinyar Dabe San sunanta ba gaba daya ya rasa mezeyi
kawai ya dauro alwala ya Fara sallah Yana neman zabin ubangiji akan wannan lamari Dan
soyayyace me zafi ta kama shi bada Wasa ba Allah Yasa alkhairi




Mom ce ta Kira arfan sai da ya Mula daga kiran yes Mom arfan matarka fa ba lafiya gamu a
asibiti yes ya fada aransa koba komai yau hakansa zata cimma ruwa ayau ze samu biyan
bukata hankali tashe eyya mom ganinan zuwa Ina wani aiki Nan da 2 hours na iso insha Allah
Yana fita be zame ko Ina ba sai wajen killer ya sanar dashi yau yake so ai aikin Nan ba tare da
wani bacin lokaci ba suka taho da alluran direct gidansa sukai wa tsinke duk wani lemon dake
gidan exotic suka dinga yi musu alluran daya ake saboda karfinta Amma Ina shi uku uku yace
ayi yafiso yai komai cikin Dadin rai




Babaa kasan me cewar killer a a saika fada wato akwai wani magani dazan baka idan Kai
amfani dashi ka sadu da yarinyar ko zata dinga nemanka da kanta Dan ba karamin onga zakai
Mata ba Amma duk ranar da matarka ta Gane ba ruwana mutumina hhhhh wo killer Amma ba
na malamai bane kasan bansan harkar bori ko daya mutumina daga germerny na siyo shi sai fa
ka gwada Amma ka bita a hankali tunda kasan sabon hannu ce killer nawa yanzu asibitin zanje
duk yadda za'ayi sai ta taho mun kwana Dan baze yiwu ba Dole ne a yau nayi warbe shi
hhhhhhhh suka sheke da dariya suka tafa




Suka fito ya dire shi a gidansu shi Kuma yai asibiti Yana zuwa Tai bakin gadon harda hawaye
meya same ta mom meyake wahalar mun da Mata Tai murmushi ja'iri ka Kusa Zama baba
habawa jiyai kamar ta watsa Masa garwashi a jikinsa baba Kuma mom meke Nan matarka nada
ciki chan dankari wallahi bega uban daya Isa yasa a haifi wannan cikin ba wallahi sai anzubar
dashi dakansa ze zub da kayansa shi an Isa ai Masa ciki a gida to duka nawa ma yake yanzu fa
ya Fara chilling din impossible Ina zuwa mom ya fice Naga kamar baka farinciki yai murmushi
mom tsabar farin ciki ne sallah zanyi ta godiya ga ubangiji

Yana fita ya kirawo killer ya Gaya Masa a kawo Masa maganin zubar da ciki hhhhhh wacece Tai
maka ciki waccen jakar ce wallahi zan nuna Mata kalata zata San ta auri Dan iskan namiji a
yanzu wallahi Banga uban daya Isa ya dakatar Dani daga zubar da wannan alakakai din ya
kashe wayar ya koma mota yasha sigarinsa yasha kwayar da killer ya bashi Dan shi bashi da
wani buri irin yaji shi a kan Maryam Yana buga gwatso



Kuyi manage da wannan muna fama da rashin wuta wallahi chaji wahala insha Allah zakujini
gobe kuyi hakuri masoyana nice Taku a kullum a Koda yaushe kudai kuyi hakurin Bina yanzu
labarin ya Soma






*Feedyn bash*
[11/9, 8:07 PM] 👯🏻Feedy Bash On Top💃💃: *👨🏻�🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻�🎤*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION_*�🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*Dedicated to all my real fans love you all mouh*





*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*



49-50

Sai daya Sha Kara bakwai sannan ya danji relief a hankali ya saita nutsuwarsa tunda bukatarsa
zata biya ya koma dakin Yana shiga ta bude idonta ta kura Masa ido shima ya kafe ta Dana sa
sannu nafeesat cewar momy yauwa ta karasa Danney kinji Bari na Kira doctor itako Maryam
tana toilet tana alwala Jin maganganu yasata fitowa da hanzari sakin Baki yai Yana kallonta da
sassarfa ta karaso ta rungume Yar uwarta sannu anty Dan ita ma ta rungume ta yauwa naji
sauki saiga doctor da mom ya karasa jikin gadon ya rike hannun ta itama shi take kallo doctor
ya dubata komai normal jinin ya Fara sauka




Zata iya cin abinci cewar Maryam zata iya Mana Amma bame nauyi ba me ruwa ruwa Tom
shike Nan doctor ba wata matsala Babu sai dai inda damuwa tacire ta a ranta momy Bari naje
gida nayo Mata farfesu da Dan faten dankali da alayyahu sai inkira au umma munbar wayoyin
mu a gida zuruf ya Mike muje Tom dama Nima gidan nayi yauwa arfan dama Haka ne araina
saiki sanar dasu Nima insunzo naje gida na shiryo Tom mom Maryam mutuwace kawai batai ba
Akan me za'a hadata da wannan Dan iskan wallahi ta tsane shi tsana me muni ba yadda ta iya
suka fito ta bude baya ke dallah dawo gaba driver din kine Ni




Takaici ya cikata taki motsawa wallahi bazan Zama driver din ki ba sai dai mu kwana a Haka
taga ya dare bayan mota ya zaro sigari ya kunna ranta ya baci ta Fara tafiya kina Kara taka
kafarki zan Kira ubanki nagaya Masa ko kin manta umarnin daya Baki akan sabamun kuka ta
fasa ta dawo ta bude gaban baram ta shige ya saki shegen murmushi waya Gaya Miki yarinya
indai burin ubanki kwadayi to ze samu biyan bukatar sa Nima zan Sami tawa yayi wani shakiyin
murmushi yaci gaba da shan sigarinsa sai daya Mula Dan kansa sannan ya shiga yaja motar
tana ta rusgar kuka

Har kwakwalwarsa yake Jin kukan parking yai a gefe wallahi idan Baki shiru ba zakiga abunda
zan Miki shiru tayi Masa Dan har ga Allah tsoro yake Bata mtsww yaja tsakai ya tada motar
suka karasa gida ya dinga Danna horn me gadi ya wangale gate ya shige suna shiga kuka
kawai take kamar ranta xe fita da sauri ta shige gidan ta wuce dakinta ta fada kan gado tadinga
kuka kamar ranta ze fita daga baya ta mike ta share hawayenta Dole ta ajiye tsoron wannan
gayen ta nuna Masa itama Yar zamanice ta Kira waya ta sanarwa da abbanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0