Showing 27001 words to 30000 words out of 53117 words
wannan fitsararriyar ne
A Hankali ta karaso ta durkusa gare shi fau kake ji ya dauke ta da Mari har jinin jikinsa yaji
Marin da sauri ya rike hannunsa haba abba Kar Kai haka Mana nawa Maryam take hawaye
kawai take da ido daya Tama rasa me zatai nafeesat ta fashe da kuka Abba me taima kake
dukanta haka indai Dan zaman gidane banaso ta tafi gida meyai zafi daga zoki zauna Banda
lafiya abubuwa sai faruwa suke ke na kwada Miki Mari cewar arfan abban ya zartar da magana
kina magana kina neman albarka kuwa gaba daya ba a karkashin sa muke ba a'a kyaleta su
hadu siyi min rashin kunya su nunan karfin su ya kawo KU dakeni ku dakeni nace kamar wani
zararre sai dukan kirji yake shiko sai wani lallaba shi yake kayi hakuri Abba takaici yasa nafeesa
hayewa Sam tana kuka ita ko kamar gunki haka ta koma wani marayan murmushi ta saka ta
kalli arfan ta kalli babanta
Wallahi duk wadda ta sabawa umarnin wannan yaro Allah ya Isa banyafe Mata ba daga ke har
Yar uwarki Dan shine komai namu a yanzu abba nayarda na amince zanyi karatu Dan na faran
Tama Amma kasa aranka ka yankarwa yarka tikitin shiga duniya Dan Wallahi nasan lokacin
lalacewa tane yayi jikinsa yai sanyi Amma sai arfan yai maza yace alhamdulillah Abba burinka
ya cika ta amince muje na baka sakon to to madallah nagode kinji Allah yai muku albarka ya
juya suka Fara tafiya Abba ta furta ya tsaya suka juyo Tai wani marayan murmushi Wallahi
Abba nayi alkawarin zanwa arfan biyayya Kota mecece saboda nayarda na Zama baiwarsa
siyar Masa damu akai nida Yar uwata ta juya da gudu dakin ta Banda kuka ba abunda take
shiko ko a jikinsa suna fita arfan ya lafa Masa mukullin mota hankalinsa ya kwanta bashi da
wata matsala shiko Abba harda durkuso sai da arfan ya nuna fushinsa sannan ya hakura jikinsa
na rawa yaja motarsa ya tafi gida bayan ya bishi da makudan kudi
Zuciyar arfan wasai hankalinsa kwance ko yanzu bukatarsa ta gama biya ya soke zancen
kowane Dan iska bare tace zatai aure Maryam tasa ce shi kadai ya shiga dakinsa ya shirya
Shirin office Dan yasan yau dai a gidansa ba maganar abinci kowa Yana cikin fushi bebi takan
kowa ba ya fuce sai tashin mota nafeesat taji ta leka ta hango shine ze fita kuka tasaka wiwi
meke faruwa da ita ne me arfan yake nufi ba lallashi ba komai gashi jikin ta yai zafi a yau
zazzabi take me zafin gaske ga masifar ciwon Kai Haka ta kwanta banda kuka itama ba abunda
take tagaji da zubar da mutuncin da mahaifinta ke Mata meyake nufi da Maryam ne haka ta
taso tana layi be kamata tabar kanwarta a damuwa ba ta shiga dakin ta taganta kwance tana ta
kuka kamar ranta ze fita na sani Yar uwata na sani da ciwo babanmu be Mana adalci ba
Rungume ta tai anty Wallahi zan lalace aure nakeso duk macen dazata dubi mahaifinta namiji
tace Masa tana San aure duk kunya irin ta Diya mace gaskiya abun a duba ne anty Wallahi
aure nakeso anty bazan boye Miki ba na Fara mafarkai na namijin dare gabanta ne yai
muguwar faduwa Maryam da gaske yanzu ya zamuyi kidinga addu'oi Dan Allah kafin ki kwanta
duk da nasan ke ba baya ba wajen ibada banda lafiya maryam arfan ya fita ya barni be dubani
ba mtsww Dan iska kawai ta furta me Kikace arfan din a a anty wani saurayi na natuna ok bara
naje na kwanta na samu relief ko tea kisamu Kisha Tom anty ta rakata dakin ta
Bari indaka ta anan Nima bakwa mun comment yadda kamata karku manta comment kawai
nake bukata ba wani Abu ba idan Naga sauyi gobe nai muku me yawa more comment more
typing nice Taku a kullum a Koda yaushe
*Feedyn bash*
[11/7, 3:30 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
_*Wannan page din sadaukarwa ne agareku kainuwa writers wallahi kuna masifar burgeni ina
kaunarku iya wuya muna jone allah ya kara muku basira da hazaka da fasaha da juriyar typing
kuyita suburbudo mana typing muna karancewa jinjina ga shugaba anty fauza yar amana amar
allah takai miki ina miko gaisuwata a gareku allah ya kara hada kawanan mu muzama tsintsiya
madaurinki daya takuce feedyn bashí ½í±¯í ¼í¿»í ½í±¯í ¼í¿»*_
*Bissmillahi rahmanir raheem da sunan allah me rahma me jin kai*
39-40
Arfan ne take a motarsa hankalinsa kwance banda kida daya ware a motar ba abunda ke tashi
hankalinsa ya kwanta beda sauran fargaba akan maryam yau jinsa yake kamar doki yanzu
kawai dabarar dayake nema guda daya ce yadda ze fara saka mata kwayoyi a lemo amma
zesa ido yaga wane lemo tafiso sai yasan dabarar dazai dingayi maryam ta zama tasa direct
gidansu ya nufa inda ya tarar da alhaji kamal shakara zaune a babban parlour dinsa yana break
fast shida momyn sa da gudu ya karasa kamar karamin yaro ya fada kan baban yai murmushi
my son yakake ina lafiya daddy aini baka ganni ba babanka kasani to ai shikenan hhhhhh sorry
mom itama ya rungumeta kaini dagani kai da baka girma kullum dariya yai mom nikadai ne fa to
yakuke ya nafeesat kwana biyu wallahi mom bata da lafiya kuma taki yarda nakaita asibiti
Yasalam lallai baka da hankali taki yarda fa kace kuma kana zaune baka kira doctor ba mtsww
dagani kai mom tafa warke alhaji gama muje mu duba jikin nata tom madam ya fada yana
kashe mata ido murmushi tayi kai alhaji ko hmmm nan arfan ya zauna yai break fast din yaci yai
kat yai musu sallama yaja mota sai office dan shi daddy ba koda yaushe yake zuwa ba tunda
arfan ya fara fita office hankali kwance yake tukin sai ga kiran abokinsa killer kai shege wo dan
iskan namiji hhhhhh kai dai bari dole yau mu hade dan wallahi so nake ka kawon muguwar
kwayar da zan sawa yarinyar nan ta gigice tanemi kawai in shigeta hhhhhh
Wallahi arfan dan iskane abunka zam zam kaci ya kaci kanwa nifa inasan wannan lamarin
kasan ai gaye kawai ingayama lemon datafi sha kullum na kwali zakasawa ido sai a dinga yi
masa allura indai za akai lemon kwali hhhhhhh wooo mugu wallahi killer ina masifar yinka kwata
kwata batun allura ya bacen sai na kwaya mayyar exotic ce na kwali kullum shitake sha to
zance ya kare kasa a fitar dana gidan kaf muzuba sababbin zubi suka kwashe da dariya duka
suka ajiye wayar
Daddy neke driving da kansa yau hajiya na gaba suna ta hira kamar sababbin aure kudi fes
dasu a hankali yake tukin har yazo gidan arfan yai horn megadi ya bude masa suka gaisa yana
san mutumin mutuncinsa yasa yake zaune da arfan dan dan iskan yaro ne danma lamarin yai
sauki tunda yai aure yanzu suna bacci abinsu ya bashi kudi masu kauri ya wuce yai parking
suka fito hajiya nagaba yana bayanta nock nock nock shiru bugu ake a cikin bacci taji kiran ta
mike ta fito ta zare sakatar sai taga mahaifiyar arfan duk da bata santa ba amma akwai hoton ta
a parlour din a a momy sannu da zuwa cike da murmushi tace yauwa diyata sannu ta barta
hanya daddy ma sawo kai ya kame
Suman tsaye yai ya kasa gaba ya kasa baya sam yakasa control din kansa be taba ganin halitta
me kyau da kira irin wannan yarinyar ba itako hajiya tai gaba kallon kirjin ta tai inda yake kallo
yai saba saba ya mike har kan ana gani saboda rigar bacci ce a jikinta gaba hijab ai kunyace ta
lullubece kamar ta tsaga kasa ta wuce da gudu ta juya ta koma daki itako hajiya bata ma san
me suke ba dan fitsari takeji direct toilet din parlour ta shiga shiko gogan murmushi kawai yake
wannan yar shila haka wallahi bazata wuce shi betaba jin san wata ya mace ba a rywr shi
kamar wannan yarinyar daya gani yanzu rufe idonsa yai ya bude ko mafarki yake amma yagan
shi a duniya yake
Tashin hankali ya kasa gaba ya kasa baya tunani kawai yake wace wannan hurul'ayn din sai da
hajiya ta fito sannan tace alhaji lafiya shigo daga ciki mana ya shigo jiki a sanyaye kamar mara
laka tagama kwance masa notin kansa a hankali ya zauna a kujera dabar maryam ce ta fito da
zumbulelen hijab gaba daya ita yake kallo kamar tv shima yai mata kyau ya salam wannan
wace irin yarinyace komai kyau yake mata ta tsuguna ta gaidasu amma daddy besan me take
ba mom ce tace alhaji ana gaisheka firgigit yai la fi ya harafinma hadawa yai bari na anty
nafeesat din tom ta mike tai sama ta murda dakinta abunda tagani ne yasa ta kwalla wata kara
wanda da dad da mom narasa wayafi wani rudewa wajen hawa benen
Lawan ne ya shiga dakin ya tarar da ita a kwance yai murmushi ya shafa gefen fuskarta tayi
fayau dan tana jin jiki gaskiya kinda dadi ba lefi zanyi kokari na maida hankali ki nagyara miki
sama ki tare ya dakko sigarinsa ya kunna mata wuta yana zuka cikin kwarewa sai ga nurse din
ta dawo dubata tana shigowa taga daki ya turnuke da hayaki ga warin taba kai kai kai wane dan
iskane a cikin dakin nan mara mutunci ko ta shiga taga lawan a zaune kyam ko gezau wato kai
ne saboda tsabar iskanci da lalacewa da nuna kai dan tijara ne kazo gadon asibiti kaiwa baiwar
allah fyade sannan ka tafi ka barta cikin halin rai da mutuwa shi wallahi yama manta yai wani
abu da ita chab kodai a ragowar abar yake ne
Mikewa yai cike da isa ya sawa motar key cike da jarumta ya damkota zatai ihu ya kifa mata
mari wallahi kina cewa tak sainai miki fiye da abunda kikaga naiwa matata zuba masa ido tai
cike da tsoro da kallon mamaki da al'ajabi marka ta furta eh matata munafika uba wayace ki
shigo ki kallen mata to wallahi sai kinci ubanki zauna nan ta zauna a kasa yadda ya bata umarni
ya zaro wata sigarin ya kunna mata wuta sai ya fara zuka sai ya kamo bakinta ya hada da nasa
ya dinga tuttula mata hayakin take yanke ta fara tari idon ta tai jajir ya zuka ya fesa mata a
fuska haka yadin gai mata banda tari ba abunda take hawaye take da majina ba kakkautawa
kuma wallahi yace ta bude baki sai yai mata fyade badai ta shiga sabgar saba zata ga aikin dan
iskan namiji
Wani tari datai ne ya tashi laila taji kaurin taba watk dawowa tai tana dagowa taga abunda yake
wa nurse din data temake ta ai ba tasan sanda ta cizge karin ruwan ba tana ta kuka wallahi
lawan baka da tausayi baka da imani kashe ta zakayi saboda ta temakeni nice bakaso to ka
kasheni ka huta kaji ta fadi a wajen sai ya saki nurse din ya dawo ya tallafota jikinsa yana kiran
sunan ta habawa nurse data samu kanta sai gudu gaba daya ta gigice tama kasa bude kofar
dakyar ta bude kofar ta fita da masifar gudu tana kuka kamar zata mutu ta nufi ward dinsu tana
zuwa vata karasa ba ta fadi da gudu nurse yan uwanta suka dauke ta sukai ciki da ita suna bata
temakon gaggawa itako laila numfashi ya tafi kitashi laila inasanki zan zauna dake na miki
alkawari amma wallahi banida juriyar raini kishi ne yasaki suma nasani idan kikace kishi na zaki
zaki sha wuya abunda ke wahalar da ummi kenan kishi na niko bazan iya dena iskanci ba ina
jin dadinsa ya dauketa kamar baby ya maida gado
Ya dakko ruwa ya zuba mata ta saki ajiyar zuciya meyasa zaka hada bakin ka dana wata
murmushi yayi ya kamo nata bakin yadinga tsotsa tai lamo q jikinsa taya zata rayu ba lawan
komai nashi akwai dadi dan baiwa ne shi ta ko ina duk inda ya tabawa mace dole taji gardi
bama dadi ba yana janye bakinsa gwaggo ta shigo sannunka dan albarka yau gwaggo kin dawo
eh nadawo dan girke girke medan ruwa ruwa nai mata shiya na dade a bakomai nima ke nake
jira zanje gida dare yayi to ba komai sannu yai musu sallama ya fice
Ya shiga motarsa ya dakko kwalbarsa ya daddaki barasa san ransa zetada motar kenan yaji
wayarsa na kara hajiya yaga ansa murmushi yayi kai wooooni lawan karyane mace ta ganni
bata kyasa ba amma banda lokacin ki nariga na hau network zan kiraki baya yaja motarsa yau
ba club za shiba central hotel zashi dan suna da wani hadadden party a chan
Alhaji ghali sun gama shirin au tsaf shida yan kungiyarsu da mukarrabansu sun gama komai ya
wuce america ko sallama bejewa nauwara ba bata ma san baya nan ba dan basa waya sai dai
chat yace uzuri yai masa yawa yabar yaron sa na shago akan harkar bikin duk abunda suke
bukata ya wakilta shi dai dai da wakilicin ango ya bashi a wajen party da dinner din dazasi kar
ace ba ango abun ze zama lami datai masa complain shiko isa hankalinsa a kwance dan ba
karamar fachaka ze da kudi ba dan yasan idan ba'ai wasa ba matar ma shi aka aurowa dan shi
ze barji guminsa akanta tunda shi me gidan mata basa gabansa shize kwashi romon
democradiyarta da duk wasu albarka tu da allah tai mata dan idan taji gashi dole ta nemi mafita
ransa kal
Sun isa america inda nan ne suke da daurin gindi sama da ko ina a duniya na auren jinsi sati
guda me zuwa za'a daura auren dan angama magana da masu daura auren amma ko wacce
rana da kalar party din da za'ai manyan masu kudi daga kasashen duniya sun halarci wannan
daurin auren duk da abun nasu cikin tsari suke yinsa ba wani hauka dan ko pics ba'a dauka a
taronsu anfara shagali anyi party kala kala a manyan hotel dake kasar america ranar sunday
aka daura auren alhaji ghali da baby chakwai auren daya samu halartar manyan masu fada aji
na duniya gaba daya baby chakwai ya samu kyaututtuka shida alhaji ghali jikokin jikokinsa ma
bazasi talauci ba ya samu companies da kudade da gidaje a kasa kasa abun dai sai wanda
yagani be faduwa saboda su dama indai zakai auren jinsi kazama nasu
Sun azurtasu sun shiga kungiya ta duniya ansan da zamansu yanzu duk duniya ba kasar da
basu da alfarma ba inda basu da daurin gindi mutane da dama sunyi bakin cikin auren bby
chakwai saboda ana sansa har farar fatar akwai gamsarwa idan kinga yadda ake rubibinsa zaki
mamaki shima alhaji ghalin soyayyace kawai tasa ya yarda siyi aure bawai kudinsa ba dan
shima ya kama kasa a yansu andaura aure lafiya zasuje dubai su huta sati daya ranar da aka
daura auransa da nauwara zasu koma gida inda suma a ranar zasu tare basu da wata matsala
To fans allah yasa musace yasa miyi kyakykyawan karshe bari in dakata anan wallahi nayi
typing dayawa duk da mura nake dan haka nima ai mun dogon comment da sharhi gaskiya inba
haka ba na ajiye alkalamina nima na tafi yajin aiki kawai inga comment shine magana nice taku
a kullum a koda yaushe
*Feedyn bash*
[11/7, 3:30 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERS âœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Assalamualaikum Dan Allah fans duk yadda nai muku typing kudinga godewa wallahi inada
uzirirrika nake katsewa inafa da miji amma kullum ki Kara Mana yawan typing bayan bakwa iya
comment da sharhi Koda read more daya Niko zanyi read more biyu uku so kudinga hakuri Dan
Allah comment dinku ke bani karfin gwiywar typing dayawa nagode masoyana masu jimirin Bin novel dina Allah yabar kauna nagode sosai
*Bismillahir rahmanur Raheem*
43-44
Washe gari tun asuba malam ya fice be dawo ba saboda kunyar jama'a umma kunya kamar tayi
me saboda maimuna amma daga baya ta sake ta basar Dan ta tabbatar Allah ne ya temaketa
ta auri malam da tayi asarar da bazata maidata ba da masoyanta sai sunzo Mata jaje Dan sun
gurji Juna kuka haka Indo tadinga yi tabbas maza ma suna suka Tara bayan sunyi girki dun
kimtsa suka nuna Mata kudin da aka hada na gudummawar dangi dubu dari da tamanin umma
harda kuka Nan ta kawo dubu ashirin suka cika dubu dari biyu cif tace su ajiye sai malam yazo
da daddare zasi shawara