Showing 30001 words to 33000 words out of 53117 words

Chapter 11 - Dan Iskan Miji Book Feedyn Bash

tunda shi yadau ragamar komai sai a bashi Nan suka Yanke shawarar
Haka sunata shirye shiryen su maimuna da kawayenta masu saukin Hali irin ta wayanda suka
dau duniya da Fadi ko suna layin nauwara





Yau ta Kama litinin yau ake bridal shower yammata sun Sha kana Nan Kaya amarya ko irin
kayan turawa tasa harda wannan safar ta hannu farare tasa Kal yayin da Yasir yaci suit bakake
kya rantse da Allah shine ango har wani kamo hannunta yai guri yayi guri Abu na manya manya
waje ya cika ya batse ayi shagali washe gari gada akai riguna aka Raba hadaddu Kai biki fa
yayi biki anyi barin nera shiko Yasir murna yake wannan tsaleliyar megidansu ya auro musu
yaran shagunansa ne da na mall din sa suka cika wajen dake Basu San halinsa ba sunyi
mamaki yadda yasir ya maye gurbin ango Amma sai akace me gida ne Yasa shi saboda tafiyar
gaggawa ta same shi anyi party inda aka lalace a wajen

Watsatstsun yammata sun samu nayi zallar samari ne da yammata sai ki hango mace dare
dare bisa cinyar namiji ita Kanta amarya sai gata a kirjin angon bogi Amma kowa harkar
gabansa yake ba Wanda ya damu da kowa Dan ko me hoto beba ranar dan an lalace Niko nace
uhmmm ranar juma'a ta Kama dinner feedyn bash real fans kowa ya hallara sunji meena event
center ba'a barsu a baya ba chan na hango fauzeey sai baza ido take tana neman maman jabir
sai ga su umman affan a a sai ga su safiyya jalo nidai buya nai Dan nasan idona idonsu bazasu
barni kwaso rahoto yadda ya kamata ba su nerner ansha kayan sallah kowa fa ba karya




Nan aka Fara ciye ciye kafun a Kira iyayen amarya Nan na hango hafcy suna kokawa da kirjin
kasa najahart Kashi take taunawa rukukus guduwa nai daga wajen ganin yadda mutane suka
zubo Mana ido akaci aka Sha ansa kida me ratsa zuciya Yasir ko abokansa duk sun hallara Dan
chayai megidansa ne ya nema Masa aure bema sani ba sai da ana I gobe afara shagali sunyi
Masa Kara sun cika wajen makil ga yaran alhaji ghali ba'a barsu a baya ba Ni abun mamaki ya
bani yadda Naga ancika a wajen chan mc yafara magana alhamdulillah kowa yaci yasha yanzu
zamu shiga cikin Shirin gadan gadan muna neman uwar amarya a tsakiyar fili




Baza Ido nake naga haule da sanda Amma me wata hamshakiyar hajiya nagani tafito less din
jikinta ma abun kallo ne hannu da wuya gwala gwalai ne bayanta wasu manyan hajiyoyi ne ke
take Mata baya habawa sai ihu waje ya karade da sowa nauwara Baki yaki rufuwa Wai wannan
hamshakiyar ce a matsayin uwarta gaskiya ta fita kunyar kawayenta yau Dan duk ba Wanda
yasan gidansu irin haduwar chat ne da Kuma wayanda suka hadu wajen koyan driving duk Yan
area dinsu Bata Basu pass din dinner ba umma ce Ta kwashi biyu Bata sani ba ta bawa
balaraba da talatuwa




Mutuwar zaune sukai sunzo a matsayin wakilan uwar amarya sai suka ga abunda yafi karfinsu
dama a rabe suke a gefe ganin yadda kowa yake kyalli a wajen ba lefi Suma kaya masu kyau
suka sa amma sun Raina kansu Basu San abun yakai haka ba Nan aka Kira amarya da ango
su fito uwar amarya zatai musu kara tana balle jaka ta fito da rafar dubu dari ta farai musu
manni habawa DJ ya rikice ya Sanja salo ya koma wake uwar amarya da mukarrabanta sai da
ta gama tsaf sannan ta koma wajen zamanta chan aka sa wakar Mata kudau turame sai ga

uwar amarya a tsakiyar fili da maukarraban ta suna tikar rawa sakar Baki nai Ina kallo fans ko
harda masu faduwa kasa Dan mamaki amarya taji daddi ta balle jaka tuni ta Fara manni kamar
ba gobe dala take likawa dj ya rikice besan dala daya bace anyi shagali kamar me





Da daddare malam ya shigo gida duk suna dakin maimuna mitsinsa umma Taji ta faki idonsu ta
fice suko dariya su kai Mata bayan ta bashi abinci yaci ya nutsu yai wanka yanata sa Mata
albarka shi besan wannan kulawar da tarirayar ba sai yanzu Nan umma ta dakko kudaden chas
ta bashi yai shiru ya karba yace Tom ba matsala ya ware dubu dari ya Bata yace maimuna taje
su siyo labulen da take so dasu kafet da centre table umma ta rike Baki malam rufamin asiri
maimuna marainiya Ina ita ina wannan ya hade Rai karki Kara nine uban maimuna Ina ni aka
kawowa gudunmawa to haka nakeso ayi jiki a sanyaye Tai ta godiya ita ko tunanin kayan daki
take kawai Amma batace komai ba




Ranar laraba sai ga malam Taji Yana a bude dakin soro za'a zuba kayan auren maimuna Haka
ta bashi mukullin sai bayan sun Gama yace su leko su gani suka leka ita da Yan uwanta kuka
tasaka Yan uwan nata rarrashin ta suna tarike mijinta Allah ne ya gatance musu ya Basu mijin
marainiya kayane Yan waje da kujeru royal masu bala'in kyau sai freezer katuwa da keken
weaving da sabon keken dinki ya siya Mata komai da ake wa Yar gata an Mata harda gas
cooker me oven a hade malam ne ya leko yai murmushi kidena kuka wallahi maimunatu baiwar
Allah ce kashin arziki ne da ita a cikin yaran Dana koyar daya daga ciki naje siyan kayan ashe
shine me wajen




Yana ganina na ya ganeni Amma Ni ban Gane Shiba shi yai min bayani naira daya Babu tawa a
kayan gadon Nan kyauta ya bani Jin zan aurar da ya Kuma yasa aka kawon har goda ganin
Haka Ni Kuma kudaden hannuna na nasiya Mata duk wani Abu danasan ze amfaneta ya Ciro
Dan kunnen gwal gashi ta ajiye ze Mata rana nasani kasa magana umma Tai shiko yai
ficewarsa ya barsu tundaga Nan suka Fara sakin Buda meza suce da Allah sai godiya yarinya
tayi goshi ga lefenta Masha Allah ankawo kowa farinciki yake hankalinsu ya kwanta sun shirya
bikinsu ranar asabar kamu da gada lahadi daurin aure da yimi duk a layinsu malam yasamu
abun arziki Amma shida haule sai kallo kuka tayi shi kamar ranta ze fita

Kawayenta suka dawo hankali tashe suke bata Labarin abun da ya wakana Kika take tana
rantsuwa sai taje gobe taga yar iskar data maye gurbinta sai zugata suke Tasha alwashin zuwa
a goben sai dai kome ze faru ya faru tunda tana Dan takawa gashi gobene daurin aure tasan
Dole ai abubuwa kala kala wallahi saitaje less ta zandara a lefen nauwara me masifar tsada
tasa talatuwa ta dinka Mata itama irin dinkin wannan matar Dan baza'a barta a baya ba Dole
gobe taci kaniyarta






_To fans Allah ya kaimu gobe muma zamuje muga meze faru a The affiecent Dole muje mu
kwaso shoky bari in daka ta anan sai naji comment dinku nice Taku a kullum akoda yaushe
uwargida Kuma amarya a gidan bash😂😂😂😂😂_







*Feedyn bash*
[11/7, 3:30 PM] 👯🏻Feedy Bash On Top💃💃: *👨🏻�🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻�🎤*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION_*�🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


_*Wannan page din nakune sadaukarwane agareku sabbabin admin din feedyn bash real fans

nasan baku da Wasa zakuyi aiki tukuru Allah ya baku ikon yin aiki yadda ya kamata hafscy
smart, najahart and beauty inafatan zakuyi aiki tukuru a wannan group din Wanda yai kuyi Masa
ba sani ba sabo Allah yakara daukaka wannan group me albarka kuyi yadda kukeso da wannan
page din feedyn bash takuce😂😂�🏻�🏻�🏻*_


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*




35-36



Ina cikin hankali na meena ba hauka nake ba wallahi saina auri lawan saina nuna masa
nafi shi iya iskanci zan nuna masa shi karamin dan iskane temakonki kawai nake nema kawata
ta share hawayenta temako kuma wane irin temako kawata hmmmm wajen malaminki zaki kaini
hhhhhhh shegiya saudat kinji uwar wuta kenan keda kikace bake ba bin malam kegaki ta allah
hmm wanne daga ciki kenan kawata me zafi wanda kikasan aikinsa kamar yankan wuka wata
muguwar dariya ta saki angama kawata Wallahi duk iskancin sa sai ya koma karkashin ikonki
suka dau hanya sai gidan wani malami malami Nan Dr saudat ta gaya Masa bukatar ta Nan ya
baje kayan aiki da wasu layoyi menene abubuwa birjiki ya hau aiki sai da yai binkice sosai
sannan ya sanar Mata cewa zata auri lawan Amma sai tayi hakuri dashi Dan shima a shirye
yake bakaramin tantari bane shu'umine gagararren Dan iska Taji tagani ta amince Dan auren
takeso bilhakki da gaskiya




Ya Basu duk abunda ze Basu yace Yana bukatar ta yanko gashin gabanta Dana hammatar ta
sune mahadin aikin ta yarda da haka a wajen ya Bata daki tayanko da Reza suka tafi hankalinta
ya kwanta ko banza zata nuna wa lawan ba Shi kadai bane Dan iska matan ma akwai Yan iska
dariya take cike da murna ta maida meena gida ta tafi nata gidan yaran suna hannun babansu
ita kadai ke zaune a gidan iyayen ta sun mutu shiyasa Bata da wata matsala take buga barikin
ta San ranta tana zuwa kofar get din taga motar Dr Dan fillo mtswww macuci Kai ka cuceni ai
Tai parking ta fito Yana zaune cikin motarsa ya fito Ina kikaje Yana wani numfashi kamar Zaki




Mtsww daureni Kai ko aurena kake koko gadina aka baka Banda rainin wayo harkace fa ta ka

kwanta dani ka biya bukatar ka Dan basona kake ba tunda ka Gaza aurena ka rusa mun nawa
auren dan haka daga yau bani bakai nasamu miji aure zanyi aure aure fa Kika ce ya wani zare
ido yes aure zanyi Wallahi karya kike saudat Ni kadai ne naki ayanzu na shirya na yadda zan
aureji hhhhhh Dan fillo Kenan daga baya Kenan Wai anyi sadaka da karuwa Banda lokacin ka
Dan Haka karka Kara lissafin aurena ada meye banma ba danka aureni kake rainan hankali sai
yanzu saboda kaga Allah ya rufan asiri kake bakinci to Wallahi kayi kadan Tai shigewarta ta
barshi a wajen hmmm Banda fitina Ina Ni Ina Dan iskan namiji mutumin dabece Yana Sona ba
Amma na zake Haka Amma malam yaban tabbaci zezo dakansa da wannan tunannin zuciyarta
Tai sanyi




Nauwara ce Tai sallama gidan su maimuna cike da yauki kamar wadda ta shiga cikin Kashi sai
wani kallon gidan take cike da kyankyami tana wani ya mutsa Baki maimuna ce ta fito au
nauwara kece kamar wata bakuwa eh nice wlh magana ma ta Sanja irin ta Yan gayu akeyi tana
kada mukullin mota suka shiga rumfar su ta wani dosana jikinta a kujerar dinkin maimuna itako
kawai kallonta take Dan harga Allah tayi kyau ta Sanja kamar ba ita ba dama gata gwanar shafa
mai hmm maimuna Kenan Ina umma Bata Nan taje kasuwa ok dama zuwa nai nace ko bakin
ciki kike maimuna ace ankawon lefe dozin biyu da mukullin mota Amma Baki ko leko ba kodai
kina bakin ciki zan auri me kudi tana wani yatsina abun yaiwa maimuna ciwo




Ta gyara Zama Allah sarki matar karuna ai ban saniba ba labari kinsan ba fita nake ba dazu
mike Hira da umma take gayan kinsan zuciyar fes take da daddare nake Shirin zuwa ingaya
Miki Nima nawa bikin Rana daya danaki kirji ta daka wazaki aura maimuna hhhhh talaka dai dai
Ni Dan uwana zanwa Wanda yarsa ta gagara yimasa biyayya biyayyane incika Masa burinsa
kinsan sai ka haifi da baka haifi halinsa ba Kuma insha Allah sati me zuwa za'a daura Masa
aure da ummata zabura Tai ta shaki maimuna wakike nufi me kike nufi ta fisge hannunta kul
nauwara wahainiyarki ta kiyayi ramata bansan iskanci kinjiko niba sa'arki bace yadda Kika
fahimta hakane zan auri Bello insha Allah Kuma dakike zugugu me kudi ba girin girin ba dai Mai
Kuma alhamdulillah Ni bana tallan kaina sai dai a Taya nai wulakanci




Kuka tasaka ta fice Wai nauwara Tai Mata wulakanci itako dariya tasa shiru shiru ba tsoro bane
nizataiwa iskanci sundade basi auren ba banza kawai taci gaba da dinkin ta nauwara nafita gida
tayi tana shiga sai taji hayaniyar mutane Yan ganin lefe sai ta fasa shiga ta tafi makotansu tana
ta kuka tambayar duniya tayi shiru tagaji ta kyaleta ummace zaune a dakin zaure yayanta yazo
yai Mata fada akan maganar auren ta da malam yai Mata fata fata ta nuna tanajin kunyar

matarsa kawarta ce yace addini be hanaba tana kuka tace ta amince yai ta sa mata albarka
yace sati me zuwa za'a daura nasu auren na sama Kuma za'a daura na maimuna tace tanaso
aseda gonarta




A a Indo malam yai min bayani kema nasan yai Miki zewa Yar Nan komai Dan Haka muma
abunda muka hada zamu kawo a hada to shike Nan Yaya dama kasan tana dinki Ni Kuma Ina
sobo da kunin Aya mungama siyan komai ma kitchen sai abunda ba'a rasaba kasan da tuni
ankusa yi da marigayi to Allah yai ikonsa ko wata biyu ba aiba tasamu wannan hakane Nan
sukai hirar su ta zumunci ta shigo gida magariba tayi tunda anan ze kwana bayan sunyi sallah
ne sunacin abinci maimuna kebawa ummanta Labarin diban Albarkar da nauwara Tai Mata
umma tace Bata kyauta ba itama maimunan Tai Tai Mata fada




Sai bayan Isha ta shiga gida tafada jikin ummanta tana kuka kamar wadda ranta ze fita lafiya
meya faru umma shiru hankalin ta ya tashi waye ya mutu fada kukai da ghalin a a tace umma
kishiya kishiya ze Miki ta girgiza Kai banganeba abbana ze Miki kishiya kan ubannan Kai tasaki
wani ashar Baki da hankali ne ko mafarki kike niza aiwa kishiya Wallahi karyane n aimun kishiya
Wallahi da gaske ne umman su maimuna Abba ze aura ihu ta zindima Wallahi karya take Bata
da wannan malamin nizataiwa Haka sai huci take ta zaro mayafinta zata fita jitai ance Taku
daya Kika Kara abakacin aurenki




_Tofa muje zuwa yanzu Labarin yasoma kudai kuyi hakuri bibiyata danjin yadda wannan labari
ze Kaya akwai darasi meyawa a cikinsa nice Taku a kullum akoda yaushe_




*eedyn bash*
[11/7, 3:30 PM] 👯🏻Feedy Bash On Top💃💃: *👨🏻�🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻�🎤*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*

*_🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION_*�🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*_Wannan page din sadaukarwane agareki my baby ummu aiman Allah ya rayamun ke ya
albarkaci rayuwar ki ya tsone idon makiya akanki Allah ya Kara Mana dankon kauna da
zumunci nida mamanki kawata ta Amana hafscy smart uwargida Kuma amarya a gidan salis ki
dade ki lasting ta gidana mi tsiya mi Dadi Ana tare iya wuya iya dadi I love you my baby aiman
Allah ya rayaki_*



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA
TABBATA GA ALLAH UBANGIJI TSIRA DA AMINCI SU TABBATA GA ANNABI MUHAMMAD
SAW*


45-46



Yau ta Kama asabar a yau ne ake kamun maimunatu inda a yau ne za'ai Mata kafi Yan uwan
ummanta sunje gidan alhamdulillah gida yayi kyau inna me Koko tana kwance da makota duk
sun shigo yi mata girkin yan kafi bello yayi kokari ciki ne da parlour sai kitchen dayai a gefe da
bandaki ya zagaye wajen nata da langa langa gefe da wani dakin daban amma beda girma sai
dakin inna me Koko da bandakinta shikennan gidan sai uban tsakar gida kunsan gidan da aka
zuba mata Kayan daki a parlour ba wani shirgi akasa ba kujerunta ne royal sai center table da
Yar plasma dinta madai daiciya sai Dan fridge dinta da abokin babanta ya kawo gudummawa
bashi da girma da center table da Yan flowers




An shirya mata kitchen dinta Masha Allah mutane sunyi mamaki daya dakin akasa kekunan ta
guda uku nadinki biyu nata na da da sabon da malam yasiya Mata gefe da freezer dinta gidan

yasha leda fentinsa kala biyu yayi me kyau Masha Allah Kowa yake cewa Inna kanta tasamu
abun arziki na gudun mawa alhamdulillah an shirya wa maimunatu kitchen gas dinta Kato gata
da karami me daya da slinder dinta an cika taf da gas sun shirya gida alhamdulillah inna me
Koko tana cikin farin ciki danta guda jal ze aure wannan kashin arziki haka kullum cikin kawo
musu gudummawa ake Allah yasawa wannan aure albarka




Su maimuna sunyi kamunsu anyi gada sun Raba kayan gada su kurna magarya dasu taura da
goruba da kasko da adudu abunsu alhamdulillah biki ya kawatar amarya tayi kyau tasaka less
din ta me tsada na fitar biki anyi biki lfy an Gama lfy kawayensu sun halarta saboda nauwara
tayi tsiya Bata Basu pass din ba shiyasa suka zo sunji Dadi biki ya kayatar dai dai talaka bikin
yayi armashi Amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0