Showing 36001 words to 39000 words out of 53117 words
ta shige toilet Tai
wanka ta fito ta zira doguwar Riga ta nufi kitchen baya Nan mtww taja tsaki
Tana shiga ta bude fridge ta dakko mutumin nata ta Fara daddaka gashi yai mugun sanyi sai da
ta Kusa shanyewa ta dire Nan ta Fara hada farfesun cikin minti biyar ta Fara Jin wata
matsananciyar sha'awa hankalinta ya tashi da kyar ta hada farfesun ai Bata iya hada faten ba
Dan hankalin ta ya gama tashi tana fitowa mezata gani arfan ne zaune daga shi sai boxer Yana
kallon bf gashi har cillarsa ta leko ta wandon gaba daya ta Gama gigicewa jitai itama idan Bata
kalla ba zata iya mutuwa habawa ta zauna tana kallo ya tashi ya dawo kujerar Kusa da ita gaba
daya ta Gama fita hayyacinta musamman ihun da matar ta keyi tuni ta Fara bankarewa mikewa
yai tsam ya sawa parlour key
Ya dawo ya zaro nonon ta ya Fara Sha ta Kara tura Masa habawa Nan da Nan ya chafe wata
Kara take da ihu dayaga shima ze fita hayyacinsa tuni ya dauke ta kamar baby yai dakinsa da
ita yai Mata tik lungu da sako sai daya Gama sideta sannan ya Fara lalubar hanya Nan fa tace
Bata San zancen ba Dan wani bala'in zafi daya ratsata nidai da gudu na fito Ina hawayen
tausayin Maryam Dan nasan me afkuwa ta afku wannan tashin hankali har Ina
Bayan minti talatin naji maryam mata ihu tana dukan arfan shiko ya rike ta Gam yanata shata
tatar hawaye wallahi Maryam kozaki kasheni bazan iya rabuwa dake ba kece rayuwata inasanki
Maryam so na gaskiya bantaba sanin cewa Mata suna suka Tara ba sai akanki zan iya rabuwa
da kowa da komai akanki kuka yake kamar karamin yaro Dan ya gamsu dama Haka wannan
kayan take chab wallahi baze iya barin Maryam ba sai dai ya rabu da yayarta wallahi akanta ai
ya halatta tunda ba tare ya hada su ba gaba daya ya fita hayyacinsa Maryam bakin ciki ya
gama tokare Mata zuciya gata cikin jini yau wani Wanda ba mijinta ba ba uncle din ta ba ya
karbe budurcin ta amatsayin ta na budurwa Kuma Wai mijin yayarta mafi soyuwa agareta Ina
zata Kai wannan abun kunyar
Wallahi arfan Kai Dan akuyane dan bunsuru kaci yaya kaci kanwa wallahi kobance ma komai
ba Kai kanka kasan Allah baze barka ba Dan baya zalunci burinku ya cika Kai da abba na dama
nasan abunda kake so kenan amma kanka kaiwa Dan banga lefin ka ba babana shiya jazamun
da bebi zarmewar zuciya ba yayi hakuri da abunda Allah ya bashi yai min aure kamar yadda na
bukata daban baka hadin Kai ba nasan Nina kawo kaina gareka arfan bakai mun adalci ba na
tsani kaina na tsani rayuwar duniya da abunda ke cikin ta ta kifa kanta tana gunshekan kuka
Astagfurullah Allah na tuba da wane ido zan kalli ubangiji nice da Zina Ni Maryam wallahi na
tabbatar wannan shine tikitin shiga ta duniya Banda wani sauran mutunci bani da shi zanta
rayuwata a Haka arfan na zabi rayuwar da kuka zabar mun Kai da babana tausayi ta bashi ya
Mike jikinsa yai sanyi lakwas ya rungumeta shima kukan yake kiyi hakuri Maryam kaikayi ne ya
koma kan mashekiya na dauka kema kamar sauran Mata kike Ina gamawa na Gama dake
Amma sanki a Raina yake Maryam inasanki ki yarda Dani Dan Allah shiru tayi ita Kuma Bata
kwace jikin taba
Alhaji ghali duniya sabuwa sababbin company ya bude a Dubai Dan sun Shana shida amaryar
sa baby Chakwai yau ne suke sa ran komawa kasar su ta gado domin yau ne ranar da aka
daura Masa aure da amaryarsa wadda Bata gaban shi babban burinsa baby Chakwai Kuma
yayi nasara Dole Yan kungiyarsu su kiyaye shi yadda ya shawo kan baby Chakwai har sukai
aure shiyasa yanzu kowa so yake yaji meyaiwa baby Chakwai yadda ake ji dashi daga gida har
kasashen ketare saboda yadda yake gamsar da duk Wanda suke tare ya iya aiki yadda ya
kamata badan ransu yaso ba suka shirya suka taho Kano Dan an shirya musu hadden party a
Daren inda za'a raka baby Chakwai gidan alhaji malamalai da sunan amarya kamar yadda
al'ada ta tanadarwa ko wace amarya
_To fans mu hadu zuwa gobe dan jin yadda zata Kaya tsakanin baby Chakwai da nauwara maji
ma gani nice Taku a kullum a Koda yaushe_
*Feedyn bash*
[11/11, 9:38 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_Assalamualaikum my fans Dan Allah Dan annabi kudena cemin ga yadda zanyi na Riga na
Gama tsara labarina bana San katsalanda a lamarina gwara idan shawara ce ki bini personal
private kimun magana bawai kidinga cemun be kamata arfan yaiwa Maryam kaza ba yadda
kukeso za'ayi darasi nakeson bayar ba bawai san Rai ba wayanda suka fuskanci inda na dosa
alhamdulillah so Dan Allah banaso nagama tsara labarina Dan ko rabi ban ba idan Kuma Naga
yayi worst zan dakata rubuta novel din harda masu Bina private Wai be kamata nasa yai galaba
akan maryam ba shin salihai nawa ake batawa Koko kowacce Yar iska ita takai kanta_*
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
51-52
Haule suka nemi waje suka zauna ita da jama'ar ta meena ta samu nauwara ta sanar Mata da
zuwan su haule fitsari me kawai batai ba saboda tashin hankali Bata taba tunanin haule da
gaske take ba wallahi da gwara ta Sanja event Tai asarar 1.5 million din da aka Kama the
affiecent din tunda ba ita zata biya ba Bata da asara meena ce tadinga kwantar Mata da hankali
sannan ta nutsu biki yayi biki Kowa shi ze zuba abunda yakeso yaci San ransa kaji ne tuwo ne
fried rice komai gashi Nan
Nan mc ya Kira amarya tsakiyar fili ta fito ya nemi kawayenta si Mata Kara suka Sha rawa har
amarya dasu liki haule ko taci abinci kamar me ta Lodi kaji tasa akai Mata motar dasu kazo cikin
ikon Allah Basu hadu da hajiya ba duk da zage zagen da ta dunga yi ba Wanda ya kulata a
wajen aka nemi uwar amarya ta fiti bayan kawaye sun koma Nan fa kallo ya koma sama chan
na hango su nerner Aysha dasu mummy ilham sun biyo bayan haule indaga ido na gano su
maman auwal dasu fauzeyyer a bayan hajiya cogal cogal haule ke tafiya kafin ta farga hajiya
taiwa fili tsinke Nan ta rungume nauwara my daughter habawa sai hotuna Nan aka Fara barin
liki fili ya rinchabe
Sai ga haule ta karaso ta bangaje hajiya daga jikin nauwara shegiya munafika annamimiya
Allah yai wadaran ki maida Dan wani naki sanda nai wahalar nakudar kin tayani ko kinsan San
da nai a inama nasanki saboda Kinga dukiya Zaki makale gashi da karfi take maganar kowa
naji hankalin kowa ya dawo kansu ganin wannan drama ita ko amarya sai kifta Ido take kunya
ta isheta ita ma hajiya da karfin Hali ke malama ice ko Baki da hankali ne ko kin Sha kwaya ne
Banda mahaukaciya ce ke ki kalle ne kice yarki haba wa waje ya rin chabe da bala'i anrasa me
gaskiya cikinsu
Hajiya ta fusata ta waskawa haule Mari ta hankada ta ji kike kas kafa ta karasa gurgudewa ihu
tasa talatu me kuke jira ihu haule take sosai Dan azaba takesa da gudu suka fita suka jido
kayan aiki habawa masu gadi na ganin Haka sukai ta kansu suna shiga suka farwa hajiya da
makarraban ta wasu Kuma suka Fara kan me uwa da wabi kafin kace kwabo annemi kowa
anrasa kowa ya gudu amarya ma ya samu nata rabon a goshi ya fashe hajiya ko raga raga
sukai Mata sai jini ke zuba suka kwashi haule suka gudu suna fita sai ga Yan sanda sun shigo
aka kwashi su hajiya da wayanda suka jikkata akai asibiti dasu
Direct gida suka nufa suna zuwa a ka Kira me gyara sabon dauri akai wa haule harda Kashi
gudawa dama taci yafi karfin cikin ta kowa ya tausaya Mata kuka take tana kwashewa nauwara
albarka Dan ta Gama Bata Mata Rai mutane keta rarrashin ta Akan tayi hakuri tayafe Mata aka
Kira malam aka Gaya masa yadinga bala'i yace da izinin wama ta fita shima hakuri aka dinga
bashi ya fice yabarta a wajen abun duniya yaiwa umma yawa ga bakin cikin nauwara gana
ubanta na uban yafi damun ta saboda tunda yai wannan auren bashi da lokacin ta
Ankai su nauwara asibiti an sa Mata bandage inda hajiya take ta bala'i wallahi bazata yarda ba
sai anyi bala'i nauwara lallabawa Tai suka gudu ita da meena dama meena ce ta samota itama
hanyar ta akai Mata Bata San gidan su kowa ba a cikin su suna zuwa suka tarar umma na
sauke kwandan jaraba tace sai dai nauwara ta koma inda ta fito gidan uwar data sake wadda ta
fiti mutane ne Yan uwan umman Yan biki suka dinga Bata hakuri har kuka Tai sannan zuciyarta
Tai Mata sanyi dan ta fusata da nauwara Haka aka dinga Baki akan tayi hakuri tasa Mata
albarka ta sawa auren albarka daga yaune dai haka ta hakura aka shirya ta Yan uwan haule
Bayan daurin aure da yamma maimunatu akai yini nata Dana umman ta alhamdulillah komai ya
wadata anci ansha kowa yai farinciki bikin su day dai na talaka suka yi ba wani tashin hankali
bayan magriba Yan uwanta suka shirya ta suka sa Mata Kaya masu kyau atamfa ce me tsada
suka nadeta da laffaya tayi kyau da kafa suna tafe ana wakoki abun alhamdulillah cikin tsari
suka tafi aka kaita gidan ta aka damka amanar ta ga dangin mijinta uwar mijinta tayi murna ta
rungume ta tana farinciki da wannan kyauta da Allah yaiwa Dan ta mutane sunyi mamaki sun
gigice hankalinsu ya gama tashi Yan bakin ciki nayi Yan hassada nayi kowa da kiwon daya
karbe shi masu farinciki ko ba'a magana Dan maimuna ta samu masoya alhamdulillah anyi biki
lfy angama lfy Allah ya bada zaman lafiya
Alhaji ghali ya diro a Kano shi da baby Chakwai hankalinsu a kwance sun gama shirya yadda
komai ze kasance za'a rako shi anjima a zuwan abokan angone suka kawo shi Dan ai Badda
kama suka rabu ya tura gidan su nauwara da manyan motoci na alfarma Wanda wasu sun
firgita hankalin su ya tashi ganin motocin kawai bama suje gidan ba sun gani Yan gulma kowa
fitowa yake Amma motoci sunki karewa kamar ma Dado su ake anbada amarya kema gas ko
kukan Nan na al'ada fuskarta a bude.
_To fans maji ma gani sai Allah ya kaimu gobe maji inda aka kwana Allah yasa mudace
nauwara a gidan alhaji ghali koya Labarin lawan ku biyoni gobe danjin yadda zata Kaya nice
Taku a kullum a Koda yaushe_
*Feedyn bash*
[11/12, 7:55 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Bismillahir rahmanir Raheem*
53-54
Nan shegumi ya Fara tashi wannan fitsara dayawa take kuduba yadda aka tafi da Maimunatu
tana risgar kuka da kyar aka bambare ta daga jikin uwar ta Amma ita wannan ko tari ta tsaya
ma ai Mata fada sai chatai mezata ji yi nayine Bari na Bari bayau tasaba jiba Kona kawaye ai ta
dauka Haka ta shige mota bako kunya duk Wanda yaje Kai amarya karyane yace be samu
mota ba asake a wale mutum uku baya gaba daya Haka suka dauki hanya zuwa dambare kowa
zuciyarsa cike da gulma
Anzo gidan amarya layin gidan ta na opposite buk new side ba wahala gidan ta motoci suka
dinga shiga wani hangame men gate duk yawan motocin Nan sun shige ciki Nan fa kallo ya
koma sama mutane suka Fara sakin Baki suna kallon ikon Allah Basu tsinke da lamarin ba sai
da suka shiga gidan Nan duk wani nothing kansu ya gama kwancewa parlour ne na haduwa
sama da kasa ne gidan tsayawa Gaya muku haruwar gidan sai na cika wannan page din gida
yai gida komai enough mutane Yan gulma sun nade komai
wasu ko tsorata sukai kodai Dan yankan Kai ne Inba haka ba wannan daular ai Dole yace
bayasan ko tsinke Ina zasu sa shirgin su
Su kan su jikin su yayi sanyi Amma wayanda suka San shi basuyi mamaki ba Dan ginta sai
zubar da habaici suke Yar su me goshi bame kashin tsiya ba da Indo suke Dan tazo suka karaci
rashin mutuncin su aka ce kowa ya fito za'a tafi saboda dare ya Fara yi kowa ya fice aka bar
kawayenta wani abokin alhaji ghali ya shigo mezan gani kunsan da nisa Kuma mu duk anan
muke muna Kai ku mundawo gida a haba wallahi ba inda zamu sai munyi siyan Baki ya zaro ido
meye kuma siyan Baki andade da denawa ai to wallahi mu sai min siya to nawane Kuka siyar
suka yi far da ido ko wacce sai karairaya take lallai sai yaga wata Yana so Suma su shiga daula
Yai murmushi ku fada man dubu dari biyu cewar meena yai murmushi yace Ina zuwa yai waya
sai ga shi an shigo Masa da jaka basu dubu dari biyar ka mayar mun mota jiki na mazari driver
din ya Basu gaba dayansu suman zaune sukai dakayar Mai kyau Tai kokari ta karbo kudin to
muje ai da sauri suka mike ko wacce tama Mai ta rada wannan tace goho wannan tace gicciye
suka dai yi tayi Mata radar shakiyanci suka fice shiko dariya ma suke bashi yasan duk Dan shi
suke ta wani iyayi da karairaya shiko mace Bata ma burgeshi tashi ma ta gida hakuri take da shi
sai sanda rabon haihuwa ya rantse ake samun cikin shine ze kusance ta
Ki koma daki a a kaje gani Nan cewar meena yanzu zata koma Kinga ki koma daki yanzu ta
rada Mata Amma da kinji shigowar angwaye ki dawo parlour karki sake wani gardi ya shigar
Miki bed room bare har yaga makwancin ki Tai murmushi ta rike ta ta maida ta dakin sai da
yaga ta shiga hankalin sa ya kwanta meena sukai sallama a zuwan sai gobe zasu zo budar Kai
bayan kowa ya watse ta cire mayafi ta dinga zagaye gidan Suma ne Bata ba Dan Dadi wannan
dukiya gaskiya ta Dace a duniya saura lahira Haka ta gaji har sama sai da ta hau ta dawo daki
ta Kara fesa kwalliya tasaka turaren jaraba ta Kara bankar magunguna jira kawai take komai ya
kammala ta fito ta dawo parlour sai sannan aka wani jawo mayafin munafinci aka rufe fuska
minti goma da zamanta ta Fara jiyo hayaniyar mutane ta Fara gyara Zama
Sai me Buda Taji anshigo da ita hehehe Allah ya kawo mu ayyiriyiri shigo a hankali amarya
baby Chakwai uwar gida sarautar gida duwawuce ke Dole a zauna dake makiyan ki fadawan ki
Wanda yai Miki iskanci ke kadai kikasan mezaki Masa hehehe da sauri ta bude lullubin mezata
gani alhaji ghali ne sakale da wani Dan siririn saurayi kyakykyawa dashi kafar shi Tasha kinshi
Haka hannunsa ya zuba zobuna kafa da hannu da wuya sai balle dollar ake Ana musu liki ba
Wanda yabi yakan kwasa sai masu wannan kirarin ido ta zaro waje alhaji mezan gani Abu
banbara kwai namiji da suna hajara waye wannan Kuma Naga ka sakale shi kamar zaka Mai
dashi ciki zuruf marokin yayo gaba sa minjaye hajiya
Yadda kike jinki mace haka muke Jin kanmu alhaji ghali Zaki iya Kira namiji Banda amarya Sha
guda baby Chakwai yarinyar da ake yayi gida da waje inbaki yadda ba muje ciki a dubaki a
dubamu idan da wani bambanci sai ki fada Ido ta zaro cikin in Ina wa...wa...cece wannan din
hehehe uwargida Kenan tauraruwar alhaji ghali yarinya me yayi me tsada wadda aka dauro
auren ta a baban birnin duniya wato America innalillahi wainna ilaihirrji'un Kenan kanaso kace
min auren Jinsi kwarai ko Amma ita fa baby Chakwai ta Dade a macece kamar ke ehe
To sarkin zuba chakwaikwai wa ya Isa bamu gu muzauna suka zazzauna ita ko ta kasa Zama
hawaye kawai take yi Yana nadamar abun da ta aikata inama inama inama hannun agogo ya
koma baya data barwa maimuna shi dama ita yake so zauna cewar alhaji ghali da kyar ta zauna
a dosane yayi gyaran murya ya Fara jawabi kamar haka nauwara inaso kisan da cewa banyi
aure Dan inzauna dake ba nayi aurene a matsayin ki Zama garkuwa a gareni yadda bame
zargina koya zargi gidana bansan zuwa hotel saboda Ni babban mutum ne bansan inta kwashe
kwashe saboda inada kyankyami shiyasa na yanke shawarar