Showing 3001 words to 6000 words out of 53117 words

Chapter 2 - Dan Iskan Miji Book Feedyn Bash

da dadi suka Kara
komawa ruwa sannan ya dauke ta suka fita yabata kudi me kauri ya sauke ta a bakin asibiti ta
gangara unguwarsu zage shima yaja motarsa zuwa mazauna yana zuwa yatarar ummi tagama
komai Sai gidan nan tsaf sai cin kunu take

Mtswww sai yanzu Kaga dama kadawo yau me kwanace kenan to a ina ka kwana kedai bari

kawai abokinane ya rikeni na kwana a wajensa matarsa ba lafiya a asibiti muka kwana kwafa
tayi ta wuce daki cike da takaici Dan tanada masifar kishi ita iskancinsa baya daga mata hankali
kamar neman mata kamar bunsuru ita kuma ga kishi daze hakura yaita shaye shayen ita bata
damuba Tunda tana sansa zatai tai masa addu'a har ya shiryu dakinsa ya wuce bacci ya
kwanta yadingayi Ba sallah Ba salati sai wajen 3 saigasu rahma da amira sunzo kawo kayan da
laila tasiyawa yaran

Cike da farin ciki ta fito jin sallama Tasan bakintane turus tayi ganin yammata kyawawa su biyu
ku lafiya meya kawoku gidana gabanta na faduwa saboda lawan na nan tasan mugun Dan
iskane yana kyalla ido yaga wayannan sai ya bisu sukai dariya aikomu akai Ba angaya miki
zamuzoba jin sunce aikosu akai yasa tadan saki fuska suka shiga dakin ta kallesu yammata
daga ina suka gaisa rahma ce tace mu kannen laila ne wacce fa bangane taba wadda megidan
nan ze aura aikomu tai mukawowa su ilham kaya zuciyarta kamar zata fashe har wani dagawa
take

Suka bata kayan ta karba ta bude kayane masu kyau da tsada kayane da takalma gaskiyane
nagode ina zuwa ta shiga dakin lawan cikin sanda ta dakko dorinar dukanta ta boye yanata
bacci besan metakeba ta koma dakinta ta dakko almakashi ta zauna abakin kofa ta jawo kayan
tadinga tsargasu Tana yankasu guyin guyin Ta faffarke takalman kallon kallo ake tsakanin
rahma da amira toko bata da hankaline mahaukaciyace Basu saniba tasan tsadar kayan kuwa
suka zuba mata ido kaf na yara biyar dinnan saidata gama lalatasu sannan ta mayar Leda

Ta mike ta dakko dorinar data boye a waje ta rufe kofar tafara jibgarsu nan suka fara ihu ga
bame ceto a bacci yaji ihu kamar na manya bana yaransaba ya fito yaga ta kulle dakin tanata
jibgarsu Tana bala I nizaku kawowa kayan asiri nizaku asirce nida yarana a auren miji zakuci
ubanku kuje kugaya mata gidana yafi karfinta gidana nakabarta ne agareta Idan tasake ta shigo
sai dai buzunta idan Tana musu tashigo da hanzari ya daki kofar ta bude ya riketa tahaukace ko
gani bata yi sosai saboda masifa da kishi Da gudu suka fito ta kwace a jikinsa ta dauki ledar da
gudu da takalmansu ta bisu kofar gida ta watsa musu ku kaimata kugaya mata huKuncin danai
muku ku kanku kannenta yan aike bare ita idan tazo

Alhaji ghaline tafe a mota yanata sake sake yazo dai dai round din baban gwari yagansu su
biyu a tsaye dayar ce taja hankalinsa medan jikin yar duma duma yai parking yammata ina
zakune da Sauri siririyar zamuje party din candy dinmune nan bokabo ok Ashe Ba nisa kozan
iya rage muku hanya sosai kuwa dama munrasa abun hawa munyi tafiya me nisa tundaga kofar
mazugal mun gaji sai dai ke ki shiga amma nibazan iya shigaba haba kawata daure muje kinga
Ba nisa ke kika Ki yadda mu karasa da kafa kikace kingaji daure kawata

Wuf ta bude motar ta shige gaba abunma mamaki ya bashi Da dariya dakyar ta shiga sai daya
sa baki ya lallabata sannan ta shiga baya yaso itace agaba amma hakanma yayi tunda tayarda
ta shigo yammata meye sunanku ne ni sunana Alhaji ghali ina zaune a rijiyar zaki danbare
charaf tace ni sunana nauwara ita kuma kawata maimuna wow nice name gaskiya nauwara kin
burgeni yadda baki da wahalar sabo allah ko ta fada tana wani kada ido allah hakane amma
gaskiya nakamu da san kawarki tunda nai mata kallo daya gashi bata magana Kuma nasan ba
kurma bace kan uba tafada a ranta wallahi baze yiwuba Kayi kadan kasota gani tafada a ranta

Au maimuna wai ai tanada wanda suke soyayya shikadai take kulawa shiyasa kaga bata kula
kowa ansa musu rana ne a'a andai kusa angama zanje na nemi izini Kawai a gidansu nan
nauwara ta hade rai tacika tai dam saboda bakin ciki da hassada wallahi bazata taba bari ya
auri maimunaba sai dai ya aureta ita itako maimuna jitai ta tsane shi tundaga kallon farko datai
masa mezatai dashi wani bulele dashi ga uban tumbi ya ajiye tsaki taja lafiya maimuna inji
Alhaji ghali tai masa banza Bunden nasauka kwagama maganar idan nasauka maganar ai
takice bakiga tun dazu nai parking ba inajiran mugama magana na sallameku kidaure kiban
number dinki

Motar ta bude ta fice ta barsu shida nauwara kitemaka mun nauwara zan iyayin komai saboda
kawarki ta tafi dani gaba daya mekike tunanin zefaru idan na rasata Zuciyata zata iya bugawa
shiru tayi zuciyarta na Kuna yimin kwatancen gidansu nan tahau yimasa na gidansu zuciyarta
cike da hassada da kyashi rafar dubu Dari ya bude Jakarta yasa mata gabanta ya fadi haka
yake da kudi zece yanasan wata kawarta wallahi basu isaba dukansu kidena mamaki ban miki
komai ba indai kika shawon kan kawarki to tace masa kawai ta fita ungu kibata itama rafar dubu
Dari ce gaba daya mutuwar tsaye tayi takasa gaba takasa baya haka ta tsaya kamar gunki yaja
motarsa yai gaba yabarta.

*ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENT DINKU NAJI DADI YADDA KUKA KARBI WANNAN
BOOK DIN KUKE COMMENT AKANSA SOSAI NAGODE SOSAI NICE TAKU AKODA
YAUSHE*

*FEEDYN BASH*
[10/3, 4:46 PM] 👯🏻Feedy Bash On Top💃💃: *👨🏻�🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻�🎤*

*NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*

*_🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION_*�🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*Assalamualaikum warahmatullah ina Mika godiya ta ga dukkan masoyana ako Ina suke a fadin
duniya Ina Mika godiya ta ga dukkan masoyana Dan Allah kudena Bina private Kuna in turo
muku da novel abubuwa sunmun yawa indai nai posting dinsa kanema a group Dan Allah
banhana Bina private mu gaisaba Amma ko kace na turo ma bazan turoba gsky Dan Banda
lokaci*

5-6

Tsayawa tai kamar gunki chan wata kawarsu ta dafata nauwara lafiya figigit ta farfado lafiya wlh
kinzo kenen nazo naganki ke kadai a tsaye Ina kawarki ta shiga ciki yanzun Nan nima wani
sako zan karba yanzu zan shigo ok sai kin shigo tawuce da sauri ta fito da kudin maimuna
taraba biyu tadau dubu hamsin takara a nata wlh Bata Isa nabata dubu dariba ita taimun
wahalar gwara nakaiwa malam hamsin din yayi mun aiki na mallake alhaji ghali ya manta da
wata maimuna mtsww Taja tsaki ta wuce ciki ranta a jagule

Tana shiga ta hango su maimuna da sauran kawayensu dama maimuna mazari ce harta Fara
chashewa mtsww me wannan tafini sai dai hasken fatar Amma nafita komai na duniya kyau da
komai sai dai bakar fatar Kuma bakina me kyaune bana shafe shafe Amma tunda Fara yakeso
zanje nasiyo mai anjima na Fara sawa idanma nono ne zan siyo na nonon tunda nafita duwawu
tanata sake sake ta karasa wajen tajawo maimuna gefe kawata gashi yace nabashi mtswww
wallahi bakida hankali nauwara wannan uban kudin mezanyi dasu bakisan shiba saboda
shegen kwadayi ki karbo Masa kudi yau ma tabbatar baki da hankali

Sanme kudin naki har yakai daga ganin namiji yabaki kudi ki karba sai kinje ko danyan kan
Kaine ya yankaki eh naji idan bakyaso kigayamun base kin tsaya yimun dogon sharhiba har
kowa yaji lefina Dan na karbi Abu a hannun mijina cike da mamaki ta kalleta mijinki eh insha
Allah Dan mungama magana abun yabawa maimuna mamaki tasan ita yace yanaso Taki
kulashi Dan bemataba baya cikin iron mazajen datake so Bata da burin auren kudi Amma Wai
kiri kiri mijinta ko kunyar idonta Bata jiba dama da gaske itake kwace Mata samari kenan Kamal
ma Dan tasan talakane shiyasa dama Ana gaya Mata Bata taba yarda ba seyau ko ajikinta
Allah ya Sanya alheri yasa yin na Allah ne indai wannan rayuwarce gaki gata Nan

Indai auren kudine kiyi shi ko guda dayane ki gwada Zaki Sha mamaki kodai harkin Fara bakin
ciki da hassada ta sheke da dariya allah ya sawake nauwara nai Miki bakin ciki ko hassada ko
Wanda bansaniba bana fatan hassada tashiga tsakanina dashi Allah yasa damu za ai ta juya ta
Fara tafiya ungo kudinki a a banaso inje gida ince Ina nasamo nabar Miki keda kayan mijinki ki
hada ki rike kyaje kiyi bayani a naku gidan cike da murna tace kinwa kanki Ni gaba takaini sun
Kara yawa yau akwai wadaka zamuci kaji nida umma take fada aranta

Lawanne ya jawo ummi ya Bata Mari lafiyayyu guda uku Dan uwarki nizakiwa hauka nizaki
gwadawa cin Kai a gida keda ko a kitabul fantsara Babu sunanki mekika sani na cinkai harda za
a kawowa yarana Kaya ki jefa musu kayansu ki nadawa Yara duka badai kishi kike ba to ko
haukacewa Zaki saina auro Laila wallahi kinsan bana magana biyu ke Baki Isa ba Koda uwata
da ubana zasu dawo duniya basu isa Susa nafasa auren Laila ba bare wata ke banza Kuma
wallahi kigama haukan ba saki tsakaninmu aurena dake mutu ka raba danke kadaice Zaki iya
jure halin Zama dani ko kinki kokinso baki Isa ki wani Abu akan wannan auren ba ya hankadata
ciki tanata kuka ga duka ga tsinka jaka dama ya Saba agaban yayanta ma dukanta yake

Yaushe kika Zama Yar iska me kika sani a iskanci kiduba kitabul fantsara suna nane a shafin
farko Dan haka dawasa Kika kara korar duk Wanda yazo wajena kema sai jikinki yagaya Miki
aurenmu ba saki bare yaji Kuma yanzu zanje na karbo kayan sai dai ki mutu Dan sai sunsa
wannan kayan sallah ta kusa Dan bakin ciki Zaki mayar musu da kayansu cikin kuka tasa dariya
ai wallahi bazawu taba moruwaba Dan gutsi gutsi na yankasu na mayar Mata dakayanta leda
har takalman na farka kutumar uba yau zakisan Dan iskane Ni nizakiwa iskanci a gida

Nizaki zubarwa da mutunci mutunci Ina kaga mutuncin waye besan Kai Dan iska bane a
unguwar Nan Banda ana tsoron tijararka ai da ko kofar gida yayanka basu isa sun lekaba Dan
dai kowa yasan Kai Dan iskane bakajin kunyar kasha giya kazo Kai tanbele a layi kazubar min
da mutunci masu ganina da mutunci duk sundena ai baka da sauran mitunci tunda yaran
unguwa ma baka barsu ba indai yarinya zata baka hadin Kai zaka nemeta nikike gayawa haka
Zaki ci ubanki yau ya dakko bulalar yafara dukanta ta ko Ina sai ga yaran sun shigo suna ganin
haka suka sa kuka sukai kan uwar suka rungumeta ya hada duka ya zanesu

Maryam ce ta fito dauke da jaka ahannunta nafeesat na falo taga mace Ina zuwa haka Rana
fatsar fatsar wallahi anty gida zan koma Dan bazan iya Zama Ina kallonki mijinki na jibgarki ba
zan iya Rama Miki wata Rana nafeesa Tai murmushi Allah sarki sis ba halinsa bane kinsan
mutumin kirkine arfan din kawai tsautsayi ne suna meeting a office jiya aka kawo giya
besantaba ya Sha shiyasa Amma haka baze Kara faruwaba

Cike da mamaki take kallonta wato harya tsarata ta tsaru dama ita Sam Bata da wayo duk

abunda kace mata yarda take kamar yarinya take zuciyarta akwai saurin yadda Bata da zafafa
fawa ta kalleta haka dai ya gaya Miki Amma Ni banyardaba anty kawai ki zamanki ke da mijinki
Amma Ni bazan zaunaba aiko Zama Dole Bari kiga ta Kira babansu tagaya masa Bata da lafiya
Kuma Maryam ta dage sai ta taho handsfree tasa ita maryamun eh baba Bata wayar ta karba
tana turo Baki baba haba auta ta kwantar da hankalin ki Aina barwa nafeesa ke har aurenki
nafeesa ta sheke da dariya itakuma tafasa ihu tana kuka nafeesa ta fusge wayar ta kashe

Ba kukan komai takeba sai na Zama gidan Dan iska tanaji aka sanar Mata da halinsa yaushe
zata iya wannan zaman Sam bazata iyaba Zama gidan mashayi mazinaci ita kanta yayar tata
tana tausaya Mata anmata lumbu lumbu an aureta bisa rashin sani tafado gidan Cikakken
takadiri Dan iska Wanda duk wani abun iskanci Yana aikatawa tunda ance har caca yakeyi to
meye bayayi na iskanci da haramci

Haka taita lallabata har yamma da kyar taci abinci wajen magariba sai ga shi ya shigo a nutse
yai sallama suka amsa yaga taci kunu tayi dam sai Tai Masa kyau Dan yafi yarta kyau Dan dai
ita batada hasken fatane a a lafiya nafeesa Naga kanwarmu nata fushi tana zumbura Baki
wallahi gata Nan tun bayan fitarka taketa fushi Wai lallai saita tafi gida baba yace yabar Mana
har aurenta wow gaskiya ya kyauta Mana mun gode Kuma tunda gidan takeso ku shirya na
kaiku ku gaishesu nima na Kwan biyu banjeba bara nai wanka naci abinci mutafi ko

Cike da murna ta sakar masa kiss Tama manta da wata Maryam ganin haka Tai sum sum ta
koma daki mutum a fuska a zuciya shedan mtsww Taja tsaki ku kainin wallahi bazan dawoba
guduwa zanyi Nan shima ya rungumeta suka Fara shiga wata duniyar chak ya dauketa yai
sama da ita saida suka gamsu sannan sukai wanka sukai sallar magriba sukaci abinci har
Maryam sannan suka tafi gidansu

A hanya yake sanar dasu su Gama da wuri dan karfe goma da rabi ze tafi office ita dai Maryam
abun yana bata mamaki wane irin aikine sai dare Shiba police ba ba soldier ba ba shi dawani
kaki to aikin me take ta tambayi kanta ba amsa Nima tasani a tunani kujira mu tunano

*Naga alama book din Nan be muku ba Dan Haka na ajiye alkalamina daga yau indai Banga
comment masu yawaba sannan banasan thanks ko sticker yadda nake typing nake rubutawa
rubutu nakeso*

Nice Taku akoda yaushe

*Feedyn bash*
[10/3, 4:46 PM] 👯🏻Feedy Bash On Top💃💃: *👨🏻�🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻�🎤*

*NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*

*_🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION_*�🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*Assalamualaikum warahmatullah ina Mika godiya ta ga dukkan masoyana ako Ina suke a fadin
duniya Ina Mika godiya ta ga dukkan masoyana Dan Allah kudena Bina private Kuna in turo
muku da novel abubuwa sunmun yawa indai nai posting dinsa kanema a group Dan Allah
banhana Bina private mu gaisaba Amma ko kace na turo ma bazan turoba gsky Dan Banda
lokaci*

7-8

Tsayawa tai kamar gunki chan wata kawarsu ta dafata nauwara lafiya figigit ta farfado lafiya wlh

kinzo kenen nazo naganki ke kadai a tsaye Ina kawarki ta shiga ciki yanzun Nan nima wani
sako zan karba yanzu zan shigo ok sai kin shigo tawuce da sauri ta fito da kudin maimuna
taraba biyu tadau dubu hamsin takara a nata wlh Bata Isa nabata dubu dariba ita taimun
wahalar gwara nakaiwa malam hamsin din yayi mun aiki na mallake alhaji ghali ya manta da
wata maimuna mtsww Taja tsaki ta wuce ciki ranta a jagule

Tana shiga ta hango su maimuna da sauran kawayensu dama maimuna mazari ce harta Fara
chashewa mtsww me wannan tafini sai dai hasken fatar Amma nafita komai na duniya kyau da
komai sai dai bakar fatar Kuma bakina me kyaune bana shafe shafe Amma tunda Fara yakeso
zanje nasiyo mai anjima na Fara sawa idanma nono ne zan siyo na nonon tunda nafita duwawu
tanata sake sake ta karasa wajen tajawo maimuna gefe kawata gashi yace nabashi mtswww
wallahi bakida hankali nauwara wannan uban kudin mezanyi dasu bakisan shiba saboda
shegen kwadayi ki karbo Masa kudi yau ma tabbatar baki da hankali

Sanme kudin naki har yakai daga ganin namiji yabaki kudi ki karba sai kinje ko danyan kan
Kaine ya yankaki eh naji idan bakyaso kigayamun base kin tsaya yimun dogon sharhiba har
kowa yaji lefina Dan na karbi Abu a hannun mijina cike da mamaki ta kalleta mijinki eh insha
Allah Dan mungama magana abun yabawa maimuna mamaki tasan ita yace yanaso Taki
kulashi Dan bemataba baya cikin iron mazajen datake so Bata da burin auren kudi Amma Wai
kiri kiri mijinta ko kunyar idonta Bata jiba dama da gaske itake kwace Mata samari kenan Kamal
ma Dan tasan talakane shiyasa dama Ana gaya Mata Bata taba yarda ba seyau ko ajikinta
Allah ya Sanya alheri yasa yin na Allah ne indai wannan rayuwarce gaki gata Nan

Indai auren kudine kiyi shi ko guda dayane ki gwada Zaki Sha mamaki kodai harkin Fara bakin
ciki da hassada ta sheke da dariya allah ya sawake nauwara nai Miki bakin ciki ko hassada ko
Wanda bansaniba bana fatan hassada tashiga tsakanina dashi Allah yasa damu za ai ta juya ta
Fara tafiya ungo kudinki a a banaso inje gida ince Ina nasamo nabar Miki keda kayan mijinki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0