Showing 12001 words to 15000 words out of 53117 words
ya tuna shifa dan iskane mace bata raina masa hankali
dan haka ya daure fuska me kika dawoyi bance ki tafi gidaba bazan tafi ba munafiki algungumi
ba inda zanje ta fakaice shi ta ingijeshi ta shige da gudu tai kan yarinyar kamar wata
mahaukaciyar kura ta chafketa tadinga duka zan nuna miki nafiki iskanci rike ta yayi yanaso ya
kwace ta daga jikin waccen amma ina taki saida tayi mata kacha kacha da bra duk ta yakushe
mata nono fuska tasha yakushi ransa ya baci ganin taki bari ya zabga mata mari
Yajata waje ya kullo dakin da gudu yarinyar ta murza key tanata doka kofar kamar zata balla ran
lawan yaje makura a baci yajata kamar kayan wanki a kasa a harabar wajen kowa ya fito ya
dinga dukanta ya cire belt dinsa yadinga kwallo da ita yajata waje ya hada kanta da bango ya
zari wata igiya ya daure ta anata bashi hakuri yaki sauraron kowa kowa yasan halinsa dan
iskane na abuga a jarida kowa baya shiga harkarsa Sunsan ba mutunci ne dashiba beki ya
wulakanta duk wanda yasoba kowaye ya daure ta a jikin salansar motar ya bude ya shiga kowa
ihu yasaka a wajen
*Muhadu a next page bakwamun comment dayawa shiyasa bana typing dayawa gaskiya more
comment more typing nice taku a koda yaushe*
*feedyn bash*
[10/3, 4:46 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA
TABBATA GA ALLAH UBANGIJI*
*ASSALAMUALAIKUM FAN ALLAH FANS KUYI HAKURI KUNJINI SHIRU KWANA BIYU
BANMUKU POSTING DIN DAN ISKAN NAMIJI BA AMMA KUYI HAKURI UZURIRRIKA SUKAI
MUN YAWA INSHA ALLAH IDAN KOMAI YAI NORMAL ZAKU DINGA JINA NICE TAKU
FEEDYN BASH INA GAISUWA MASOYANA INA GANIN SAKONNINKU WAYANDA BANWA
REPLY BA SUYI HAKURI ABUBUWA SUNMUN YAWA PRINCESS FEEDY CELE KE
GAISUWAí ½í²ƒí ½í²ƒí ½í²ƒí ½í²ƒí ½í²ƒ*
17-18
Ya Fara Jan motar wani abokinsa ya hango wani karfe da gudu yaje ya dauke shi ya saiti
gaban motar yasha gabansa wallahi kanaja saina rotsa gaban motar shege Dan iska Wanda
besan mutuncin kansaba wakaga Yana Haka amaryar daza adaura muku aure gobe kake jibga
akan karuwa lawan Yana mota yaki fitowa wani irin ajiyar zuciya yake saukewa gashi fari Nan
da Nan fusakarsa Tai jajur itako karuwar da kyar aka fito da ita daga dakin a tsorace take ganin
yadda Laila ke kwance cikin jini fuska a kumbure sintim gata kwance daure da igiya
Ga dukkan alamu ma ta Suma mutane nata nuna akanta ya daki amaryar sa lallai Yana yinta
sai lawan babban Dan iska tanajin wayannan maganganu ranta kal ta karasa bakin motar ta
bude Masa ya zuba Mata ido ta kamo hannunsa ya biyota kamar rakumi da akala Nan wasu
sukai sauri suka kwance Laila da numfashin ta baya fita beb din ta sakalo hannunsa sun Fara
tafiya ta cire ta juyo inda Laila take ta tsirta Mata yawu Dan ubanki kadan Kika gani saini me
lawan nasan ba abunda baze iyaba akaina hakan bemata ba tana kallonta kwance cikin jini
Amma tafara dukanta mutane na riketa tana dukanta da kafa lawan na juyowa yaga abunda ke
faruwa a fusace yayo kanta
Ya fisgeta da karfi yajata suka wuce dakinsu hankali kwance suka Fara aikata badala yarinyar
tayi Masa yadda yakeso zasu Dan Dade tare Dan tanada juriya sabanin Laila ragwanta Haka
suka kwana suna bau daya sai asuba sanda kowa ke ibada sannan suka kwanta bacci
rungume da juna wannan ranar ita takama ranar daurin aurensa da la Iaila hankali kwance yake
baccinsa Dan yasan Laila namasa San da Dole ta yarda a daura tunda ta Zama guzuma aure
takeso kodawama ta samu
Bayan sun shige ciki aka zubawa Laila ruwan sanyi tadan farfado Amma ko yatsanta Bata iya
dagawa Haka abokansa dayazame musu Dole dansu lalacewar tasu Bata Kai Nan ba wasu
daga ciki suna mutunta matansu suka sata a mota suka kaita gida suka Kira babanta ya fito
ransa a bace Amma ganin Laila cikin jini hankalinsa ya tashi dannan lafiya meya same ta haka
jikinsa yai sanyi baze iya dubansa yace Masa abokinsa ne yai Mata wannan dukan kamar wata
dabba cikin kinkina accident suka samu ne jikinsa rawa yafara
Ya Salam ashsha garin Yaya Ina shi lawan din ai Yana chan a sume tunda yaji abunda ya faru
baban ya riketa da sauri muje asibiti suka juya akalar motar suka nufi private hospital dakyar
suka amsheta shima Dan da babantane Amma daga ganin wnn b accident bane dukane cewar
doctor duka ya zaro ido suko tuni sun samfe waye ze Mata wannan dukan yanata mamaki
yanata Kiran wayar lawan a kashe ya fasa daura wannan auren saida ta Sha ruwa ta dawo
hayyacinta babanta ya kalleta dukanki akai haka ko likita ya gayamun na tabbatar lawan ne ya
dakeki Dan Haka nafasa daura wannan auren ta Fara zunduma ihu karka rabani baba da
babana Yana Raye dazemun abunda nakeso baya hanani farinciki na Banda uwa da uba sai
Kai ka tausaya mun jikinsa yai sanyi lakwas nikike gayawa haka
Banzaci haka daga gareki ba Laila duk yadda narike nadaukeki a matsayin yata bana takura
Miki mutane da dama sun dauka Nina haifeki Amma Zaki gayamun haka Mena rageki dashi
indai aurene za'a daura Miki diyata nayarda zan aurawa lawan ke kuka tasa cike da tausayin
baban nata kayi hakuri baba ka gafarceni Inasan lawan duk abunda zemin baze taba goge
Sansa a Raina ba tabbas lawan ne ya dakeni Allah ya sawake bar kukan haka ya Isa kinji Allah
ya shirya Mana ku dukanku yasa wannan auren ne silar shiriyar ku ameen baba
Washe gari ta Kama ranar daurin aure da wuri lawan ya farka ya tasheta tashi zan dawo Nan da
karfe biyu ya Bata wadatattun kudin dazasu isheta ya fice gida yaiwa tsinke ya tarar har andan
Fara zuwa dake adai dai dinsa yake suka gaggaisa da jama'a yashiga gida ya tarar da ummi
zaune a tsakar gida tacika Tai dam ke Kuma lafiyarki cike da rashin kunya tafara magana
latiyarce ta kawo haka banza yai Mata Dan yasan ko banza zataji ba Dadi yayi wankansa ya
shirya yai tsaf dashi ya fito Yana fitowa ummi taga yadda yai kyau Nan da Nan tafara Bala'i
dama gata uwar kishi wallahi ba inda zaka tadinga zuba ruwan rashin mutunci har maza suka
Fara lekowa ya tureta ya saka soro mutane nata Bata hakuri ta shamma cesu saiji kuke cindim
ta fada rijiya ihu mutane suka Fara lawan ya juyo Yana tambayar lafiya akace ummi ce ta fada
rijiya mtswww yaja tsaki ku kyaleta ku wuce muje ba ita yar'iskaba zan nuna Mata nafita iskanci
mace Bata juyani
Ya fice yabar gidan yaja zugar abokansa suka Kara gaba mutanen dake ciki duk daskarewa
sukai a wajen cikin tashin hankali aka Nemo masu shiga rijiya suka shiga rijiyar suka dakko ta
Tasha ruwa Tai zindim Bata numfashi Nan da Nan Mata makota sun cika gidan Dan sunsan
zafin kishin ummi tausayinta suke Dan Bata Dace da Dan iskan Miji ba irin lawan Yana kallo
matarsa tafada rijiya Amma ya fice ya tafi daurin aurensa hankalinsa kwance itako gata Rai a
hannun Allah haka Amma ya wuce ya tafi Wai daurin aure Allah Kai Mana tsari da Miji irin
lawan.
Nauwara ce ta keta bare bare Nan ummanta ta Bata wani rubutu Tasha ta wanke fuska tayi
kwalliya me kyau ta fito tana fitowa ta karasa wajen alhaji ghali yasha babbar Riga kamar
kullum ta durkusa ta gaisheshi ya amsa Yana kallonta kamar ya lasheta nauwara nauwara
na'am alhaji bara na raka ka wajen mutuniyar ko ka wuce gidan nasu ai alhaji a'a dakata
nauwara akwai muhimmiyar maganar danazo da ita kozamuje mota ido ta zaro a'a alhaji
babana ze iya kasheni ya ganni a haka bara muje wanchan soron ta koma ta dakko sabuwar
kakar innarta ta shimfida Masa a soron makotansu inda take zance
Suka zauna ta kawo Masa lemo daya Sha ruwan rubutu alhaji ghali ya gyara zamansa dama ba
wani abu bane maganace akan maimuna na lura tun haduwar farko Bata Sona Bata kaunata ke
Kuma kinban kulawa naji Dadi Dan haka zuciyata ke takeso kezan aura Dan haka banaso
mudau lokaci me tsawo sunana alhaji ghali duk inda kikaga ansa g-samad textiles to nawane
ido ta zaro nakane kwarai kuwa ya gyada Mata Kai jikinta ya Fara rawa wannan ne mashahurin
me kudin dataji Ana maganarsa Yana cikin masu kudin Africa gaba daya yai murmushi karki
damu inaso nagana da magaba tanki
Jikinta duk rawa yake zan sanar musu Baki bani number dinki ba wallahi Banda waya murmushi
yayi zan aiko Miki yarana yanzu su kawo Miki sako suna waje suna jirana suna zaune aka
kirashi tana Jin me ake fada alhaji gafa yaran ankawo dayan fari ne dayan Kuma wankan
tarwadane inaga zasuyi basu wayar suka karba suka gaisa sai karyar da murya suke maza ne
dai Bata kawo komai ba yace da Wanda ya Fara Kiran nasa kace su jirani Bata kawo komai ba
Dan taji mazane may be yara aka kawo a company dinsa to nauwara zan tafi nayj Baki to
alhajina kagaida gida Allah ya tsare nagode sai munyi wayar nagayama sanda zakazo
Dubu dari biyu ya Bata kyasha sweet firgita Tai Amma batace komai ba haka ta rakashi bakin
lokonsu ta dawo gida jikinta Yana ta rawa duk ta gigice Bata Gama gigicewa ba Yara suka Fara
sallama manya manyan ledoji aka Fara shigowa dasu leda bakwai ce cif suka juya tana kiransu
Ina sun juya alhaji na jiranmu jiki na rawa umma ta jawo ledar farko atamfofine masu Bala'in
tsada da less da material ta biyu jakunkuna ne da Takalma ta uku mayafaine da abayoyi ta
hudu kayan kwalliyane masu kyau ta biyar Mayamayaine da turarruka masu Bala'in tsada ta
shida kayane irinsu cake kayan bakery dai da kaji ta bakwai din kayan drinks ne masu sanyi sai
wata leda data janyo a ciki wayace a ciki kirara I phone x Dan itace waya me tsada ta karshe
ihu tasaka ta rungume uwar suman hucin gadi tayi
Arziki kashi yata kin Tako me bala'in wari maza kwashi mukai ciki Kar babanki ya shigo duk da
Dole mu nuna Masa wasu Amma ki boye wayar aiko suna Gama shiga sai gashi nauwara ya
shiga kwala Mata Kira tafoto gani baba tana turo Baki waye wazo be wajenki dazu Naga an
shigo da ledoji shine Wanda nakeso gidana ake shigowa da ledoji Toni ba makwadaici bane ki
hada ki mayar Masa da kayansa kinsan nai Miki miji wallahi malam baka isaba umma ke fada
wallahi bazakai mun bakin ciki ba in taso a wahala in Kare a ware yata ma ta tashi a wahala ta
Kare a wahala wallahi baka isaba ai ba Kaine babba kanada Yaya wallahi shize daura wannan
auren Haka kikace hakama na fada
Share hawayenki muje ciki suka wuce ciki tana ta fada wallahi bame takutawa diyata Haka ko
akai Sam yaki amincewa taje ta Samu wansa dattijon kwarai tana kuka ita da Yar take Gaya
Masa auren Dole ze Mata yasalam ai andena auren Dole yanzu nizan aura Miki Wanda kikeso
dama nine waliyinki ki kwantar da hankalin ki zan neme shi zamu tattauna ki sanar dashi yazo
zamu gana saina binkice Shi sosai cike da farinciki suka dawo gida burinsu ya cika hankalinsu a
kwance
*ANAN ZAN DAKATA FANS KUYI MANAGE DA WANNAN SAINAJI COMMENT DINKU FANS
NICE TAKU A KULLUM A KODA YAUSHE*
*FEEDYN BASH*
[10/3, 4:46 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
19-20
Yayansa ya kirashi ya bashi hakuri ya nuna Masa yaran yanzu ba'ai musu Dole yayi hakuri ya
Bata Wanda takeso yayi kukan bakin ciki bayan ya dawo gida wato be isa da iyalinsa ba kenan
har Kara ake kaishi wajen yayansa yanajin kunyar yaron kwarai Bello yariga yai Masa alkawarin
bashi diyar shi batare da yayi Mata wata wahalar lefw ba Dan yasan beda Hali mahaifinsa ya
mutu sai mahaifiyarsa itama ba wada tacciyar lafiya ba shiyasa yakeso ya aura Masa nauwara
Dan ta dinga kula da ita shi malamin makarantar islamiyya ne iyakacinsa secondary saboda
rashin wadata be cigaba ba kafin yai candy ya sauke alkur'ani da manyan hadisai yazama
malami shiyasa ya ke koyarwa a islamiyya take wani tunani yazo Masa ya share kwallar idonsa
alhamdulillah Allah yasa Tai min biyayya ita da ban hai fa ba
Malam Isa wan mahaifinta ya aika tazo yace yanasan ganin saurayin nata zasi mgn cike da
murna takira alhaji ghali tagaya Masa komai yayi farinciki burinsa ya kusa cika yai aurensa ko
hankalin mutane Yan bani na iya ya dauke daga kansa Dan wasu sun Fara zarginsa da neman
mazan dayake yi Amma saboda temako da yakeyi yadda yake Basu kudi suka ja bakinsu suka
kunshe suna fada sun San sun rasa to meyay musu zafi gwara suyi shiru Suma sa samu
rabonsu duk da sunsan Dan luwadi ne Amma tunda baya bin Yara Yana lalatawa Basu damu ba
dama unguwar ai kusan barikice bare shi me temako ma gashi babban mutum da kowa yasan
shi
A Daren yaje ya samu kawun nata yai mamaki ganin kamar wannan mutum me mutunci da
Kamala Amma ace kaninsa bayasan hada zuri'a dashi komeye dalilinsa oho nan ya Fara
tambayarshi sunansa suna alhaji ghali nataba aure na auri matata ta farko wajen haihuwa ta
mutu ta biyun ma ta mutu ta ukun ce muka rabu Allah be taba bani haihuwa ba Masha Allah
bangaren sana'a fa dariya yai Ni Dan kasuwa ne inada shaguna a kwari da Kuma mall mall
Wanda indai kaga ansa G-samad to nawane a zabure ya Mike alhaji Kaine Kai alhamdulillah ya
akaji da jama'a ya temaki Nima ka taba temako na sanda nai ciwon kaba ka biya mun kudin aiki
kazo asibintin abubakar imam kawo ziyara Amma ba'a Bari aganka Amma naji Dadi wannan ya
tayi Dace Allah yasa ayi damu ya sanyawa auren albarka yasa yin na Allah ne ameen baba
Dama chanai bana bukatar adau dogon likaci wajen auren saboda nizan Mata komai yadda
addini ya tanada kawai matar nake bukata Kai Kai alhaji ayi Haka anma Gama baba addinine
ya tsara hakan mukuma bama iya aikatawa hakane dannan to inaso asa kamar sati biyu insha
Allah gobe zan turo iyayena anyako ayi Haka anmayi anagama ka kwantar da hankalin ka baba
bakai ne me daura Mata aure ba nine ai angama baba zasuzo da komai har lefen to Masha
Allah ga wannan ayi hidima nagode zan aiko da komai daza'a bukata be kalli yawan kudin ba
Kai madallah angode Allah yai maka albarka be duba kudinba Dan tsohone me dattaku ya
rakoshi har bakin mota dake basu da nisa da titi ya dawo gida ya daga kudin meze gani dubu
dari biyar ne salati ya Fara Yana salallami take ya Kira shi dama ya bashi lambarsa
Yana dagawa ya haushi da fada wannan kudin na meye sunyi yawa na gaisuwar iyayene baba
Kai da mahaifinta ne kayi hakuri karkace komai kyautace na baku Wanda ko bansanka ba zan
iyai ma ita tabbas nasani base ka fafaba Dan Nima ka tabayi min Amma wannan neman aure
kazo ba siyar ma da Yar zami ba a ransa yace Ni siyanta zanyi Kuma Dole kuse da mun ita
nasani baba Kuyi hakuri kurike bayawa shike nan angode Allah yai maka albarka ya biyaka nan
ya Kira mahaifinta da hanzarinsa ya hawo adaidaita sahu yazo Nan yayansa ya nuna Masa
kudin zuciyarsa Tai daci dama abunda suke wa kenan Amma da Dan uwansa ya Gaya Masa ko
waye sai yadanji sanyi aransa Amma kwanaki fa yaji ana ta rade radin Yana neman maza
Koda yake mutane ba'a iya musu yake fada a ransa kodan sukashe masa kasuwane gashi
zancenma yabi shanun sarki
Tabo shi yayi tunanin me kake ba komai Yaya Allah yasanya albarka Amma inda kwadayi da
wulakanci kome ze biyo baya baruwana naji nasan da haka amma kasawa lamarin Allah
albarka ai kagama magana Allah ze tsare tunda Taji tagani ba komai gobe ze turo iyayensa
zamu karba nida makotana Tom Yaya zan tafi toga wannan tafi dasu haba dai Kai yabawa fa a
a indai nine gaba dakai dauki kyauta nabaka kaje Kai hidimominka dasu Dan nasan Dole zaka
bukacesu zan dauka yaya Amma wallahi saika dau wani abun a ciki kaji na rantse murmushi
yayi ya zari dauri daya dubu dari yayi murmushi nagode Yaya da kyautarka Amma kyauta
kaimun sai da safe ya rakoshi sunata hirar su ta zumunci ya kudiri niyyar shiyasan meze da
kudin Amma