Showing 24001 words to 27000 words out of 53117 words
hannunta a Baki tana tsotsa kamar karamar yarinya tagama tafiya dashi bakinsa ne ya Dace da
wannan bakin ba hannu ba tunawa da yai bakinsa warin giya yake dashi kansa ze iya tashin ta
yasa ya koma dakinsa a hankali ya cire kayan daga shi sai boxer ya fesa mouth freshener a
bakinsa ya fito ya koma tana kwance ita ko mafarki take suna soyayya da wani kyakykyawan
saurayi sai tabe ta yakeyi saboda arfan yai Mata illa yabata maganin sha'awa kuma shi
maganin indai mace Bata kawo ba be sakin ta saboda karfinsa
Sai side Baki yake kamar tsohon maye ganin rigar tadan zam nonuwanta Tula tula sun birtso
dama ba bra haka ya salallaba ya kwanta a gefen ta a hankali ya Fara shafata sai yaga ta juya
ta wuntsilo kansa sumane kawai beba Haka ya zaro kan nipples dinta ya Fara Sha a hankali sai
turo Masa su take duk a cikin bacci take Bata farka ba Nan ya saki ya Kama kan nipples dinta
Yana murzawa a hankali Nan tafara sambatu Taki bude idonta Yasa bakinsa a nata Yana ta
sumbatarta lailayata gaba daya ta birkice Masa so kawai take takai makura a halin datake ciki
Amma shi kuma yaki Dan ba karamin Jin dadin wasan daya ke Mata yake ba so yake sai ya
Kusa sannan ze Mata su dire a tare
_nidai da gudu na fito ina zubar hawayen tausayin Maryam wannan kaddara har Ina mijin
yayarki saboda lalacewar zamani kalubale gareku Yan uwana Mata masu daukan kannen su
subarsu a gida su saki Baki suna bacci ko su fice su barsu itada mijin Koko ta iya tsallake wa ta
tafi wani garin tabarsu gida daya Wallahi zamani ya lalace Allah ya rabamu da lalacewar zamani
uba ma yanzu neman Yar cikinsa yake bare Kuma wani mijin yaya Wanda wannan zamanin
maza Basu da Amana basa Jin kunyar keta alfarmar duk wat mace dasuke bukata burinsu
bukatar su ta biya Allah yasa zamu dinga sa ido Akan zaman kannan mu a gidajen mu da
mazajen mu Allah ka tare mazajenmu ka tsare zuciyoyinsu ka Kare Mana Yan uwanmu da
dukkan musulmi baki daya_
*To my fans Kuyi manage da wannan Wallahi jikinane sai a hankali jiya sai da nasha ruwa leda
uku Wallahi Ina bukatar addu'oi daga gareku nagode sosai my real fans nice Taku a kullum
akoda yaushe*
*Feedyn bash*
[11/7, 3:30 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
~*Wannan page din sadaukarwane a gareku masu mun comment indai kinsan kinasan
comment wannan page din nakune Dan Kuna da yawa bazan iya binku daya bayan daya ba
wasuma bana cikin group din da suke Ina Jin Dadi masu yimun comment nagode Allah ya
biyaku nagode da addu'oin ku agareni nagode sosai nice Taku a Koda yaushe princess feedy
celeí ½í²ƒí ½í²ƒí ½í²ƒ*~
*Bismillahir rahmanur Raheem*
41-42
A guje suka ruga daddy besan sanda ya bangaje mom ba yai gaba ya dare bene cikin wani irin
zafin nama ya karasa dakin a durkushe a gabanta ya ganta tana ta sharbar kuka ki tashi anty
Dan Allah ki temakeni a hankali ya karasa ya dagata ya duba yaga Bata numfashi gata kwance
warwas a kasa mom ta karaso lafiya alhaji menene ku dakkota maza muje asibiti yanzu da
hanzari ya sauka ya juya kan motar saitin fita suka sa mata doguwar Riga suka dakkota suka
sakko suka shiga da ita yaja suka tafi aminu Kano suna zuwa cikin gaggawa akai emergency
da ita suka tsaya cirko cirko shiko daddy gaba daya tunani yake wace wannan yarinyar a
wannan lokacin ya yardarwa ransa ze Kara aure
Doctor ne ya fito ya katse Masa tunani biyoni office yai gaba ya bishi bayan sun zauna yace
alhaji yarka ce ko matarka a a matar danace ok da matsala ne eh to ciki ne da ita sati bakwai to
cikin karamine gsky gashi tasa damuwa a ranta Wanda ya haifar Mata da hawan jini Kuma
mace me karamin ciki kamar wannan ace tanada hawan jini akwai matsala hankalin daddy yai
bala'in tashi to meyake faruwa Kenan ko dai har yanzu arfan be nutsu ba Yana wahalar da Yar
mutane to yanzu metasata Suma eh fargaba da tashin hankali Dan haka a rage bata mata rai to
bamatsala doctor yai godiya ya fice ya koma wajensu ta samu bacci yanzu Bari naje gida na
dawo hajiya ya fice Dan baze juri ganin Maryam ba zeyi abun kunya abun ya daga Masa
hankali da girmsa wai soyayya ya rabb Katemakeni ya furta a hankali Yama kasa bude motar
Umman nauwara Ihu take kawai a zaune takasa tashi ihunta yasa makociyarta lekowa wadda
nauwara ta gudu gidanta ganinta Tai dabas a kasa ta kasa motsi lafiya meyasameki dagani
tabawa dagani ta rike hannuta ta kamata Ina gwiwa tayi sindim ta fashe da kuka na karye
tabawa nauwara ta karyani kuka take kamar karamar yarinya tabawa ta tausaya Mata Bari na
kaiki daki a kirawo malam din dake kakkarfa ce ta sakalo hannunta a kafada sukaje dakin ta
ajiye ta sai kuka take gwiywa tahau Tai hani'an Kuma Taki lankwasuwa na karye shikenan
wannan shegiyar yarinyar ta karyani Dame zan fita a dorani na shiga uku kuka take wiwi
hardasu majina tabawa ta aika yaro yakira malam ta koma gidan
Malam ne ya shigo gidan lafiya tabawa akace kina kirana to indai maganar haule ne gwara ki
rabu Dani Dan ninake auren ta ba ita ba Bata Isa ta juyani ba wallahi aurena da Indo Babu fashi
idan bazata zauna ba ta koma kauye habawa ta Kara fashewa da kuka tana sheshsheka
shikenan ya gama tona Mata asiri ba Wanda yasan me yake faruwa Amma yanzu ya fada
agaban makotan ta shikenan Koda anfasa maganar sai ta yadu malam ba wannan maganar
bace banma San da ita ba Allah ya kyauta yazaba abun da yafi alkhairi faduwa Tai haulen Ina
tunanin ta gulle a gwiywarta to to Allah ya sawake Bari inje maza inkira me Dori ya fita da
hanzari ya kira sarkin dorin kofar mazugal ya duba yace gullewace sai an daure kafar kwana
goma za adinga gasa Mata ita ba ita ba fita har sati biyu tun kafin ya taba kafar ta Fara
zunduma ihu ta shiga uku Allah ya kasheta ta huta Allah ya Isa nauwara kin cuceni muguwa
kuka take kamar ranta ze fita ta sassauta ba wani sassaucin kwanakin gaskiya Babu hajiya Nan
ya Kama kafar sai da ta saki fitsarin azaba kuka kashir ban malam ne ya rike ta da kyar ta yarda
akai gyaran sai kuka take aka Gama ya bada maganin ya tafi
Nauwara sai karfe Tara ta shiga gidan cike da takaici tana ta Kiran alhaji ghali layinsa a kashe
sai Yasir ta samu baban yaron alhaji ghali me wakilcin ango suka Sha Hira suka Tsara komai ya
Gaya Mata angama Kama ko Ina sati daya zasi suna bikin Monday zasi bridal shower a
rendevouz Tuesday zasi gada a Amneef Wednesday zasi Arabian nights a city star event
thursday zasi kanuri day a prince and princess Friday zasi dinner a meena even center
Saturday party a Bristol palace Sunday daurin aure da safe karfe biyu za'a tafi The affiecent ai
mother's Eve a tashi karfe biyar 7 dot za'a Kai amarya washe garin Monday ai budar Kai a
gidanta cike take da farin ciki biki kamar na Yar sarki ko gwamna
Tana shiga tafara ran rabe Dan tasan metayi angaya Mata shigo Yar iska kenake jira wannan
aure naki Babu alheri a cikinsa shegiyar yarinya silar auren ki ubanki zemun kishiya silar
aurenki kika zaunar Dani waje guda na sati biyu to kanki kikaiwa Dan kema ta shafeki Zaki biki
lami ba uwa hhhhhhh haba umma wallahi naji dadi bazakimun shishshigi ba bazakimun
karambani ba a lamarina bazakije ko wane party na ba balle ace ga uwar amarya Dan nasa a
yomun hayar wata hajiya wadda ta gogu a duniya wadda zata Zama uwar amarya Baki haule ta
saki yau nashiga uku Allah kasa mafarki nake nikike gayawa Haka nauwara Dan Kinga na
temaka Miki Zaki aure shi to dakaina zanje a warware hhhhhhh umma Kenan bakin alkalami ya
Riga ya bushe Tai Mata gwalo ta gudu uwar daka
Nauwara ko dariya take wallahi naji dadi da kin babbake komai kamar kece nima ta kwanta
umma ko har 11 tana sababi nauwara taci Mata mutunci zata gani a kwaryar Shanta zataga
uban daze karbo Mata magungunan mallakar Kuma wallahi akai Mata wannan kishiyar sai tayi
Dana sani a rayuwarta itako ko a jikinta nauwara Dan ba ita za'aiwa ba Akan afasa nata auren
gwara baban nata yaiwa ummanta kishiya Bata damu ba da dai ta damu amma sai taga nata
auren ze samu matsala gobe da wuri ma zata fice karbo dinkuna takai kudin kwalliya kullum 30k
ranta kal a Haka bacci ya dauke ta
Washe gari malam dakansa yaje kasuwa ya hado lefe akwati uku da kit kayane masu kyau da
tsada ya Kai gidan su Bello yace a Kai gidan su maimuna Inna tana daga Kwance kuka kawai
take na farinciki saboda Bata da kowa asalinsu Yan Algeria ne sana'a takawo mijinta Nan tun
daya auro ta ya kawota Nan suna zuwa gida akai aki da daga baya akai wani fada a kauyensu
aka tashi kauyen mutanen garin kowa yai nasa wajen wasu ma sun mutu wasu ba'asan Ina
sukai ba shiyasa suka ci gaba da rayuwarsu a haka dansu daya Bello sun bashi ilimin addini
Dana zamani yanada kwalin deplomer Amma aiki ya gagara shine yake koyarwa a islamiyya
suke ce masa ustaz rashin kudi ne kawai cikas din Bello Amma ya hada komai
Tunda ba Yan kasa bane larabawane asalinsu Dan dai sunada karancin arziki ne shiyasa suke
zuwa Nigeria fatauci Amma zuwa yanzu Algeria ta wuce yadda kuke tunani ga kyau ga fari haka
suka dinga rayuwa gwanin tausayi bayan rasuwar babansu malam Yana tausaya Masa ya Isa
aure Amma ba halinyi Kuma be kamata Yana namiji yanaiwa uwarsa komai ba tunda dai dai da
tsarki shike Mata yace ya bashi nauwara Amma ta watsa Masa kasa a ido haka aka Kira
makota suka Kai kayan Bello ko kamar zeyi me Dan farinciki Nan yaji Dadi dama yanata tunani
ko bayan auran yayi niyyar yi Mata ko ba yawa Dan yafara harkar chajinsa a kofar gidansu ya
samu yaron makotansu me Amana tunda shi Yana koyarwa a islamiyya idan lokaci yayi karfe
uku Yana tafiya
Malam yayi kokari gona guda ya siyar ya bawa Indo dubu dari biyu dakyar ta karba yace hakkin
tane ta Sanja kayan daki yasa akaiwa gidanta fenti aka gyara itako haule kayan fadar kishiya ya
siya Mata ya Bata tana daga kwancen Nan fadar irin haukan datai sai kunyi mamaki tayi hauka
kamar mahaukaciya sabon kamu ta dinga watsi dasu kota kanta bebi ba itama umma yai Mata
akwati daya kamar wata yarinya yaiwa maimuna kayan daki hadaddu gado da kujeru ya Kira
maimuna ya Bata dubu dari tana kuka ta karba yace karta tambayi Bello kudin komai tayi
dakanta ya tambayeta maganar kayan kitchen tunda shi be sani ba tace sungama siyan komai
ma ita da ummanta dai dai da gas na zamani me daya Din Nan ansiya tunda tana dinki ita kima
umman nata naseda sobo kunun Aya da ruwa da wayannan ribobin sukai komai
Ita dama sana'ar ruwa akwai riba Kuma ba'a faduwa ga dinki Koda yaushe tana samun manyan
customer Rana bata karya sai dai uwar Diya taji kunya an daura auren malam Yusuf da Aisha
Indo Akan sadaki dubu ashirin lakadan ba wani shagali da akai Yan uwanta sunzo daga takai
sunyi yininsu a gidan ta ze dinga biyota dama ciki da parlour ne da falle daya sai daki a zaure
Yan gulma Yan bani na iya sai shiga ake Ana fita daga gidan Indo zuwa gidan haule angama
zuga haule kuka take kamar ranta ze fita har mikewa tai zata taka ta fama tadinga ihu aka Kara
Mata Zama na sati guda anyi komai malam ya tare da amaryarsa Banda addu'a ba abunda Indo
keyi Dan wallahi kunya take ji da nauyin malam Amma yazatai
Malam har kaho akai Masa ansha magunguna kamar me itama umma kawayenta haka suka
dinga Bata dakyar take Sha sai sunyi Mata kacha kacha sannan take Sha sun gwangwaje Dan
bazan iya lekasuba saboda gaba daya sun rikice musamman umma andade ba'a haduba
malam ko ya ajiye malimta yama manta da ita Nishi nake ji Amma Sam aikin manya ne bani a layin Dan Yan uwan umma suna wajen maimuna sunata hirarsu anan suka nuna kudin da
dangi suka hada na auren ta mazansu da matansu dubu dari da tamanin abun ya Bata mamaki
gone zasi bawa umma Dan bazasu koma ba sai anyi bikin maimuna zasuje su siyo abunda
Babu bikin ta saura kwana takwas na nauwara saura kwana biyu a Fara shagali Amma daurin
aure saura itama kwana takwas to Allah ya nuna Mana lafiya
_To fans bara na dakata anan sai gobe maji yadda auren nauwara ze kasance sai naji comment
dinku more comment more typing wallahi Ina typing dayawa Amma comment kadan nake gani
bana ganin sharhi ma í ½í¹„í ½í¹„í ½í¹„í ½í¹„ Yasin zan rage yawan typing Nima nice Taku a kullum a Koda
yaushe_
*Feedyn bash*
[11/7, 3:30 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
~*Godiya me tarin yawa a gareki Yar uwata Kuma masoyiyar gaskiya hussaina Nick name
husna naji dadin ziyararki agareni nagode nagode Allah yasaka da alkhairi Allah ya bar kauna
nagode da abun arziki bakina baze iya furta dumbin godiya ta agareki ba sai dai fatan Allah ya
saukeki lafiya muci rangem bandasu hafscyí ½í¸œí ½í¸œí ½í¸œí ½í¸œí ½í¸œ*~
_*Wannan page din nakune hassana da hussaina nagode da yadda kuke kaunata duk da
Banga hussaina ba Amma Naga hassana nasan kamar ku guda nagode sosai sis Allah ya bar
kauna kuyi yadda kukeso dashi in kunso karkuba maman jabir ta karantaí ¾í´£í ¾í´£*_
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
37-38
Wallahi kikasa kafa kika fita abakin auren ki ta daka tsalle ta diro gaban malam ta shaki
kwalarsa Wallahi saika fasa wannan auren saboda ka tozatar tani ka nunawa duniya ban isaba
bani da matsayi Wallahi kayi kadan Mari ya Bata kwarara guda uku ya cire hannunta daga
jikinsa Ya wurgar da ita jikake Tim ta bugu Nan tadinga birgima a kasa kamar yarinyar goye ihu take
nauwara ko da gudu tayi daki saboda bala'in tsoro Bata taba ganin iyayen nata a wannan halin
ba lallai abun babbane jikake garam tasaka sakata zanzo kanki Mara mutunci Kuma Ina Dada
jaddada Miki wannan auren bada yawuna Dan Wallahi Ni ba mahaukaci bane dazanse dake
Dan wannan ba neman aure bane siyar dake uwar ki zatai Dan ba yawuna yasa kansa ya fice
Umman nauwara kuka take tana tumami a kasa Wallahi malam kozan yawo tsorara sai an fasa
wannan auren nizaka sa hannu ka daka akan wata jakar kauye Wallahi sai na dau babban
mataki akansu ita da yarta shegu kawai wanima yai rawa bare Dan makadi tana ta kuka tana
sambatu Jin ya fita nauwara tafito tazo ta tasheta tashi umma Dan Allah ai lefin kine yazaki ci
kwallar baba kinsan baya daukana raini ai batai wata wata ba ta rufe nauwara da duka
Shegiya Mara mutunci keki ka jawon Wallahi sai an fasa wannan auren tun da fararen sawu
ba'ai min kishiya ba sai yanzu Kuma saura sati guda auren ki Wallahi dariya za aimun Wallahi
anfasa wannan auren ta mike da gudu tai hanyar waje Wallahi umma Baki isaba bazan ga
samu Naga Rashi ba ke Kika kwadaitan auren Kuma naji Dadi Wallahi ko mutuwa zanyi na
dawo bazan auri talaka ba idan Ana harkar arziki ba'a tsiya Wallahi gwara malam yai Miki
kishiya da a fasa aurena da alhaji ghali ihu take tana binta da gudu shegiya me bakar zuciya
Wallahi nida kishiya sai a lahira suka zuba Yar tsere cikin ikon Allah santsi ya kwasheta jikake
dim ta Fadi ihu kawai tasa Bata Kara motsawa ba ita ko nauwara ta fada makota tana haki
Karfe takwas batai ba abban Maryam da dira a gidan fuska ba walwala yadinga buga kofa arfan
ne yazo ya bude Masa ya shigo parlour tana Ina Dan uwarta nizata kashewa waya Wallahi
uwarki ma Tai kadan idan Kika bijirewa umarni na Wallahi a yau iyayenku sai sun bar gidana na
kawo zuka zukan yammata a lokaci daya suka fito manyam da nafeesat kowacce hankalinta a
tashe musamman Maryam ita nafeesat Bata ma San wainar da ake Toyowa ba lafiya baba da
sassafen Nan Kai dawa cewar nafeesat Bari diyar albarka nida