Showing 45001 words to 48000 words out of 53117 words
ta ga yayan banki.
*TO FANS SAI NAJI COMMENT DINKU NAGODE SOSAI DA KAUNARKU AGARENI*
*FEEDYN BASH*
[11/26, 6:43 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*~Assalamu alaikum my fans Kuyi hakuri bisa tsaikon da kuka ji na shiru kwana biyu kuyi hakuri
wallahi Banda lafiya kullum muna zaryar asibiti shiyasa kuka jini shiru wayanda suka sani suke
ta yimun addu'oi nagode Allah yabar zuminci musamman kainuwa writers, feedyn bash real
fans1&2.nagode sosai da addu'oin ku da kulawa Amma bazan dinga typin kullum ba gaskiya
nagode~*
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
63-64
Lawan ya samu ya gyarawa Laila benan gidansa duk da kullum a bala'i suke gida ba sauki waje
ba sauki haka ya zage kowacce yake nadar ta dan yace basu isa su daga masa hankali ba
akan menene wallahi aure yanzu ya fara yinsa wadda bazata zauna ba cikin su to ta kara gaba
gefe guda hajiya tana hanyar dawowa daga Saudi inda ta dagawa Lawan hankali akan
maganar auren su ta sakar masa bakin aljihu kuma tace a gidan sa zata zauna ita bazata zauna
a gidan ta ba saboda aure tayi ba zaman kanta ba tace bata bukatar komai ita zatai sadaki
kawai ze nema
Yau take ranar kai amarya abokan lawan sun masa kara motoci dai masha Allah sun hadu
luntsuma luntsuma sunyi jeran gwano amarya tai kyau masha Allah dama Laila ba karya akwai
kyau ba wani taro tai ba yini ne kawai tayi shi angama za'a tafi kai amarya nan suka din guma
sai mazauna Masha Allah gidan Lawan yayi kyau yasha fenti milimil abinsa nan yan Kai amarya
suka fara shiga suna hawa sama masha Allah ciki da parlour da karamin daki da bandaki da
kitchen din ta komai nata normal
Har sun hau sama da ita sai kaka karta tace be kamata ba akaiwa uwargida ita amana suka
sakko suka shiga da ita dakin sukai sallama ta amsa musu tana zaune tana kada kafa kamar
gaske da kawayenta su biyu suna hira aka gaisa kadaran ka da han nan kakar Laila ta fara
magana to Yar nan ummi ko kiyi hakuri da Yar uwarki ku zauna lafiya aure ne ya hadaku Dan
Allah kuzauna lafiya Kinga kece babba kija girmanki ke kuma yi nayi bari na bari bansanki da
rigima ba Laila dan Allah ku zama yan uwan juna kuzauna lafiya
Hehehehe suka sheke da dariya kai iya kinada kinibibi inji kawar ummi meya hada kishi da yan
uwantaka idan kanwar tace bazata yarda ta auri mijinta si zaman aure ba sai dai idan mutuwa
tai ya zama dole to a wane nassin ma akace kanwarka ta auri mijinka indai ba aure kukai ba
banasan kinibibi kun kawo mata kishiya suyi zaman kishi maganar Yan uwan taka Babu kowa
yaji da kansa dan Allah kuja tsumman rayuwar ku kuyi gaba mtswww inji dayar kishiya ko
masifa
abunda munada tarihin yadda akai auren wace tabara ce basi ba ita da shi a waje ai wallahi ba
mutunci dai zuwa munsan komai
Ran kanwar babanta ya baci ya isheku haka wulakancin ya isa kune Yan hana ruwa gudu
munafikai baza kuyi musu fatan alkhairi ba sai na tsiya munafikai daga ganin ku zawarawa ne
shiyasa kuke bakin ciki dan tayi aure ku zugata ku rusa musu auren dan kunfi kowa sanin cewa
mijinsu yafi ku iya iskanci idan kuna ganin in kun zugata riba zakuci ke dakata ke Kuma awa
ummi ta mike nice Nan nasasu saboda banasan wahala amma tunda kunnema zan nuna muku
kalata yanzun kakar Laila gyara zama tai ta gwalo ido tana ganin ikon Allah
Kun kawo yarku gidan mutuwar ta makabar tarta dan wallahi bazan kaffara ba sai naga bayan
ta shegiya Yar iska yar giya mazinaciya wallahi baki Isa ki zauna a gidana ba wallahi tuni Laila
ta mike a fusace ki kiyayeni dan banida mutunci ta lailayo wani ashar ta narkawa ummi nizaki
cewa nasha giya yau zan nuna miki aikin yan giya nida mijin naki da kike takama tare muke
iskancin muna Shan giyar nan ummi ta hango wata kwalbar lemo kafin su ankara ta rotsawa
ummi ta saki ihu tace ku dakkon kayan aiki suma da Shirin su
Suka fada uwar dakin ta sai ga Mata na fitowa suka rufe su da duka suka hau har sama suka
Fara operation suna jibgar yan Kai amarya batai wata wata ba ta dakko wata kwalba Ashe acid
ne tayi kan Laila dake kiciniyar daga yagwalgwal kakarta Allah ya temaka ta kautar da fuskar ta
ta shara musu ya sauka a kafadar ta da gefen hannun ta ya zuba a kafar yagwalgwal lokaci
daya suka saki wani uban ihu
Suka zube gida ya hautsine da ihu hankali ya tashi banda kuka ba abunda ake mata sai fita
suke da gudu sun mata raga raga da kaya nan da nan aka Kira lawan abokan sa suka kawo
dauki Amma abun yafi karfinsu tunda mata ne amma haka suka dinga chacumarsu sai ga lawan
Yana zuwa kofar gidan yaga Mata wasu duk anji musu rauni ransa ya baci take yanke ya kira
Yansanda ya Danna kansa gidan dakin ummi yaje yaga yagwalgwal da Laila akwance har sun
tauye
Idonsa ko gani bayayi wayai muku haka Laila ta sume yagwalgwal ce Bata Suma ba ita ba
yawa Amma ba Baki sai kuka kanwar Babar Laila ce tace lawan dama baka fi karfin gidan kaba
matarka Yar ta'addace ta kashe Laila tuni yai dakin Yana zuwa yaganta tai wiki wiki a uwar daka
daya dan kota ya shaketa tun tana ihun sai data dena ta koma tari ido ya kakkafe sai ga Yan
sanda sun shigo da kyar aka bambare shi daga jikin ta tuni ankama matan Amma wasu sun
tsere ido duk ya raina fata
Mom ce tace to rasa kunya baka ga surukan naka bane ya sosa keya yi hakuri mom yanzu zan
gaisa dasu ya karaso ya durkusa har kasa ya gaidasu suka amsa Masa a kunyace irin na
surukai Dan Yana basu girmansu shiyasa suke kaunar sa ya karasa ya zuba mata ido duk ta
rame sannu nafeesat Tai murmushi yauwa kina wahala tai murmushi shiko haushin ta yake ji
Wai ciki ko amarci basu gama ci ba duka auren nasu wata nawa wata uku gaskiya da sake yai
shiru Yana danne dannen waya yai musu sallama ya fice ya tafi wajen killer dan ya rantse ranar
data koma ranar ze zubar da cikin dan ba komai a ransa se Maryam yana san Maryam baze iya
rayuwa ba ita ba
Daddy Yana fita park yaje inda suke hutawa da abokansa ba kowa sai amininsa alhaji sabi'u ya
zauna jagwab jiki ba kwari suka gaisa Alhaji Kamal lafiya naganka haka yai shiru ba komai
alhaji sabi'u a'a wallahi da komai bansaba ganinka haka ba meya faru meya same ka kagaya
mun damuwar ka Ni kaina ka sani a damuwa yai murmushi ba komai ka kwantar da hankalin ka
yanayine kawai ransa yai bala'in baci nizaka cewa yanayi alhaji Kamal tun muna yara muke tare
nafi kowa sanin halinka a duniya
Murmushi yayi hakane aminina Ina cikin matsala wadda na rasa yazanyi da raina jarabtace
Allah yai mun jarabta alhaji jarabtar me hmmmm alhaji sabi'u Allah ya jarabceni da soyayyar
yarinya karama Yar cikina auren da tun da kuruciya ta ban ba sai yanzu kuma wai Yar cikina
kanwar matar dana Ina cikin wani yanayi inajin zan iya mutuwa idan na rasata bansan haka so
yake da zafi ba bantaba tunanin zanso wata bayan hajiya ba bantaba zato ba
Hhhhhhhh wallahi alhaji Kamal kaban dariya to shi ne me kagani kana so Allah be Haram ta
maba akan me zaka haram tawa kanka Allah baya dorawa bawa abunda baze iya ba Kai
kutumin kirki ne Allah baze jarrabe ka haka kawai ba akwai manufa a cikin hakan Dan haka tun
yanzu kagaya wa hajiya aure zakai koda ko baka Gaya mata wazaka aura ba kabari sai nan
gaba Amma ni a matsayina na amininka naba ka wannan shawarar kaso abunda ranka keso
tsoho da kudi yaro Dan Haka ka saki jikin ka aminina
Hmmm banki ta taka ba kana ganin yarinyar zata yarda hhhhh yarda kai wayaki hutu kawai Kai
dai Kai komai Dan Allah ka nuna Mata soyayya Dan Allah Kar Kai amfani da kudi wajen neman
auren ta ka nemi yarda da soyayyar ta kaita istahara kana gayawa Allah inda alkhairi Allah ya
tabbatar Amma Ni wallahi jikina nama bani da alkhairi suka kwashe da dariya ni kaina alhaji
sabi'u haka nake ji inasan ta Maryam sunan ta sai Kuma mutane suka fara taruwa suka hau
wata hirar suka bar waccen maganar
Dare yayi arfan ne ya dawo asibiti niki niki da Kaya ya gaida umma da mama da mom suna
zaune suna hira gefe ga Maryam a zaune tana lazimi sai ga babansu nan suka gaishe shi duka
nafeesat nata bacci arfan yaji dadin shigowar abban sai aka kira sallar isha suka mike suka fice
masallaci tare bayan sunyi sallah sun fito arfan yake cewa Abba niko Abba alfarma nake nema
banaso Maryam takwana anan kaga za'a bar gida ba kowa inaso mu koma kaga aikin dare
nake sai tai kwanciyarta tayi mana girki da safe taiwa Yan asibiti ga megadi yau ko abinci be
ciba a haba arfan sai ka nemi alfarma Dan wannan ai nabaka maryam
Duniya da lahira ta Zama yarka yaji dadin hakan ya karkace ya bashi rafa guda ta dubu hamsin
hannunsa har rawa yake gaskiya naji dadi yadda kake kulawa damu nama alkawari ba abunda
zaka nema ka rasa daga gareni Nan da sati biyu zamu koma sabon gidanmu daka bamu ba
abunda zamuce ma sai godiya ba komai Abba kadena godiya suna tsaye daddy yazo suka
gaisa Abba kamar ze sujjada shima daddy sai sunkuyawa yake a lallai kunya yakeji haka suka
shiga dakin tare nafeesat ta farka sukai mata sannu gaba dayan su
Bayan an danyi hira sama sama daddy yace da mom ta tashi su tafi tai musu sallama tace zata
turo mara me mata aiki yanzu driver ya kawo ta da abinci sai ta ta yasu kwana daddy yace
arfan ya bishi ya dakko Kaya a mota ya ajiye wa su mama rafar dubu dari dari ya bawa Abba
rafa biyu Amma kamar zeyi me dan kunya Abba kamar zeyi sujjada Dan murna har waje ya bisu
Yana masa godiya yace baya so tafiya yai ya barsu a wajen arfan ya bishi a zabure ya dawo
dakin yana baza idanuwa Ina kudin mama ta Galla Masa harara wallahi kai dai kaji kunya kaci
rabon ka kaci na wani to wallahi bazamu baka ba ko kunya baka ji ni kike gayawa haka
Sai ga arfan sai ya basar ya shigo da Kaya niki niki kaji ne drinks ne ma'aikatan suka biyo shi
da shi a baya suka diddire lafiya Abba ba komai ya Kama Sosa keya to abba muma zamu wuce
dare ya Fara nima tafiya zami ke kulu tashi mu tafi ke Maryam tashi ku tafi gida suje Ina alhaji
cewar mama ga Yar uwarta anan ba inda zata wallahi sai taje inba Haka ba sai dai kusan inda
dare yai muku ina magana kuna magana Abba barta Mana tunda basa so wallahi idan Maryam
Bata bika ba a bakacin auren iyayensu da ba tare kuke ba wallahi sai ta bika ran mama ya baci
ta mike nagaji da abunda kake Mana alhaji wallahi sai dai yau auren namu ya mutu nagaji
shekara dama da talatin
_*To fans anan zan dakata sai naji comment dinku nayi typing dayawa Dan Allah Nima inga
ruwan comment dayawa da sharhi Yasin comment yai sanyi Kuma shike ban karfin gwiywa Dan
naga kuna cigiyarsa ne na daure nai muku amma Banda lafiya sosai kullum sai naje asibiti*_
[11/27, 6:29 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Dedicated:to kainuwa fans1-12*
*Masu yimun comment da sharhi wallahi Ina sane daku insha Allah zakuga pages dinku kuyi
hakuri Ina godiya da kulawarku da yadda kuke kaunar novel dina*
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
65-66
Wallahi auren ya mutu arfan ne ya Fara magana kiyi hakuri mama tunda bakyaso dama Dan
Kar abar gidan haka ne da ga masu gadi ba abinci masu bawa shukoki ruwa duk sun Saba
karbar break fast Kuma kaga basu San bata da lafiya ba tunda yau ma an basu na safe shiyasa
ni bama a gidan nake kwana ba amma ba komai mama kunya ta lullubeta saboda sirikin tane
shiru tayi nan Abba ya samu bakin magana wallahi sai ta bika niba tsohon banza bane
Ita ko maryam Suma ne kawai batai ba ai ba kullum ake basu abincin ba tunda Suma ba kullum
suke girkin ba ran nafeesat ya gama baci ta kifa kanta a kan gado tana ta kuka umma ta mike
ita kanta ranta ta baci Kai arfan dau Maryam ku tafi gida a'a umma nace ka dauketa kuje wallahi
ba inda zani yar'uwata a gadon asibiti Ina ni Ina bacci wallahi ba inda zani sa'arki ce ni ina fada
kina fada wallahi nazo nan sai na gwara kanki da garu jiki a sanyaye ta mike tana hawaye tuni
arfan yai waje ransa kal dan dole yau ya gyagije yasha amarci da amaryar sa ya dibi dabge
Mama ce ta kalli Abba wallahi alhaji kaji kunya saboda abun kunya a gaban sirikin ka sai ka
nuna halinka baka tunanin yarka mace bama zargin arfan dan yaran kirkine Amma kodan halin
rayuwa nema kake kasa rayuwar Maryam a garari kaje kayi duniyace Maryam wuce kije kome
ya sameki shiya ja miki da da uba yanzu tsoro akeji bare kuma mijin ya banasan haka karki
Kuma yimun haka Ina magana kina magana Abba ne ya fada a fusace yayana ba lalalattu bane
ban taba Zina ba yayana bazasi ba wuce karna Saba miki Kuma kiyo farfesu me kyau kinji
nagaya miki
Dan nima anan zan karya ke Kuma wuce muje warar mana kayan mu ke kuma umman yara
debo lemunan kisa mun a mota umma tace to mama ko harara ta zabga masa kaga ku tafi da
ita danni bazan bika ba wallahi Kememe mama ta kafe sai umma ce tayi hakuri ta ta debar
musu kajin da kayan fruit din ta Kai motar sannan ta dawo ta dauki lemu nan takai musu mota
wuce muje nafeesat kuka take ta rungume Yar uwarta tana jin kokonto akan arfan aranta Amma
ta danne haka ya tankada keyar Maryam suka fice suna fita mama tasa sakata ranta a bace ta
hau gefen gadon tashi mi magana nafeesat
Ta mije zaune tana ta sharar kwalla nafeesa ban yarda da mijinki ba Sam banyar da dashi ba
wane iskanci ne zesa ya hana Maryam komawa gida wace yace tazauna a gidan yayyyen ku
kunsan bama so daga jiyyarki sai abu ya zama tashin hankali bakya tunanin duniya ta zagemu
dagake harmu ace mun Kai Masa Yaya mun ajiye wannan wane haukane me daki shiyasan
inda yake Masa yoyo ya kamata kigane takun mijinki niba yarinya bace akanme kome ya faru
chaza'ai dan ba yata bace shiyasa nabar rayuwarta ta lalace wace yace tai karatu duk cikin ku
wayanda mazansu keso sunyi saboda haka ki gaggawar soke wannan maganar idan lallai
mijinki yanason karatu to yasaki Amma ba Maryam ba
Ina umartar ki lallai Maryam ta dawo gida gaban uwarta banasan tashin hankali Amina tana da
kawaici tana girma mani bata taba sabamun tun daga sanda babanku ya auro ta to Dan Allah
Maryam kiceceni banaso asamu wata matsala daga garemu idan yanaso tai karatu tayi
agabansa idan nauyin ta ze dauka kotana gaban mu ze iya dauka karatu ne sai kayan aure da
yai alkawari ke yarinya ita yarinya tsiran wata tara ne a tsakanin ku waze gayawa wani yaji Dan
Allah ki temakeni nafeesa ki fitar Dani kunyar uwar Maryam Bata bambanta ku Dan Allah nima
banasan banbanci tsakanin ku
Kuka nafeesat take wallahi Mama Abba ya hanani magana yace idan nasa bakina amaganar
nan Allah ya isa bansan meyasa ba shi arfan baya shiga shirgin Maryam nafi tunanin Abba ne
ya tusa masa ita akan lallai sai ya riketa bama ya yarda mi maganar hade rai yake arfan beda
matsala baya kwana ma a gidan aikin dare yake idan kinga sun hadu da safe ne breakfast
Amma zanyi iya kokarina nasamu ya lallaba Abba sai ta koma gida tunda hankalin ki yafi
kwanciya Amma yadda zankula da kaina haka zan kula a Maryam kiyi hakuri mama ki sassauta
fushin nan dan Allah
Fadan dakikai zesa arfan yayi tunanin ko kina zarginsa yayi mana ubana ne shi mara kunya
sarakan San