Showing 6001 words to 9000 words out of 55173 words

Chapter 3 - Auren Bazata Book Compelet Zainab Yakasai Shukra

cikin gidan ba.


" Ango kasha kamshi abokinsa yace masa yana dariya irinta tsokana.

"Koma bece ba yakaro yana mika masa hannu suka gaisa sama - sama kasan cewar sun
kusan makara.


" sanda shukra tashigo cikin gidan bata samu kowa a palour ba hakan nema yasa ta shigewa
dakin Ammii kai tsaye.

"zaune ta samesu ita da Areef suna kallon wani serious.
" Da mamaki suke kallon ta kafin Ammii tayi karfin halin mata magana

"ke kuma lafiya kika xomana gida da sassafe, ina safeer din yake ta fada taba kallon kofa
kamar me neman shi.

" Ya wuce office in ya tashi zai shigo ae ta fada tana wucewa kan gadon Ammii.

"Aunty shukra yaushe ya safeer xe dawo inji Areef.


" Ban Saniba ta fada tana juya masa baya.

"To Aunty ki kirasa ki tambaye sa mn.

" Karka dameni Dalla malam.

" Bekara cewa komai ba illa ma fitan da yayi daga dakin.

" Duk abinda suke Ammii na jinsu sai da Areef ya fita ne ta juyo tana kallon shukra

"shukra anya ko kuna zaman lafiya da yaron nn

" Ammii wace irin magana kikeyi ne wae, waya gaya miki bama zaman lafiya.

"Halinka nasani ae shukra.
" To Ammii ki kirasa mn ki tambayesa.

"Bazan kirasa ba sai dai in bari shawara kan kiji tsoron Allah kada ki tauye wa yaron nn
hakkin sa karki ganshi shiru - shiru ki zaluncesa, idan mu bama ganinki Allah na ganin ki.

" Kai Ammii dan Allah wae waya fada miki bama zaman lafiya me ma ya kawo maganar
xalunta da wani tauye hakki.

" kedai kika Sani inji Ammii tana ficewa daga dakin.

"shiru shukra tayi tana tunanin mgnr da Ammii ta gaya mata, tanason daukar maganar Ammii
amma shedan yana mata huduba.






4:00 pm


" Daddy ne ya shigo cikin gidan daga office shukra yasamu a palour, da mamaki yake binta da
kallo.

"Daddy sannu da zuwa ta fada kafin Ta durkusa har kasa ta gaida shi.

" Ba yabo ba fallasa ya answer sannan ya shige dakinsa, Ammii ma ta fito daga kitchen tabi
bayan daddy.

4:40 daddy ya fito palour yace Ammii ta kira masa shukra.

"Bayan Ammii sun fito tare da shukra dukansu suka zauna a kasa suna jiran me xance.


"shukra lafiya na ganki a gida kuma.


Ita abinma mamaki ya bata exactly tambayan da Ammii tamata irinta daddy ya mata.
" Lafiya kalau daddy kasan yau ya koma office shine yace bari ya kawoni gida inya dawo xexo
mu tafi.


"Ajiyar zuciya daddy ya sauke yace to madallah Allah ya dawo dashi lafiya.

Ameen sukace dukkansu kafin kuma shiru ya ratsa palour ' n.

" Shukra ce ta katse shirun ta hanyar cewa daddy daman inason magana da kai.

"Dawo da kallon sa yayi kanta sannan yace ina jinki.

" Daddy so nake asamomin Aiki in dinga zuwa da xaman gida, kaga duk kawayena damuka
gama service aiki suka samu.

"sbd kawayenki na aiki shine kema xakiyi Ammii ta tamabeyata.

" A a Ammii gani nayi da zaman gidan ai gwara na dinga zuwa aiki ko.


"To shukra ae alhakin aikinki ba a hannu na yake ba mijin ki keda ikon samo miki aiki baniba.

" To daddy kamishi magana dan Allah ta fada kamar zatayi kuka.

"In banda abinki shukra ae kin fini kusa da safeer ke yakamata ki tamvayeshi, kuma bama
wannan ba yana iya yiwuwa in tamabyeshi kuma bayaso amma ya amince sbd ni na tamvaya
baxe iya cewa a a ba kuma Kinga ae na shiga hakkin sa ko, Amma idan ke kika tamabyeshi
tunda ba tsoronki yake ba xe gaya miki gaskiya in yana so ko baya so.


"To tace tana goge kwallar data cika mata idonta.


Shiko daddy yana gama maganar sa ya tashi ya shige dakinsa.
Ammii ce ma ta tsaya tana bata baki kantayi hkr ta tambayi mijinta inya bari to, in be bari bq
kuma sai ta hkr.




6:00 pm safeer ya tashi daga aiki yana cikin tattara files din dake gabansa abokinsa ya
shigo.


"Gaisawa suka shiga yi kafin Abokinsa ya zauna,
" safeer wae ya naganka haka ne so silent inji haiydar.

"Bakomai safeer yace yana dauke kansa daga kallon haiydar.

" Da komai safeer sai dai in baxaka fadamin ba, amma a gani na be kamata ka boye min
komai a yadda muke da kai Amma bakomai in bakason fadamin bazan matsa mk ba.

"ka gane haiydar wallahi kwata kwata banida kwanciyar hankali tunda akayi auren nn, na
dauka bayan auren komai xe dai - daita ashe tashin hnkl ma yana gaba.

" Haba safeer ynx akan wnn ka tayar da hankalin, maxa fa gwagwarmaya aka sansu dashi,
ae kai da kanka xaka jata a jikin ka ka mantar da ita cewa AUREN BAZATA aka yimata ka koya
mata sonka bawae ka tsaya zuba ido ba.

" Ta yaya haiydar? Taya zan koya mata sona, bayan tunda akayi bikin yau sati biyu knn
ban taba sata a ido na ba sai yau, beside ma she is arrogant as a dethroned chief, she is feeling
herself because she comes from a very influensive family. Thats why she's doing what she want
to me, Amma bakomai idan munada rabon farinta ran juna watarana sai mu faranta idan kuma
bamuda shi sai Allah ya kawo mana mafita.


To Allah ya kyauta haiydar ya fada yana mikewa.
Mikewa shima yayi yana cewa Ameen suka a tare inda safeer ya nufi gidansu shukra kai
tsaye bayan ya tsaya a well care ya musu shopping.....





SHUKRA YAR GATAN MIEMIE BIE 💞
[4/1, 1:00 PM] 🎀Shukra yar gatan miemie🎀: 👮🏻AUREN BAZATA 👮🏻



WRITTEN BY
ZAINAB YAKASAI
SHUKRA





0⃣9⃣




7:30 pm safeer ya isa gidan shukra bayan yayi parking motar sa ya fito ya nufi cikin gidan rike
da shopping din daya yi musu.

"Dukkansu a palour ya samesu, durkusawa yy har kasa suka gaisa da daddy sannan Ammii.

"Bayan kamar 10mints suka fito gabaki daya don musu rakiya, har gaban motar su suka
rakasu Ammii na dada yiwa shukra nasiha kan tabi mijinta.

" uncle zan biku "
" A a Areef gobe akwai skul ka bari ran friday zanzo sai mu tafi"
To kadai yace ya koma cikin gidan ransa a bace don ba hk yaso ba.


Minti talatin ne yakai su shukra gida bayan safeer yayi parking ne duka suka fito kowa ya
nufi dakinsa.




"To washe gari safeer gidansu yakai shukra daze tafi office.

" Da murnar Mamah ta tare ta, bayan ta gabatar mata da abun motsa baki ta kira mata Aysher
ta fice ta basu guri


"Hira sosai sukeyi da Aysher anan ta gane Aysher nada kirki aranta tace dukansu suna da
kirki da son mutane sosai.

" Aysher wae ina miemie ne "
" miemie taje skul amma ynx xaki ganta ta dawo sbd suna exams ne"

"To Allah ya dawo da Ita lafiya"
"Ameen Aysher tace" sannan suka cigaba da hirar su.


"Ko da lokacin girki yayi ma tare sukayi da shukra kasancewar shukra ta iya girki sosai.

" 12:14miemie ta shigo cikin gidan da gudun ta kamar an jefo ta aiko tana ganin shukra tayi
gurin da gudu ta fada kanta tana murnar ganin ta.

"Itama da murnar ta take tamvayar ta" ya exams "
" Exams Alhamdulillahi Aunty, ina ya safeer?
"Yaje office miemie"
"to kawae tace sannan tashiga cikin don yin wanka.

08:40 safeer yazo ya dauki shukra inda Mamah ta cika shukra da tsaraba suka rakasu har
gurin mota.

"Aunty shukra xan biki miemie ta fada a hnkl yadda bazasuji ba
" To jeki debo kayanki mu tafi "
" Aunty Mamah bazata bari ba sbd skul "
" To kiyi hkr ran friday zansa ya safeer yazo ya tafi dake kimin week end a chan ko.
"Ihu murna tasa ta shige cikin gida da gudu.





" Yau ta kama friday kamar yadda safeer yayi Areef alkawari yaje ya dauko shi bayan sun
sha Fama da Ammii wae baza shiba ze takura musu.

Ko da suka shiga cikin gidan shukra da miemie da Aysher suka samu a palour suna hira
abinsu.

Dakinsa ya xarce bayan sun gaisa dasu Aysher don watsa ruwa.

" mamaki ne ya cika Aysher ganin shukra ko kallon Safeer batayi ba ballan tana ma ta gaida
shi.
" Wai dama har ynx basa zaman lafiya ne? Ta tambaya kanta.


"Ataikace dai su miemie yini sukayi agidan da daddare safeer ya maida su gida.

11:00pm shukra, safeer, Areef na zaune a palour suna kallo, safeer ne ya mike yayi wa Areef
sai da safe sannan ya wuce da kinsa.

" Uncle ni a gurinka zan kwana inji Areef ya fada yana bin bayan safeer
" To Areef je Aunty tama wanka kazo mu kwanta.
"To ya ce sannan ya wuce dakin shukra.



" karfe uku dai - dai shukra ta farka sbd wNi axababben ciwan mara, dama tayi yi ko wani
month, kuka take tayi tana juyi tun tanayi ita kadai a daki har ta saki ihu wanda ya sa safeer
farkawa a gigi ce.

" Da sauri ya karaso dakin shukra inda ya sameta tanata juyi a kasa.
" jikin sa har wani rawa yake yana kokari dakata sai jero mata sannu yakeyi.

Haka dai ya daga ta ya kaita motar sa sannan ya dawo dakinsa daukan key.

"Duk wannan abun da akeyi Areef be saniba baccin sa kawai yake hakan ne ma yasa
safeer be taba shiba ya dauki key dinsa ya fice da sauri.


Kai tsaye asibitin Aminu kano ya wuce da ita inda cikin sa a a ka karbeta akayi emergency
da ita.


"kaiwa da komowa kawae yake a bakin emergency gumi duk ya jika shi, sai tunani yake
azuciyar sa 'wnn wani irin ciwo ne yarinya sai suma takeyi (Don sau uku tana suma a hanya
kafin suxo).


" yana cikin wannan tunanin ne wata nurse ta fito take gayamasa an bawa shukra gado
takuma bashi list na maganin da ake bukata.

" sai asuba bayan safeer ya dawo daga mosque ne yasamu ganin shukra.
"koda yashiga cikin dakin idonta biyu tana ganishi ta dauke kai tare D rufe ido kamar me
bacci.
" ya jikin ki ya tambaya yana xaman abakin gadon.

"Kamar baza tayi magana ba sai kuma chan tace 'Da sauki'.
" ALLAH ya kara sauki to"


"shiru ne ya ratsa dakin kafin safeer ya dauko wa yarsa yayi dialing number'n Aysher.
" Bayan sun gaisa ne yake fadama ta shukra ba lafiya ynx hk ma suna Asibiti.


"Dakin Mamah ta shiga ta gaya mata sannan ta wuce kitchen don hada musu breakfast.

" Kallon sa take tanason masa mgn amma takasa.
"shine ya fahimci hkn a nn ya tamvayeta.
" wani abu kike so "
" Ammii nakeso ka kira min"
"komai bece B yashiga dialing number'n Ammii inda yana shiga yamika mata tare da ficewa a
dakin.

" kusan tare Ammii D mamah suka iso.
"Bayan sun gaisa ne Mamah ta yiwa shukra ya jiki.
" Da ladabi ta answer sannan ta gaidasu duka.

"shukra wae meke damunki ne inji Ammii.

" kamar baxata answer ba chan tace 'ciwon mara'
Baki sake Ammii take kallon ta da mamaki wae ciwon mara.
"ita dai tasan in mace na ciwon mara da zaran tayi aure take denawa, likitochi da kansu suke
bada shawarar auradda mace mai ciwon mara.

" to meyasa har yanzu shukra take ciwon mara, kardai har ynx ba abinda ya shiga tsakanin
yaran nan?

Inko hk ne shukra zata gane kurenta.....






SHUKRA YAR GATAN MIEMIE BIE 💞
[4/2, 12:45 PM] 🎀Shukra yar gatan miemie🎀: 👮🏻AUREN BAZATA 👮🏻


WRITTEN BY
ZAINAB YAKASAI
SHUKRA



Dedicated to miemie bie 💋�


1⃣0⃣



SAFEER ne ya shigo cikin dakin hannunsa rike da kaya, a bakin kofa ya ajiye kayan sannan ya
karaso ciki ya durkusa kusa da Mamah suna gaisawa da Ammii cike da ladabi.

"ya me jiki Mamah ta tambaya"
"Da sauki Mamah"
"Allah ya kara sauki "
" Ameen suka hada baki dukansu wajen fada.


"Ammii ina Areef"
"Areef yaje skul "

To Allah ya dawo dashi lafiya.
Ameen.
" Safeer bazaka je office bane Ammii ta tambaya?
"Ehhh Ammii zan zauna Ann!


" A a baza ayi hk ba tashi xakayi ka tafi inyaso anjima kazo kaji jikin nata inji Mamah.


AE tama ji sauki inji Ammii Tafada tana hararar shukra, don ita jira take su kebe da shukra ta
fada mata dalilin dayasa taki bawa safeer kanta"

"Tashi kaje gida kayi wanka ka tafi office kaji dan Albarka cewar Ammii."

"To Ammii Allah ya bata sauki ya fada yana ficewa daga dakin"

2:40dai - dai safeer suka shigo shida haiydar hakan ne ma yasa bayan sun gaisa da su
mamah suka fita suka basu guri"


"Gaisawa haiydar sukayi da shukra cike da girmama juna, sannan haiydar ya ajiye mata
bandir na 100

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0