Showing 15001 words to 18000 words out of 55173 words
Chapter 6 - Auren Bazata Book Compelet Zainab Yakasai Shukra
1⃣5⃣
10:40pm safeer ya shigo cikin gidan, shukra ya gani kwance a palour kamar zai tasheta sai
kuma ya fasa ya mata addu 'a ya tofe mata jikinta sannan ya wuce dakinsa "
ASUBA
" Karar bude kofar da Safeer yayi ne ya tashi shukra daga baccin da take, suna hada ido ta
wani dauke kai ta shige dakinta, shima tabe baki yayi yayi gaba abinsa kasancewar an fara
kiran sallar asuba "
" 6:50am shukra ta gama shirinta tsaf ta dauki car key dinta ta fito palour janye da trolley
dinta "
" Fitowar shukra yayi dai - dai da fitowar Safeer daga dakinsa, ko kallo be isheta ba ta wuce
abinta ta fita daga palour 'n"
"SHUKRA ce ta shigo cikin gidansu a kitchen ta tayadda Ammii tana hada breakfast Kawai sai
ta sa mata kuka sosai "
" A rikice Ammii take tambayar ta wani abun aka mata ne? Ko wani abu ya samu Safeer, Amma
ko kulata batayi ba saima cigaba da kukan ta da tayi"
"Ammii ma bata ce komai ba ta cigaba da aikin ta, zuwa can kukan shukra ya fara cimata rai,
batamasan sanda ta daka mata tsawa ba,
"Dalla malama kin cikamin kunne da kuka kinajina, in kukan kike sha'awa ki fita ki bani guri kije
kiyita yi tunda bakida abunyi, tun dazu sai tambayar ki nake me akai miki kinmin shiru "
" Ammii Aure fa zai yi "
" Waye zeyi AUREN wae Ammii ta tambaye ta?
"Ammii ya safeer ne zeyi Aure, jiya a gabana tayi mishi waya wae tana son ganin shi shine ya
tafi ya barni, tana kaiwa nn ta sake fashe wa kuka sosai "
" To sai me aini wallahi ya burgeni, haushin ma daya bani baze wuce rashin sakin ki da beyi ba,
Ae naso ma sakin ki yayi ya huta tunda ke bakida kirki bakya jin mgn kin raina mu ko "
" Ammii wallahi shine...... "sai kuma tayi shiru ta cigaba da kukan ta
" Shine me Ammii ta tambayeta a fusace"
"Komai bata ce ba sai ma kara sautin kukan ta da tayi "
" Tashi ki fita ki bani guri kafin na kwada miki mari wallahi "
" Tashi tayi ta fita tana cigaba da kukanta, kusan chin karo sukayi da Daddy.
"Ke lafiyar kuwa? "
" Daddy ya Safeer ne zai kara Aure "
" To shine me "? Daddy ya tambaya irin ko ajikinsan nn"
"Ae Wallahi kadan kika gani, badai ke kince ban isaba, Har Safeer yamin biyayya ke ki kasa min
ko? Ae duk abinda kike ina sane dake zuba miki ido kawai nai naga iya gudun ruwanki gashi
tun ba 'aje ko inaba kin fara kuka da idanunki"
"Shigowar Safeer ne ya katsewa Daddy maganar da yake, ya durkusa har kasa suka gaisa da
Daddy Sannan Ammii "
" Yawwa Safeer yanzu nake shirin kiranki ae sai gashi kazo "Inji Daddy
" Eh Daddy naga shukra ta tawo gida ne kuma ni ba wani abu ne ya hada muba, lafiya kalau
muka rabu jiya amma yau naga ta dauko Trolley ta tawo "
" Eh wae zuwa tayi dan shashanci tana kuka wae zakayi Aure "Ammii tace tana hararar shukra.
" Wace yarinyar ce zaka aura? Daddy ya tambayi Safeer "
" Sunkuyar da kansa yayi yace a office dinmu take "
" Masha Allah "Ni da kaina zan nema maka aurenta kaji dan Albarka, tashi ka tafi office karka
makara kaji"
"To kawae yace sannan Y mike yana satar kallon shukra ita ko sai zabga masa harara take
wane idonta zai fado kasa "
" Kuma ki tashi ki dauki kayanki ki koma gidan mijin ki kafin in bata miki rai wallahi, Daddy ya
fada a fusace"
Ko motsi shukra batayiba sai kukanta take baji ba gani "
" Zaki tashi ko sai na kwada miki mari "
" Jiki ba kwari ta mike taja trolley ta fice daga palour 'n "
" Kamar kullum yau ma tayi girkin ta bayan ta gama ne tayi wanka ta tsara kwalliya tanaso taje
gidan Ibtee amma kuma bata tambayi Safeer ba gashi batada number shi balle ta kirashi ta
tambaye shi"
"Tana nn zaune Safeer ya shigo gidan da sallamar shi "
" Kamar bazata Answer ba sai kuma ta Answer, ta mike da kyar ta karbi briefcase dinsa da
ledar daya shigo dashi ta kai komai mu hallinsa, ta dawo ta zauna abinta"
"Yau shukra sai wani share Safeer take yana bata labarin office, shiko sai nunawa yake kamar
bema san tanayi ba ya cigaba da bata labarin har zuwa lokacin bacci a nn ne kowa ya tashi ya
shige dakinsa"
"Yau kwana 3 kenan Safeer na fita zance, abin na matukar damun shukra, Amma idan ta tuna
cewa itace ta bata rawarta da tsalle ta kanyi kuka, in ta zauna ma sai dai tayita istigfari tana
rokon Allah ya yafe mata "
" Yau ta kama friday Safeer ne ya fito cikin shirinsa na zuwa office shukra ya tarar a palour
idonta duk ya kumbura dan kukan da tayi "
" Ya safeer An tashi lafiya?
"Lafiya kalau shukra "
" Wani abun ya farune naga kina kuka? Ko kin gaji da zama danine?
"Girgiza kai tashiga yi tana goge hawayen da ke gangarowa daga idonta tana kuma kokarin
hadiye kukan dake son subuce mata"
"Ko gida kike so ne?
"Eh ka kaini gida gurin Ammii ta fada tana fashewa da kuka "
" To naji zan kaiki amma ki bari sai na dawo daga office "
" Tom " Amma ina so in shiga makota gurin Ibteesam wadda na gaya maka tazo rannan"
"Tom shknn ki gaishe ta "sai na dawo
" Adawo lpy "
" Allah yasa daga nan ya fice daga cikin gidan
"Sallamar shukra ne yasa Ibteesam fitowa daga bedroom ae tana ganin shukra ta fara murna
tana mata sannu da zuwa "
" Bayan Ibteesam ta cika shukra da drinks suka fara hira, sosai yarinyar Ibtee ta shiga ran
shukra kamar ta kwace ta ta tafi da ita, sai addu 'a take itama Allah ya kawo mata masu Albarka
"
" Sai gurin 03:00pm sannan sukayi sallama shukra takoma gidanta "
" Sosai taji dadin zuwanta gidan Ibtee kasancewar ta gaji da zaman gidan ita kadai, shiyasa ta
matsu ayiwa su miemie hutu tazo mata"
"To Safeer ya kai shukra gida Amma Ammii bata wani sakar mata fuska ba, sama sama take
kulata, sai dare sannan Safeer yazo ya dauketa suka tafi "
" Abin duniya fa ya ishi shukra ganin cewar bikin Safeer ya matso sosai sai wani sabga yake
yana wani rawar kai, wani karin abin takaichi ma shine Safeer daya karbo kayanda zai sa ran
DAURIN AUREN dakinta ya kawo ya ajiye "
" Yau saura sati biyu bikin Safeer saboda hk ya kawo wa shukra invitation cards ko zata gayyaci
kawayenta...............
SHUKRA YAR GATAN MIEMIE BIE í ½í²ž
[4/7, 2:03 PM] í ¼í¾€Shukra yar gatan miemieí ¼í¾€: í ½í±®í ¼í¿»AUREN BAZATA í ½í±®í ¼í¿»
WRITTEN BY
ZAINAB YAKASAI
SHUKRA
Dedicated to miemie bie í ½í¸˜
1⃣6⃣
" Gajiya Safeer yayi da mikawa shukra invitation cards din ya ajiye mata a bedside drower ya
fice daga dakin"
"Kuka kawai ta saki sannan ta private tashi ta dauki envelop din daya kawo mata ta wulla ta
bayan gado ta kwanta ta cigaba da kukanta "
" Kukan da shukra tayi ne yasa ta ciwon kai sosai, Safeer ganin duk yau bega Shukra ba
yasashi zuwa dakinta duba ta "
" Kwance take a kan bed tana kallon sama yayinda hawaye ke gangarowa daga idanunta "
" Bakin gadon yaje ya zauna tausayin shukra fal zuciyar sa amma ya dake ya fara tambayar ta
ko wani abu ne yasameta "
" Kaina kemin ciwo "Tace a takaice
" Sannu Allah ya kara sauki, ko zamuje hospital "
" Ko kallo ma be isheta ba ta juya mai baya saboda wani mugun haushin sa takeji yanzu "
" Gajiya yayi da zama ya mike ya fice, be dade ba kuma ya dawo dauke da leda a hannunsa ya
ajiye a bedside drower sannan ya fice ya dauko bottle water da glass cup ya dawo ya zauna a
kusa da ita, ita dai bata ko kallo shiba "
" Ruwan ya zuba mata a cup sannan ya balla maganin ya mika mata "
" karbi kisha kinji "
" To tace sannan ta karba ta kora ta koma ta kwanta "
" Shima ficewa yayi a dakin ya wuce dakinsa don yin wanka "
" Kwana uku ne kawai ya rage ayi bikin safeer, Shukra ta rasa yanda zatayi jitake kamar ta kai
kanta gurin Safeer amma tasan ko zuwa tayi ma baze kulata ba tunda Aure zeyi "
" Safeer ne ya shigo dakin shukra dauke da trolley, tsaye take tana ninke abin sallah kasan
cewar idar da sallahr ta kenan ya shigo "
" Shukra kayan fitar biki na kawo miki "
" Harara ta watsa masa sannan tace banaso ka hadawa Amarya "
" Dariya yayi sannan yace ae Amarya an dade da kai mata nata "
" Kai ya shafa kuma wannan sannan ta juya ta shige bathroom ta barshi nan tsaye "
" A na gobe daurin aure safeer ko shigo gidan beyiba tun fitar da yayi da safe, Shukra kuwa sai
kuka take tana data Sani, ko bacci ta kasa sai jira take ya shigo "
" Haka ta hakura da jiransa ta kwanta tana istigfari har bacci barawo ya kwashe ta "
WASHE GARI
" Tun asuba Shukra ke jiran Fitowar Safeer tana zaune a palour ta daura kafa daya kan daya
tana wani cika tana batsewa "
" Daga shi sai singlet da short nikker ya fito har ya wuce ta ya dawo yana mata wani shu'umin
murmushi "
" Shukra cute sannu da zama, naga kin tashi da wuri ko naki taron zakiyi ne bazakije na Mamah
ba"
"Harara ta watsa masa kafin tace Bansaniba "
" Allah ya baki hakuri shukra cute yace yana dariya kasa - kasa "
" Mtwsssssss taja tsaki kafin tace munafiki kawae "
" Tana nn zaune ya fito daga kitchen hannunsa rike da cup ya zauna a kusa da ita yana shan
tea hankali kwance "
"SHUKRA yi sauri ki debo min kaya na dana ajiye a dakin ki sauri nake wallahi kinsan da safe
za a daura AUREN"
"To ina ruwa na "
" Babu Amma dae debo min kayana wanka kawai zanyi mu tafi, ya fada yana mikewa yayi
hanyar dakinsa "
" Dani na ajiye maka kayan, yarda ka ajiye haka zaka zo ka dauka wlh taja tsaki sannan itama
ta shige dakinta "
" Fitowar Safeer daga wanka kenan yaga Shukra bata debo mai kayansa ba, ae kuwa kai tsaye
dakinta ya nufa "
" Direct wardrobe dinta ya nufa ya shiga cire kayansa, A nn gurin ya shiga sa kayan sannan ya
dauki perfume dinta ya feshe jikansa dashi "
" Wasu zafafan hawaye ne suka shiga zubowa shukra ganin cewa da gaske ne fa bikin Safeer
yau "
" Shiko bema kula da ita ba ya fice daga dakin cikin sauri "
" Fitowar Safeer yayi dai - dai da fitowar Shukra tana ganin sa ya fito yana gyara hularsa ta fasa
masa kuka "
" Zaro idanu yayi ya karaso gurinta donjin me akayi mata "
" Aiko yana karasowa gabanta ta fada jikinsa ta rungume shi gam - gam kamar wata zata kwace
mata shi "
" Cikin kuka sosai ta fara Magana
"Ya Safeer dan Allah kayi hakuri karka kara Aure na tuba bazan kara ba nayi maka Alkawari
yima ladabi da biyayya, Dan Allah ka tausaya min wallahi bazan iya zama da kishiya ba tana
kaiwa nan ta kuma fashe wa da kuka ta kara kankameshi a jikanta"
"Hakuri zakiyi Shukra kishiya dai sai anyita kuma maganar yafiya ni na dade da yafe miki, so
kiyi hakuri yanzu ki barni na tafi it's Already time Kinga sunata kirana ya fada yana janyeta daga
jikinsa"
"Kara fadawa jikinsa tayi tana kuka me tsuma zuciya, shi kansa Safeer sai da ta bashi Tausayi
dakewa kawai yayi ya tureta sannan yace
"Bari naje inna dawo zamuyi magana kinji "
" Gani kawai yayi shukra tayi baya jikake tim ta fada kan kujera "
" Cikin hanzari Safeer yayi kan shukra jiki na rawa ya daga ta sai motar sa "
" Gudu kawae yake hankali a tashe sai emergency na" Aminu kano ", cikin hanzari yashiga da
ita likitoci suka rufar mata shikuma yayi waje"
"Wayarsa ce ta shiga ringing kamar baze dauka ba sai kuma ya dauka hade dayin sallama "
" Daga daya bangaren akace kana ina ne wae? Kai kadai fa ake jira "
" Kana jina haiydar yanzu haka ina hospital shukra ba lafiya so kuje kawai in daura sai ka
fadamin "
" Tom shknn "
" Yawwa Haiydar Nagode saina jika "
" Daga haka ya kashe Wayarsa ya cigaba da kaiwa da komowar dayake a gurin"
"Wata nurse ce ta fito aiko da sauri ya nufeta
"Ya jikin Shukra?
"Meya sameta?
"Ta farko? Ya jero mata wadannan tambayoyin a tare"
"Calm down ok"
Yanzu dai mun bawa Shukra Bed so ya kamata ka kira azo daga gida"
"To Aini baki fadamin abinda ya sameta ba"
"Ka fara kiran gida tukun Doctor ze maka bayani, tana gama fadar hk ta wuceshi"
"Mamah ya fara kira sannan Ammii ya musu bayanin inda suke sannan ya nufi office din Doctor
"
Sallama ya masa ya Answer sannan ya nuna masa sit ya zauna"
"Doctor ne yafara masa bayani kamar hk
"Wato jinin matarka ne yau sosai sakamokon firgita da tayi Amma insha Allah komai ze daidaita
bari na rubuta maka magunguna kaje ka siya kafin ta tashi "
" Da kyar ya iya cewa nagode Doctor sannan ya karbi card din ya fice da sauri "
" Mamah da Miemie ne suka fara zuwa sannan Ammii da Areef, Alokacin ance za a iya ganin
Shukra "
" A tare dukansu suka shiga banda Safeer daya tafi gida debowa Shukra kaya "..............
SHUKRA YAR GATAN MIEMIE BIE í ½í²ž
[4/8, 6:24 PM] í ¼í¾€Shukra yar gatan miemieí ¼í¾€: í ½í±®í ¼í¿»AUREN BAZATA í ½í±®í ¼í¿»
WRITTEN BY
ZAINAB YAKASAI
SHUKRA
Dedicated to miemie bie í ½í¸˜
1⃣7⃣
"Shukra ba ganin su Ammii sun shigo ta fara kokari tashi, Mamah ce ta riketa tana mata sannu "
" Ammii dan Allah ku taimaka min ku bawa ya Safeer hkr karya kara Aure wallahi na chanja hali
na, kuma bazan kara rufe masa kofa ba"
"Mamah ce tayi saurin rufe mata baki tana jero mata sannu "
" Yi hakuri kinji Shukra Kinga Doctor yace ki dena damuwa ki kwanta ki huta kinji "
" Kuka kawai shukra tasa don ita tayi tunanin Mamah zata ce an fasa AUREN amma sai taji
shiru "
" Da sallama Safeer ya shigo cikin dakin hannunsa rike da trolley wanda ya debo kayan shukra
a ciki, bayan sun gaisa da su Ammii ne ya nemi guri ya zauna "
" Kokarin tashi shukra keyi Amma Ammii ta hana hakan, kuka take tayi tana kallon Safeer shima
kallon ta yake cike da tausayi "
" Ya Safeer dan Allah ka rufa min Asiri kamar yadda Allah ya rufa maka karka kara AUREN nn
wallahi bazan iya zama da kishiya ba bana sonta bana kaunar ta"
"Ammii ce tayi saurin doke bakinta tana hararta"
"Karki so kishiyar to kinsan bakya son kishiyar kike abinda kike "
" Ammii wallahi na dena kuma ki tambaye shi ta fada tana kara fasa wani kukan "
" A a Ammii ba hk ake ba gsky ki dena mata fada Kinga batada lafiya, hawan jini ae ba wasa
bane "inji Mamah
" zuwa wannan lokacin kukan shukra ya fara ciwa Safeer rai don Shukra tsakani da Allah take
kukan hakan ne yasa Shi saurin tashi ya fita daga dakin "
" Mamah ce ta dawo kusa sa Shukra tana ta lallabata taci Abincin da Aysher ta kawo dazu"
"Mamah bazan iya ci ba mutuwa zanyi wallahi, dan Allah ki bawa Ammii, Daddy da ya Safeer
hakuri kinji