Showing 51001 words to 54000 words out of 55173 words
Chapter 18 - Auren Bazata Book Compelet Zainab Yakasai Shukra
ido"
"Dau ke idonta tayi daga kallonsa tana murmushi kasa kasa sannan tace 'ynx idan nacema
inada ciki ae saika rufeni da duka yara wata goma sha biyu amma ace za a musu k'ani"
"Ware idanunsa yayi sosai a kansa don ta bashi mamaki sosai be taba tunanin zatace HK ba
shi a ganin sa Shukrah tanada hankalin da ko ciki ta samu bayan ta haihu da wata biyar bazata
yi korafi ba, amma sai yaji Sabanin hk, shiyasa ma yace' Haba Shukrah da girman ki da
hankalinki zakice HK,"
"Dariya tayi don taga kamar abinda tace ya bata ransa tace' yi hkr Ya Safeer ni ko ynx ma a
shirye nake kazo kamin ciki shknn"
"Haka kikace Shukrah?
"Haka nace, meye to ae mu munci dubu sai ceto ya safeer Shukrah tace tana dariya sosai,daga
nn ta kwashe plates din da cups duk ta jerasu a muhallin su sannan ta dawo ta wanke sink din"
"Shammatar ta Safeer yayi ya dagata cak ya nufi bedroom da ita yana cewa bakince kinci dubu
sai ceto ba,kuma a shirye kike nayi miki ciki ko,ae ko ynx zan baki triplets
Ma, kan gado ya ajiyeta, itadae Shukrah batada bakin magana tunda ita ta janyo wa
kanta,shafa ta ya fara yi tunda kanta har zuwa kirjinta duk ya wani susuce dan dan kwana biyun
da beyi ba, haka dae yayita romancing dinta har ya cimma burinsa ae nan ya Kara susucewa
donji yayi Shukrah ta zamar masa sabuwa fill don Shukrah bata wasa da gyara sam nan ya fara
Mata surutai ,Shukrah na baki gidana na zoo road, na baki duk wani dukiya Dana mallaka na
baki kaina Shukrah na baki raina gaba daya gani kiyi yanda kikeso dani Shukrah ki juya ni
yadda kike so kinji......
"Da yamma bayan sunyi wanka suna zaune suna hira Shukrah ta kalleshi ta kyalkyale da dariya
,ya hade rai yana hararar ta don yasan mugunta ta shirya masa, a kufule yace' meya faru kuma'
"Dariya Shukrah ta cigaba dayi harda rike ciki tana kallonsa HK kuma tana nunasa da daya
hannunta ,haushine ya cika shi ya mike yazo kusa da ita, Kafin tace zata tashi ta gudu harya
riketa ya matseta sosai har saida tayi Yar Kara ,yace fadamin me yasaki dariya kafin in bata
miki rai"
"Sai da takara darawa sannan tace""Shukrah na baki dukiya ta ,nabaki gidana na baki kaina kiyi
yadda kikeso dani ta karashe tana sake yin dariyar sosai"
"Sake matseta yayi ya hade rai don ya gano abinda take nufi yace to waye ya fadi hakan?
"Dariya ta kuma yi sannan tace waye to inba Ya Safeer ba"
."Murmushi ya kuma yi sannan yace nidae sharri kika min amma zan hkunta ki da daddare,"
Bayan kamar sati uku Shukrah ta Fara ganin canji a jikin ta don ynx wata kasala CE ke addabar
ta ga yawan zazzabi da ciwon kai ga kuma wani saurin bacci da take data dan jingina sai bacci
wani lokacin ma ko girki take data dan zauna sai bacci,"
"Shukrah CE a kitchen tana dafawa twins indomie don basa son cin abinci sosai, da zarar sun
faracin wani abun da sunci sau uku zuwa hudu zasu dena ci, ga kuma rigima dasuke damunta
dashi Sam basa barinta ta huta in bacci ma take haka zasuje su hau kanta suna tsalle
suna'chuklah ci taci cijo Daddy ,wani lokacin sai ta hada da duka suke nutsuwa su kyaleta
shiyasa ma ta yanke shawarar yaye su tunda sunyi wayo sosai"
"Tana zuba indomie din ta dawo ta kwanta a kasa Dan danan kuwa bacci ya kwashe ta zuwa
can indomie ta fara kamawa ,Safeer dake bacci a parlour yaji kauri na Neman halaka shi ga
twins sai tari suke suna kuka, da sauri ya karaso kitchen din kai tsaye gurin gas ya nufa ya
kashe sannan ya dawo gun twins ya daga su yana jijjiga su,duk wannan abinda ake Shukrah
bata sani ba, Haushi ne yasa Safeer fara bubbuga Shukrah yace meye HK wae yake damunki
Shukrah ko ina kika samu sai bacci kin barmin girki yana konewa yarana sai tari sukeyi amma
ke sai baccin ki kike hankali kwance ,kije kiga doctor mana in cuta kike ya baki magani"
"Taikaici ne ya rufe Shukrah don tasan ko a mafarki bazata iya mayar masa da magana ba
shiyasa ma ta mike ta dau wayarta ta koma parlour tayi kwanciyar ta sai bacci, sanda Safeer ya
futo yaga har ta koma bacci tsaki kawae yaja ya rike hannun yaransa suka bar Gidan...........
*SHUKRAH YAR GATAN MIEMIEBIE*í ½í²ž
[5/26, 1:14 PM] í ¼í¾€Shukra yar gatan miemieí ¼í¾€: í ½í±®í ¼í¿» *AUREN BAZATA*í ½í±®í ¼í¿»
( *An unexpected Marriage*)
*Written By*
*Zainab Yakasai*
*SHUKRA*
*Dedicated to MIEMIEBEE*
4⃣3⃣
"misalin sha biyu da rabi *Shukrah* ta gama attending patients NATA,tana zaune shiru kasan
cewar bazata tafi gidaba sai 2:00pm bacci ta fara ji tun tana kokarin hana kanta yi har ta saduda
ta kifa kanta a jikin desk dan danan ko ta fara baccin"
*Aunty Maryam Ana's* taji shukrah shuru don ta saba in dae ta gama attending patients gurin ta
take zuwa suyi hira,hakan ne yasata mikewa da niyyar dubo Shukrah, sai da ta fara duba
Dr.Nuriyya taga tana nn sannan ta wuce office din Shukrah"
"Da sallamar ta ta karasa office din amma ga mamakin ta sai taji shiru, tura kofar tayi ta shiga
taga Shukrah kwance tanata bacci abinta, ta karasa jikin desk din tana bugawa, kamar daga
sama shukrah taji bugun ta dago da sauri don ta tsorata sosai,Ganin Aunty *Maryam Ana's*
yasata turo dan bakinta tana shirin yin kuka"
"Sleeping on duty ko? Good ki sameni a office, zaki answer query Aunty Maryam Ana's tace
tana dariya sannan tayi gaba, Dariyar itama Shukrah tayi sannan ta dau handkerchief ta goge
fuskar ta ta fita ta rufe office din ta wuce office din Doctor Maryam, a zaune ta sameta tana duba
wani file ta karaso ta zauna a side chair din office din tana kallonta"
"Lazy Doctor daga duba patients basufi 30 ba amma har kin fara bacci ko,meye matsalar kine
wae kwana biyun nn ?Inji Dr.Maryam Ana's"
"Murnushi Shukrah tayi ta kauda kai don tana gudun abinda zai je ya dawo, kamar bazatayi
magana ba sai can tace' Nima Aunty bansan meke damuna ba gaba daya banajin dadi, yawan
bacci, jiri wani lokacin ma har da zazzabi nake ta fama dasu a yan kwanakin nn"ta fada cikeda
damuwa
"Kin harbo jirgi Shukrah, Allah ya raba lafiya da kaina zan miki test don INA son sanin watansa
nawa Dr.Maryam tace sanda ta taso ta dawo kusa da Shukrah"
" Result na Test din da akayiwa Shukrah ya nuna tanada ciki har na tsawon wata biyu da kwana
uku, Dr.Maryam Ana's ta kalli Shukrah da fara'Arta tace sannu Shukrah Allah yasa twins ne ko
nasamu amin takwara, Shukrah ta bata fuska kamar zatayi kuka'Aunty nifa banason cikin nn
watan twins fa Tara, yazanyi dasu fisabilillahi"
"Murmushi Dr Maryam tayi tana kallon Shukrah, tace koda wasa karna kara jin kince bakyason
k'aruwa Shukrah,ko kinsan wani son haihuwa yake kamar zaiyi hauka amma Allah bai bashi
ba,ita haihuwa babbar kyauta ce bakowa Allah ke bawa ba amma ke kinsamu kice bakya so
Shukrah, Allah da kansa yace yanajin kunyar idon duk Wanda bai azurta da haihuwa ba, haba
Shukrah ina hankalinki ya tafi? Yaranki sunyi girman da ko yanzu zaki iya yaye su, me kike
tunani Shukrah"
"Hakikanin gaskiya maganar Aunty Maryam ta shiga Shukrah, kuma itama ta sani amma ta
share tayi rau -rau da ido kamar zatayi kuka tace insha Allah koda wasa bazan kuma fadar
hakan ba kuma Alhamdulillahi Allah yana sona shiyasa ya bani haihuwa Allah ka bani ikon
tarbiyyantar dasu kan hanya madai~daiciya"
"Ameen Yar gata na cewar Dr.Maryam sanda take hada kayanta, atare suka fito da Shukrah
Inda take rokon Shukrah tazo da twins gidanta ran Saturday, Shukrah kuma ta tabbatar mata
zasuzo harda Safeer ma ,nan sukayi sallama kowa ta shiga motar ta suka fice *MARYAM
CLINIC*"
" yau ta kama saturday kuma Kamar yadda Shukrah tayiwa Dr.Maryam Alkawarin kawo mata
ziyara ran Saturday haka suka shirya tsaf gurin 12:00 bayan Shukrah ta gama duk ayyukan ta
suka kama hanyar Gidan Doctor Maryam Ana's, cikin mota Labeeb ya tabo Shukrah yace
'Chuklah jidan Aunty mayyam jamu ae ko' ,Shukrah ta doke bakinsa tace wace'''Shukrah'''? ,ae
kamar jira yake ya fasa ihu harda fadowa daga kan sit ya buga kansa kuwa a jikin driver sit ya
dinga birgima wane Shukrah Zane mishi jikinsa tayi,Safeer yayi saurin gangarawa gefen titi yayi
parking ya juyo yanawa Shukrah mugun kallo sannan yace'Wae Shukrah sau nawa zan hanaki
dukarmin yara,ko saboda ban isaba ne yasa bazaki jiba, meyayi miki ma da har ya cancanci
duka daga gareki, sai kace bake kika haife suba komai duka, me zakiji ajikin yaron nn in kin
dakeshi"
"Labeeb ko tunda Daddy'nsa ya Fara magana yayi shuru kamar yasan me yake cewa sai ya
kalli Shukrah ya juyo ya kalli Safeer,...Shukrah bata iya mayarwa da safeer magana koda kuwa
rashin mayar da maganar zai zamo mata matsala, amma tanajin tausayin Safeer bataso son da
yake yiwa yaransa yasa shi rufe idanunsa ya kuma toshe kunnensa haka kuma ya juyawa
gaskiya baya shiyasa ma yau ta daure tace
"Haba ya Safeer Dan Allah me yasa wae kai kullum in yaran nn sukayi laifi saika rufe idonka
ka nuna kai bakason ayi musu hukunci,bayan ice tun yana danye ake tan kwara shi.. Kuma
naga ae ba wani Abu nayi masa bige masa baki kawae nayi sabida ya kirani da sunana ko
saboda Ina son su sai ya barsu suyi yadda suke so ?karka manta fa yaranmu amana ce Allah
ya bamu kuma zai tambayemu, me zamu ceda Allah in ya kasance mun koma gareshi ba tare
da mun sasu akan hanya madai daiciya ba,nasan kafini sani kuma ba fada maka nayiba dan
baka sani a a na tuna tarda mune, Amma dan Allah in na bata maka rai ka yafe min ban Dada
da niyyar bata ran kaba kaji.. Tana kaiwa nan ta Kifa kanta jikin window wasu zafafan hawaye
suka fito Mata a kokaci days kuma tana da tasanin saukin bakin da tayi ita a rayuwar ta batason
wani ma ya bata ran safeer bare ma ita da kanta ta bata"
"Shiru Safeer yayi yana nazarain maganar ta ya tabbatar da cewa gaskiya ta fada, take yaji ya
kara mata matsayi ya kuma Dada tabbatar wa yayi dacen mace ta gari kuma yaransa sun yi
dacen nahaifiya ta gari.. Sonta yaji yana ratsa duk wata gaba ta jikin sa,ya juyo yana kallon ta
har a lokacin bata dago ba yace cikin zuciyar sa'Ya Allah ga salihar baiwarka nan kayi mata
gafara ka buda mata ka kuma kareta daga sharrin duk wani mai sharri, Karasowar da sukayi
Gidan Doctor Mariam Ana's yasa Shukrah dagowa suka hada ido da Safeer suka sakarwa juna
murmushi ,Safeer ya fito ya bude mata kofar motar ta fito bayan ta dauko labeeb daga kasa nan
inda ya gama rigimarsa yayi bacci"
"Safeer ya rike Mata hannunta yace Other half bacci?
"Murmushi tayi tace wallahi nima bansan inayiba saida motar nn ta tsaya sannan na farka,
Murmushin shima yai sannan suka shigo parlour"
"Da murnar ta tafito ta taresu tana musu ya hanya bayan sun zauna ne kuma ta tashi ta fara
kawo musu drinks, hira sosai sukeyi Dr.Maryam sai yaba halayen SHUKRA take Safeer yana
tayata, yinin ranar a Gidan sukayi harda Safeer Wanda sallah ce kadai ke fitar dashi a Gidan,
don dama can shi jinin su yafi a haduwa Dana Dr.Maryam duk cikin kawayen Mamah tanaji
dashi kamar danta"
"Sai bayan sallar isha suka bar Gidan,Labeeb
Dan rigima wae anan zai kwana suna tafiya ko barin layin basuyiba ya dasa kuka wae Sai ta
kaishi Chuklah,ae kuwa ba shiri ta Kira su suka juyo sukadau Dan rigimar su suka wuce gida"
*Bayan wata takwas*
"Cikin *SHUKRAH*ya girma sosai kusan ma yafi na twins girma abinda ya tashi hankalin
Shukrah Knn musamman ma in ta tuna kalar wahalar da tasha da haihuwar twins har kuka take
duk ta Hana kanta sukuni gani take kamar zata mutu sai ta zauna tayi shiru tana tunani don
yanzu ta dena zuwa aiki tunda cikin ta yakai wata takwas"
"Yau ta kama Saturday amma Shukrah ce kadai a gida sai Labeeba dake kwance jikin Shukrah
shi Safeer yaje Gidan Haiydar shida Labeeb sun tafi kai Zafeera asibita zata haihu, Kasan
cewar Zafeera mai juriya yasa ba a wani sha fama da ita ba ta haihu cikin kankanin lokaci, ta
haifi da namiji murnaa a gurin Haydar da Safeer kamar me dan danan suka kira Hajiya a waya
suka sanar da ita ,nan itama ta Fara kiran yan uwa a waya cikin kankanin lokaci asibiti ya cika
da jama'a ,a ranar da yamma kuma aka yi discharging dinta tunda lafiyarsu kalau "
"Washe gari a can Shukrah ta yini yan uwa sai zuwa Duke,ranar suna yaro yaci sunan mahaifin
Zafeera wato Abdullahi za a dinga kiransa da little "
Bayan wata biyu ranar wata Friday Shukrah ta tashi da matsanan cin ciwon Mara har bata iya
motsi ko kuka ta kasayi sai hawayene kawae yake zuba a idanunta ,ga wayarta tana gani
takasa dauka ta Kira Safeer kasancewar bayanan yanacan wajen Gina company dinsa tun safe
*Shukrah Yar gatan Miemie bieí ½í²ž
[5/26, 7:37 PM] í ¼í¾€Shukra yar gatan miemieí ¼í¾€: í ½í±®í ¼í¿» *AUREN BAZATA*í ½í±®í ¼í¿»
( *An unexpected marriage*)
*Written by*
*Zainab Yakasai*
*Shukrah*
*DEDICATED TO MIEMIEBIE*
4⃣4⃣
DaKyar cikin sa'a Shukrah ta mika hannu ta dauko wayarta number Safeer tayi dialing, Safeer
dake tsaye yaji vibration cikin aljihun sa yayi saurin dauko wayar yayi picking da sauri ganin
Shukrah CE me kiran,
"Hello other half kazo zan mutu kawae Shukrah ta iya cewa tayi wulli da wayar sakamakon
marar ta data juya mata ,rike cikin tayi tanata juyi a kasa, A bangaren Safeer ma jin shirun da
Shukrah tayi yayi mugun daga masa hankali ko sallama beyiwa haiydar ba yayi ficewar sa da
sauri"
"Sanda ya karasa Gidan Shukrah gaba daya ta fita a hayyacin ta, duk karfin hali irin na Safeer
sai da ya goge kwalla ganin irin halin da shukrah ta shiga ga jini sai zuba yake, ya rasa yadda
zaiyi, dakyar ya tattaro nutsuwar sa ya daga Shukrah cak ba tare da ya damu da jinin dake
zuba a jikin taba, yanasata a mota ya zagaya ya shiga yayi reverse ya fita da gudun gaske"
"Kai tsaye ya wuce Standard (Asibitin Dr.Mariya galadanci) cikin sa a ya samu Dr.Zainab zata
fita, Zainab ganin halin da Shukrah take ciki yasata karbar ta tawuce da ita labour room"
"Ba karamin tashin hankali Safeer ya shiga ba ganin awan shukrah uku cur a labour room
amma ta kasa haihuwa ko kuka ta kasa sai innalillahi wa innailayyi raji'un take fadi ,nan danan
ya kira Mamah ya fada mata sannan ya kira Ammii ma ya sanar da ita, bayan kamar minti goma
wata nurse mai suna Salmah tazo tace masa dole fa sai Shukrah tasha inducing drug saboda
HK yaje ya nemo,ba tare da yasan Inda zai samu ba ya fito duk Air condition din dake cikin dan
karamin hospital din nn amma Safeer ya jike da gumi,kicibus sukayi da Haiydar Wanda Mamah
ta kira ta sanar dashi zancen haihuwar,Haiydar ya dafa Safeer cikeda tausayawa yace haba
Safeer be a man mana duk ka wani rude ka gigice, cuta ae ba mutuwa bace"
"Dafe kai kawae Safeer yayi don bayason magana ma gaba daya zuwa can yace inducer zaka
samo min Haiydar ,Shukrah tana cikin wani hali.. Pls help me I can't afford loosing her, I just
love her
"Da sauri haydar ya wuce be Dade ba sai gashi da inducer yaje ya mikawa wani Nurse yace ya
kai musu sannan ya dawo gurin Safeer yana bashi baki,"
"Cikin ikon Allah Shukrah nashan inducer ta nemi ciwo ta rasa ji tayi kamar zatayi amai, ta kira
nurse tace mata
"Amai zanyi kamani inje toilet"
"Yi aman ki Anan kinji tace mata, kakarin Aman Shukrah tashiga yi nan danan sai ga baby ta
fado ta sa kuka kuwa Shukrah ta koma ta lafe sai bacci,cikin bacci Shukrah taji bayanta ya wani
amsa,ta bude ido a firgice ta fara kuka jitake kamar zata mutu ga baby tana gani nurse tana
gyarawa, sake sakin ihu tayi sakamakon mararta da bayanta da suka kuma kullewa tace wayyo
Allah ka taimakeni, duk likitocin suka yo kanta, Dr Zainab ta matsa cikin ta tace Salma zo akwae
wani acikin nn da alama, Salma ta karaso da sauri tarike Shukrah tace yi nishi kinji Shukrah
yanzu babyn zai fito, Shukrah ta marai raice tace vazan iya ba wallahi ni mutuwa zanyi ki
kiramin other half muyi sallama"
"Cikeda tausayi Dr.zainab shiga shafa kan Shukrah,tace cutafa ba mutuwa bace Shukrah kiyi
hkr kiyi nishi ko guda days ne please"
"shukrah bata San sanda ta kankame Dr Zainab ba tayi wani nishi ae ko sai ga baby nan
placenta ta fito, an an aka shiga gyara babyn cikin kokaci kadan aka jerewa Shukrah twins dinta
duk mata, sai anan aka bar Safeer da haiyar su shigo,Shi Safeer bamaya yin ta Twins shi ta
Shukran sa yakeyi ya karasa da sauri ya rungume ta yana mata sannu, shiko haiydar