Showing 27001 words to 30000 words out of 58434 words
abun
hajiya nadan lokacine ,ke kuma mai kwasar kafafu kije dan neman agaji gurinsu saboda rashin
hankali ,wai harda kayan dakin ki kika siyar dan ki samu wani abun ga wanda shima ubangijin
ne ya samar dashi to bari kiji kyi hattara,domin kuwa bokaye kudin ki kadai suke ci babu mai
yima bawa face Allah,dan haka kimayar da yar tabarmar ki dakike shirin siyarwa dan kaima
kunkurmin kato,wanda zai mutu acikin azabar Allah,inva tuba yayi ba,domin Allah mai jinkan
bawansane,Allah yatsare muna imanin muí ½í¹�í ½í¹�,masu niyar zuwa Allah kaga nar dasu,domin ko
sau daya kika taka gurin malaman tsibbo ko bokaye Allah zai yi fushi dake za,a jingine komai
naki na ibada,Har sai kinyi kwana arba'in,kinga idan kika mutu awanna lokaci kin mutu
kafira,anyi zuwan zomo duniya,Allah ykara ganar da mu,ya kuma k'ara muna karfin imani domin
mai k'aramin imani shiyake kai kansa ga wadannan kafiran musulman*
*-------- *------------*-------------*---------*---------*-------------*
'Da dadane jikinsa narawa zaizo yadurkusa mata yana tambayar ta meya faru,Amma yau gashi
yanzu harda kiran sunanta babu alamar tsoronta a idonsa,zafi bibbiyu gana zuwan Ammie da
iyalanta gana murabus din zaiyi yamayar da mulkin hannun ya yan gimbiya Halimatu...
Hakuri yabata akan Auren da yayi batare da yanuna mata komai ba,ganin tadan saki yasanya
sa fita yakoma sashen sarauniya Ammie baiwar Allah,domin ganawa dasu dakuma jin in
sashen yamusu,su hassana sunyi farincikin ganin mahaifin nasu dan sun saba dashi sosai
Hakuri yabata da abunda yaji yafaru lokacin da suka je sashen na fulani domin mustapha
yasanar dashi komai bayan barowarsa sashen na fulani.
BAiwar Allah tanuna masa bakomai dan dama Ammie akwai saukin kai,kamar yadda nafada
muku chan baya lak'aninta ne har ya yanta ma haka suke kiranta dashi..
A bangaren yaran gimbiya halimatu kuwa sun sanar da ita komai tanuna farincikinta afili
dama burin margayi sarki Ahmad ne cikin ya yansa wani ya gaje sa,sun yanke hukuncin abawa
umar tunda shi yagama karatunsa kuma har yasamu aiki ma,federal government sun masa
appointment na minister of security and investigation crime (S.I.C),ganin yadda takardunsa
sukayi kyau da kuma kwazonsa awurin bikin yaye dalibbai,umar yaso yayi ja inja da yan uwan
nasa musamman yayansa Aliyu sai da mahaifiyar su tasanya baki aciki ya amince ya karb'a,
"Anan yakawo maganar Aure duk da yanajin nauyin,amma baijin zai iya bari yayi sake
ba,yasanar musu da kudurinsa na cewa shikam yayi mata domin yaga laila yana so yar wurin
Ammie,tun lokacin yayi arba da ita yaji yakamu da tsananin sonta,sunyi farinciki sosai dajin
wannan labari musamman ma gimbiya halimatu,duk da laila tana da shekaru sha biyar ne
lokacin dan secondry ma tagama alokacin,su hassana da husaina ne su sunwuce tertiary
institution daya tana karantar fasion and designer daya kuma masscom a skyline university a
branch dinsu dake gusau.....
Sunyi na,am da zancen sa kwarai dagaske Alokacin da zancen yaje kunnen sarki HAmza yayi
farinciki sosai zai cika burin dan uwansa na had'a auratayyar ya yansu...
Itama Ammie tayi farinciki sosai ta bangaren lailat tunda aka sanar mata da maganar sai ta
tsinci kanta soyayyar emir,kowa yayi farinciki banda mutun daya itace sarauniya hauwa'u taso
hana haduwar auren Allah yahana,tunda taji wanda za,a bawa sarautar shine laila zata Aura,sai
taji ina ma khairiyyah yazab'a....kaaji soin kai
*Niko nace tun ran gini tun ranzab'e fulani, matar mutun k'abarinsa*
''Anyi nadin sarauta tare da daurin Aurensu cikin lumana,inda aka k'ara gyarawa da k'awata
manyan ginukkan na zamani na masarautar,inda aka ware musu ,bayan angyara dai daga
cikin bangarorin masarautar wayenda suke atsare ginukkan gwanin burgewa irin ginin sarauta
na asali,anyi taron biki lfya an watse tareda Addu,ain samun zaman lfya ga amarya da angon ta
sabon sarki....
Bayan gama bukukuwan kowa yakoma kan harkokin gavansa,Aliyu da Abdulrashid kowa
yakoma kasar karatunsa harda khadija dasu khairiyyah da mustapha,dake karatu a suma acikin
gari a noun university dake kano ,muhammad(malan) kad'ai akabari domin yace yafison karatu
agida shiyasa aka yake karatu a FUG,yana karantar politial science...
''''''''''''''''Bayan wasu shekaru shima Aliyu yazama cikakken dan kasuwa dan yasamu damar da
kowace zai iya kafa kasuwancinsa batare da wata wahala ba,yayi Aure ya auri Hassana,inda
har ta haifi santalelen yaron ta namiji kyakkyawa jinin larabawa da fulani,inda yaro yaci suna
Abdul rashid ana masa lak'ani da Ammar Anyi shagali sosai wanda ba,atab'a yiba,inda itama
Husaina ta yi Aure ta Auri wani Babban Abokin sarki umar mijin laila,Wanda yaganta A auren
su laila din har ya nemi Aurenta,leutenant jabir muhammad soja Abokinsa ne nak'udda tare su
sukayi karatu a uk,bayan dawowarsu najeriya ne shima jabir yasamu matsayin leutenant....
Inda itama ta haifi d'anta sak kamar ta jikinne na babansa bayan tayi arba'in ne,itama Hassana
ta haife nata cikin...
Yaron husaina yaci suna Al- amin sunreni ya yansu cikin Aminci da kwanciyar hankali
....A bangaren sarauniya lailat da umar tsif kake ji har yanzu tun abun bai damun laila har yafara
damunta,A wasu lokuttan zata zauna tayi ta kuka ganin yan uwanta wayenda ma tariga aure
sun haifu ita kuma shiru,sarki Umar shike lallashinta da kuma gimbiya halimatu,kaji*surukar
arziki**Allah ya had'a mu da irinsu*í ½í¹�
Da kuma Ammie ,daga cikin abun bakincikin da yafaru akwai rasuwar tsohon sarki Hamza,inda
mutuwar ta gigita Ammie saboda bata wasu dangi sai shi akasar nigeria shine gatanta sai ya
yanta,shine take samun sanyi agaresa saboda gimbiya Hauwa'u kullum cikin musguna mata
takeyi aboye tun kafin su hassana suyi Aure take wahalar dasu tahanyar furta musu bak'ken
maganganu ko sanya su aiki wanda basu saba da yinsa ba,Amma ammie bata taba fadawa mai
martaba ba,zagi kala kala tana sha har cewa da ita takeyi wayasani ma ko sarki takari yakwaso
ita ba balarabiyar kwarai bace,*nace su larabawan dama akwai na k'arya*..Duk da taga
dukkanin tsarin halitta ta larabawa atare da ammie din..
Sunyi kukan rashin mahaifinsu,khairiyyah
harda suma itada lailat shiko malan ko ajikinshi dan yana ganin kamar mahaifin nasa yatare
masa gaban hantsine gurin kwatar sarautar...
Hassana da Husaina laila sunji sosai mutuwar,bayan gama zaman makoki suka cigaba da
rainon y yansu.....
"""""'''''''''''''''''''''''""""""''"''"''''''''''''''"""""""""""""Bayan wasu shekaru .....Kyawawaan yara ne wanda
ak'alla zasu kai shekara Biyar tare da wata kyakkyawar yarinya d'auke a hannun d'ayan wanda
skin dinshi take chocolate colour,kuma kyakkyawa ajin karshe.wadda bazata wuce shekara
d'aya ba...
Fuskar sa da alamun damuwa ganin yadda kyakkyawar farar yarinyar dake hannnunsa take
zille zille takoma a hannun d'ayan yaron wanda yakasamce fari ne tass afata shima dai
kyakkyawane..
Murmushi d'ayan yayi yana furta ni bazan d'auke ki ba,salon kimun fitsari ya iyar da magaanar
yana matsawa baya....
Aiko kamar jiratake yana matsawa baya tak'ara b'are baki tana kuka,duk da karantar
shekarunta,Amma irin yaran nan ne masu shegen wayo,kukan da ta tsala ne yasanya
kyakkyawan yaron sakinta a k'asa saboda yadda kukan yashiga kunnensa Yana yamutsar
kyakkyawar fuskar sa Kamar yasaki kukan shima.....
Aiko da gudu d'ayan yaron ya koma cikin gida yana kwala kiran Aunty! Aunty ! wata farar
kyakkyawar matashiyar matace wadda bazata shekara ishirin da hud'u ba ta b'ullo daga k'ofar
kitchen tasha kaya na alfarma,tana furta lafiya Yarona,cikin shesshekar gudun da yayi yake
fad'in Aunty Ammar ne yasaki norah k'asa,bai rufe bakinsa ba sai ga nanny din dake kula da
norah tare da yaron danaji ankira Ammar d'auke a hannunsa tana tsala kuka,harda shid'ewa
shima kuma Ammar d'in hawaye ne ke tsiyayar masa a ido..
Muryar nanny d'ince take fadin Allah yataimaki gimbiya sarauniya ya matsamun sai nabasa
itane,gashi ba wani iya daukar ta yayi ba,shine nabasa nadan zagaya ne sai chan nji kukanta,ki
gafarceni,yanzu haka ma nayi nayi dashi yabani ita inlallasheta yak'i gashi shima kukan yake
yi,murmushi kawai tayi bayan gama sauraren bayanin baiwar,
Jawo hannun wanda aka kira ammar tayi sannnan ta karb'i yarinyar da naji ankira norah a
kafad'ar ta tadaura ta tashiga girgiza ta,shikuma Ammar tazaunar dashi akan kujera tana share
masa hawayen sa da suka kasa tsayuwa....Nora da zuwa wannnan lokaci tayi shiru jinta abisa
kafad'ar mahaifiyarta sai shesshekarta kad'ai kake ji,tak'ara tsala kuka wanda yafi na farko
tanayi tana shidewa fararen manyan idanunta sunyi jawur dasu na azabar datake ji, wanda
take jikin ta yagashe,cikin shesshekar kuka Ammar yake furta Aunty kibawa nora hak'uri tadaina
kukah yana cigaba da kukan shima,d'ayan yaron ne ya matso kusa gareshi yana fadin Ammar
kayi shiru kaji yakai karshen maganar cikin tausayin sa,daga yanayin yadda suke kasan cewa
suna mugun son junansu,hawayen sa yashare masa yana k'ara furta norah tayi hakuri Ammar
bakaji tay shiyu ba.....................
A MAFARKI NASANTA
In my dream I know her
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin����
Fa'eeh BG
Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai
*Mun kusa gama free pages in sha Allah,Da mungama book oneí ½í³–,Episode one kenan za,a
fara payment,na episode two*!!!✌ï¸�✌ï¸�í ½í²¥í ½í²¥
*TALLA!!! TALLAH!!! TALLAH*
*ina yan kasuwa masu son tallata hajarsu,toh ga dama tasamu domin muna tallata kowace irin
hajace daga jihohi daban daban harma da k'asashe,akan farashe mai sauk'i,zaku iya
tuntub'armu ta lambobin waya kamar haka*........
+2348069059746
+2348087504734
----------------------------------------------------------------
*A MAFARKI NASANTA*
*In my dream i know her*2023 novel *is the story of an* *innocent girl call Halee
yarinyar da* *tataso cikin rashin iyaye sannan ta* *had'u da kalubalin rayuwa mai matukar*
*girgizawa inda bayan haduwar ta da* *iyayenta,wayenda suke nesa da* *rayuwarta tasamu
loosing memory,sai* *kuma takara samun "psycho" tab'n* *hankali kenan shin ko meye silar*
*faruwar hakan?SHIN WAD'ANNAN* *YAN BINDIGA DA NA HANGO KODAI SUNE SILAR
RABA* *HALEE DA IYAYEN TA,?ME KUMA IYAYEN NATA SUKA MUSU INHAKA* *NE?KAI
WANNNA ALAMARI AKWAI* *RIKITARWA,SOYAYYA KAM ZAKU* *SHATA,SANNAN YAR
UWA ZUCIYARKI* *ZATA TABU*.....*SHIN KO WAD'ANNAN YAN TA'DDA* *ALKALAMINA
ZAIYI AIKI KANSU?SU WANENE ABAYANSU ?SHINSUMA ZASU IYA KARBAR HUKUNCI
?DUK DA KASANSEWARSU MANYAN KASA* *DUK AMSOSHINKU ZAKUJI SU ACIKI WANNAN BOOK KUCIGABA DA BIBIYATA.*
--------------------------------------------------------------------
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCITIONí ½í¶Šï¸�
P.E.W.A
Home of perfect essential writer's together we standí ¾í´�
ESSENTIAL WRITER'S
í ½í¶Šï¸�
pení ½í¶Šï¸�*is mightier than the swordí ½í·¡ï¸�*
------------------------------------------------------------------
EPISODE 1�⃣
FREE PAGE 2�⃣1�⃣
TYPINGí ½í³²í ½í³²í ½í³²
...'Sallamar wani matashin mutun ne cikin shiga ta alfarma ta kayan sarauta alkyabba da rawani
masu kyau tare da wani bafade guda amma shi yana bakin bakin kofa ne,Muryar shi ce ta
katse da yazo dashi yakin furta meyasamu mamanah labari ya isar mun fada gata chan tana
kuka,Murmushi matar da aka kita tana fad'n haba Babban sarki Norah ai ta dena kukan ma ka
kwantar da hankalinka baka ji tayi shiru ba,cikin ya nayinsa da sanyin hali ya furta layla miko
mun ita inganta,yana zama akan hadaddun rugs d'in dake falon na alfarma,tab'a jikinta yayi
bayan tamika masa ita,ajiyar zuciya yasauke,jin jikin nata zau da zafi,lokacin baiwar Allah har ta
fara baccin wahala,Murya asanyaye yace meyasameta ne.?..
A hankali gimbiya laila tafurta tafad'i ahannun mutumin tane,kaganshi chan gefe ma shima
yana nashi kukan,duban sa yakai inda Ammar suke,Bayan yagama k'are musu kallo tsaf su
duka,sai kuma Ahankali ya k'yafato su ,alamar su zo,a hankli suka taso hannyensu rik'e dna
juna,Ammar ne ya duk'a k'asa yayi kneeldown tare da kama kunnuwansa yana tsiyayar da
hawaye yana kallon norah dake baccin wahala beauty face dinta tak'ara fitowa fess, cikin wani
yanayi ya furta kace norah tayi hakri itace fa tasa na sake ta ba da ganganba,dodon kunne
na naji zai fashe yakai karshen maganar kamar ya yayi ihu yake ji na jin zafin halin da norah din
take ciki.....
Murmushi wanda aka kira da uncle yayi yana share ma Ammar hawayen sa dasuka kasa
tsayawa,jawoshi yayi yazaunar agefensa inda D'an uwansa yazauna,A hankali yafurta mai
sunan Autan maza yana jin wani abu na taso masa bayan kiran sunan Autan mazan,kayi shiru
kadaina kukan nan kaji Halimatu sadiya tayi bacci ma kaga tadaina kukan yakai karshen
maganae yana shafa beauty face dinta,
Ajiyar zuciya ammar yasauke mai nauyi kamar wanda waci bakar wahala yasamu hutu,Jin cewa
ta hakura, wanda har uncle din saida yaji fitar ta,har Aunty da yanzu tazauna bayan gama bawa
ma'aikatan dake cikin kitchen umurnin abunda zasu aiwatar yau domin bazata samu damar
shiga kitchen dinba norah ba lafiya...
murmushi mai taushi gimbiya laylat ta sauke tana mai shafa lallausar sumar dake shimfid'e
abisa kansa,domin kuwa tana mugun son Ammar musamman yadda yake nuna kulawar ga
norah dinta,wadda tun ranar da fad'o duniya yake kokarin daukar dawainiyarta duk da karancin
shekarunsa,wannna soyayya dayake ma nora har maamaki take bata ba ita kadai gaba daya a
halin ma sun san yadda norah take agurin Ammar ,shiyasa take jin wani kud'uri yana shigarta
ahankali ..........
Bayan kwana biyu tun faduwar da norah tayi kullum cikin kuka take ga rashin bacci har saida
aka kira family doctor nasu ya duba ta sannaan yatabbatar musu da ciwon kaine ke damunta
mai tsanani,tun lokacin tasamu sauki bayan an rubuta mata magungunna,daga baya sai abun
yadawo wanda duk bayan kamar watanni sai tayi ciwon kai da zazzabi mai zafi,Ammmar shine
mai jinyarta lokacin duk da yarintarsa dan Alokacin yana da shekara shidda itakuma shekara
daya da rabi Aduniya, kuma tun alokacin yadau alkawarin zama likita saboda norah ganin
yadda take wahala,Domin yakula da ita ita kadai...Wannnan kenan............
*MUKOMA CIKIN LABARI*
Bayine ta ko ina suna gabatar da dukkanin ayyukan dasuka zame musu Al adah wato kai
kawo domin gudanar da aikin su,kowa da kalan uniform na sashen da yakewa hidima da masu
kula da kofa fada, masu kula duk wani motsi na fadar,masu kula da dawakai,abun gwanin
burgewa sai wanda yagani...
Tangamemiyar masarauta ce mai tsaunukkan gine gine masu kyau irin dai yadda kuka san ginin
gidajen sarauta suke,tako wanne gefe haskene tar kamar rana na ban mamaki ko lif lif da shuke
shuke,ga gurin aje dawakai da motoci na alfarma.
Wata faffadiyar koface wadda zata sadaka da fadar sarki nan na kutsa kaina domin dauko
muku rahoto duk da manyan dakarun dake tsaronnata ..
Had'addiyar fada ce mai abun burgewa tako ina fadawa ne atsaitasye ga wata kujera ta alfarma
wadda tasha adon gold sai shining take yi ga fadawan dake gefen kujear baibaye da ita sai fifita
sukeyi ma wanda ke kan kujerar ta alfarma Ahankali duk da AC din dake huro iska mai dadi
wanda yahadu dawani kamshi...
A hankali fadawan suke furta gyara dai sarki Mai dubbanin alkhairai,Allah yakara lafiya,jin tarin
dayake yi wanda ke nuna alamar mura ke damun mai yin tarin,Hannunsa yad'aga cikin nuna
mulki da Izzah,Alamar ya isa A hankali naji kyakkyawan dattijon da bai haura shekara sittin ba
yayi magana da muryarsa mai nuna dattako da manyan taka,yana mai furata "har yanzu yarima
baice komai ba ne galadima"?
Mutumin da naji ankira da galadima ne naga yaduk'ar dakansa yana furta Allah yataimaki
sarki,ehh haryanzu bai nuna yaga sak'on mubah,yau wata takwas kenan,ni anawa ganin Allah
yataimaka sarki kawai akyale sa sannan Ku gyara tsakaninku....
Wani murmushi mutumin yasaki Wanda yatsaya iyakar labbansa,zaka gane hakan inka kura
mai ido duk da yana cikin rawani ,shiru baiba galadima amsa ba,saima mikewa da yayi,Dan
danan fadawa suka fara karesa suna furta gyara dai sarki mai dubbanin alkhairi,gyara dai sarki
mai masarautar gado mai garin na sambo,,,
Mai garin na sambo zai fito,wata murya CE ke d'aga wannnaa sauti a waje,kirari suka cigaba da
yimasa tare da kara gyara masa alkyabbar sa ta alfarma sai walkiya take na duwatsun gold,A
hankali yake takawa harsuka fito daga babbar fadar tasa sai dai yau baibi ta kofar dazata
sadashi da sashen UNNI ba Yafito ne ta kofar dazaka iya ganin komai dake gudana atsakiyar masarautar,tafiya yake yi
Ahankali inda duk inda sukabi ma'aikata bayi sai sun masa irin gaisuwar nan da yan Korea suke
yi a series dinsu na sarauta ga shuwagabannisu gamasu kallon su zaku gane yadda nake nufi
Niko vow suke cemishi.... ( Adan sunkuyar dakai kadan sai alankwasa hannu biyu ahade su guri daya kamar mai daidaton
sallah,sai a saita shi akan tsakiyar goshi)Allah yasa kunhgane
Kansa kawai yake d'agawa alamar karba gaisuwar tasu acikin lemar da suka ware masa ta
alfarma, har ya isa inda manyan motocin suke aparkey na alfarma,Isar sa wurin d'ai daga cikin
fadawan da ke lullube dashi ya bude masa wata arniyyar parado new design bak'a wulik mai
tinted glass irin yan 57billion dake parkey agefe cikin wata had'addiyar rumfa inda dagani nan
ne mazaunin aje wasu motocin na musamman kai FA'EEH wannan karya...koda yake
abunda nagani ne aií ½í¸‡
Ahankali yashiga cikin motar dai dai Wanda ke rike da dai Wanda ke rik'e da had'addiyar
umbrellan da suka kara masa tun lokacinda aka shimfida masa bugaggiyar carpet ta alfarma an
rubuta MURAI'S PALACE akanta cikin tsari mai kyau....
Bayan shigarsa motar tafiya kad'an sukayi da direban da yatuk'osa da sauran fadawan sa
dasuka k'asa da algaitu da busa suna masa kirari,motar drivern yafaka A wani tangamemen
gida dake d'ai daga cikin gidajen masarautar na alfarma,take fadawa suka zagaye motar suna
masu kakkaresa bayan yafito a lokacin har an kara shimfida masa carpet tare da bud'e masa
umbrella ta alfarma abun gwanin burgewa sai Wanda yagani wollah in maku hausar mu ta
sakkwato.
Tafiya kad'an yayi ya Iso kofar shiga mai rike da had'addiyar kofar ce wadda zata sadaka da
falo, ya wangale masa bayan ya rusuna masa alamar gaisuwa
Shigarsa had'adden falon na alfarma yabani damar debe keyar ido nah masha