Showing 24001 words to 27000 words out of 58434 words
sarauta hannun Ahmad duk da sai da akayi
rigima dashi dan yace bazai karb'a ba sai dai abawa y"a yanshi tunda shine Babba,Dakyar aka
samu yakarba bayan ya yan nasa ya sanya da mahaifiyarsu gimbiya ummulkhairi suka tasoshi
gaba....
Anyi bikin nad'in sarauta lafiya cikin annashuwa da salama,ta fannin zaman takewarsa da
matar sa masha Allah za,ace gwanin burgewa.
****Bayan shekara daya gimbiya halimatu sadiya ta haifi santalelen d'anta mai kama da ubansa
sak jinin fulani,farin cikin wannan masarauta bazai boyu ba musamman sarki Ahmad da D'an
uwansa hamza,wanda ke ji kamar shi akayiwa haihuwar...
*Ranar suna yaro yaci sunan kakan sa sarki Aliyu Bello jikan yahaya d'an Ali murai*yaro
yasamu gata ta kowanne fanni,Alokacin shima Hamza yayi Aure ya Auri Gimbiya Hauwa'u yar
masarautar Fulanin Bungud'u ana mata lak'ani da fulani,fulani macece mai fadin rai da rashin
son talaka,da mugun son kanta,ba kamar gimbiya halimatu ba mutuniyar kirki mai
mutunci,BAyan Aurensu da Hamza sai tafara nuna mishi ai sarautar dashi ta dace domin shine
Babba yace abashi sarautar,ai shine dana farko ga sarki Ali Bello,sai ya rik'a nuna mata baida
buk'ata,kullum haka suke rigima da ita,har zuwa lokacin da tasamu cikin Mustapha A lokacin
kuwa matar sarki Ahmad Halimatu tasamu ciki na biyu ta haifi umar,sunan mahaifinta
kenan,tana kiransa da emir,Bayan kamar wata takwas sai ga wani cikin na ukku inda ta tahaife
sa lafiya,tasamu Abdul rashid,tacigaba da rainon ya yanta cikin kwanciyar hankali.
Daga cikin abin bak'in cikin da yafaru Akwai rasuwar gimbiya ummulkhairi matar tsohon sarki
Ali,Mahaifiyar sarki Ahmad da Hamza,sunyi rashin mahaifiyarsu abar kaunar...sai dai muce
Allah yajikanta da al ummar musulmi baki daya.........
*Yaa Allah Duk wata mahaifiya dake kwance akarkashin k'asa,Allah kajik'anta da
rahaama,da musulmi baki daya,Yaaa Allah wayenda suke raye kuma ka k'ara musu lafiya mai
amfani tare da tsawon rai mai albarka*í ½í¹�
Rashin uwa rashine í ½í¸Babba Arayuwa
Allah yabar mu dasu í ½í¹�
--------------------------------------------------------------
Matar Hamza Fulani tak'ara samun wani cikin nabiyu ta haifi d'anta namiji mai suna Muhammad
ana masa lak'ani da Malan,tana da ya"ya biyu kenan.
Itama sarauniya halimatu taka'ara samun wani cikin bayan shekara uku inda ta haifi yarta mace
mai suna khadija inda daga gareta haihuwar ta tsaya mata chak......
Sarauniya Halimatu yaranta sun taso cikin soyayyar junansu Da yan uwansu yan gurin magaji
hamza,domin shi d'an uwansa ya nada magaji bayan rasuwar wanchan magajin.....
Duk da tsangwamar da Fulani take nuna musu amma hakan bai hanasu jan yan uwansu ajiki
bah.
Ta b'angaren magaji Hamza kuwa yana shan matsin lamba gurin Hauwa'u (fulani )kan karbar
mulki alokacin takara samun ciki tahaifi ya mace mai suna ummulkhairi suna kiranta
(khairiyya) dan taci sunan kakar ta ne wanda daga gareta haihuwar ta tsaya ma fulani chak..
A lokacin Duk fulani tana masa matsin lamba wanda har tafara cin galaba akan sa,dan bata
tsaya haka nan ba,sai da talek'a gurin malammaan tsibbo (bokaye) Wal iyazubillah....
bokaye mana domin tahakan ne wasu suke amfani dashi sai suce ai malami ne shi bokan,ana
amfani da sunan malamman ana shirka ana cutar Al umma..ALLAH YAYI MUNA TSARI
DASU...Masu zuwa gurin bokaye Allah yashiye suí ½í¹�
MU HADU GOBE IN ALLAH YAKAIMU
YAU KAM KUNSAMU LONG PAGE,DAN KONI NAJI AJIKI NA,KUNGA NA GOGE LAIFINA NA
JIYA,DUK DA BANI DA LAFIYA NE
NAGODE SOSAI ALLAH YABAR KAUNAí ½í¹�
KUFARA SHIRI ANKUSA GAMA FREE PAGES,DAN BATUN SAMBAD'O KUD'INKU......
Kucigaba da bibiyar Alkalamina
Yau duk sai A hankali typing din domn page d in yatado mini da rashin da mukayi...Allah
yajik'anku da rahama Baba Bello,kakana Baba Yahaya,Alhajin Auki,Mariya,gwaggo yar sarki,
Allah yasa Aljannna takasance makomarku da dukkan musulmi baki daya..AMEEEN...
A MAFARKI NASANTA
In my dream i know her
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin����
Fa'eeh BG
Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai
*Mun kusa gama free pages in sha Allah,Da mungama book oneí ½í³–,Episode one kenan za,a
fara payment,Na episode two*!!!âœŒâœŒí ½í²¥í ½í²¥
*TALLAH!!! TALLAH!!! TALLAH*
*Ina yan kasuwa masu son tallata hajarsu,ga dama tasamu domin Muna tallata kowace irin
hajace daga jihohi daban daban harda ma k'asashe,akan farashe mai sauk'i,zaku iya
tuntubarmu ta lambobin waya kamar haka*......
+ 2348069059746
+ 2349078741775
-----------------------------------------------------------
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION í ½í¶Šï¸�
P.E.W.A.
Home of perfect essential writer's together we standí ¾í´�
ESSENTIAL WRITER'Sí ½í¶Šï¸�
Pení ½í¶Šï¸�*is migthier than the swordí ½í·¡ï¸�*
------------------------------------------------------------
EPISODE 1�⃣
FREE PAGE1�⃣9�⃣
TYPINGí ½í³²í ½í³²í ½í³²
________________________________________
" Rana ta farko daya isko sarki Ahmad da maganar yana son sarautar ta dawo hannunsa,Sarki
Ahmad bai nuna komai ba akan fuskar sa,sai dai murmushi da ya wanzar akanta tare da furta
masa zaiyi magana da manyan masarauta,duk da yasan lallai su amince ba,saboda tun farko
da yardarsa aka d'orasa,kuma ba,a chanza sarki kai tsaye ba da kwakkwaran dalili ba a
wanchan lokacin..
Koda sarki Ahmad yagana da manyan masarauta sun nuna k'in Amincewarsu kaitsaye.
'kiran d'an uwan nasa yasanar dashi domin badashi anakayi zaman ba,kamar ganawar sirri
ce,daga su sai maimartaba sarki sarki Ahmad sukayi ta,yana yin yadda yaga D'an uwansa yana
kuka kasharb'an hankalinsa yatashi sosai,dole yasanya taron gaggawa yace yayi murabus kan
kujerar tare da katse duk wasu tambayoyin da aka so tsiyesa dasu inji manyan masarautar..
'Farin cikin da yagani kwance akan fuskar d'an uwan nasa Hamza shine Abunda yatsaya masa
arai,Bayan komawar sa gida bai b'oyewa gimbiya Halimatu sadiya komai ba,Tayu mamaki sosai
duk da tasan akwai wata a k'asa sun san halin matar sa sarauniya Hauwa'u zata iya yin komai
sun yarda cewa bayin kansa bane..
:::::::Rayuwa tana tafiya yadda yakamata,sarauniya Hauwa,u (fulani) mulki ya shigo hannu sai
taka talakawa take yi son ranta duka bayi alokacin sun san halinta tsoronta sukeyi sosai domin
wulakanta su bakomai ne awajenta ba,musamman na sashenta,Yadda take da mugun hali haka
tab'ata D'anta Muhammad,shi mustapha ba haka yake ba halin babansu suka biyo shida
macen da takara haifawa mai suna ummulkhairi,wadda taci sunan kakarsu Ta wajen uba,suna
kiranta khairiyyah..
A lokacin da akayi juyin mulkin duka ya yan sarki Ahmad maza basa nigeria suna wajen
karatu,Aliyu yana china yana karantar Business Administration,sai umar yana Kasar Uk yana
karatu fannin bincike da tsaro,sai Autan maza Abdul rashid yana kasar sudan yana karantar
MBBS karatun likitanci kenan,Duk da alokacin sunji mulkin yabar hannun mahaifinsu ba wanda
yadamu dan dama basu wani dauki mulkin wata tsiya bah.
Bayan kamar shekara bakwai lokacin umar yagama nasa karatun har masters ya had'o,yadawo
gida alokacin ne kuma mahaifinsu sarki Ahmad yakwanta dama,í ½í¸mutuwar data girgiza kowa
dole dukkaninsu suka dawo nigeria dan ganin gawar mahaifinsu,wanda kafin suzo ma an binne
ta,ganin basu iso da wuri ba,khadija kadai tasamu damar isowa da wuri ita dake Adamawa
gurin kakaninta tana karatun a wata private school ta Nursing wanda tashiga a wannan year
din,koda suka iso rashin ganin gawar ta mahaifin nasu sai takara rikita su,in kagansu alaokacin
sai ka sun baka tausayi,wannan mutuwa basu kad'ai ta girgiza ba harda Alummar zamfara baki
d'aya domin sanin halayen sa na kirki da kyautatawa al umma da yake yi...
'Matuk'ar girgiza sarki Hamza ya girgiza ba kad'an ba Alokacin da aka sanar dashi yana
tsaye,shine ma dalilin dawowarsa hayyacinsa,kuka yakeyi wiwi,yana furta kaichona,na
k'untatawa D'an uwa nah,da k'yar fadawa da manyan masarauta suka lallashesa .....
"Gimbiya Halimatu sai da tayi kwana biyu bata farfad'o ba daga suman datayi bah...
Bayan kwanakki da rasuwar sarki Ahmad, Sarki Hamza yatara taron gaggawa na manyan
masarauta,take yasanar musu da kudurinsa na son yin murabus,maganar takawo cece kuce a
fada lokaci da sarauniya Hauwa,u taji wannnan zance tayi farinciki sosai jin cewar sarauta zata
dawo hannun ya yanta,ita a tunaninta Muhammad ko Mustapha za,a bawa tunda mahaifinsu ne
yasauka,wanda dama shine burinta tun farko shiyasa ta yishigenta da fice har sarautar ta dawo
hannun sa..
Sai kuma 'wani Babban labari na tashin Hankali daya sanya Gimbiya Fulani suma.......
'Jin sarki Hamza yagabatar da 'matar sa ta biyu waddaya aura shekaru sha bakwai da suka
wuce,tare da ya yanta mata uku,duka kyawawa,na farkon sune yan biyu hassana da husaina
sai ta karshen su Auta mai suna lailat,yagabatar dasu ne A masarautar dan yana so sudawo
dazama ciki tare da sauran dangi... Sunyi Aure da matar sa Fateema yar k'asar makkah,ana kiranta Ammie,Fateema dai balarabiya
ce sak gaba da baya,sunyi Auren soyayya da sarki Hamza A lokacin da yaje k'asar ta makkah
yin wani taro na sarakuna,Tanuna tana sonsa Alokacin shima kuma yaji yana sonta Duk da
lokacin akwai sihiri mai K'arfi ajikinsa wanda ba kowa ke iya ganewa bah...
Ya Aureta ne Achan k'asar jidda inda Asalin iyayenta suke,tana zama wurin ya yan tane sarkin
makkah alokacin.
Mutane da dama sun shaida d'aurin Auren fateema hakim da kuma sarki Hamza Aliu murai ...
Bayan D'aurin Aure yad'aukota suka dawo nigeria wanda dik cikin masarautar sarki Ahmad
kad'ai yasan da Auren sai kuma wasu daga cikin manyan masarauta,saboda ya nemi Alfarmar
yazamo sirri bayaso maganar takai ga sarauniya hauwa,u domin Alokacin harda d'an tsoronta
aka saka masa azuciya..
Sarki Ahmad har ziyara yana kaiwa fateema (Ammie) a gidan da sarki yakaita a d'ai daga cikin
manyan unguwanne da suka Amsa sunansu na masu naira ...
kuma tun lokacin da Ammie ta haifi twins dinta sarki Ahmad mai mutuwa yabar wasiyyar ko
bayan ranshi yana son cikin zaratan mazan ya yansa koda d'aya ne ya Auri cikin wayen nan
twins d'in,Bayan twins tak'ara samun mace aka lailat......................
SU FULANI ANGA TASHIN HANKALI WANNAN KAM SHI AKE KIRA TA LEK'O TA
KOMA....Zafi bibbiyu...
FA'EEH BG
Wannan labari yazamo farinciki ga wasu wasu kuwa bak'in ciki,domin itakam gimbiya Halimatu
sadiya tayi farin ciki dan dama mijinta yasanar mata da Ammie din wanda sak'o tana basa
inzaije,yakaiwa hassana da husaina da lailat,kuma suna musayar gaisuwa wa junansu,har
numban wayar juna suna da ita,Murmushi kad'ai tayi dajin wannann labari dama kuma tana
dakon zuwansu,suma su umar (emir) da su Aliyu sunyi matuk'ar farinciki musamman
Mustapha da khairiyyah sunyi murna sosai ganin sun kara samun yan uwa....
Bayan gabatar dasu ga fada aka damk'a su gurin gimbiya halimatu domin tama rakkiya sashen
ta domin itaace Babba Amasarautar,dama tasanya ma,aikata sun gyara sashen da yake
Mallakin Ammie ne ita da " ya "yanta...
Bayan gama gaisawa da juna tagabatar da ga dukkanin bayi ma,aikata dake aiki asashen ta da
kuma wayenda zasu yi aiki asashen Ammie din..
Sannna suka d'unguma zuwa katafaren sashenta wanda yaji kayan more rayuwa ta ko ina..
"A fada kuwa suna tattaunawa kan maganar murabus na sarki Hamza,ya kuma sanar musu
cewà shi ya nemi d'an uwansa sarki Ahmad yasauka yabasa mulki kuma bay in kansa bane
shidai yasan ko mene umurni aka basa,Amma bai sanar musu wanda yayi mishi hakan ba
domiin kariyar mutuncin ya yanshi..
Kuma yace yana son yamika'a sarautar ka yayen d'an uwansa sarki Ahmad da sarautar tunda
dama dukkaninsu sunkai mizanin hankali,sunyi na,am da zancen sa kuma sunga dacewar
hukuncin sarki Hamzan,zancen yama wasu dadd'i wasu kuwa bai musu ba,A lokacin inkaga
fuskar Muhamad ( Malan )zakaga tsantsar bak'inciki da b'acin rai tattare dashi daga farkon maganar yazata shi
za,a bawa baiyi duba da shine k'arami ba ma...Fuskar nan tasa tayi jawur cikin abunka ga farar
fata har kwanci jini tayi,ga bak'in cikin bayyanar wasu ahalin nasu inda ma yayi farinciki ba
maza bane...
'Baiko bari akagama magana ba yabar fada rai b'ace yayi sashen mahaifiyarsa,wanda achan
ma yatarar da wani tashin hankalin sarauniya hauwa,u kamar tayi hauka duk ta rud'a
sashenta,ga Ammie da gimbiya Halimatu sunzo sashenta dan agana da juna amatsayinta na
uwar gidan Ammie din,dakuma zaman ta na sarauniya matar sarki, su laila dasu hassana da
husaina, sai kuka sukeyi khadija nataya su,wadda takejin kaunar yan uwan nata, domin basu
tab'a ganin tashin irin wannan tashin hankali ba.
Mustapha ne ke jan ta tana kucce kucce dan shima dama zuwansa sashen kenan ya isko
wannan kayan haushi kayan kunya gaban bayi take zage zage zuwa ga maimartaba sarki
Hamza da kuma Ammie harda ma gimbiya Halimatu,Bayan mustapha yasamu nasarar janyeta
daga falon izuwa uwar d'akinta,shima Muhammad yabi bayanta da fuskarnan tashi kamar tayu
aman wuta,itadai khairiyyah sai aikin lallashin yan uwan nata take yi dan itama tunda tagansu
taji sun kwanta mata arai tanajin soyayyarsu har cikin zuciyarta...
Gimbiya Haleematu da Ammie A hankali suka bar sashen nata tareda su hassana harda
khairiyyah ma zuwa sashen na Ammie kowa zuciya ba dad'i.
A b'angaren sarauniya Hauwa,u fulani kuwa kuka take wiwi kamar wadda akayiwa
mutuwa,sunyi lallashinta harsun gaji sai da mustapha yayi dubarar kiran mahaifinta sarkin
Fulani sannan suka samu kanta.
"Mustapha gaba d'aya sai da yaje sashen su Ammie da gimbiya Halimatu yabasu hakuri kan
abunda yafaru sannan yak'ara lallashin yan biyu da su khadija.......
A bangaren fada kuwa bayan fitar Muhammad maimartaba sarki Hamza yanemi jin ta bakin ya
yen sarki Ahmad,Bayan sanar musu da bukatar
sa,Kamar yadda yasanarwa sauran mutanen acikin fadar,bayan gama jin zancensa duk sukayi
shiru,dan dukkanin su babu wanda sarautar ke kod'awa ak'asa kanwarsu ce khadija ke d'anjan
sarautar,ko yadda suke gudanar da rayuwarsu inka kalla zaka san akwai jinin sarauta ajikinsu
mai karfi...
Maganar sarki Hamza ceta katse shirun inda yake cewa yana jiran Amsar su,suka ce abasu
nan da,gobe in sunyi shawara da mahaifiyarsu,da haka zaman nasu ya watse anbarshi akan
gobe za'ayi hukuncin dasuka yanke......................................................................................
*Nima anan na dakatar da alkalamina*
*Bayan ya subuce daga hannu na*
*Sai monday in Allah yakaimu da rai da lafiya*
*Zaku samu cigaba*
Like pls share nd comment
Like pls nd comment kuma atayani sharing Dan Allah...
A MAFARKI NASANTA
In my dream I know her
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin����
Fa'eeh BG
Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai
*Mun kusa gama free pages in sha Allah,Da mungama book oneí ½í³–,Episode one kenan za,a
fara payment,na episode two*!!!✌ï¸�✌ï¸�í ½í²¥í ½í²¥
*TALLA!!! TALLAH!!! TALLAH*
*ina yan kasuwa masu son tallata hajarsu,toh ga dama tasamu domin muna tallata kowace irin
hajace daga jihohi daban daban harma da k'asashe,akan farashe mai sauk'i,zaku iya
tuntub'armu ta lambobin waya kamar haka*........
+2348069059746
+2349087741775
A MAFARKI NASANTA
*In my dream i know her* 2023 novel *is the story of an* *innocent girl call Halee yarinyar
da* *tataso cikin rashin iyaye sannan ta* *had'u da kalubalin rayuwa mai matukar* *girgizawa
inda bayan haduwar ta da* *iyayenta,wayenda suke nesa da* *rayuwarta tasamu loosing
memory,sai* *kuma takara samun "psycho" tab'n* *hankali kenan shin ko meye silar* *faruwar
hakan?SHIN WAD'ANNAN* *YAN BINDIGA DA NA HANGO KODAI SUNE SILAR RABA*
*HALEE DA IYAYEN TA,?ME KUMA IYAYEN NATA SUKA MUSU INHAKA* *NE?KAI WANNNA
ALAMARI AKWAI* *RIKITARWA,SOYAYYA KAM ZAKU* *SHATA,SANNAN YAR UWA
ZUCIYARKI* *ZATA TABU*.....*SHIN KO WAD'ANNAN YAN TA'DDA* *ALKALAMINA ZAIYI AIKI
KANSU?SU WANENE ABAYANSU ?SHINSUMA ZASU IYA KARBAR HUKUNCI ?DUK DA
KASANSEWARSU MANYAN KASA*
*DUK AMSOSHINKU ZAKUJI SU ACIKI WANNAN BOOK KUCIGABA DA BIBIYATA.*
--------------------------------------------------------------------
------------------------------------------------------------------
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATIONí ½í¶Šï¸�
P.E.W.A.
Home of perfect essential writer's together we standí ¾í´�
ESSENTIAL WRITERí ½í¶Šï¸�
pení ½í¶Šï¸�*is mightier than the swordí ½í·¡ï¸�*
__________________________________________
EPISODE1�⃣
FREE PAGE2�⃣0�⃣
TYPINGí ½í³²í ½í³²í ½í³²
Bayan barin sarki Hamza fadar bai zame ko ina bah,sai sashen sarauniya hauwa'u dan yasan
tabbas akwai matsala yasan bai kyau tamata ba duk da ya fahimci alokacin akwai sa hannunta
cikin macin da yasamu na karb'ar sarauta,kuma a lokacin da yayi auren b'oyen duk laifintane shi
baisan abunda yashiga kanshi ba na tsoronta ba alokacin,Auren ma nasu da Ammie Allah ne
yak'addara shine..
Shigar sa sashen nata ma,aikata nata russunawa tare da fadawan dake abayan sa,kai kadai
yake iya d'aga musu har yakai ga shiga Babbar uwar d'akanta wadda take taji komai har kujeru
akwai ciki da tv,duk haka d'akunan suke na masarautar kowanne sashen haka yake,gimbiyah
halimatu ce kadai tasa aka cire mata ta ta tvn ta uwar dakanta,saboda ita macece mai natsuwa
hayaniyar tvn na takura mata acewar ta,tafison taji ta shiru ita kad'ai tana jan charbi tana azkar
dinta domin macece mai son ibada kullum bata rabo da charbi a hannunta ko tana karatun
alqur'ani.....
Bayan sarki Hamza yayi sallama,acikin uwar d'akanta yashiga bayan yaji shiru,ba,a amsa masa
sallama ba...
*Nikam nace dama ya,za,ayi a amsa maka sallmah yallabai kishiya ai ba wasa bace bare ta
auren boye,abun akwai ciwo,sai dai dan Allah yan uwa mata mudaina kishin hauka,arika kai
zuciya nesa....Akamanta kuma arik'a daukar k'addara Duk yadda tazo,Domin Allah yariga
yarubuta cewa matar sace itama,sai dai abi da addu,ar zama lfy da haduwar hankali*..
Jingane take kan gado takura wa tv ido kamar akwai abunda take fahimta hankalin ta baima
jikinta..Gimbiya fulani kenan,Fulani! sunan ta da yakira ne yasanyata d'an kallon inda yake
tsaye hawaye ne suka cigaba da tsiyaya a idonta ganin ga dukkan Alamu ya nuna maganin
yasaki jikin sarki Hamza,......... *nikam nace dama boka ko malan sun isa su juya mutun ne har karshen rayuwarsa ai