Showing 18001 words to 21000 words out of 58434 words
A MAFARKI
NASANTA
In my dream I know her
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin���
Fa'eeh Bg
Dedicated to my lovely sis Laila Almustapha
Murai
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION
P.E.W.A
Home of perfect essential writer's together we standí ¾í´�
ESSENTIAL WRITER'Sí ½í¶Šï¸�*
Pen í ½í¶Šï¸�is mightier than the sword
EPISODE1�⃣
FREE PAGE1�⃣5�⃣
TYPINGí ½í³²í ½í³²í ½í³²
**************
**********
*******
****
***
**
*
Ina mai kara baku hakuri akan abunda yafaru in sha Allah hakan bazata sake faruwa ba domin
mun dau kwakkwaran mataki na farko link dinmu na wannan sabon group bazai fita ko ina
ba,sai wanda muka ga dama muka saka..
----------------------------------------------------------------
....Rasa mai basa amsa ne,da kuma wanda zai warware masa sakon ne yasanya shi goge sa
gaba d'aya.
Sai sak'o na biyu wanda atak'aice yabud'esa ya karanta inda sak'on yak'unshi kalaman soyayya
masu zafi da tsayawa arai da yanayin tausayi acikin kalmomin,ko k'ir baiji ba alokacin da yake
karan ta wannan sak'on na Dr.Malini yana gama karanta wannan sak'o na dr.Malini ya gogeshi
yana jan k'aramaar tsuka...
Tare da jawo tv control yana kara volume da bayan chanza tasha izuwa ta labarai,cigaba da
kallon labaran sa yayi hankali kwance duk da tunanin wannan sak'o da yad'an tsaya masa
arai,shidai aj duk da yaga yadda dr ammar yake ta kallon screen d'in wayar sa da alamun
mamaki da rud'u bai bai matsa wa kansa da son tambayar sa ba,dan ya fahimci akwai abunda
dr AA yake b'oye masa ayanzu k'ila sak'on sirrine duk da baisan ta ina sak'on zai fitoba,to wane
kalan sirri ne wanda Dr.Ammar zai b'oye masa oho?ba amsa yakice tunanin da yake aran sa
yayi jin sallamar d'ai daga cikin yaran nasu yana neman izinin shigowa.....
Gate man ne yashigo dama shi musulmi ne daga cikinsu kuma yagirme musu...
Hannu dr.ammar yad'aga masa yana basa izinin shigowa bayan amsa sallamar sa dasuka yi,
A bangaren dr aj tunani yake aransa meya tado da gate man yanzu...
Bai gama tunanin sa ba yaji gate man din wanda yake da kagansa kaga tsufa atattare dashi
yana furta sir gani naga kiran dakamun,aj ya furta wa kansa ohh ashe ammar ne yakirasa ko
saboda me,?rasa mai basa amsa yasanya shi zubamusu idanu su biyun....
A hankali Dr.Ammar yad'ago kansa suka had'a ido da dr.aj saurin d'auke kansa yayi tare da
lumshe idanunsa,yana mai bud'e bakinsa a hankali ya ce da wannnan tsohon mai gadi "hv a
seat father"murmushi kawai tsohon yayi mai suna sabirkhan cikakken ba indiye,yana furta
aa'ah sir nagode,aj dai kallon su kawai yake suka gaisa da tsohon baik'ara cemasa komai
ba.......
A hankali dr Ammar yak'ara maida kansa k'asa bayan jin amsar da tsohon ya basa ya yi
rejecting request nasa,bayan ya bud'e idanunsa dake lumshe,sai yaji duk baiji dad'i ba danshi
kam yana darajja tsofaffi kuma yana tausayinsu,har yanajin hukuncin da yake son ya yanke
kamar yafasa na korarsu gaba d'ayansu da nufin akawo musu wasu sabbi tunda wad'annan
basa aikin su yadda yadace danshi baisan kuskure ba,cewa yake gangancine,duk da baiso aka
basu suba tun farko........
Bayan gama zancen zucinsa ne ya bud'e dan k'aramin bakin dan karamin bakin sa mai dauke
da pink lips da suka sha lipsbalm sai glowing suke,father
Could I ask you to move a little?you and your colleques sannan ya cigaba da maganar sa da
yaren india ga tsohon tunawa da yayi baijin english cikin kwarewa da yaren ,har yagama
maganar sa sabirkhan bai ce komai ba face murmushin da yake ta saki,sai da yagama ya furta
masa sorry sir,ya juya yayi wucewarsa ......
Bayan fitar sa shikam aj da yacika da mamaki dan wannan ne karo na farko da yaji aj ya yanke
game dasu batare da shawararshi ba,cikin kafe ammar da idanu ya furta saboda me ?zaka
nemi su matsa daga nan gidan kuma har da suspension na wata daya eh?
yana mai cigaba da tuhumarsa da idanu,Cikin halin ko inkula kamar bazai amsa ba sai
kuma ya furtamasa ra,ayi yana gama fad'in maganar sa yatashi da wayar sa ahannu yayi
wucewrsa upstair zuwa bedroom nasa,da ido kad'ai aj yabisa yana girgiza kansa,shima yana
mik'ewa ya fice compound din su domin dakatar dasu,bayan yafito ne yatarar dasu cirko cirko
atsakiyar compound d'in atsaye suna jimamin umurnin ogan nasu,bayan ya gama kallon gaba
daya tare da karantar yanayinsu,yayi gyaran murya,duk suka hankalta dashi suka fara mik'a
masa gaisuwa yana amsawa musu cikin sakin fuska....
a hankali ya furta musu kar wanda yaje ko ina nasan ko mene zuwa anjima zai bar maganar
zan shawo kansa..
Duk sai sukayi na,am da maganarsa,yacigaba da magana nasan abunda kuke tsoro kar
gwamnati taji abunda yafaru na suspension din da yabaku,namuku alkawaro bawanda
zaiji,nasan cewa incident din da yafaru d'azu da safe ne yasanya sa baku wnnnan hukuncin duk
da banga alamar fushi afuskarsa ba,dan shi mutun mutune wanda baicika bayyyanar da
fushinsa ba...
Godiya duk suka masu nuna jin dad'i har ya juya sai sabirkhan ya tsaidashi ta hanyar fad'in
sir,juyowa yayi dan ga tsoho sabirkhan yace da aj yallab'ai ban tari numafashinka ba,amma
inaga da kabar hukuncin yadda yake saboda ina da tabbacin duk wannnan abun akan ka
yayasa saboda fahimtaar da yayi ranka ya sosu alokacin da aya aika akaima maka mota,kuma
ba,aje da wuri ba,shiyasa,dan nima na fahimci bada son ransa ya furta musu maganar
suspension ba ,shiyasa tunda yafara maganar sa ban nuna alamun b'acin rai afuskata ba sai
dai murmushi da ya wanzu akanta,inda ka lura ko d'ago kansa baison yi gudun had'a ido
dani,kabarshi kawai dan inyaga katsaidamu zaiga kamar ka kwatse sane.....................
Murmushi kawai aj keyi har zuwa lokacin da tsohon nan yagama maganar sa,yak'ara da cewa
kuma inada tabbacin ransa ya b'aci matuk'a dan naga alamar hakan alokacin da zai fita suka
biyosa ya furta bai bukatar kowa ya bisa acikinsu....Kuma kasan halinsa baison ya sanya doka
atake,nasan wani laifin ne kuma binsa da sukayi,mukuma yallabai kasan munyi rantsuwa akan
zamu kare ku ta ko wanne yanayi kuma nasan kasan mahimmancin rantsuwa.
Uhmm aj ya furta yana mai girgiza kansa tare da sakin murmushi a fuskarsa,toh shikenan father
dan haka suke kiran tsoho sabirkhan,kuje amma nan da kwana uku ku dawo nasan zuwa
lokacin ya sauka ya furta musu,touh suka amsa masa dashi.Suka fara watseqa suna shisshiga
motocinsu domin zuwa quaters nasu dake chan gaba da gidan su aj,bayan sun mimmika car
keys ga aj dakuma gate controller...
Dr.Ammmar dake chan tsaye kan windown din dakinsa ne ya furzar da iska mai zafi abakinsa
yana mai jin ba dad'i aransa duk da yasan yayi ne dan ya farantaran dan uwansa,A hankali
yabar bakin window din yana komawa kan hadadden gadonsa ya kwanta flat yana kallon
ceilling daga shi sai towel dama fitowar sa daga wanka kenan....
Aj nashiga shima ya wuce nasa dakin wanda izuwa lokacin har ankara gyara falon sai tashin
kamshi yakeyi ankwshe food flask din dasuka ci abinci angyara lungu da sako sai sanyin ac
daya kara ma falon natsuwa ko ina masha Allah.
Fa'eeh BG
Aj ne bayan shigarsa nasa dakin ya aje car keys din da gate controller din ya jawo wayar sa
yana dialing numban sabirkhan gate man....
Bayan yad'aga kiran sun gaisa cikin mutunci,tambayar sa yayi daya turo mai dai daga cikin
yaransu wanda zai kula da gate din kafin su dawo aiki to kawai yace sannan sukayi sallama...
A b'angaren dr.Ammar nan bacci yakwasheshi bai farka ba sai dayaji ana kiraye kirayen sallar
la,asar,A hankali kiran sallar ke shiga kunnuwansa mikewa yayi a hankali yana addu,ar tashi
daga bacci tare da ambaton kalmatu shahada.....fuskarsa yake yamutsa wa bayan duba
hadadden agogon dake kan bedsite drowernsa hud'u dai dai ya gani ta buga shi yasanya sa
tashi da hanzari dan yaga lokacin yayi kusa,ankusa tada sallah,shaf shaf yashiga wanka bayan
yayi brush yayi wankansa tare da dauro alwallah,bayan yafito tsane jikinsa dayayi turare kadai
ya fesa sannnan ya bude sip din sa yazaro dai daga cikin jallabiyoyinsa da short,da vest baka
dasauri yazura jallabiyar bayan sanya underwears din yasauka kasa yana ta sakin kamshi,koda
yasauko kasa yatarar da aj tsaye yana jiransa,shima cikin shirin jallabiya irinta dr ammar sai dai
banbancin colour shi aj tashi fara shikuma ammar dark maroon wadda ta karbi fatarsa,ba
wanda yaceda dan uwansa kala har suka fita falon suka shigamota aj yajasu zuwa
masallaci....Dama mai gadin ya iso yakarb'i gate controller din suna zuwa ya wanagale musu
gate din ta hanyar danna remote din,yau da mota suka fita ganin sun makara ,duk da
masallacin basu da nisa dashi cikin unguwar tasu ta manyan masu naira maisuna gujarat 105
estate.......
Next page monday in sha Allah
Like pls...Nd comment
* Allah yasa mudace*í ½í¹�í ½í¹�
Pls like share and comment
A MAFARKI NASANTA
In my dream i know her
By
pha,eezah Almustapha
Daga Alkalamin����
Fa'eeh BG
Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATIONí ½í¶Šï¸�
P.E.W.A
Home of perfect essential writer's together we standí ¾í´�
ESSENTIAL WRITER'S í ½í¶Šï¸�
Pen*í ½í¶Šï¸�is mightier than the swordí ½í·¡ï¸�*
EPISODE1�⃣
FREE PAGE1�⃣6�⃣
TYPING í ½í³²í ½í³²í ½í³²
--------------------------------------------------------------*DRUG ABUSE
í ½íºâ�Œâ�Œâ�Œ
SHAYE SHAYE ILLANE GA RAYUWARMU,INA SAMARI, INA YAN MATA KU GUJI TA AMMALI
DA MIYAGUN K'WAYOYI DOMIN SUNE ABU MAFI SAURIN HALLAKAR DA RAYUWAR
MU....MUNAí ½í³¢í ½í³¢í ½í³¢ KIRA DA BABBAR MURYA,DAKUMA BADA SHAWARA A GUJEWA DUK
WANI KAYAN MAYE DAN SAMUN INGANTACCIYAR RAYUWA MAI AMFANI* -------------------------------------
HANYOYIN DA ZAKA KARE KANKA DAGA AIKATA WANNAN DABI'A SUNE
*KAUCEWA ABOKAN BANZA
*ZAMA DA MUTANE NA GARI
*SANYA TSORON ALLAH AZUCIYAH
*BADA SHAWARA TA KWARAI GAMASU AIKATAWA
*CIRE KWOKWANTO GA AL AMURRANKA
*KAUCEWA MASU AIKATAWA
*YADDA DA KADDARA KO WACE IRI CE ILLA MAI KYAU CE KO MARA KYAU CE.
MU KIYAYE DOMIN RAYUWAR MU ABA CE MAI AMFANI ATATTATARE DAMU,DOMIN
AMANA CE UBANGIJI YA BAMU....ALLAH KAYIMUNA MUWAFAK'Aí ½í¹�í ½í¹�
----------------------------------------------------------------
**********
*****
***
**
*Bayan sun dawo daga masallaci suka cigaba da kallonsu afalo a tashar da ake hasko wasan
ball, har magriba ta gabato suka dunguma akafa sukaje a wannnan karon domin sauke farali...
"kowannen su dakin sa yawuce direct bayan bayan dawowar daga sallar dan fresh up,AA ne
fara fitowa Dan bakar yunwar dayake ji shiyasa bai tsaya shiriritar sa ta shiryawa ba,dama
yunwa ce kadai kesanta sa yayi gaggawar yin abu sa dasauri sai kuma in yasan suna da tarin
patient da zasu gani ko kuma akwai emergency case a hospital din....
A hankali ya doshi kan dinning din nasu yana baza kamshi cikin shigar short trouser fari da
kuma vest blue wadda takara haska fatar sa ...
''zaman shi keda wuya sai ga sajidkhan dan dama yaga fitowar ogannasa daga tagar kitchen ta
chan mai kallon dining,
"barka da dare yamasa sannnan yajawo pilet yana mai bud'e manyan food flask dake kan
dining din masu kyau,duk da yaji bai amsa masa maganar sa sai ya furta sir mai za,a zuba
maka,"Anything" ya furta atakaice
Tuwon semo ya zuba masa da miyar egusi da taji busasshen kifi,ya dora masa agabansa tare
sa sanya masa spoon a ciki da zuba masa ruwa a karamin cup na glass da lemu,A hankali ya
fara cin abincinsa,Aj da tun d'azu ya iso wurin yaga abunda yafaru yau Dr AA ne ya bari kuku
ya zubamasa abunci...Yasan cewa bak'ar yinwa ce nanake da cikin sa shiyasa ya yadda amma
da ba haka ba da kai tsaye zai dakatar dashi....
"Kansa kawai ya girgiza yana mamakin halin dan uwan nasa
"shima dai tuwon shinkafa da miyar wadda taji naman sa rago ya zaba,bismillah yayi cin
abincinsa hankali kwance kamar ammar din,Muryar Dr ammar ce ta karad'e gurin yana mai
furtawa sajidkhan "have me some water in a rubber"cikin calmly voice dinsa,ohk sir!ya furta,
ruwan ya kawo masa aroba mai dan fadi
"hannunsa yacire dake kan spoon ya kada sa acikin robar ya ya wanke hannunsa sannna
yasanya acikin filet din tuwonsa,Yunwar da yake ji bazata bar sa cin abin da spoon gani yake
kamar yana bata masa time,domin shi mutunne da baya wasa da cikin sa,shiyasa ya cire spoon
din yasanya tattausan hannunsa,mai da robar sajidkhan yayi kitchen ya maida robar ma,ajinta
bayan yayi discard din ruwan..
Abincinsu suke ci hankali kwance,musamman dr.Ammar wanda kaikayi zaton manyan lomomi
zaiyi daya sanya hannu sai dai ahanklai yake saka abincin adan karamin bakinsa cikin natsuwa
kamar ma bai tauna tuwon..Yana gama cin semo dinsa yayima sajidkhan alamar akara
masa,Sai yanuna masa na shinkafa,a wani sabon filet din ya cigaba da cin abincinsa hankali
kwance..
Shikam Aj tuni yabar kan dining din yana waya wanda daga ji macece ta hanyar yadda yake
mayar mata martani......
Shima dr ammar nagama cin abincinsa ya mik'e ahankali ya wanke hannunsa a sink din dake
gefen dining din,lura da akwai aikin da mai aikin nasu yake yi akitchen din....
Wayar sa yadauka kawai yawuce warsa falo cikin tafiyar kasaita wadda sarauta tagama ratsa
jikinsa,da zuwan sa yazube akan 2 sitter yana lumshe idanunsa jinsa yafara dawowa nrml da
yunwar da ta dibesa, bayan kamar minti biyu ya lura da wayar sa aj din keyi,wanda koba,a fad'a
ba yasan sumayya ce yake waya da ita wadda ke bima aj din,Amma anfi kiranta da sumy
.....................................................………………
Fa'eeh BG
Jin tambayar da yayima nacewa ina Auta husna ne yasanya sa kara tabbatarwa.
Ahankali ya kunna piano game yana bugawa cikin kwarewa da natsuwa,Maganar da aj yayi ce
tasanyasa dakatar da game din,inda aj din ke furta wa sumy din kin raina ni ko sumayya tun
yaushe nace kibar min wannna maganar amma bakya ji koh,yakai karshen maganar da
yanayin hasala,cigaba da maganar yayi yana furta ki sani matsayi daya na dauke ku da ita,nace
kibar mun maganar NISA domin kuwa itama kanwa ce agurina bayan wannnan babu
komai,daga chan dayan bangaren naji ana furta sorry yaya aj,shiru yayi bai tankamata ba jin
wata murya mai sanyi nakwala kiran sumy!sumy!wanda har sautin yake ratso kunnuwansa
daga cikin wayar ..
Chanza firar da dayan bangaren akayi shi ya tabbatar yakara tabbatar masa da muryar da
yaji,Ajiyar zuciya yasauke ab'oye ya makarnata ya furtamata kamar basu yi wannan gaisuwar
ba inda take furtamasa ya aiki,lfylau ya furta itama tana furta karatu alhmdllh,Bayan jin ta amsa
ma wadda ke kiran sunan nata,ta hanyar furta na,am nisa lafiya wannnan kira haka da
murmushi a fuskarta ta furta kizo anfara shirin" imlie " dan suna matukar son shirin wanda
starlife suke haskawa akullum mai dogon zango ,musamman nisa wadda sunan ta yake
(yuhanisa)tana mugun son shirin dan ita takoyawa sumy sonsa,a cewar ta jarumin mijin imlie na
farko yana kama da yaya aj dinta dan tana mugun son aj kamar ranta,sumy kadai tasan da
maganar sai kuma wasu daga cikin kawayensu.......
Fahimtar da nisa tayi sumy waya take kuma da yayansu ganin yadda ta natsu,yasanya A
hankali ta karaso kan gadon tana mai fadin allah yasa baiji ni ba tana rufe dan karamain
bakinta,Murmushi ne ya subucewa dr.aj jin radar da tayuwa sumy,sannnan ya furtawa sumy
bata wayar,A hankali sumee take mikamata wayar itama tana murmushi da addu,ar Allah
yabawa kawartata ya yannasu ta yi wucewar ta falo...
A bangaren dr AA najinsan kuma yaciga da buga game dinsa,dan tun dazu Aj yamayar da
wayar handsfree sanadiyyar rashin network na kirki da babu baiji sosai..
..........Shiru ne ya biyo baya bayan ta amshi wayar,A hankali tace yaya ina wuni murmushi
yasaki yana furta kinmanta mu yanzu dare ne,laah ta furta tana rufe bakinta mai kama dana
yayanta,tamboyi yamata game da kart tana amsa masa da alhmdllh cikin dan rashin sakewa
dashi
Shiru ne yabiyo baya sai kuma ta katse shirun nasu,ta hanyar furta masa ina yaya Ammar ?
yana jin sautin Muryar kanwartasa sai dai yayi kamar baiji ba,duk da kallon da aj ke masa
domin sarai yasan yanajinsu ...
Jin tana magiyar abatashi inyana kusa yasanya a hanklai yabaro kan kujera din sa yake yadaw
kan hannun kujerar da aj kezaune,dan jin raunanniyar muryar kanwartasa tana rkon akan
kawai taji muryarsa yasan duk laifinsa ne da baya cewa abasu waya inyakira,tunda basu da
waya har yanzu basu bada izinin abasu ba wayan saboda kallon kananan yara da suke
musu,ganin haryanzu basu gama secondry ba,a yanzu suna ss 3ne akarshen shekara zasu
gama..
Hello!"yaya A ta furta tana sakin kayataccen murmushinta da hr aj dake kusa dashi yaji sautinsa
dan yacire handsfree din bayan amsar wayar daga hannun aj..
Shima