Showing 30001 words to 33000 words out of 58434 words
Allah nake
furtawa tsayawa kwatantamuku tsaruwarsa bata lokacin ne,falon yaji komai na more rayuwa....
A hankli dukkanin bayin dake kai kawo suna hidima asashen suke rusunawa suna gaidashi
hannu kadai yake iya d'aga musu har ya isa wata kofar inda naga wata dattijiwa mai uniform
wasu colour masu kyau tafito,Ashe Babbar Amintacciyar masarauta ce tun lokacinsu Ammi
take hidima dasu, Inda yanzu ma ita keyiwa sarauniya hassaana da sarki duk da bawata hidimar bace kawai dan
duba sauran ma,aikata ne sai yin iso ga sarauniya,
Iso tayi ma sarki ga sarauniya bayan tagama yimasa kirari nuna gasuwarta bayan ya karba
tawucewar Alokacin duka ma,aikatan kowa yacigaba da aaikinsa....
Sallamar ce acikin uwar dakin tasanya kyakkyawar matar dabazata wuce shekara Arba'in
wadda daka ganta kaga zubin larabawa, in kallo daya zaka mata kagane wacece ita idan har
kasan gwarzon d'anta,Amsa sallamr tayi atsanake cikin murya mai nuna farinciki,furtamasa tayi
"marhaba biki shugaba adili ya zaujaty ,Abul mahir Abul yuhanis,Abul Abdul rashid " takai
karshen maganar ciki. Kara kawata fuskarta da murmushi,Murmushi yake ta saki Wanda yake
kara kawata fuskarsa dan yana mugun son wannan kirarin Nata murmushinsa ne yafara
gushewa jin furucinta nakarshe Wanda dama tasan hakan zata faru shiyasa bakasafai take
yimasa shiba,Wanda aduk lokacin da tamasa kirarin ta ambaci sunan Abdul rashid,Abu uku ne
ayanzu ke zomasa arai damuwar d'an yarima,dakuma k'anensa daya b'ata shekara talatin da
suka wuce dakuma dakuma babban rashi dasuka yi na dan uwansa da iyalansa a shekarun
baya,b'at murmushin dake kan fuskarsa yakyau zuwa hawaye bayan jin komaai yadawo masa
sabo arai.......
Chakwakiya to ko meyasamu dan uwan nasa da iyalansa?wane kalar rashine ne wannan
Shin wanene kuna d'ayan d'an uwansa daya b'ata kuma ashekarun baya?
Ko suwaye wayen yan uwan NASA?
Gaskiya yabani TAUSAYI dattijon nan í ½í¸¢nima kamar inzubda masa da hawaye
Shin ko kungane wane yarima ake
magana ?
Duka zaku samu cikon amsoshinku anan gaba kadan
Kucigaba da bibiyata duk zan warwaremuku in sha Allah In Allah yamauna aron rai
A MAFARKI NASANTA
In my dream I know her
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin����
Fa'eeh BG
Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai
*Mun kusa gama free pages in sha Allah,Da mungama book oneí ½í³–,Episode one kenan za,a
fara payment,na episode two*!!!✌ï¸�✌ï¸�í ½í²¥í ½í²¥
*TALLA!!! TALLAH!!! TALLAH*
*ina yan kasuwa masu son tallata hajarsu,toh ga dama tasamu domin muna tallata kowace irin
hajace daga jihohi daban daban harma da k'asashe,akan farashe mai sauk'i,zaku iya
tuntub'armu ta lambobin waya kamar haka*........
*+2348069059746*
*+2348084504630*
----------------------------------------------------------------
*A MAFARKI NASANTA*
*2023 novel is the story of an innocent girl call Halee yarinyar da* *tataso cikin rashin iyaye
sannan ta* *had'u da kalubalin rayuwa mai matukar* *girgizawa inda bayan haduwar ta da*
*iyayenta,wayenda suke nesa da* *rayuwarta tasamu loosing memory,sai* *kuma takara samun
"psycho" tab'n* *hankali kenan shin ko meye silar* *faruwar hakan?ya ALAMARI AKWAI*
*RIKITARWA,SOYAYYA KAM ZAKU* *SHATA,SANNAN YAR UWA ZUCIYARKI* *ZATA
TABU*.....*SHIN KO WAD'ANNAN YAN TA'DDA* *ALKALAMINA ZAIYI AIKI KANSU?SU
WANENE ABAYANSU ?SHINSUMA ZASU IYA KARBAR HUKUNCI ?DUK DA
KASANSEWARSU MANYAN KASA*KO MASU MUKAMIN *MENE DASU DA HAR
ALKALAMINA YA KIRA SU MANYA KASA*....
*DUK AMSOSHINKU ZAKUJI SU ACIKI WANNAN BOOK KUCIGABA DA BIBIYATA*
--------------------------------------------------------------------
https://chat.whatsapp.com/GNSky8tcQT72iE1IVm7Vpt
A MAFARKI NASANTA
In my dream I know her
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin����
Fa'eeh BG
Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai
*Mun kusa gama free pages in sha Allah,Da mungama book oneí ½í³–,Episode one kenan za,a
fara payment,na episode two*!!!✌ï¸�✌ï¸�í ½í²¥í ½í²¥
*TALLA!!! TALLAH!!! TALLAH*
*ina yan kasuwa masu son tallata hajarsu,toh ga dama tasamu domin muna tallata kowace irin
hajace daga jihohi daban daban harma da k'asashe,akan farashe mai sauk'i,zaku iya
tuntub'armu ta lambobin waya kamar haka*........
+2348069059746
+2348084504630
---------------------------------------------------------------
*A MAFARKI NASANTA*
*In my dream i know her*
*2023 novel is the story of aninnocent girl call Halee yarinyar da* *tataso cikin rashin iyaye
sannan ta* *had'u da kalubalin rayuwa mai matukar* *girgizawa inda bayan haduwar ta da*
*iyayenta,wayenda suke nesa da* *rayuwarta tasamu loosing memory,sai* *kuma takara samun
"psycho" tab'n* *hankali kenan shin ko meye silar* *faruwar hakan?ya ALAMARI AKWAI*
*RIKITARWA,SOYAYYA KAM ZAKU* *SHATA,SANNAN YAR UWA ZUCIYARKI* *ZATA
TABU*.....*SHIN KO WAD'ANNAN YAN TA'DDA* *ALKALAMINA ZAIYI AIKI KANSU?SU
WANENE ABAYANSU ?SHINSUMA ZASU IYA KARBAR HUKUNCI ?DUK DA
KASANSEWARSU MANYAN KASA KO MASU MUKAMIN MENE DASU DA HAR ALKALAMINA
YA KIRA SU MANYA KASA*....
*DUK AMSOSHINKU ZAKUJI SU ACIKI WANNAN BOOK KUCIGABA DA BIBIYATA*
--------------------------------------------------------------------
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCITIONí ½í¶Šï¸�
P.E.W.A
Home of perfect essential writer's together we standí ¾í´�
ESSENTIAL WRITER'Sí ½í¶Š
Pení ½í¶Šï¸�*is migthier than the sword *í ½í·¡ï¸�
EPISODE1�⃣
FREE PAGE2�⃣2�⃣
TYPINGí ½í³²í ½í³²í ½í³²
A hankali tataso daga kishingid'en da take zuwa wurin mijinta cikin had'addiyar alkyabbarta
Hannunsa talakamo acikin nata sannan ta zaunar dashi akan hadaddun rugs din dake cikin
bedroom din nata mai had'e da tafkekiyar tv da wankacecen gado na alfarma da tintimi irin na
gidan sarauta mai taushi akan tattausar turkish carpet dake malale adakin
......Hawayen sa share masa tana mai kwance masa rawanin da yarufe rabi da kwatar
fuskarsa,nan da nan fuskar Ammar ta bayyana agaresa hatta yanayin chocolate colour skin
dinsu iri daya ne,duk da yafi kama da mahaifiyarsa ta idanunta da lips dinta ammar hatta girarsa
irin ta mahaifinsa ce da tsawon,inbaku manta ba mahaifiyarsa da mahaifinsa tsatso daya ne
Diyan wa da k'ane ne shiyasa zaka ga kamar dukkansu kamar su d'aya iayayen nasu da.....
Bayan ta cire masa rawanin ta taimaka masa yacire alkyabbarsa tare da taimakon sa,A hankali
ta bd'a fridge din dake chan gefen wata kofa da nafi tunanin store ne da karamin kichenn,dauko
filet da glss cup mai kyau tayi na alfarma tadauro ruwan da juice masu sanyi
Tsiyaya masa tayi tana mai kara masa abakinsa kurb'a guda yayi yajanye bakinsa yana mai
sauke ajiyar zuciyah,A hankali ta bud'a bakinta ta ambaci sunansa "Ya Aliyu"haka take cemasa
idan suna keb'ance ko zaujy , agaban al umma kuwa tana kiransa da maimartaba wannnan
kenan.
jin Bai amsa mata ba, sai tayi Murmushi tana furtawa aranta yau kenan sarautar takaara
motsawa,murmushi takara saki tunowa da duka rabin halayen Ammar shiya kwaso komai nasu
duka d'aya tafannin halayya...
Magana ta cigaba da yi cikin natsuwa "kayi hakuri yaa Aliyu nasan dukkanin damuwar ka,In
sha Allah Hamma Abdul zai bayyanah"
' sai ga hawaye shar a idanunta gefen hannunta tasanya tashafe cikin jin wani zafi yana taso
mata acikin ranta,
"Tabbas ina ji ajiki nah laila da hamma umar suna acikin ni'imar Allah,kabar sanyawa kanka
damuwa kuma in sha Allah ko wanene sila asirinsa zai tonu duk da bamu da wata shaidar cewa
ga yadda abun yafaru Amma inaji ajiki nah komai yafaru ne akarkashin sharrin wasu kuka ne ya
kubce mata mai karfi,bai hana ta ba,sai da tayi mai isarta sannnan ta tsagaita dan shima kanshi
hakuri kadai yake yi yana ji kamar ya fasa nasa kukan ne...
Jawota jikinsa yayi ya rungume ta yana cigaba da lallashinta,A hankali sarki Ai ya furtawa
gimbiya hassana "bansan abunda yasanya zuciyatah takasa gasgata cewa emir da layla sun
mutu ba
Ako dayaushe inaji kamar zasu dawo garemu ne,inaji ajikina dukkaninsu har Autan maza zasu
dawo garemu nan bada jimawa ba,Bayan sauraren maganar mijin nata sai tayi murmushi
wanda yafi kuka ciwo.....
ta furta" yayah Aliyu sai dai mujira dawowar hamma Abdul...shida kawai mun wayi gari babu
sa,kamanta Cewa Ansamu gawawwakinsu bbu kyan gani norah ce kadai ba,asamu koda
kashinta ba,sai hawaye shar aidonta cigaba da maganar ta tayi kagakuwa Kuwa babu yadda
za,ayi su dawo garemu.....Ta idar da maganar cikin wani yanayi mai radadi da ciwo..
Murmushi yak'e yayi bayan jin zancenta,danshi sai yanzu ma yake kara tuna wasu abubuwan a
lkacin da yarasa d'an uwan nasa da iyalansa,
Tambayar kansa yayi tabbas akwai zoben azurfa wanda mahaifinsu yasamusu duk su duka
kuma alokacin da yasanya musu shi yasanar musu da cewa azurfar zinari ce mai kyau wadda
ko wuta baza ta iya k'onata ba,ko da ace wutar ta tab'a ta zaiyi wuya ta fita hannun mai ita
inbashi yacire ba,
K'ara tuno lokacin da za,a wuce da gawawakin su kushewa bayan yimusu yar dubar domin
ruwa bazai sanyu ajikinsu saboda yadda suka chanza kamanni,sai dai gwargwado abunda
gawar zata iya dauka,riko hannun d'an uwan nasa yayi mai kama da kwarangwal yana hawaye
yana tofa masa Addu,a,A lokacin baiga zoben a hannun sa ba,sai maganar mahaifinsu tafad'o
mai arai.......Zoben baijin wuta...
Tou Amma ina zoben yashiga da suka k'one k'ila yafita tare da naman jikinsa,touh ina zoben
yashiga acikin gidan?sai maganar mahaifin su ta fado masa arai inda yace "koda wuta ta tab'a
zoben zai zauna hannun maishi ne,sai idan ancire sa da dubara",Alokacin tunani barkatai ne
sukayi ta zomasa arai,duk sai ya watsar dasu saboda tashin hankalin da suke ciki alokacin.....
Abu daya ne yatsaya masa arai maganar rashin samun gawar norah ko wata alama ta nuna
akwai ta awurin....
Maganar gimbiya hassanat ce tadawo dashi daga firar zuci ko ince tunanin dayake "Cin abinci
ko wanka zaka fara ?sannan insa Akawo ma nan?ganin yafada duniyar tunani....
Murmushi ya dajin jerun tambayoyin da ta jero masa,Cikin kara yin murmushi " har yanzu
yarinya kike komawa,hassnat duk wayenn nan tambayoyi yanzu amsa suke nema,murmushi
tasaki tana mai d'aga masa kai tare da gyara daya,murmushin yakara saki mai hade da dariya
ganin yau rigima take ji,itama karamar dariyar tayi,furta mata ya afara hada mun ruwan
wanka,nabiyu abinci da adining zanci tareda "ya "yana...
Murmushi tayi tana furta kamanta yau akwai school mahir yatafi itakuma yuhanis taana gurin
husaina,murmushi yasaki yana shafa gemunsa wanda yafara tara yar furfura ooh hakane fa
kinga na manta da auta na kusa yau da anga rigima cewa zatayi namanta ta ta baki daya tunda
har namanta cewa tana gidan husaina...
Murmushi unni tayi tana furta aiko dai sarkin rigimar ka sai kai
Murmushi yakaryi yana furta toh akawo mun nan gimbiyata,murmushi tasaki jin furicinsa,har
tajuya ta tsinkayi muryar sa yana furta shin kunyi waya da mai sunan Autan maza?
Chak ta tsaya domin abazata taji domin anyi shekara bai mata magaanarsaba saboda fushin
da yake yi dashi,Akan kafewar sa,wanda har ita sai da abun yashafa sarki yashareta nawata
daya kanta saka bakinta ya bar mganar tunda baiso wanda kuma kullum cikin bincikar yaron
nata take koza'a dace tunda shima kaifi daya ne kamar mahaifinsa....
Idan bazata manta ba yau shekara da wata takwas ko ma tara za,ace da sarki Ali baiyi maganar
Ammar din agabanta ba duk da abaynta yana bibiyarsa,ta email wanda kosun tura sakon baya
dubawa,yana boye mata ne gudun kar ta ga kamar ya karaya shiyasa bai bata damar yimasa
maganar sa agabansa ba...
Murmushi ne yasubuce mata.....
Nima anan zan dakata sai gobe in Allah yakaimu
Inkunyi comment da yawa zaku samu long page gobe ,zanbiyaku bashi ne kawai na jiya
alhamis da bakusamu ba
Kunsan weekend bana typing ranar hutu ce
Like pls comment share
DAGA ALKALAMIN ��
FA'EEH BG
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCITIONí ½í¶Šï¸�
P.E.W.A
Home of perfect essential writer's together we standí ¾í´�
ESSENTIAL WRITER'Sí ½í¶Š
Pení ½í¶Šï¸�*is migthier than the sword *í ½í·¡ï¸�
EPISODE1�⃣
FREE PAGE2�⃣3
TYPINGí ½í³²í ½í³²í ½í³²
Juyo wa tayi a hankali tataka inda yake zaune ta kafesa da idanunta,jin idanunta akansa
yasanya sa kawar da kansa Yana mai lakace tsinin hancinsa,irin yadda Ammar yakeyi inyana
cikin yanayi mai kyau
Hannayensa ta rik'o tana furta Alhamdulillah aranta,A hankali ta bud'a bakinta tafurta nayi
magana dashi shekaranjiya,yana lafiya shida d'an uwansa,tambayar ta yak'ara yi har yanzu
yana kanbakansa duk da yana da labarinsa,Amsa tabashi cikin d'ar d'ar "eh amma ina nan ina
kokarin janyo tunaninsa izuwa garemu da fushina...
" Dan duk lokacin da mukayi waya dashi ina nuna masa fushi na inbarsa cikin zullumi nasan
cewa baison damuwar d'ai daga Cikin mu,ko sharekan da yayi nasan kai kafara nuna masa
taurin kai irinka naka,Allah kad'ai yasan yanayin dayake ciki ayanzu,zuciyarsa akar ye take,ni
nasan waye Ammar cikin sa da bayansa,kuma nasan waye mahaifinsa...takai karshen maganar
cikin jin tausayin yaron nata wasu hawaye ne suka zubo a idonta..
Murmushi sarki Ali yasaki jin kalamin ta na k'arshe..
"A hankali ya furta na janye maganar bashi sarautar,ayanzu inaso su dawo kusadamu gaba
d'aya
Ayanzu haka nakusa kammalla Gina masu babbar asibitinsa domin sudawo su rik'e ta shida
d'an uwansa su kula da ita....
Farinciki ne mai yawa ya bayyana A fuskar gimbiya hassana,rungume sa tayi tana zubarda
hawayen farin ciki da godiya ga Allah,daya nuna mata wannnan rana data dad'e tana mafarki
Shima rungume ta yayi cikin farin cikin dayasamu kansa a cikin cigaba da maganar sa yayi "
nasan cewa Ammar yana da kud'in da zai Gina wannan Asibitin,Amma na zab'i inginata masa
ita dakaina saboda inason yarike ta da mahimmanci idan yatuna wannann kyautar mahaifinsa
ce a garesa,kuma A duk lokacin da akayi ceton rai acikin Asibitin nasan cewa ladar zata je
garemu kobama Raye muda sauran iyayenmu...
In sha Allah wannnan Asibiti zata zamo Abin Alfahari acikin wannna kasar mu tana Nigeria
dama sauran kasashen...
'Murmushi da dariya ne yake fita akan fuskar gimbiya hassana a lokaci d'aya k'ara rungume sa
tayi acikin jikinta,
Murmushin ne shima yake yi na farincikin ganin yalwataccen farinciki a akan fuskar matar
tasa,Wanda tada d'e batayi ba, Wanda tun bayan da yafara maganar murabus,juya mulki ga
Ammar d'in,Wanda alokacin anti tak'addama sosai dan yakafe yace baiso mulkin shiyasa mai
bai cika kawo musu ziyara tun da yaji anfara maganar,sai dai tawaya su gaisa shida
mahaifiyarshi da "yan uwansa,Dan har wayar sarki yabar kira tun lokacin da akayi rigimar yakira
mahaifin nasa yafi missed call ishirin bai d'aga ba,domin alokacin yana fushi dashi mai
tsanani,saboda maganar da sukayi inda yake sanar masa kar yak'ara kiransa da mahaifinsa
indai bazai karb'a ba,shiyasa daya kirasa bai d'aga ba domin yasan ba maganar da yakeson ji
d'aga bakin sa bace zai furta masa...shiyasa shima sai yasharesa bai k'ara Neman saba tun
lokacin duk da dukkansu suna azabtuwa,Amma zuciyar d'ayace,kowa kafiya da taurin rai..
Sarki Ali yatsinci kansa sosai cikin farinciki sanin da yayi Ammar d'nsa zaiyi farinciki fiye da
nasa jin wannan labari....
Wayarta tadauko dasauri bayan mik'ewarta d'aga jikinsa,muryarsa ta tsinkaya yana furta karki
sanar masa sai ankammala komai har janye maganar basa mulkin,b'ata fuska tayi,tana furta
"saboda me adili"? "
Murmushi yayi ganin yadda tayi kamar wata k'aramar yarinyar,yana furta inaso ne kawai
yazame masa Abun kamar A MAFARKI ne murmushi tasaki,tana furta hakan yayi, Amma dai
bari insanar wa sister wannan abun farincikin sai muyi farincikin tareπ
"Murmushi yayi yana furta to ki kwatse ta koh kar ta kirasu ta sanar da Al Amin,Amsawa tayi
cikin k'aramar dariya ai ko haka za,ayi......
Ruwan wanka ta had'a masa a cikin k'aton bahon wankan na silver mai kyau,dake a cikin
had'ad'den k'aton toilet din dak'in nata Wanda yaji kayan k'yalk'yali ta ko ina......
Bayan yashiga yayi wanka tafito masa ta da kayan da zai sanya,sannan ta fita domin Bada
umurnin akawowa abinci a turakarta,A falon da na biyu kamin kashiga uwar dakin nata,Abincin
suka jera cikin tsari mai kyau akan wata had'addiyar carpet din dake malale afalon,Alokacin
duka ma'aikata sun gama ayyukansu na rana...
Kuyi hakuri da wannan ba nida isashen chaji ne
Shinko kuna ganin Dr.Ammar zaiyi farinciki?
Kuma zai baro k'asar India?
Shin ko akwai sanadin da yakai sa k'asar India karatu,ko ko dai Ra,ayin kansa ne?.......
Jama'a ina labarin Halee nasan wasu harsun manta da ita ......
A gobe in sha Allah zamu lek'a rayuwar Halee baiwar Muji a wani hali take sannan wace irin
rayuwa take fuskanta ne ayanzu shinko Baba Asabe ta shafa mata lafiya ganin idanun Baba
Asabe ko kodai tacigaba da muzguna mata......
Wacece ita?
Mekuke tunani game da rayuwar Halee?
Mu had'u a comment section dan jin hasashen kowannenku.......����
Shin tsintacciyar ce dagaske kamar yadda Baba Asabe ke yawan furtama taa?
Shin waya bada Amanar Halee da har Baba Adee yakirata da Amana?
Sannan waya bada Amanar ?
Waih........í ¾í´
Nima fa kaina ya kulle í ¾í´”
Kudai kawai kucigaba da bibiyar Alkalamina����domin Warware muku wannan labari mai cike
da darussa...
Kuyi sharing kuyi comment